Showing 66001 words to 69000 words out of 73529 words
Chapter 23 - KWANA 24 BOOK COMPLETE HAUSA NOVELS -1.pdf
Unknown
29 Jun 2025
3589
wata sabuwar atamfa super hollad ta Anty
Shaarifa da bata taba sakawa ba. Hajiya Fatima ta yi dariya ta ce “Bata iya daure zani ba, a
bata doguwar riga dai. Dama akwai akwati guda Aziza ta zazzabowa Anti Sharifa na dogayen
tiguna a lefe ta ciro mata wata doguwar riga mai ribi biyu da dankwalinta harda nikaf tace a bata
don suturce fuskarta. Aziza ta kira Amina mai aiki tace ga bakuwa nan ta tambayeta duk irin
abinchi da take so taje ta gayawa kuku su dafa mata sannan idan bakuwar tayi wanka ta zo ta
debo kum (combs) ta tayata taje kanta ta shafa mata mayukan gashi. Saboda gashin mai tsawo
ne sosai har karshen bayanta amma ya cukurkude saboda rashin tajewa da gyara. Sannan
Aziza da Munnira suka fita suka shiga mota sai unguwar Maitama gidansu Atika. Atika kadai
suka samu a kwance a falon farko ta sha kunu wai ita a dole sun mata laifi ba su zo da wuri sun
dauketa ba suka dinga yi mata magana taki amsawa. Aziza tace da Munnira “Zo mu tafi mu
kyaleta ta tambayemu mna ina muka tsaya bamu zo da wuri ba”. Atika ta ce “Ku tafi daman ni
bazan bi ku ba na riga na yiwa darling waya zaizo muje”. Suka tuntsire da dariya Aziza ta ce
“Waye daling?” Munnaira tace “Wai Mahmud Sa’ad. Zo mu tafi Aziza darlin din ya zo ya
dauketa”. Suka fice suka barta a kwance Aziza na cewa “Zan masa waya in ce kar ya zo munzo
mun tafi da ke ki sha zama ke kadai a gida”. A get din fita suka ci karo da Mahmud Sa’ad yana
shigowa, bayan sun gaisa suka wuce shi kuma ya shiga ciki. An gama rantsar da su sannan aka wuce wajen kayatacciyar liyafar da aka shirya musamman
dan taya murna ga mai girma shugaban kasa da mataimakinsa da manyan bakin da suka
halacci wajen bikin rantsarwa da sauran jama’a talakawa da masu hannu da shuni. Anci an sha
an gyatse a wajen wannan walima sai karfe biyu na rana aka fara watsewa. A wata kujera Alhaji
Elmustapha yake zaune yayi shiru yana kallon masu wurwucewa yana tunani a zuciyarsa yaga
kowa da matarsa a gefensa sunci kwalliya suna tafe suna hira suna dariya. ‘Yan mata ma da
samarin su shi kuwa tasa tana can asibiti tana fama da larura yau shekaru ashirin da hudu
kenan ya ce a ransa “Ga kudi na samu kudin da zan iya gina gida gida a kowacce kasa nake
so. Zanci abincin da naga dama zan saka kowacce irin sutura duk tsadarta in hau kowacce irin
mota duk tsadar ta. Amma ba Fatima, Me ye amfanin kudin nawa tunda ba batima?” Ashruf da
Aziza ne suka zo wucewa ta gabansa suka gaisheshi sannan suka wuce ya bisu da kallo sun
bashi sha’awa matuka saboda suna son junansu ya yi musu fatan Allah ya barsu tare, Allah
yasa rabansa ce. Har sun kai kofar fita daga katafaren hall din sai Aziza ta juyo ta kalli alhaji
Elmustapha ta san tunanin da ya zauna yan yi bai wuce na matarsa ba. Tace da Ashraf ya
tsaya tana zuwa, sai ta dawo tazo ta durkusa a gaban Alh. Elmustapha ya dago ya kalleta ya yi
mata murmushi ya ce “Aziza ya aka yi?” Ta yi dariya ta ce “Abba naga kowa yana tafiya ka
zauna kai dadai kamar wani abu kake tunani”. Yayi dariya yace “Aziza ba dole na yi tunani ba,
amma Alhamdulillahi”. Tace “Abba na zo maka da wani albaishir mai dadi sosai amma me zaka
bani?” su duka suka kyalkyale da dariya, Ashruf ne a tsaye a kansu yace “Abba kace ka bata ni
shine goron
[9/12, 5:35 PM] ️ " ️ D'️️Y: _POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK
WHATSAPP 08064400100_
[9/12, 5:37 PM] ️ " ️ D'️️Y: KWANA ASHIRIN DA HUDU PT4
*30*
Albishir din da zaka ba ta “. Alhaji Elmustapha ya ce “Kai tafi ka bamu waje.Aziza me kike so in
baki in dai ina da shi zan baki ko meye ki fada min abin albishir din na kagu inji”Tace “ Abba
babu abinda nake so tunda ka haifo mun Ashruf ka gama min komai” sai kunya ta kamata ta sa
hannui ta rufe fuska, dadi ya sake rufe Ashruf. Tace “ Daddy ka daina damuiwa in dan ciwon
umma ne da take aisbiti ka kwantar da hankalinka ta warke garau” Ya zabura ya ce “Me ya sa
kika ce haka?”Tace”dazu likita yayi waya yace ta carke a zo a dauketa na zagoayo daga bayan
kujerar da yake a tsaye suka zagaye Aziza da tambayoyi idan uba ya jeho mata t ambay a
kafin ta bashi amsa Ashruf yayi mata t asa tambayar y a y a take yanzu?Metake cewa? Ana
magana radai da ita?Mu rna ta lullubesu marar misaltuwa cikin sauri Alhaji Elmustapha ya yi
wajen mota yana fadin “ Alhamdulihhahi ya Allah” Ya shiga mota sai gida, Ashruf ma Allah Allah
yake ya jee ya ga yaya mahaifiyarsa take suka fito shi da Aziza ta shiga dakin Anti sharifa ta
iske u mmar Ashruf ta yi wanka tsaf taci abinci tana kan abin salla tana jan carbvi bayan ta idar
da sallar Azahar Aziza ta shigo ta zauna a gefenta. Ummar Ashruf ta yaye fuskarta da nikaf din
data rufe. Tayi murmushi tace da Aziza kun dawo ?” Aziza ta ce “ Mun dawo ga Ashruf ga
Abban sa can a falo” Ta yi sauri ta mike cike da murma tana cewa “Ina suke nuna min su Aziza
na gaba Hajiya Fatima sauri tazo ta rungume danta dukkansu hawaye suke tayi ta tattaba shi
tana kallonsa ji take kamar a mafarki take ganin mamaki da ta ganshi a tsaye ba akan keken
guragu ba da ta saba ganinsa. Ta tafi ta rungumeshi shi ma.
Alhaji Ahmed ya kaura presidential billa gidan shugaban kasa da iyalansa. Haka Alhaji sadm
ma ya kaura gidan gwammati da iyalnasa, Alhaji Ahmed ya barwa Alhaji Elmustapha gidansa
ya ce ya bar masa duniya da lahira da kayan ciki ya zauna da iyalansa. Haka alhaji elmustapha
ma ya kaura gidan gwnamanti da iyalansa, alhaji ahmed ya barwa alhaji elmustapha gidansa ya
ce ya bar masa duniya da lahira da kayan ciki ya zauna da iyalansa. Alhaji elmustapha yayi
alhaji ahmed ya barshi saboda whalar za tai yawa tunda yanzu shi ma allah ya bashi kudi meye
amfanin kudinsa ba zai kashe ba komai sai anyi masa. Alhaji ahmed ya ce’’ a matsayinsa na
bako a wannan kasa dole ya kamata su basi muhali ya ce ya bashi saboda allah kuma yana so
zumuncinsu ya sake kulluwa. Alh. Elmustapha sosai yayi godiya kwarai da gaske. Haka
matarsa ma taje har gida ta matukar godiya da wannan babbar kyauta. Don haka ne alhaji
elmustapha ya ce da dans ya dinga tambayar aziza cikin dubara ya ji irin ginin gidan datake so
idan zasu yi aure da kuma unguwar da take so su zauna a abuja, alhaji elmustapha ya ce duk
tsadara zai gina musu ba zai ce duk shi zai yi kuma wahalar za tayi masa yawa. Haka kuwa aka
yi cikin dubara ashruf ya dinga bugun cikin aziza cikin hira ta gama zaiyana masa dalla dalla irin
yanayin gidan da take so tace’’ wani gida ne da ta gani a london babanta ne ya saya, irinsa take
so komai da komai har kayan ciki yadda aka shirya haka take son gidansu ya kasance’’ ashruf
ya ce ‘’ to yaya za a iya gina miki irinsa sak anna?’’ ta ce ‘’zanen ginin yana wajena a takarda’’.
Yace ‘’to su waye zasu gina ko can london din za a je a dauko wandanda suka gina” Tace “ Ai
akwai wadansu magina kwararru a garin nan suam dai turawa ne mun taba magannar da su
kwanaki sunga hoton gidan sun ce zasu iya.Ya yi ta bugun cikinta dai har ta zaiyane masa
komai har unguar da take so su zauna sai da ta fada masa. Ita bata san bugun cikinta ya yi ba
zaije ya gina gidan, haka kuwa aka yi har sai bayan su Ashruf sun sayi fili har maginan sun fara
gini sannan su Aziza suka sami labari. Kafin mai girma shugaban kasa da mataimakinasa su yi
wa ta guda akan karagar mu lki suka zabi ministoci da sauran manya> manyan kososhin
gwamanatin Alhaji Bala shine senete president, Alhaji Elmustapha kuma an bashi minister of
foreign affairs, sai sauran jama’a daban daban, wannan mukamai sun dace ga duk wanda aka
bawa. Allah ya karbi addu’au yan Nigeria yas basu shugabanni na gari. Alhaji Ahmad yana aiki
tukuru tsakaninsa da Allah kowa yana ta san barka da godiya komai ya wadata kamar wuwar
lantarki, ruwan sha da sauransu.
‘Yan matranna wato Aziza Atika da Munnira da body wacce suke ciki gabanswu kuma security
ne maza (SS) ta bayansu kuwa (SS) mata ne. haka suke tafiya duk inda zasu je. Wani lokaci su
Aziza suna wucewa ta Mr. Biggs, kafin su fito doga mota Atika ta ce “ Dalla Aziza bayan a
koshe muke me zamu siya a Mr. Biggs kuma “ Tace” ku fito ku dai wasu yara zan gyarawa zama
ku duba ku gani wannan ba motar su mubarak ce ?” Munira ta ce “ kwarai kuwa ita ce muje ciki”
Atika ta ce “ Kunsan yadda zamu y I musu su ji haushi shi kudi kawai sai muce wa mai karbas
kudinta tsa ya sai mun gam siyan abinda zama siya mun biya sannan a karbvi nasu”
Aziza ta ce “To me muka yi kenan? Ku dai ku zuba min ido”
Suka firfito daga mota suka je bakin kofar kantin suka tsaye, Aziza tayiwa body guards dinsu
nuni da hanu alamar su shiga ciki su firfito da kowa sunnan su shiga. Cikin sauri body guards
suka ce “Duk ku firfito president’s daughter zasu shigo” wannan abu ya bawa jama’ar ciki
mamaki wasu da rawar jiki suka yo waje masu taurin kai irinsu Mubarak da abokansa suka ki
fita suka ce su su waye daza a ce su fito sunnan su shigo? Sai da suka ji kanshin bindiga
sannan aka tankado keyarsu waji Aziza ta zare gilas din dake fuskarta ta kalli mubarak tayi
murmushi tace “ presidnet daughter” takaici ya rufe Mubarak haushi ya sa suka shiga mota
suka b wajen suka fasa siyayyar. Kusan kowanne lokaci haka su Aziza suka iske Mubarak a
tsaye da wata kazamar sunsan wuraren shakatawar da yaki zama , sai suje susa ayo waje da
shi sannan su shiga. Wata rana da yamma a millenium park su Aziza suka iske mubarak a
tsaye da wata kazamar bayerabiya taci kwalarsa an ciak ana batahakurio wai ba zata yarda ba
mubarak yayi mata ciki. Aziza ta bude jakarta ta zaro kudi bandir yan dari biyar –biyar ta saita
goshin mubarak ta jefa masa ya dago a fusace daon yaga wanda ya jefeshi sai kuwa yayi ido
hudu da Aziza. Ta tuntsire da dariya tace dauki baka nayi gudunmawa don kasayawa
bayerabiyar karuwarka kayan kara lafiya don anasan masu ciki su rings cin kayan kara lafiya. A
fusace mubarak ya tsuguna zai rarumo kudunan ya jefawa Aziza sai bayerabiyar tai sauri ta
dauke tace ita tana so daman tunda yayi mata cikin bai taba bata ko kwabo ba. Aziza da
kawayenta suka kwashe da dariya suka tafa hannu suka wuce suka bar mubarak anana cikin
takaici marar misaltuwa
BIKI BIDIRI
Ranar juma’a bayan sallar juma’a a babban masallacin juma’a da ke birini abuja aka daura
auren Ashruf Elmusapha (ja) dan minister of foreign affairs, da yar gidan shugaban kasar
nigeria Aziza Ahmed Abdulfathi, sannan na mahmud saad Mijin yawa da gwamna Bauchi da yar
mataimakin shugaban kasa atika sadam da na likitan da ake ji da shi a nigeria Dr. Rislan samir
da yar senete presedent munnira Bala Abuja ta cika makil wadanda ba musulmai ba sun taru a
wajie daya musulmai ne suka hlarci wajen daurin auren saboda a masallaci aka daura aure. Mai
girma shgaban kasa mataimainsa da kuma senete president da Alhaji Elmustapha minister of
forign affairss kaya iri daya suka saka wata danyar shadda ce fara so anyi musu dinkin tazarce
sun dora fararen huluna da fararen takalma a kafarsu. Haka angwaye suma kaya iri day a suka
saka tsadaddiyar shadda ce brown su kuma dinki yar ciki da wando da babbar riga aka yi musu.
An daura aure bisa yadda addinin musulunci ya tanada an biya sadaki mafi kankanta don auren
ya yi albarkan. Iyayen amare suka ce su biya sadaki mafi kankanta saboda neman albarkar
aure bayan daurin aure sai da aka shafe sati biyui cur kullum akwai abinda ake na shagalin bili
ministoci da masu mikamin gwamnati daban daban kowa ribibi yake don ya hada party saboda
nuna godiya ga mai girma shgaban kasa da matainakinsa saboda mukamin da ak bshi ko kuma
neman gindin zama da kara samuna shiga. Sabodsa kowa ya fuskanci babu abinda za’a yiwa
Alhaji Ahmed yaji dadi a zuniyar nan baya ga ayiwa iri iri. Wasu kuma da suka ga parties sunyi
yawa sai suka shiga syautar motoci Aziza ta sami mota mai suna mota sama da Ashirin
tsadadu. Atika bawa amare kyauta a naa cikin garin Abuja . kawayen su aziza yawanci
turawane da larabawa harma da indiyawa wadanda suka hadu a jami’a da suak yi digiri tare
suma sun hallara jajur da su. Idan ka shigo Abuja zaka dauka sallah ce a kano saboda jama’a
jajayen fata kuwa kai kace a croatia haduwarsa ba karshen haduwa dai ya hadu. Makada.
Maroka kasuwarsu ta bude a Abuje yan gayyar sodi. Yan cin wara a ware suma sunzo sunci
wara kuwa sunyi nat har kasa dauka. Shahararriyar mawakiyar turawr nan jannifer lofez ita aka
gayyato.
Amare sunyi matukar kyau angwaye ma haka ranar da aka ciak sati biyu ana caswhew da
wannan gagarumin biki. Ranar juma’a da misatlin karfe hudu na yamma aka shirya amare za a
kaisu gidajen mazansu. Lafayu masu masifar tsad suka nada an dibi amare a sababin motoci fil
fil kowacce mahaifinia ya suyo mata musamman don a kaita gidan mijina a ciki. Abin gwanin
ban sha’awa saboda an hada al adun kabilu daban daban ya bada wata sabuwaar al’ada. A
cikin motcin nan ne da ake iya bude saman ana hango wadanda ke cikin motar kiri kiri.
Kowaccc amarya da angonta suna zazzaune a bayan mota jama’a ne makil suke watsa musu
fulawoyi, makada na ta kida maroka na kirari masu busa kamar sarki suam suna masu busa.
Wasu yan yammata suan binsu suna tafe suna waka. Kowaccc amarya gidanta na unguwa
daban munira ce babarsu ita aka fara kaiwa gida mijinta a life comp gidanta yake. Atika kuma a
gwarumfa, aziza kuma a maitama gidanta yake. Biro da takarda ba zasu isa in zayyana kyawun
gidajen amaren ana ba. Abinda yawa wai mutuwa ta sahiga kasuwa karshen haduwa ne
gidajen wadanda mukan ce musu aljannar duniya komi yai das-das kawatattun gidaje
dukkansuginin turawa ne,. kwana biyu aka dauka kafin kowa da kowa y an biki suka watse
wuka bar amare da angwayensu a gidajensu. Iyayen amare da angwaye suma suka kwanta
hakarkarinsu suna huta gajiya. Don an gaji likiis, ballantana amare da angwaye sunfi kowa
gajiya barci kawai suke yi har kwana biyu. Sai ranar laraba sannan suka sami kansu gajiyar ta
sake su.
Yau ne ranar farko da Ashruf ya shiga dakin aziza don tunda aka yi bikin sai dai su hadu a
dining table masu aiki sun jera musu abinci su ci kowannen su ya hau gyangyadi sai su tashi
kowa ya shiga dakin sa ya kwaqnta saboda gajiya . ya isketa aq kishigide a kan gado da
yamma ne tana kallon hotunan biki album goma sha biyu ne aka wanko yanzun nan mai hoto
ya kawo mata. Bayan ya yi mata sallamas sannan ya shigo yazo kusa da ita ya zauna a kusa
da ita ya yi mata murushin nan da yake kwantar mata da zuciya yan Amarya kinsha kamshi
hotuna aka kawo ko ki yi min way dakina ki ce inzo na taya ki kallon “
Ta yi dariya tace ‘” al ni banma san lambar way dakinda ba
Ya kyalky da dariya ya ce “ lallai kuwa ba laifin bane ni na kyale ki” ta dan harare shi ta ce “ Ban
gankaika kyale ni ba ? “ suka tsuntsire da dariya dukansu sun kallon hotunan bikinsu suna hira.
Aziza ta ce kasan nay mamaki da naga jenifer lofez, waye ya daukota ne ?”
Ashruf ya ce “ kinsan Mahumud sa’ad ne saboda Atika sonta tace yauwa master me yasa kace
wa Adamu john Kuku su koma gida aka kawo rebecca da mriay dazna fita kicin na gansu suka
ce kai ne ka canja su” yace “e saboda bana son yan maza batagaggu su dinga kallemun ke ta
ce “nima kuwa na ce su rabecca su tafi gida na hutar su saboda bana so wasu matan su
ganenin kai natfi so kuma in dafa maka abici da kaina ashiruf ya yi dariya ya masu shara,
wanke wanke fa?Ta ce su sunnan idan suny aikinsu su koma bangarensuu
Ashiruf ya makale a dakin Aziza har suka yi magarub da isha’l ta shiga kicin ta dafa abinci yana
makale da ita duleinda tasa kafarta bayan sunci abinci Aziza ta shiga dakinta daon ta dan wata
ruwa ta bar Ashruf a falo yana kallon amma bayan tayi wanka tana fitowa daga bandaki a kar
gadonta t aga ashruf ya yi sauri ya yi wanka a dakinsa yazo ya datse kofar dakin nata da dan
mukullin a hannunsa daga ita sai dan karamin tawul iya cinya. Kunya ta rufeta don yau ne rana
ta farko da Ashruf ya taba ganinta a haka. Aziza tafara ja da baya a hankali tana kokarin ta fada
bandaki ashruf ya