Showing 42001 words to 45000 words out of 88726 words
Chapter 15 - AUREN BAUTA(1 to End) complete By Maman Walid And Walida Mrs Aliyu.txt
nono da wani garin magani a ciki
"wai anty duk wannan abun da nake sha na menene" na tambaya don wallahi inda irin maganin matan da naji ana faɗa ne wai don ya ƙarawa mace taste bazan sha ba taste ɗin dana wofi sabit ɗin zan wa taste Allqh ya sauwaƙe mi
"Maganine maza ki shanye" ta amsa min
"maganin menene ba dai maganin matan nan bane ba kooo" na tambaye ta fuskata a ɓace, kallon yadda na ɓata rai tayi sai ta ƙyalƙyale da dariya wanda ni kuma hakan ya sani kyakkyaɓe fuskar kamar zanyi kuka
"wallahi anti indai shine bazan sha ba mutumin nan so yake yi ya kashe ni kina gani fa abinda yai min amma wai ki ƙara ɗura min abinda zai sa shi ya kuma kusantata wallahi ban yadda ba ni da shi hayhata hayhata" hawaye ne shar shar shar suka dinga shatata a fuska ta
"to kuma meye na kukan ce miki nayi shine, maganine fa da zai sa ki warke da wuri, kuma kika sha wannan maganin idan sabit ya kusance ki sau ɗaya bazai kuma ba saboda lalata mace yake yi" ta faɗa fuskar ta ba alamar wasa
Ɗauka nayi na kwankwaɗe tas har da lashe cup ɗin sannan na sha ruwa
Rigima ce sabuwa ta faru tsakanin mu da anty fannah lkcn da ta nemi in koma ɗakina
Kuka na saka nace mata wallahi bazan koma ba, kashe ni zeni yi, tsayawa tayi tana kallo na ina kuka,
"me kenan kike nufi da bazaki koma ɗakin ki ba, a nan zaki zauna in kai nawa mijin ina"
"ni de gaskiya anti bazan koma wallahi kashe ni zeyi yace sai na gane kurena, wallahi bazan koma ba"
Zama tayi kusa da ni tare da riƙe min hannuna tana lallashi na sai da na ɗan tsagaita kukan nawa sannan tace min
"haba asmau sai da nace miki in baki koma wajen sabit ba bazai taɓa ƙyale ki ba, wannan maganin da kika sha shine zai kore miki sabit, yanzu in baki koma ba wallahi sai kin rena kanki gwanda salin alin ki koma tunda ɗumi ɗumin maganin ai miki aiki kafin ya salance"
Jikina ne yayi sanyi wato sai dai na koma sannan sabit zai ƙyale ni, gabaɗaya ni fuskar sabit ma bana son gani ballr wani abu ya shiga tsakanin mu amma wai yanzu ana cewa in koma ni ma'u naga ta kaina
Da wayon ta da dabara ta sakani a gaba muka koma, bata bar part ɗin namun ba sai da mukai girki tare muka gyara sannan tasa ni yin wanka na shirya cikin wani english wears masu jikin zebra
Rigar armless ce amma tana da tsayi don har ƙasa ta kaimin sai dai ta ɗame ni sosai, ni wallahi duk kunya ma nake ji wai sabit ya zo ya ganni a haka ai sai ya ɗauka ko dan shi nayi
06 :00pm dai dai ya shigo lkcn muna zaune a falo muna hira, kallo ɗaya ya min ya ɗauke kansa sannan ya koma kan antƴ fannah yace mata
"ashe kuna nan na ɗauka a wajen ki zan same ku"
"ko ɗaya tun ɗazu muka dawo gashi har munyi girki mun gyara ko'ina ma"
"lallai komai yayi kyau bari inje in wanka sai in sauko koo" ya faɗa yana shige don hawa sama
"tashi ki bishi mana" inji anty fannah ɓata fuska ta nayi kamar ba zani ba, sai da naga ta haɗe girar sama data ƙasa sannan na tashi
Saman na hau da sanɗa sai kace me shirin shiga ɗaki yin sata, a hankali na buɗe ƙofar ɗakin nasa wacce ƴar iskar ƙofar ta yi ƙara ƙiiiiiiiiiiiiiii
Yana tsaye a gaban fridge ɗin sa daga gani ruwa yake sha juyowa yayi fuskar nan tashi ba annuri
"me ya kawo ki ɗak..........." ban bari ma ya ƙarasa ba na juya tare da doka masa ƙofar ɗakin don yasan baya gabana
Ina sauko wa na tarar da anty fannah bata falon don haka saina jera mishi Abincin shi, sannan na wuce ɗakina don naji an fara kiran sallah magariba
Ban fito falon ba sai 09 :30pm lkcn na san ya gama cin abinci na zo na kwashe kayan, yana falon a zaune yana kallo ben ce masa ba shima haka,
Sai da na gama komai sannan na koma ɗakin, lalubar mukullun ɗakin nayi na rufe ƙofa sannan na nemi jeans na saka tare da wata doguwar riga ƙirar morocco irin masu nauyin nan na maka ta sannan nai addua ana kwantaa
Ina cikin bacci naji kamar ana yanka min kayan jikina, farkawa nayi inda mukai ido huɗu da sabit da kuma scissors ⚔ a hannun sa
A firgice na miƙe inda yaga ya doso ni da scissors kamar wanda zai chaka min, hankalina a tashe na ce masa
"don Allah bari incire kayan"
Tsaywa nayi wanda ni kuma jiki na ɓark na cire kayan nawa ina cewa kayi ka gama daga yau dai an bar wajen
********************
Duk yadda nake tunanin sabit zai ƙyale ni ba haka na gani ba sai ma wani ƙara liƙe min yake yi kamar chewing gum abinda ya fi ƙona min rak da shi shine wulaƙancin da yakr min kamar ba ƴar adam ba
Kullum cikin moriyata yake ba dare ba rana amma sam kamar wanda ya samu jaka haka yake ba lallami ba komai da sai dai tsabar gadara da nuna isa
Sam bana jin daɗin zama da sabit don har yanzu na kasa sabawa da shi kullum cikin fargaba nake dana ganshi sai gabana ya faɗi
Rannan ya dawo da yamma lkcn ina kitchen ina girki sam banji shigowar shi ba kawai sai fitowa nayi kawai na ganshi gabana ne yai mugun faɗuwa ban san lkcn dana saki plate ɗin da ke hannuna ya faɗi ƙasa ba tare da furta kalmar
*innalillahi wa inna ilaihi raji'un* wannan kalmar ce ta katse masa kallo ya juyo gare ni
"dodo kika gani ko me, da zaki dinga gani na kina jin tsoro kamar wani aljani ko meye" tasowa yayi ya taho inda nake wacce ni kuma nake ta komawa baya har na haɗu da garun kitchen ɗin
Ƙafarsa ya saka ya take min tawa ƙafar wanda zafin hakan ya sani sakin ƙara, ba ankara ba naji lips ɗin sa a nawa yana tsotsa kamar wanda yake da niyyar cire mins
Hawaye ne kawai yake bin fuska ta, don azaba hankaɗa ni yayi ƙasa inda na kwanta ruf da yaga min kayan jikina ya somayi kamar wani taɓɓaɓe
Kuka na dinga masa ina roƙar sa akan ya ƙyale ni ko ma dai me zai min ya min a mutunce amma mutumin nan kamar kunne sa a toshe yake
Haka ya wulaƙanta ni kamar wata karuwa mara class, ɗurkusawa nayi a ƙasan kitchen ɗin ina ta kuka, ba abinda ya fi ƙona min rai kamar wannan wulaƙancin da sabit yake min
Tashi nayi na jawo skirt ɗina wanda yai fata fata na ɗan samu na kara shi a jikina sannan na wuce ɗakina ina wanka ina hawaye
Kai wallahi wannan wulaƙanci ya fara isata gaskiya dole ne ayi wacce za a ayi amma a gaskiya na gaji
Mijin da ke aure na ya mai da ni baiwar sa kamar siyata yayi kamar banni da wata ƙima ko daraja a wajen sa, gaskiya na zo ƙarshe dole ne asan abinda za a yi ina wanka ina ƙara jadda hakan
[10/05 09:51] YAYA HAYAT: 🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦🥦
*A̺͆U̺͆R̺͆E̺͆N̺͆ B̺͆A̺͆U̺͆T̺͆A̺͆*
🍷🍽🥛
👩🏽🍳~(t̸h̸e̸ a̸m̸a̸z̸i̸n̸g̸ c̸o̸o̸k̸)~👩🏽🍳
🍳🍜🥘🍲🍛🍝🥗🌯🍛🍢🥠
ʙʏ ᴍᴍɴ ᴡᴀʟɪᴅ ᴀɴᴅ ᴡᴀʟɪᴅᴀ (ᴍʀs ᴀʟɪʏᴜ)
🤲🏻 *ALLAHUMMA BALIGNA RAMADAN BIL IMAN*🤲🏻
P⃗a⃗g⃗e⃗ 17🌹
Sai dana gama wanka na tsab na fito ɗakina na ɗauki jakata na fara haɗa kayana ina hawaye yau dole ne in barwa sabit gidan nan
Ban dan ko nawa ne kuɗi na a wajen mummy ba amma dole yau zan bar gidan nan ko da kuwa tace baza ta bani kuɗina ba na tafi inje gidan abincin hjy munnira ina mata aiki inna samu kuɗin in koma garin mu amma gaskiya wulaƙanci yayi yawa sosai na faɗa ina hawaye
Ƙarar buɗe ƙofar ɗakin nawa naji ko ban kalli ƙofar ba nasan cewar sabit ne don kuwa ƙamshi turaren sa kawai nake ji sam ban kalli inda yake ba na ci gaba da abinda nakeyi
"ke meye wannan kike yin haka nan"
"tafiya zan yi ai ko aure ma sai da ra'ayi ake zama to na bincika har ƙasan zuciyata banni da ra'ayin zama da kai bana ƙaunar ban taɓa son ka ba kamar yadda kake ikirarin hakan to meye dalilin da zai sa mu ci gaba da zama bayan bama ƙaunar juna"
Ina magana hawaye na zuba daga ido na sakin baki yayi yana kallona daga dukkan alamu be ɗauka zan masa haka ba
"da izinin wa zaki fita ko ita fannar da zakije wajen ta barin ki zama zatayi"
"ban ma tafi ba kenan in dai a waken anty fannah zan zauna, garin mu zan tafi aure tsakanina da kai babu shi ka bani takarda ta an gama show ɗin daga yanzu"
"daɗin abindai sakin a hannuna yake kuma bazan sake ki ba har sai lkcn da na ga dama, wai ke asmau me kike so ne meye bana baki saboda tsabar rashin godiyar Allah da rashin gode masa shine zaki tafi ko ki tafin mu gani in hakan ne zai sani ƙara miki matsayin"
Ficewa yayi daga ɗakin ni kuma naci gaba da haɗa kayana, sai da na gama haɗa komai na sannan na ɗauko jaka ta na fito
Ko kaɗan banji wani abu ba wai zqn bar gidan duk da dai bam san wace irin rayuwa zanyi a azoren ba amma ni a ganina gwanda in tafi da wannan cin zarafin da sabit yake min
A garƙame na tarar da ƙofar fita daga falon, an rufe da mukulli daga waje jijjiga ƙofar nq fara yi tare da dukan ta ko ta buɗe duk da dai nasan a banza nake amma kuma ance baka fidda rai da tsammani
Sai da na gaji da dukan ƙofar sannan na sulale ƙasa na zauna ina kuka na, alamar buɗe ƙofar naji nasan sabit ne zai shigo muciya na shiga kitchen na ɗauko da niyyar yana buɗewa in muƙa masa sannan in tsere
Anty fannah ce ta shigo ganina da muciya a hannu ya sata ɓata rai tare da ƙwacewa ta yar sannan ta ja hannuna zuwa ɗakin na
"me ye haka sai kace wata matar ƙauye, kamar wacce bata da ilimi ina karatun da nake koya miki kar dai kice ba ɗauka kike ba kawai zuba ta nake yi kamar ƴaƴan kanya"
Bayan ta sabit ne ya shigo, faɗa ta shiga min wai sabit ya kai mata ƙarata akan ina mishi rashin kunya, sakin baki nayi ina kallon mutumin nan wanda yake ta danne danne sa a wayar sa kamar baya wurin
"Wallahi anty ba haka bane ƙar........" ban ƙarasa ba naji ta toshe min baki
"kar ma ki ƙaryata mijinki da ido na na gani kin ɗauko muciya zaki doke masa kai, in banda shima sabit ɗin me haƙurine wane namijin ne zai yadda da irin wannan cin kashin"
Fashe mata nayi da kuka ina rants rantse na wanda sam kamar ma bata yadda ba don bata nuna alamar yadda ba
Sabit da ke gefe wanda tunda aka fara bece komai ba sai yanzu
"anty ni fa bana kawo ki bane don kiyi mata faɗa ba kawai so nake yi ki ja mata kunne akan abinda take yi be dace ba"
"yi haƙuri sabit zan mata faɗa tashi ka tafiyar ka uzurinka" miƙewa yayi tare da zira hannu a aljihu sa sannan ya fice, bin bayan shi nayi da harara
"au ko a gaban nawa bazaki bari yi masa rashin kunyar ba, haba asmau wallahi duk abinda kike yi Allah dai yana kallon ki" ƙara fashe mata nayi da kuka nan na hau labarta mata duk zaman da muke yi da shi bata katse ni ba sannan sam bata nuna alamar tausayawa ba ko wani abu
Sai da nagama tsab sannan tace min in share hawaye na, tas na goge fuskata ta, na nutsa sannan ta kalle ni tace min
"Asma'u shawara ɗaya zan baki ko ki ƙi ko ki sa amma ɗaya ce ba ƙari, duk wannan abun da kika ga sabit yana yi har yanzu be san meye so bane kawai dai yana bin sahun ƙyal ƙyal banza ne
In kina son sanin ainihin waye sabit me sabit yake so kamata yayi ki zauna ki karance shi ki karanci aban da yake so kafin ki fara judging ɗin sa
Har ga Allah ina sonki da sabit kuma duk wani abunda nasan zai ƙara ku
kusanta da shi shi nake miki amma na lura sam ke ba haka kike so ba kin fison tafiya ko" ta tambaya da alamar tambaya
Gyaɗa mata kai nayi alamar ni na fison tafiyar
"to shike nan duk yadda kike so hakan za ai miki yanzu abinda da so da ke shine ki kwantar da hankali sosai akan sabit duk abinda yake so kiyi masa sai a lkcn da ya saba da ke da duk wani abu naki sai ki tsiri rama abinda yai miki tas ki rama kar ki yadda kice zaki raga masa daga lkcn idan yaga abin ya mishi yawa sai kiga ya sake ki salin alin ko ya kika ce"
Tsayawa nayi ina tunani shin anya kuwa wannan mafita ce ko kuma wani sabon salon ƙara jawo sabit gare ni ne, ganin ban amsa ba ya sa ta miƙewa
"to bari in tafi tunda na baki shawara amma naga kamar bata miki ba"
Hannun ta na kamo sannan nace mata
"ba haka bane kawai dai ni bana son abinda zai sake haɗa ni ne da shi"
"to shike nan duk abinda yai miki ya tashi a banza kenan, ai in baki koyi rama abinda ɗa namiji yai miki ba daga farko to ko kin ƙara auren ma ƙila abinda zaki tarar kenan amma kin ga inkin saba ba abinda zai zame miki sabo"
Shiru nayi ina tunani to wai ramuwar dole ce na faɗa a zuciyata ni fa sam abinda ya danganci sabit nr bana so
"kinga in shawara ta bata yi ba na yi gaba sai kine mi me baki shawara nan gaba" ganin cewar in ta tafi shikenan a ina zan samu wanda zai haɗa ni da wanda yake son irin na
Don haka dai na riƙe mata hannu tare da cewa
"na haƙura amma wallahi saboda ke" shafamin gefen fuska ta tayi sannan tace
"yauwa ƴar albarka" zama tayi ta dinga bani saƙwanni ta yadda zan kama sabit jinta kawai nake yi amma abu guda banjin zan iya amma kasancewar bana son tace na ƙi jin maganar ta yasa kawai sai gyaɗa mata kai nake yi kamar ina ji ta gama zancen ta sannan tai min sallama ta fice nice har da rakata bakin ƙofa sannan mukai sallama
********************
Tun daga lckn na koma bana yi wa sabit musu duk abinda yake so ina mishi amma fa babu batun sakin jiki kadaran de kadahan
Rannan da safe yana zaune akan dining table yana break fast sai ga call, yadda naga naga ya ɓata fuskar sa sai na ɗauka ko wani wanda yake damun sa ne amma ga mamaki na sai naji yace
"only ya dubai" ban san me tace masa nadai ji ya amsa mata da
"only ki yi zamanki ku gama siyayyar ku a nitse ni sam ba a takure nake ba am taking really good care of myself don haka kar ki damu"
Shiru yayi inda ta ci gaba da mai masa da martani
"only ba komai ko wata ɗaya zaku ƙara is ok by mee, ni yanzu am really busy at d office inna fita tun safe karfe 06 : 00am bana dawowa sai 12 :00 na dare don haka am really busy gwanda kawai ki nutsu kiyi shopping ɗinki"
Wayaga zuƙi ta malle ina kitchen ina iya jiyo sa yana ta zankaɗawa matar sa gidoga 🤣 wai office tun safe sai yamma mutumin da sai kusan 09 :00am yake fita kuma duk inda 06 :00 tayi na yamma ya dawo amma shine yake shararowa matar sa wannan sharhi kai gaskiya wasu mazan ma sai a slow da lamarin su
Ina jin sa ya gama lallashin ta akan kar ta dawo ko ta gama shopping ɗin ta zauna ta huta, har da wani cewa ko kin gama ki zauna ki huta a can, wato ga banza ka samu ko to wallahi sai na san yadda na samu number badiar na saka ta ta dawo don in samu in huta
Sai da suka gama wayar sannan ya ajiye wayar ya ƙarasa cin abincin sa, ya na gama wa ya kirani inzo in kwashe kayan
Sama ya hau inda ni kuma na fara kwashe kayan, har na zo wuce ta ta kusa tv set ɗin falon sai na hango wayar tasan tana chargy da sauri na na je na