Showing 66001 words to 69000 words out of 72611 words
Chapter 23 - farouk Ko haidar complete by one love.pdf
sumayya ta Mata ya jiki,sumayya tace"yadai komai. ya
kankama kuwa?"humaira ta amsa da"na kasa wallahi",sumayya tace"ya kinyi amfani da turaren
da na baki kafin na tafi?"Humaira ta kuma amsawa da"a'a.
Murmushi sumayya tayi tace"to ki saka a jaka sannan ki tabbatar da idan kunje kin sa sannan
da dare fa",tsaki humaira tayi tace"insha allah zan yi amma shi turaren har wani doka yake
da?,dariya kawai sumayya tayi tace"ki Kira yusra itama kiyi Mata ya jiki domin itama nata two
weeks ne.
Dariya humaira tayi tace"wato ku daga zuwa honey moon an samo yan oman kenan",sumayya
tayi dariya tace"kedai ki zauna neman duniya,kinji sai anjima habiby na jirana,kan humaira tayi
wata magana har sumayya ta kashe wayar.
Kiran yusra tayi itama tayi Mata ya jiki,nan dai itama ta tambaye ta itama nan dai ta bata
shawarwari.
Tana kashe wayar farouk ya shigo,kallon ta yayi yace"gulmar waye kuke yi?"girgiza kai tayi
tace"a'a wallahi da aunty yusra ne itama ya jiki nayi Mata.
Murnushi yayi yace"zo muje idan kin gama inaso mu isa da wuri.
Sai da suka biya gidan mai martaba sannan suka wuce.
Ana kiran sallar azahar suka isa Dan haka farouk yana sauke ta ya wuce masallaci.
Momma tayi farin ciki sosai,bangaren da idan sunzo suke zama momma ta bude musu,da Islam
da ihsan sun girma sosai.
Kara kakkabe shi humaira tayi sannan ta zuba kayan su.
Da dare bayan sun yi dinner,nan suka zauna suka dinga fira,zuwa can humaira ta mike ta tafi ta
kwanta.
Momma ta dubi farouk tace"babu wata matsala ko?",amsa ya bata da eh.
Bangaren humaira kuwa bayan tayi wanka tasa kaya har ta kwanta kawai turaren ya fado Mata
arai,tashi tayi ta dauko tace"yau dai bari na sa naga mai zai faru,an tayowa tayi ta zuba a jikin
ta,Dan danan dakin ya dau kamshi,sannan tajeta kwanta.
Farouk yana shigowa yaji dakin ya canza kamshi domin kamshin yayi dadi,bayi ya wuce sai da
yayi wanka sannan ya sa kaya ya kwanta.
A hankali yaji numfashin shi na sarkewa,cikin sauri ya matsa kusa da ita,dandanan hankalinshi
ya bar jikin shi,shafa ta yake yi kota ina.
Humaira cikin barci taji wani bakon yanayi,kafin ta gama bude idanu,tuni farouk yayi nisa.
Nidai daga nan nayi waje Dan maryam khamis(my one love)ta hanani bin kwakwaf da gulma.
08139698893
For your comments korafi ko shawara.
❤one love taku ce
*FAROUK KO HAIDAR*
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~❄we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u
np pain~*
written By Deeja One Love
Dedicated to madina m umar
67-68
Sai da hankalin shi ya dawo jikin shi sannan ya lura da barnar da yayi,humaira kuwa idanu yayi
ja majina da hawaye sun hade gaba daya.
Shafa kanta yayi cikin sanyin murya yace"am sorry teddy hankali na ya gushe ne,banza
humaira tayi dashi.
Ruwa ya. Tara mai dumi sannan yazo ya dauke ta ya saka a ciki,tun tana jin zafi har ta dawo
tana jin dadin ruwan,sai da ya ga ta fara wankan tsarki sannan ya fita ya barta.
Gyara gadon yayi,humaira na fitowa yayi saurin tarar ta hannunta ya rike ya kaita ya zaunar da
ita,wata rigar ya dauko ya sa Mata sannan ya kwantar da ita.
Yau wani iska yake ji tana kada shi me dadin gaske.
Sallaya ya shimfida sannan ya fara jero lafiloli yana godiya ga allah domin gaskiya yau ya sami
nutsuwar daya jima be samu ba.
Sai da yayi alwala sannan yazo ya tayar da ita,hankali ta taka ta shiga bathroom din,ganin ta
shige yasa farouk yayi murmushi ya fita.
Tana idar da sallah ta haye bed ta cigaba da barcin ta,koda farouk ya dawo be tada ita
ba,qur'ani kawai ya bude ya fara karatun shi.
Sai karfe bakwai sannan ya tashi da falo ya fara sai da ya gyara shi tsaf sannan ya shiga
kitchen ya dora musu break fast.
Momma na fitowa ta fara jin kamshi,cikin mamaki ta fara fadin"humaira ba dai kece a kitchen
ba",maganar ta makale ganin farouk daure da apron yana yanka albasa.
Dariya abin ya bata tace"farouk kai ne a kitchen?shafa kai yayi cikin jin kunya yace"eh
momma,"rike haba tayi tace"ikon allah ina humairan?"shafa kanshi ya kuma yi yace"tana barci.
Jinjina kai kawai tayi,anan ta zauna suna fira yana aikin.
Sai da ta gama sannan ya wuce part din su,humaira ya samu ta fito wanka kenan,suna hada
idanu tayi saurin saukar da nata domin wani kunya taji.
Murmushi yayi yace"yau kuma kunya ta kike yi,shiru tayi hannunta ya rike yana murzawa a
hankali.
Humaira jin tsigar jikin ta na tashi yasa tayi saurin dago idanu tana kallonshi,sunfi thirty second
suna kallon juna sannan tayi saurin janye nata idanun,a hankali ta furta"ina kwana.
Kwankwason ta ya riko ya jingina ta da jikin shi,peck ya Mata a goshi yace"lafiya lau,ya gajiyar
jiya?"
Fuskarta ta boye a jikin shi tana murmushi,shima murmushin yayi ya rungumeta sosai.
A hankali ta zame jikin ta daga nashi ta wuce dressing mirror,shikuma farouk wardrobe ya bude
ya zabo Mata kaya.
Wata jar atamfa me ratsin blue sai alkyabba blue,tayi kyau sosai,murmushi tayi wato Mijin ta
akwai shi da son blue colour.
Hannunta ya rike yace"kinyi kyau,muje muyi break fast,"murmushi kawai tayi.
A dinning suka sami mutanen gidan,gaishe dasu tayi sannan ya ja Mata chair ta zauna.
Baby tayi serving din su,tana cin abincin ta dago hada idanu suka yi murmushi yayi ya kashe
Mata ido daya,murmushi itama tayi tana juyawa suka hada ido da momma,tashi momma tayi
kawai tana murmushi.
Suna gama cin abincin ya nada Mata mayafin alkyabbar yaja hannun ta suka bar gidan,wani
garden suka je nan suka kusa wuni sai idan lokacin sallah yayi suke zuwa suyi,zallar love kawai
take gani,har mamaki abin yake bata.
Da yamma suka baro wajen,a super market suka tsaya nan tayi siyayya sosai sannan yaja
hannun ta suka fice.
A mota ta kalle shi tace"yanzu yaya me zan cewa momma idan mun koma",dariya yayi
yace"kice mata kin fita da Mijin ki ne",shiru kawai tayi.
Suna komawa gida momma bata ce musu komai ba,tana shiga part din su ta kira sumayya tana
dagawa tace"allah ya isa wallahi",dariya sumayya ta kwashe da ita tace"yaya farouk ya kashe
arna jiya kenan",humaira tace"hmm har da munafikai Dan wallahi nasha wuya,nan dai sumayya
tace"ki Kira yusra zata baki wasu sirrakan.
Kwanansu uku suka koma adamawa,yanzu humaira an fara sanin dadin miji,kuma ta Kara
haske.
Humaira ta kalli agogo yanzu duk inda farouk yake ya kusa dawowa,tashi tayi ta shiga
wanka,wata riga ta saka iya cinya transparent komai ana gani rigar baby colour,ana iya hango
blue pant din ta.head band blue ta saka simple make up ne a fuskarta.
Bathroom ta shiga ta tara mishi ruwa sannan ta dawo falo fridge ta bude ta dauko hadadden
kunun ayan ta,tana ajiyewa taji tsayuwar motar shi.
Kafin tazo bakin kofa har ya danna door bell,cikin sauri ta bude kofar,murmushi suka aikawa
juna kafin tayi peck din shi a goshi.
Hannun shi ta rike ta kai shi har bed room,takalman shi ta fara cirewa sannan belt riga sai
wando,towel ta dauko ta mika mishi,murmushi yayi ya daga ta cak yayi bayin da ita,cikin
bathtub ya jefa.
Humaira tayi ajiyar zuciya sannan ta tabe fuska,dariya ya farayi wanda yasa humaira zuba
mishi idanu,tsayar da dariyar yayi sannan ya daga Mata girl daya alamar lafiya.
Hade fuska tayi hawaye ya zubo mata,cikin sauri ya shigo cikin ruwan ya fara tambayarta
lafiya,baki ta tabe tace"na maka kwalliya baka gani ba ka bata mini.
Hannun shi ya saka cikin rigar ta yace"ganin dana yi ne na yaba yasa nake so na bata
kwalliyar,kan tayi magana ya hade bakin su.
Fita waje nayi domin jiransu.
Bayan wani lokaci suka fito dukkansu daure da towel white jeans da blue shirt suka saka.
Har falo ta kaishi sannan ta zuba mishi kunun ayar yana sha yana santi,ita kuma sai dariya take
yi mishi ya kuwa sha da yawa.
Janyota yayi ya zaunar da ita kan jikin shi sannan ya ciro wayar shi yayi musu selfie.
Hannun shi ya Dora kan cikin ta yace"ranar Monday zaki fara attending lectures a( futy),cikin
murna tace"na gode sosai my peach.
Yau humaira ta fara attending lectures a gajiye ta dawo,tana shigowa tayi wanka ta dora abinci.
Da yamma farouk ya dawo,cikin murna ta tarbo shi bayan sunyi wanka yace Mata"zo muje kiga
surprise.
Mota ya siya Mata new model yar karama bata san lokacin data rungumeshi ba,cikin tsananin
murna tace"na gode mijina allah ya barmu tare",da sauri ya karasa Mata"yasa na Miki
kishiya",hannu ta kai ta bugi kirjin shi,hannun ya rike yace"wane ni matukar kina bani farin ciki
baki ba kishiya,hade bakin su tayi tana aika mishi wasu sakonni.
❤❤❤❤❤one love ❤❤❤❤❤
*FAROUK KO HAIDAR*
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~❄we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u
np pain~*
written By Deeja One Love
Dedicated to madina m umar
Wallahi big bro i don tired
69-70
Yau satin yan honey moon daya da dawowa,humaira ta Kira su ta musu sannu da zuwa domin
makaranta bata samin lokacin zama,suma su haidar a yau suka fara zuwa wajen aikin.
Farouk yana shigowa ya sami humaira na waya,kwanciya yayi ya dora kan shi akan kafar
ta,ganin wayar taki karewa ya sashi saka hannu a cikin rigar ta,dole yasa tayi sallama da
sumayya.
Farouk kuwa yana ganin ta kashe wayar ya hade bakin su,sai da yayi kissing dinta yadda yake
so sannan ya hakura.
Lumshe idanu yayi yace"Dawa kike ways?",shafa fuskar shi tayi tace"da sumayya ne tana gaya
mini wai gobe tun da bani da lectures mu hadu a gidan yusra.
Be ce komai ba ya mike ya shige bedroom,da idanu ta bishi a ranta tace"me hali baya
fasawa,mikewa tayi tabi bayan shi.
A kwance ta same shi,kwanciya tayi a jikin shi tace"my peach ko kada naje ne",idanun shi a
lumshe yace"ni na isa mijin ki sumayya ta baki umarni",da sauri tace"bafa haka bane wata
fassarar kayi kaga tunda suka dawo bamu hadu ba shiyasa",shiru yayi bece komai ba.
Washe gari humaira har ta cire rai da zuwa,tana zaune tana yanke farce,farouk ya amshi
nailcutter din ya cigaba da yanke mata,tace"haba peach ka tafi wajen aiki mana idan yaso na
yanke.
Shiru yayi bece komai ba,sai da ya gama yanke mata sannan yace"kin fasa zuwa kenan?",da
mamaki tace"ai naga baka yarda ba",da sauri yace"jeki shirya,da sauri ta mike.
A bakin get ya ajiye ta sannan ya juya ya tafi,cikin sauri ta karasa gidan,da murna suka tare ta.
Bayan sun gaisa,yusra tace"gayan sirrin ni naga sai kyau kike karawa ne"dariya akayi kafin
humaira tace"ni da nazo ki bani wasu sirrikan,dariya suka kuma fashewa dashi.
Yusra tace"sirrika kinzo gidan su,nan ta fara zayyanowa.
1
Ki sami sassaken baure da kanumfari ki tafasa su idan ya tafasu sai ki tace ki saka mazarkwaila
idan ya wuce ki dinga sha.
2
Ki nemi kankanar ki da dabino ki bare dabinon ki sai ki wanke,kankanar kuma sai ki fafe
samanta ki debi dabinon ki zuba a ciki,ki barshi ya kwana sai ki kwashe dabinon ki cinye
kankanar ma haka ki hada harda 'ya'yan.
3
Ki sami dabinon ki da zuma ki bare dabinon ki wanke sai ki zuba su a cikin zuman,ki rufe idan
ya jiku ki cinye duka harda zumar.
4
Ki nemi kankana,cucumber,dabino,tumatir ki hada kiyi blanding din shi ki tace kina sha.
5
Ki sami zogale ki shanya idan ya bushe ki daka idan yayi laushi ki zuba madara peak ki shanye.
Surayya ta Kara da cewa"
Ki dimanci yawan shan abu mai ruwa irin su fate dadai sauran su.
Sannan ki dena zama babu dankwali ko kina taka tiles babu takalmi ko zama akan shi,ki
yawaita yin lallen gargajiya kina rage saka mayafi koda yaushe ki dinga rufe jikin ki.
Banda tsarki da ruwan sanyi haka kuma kada ki yawaita shan ruwan zanyi,ki yawaita shan fruit
sannan shima zaki iya bashi yana sha,zogale rama cocumver,tomato,rake, ki dinga cin su.
Kullum kan ki kwanta ki dinga saka kanumfari guda daya a bakin ki kina tsotsa.
Ki sami habbatus sauda ki tafasa idan kika sauke ki barta ta huce sai ki tace wanda ya kwanta a
kasa ki shanye,sai kina tsarki da wanda kika tace.
Duka idanu suka zuba mata suna mamaki,yusra tace"yaushe masu girman kai suka
sauko?",dariya tayi tace"ai mu a aikace muke nuna soyayyar mu kune kuke wani fade a
baki",dariya akayi duka.
Sumayya tace"Sannan akwai wata yar maiduguri da take zuwa wajen fulani na sami number din
ta har mun yi waya idan kuna so turarrurruka take siyarwa nace ta kawo mini,idan kuna so to
zan sa ta kawo mana gaba daya,a dinga hadawa da kamshi kuma.
Husna tace"hakane amma duk da haka sai mun hada da hakuri Dan wallahi duk kisisina da
shan magane-magane bashi bane,zaman ya wuce wasa dole wata rana ku sami sabani Dan
haka ke mace kece a kasan shi sai kin yi hakuri fiye da nashi,kada ki dauki wai daga kin iya
kissa da kisisina da kuma shan magani shikenan auren ki ya gyaru,ayya sister dole ki aro hakuri
ko baki dashi ki yafa akan ki allah yasa mu dace ameen.
Tabbas abinda husna ta fada gaskiya ne,kuma su kansu sun yarda da abinda ta gaya.
Sai da yamma sannan kowacce mijinta yazo ya dauke ta.
Washe gari kuwa humaira ta fara gwadawa,ita kanta tasan ta canza domin yadda take jin kanta.
Da yamma farouk ya dawo,kamar yadda ta saba haka ta tare shi bayan sun gama komai farouk
yace"teddy me kika sha ne?",girgiza kai tayi tace"meya faru",naji kinfi sweet din lollipop dadi
ne",dariya tayi tana rufe bakin ta.
Yanzu humaira karatu ya fara zafi yau suka gama tests din su zuwa sati mai zuwa zasu fara
exams end of third semester.
Cikin yusra da sumayya wata shida takwas kenan surayya da husna kuma Wata hudu,humaira
ce kawai single.
A gajiye yau ta dawo wanka kawai tayi ta kwanta domin anjima tanaso ta tashi tayi karatu gashi
tasan mijin ta bazai barta ba,shafa cikin ta tayi taji lakwas alamar yunwa takeji,daga haka barci
ya dauke ta.
❤❤❤one love fa guys and babes❤❤❤.
*FAROUK KO HAIDAR*
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATON~*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~❄we beare's of soon golden we writer's assiduously percieven No pain so magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Out worlds for it cause u
np pain~*
written By Deeja One Love
Dedicated to Madeena m umar
Ummee yusuf ina taya ki murnar gama littafin ki mai suna"ukubar kishiyata"allah yasa kifi haka
ameen
A page daya wuce nayi mistake ba habbatus sauda ba hulba nake so nasa sai ku kiyaye,na
gode.
71-72
A hankali yake shafa fuskarta,bude idanu tayi sannan tayi mika,murmushi tayi masa tace"peach
ka dawo?",hannun ta ya rike ya mikar da ita,bathroom ya kai ta kamar teddy haka ya Mata
wanka ya fito da ita,da kan shi ya shafa mata mai ya canza kaya .
Hannun ta ya rike yace"muje mu ci abinci",komai anyi settling akan dinning kujera ya Mata
yace"zauna,lafiyayyen jalop din shinkafa ne wacce taji vegetables sai farfesun kifi,a baki ya
dinga bata har ta koshi,sannan yaci shima.
Idanu kawai ta zuba masa tana kallon shi,"daga mata gira yayi alamar lafiya,murmushi tayi
tace"wato baffa ya gama mini komai a duniya,bayan ya iganta rayuwa ta sannan dana kai
minzalin aure ya hada ni da gwarzon namiji wanda zai kula dani,wanda zai sadaukar da farin
cikin sa Dan nawa,ya bata lokacin sa dan ya faranta mini rai,INA SON KA FAROUK da ban
aure ka ba da ban San ya rayuwa ta zata kasace ba.
Hannun ta ya rike yace"humaira ni ya kamata nayi godiya wa baffa domin tun ina karami dai dai
da rana daya ban taba ganin abinda zai sa inji a raina ni ba dan gidan bane,hasalima soyayyar
daya ke mini tafi ta duk sauran yaran shi,kun San da hakan amma baku taba kishi Dani ba
karshe ma taya shi kuka yi,bayan na girma ya dauko 'yar shi guda daya daya haifa ya bani ita
aure,me zan cewa baffa,wallahi humaira koda bana son ki bazan iya wulakanta ki ba ballantana
ma kece CIKAR MURADINA YAR UWATA.
Rungume shi tayi tana mai jin farin ciki.