Showing 57001 words to 60000 words out of 72611 words

Chapter 20 - farouk Ko haidar complete by one love.pdf

Advertisement

One Love   

23 Mar 2025

5815

tace"hello yaya",ajiyar zuciya yayi yace"humaira shine ko nema na ba
kiyi ko?",turo baki tayi tace"ai kasan bani da waya.

Murmushi yayi yace"ki bari bayan biki zan siya miki,dariya tayi ta rufe idanu,shima dariya yayi
yace"ya akayi",wallahi har ka bani kunya yaya",

Da sauri yace"tab kunya gaskiya ki ajiyeta gefe humaira aure za muyi fa,tace"to
meye!yace"gaskiya bansan mace me kunya da yawa na fison wacce zata shagwabani da yawa
mu ci abinci tare muyi fira tare muyi wank.....,bata bari ya karasa ba ta katse wayar da sauri.

Kira ya sakeyi,hade rai tayi kamar yana ganinta sai kuma tayi murmushi ta rufe fuska,kasa
dagawa tayi har ta Yanke,kwanciya tayi a gado tana mamakin dama yaya haka yake!

Ni kuwa nace indai mazane ai sunfi haka ma���

Karar wayar yasa ta dawo daga tunanin data tafi,dubawa tayi ganin"mr ego"yasa tayi dariya
tace"tab waye haka kuma?

Nace kya tambayeni 😊
Yadda ta barsu haka ta dawo ta same su,ta mikawa surayya wayar tace"mr ego na kira,da sauri
ta amsa.

Yusra tace"kaddai yaya haidar shine hakan,surayya ta harareta da ido ta nuna Mata momma,ita
kuwa momma yi tayi kamar bata San me sukeyi ba.

Washe gari momma ta kawo wasu Mata guda biyu tace"gasu nan sune amaren.

Dayar matar Mara kiba tace"to hajiya amma dai dole a bamu bangare daya domin kula dasu.

Can wani bangaren momma ta kaisu tace"nan Zach dinga zama har na kwana goma sha biyu a
nan za'a dinga gyaraku,duka suka sunkuyar da kai cikin jin kunya.

Lallai kuwa suna shan gyara domin ko waje basa fitowa haka koda yaushe jikinsu a rufe
yake,saukin ta ma da yake suna da yawa a tsakaninsu sukanyi fira,Dan har wayoyinsu momma
ta amshe.

Kwanansu biyar suka canza fatar su tayi laushi,kamshi kuwa duk inda suka zauna ko sun tashi
zasu barshi,momma duk lokacin da ta zo yabonsu take,barin ma humaira domin har haske ta
kara.

Da dare suna zaune yusra tace " kai amma naji dadi wallahi domin momma tasa ana gyara
mu,surayya ta harareta tace"wallahi yusra tun ba yau ba nasan aure kike so,sumayya ta tabe
baki tace"nifa wannan abin ya fara isata wallahi komai zakaci sai an tantance ayita durawa

mutane abu.

Yusra tayi shewa tace"ai ni wallahi na kosa ayi bikin nan a wuce,duka sukayi,surayya
tace"ubangiji allah ya shiryaki wallahi gidanku da kallo.

Yusra tace"ke barni nayi sunnar manzo kids ina ji gidanku allah ta waya zaku dinga yin
komai,dariya kowa yayi.

Momma tayi sallama ta shigo tace"humaira amsa za'ayi magana dake.

Ta amsa tayi sallama,farouk yace"haba kuma daga waya say daya baki kuma mama na ba
wallahi baki San yadda nake ji bane .

Itadai humaira dariya kawai tayi a hankali yace "baki ce komai ba",humaira tace"momma ta
amshe wayar ne shiyasa kaji shiru wallahi.

Ajiyar zuciya yayi yace"wai na tambayeki mana,kina sona kuwa?,shiru tayi kafin
tace"kaifa?,murmushi yayi yace"ki bari idan akayi auren mu zan gaya Miki kinji,.amsawa tayi da
to.

Sun dade suna waya wani abin idan ya gaya ta kasa bashi amsa,wani kuma da kyar take bashi.

Momma data gaji tafiya tayi kawai,sai daya saura sannan ya hakura yace"taje ta kwanta"

Tana zuwa ta tarar da duk sunyi barci,bayi ta shiga ta tara ruwa mai dumi tayi alwala sannan ta
tada sallah.

Washe gari aka dora daga Inda aka tsaya,kwanansu Goma Amma sunyi bala'in kyau,a lokacin
su faisal da ammar duk sun zo.

💎💎💎one love for u😘💎💎💎

*📑FAROUK KO  HAIDAR* 📑

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~💫💫💫*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~â„we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u
np pain~*

Written �by deeja one love

Dedicated madina m umar🌹

56-57

Direct Zaria suka wuce,mama ta taresu cikin farin ciki,humaira kuwa wajensu husna ta wuce.

Suna zaune salim ya shigo,cikin murna yace"oyoyo momma zuwa babu sanarwa,kallon
humaira yayi yace"momma kin biya kano ne?"

Daga kai tayi,cikin sauri yace"kin taho da farouk ne?"mama tace"ikon Allah farouk din yarone da
sai ta taho dashi.

Dariya sukayi duka,tabe fuska salim yayi yace"to ai nasan zai biyo ta ne,mama tace"ya biyo ta

yayi me?turo baki yayi yace"yazo wajena.

Rike haba mama tayi,momma kuwa murmushi kawai tayi,mama tace"to ai kai kasan inda yake
sai kaje,Kara turo baki yayi yace"ba abba ya hanani ba".

Dariya ma ya basu duka,momma ta rike hannunshi tace nan da sati both ne fa zaku hadu a
adamawa fa,Sosa kai kawai yayi.

Washe gari momma tace"dama fa Nazi tafiya da amare ne domin su zauna acan.

Abba yace"to ai babu matsala,ya kalli su husna yace"to ai sai Ku Tashi Ku shirya,humaira kuwa
murna takeyi za'a tafi dasu.

Daganan kaduna suka wuce,basu sami kowa a gidan ba sai surayya,tayi Murray ganinsu sosai.

Momma tace"ina mamien taking?",surayya tace"tana wajen aiki"momma ta kuma tambayarta
ina haidar fa tace"yana hospital tare da daddy.

Daki surayya ta kai momma tayi sallah sannan ta kwanta kasancewar batazo da kowa ba duka
a taraba ta bar yaran.

Sai shida mamie ta dawo,ganin momma tace"au ashe da baki a gidan,murmushi kawai momma
tayi.

Haidar kuwa sai bayan magrib ya shigo da murna ya matsa kusa da its yace"dazu ai salim ya
kirani ya gaya mini kinzo,hannunshi ta rike tace"eh da yau naso na koma amma ban same Ku
ba yanzu dole sai dai gobe.

Kanshi ya dora a kafadarta yace"shikenan hakan yayi ai.

Washe gari da wuri suka shirya,shima har parking lot ya kawota momma ta ciro kudi ta bashi
tace"sati mai zuwa za'a kawo muku sako in allah ya yarda.

Mota ta shiga ta barsu domin suyi sallama,gefe ya kalla ita kuma ta cigaba da Danna
wayarta,ganin shirun yayi yawa yasa ta dago ta kalleshi.

Dan tabe baki tayi ta juya ta fara Tasia,hannunta ya rike a hankali yace"Allah ya kiyaye
hanya,da sauri ta kalleshi kamar bashi yayi maganar ba Dan ko kallonta be yi ba,a sanyaye
tace"ameen.

Be saki hannun ba haka ita ma bata kwace ba,sunfi five minutes a haka Sannan ya saketa a
hankali,cikin sauri ta tafi har ta bude kofa sannan ta juyo ta kalleshi ,shima ita yake
kallo,murmushi yayi ya juyar da kai,itama murmushin tayi sannan ta shiga.

Tana shiga yusra ta kalle ta tace munafikai kuna so kuna kaiwa kasuwa,harararta surayya tayi
tace"ke kuma kina sa ido ko?,dariya sukayi,itadai momma batace komai ba.

Farouk ya kira mai martaba yana dagawa yace" abokina ya dai"?,murmushi farouk yayi sannan
ya gaisheshi,yace"mai martaba dama na Kira ne nayi godiya".

Mai martaba yace"tame fa?farouk yace"baffa yace ka biya musu saudiyy........'cikin sauri mai
martaba yace"ya isa haka Dan na yiwa su baffanka abu bai zama dole ka Kira kayi godiya
ba,umar ina son mahaifinka da mahaifiyarka sosai su kuma suna sonka,,,dole ne naso abinda
suke so ko?Dan na cika masoyin gaskiya�,abin dariya ya bawa farouk.

Bayan sunyi sallama da mai martaba ya kira momma,bangajiyar sauka lafiya yayi Mata,momma
tayi murmushi a ranta tace"shiyasa yafi Dan uwanshi shiga rai domin yasan meya kamata.

Farouk yace"momma me kike tunani ne,tace "babu komai farouk,shiru yayi yana so yace ta
bawa humaira kuma yana jin kunya.

Karshe dai sallama sukayi,shiru yayi kan can yayi murmushi,wayar surayya ya kira,a lokacin
suna zaune duka har momma a falo.

Bayan ta daga,ta gaisheshi,a hankali yace"ina humaira"?tace"gata a zaune,to bata.

Humaira ta mikawa wayar,tana amsa ta mike ta bar wajen,husna da yusra suka fara
tsokanarta,sumayya na tare mata,momma kuwa murmushi tayi,wato yana jin kunyar yace ta
bawa humaira kenan.

Kamar me rada humaira tace"hello yaya",ajiyar zuciya yayi yace"humaira shine ko nema na ba
kiyi ko?",turo baki tayi tace"ai kasan bani da waya.

Murmushi yayi yace"ki bari bayan biki zan siya miki,dariya tayi ta rufe idanu,shima dariya yayi
yace"ya akayi",wallahi har ka bani kunya yaya",

Da sauri yace"tab kunya gaskiya ki ajiyeta gefe humaira aure za muyi fa,tace"to
meye!yace"gaskiya bansan mace me kunya da yawa na fison wacce zata shagwabani da yawa
mu ci abinci tare muyi fira tare muyi wank.....,bata bari ya karasa ba ta katse wayar da sauri.

Kira ya sakeyi,hade rai tayi kamar yana ganinta sai kuma tayi murmushi ta rufe fuska,kasa
dagawa tayi har ta Yanke,kwanciya tayi a gado tana mamakin dama yaya haka yake!

Ni kuwa nace indai mazane ai sunfi haka ma���

Karar wayar yasa ta dawo daga tunanin data tafi,dubawa tayi ganin"mr ego"yasa tayi dariya
tace"tab waye haka kuma?

Nace kya tambayeni 😊
Yadda ta barsu haka ta dawo ta same su,ta mikawa surayya wayar tace"mr ego na kira,da sauri
ta amsa.

Yusra tace"kaddai yaya haidar shine hakan,surayya ta harareta da ido ta nuna Mata momma,ita

kuwa momma yi tayi kamar bata San me sukeyi ba.

Washe gari momma ta kawo wasu Mata guda biyu tace"gasu nan sune amaren.

Dayar matar Mara kiba tace"to hajiya amma dai dole a bamu bangare daya domin kula dasu.

Can wani bangaren momma ta kaisu tace"nan Zach dinga zama har na kwana goma sha biyu a
nan za'a dinga gyaraku,duka suka sunkuyar da kai cikin jin kunya.

Lallai kuwa suna shan gyara domin ko waje basa fitowa haka koda yaushe jikinsu a rufe
yake,saukin ta ma da yake suna da yawa a tsakaninsu sukanyi fira,Dan har wayoyinsu momma
ta amshe.

Kwanansu biyar suka canza fatar su tayi laushi,kamshi kuwa duk inda suka zauna ko sun tashi
zasu barshi,momma duk lokacin da ta zo yabonsu take,barin ma humaira domin har haske ta
kara.

Da dare suna zaune yusra tace " kai amma naji dadi wallahi domin momma tasa ana gyara
mu,surayya ta harareta tace"wallahi yusra tun ba yau ba nasan aure kike so,sumayya ta tabe
baki tace"nifa wannan abin ya fara isata wallahi komai zakaci sai an tantance ayita durawa
mutane abu.

Yusra tayi shewa tace"ai ni wallahi na kosa ayi bikin nan a wuce,duka sukayi,surayya
tace"ubangiji allah ya shiryaki wallahi gidanku da kallo.

Yusra tace"ke barni nayi sunnar manzo kids ina ji gidanku allah ta waya zaku dinga yin
komai,dariya kowa yayi.

Momma tayi sallama ta shigo tace"humaira amsa za'ayi magana dake.

Ta amsa tayi sallama,farouk yace"haba kuma daga waya say daya baki kuma mama na ba
wallahi baki San yadda nake ji bane .

Itadai humaira dariya kawai tayi a hankali yace "baki ce komai ba",humaira tace"momma ta
amshe wayar ne shiyasa kaji shiru wallahi.

Ajiyar zuciya yayi yace"wai na tambayeki mana,kina sona kuwa?,shiru tayi kafin
tace"kaifa?,murmushi yayi yace"ki bari idan akayi auren mu zan gaya Miki kinji,.amsawa tayi da
to.

Sun dade suna waya wani abin idan ya gaya ta kasa bashi amsa,wani kuma da kyar take bashi.

Momma data gaji tafiya tayi kawai,sai daya saura sannan ya hakura yace"taje ta kwanta"

Tana zuwa ta tarar da duk sunyi barci,bayi ta shiga ta tara ruwa mai dumi tayi alwala sannan ta
tada sallah.

Washe gari aka dora daga Inda aka tsaya,kwanansu Goma Amma sunyi bala'in kyau,a lokacin
su faisal da ammar duk sun zo.

💎💎💎one love for u😘💎💎💎
*📑FAROUK KO  HAIDAR* 📑

*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~💫💫💫*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~â„we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u
np pain~*

written� By Deeja One Love

Dedicated to madina m umar🌹

58-59

Yau suka cika kwana goma sha biyu,kuma yau biki saura kwana biyu,duk wani shirye-shirye
sun riga da sun gama.

Ammar ne ya Kira su a waya ya hada conference yace"Ku bude data",duka suka amsa da to.

Pic din gidaje reras guda biyar duka duka kuma kalarsu daya dark milk sai ratsin lemon green
kadan,iya haduwa gidan sunyi kyau.

Faisal yace"jiya daddy hamma yace muje mu gani domin yana so kowa ya dauki nashi.

Ammar yace"to shine muke so ku zaba domin kunga sai an daura aure sannan zaku taho nan.

Faisal yace "kowanne da number Ku duba jiki zaku gani",farouk ya turo da no 1,salim yace no
2,haidar yace"baka isa ba ina son na kusa da nawan",salim yace"baka isa ba,nan fa rikici ya
tashi.

Su faisal kuwa sai emoji na dariya suke turowa,farouk yace"ya is haka kayi hakuri haidar ka dau
na 3,haidar yace"dama nasan kafi sonshi,idan ba haka ba a biyo ta shekaru mana.

Farouk yace"to shikenan",salim yace"baza a biyo ba yadda na zaba haka kaima sai dai ka
zaba".

Haidar yace"to shikenan"yayi off,farouk yace"ammar abi ta shekaru kawai,ammar yace"no ba
haka za'ayi ba ka dauki no 2 salim 1 haidar 3 kaga duka suna kusa da kai kenan.

Faisal yace"haka yayi dai-dai ma kawai,bari na kira haidar din"farouk yace"ko ka Kira shi bazai
daga ba",

A ranar momma ta dauki amaren duka suka wuce adamawa,yaya muhammad shi ya dauko
humaira da surayya da sumayya kowacce ya kaita gida.

Yau dubban Jama'a suka shaida daurin auren  ammar muhammad sani  da yusra Ahmad
al'ameen,sai faisal ibrahim jigo da husna ahmad al'ameen.

Daurin aure ya samu jama'a sosai manyan kasa da sarakuna kowa ka kalla a lokacin kasan
yana cikin farin ciki,bazai yiwu ayau suje kano da kaduna ba,hakan yasa aka bari kan sai washe
gari.

Cikin gida dankam yake da mutane,duk inda na wulla idanu kan na hango wanda na sani ban
ganshi ba.

Lallai ma wato babu mai zuwa kenan�.

Washe gari da sassafe aka dauki hanyar kano,da kyar na sami mota na shiga domin mutane da
kowa ke so yaje.

Ina gaba ina zare idanu kamar nabeela tayi Karya�.

Tab wasu mutanen ma sai da akaje can,Dan sai da aka fara biyawa ta masarautar kano
tukunna.

Ba iya sarina ba,gaba daya karamar hukumar wudil sai da ta amsa domin mutane ba'a magana.

Baffa shi yayi wakilcin farouk,nan dai aka daura auren farouk al'ameen m al'ameen da Aisha
humaira adamu hassan.

Duk inda ka waiga jama'ane kawai ana ta hada hada,can na hango star boy umar ana ta fama
da take away.

Rike haba nayi nace ikon Allah wannan kuma kowa ya gayyace shi oho!.

Ina shiga gidan muka hade da amatul manan ta taho da hanzari kamar zata bigeni nace"ita
kuma wannan duk kishin ne haka.

Oh ni! deeje�kamar ne na hana farouk auren ta.

Karfe biyu akayi kaduna domin dauro na tom and jerry lols.

Ma'aikata bila adadin,anata hada-hada.

Rike haba nayi nace"ai dama Ku kaduna ba baya ba wajen ma'aikatan gwamnati.

Munje kano munga yan kasuwa munzo kaduna allah ya hadamu da yan boko�.

An daura auren haidar al'ameen m al'ameen tare da surayya abubakar idris misau sai kuma
salim Ahmad al'ameen tare da sumayya abubakar misau.

Lallai fa komai ya tafi yadda ake so,washe gari da sassafe duka suka wuce adamawa domin
acan za'a karasa bikin.

A ranar akayi walima,Washe gari za'ayi dinner da yamma,farouk duk yadda yaso ya hadu  da

humaira be yiwu ba domin mutane sunyi yawa.

Da dare daddy hamma ya Kira su yace"dama akan kasar da zakuje honey moon ne inaso idan
an gama watse biki sai ku zaba.

Haidar kam dariya yayi,farouk yace"mun gode sosai allah ya Kara budi,murmushi daddy
hamma yayi yace"to kuyiwa iyayenku godiya,domin daddyn yola shi ya gina muku gida,daddyn
baby ya gina muku wani a taraba,mai martaba shi ya zuba muku kaya dake ciki,da Abba da
daddyn kaduna sune suka muku lefe.
Murmushi sukayi,lalai su yan gata ne.

A gajiye suka kwanta,basu farka ba sai da asuba.

Wanka sukayi agurguje suka shirya,farouk ya kalli haidar yace"zanje wajen momma tana
nemana.

Salim yace"to adawo lafiya,sai dai kada ka dade",murmushi kawai yayi ya fita.

Yana zuwa momma tace"yauwa farouk taraba nake so kaje ka dauko mini akwatin a dakina,na
manta ban taho dashi ba",amsawa yayi da to,ta Kara cewa"blue zaka ganshi yana nan a
kasa,be ce komai ba.

Salim yace da ammar"wai kuwa kaje wajen mum dinka?,hade rai yayi ya juya fuska,haidar ya
juyo dashi yace"malam magana ake maka",ammar ya kwace hannunshi yace"wai ina ruwanku
ne matar data kashe mahaifina.

Salim yace"koma meye ai mahaifiyarku ce ya kamata ace tanada daraja da martaba a
wajenku",nan dai suka cigaba da yi mishi nasiha.

Ajiyar zuciya yayi yace"to Allah ya kaimu anjima zan je kafin dinner,haidar yayi dariya
yace"kasan me salim?,salim yace"a'a"haidar yace"wallahi ni sai nake ganin da ammar da

nawan halayyarsu wajen kala dayane,"

Salim yace"kamar ya fa?,haidar yace"kamar miskilanci da riko har yanayin tafiyarsu da yanda
zasu waske da abu su nuna kamar basu gani ba,"faisal ya Kara da cewa "har zurfin cikin su
ma,"dariya akayi gaba daya.

Salim yace"kuma wallahi hakane sai dai kuma abinda yake bani mamaki shine har yau basu
cika shiri ba",faisal ya rike baki yace"riko da riko ne fa ya hadu taya zasu shirya,"salim ya kalli
haidar yace"kai ma fa wani lokacin kana da miskilanci,l".

Dariya faisal yayi yace"ai idan kanaso kaga miskilancin haidar to ka kawo surayya,"dariya suka
fashe dashi,ammar kam be ce musu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login