Showing 1 words to 3000 words out of 75972 words

Chapter 1 - Duk Karyar Kada Book Complete by Amnoor.txt

Amnoor   

19 Aug 2025

2519

ο»Ώο»Ώ[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kado🐊🐊 ta ruwa ce🌧🌧🌧 na sajida πŸ€”
Bismillahi rahamanirahim. Asalamu alikum warahamatulahi wabarakatuhum zauran makaranta na shigo da labarina kirkirar sa nayi idan anyi katari yayi kama da labarin wani a gafarceni nayi sa domin nishadantar da makaranta na gode


🐊🐊🐊🐊🐊🐊🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊
Sir, sir, please let me help you please sir cikin tsawa da magagin bacin rai yake furta don't touch me i said get out!
Tayi Saurin runtse idanuwanta ta juya da Sauri zata bar ofice din har ta kusa fita ta kuma jiyowa kanta a kasa ita bata bar ofice din ba ita bata zauna ba ya kai minti talatin idanunsa a rintse sanan ya Mike cikin takun kasaita da karfi ya jiyo sai gani nayi ta kame hanunta guda a sama daidai goshinta dayan kuwa a tsaide daidai cinyar ta ta hagu wato sara masa tayi da ido naga ya yi mata nuni da gudu taje ta bude mai kofar ya fito halo naga tana biye da shi cikin waige waige har suka fito harabar maaikatar nan naga motoci a jere duk sojojine sun kame dalilin fitowar sa ita kuwa da gudu gudu taje ta bude masa bayan motar ya shiga ya zauna ita ma ta bude baya ta shiga REUSA Kenan bodyguard din general IRFANE.
Asalin familyn Elhaj Mohamed Ibrahim buzu sananan dan kasuwa baban dan siyaya Wanda ya baiwa siyasa gaskiya ya tsaya a matakai da yawa in da al'uma tayi naam da shi talakawa ke mararin sa hakan ya saka ya tsaya takarar shugaban kasa cikin ikon allah lokacin zabe ya lashe zabe . Elhaj Mohamed Ibrahim matan sa biyu hajiya sajida itace uwar gida sarautar mata yayan ta shida mata biyar namiji daya leylatu sai Irfane, baraatu, farida, Ilham sai autar su aisha. Sai amarya mai suna khadija yayanta biyar rehab rumaissa imane nafissa sai mimi, Irfane shi daya ne namiji a cikin yayan elhaj Mohamed Ibrahim ya taso cikin gata aman duk da hakanan bai saka tarbiyar sa ta sami tangarda domin yana kare hakokin musulunci saΓ― dai kash allah yayi masa tsare gida sam baya dariya bazaka gane farin cikin sa KO akasin hakan aman fatima nunu dinsa tace yana dariya tofa idan Kagan shi yana murna a gaban dadyn sa KO momyn sa sai autar su mimi sai kuma Wace ta rena sa fatima. Irfane ya kasance mai farin jini tun yana dan shekara 18 kafin ya tafi kasar waje makarantar sojoji inda yayi formation din sa ya fito commandan cikin ikon allah ya kama aikin sa da yake mutun ne mai saa mai kwazo kakarfa yayi ta samun ci gaba yana da shekara 30 yayi aure ya auri zeinab bafulatana er gidan ambassader yusuf kyakyawar mace mai ji da kanta ta haifi er ta ta farko mai suna afane. Tana da shekara biyu zeinab ta kuma samun wani cikin mai laulayi sosai yake bata wahala cikin ikon allah cikin na wata uku tace ga garinku domin da cikin allah ya anshi abinsa kai mun ga tashin hankali da kyaur irfan ya warware har ya koma bakin aikin sa inda ya tatara ya kaura da er sa Wace yake so tamkar ransa saΓ― dai tun daga wanan lokacin irfane babu ruwan sa da al'amarin mata sam basa gabansa wanan lamari na tayarwa da elhaj Mohamed Ibrahim hankali da duka familyn wanan shugaban kasa mai adalci
MΓ» dawo labari
...........
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kado🐊🐊ta ruwa ce 🌧🌧🌧 na sajida πŸ€”
🐊🐊🐊🐊🐊🐊🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊
2

Tafe suke cikin nutsuwa motoci 12 ne a hanyar sun doshi wajen rantsar da shugaban kasa wato Elhaj Mohamed Ibrahim laluwa sai tashi take sanan ko'ina ka duba zaka ga sojoji polisai kai harta garde sarki a warwatse a cikin wanan gari domin kawo tsaro a wanan rana duk inda motar su zata huce sai kaga an kame ana Sara musu har sai sun huce a haka suka ISO banban filin taron inda jamaa ke ta kaucewa suna bada hanya daidai harabar da aka tanada domin ajiye motoci suka yi parking da Sauri naga sojojin suna fitowa daga cikin motar dake gaba da baya sai a wanan lokacin naga Reusa ta fito aman a wanan lokacin sai da gabana ya fadi domin ta sha bakin glass kunan ta da wani abu (micro bluetooth) da Sauri naga ta dana abin tayi magana duk saΓ― naga sun yi mutun uku uku wasu a gaba wasu a sharen hagu wasu a na dama duk sun tsayar da bindigogin su ai ba shiri na fara karkarwa sai a sanan naga ta juya ta bude masa motar ya fito nayi saurin furta hasbunalahu wani'imar wakim allahu akhbar kai gaskiya allah yayi halita a nan wohoho yana fitowa naga ya kama taku cikin karfi uwa zaki a nan duk suka rufa masa baya suna shiga naga kujera an rubuta general irfane ta isa da Sauri ta daidaita kujerar ta goge duk da ba wata kura ba komai sai a lokacin irfane ya ISO ya zauna da Sauri ta koma bayan sa ta kame
Ba'afi awa biyu ba aka fara gudanar da wanan taro bayan aduoi kowa a tsaye yake inda aka rantsar da mr president gaban dubunan jama'a sai bayan komai ya lafa irfane ya Mike ya je zai risina aban sa yayi Saurin dago shi ya rungume saΓ― a sanan naji ya furta : congratulation dad allah helps u handled well this heavy test amin( barka dad allah ya taimaka) cikin farin ciki ya ansa masa da thank you son i love u. Shima yayi murmushi suka kuma yin musabaha
Sai da taro ya watse sanan suka kama hanyar wajen aikin su suna zuwa aka kuma bude masa ya fito ya shiga cikin ofice dinsa reusa na biye a bayan sa ta kuma Sara masa sanan ya lumshe idanun sa yana nufin ya salameta ta juya da Sauri ta fita sai a wanan lokacin naga baiwar allah ta jinginu da katangar ofice din tayi ajiyar zuciya ta share zufa kasa kasa naga tana motsa bakinta tana fadin mutun sai zafin rai da masifa allah ya shiga tsakanina da azabar sa.
Ta fito tana yi musu salama sai fara'a take musu kamar ba'ita ba yanzu a wajen rantsar da mr president a haka har ta fito ta nufi wata karamar mota fara mai shegen kyau naga ta bude ta shiga ta tada ta daga a hankali naga ta doshi unguwar gidan shugaban kasa na kuma ware idona naga da gasken cen zata shiga nace tap to wacece reusa????
Labarin reusa mu hadu a kashi na 3 taku har kulun sajida
+22792245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kado 🐊🐊ta ruwa ce 🌧🌧🌧 na SAJIDAπŸ€”
🐊🐊🐊🐊🐊🐊🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊
3

Wacece RAISA???????
Ya ga marigayi Buraima da hajiya fatima. Buraima Bahaushe ne ya kasance mutun mai rigima fada sam baya barin ta kwana idan yana rigimar sa maganar mutun daya tilo yake sauraro wato Elhaj Mohamed Ibrahim Wanda suka yi zaman aminci da shi suka yi zaman anguwa daya cikin aminci, Bouraima bashi da kowa a Nigeria shi dan Niger ne a can din ma yayan mahaifin sa kadai yayi masa saura ya kasance mutun mai kwazo yayi karatun sa a Nigeria inda allah ya taimake shi ya zama karamin soja baya wasa da aikin sa sanan idan yana bisa aikin sa komin matsayin ka baka isa ya saurara maka ba idan har ka taka doka dalilin daya saka ake Kiran sa zapi yana cikin haka allah ya hadasa da fatima bafulatanar asali er uwar hajia Sajida matar Elhaj Muhammad Ibrahim kunu huce in shaka baiwar allah allah yayi mata sanyi bata da fada bata da daga murya ga yawan murmushi allah ya hada auren su da zapi sunyi zaman lumana domin duk masifar sa sai dai yayi ya gama bata tanka sa a kulun fatan sa allah ya bashi yaya maza suyi gadon sa a aikin soja sai dai kash sai da suka kwashe shekara tara allah bai baiwa Fatima haihuwa ba kwatsam wata ranar juma'a sun tafi yawon gaishegaishe aka gabatar musu da cincin da waina ta juma'a a gidan gogo Rukaya a nan tayi ta kelaya amai abu kamar wasa har sai da suka dangata da asibiti inda gwajin farko aka tabatar musu da shigan cikin wata uku wohoho kazo kaga murna wajen wanan family Buraima yayi ta murna da adu'ar allah ya sauke matar sa lafiya cikin ikon allah suka reni cikin su har allah ya sauketa lafiya ta haifi ya mace abun mamaki Buraima yayi ta murna yana godewa allah akayi suna yarinya taci sunan RAISA.
Raisa ta tashi cikin gata domin daga ita Fatima KO batan wata bata kuma yi ba ta kasance ya taya tilo wajen Bouraima sai ya dauki burin nasa ya daura a kanta a kulun ka ganta kayan jikin ta wando dogo ne da riga ta ci damara tun tana shekara takwas Buraima yake koya mata fada a filin gidan su sam bata da kawa mace sai maza duk sai ta kwaso fitinar abanta wato idan kaga tana dambe da maza abin sai ya baka mamaki aman tana da fara''a balatana idan jinin ku ya hadu . sam Fatima bata son halayar Raisa domin ita a ganin ya mace kilatata ce mai kunya ce mai kauda kai ce sanan mai hakuri ce sai aka samu matsala Raisa bata da wanan aman ya zata yi sai hakuri domin hali ne gado ne.
Cikin ikon allah Bouraima ya saka Raisa a makarantar sojoji zurmu cikin karatun ta kai da data domin itama burin ta Kenan ta zama soja. Tana sauran shekara uku ta gama allah ya yiwa Buraima rasuwa wanan mutuwa ta girgiza Fatima da Rumaisa da duk wani masoyin su inda ya barwa matar sa wasiyar ta kula da karatun Rumaisa ta barta ta zamto jaruma sanan ita ma Rumaisa tayiwa mahaifiyar ta biyaya. Bayan arba'in duk kowa ya watse aka bar Fatima Da er ta Rumaisa ana cikin haka Sajida ta nemi alfarmar mijinta kan er uwar ta ta dawo gidan su suyi zaman su da yake dangin su ba a Nigeria suke ba a camaru suke shima yayi amana da wanan shawara domin yana son taimakawa aminin sa haka akayi inda suka tatara suka koma aman daya Rumaisa bata so domin ita gani take takura ce bare sam basa shan inuwa daya da Irfane ya tsaneta kamar ya kasheta dalilin dabi'un ta na shigar maza da yanda take abota da su da komai....
Komawar su gidan su Irfane Elhaj Muhammad Ibrahim ya dauki nauyin karatun Rumaisa cikin ikon allah ta gama karatun ta a shekara ashirin da biyu fitowar ta Kenan aka Sakata ta zamto bodyguard din general dalilin kwazon ta abin da ya mugun bata masa rai da yaga decision din kuma har da saka hanun mahaifinsa a wanan lamarin abun da yasa bai isa yayi musu ba aman har taje ta dawo daga aikin ta baya yi mata magana sai dai yayi mata nuni da idanuwan sa KO yayi rubutu a takarda ya ajiye idan ta shigo sai ta karanta kuma yakan Sakata tayi tsaye a waje ta kame sai tayi awa guda tukunan ya kifta mata ido ta sauke


Ci gaban labari
Tana isa bakin get ta farko ta fito taje ta nuna carte dinta a nan suka Sara mata ta koma ta shige get na biyu ma sai da tayi hakan sanan ta samu shiga cikin gidan inda ta barni baki wangalau ina kalon aljanar duniya o allah kamar baza'a mutu ba wato makaranta idan nace zan zayano muku wanan palais sai mu gama litafin nan bamu gama lisafi ba abun ya huce da tinanina sai da naji karan karnuka manyan manyan nan na kasashen waje masu shaida mutun tukunan na artaya a guje na bi bayan Raisa domin samo mana labari muje zuwa πŸ™ƒπŸ˜€

+22792245338
[3/7 07:56] ~Ni ce Amnoor✍🏽: Duk karyar kado 🐊🐊ta ruwa ce🌧🌧🌧 na SAJIDAπŸ€”

🐊🐊🐊🐊🐊🐊🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🌧🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊🐊
4

Da dan gudu gudu take taka matatakalar wanda zai sadata da baban falon cikin gidan Elhaj Muhammad Ibrahim bata kai ga idasawa ba ta hango tarin jama'ar dake falon sai kai kawo suke ba shiri ta ja ta tsaya tayi wata ajiyar zuciya a ranta ta furta oh my god sanan ta share zufar data karyo mata da azama ta juya tayi bayan gidan inda mutanenta ke tsaye yau suma a kan aiki suke tana isa suka Sara mata sai washe hakura suke John da ismaeil Kenan suna cikin masu tsaron gidan mr president sanan suna shiri da Raisa tana isowa tayi musu murmushi su ma suka maida mata suna kokarin aje hanayensu sanan suka zuba mata ido ita kuwa kokarin konce jakar data goyo a bayan πŸŽ’ta ta sojoji ta fitar da wata igiya doguwa Wace take kule da wani karfe mai hakora murmushi fuskar ta bai gushe ba ta dan ja da baya ta daga daidai karfen nan tana wulwulashi sanan ta rike karshen igiyar ta jefa na daga kaina naga jikin windows ne a na fari bata samu ba sai a na uku naga ta ja da kyau ta daga kanta naga Ismaeil da gudu ya kawo mata jakar tayi masa murmushi sanan tace thx ta kama igiyar nan da hanuwan ta biyu ta dire kafafuwanta jikin garun ta fara haurawa ni kam na juya da gudu na tarbeta a sama domin wanan aikin ba nawa bane ina shiga dakin tana dirowa cikin dakin nata bata kula da mutun ba saΓ― data jawo igiyar ta juyo sai tayi arba da mahaifiyar ta Wace take tsaye tun da taga an jeho karfen domin dama tasan wani aikin saΓ― Raisa
Da Sauri ta saki baki saΓ― kuma ta tapa hanu tana wata malalaciyar dariyar yake ta nufo Fatima tana fadin : lah Umuna yaushe kika shigo? Sanin ki da shigowa Umuna kinsan wani abu yau kam ..da Sauri ta daga mata hanu tana fadin oh allah gani gareka shin Raisa yaushe zaki gane cewar kin girma ne, yaushe zaki dena sokoncin nan naki yanzu tun safe in uwanki ke ta neman ki kin sauko maimakun ki shigo ta hanyar da mutun zai bi aa sai dai ki biyo ta windows ? Shin Raisa idan kin hadu da mutane cinyeki zasu yi KO mai?????? Da Sauri ta isa jikin mahaifiyar tata ta shiga jikin ta sosai ta dora kan ta a saman cinyoyin Fatima tana dan juya kan ta ta ce i'm sorry Ma kinga yanda jikina yake shine dalilin biyowana ta nan domin nayi dauda da yawa aman ai kin ga Ilham tana hada pΓ’ti na murnar wanan ranar to nima ina tsaka tsaka insha allahu so please ki gafarci er ki kar kiyi min fushi na halaka abin ka da zuciyar uwa nan da nan ta karaya ta rungume er tata cikin kaunar ta face ohk tashi maza kiyi wanka ki saka atampa kinga yau gidan masha allah da baki sanan yayan ku ma yana da baki ina ta famar hada masa kayan tarban bakin sa ai tana ji an ce yayan su ta kebe dan karamin bakin ta share daya ta daga girar ta wato bai shafeta ba fatima na lure da ita ta shareta don kam ita tana mamakin wanan kiyaya ta Raisa da Irfane duk da baya shiga sabgar kowa aman da ita abin yayi yawa, ta Mike tana kokarin fita a nan Ilham ta shigo tana Ma wai don allah ina sis ne har yanzu bata shigo ba bata gama fadin maganar ba ta kwalalo ido ta ce kai aman ke baki da kirki to yaushe ma kika shigo ne ta ina kika biyo domin tun dazu nake baza idanuwana naga shigowar ki cikin murmushi Ma tace aa to gatanan ai sai ta baki amsa ita kuwa ta juya ta bar dakin,
Rumaisa ta ce oh madame yanzu na shigo meye a jakar ne
Ilham ta ce kayan mu naje boutique na sayo mana domin nasan ke baki da isashen lokaci kin san kuma akoy casu tana daga gira
Rumaisa tayi murmushi tace kai ke dai allah ya baki lafiya to ina zuwa bari nayi salar isha'i saΓ― kizo ki gyara min kaina bazan iya ba KO walahi na saka hula ai ba shiri Ilham ta Mike ta sara mata tana fadin eya sorry yr majesty ta dauki filo ta bita a guje ta fita tana dariya ita kuma ta jiyo ta fada toilette tana dan wakewakenta

Cikin dakin hajia Sajida Irfane ne konce yayi matashin kai da cinyar Fatima Afane a saman ruwan cikin sa hajia khadija da hajia Sajida suna can gefe guda suna kuskuskus cikin nutsuwa take shafa kansa a hankali ta fara zaro kalamai kamar haka
Haba yarona me yayi zafi ne haka wa ya taba min autan maza wa ya batawa sadauki rai nasan dai wanan ranar farin cikice ga dukan family din mu shin wa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login