Showing 33001 words to 36000 words out of 103127 words

Chapter 12 - DUHU Book Complete By Slimzy .txt

Slimzy   

19 Jun 2024

12480

nada rai aka daura aurenku tun kuna yara ta tafi ne sakamakon saceta da aljanu sukayi"shiru yayi yana kallonta itama shi take kallo yacev"ummah dama husnah ce?"a sanyaye yayi maganar ya soma hawaye tausayinsa ya kama momt godewa Allah take karayi ta mike ta kwalawa mai aikinta kira tace "zainura idan kin dama kunun gyadan ki kawowa yaseer nashi"momy ta mike cike da farin ciki ta nufi daki ta bude drawer dakinta ta dawo da hoto ta mika masa hannunsa na rawa ya karbi hoton ya tsurawa hoton ido tabbas itace...ya kura musu ido ya sata a kafadarsa tana dariya anyi mata parking gashin kanta.....wata irin faduwar gaba yakeji tayaya zai fadawa momy ya saketa?hafeez ya dauki takardar hafeez na kokarin shiga rayuwarta ashe matarsa ce?gumi ne kawai ke karyo masa innahlillahi wa innahilaihi rajiun ya furta momy ta dade tsaye tana masa magana besan tanayi ba har saida ta tabosa tace"tunanin me kakeyi yaseer akwai matsala ko?"ya jinjina mata kai ya karbi kofin ta koma kitchen dauko nata...


*****
Tura kofar dakin husnah Anty tayi taganta kwance cikin bargo lullube a hankaki ta kira sunanta "husnah!"taji shiru gurnani taji kamar munshari tace"ashe bacci takeyi "ta juya ta fice momy tace "tana dakin ko ya dauketw"girgiza kai Anty tayi tace "bacci takeyi husnah cikin damuwa take tun dazun naganta cikin wanan yanayin"momy tace"bazai wuce bataga aljanin nata bane "Anty ta girgiza kai kawai ta zauna tana kokarin kallon agogo tace"yakamata inzo intafi gida yara zasu dawo makaranta dama nace bari inzo ne insameki ki farka daga nannauyan baccin da kikeyi ki rike yarki tasamu lafiya"tana kokarin sa gyale ta dauki Jakarta momy cikinta nadan mata motsi tasan yunwa takeji ta mike tace"muje nataka miki ko?"suka jero a tare suka fito,


husnah na rungume jikin yaseer suka shigo parlorn ba kowa sai kyalkyala dariya takeyi cikin nishadi suna shiga dakin tace "amma kasan me anya su momy basu nemeniba kuwa?"ya jinina mata kai yace "sun nemeki kuma sun shiga dakin anganki kwance basusan bake bace"ta ware ido tana dariya yace "kinsan me?karki rinka nunawa su momy wani Abu so sukeyi su rabamu"ta gyada masa kai ya rike kwankwasonta sosai tayi yar kara yayi dariya yace"bude bakinki ki rufe idonki"ba musu ta bude bakinta ta rufe idanuwanta kallonta yakeyi lokaci daya ya zaro harshensa ya ware idonsa saiga wani bakin abu a kan harshensa ya hade bakinso ya tura mata cikin bakinta yana tsotsan bakinta yana shasshafata ya tabbatar abun ya shige jikinta ya zare bakinsa daga nata yace "bude idonki"ta bude tana kallonsa,jin an turo kofa ne yasa husnah dan gyarawa momy ta ganta tsaye "husnah kin tashi?",mika husnah tayi kamar wadda ta tashi daga bacci tana murtsuka ido tana kallonta momy batadai yarda da itaba tace "tou azo ayi sallah ko?"ta jinjina mata kai tace"momy yau ni zan tayaki aiki"Abraham na tsaye yana murmushi yana mamakin yadda husnah tayi kamar basu tare ya jinjina kai cike da farin ciki momy tacev"Tou naji ke kin iya aikine dama?"cikin faraa ta kalli sashen da Abraham yake ya kashe mata ido tayi dariya tace "sosai ma ai na iya kedai bari inyi sallahr momy ganinan zuwa"mamakin yadda husnah ta saki jikinta momy keyi kamar ba itaba lallai taga amfanin zuwan yar uwarta gidan ta rufe kofa Abraham yace "kina magana kina kallom sashina saita ganoki ko dikda ai tasan muna tare"ta rike kunnuwanta tacev"nadainta ta janyoshi suka rungume juna Sam bata gajiya da dumin jikinsa....
shima rungumeta yayi yana wasa da gashin kanta cike da nishadi yace"kinsan me?"ta dago kai ta girgixa kai yace "nafara wani tunani nasan kuma hakan zai yuwu"momy ta kwalawa husnah kira tace "momy nakirana bari muje muje tashi idan munje wajen aikin zamu cigaba da maganar ya mike ta dagashi ta gyara rigarta da ya ciro nononta daya yana wasa dashi yace "ban gaji dashi ba"ta kyalkyale da dariya momy ta turo kofar tace "dawa kike dariya?kun shirya kenan?"husnah ta kalli Abraham ta basar tace"muje kifadamun me zanyi miki banaso ki wahalar da kanki saboda abinda ke cikinki"damm gaban momy ya fadi anya ba aljanun take magana dasu ba?ya akayi husnah tasan tanada ciki?dik duniya ba wanda yasan tanada ciki daga ita sai likitan dataje ya gwadata, Abraham toshe bakinsa yayi yana dariya husnah ta fakaici idon momy ta hararesa ta cije baki momy bataji tace"bakai kafadamun tanada ciki ba"ta tura baki yace "ai bance kifada mata ba"ya bugi duwawunta tayi kwafa momy tacw "dawa kike kwafa "ta girgiza kai tace "bari insamu mai aiki muyi tare"momy ta zauna ta rafka tagumi dik yau hafeez baizo gidan ba gashi sunyi magana akan zaizo akawo mai rukiyya gashi yau yadda husnah ta saki jikinta sam bata yarda da hakan ba anya ba aljanun ke jikinta ba?"husnah suna shiga kitchen ta bugi bayansa ya gantsare yana dariya yace"kin rama ko?"ta kashe masa ido ta nuna mai wadda ke kitchen din tuni cikin mai aiki ya duri ruwa ganin yadda husnah ke abubuwa kamar da wani kitchen din yasa ta mike ta zare jiki ra fuce,
husnah ta shiga sanwar abinci kamshi ya cika gidan tace "yauwa fadamun abinda kakeso ka fadamun"yace "yauwa bazan bari a maida aurenki da wani ba idan kuma nabari badashi zaki rayuwa ba dani zakiyi"yace fuskarsa a daure wani iri taji tace "tayaya?"yace "koma ta yayw zaki gani badai kina sona ina sonki ba dikda ba jinsin mu daya ba aidai Allah ya haliccemu babu mai rabamu"ta kasa magana ta mike zata dauko wuka taga kawai ya mika mata ta karba ta yanka albasa yaje yana wanke mata kwanukan data bata....


******
nishi kawai muneeba keyi sakamakon yadda boka ya danneta yana gurzarta gaba daya kan nipples dinta zafi sukeyi mata wani irin wari yakeyi yasa ta dauke numfashinta ta hada gumi kusan minti arbain yana abu daya gashi yamma tana gabatowa cikin wahala tacev"ya isa haka Dan Allah kabarni haka idan cikin ne ya isa ma ya shiga"ya kalleta da jajayen idanuwansa tayi saurin rufe ido ya tsorata ta tayi yar kara hajiya rabi tq zabura ta karasa kusa da bukkar da suke ciki tadan d'aga labule daga baya "muneeba kina lafiya ko?"ummm muneeba ta iya cewa dakyar ya dagata tana sauke numfashi ta mike gaba daya hq dinta kamar an zuba Mata tarugu saboda azabar yadda ya shigeta dakyar take d'ingisa kafa ta fito hajiya rabi na ganinta ta tareta ta rungumeta boka ya dauko wani ruwa a wata kwalba ya fito da ita ya bata yace ta shanye ta karba tana gumi ta shanye yace "to ko gobe kujaje asibiti zaace kina dauke da juna biyu"murmushi muneeba tayi suka hada ido da hajiya rabi wacce itama take dauke da kunshin nata magungunan suka fito dakyar muneeba ke taka kafa har wajen inda driver ya parker motarsa suka shiga....
****
husnah na fitowa daga kitchen tana dariya taga hafeez zaune turus tayi ta kalli Wanda ke ke gefen hafeez malam ne zaune yana hada turaruka da wasu magunguna kallonsu tayi ta juya bayanta bataga Abraham ba hafeez yace "zo nan kanwata"wucesu zatayi momy tace "bazakizo ba zo nan husnah"ta turo Baki tazo ta zauna tana harar malamin yana kallonta ta gefen ido ya mamayeta ya cafko kanta ya rike da kyau tayi yar kara ya shaka mata turare sai yatsina fuska takeyi tana kallonsa tacev"wanan abun mai wari fa da kasamun"yacev"magani ne kinji zaki samu lafiya ki rabu da aljanin dake tare dake"haushi ya turnuke husnah ta harari hafeez karaf a idanuwansa kashe mata ido yayi idanuwanta sukai jajir malam yace "dauki wanan maganin ki boyesa cikin daki kafin mu fara rukiyyar inaso ki fita ki barmu dani da hafeez tare da ita"momy na sanye da hijab tace"toh"ta dauka ta shige daki tana shiga taji anyi kwafa ance hmmm ta wawwaiga bataga kowa ba tadanji tsoro ta dake tana waige waige akace umhmmm momy ta bude drawer ta ajiye maganin ta fita ta jikin bango Abraham ya fito dama yana ciki ya kalli kofar drawer ta bude yana kallon maganin dake cikin jarkar gallon yasa hannunsa ya bude Yana kallon maganin ya zura yatsansa mai tsayi ciki ya karkada take ya bata maganin ya juya ya bace ya fice daga dakin,


karatu sosai malam yake zubawa a kan husnah ko gezau saima toshe toshen hanci da takeyi cike da haushi ko meye wanan oho tana cikin nishadi da mijinta anzo an wani kawo malami yana mata surkulle minti minti malam ke kiran sunan husnah sai yaji ta amsa ya dago kai yacev"tabbad akwai aljani a tare da ita amma baa jikinta yake ba shafarta yakeyi kuma shafar aljanu wuya gareshi gara ace a cikin jikinta yake zama"sosai hafeez ya shiga cikin tashin hankali yace"yanzun yq zaayi?"malam yace"akwai yadda zaayi"hafeez ya gyara zama momy dik ta furgita shigowarsu hajiya rabi yasa momy ta daga ido ta kallesu tayi tsaki tace "aikin banza wani irin iskanci ne anzo ana mana surkulle a gida bari daddy ya dawo"bata tanka mata ba malam ya cigaba da bayani yacev"wanan maganin da kika Shiga dashi daki shi zai zama kina bata safe da yamma a kofi sai wadanan turarrukan zaki rinka shafa Mata idan har kikayi nasarar shafa mata bazai taba iya rabar inda take ba"momy cike da gamsuwa ta jinjina kai malam ya tafi husnah ta mike zata shiga daki momy ta kirata ta tsaya bata waigo ba....


hafeez ya zaro takerdar sakin husnah daga aljihunsa yacev"momy dama wanan...."yaseeer ne ya shigo yana zuba kamshin turare yana waige waigen inda zaiga husnah yace "momy ina matata husnah?"damm gaban momy ya fadi ta kalli yaseer dakyau husnah kallonsa takeyi tana tsaye amma be ganta ba momy ta kalli husnah wadda ke kallonsa galala ya wuce ya nufi daki ya bude kofar yaji an hankadoshi da karfi yayi taga taga baya zai fadi ya kalli cikin dakin babu kowa yace "momy dama husnah ce yarinyar da hafeez abokina ya kawo gidan nan?"gaba Daya momy ta kasa amsa tambayarsa mamakin yadda gashi ga husnah baya ganinta takeyi tace 'ga husnah nan a gabanka?"ya wawwaiga bega kowa ba husnah ta tabe baki ta wucesa ta shige ta bugo kofa ta danne kofar da bayanta tana maida numfashi ina Abraham?tace a zucuyarta bullowa yayi kawai ta ganshi gabanta yace"gani "mamaki ya kasheta tace"ya akayi kaji abinda nace a zucuyata?"yayi murmushi yace "a zahiri zuciyarki na tare dake amma a bad'ini tana cikin kirjina"ta wawwaiga tanaso tayi magana,




kishi ne ya lullube hafeez ya mike ya zura hannu a aljihu yace "momy zan tafi yau daddyna zai dawo na gabatar da maganar auren husnah wajen ummahnta zata sanar dashi zuwa gobe ko jibi zaazo ayimun tambaya"wani miyau ta hadiye tausayin hafeez ya kamata tabbas hafeez nason husnah amma ya zaayi da auren yaseer dake kanta?takardar ya mance ya zura a aljihu yayiwa yaseer wani kallo ya fice muneeba ce ta kira wayar yaseer da sauri ya dauka yace "yadai munee?"yaji tana kakarin amai ya rikice yace "momy bari inje indawo muneeba batada lafiya naji amai takeyi ma"ya fice cikin sauri narjisu ce ta fito cikin suffar mutum kyakkyawar budurwa ta tsaya a jikin kofar shiga sashen su yaseer tana ganinsa tayi masa sallama tana murmushi kallon rashin sani yakeyi mata da kallon tuhuma.....
*Afwan my people gobe akwai bikin sister na adan dagamun kafa zuwa jibi insha Allah kunsan hidimar biki nagode sosai da kauna*


*WANAN LITTAFIN NA DUHU 300 KACAL ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI IDAN KIKA KARANTAMUN BAKI BIYANIBA BANYAFEBA*


GA MAI BUKATAR SHIGA WANAN TAFIYAR YA TUNTUBI WADANAN NUMBERS DIN...


07042277401
08036953516




*SLIMZY*✍🏻




24


kallon rashin sani yaseer yakeyiwa narjisu tayi murmushi tace "nasan bakasan koni wacece ba ko?"ya jinjina mata kai cike da kosawa yace "bansaniba saikin fada ke wacece daga ina kuma kike?"shiru tayi daga bisani ido cikin ido tace masa "ni aljana ce,"damm gaban yaseer ya yanke ya fadi bakinsa ya shiga karkarwa yana kokarin fara addua ta daga masa hannu cike da isa narjisu tacev"dakata karkayi addua ka cutar dani ka kona ni don niba cutar dakai nazoyi ba"dakyar ya hadiye wani miyau yace "Mai kikazoyi?dama aljani yana kulla alaka da dan adam ne bata cutarwa ba"muneeba ta sake kiransa ya kalli wayar a gaggauce yana takawa zai wuceta tace "nazo in taimakeka ne akan husnah na tabbatar kaje wajenta baka ganinta ko?"da sauri ya juyo yana kallonta yace "ya akayi kikasani"murmushi Narjisu tayi tace"ba saika tambayeni ba saboda ina bibiyar rayuwar husnah sakamakon mijina dake aurenta shi yasa mata abinda ko kazo bazaka ganta ba ya zuba mata abun a jikinta sakamakon tsananin kishi da yakeyi dakai da waccen abokin naka"gumi ne ya karyowa yaseer bata jira mai zaide ba ta daga hannunta sama ta bude baki wani abu na fitowa daga cikin bakinta fari kalll hannunta da wani ruwa mai haske mamaki ya kashesa yadda ruwan baya zuba daga hannuta kafin yayi magana ta watsa masa yaji wani yarr yayi baya ya runtse idanuwansa take ta bace ya wawwaiga bai ganta ba cike da tsoro yake kallon gefe da gefensa bai gantaba dakyar ya taka kafarsa yana tafiya yana waige bai ganta ba gashi ta tafi bai ganta ba bata bari taji ta bakinsa ba tura kofar dakin yayi da sauri ya shiga ganinta warwas a kasa tana juyi tayi amai ko ina ya karaso da sauri ya tallabota jikinta yayi mugun zafi yace "yadai muneeba lafiya?maike damunki umm?"cikin rudewa yake tambayarta ya ciccibeta cak ya nufi toilet da ita dikda baya cikin hayyacinsa a wahala tace "naci abinci ne nayi amai ina ganin jiri kaina nayi mun ciwo"cike da shagwaba take maganar ya zare doguwar rigar dake jikinta ya cillar gefe ya tara ruwa yayi mata wanka tas ya fito da ita ya nadeta a towel ya nufi parlor ya gyara wajen sanan ya dawo ya tallabeta yace "yanzun muje asibiti ne?"ta yatsina fuska ta girgiza kai ya shafa gefen fuskarta yace "meyasa bazamuje ba a duba aga maike damunki?'cikin shagwaba tace "nafada maka ciki ne?"ta tura kanta cikin jikinsa cike da kunya yayi murmushi ya shafa kanta ta kara shigewa jikinsa yace"to zan Kira likita azo gida a dubaki"ta gyada masa kai yana kokarin tashi ya fita tace"ina zakaje?"ta tsaresa da ido ya sosa keyarsa kamar bazai fada Mata ba yace "zani sashen momy ne akwai maganar da muke tattaunawa kinga husnah gata nan ta dawo"da sauri ta mike ta zauna kishi ya taso mata tana masa wani kallo kawai saita fashe da kuka nan da nan hankakinsa ya tashi yace"ya isa kukan me kikeyi?meyasa kike kuka kidaina kuka karki cutarmun da abinda ke cikinki kinji kiyi hakuri"a rude yake maganar ganin yadda ya rude yasa ta kara rurewa da kuka.....


******
sauke numfashi takeyi ta danne kofa ya tsura mata ido waige waige takeyi ta fada jikinsa ya rungumeta sosai yace "kina sona?"ta dago kai da sauri ta kallesa tace "ina sonka mana Abraham ina tsananin kaunarka meyasa akeson rabamu nidakai?"ya shafa kanta ya kwantar da kai a kamta cikin murya mai kama da rad'a yace "saboda ni aljani ne shiyasa akeson rabamu kuma ni ina sonki kema kina sona"sosai ya bata tausayi "tou meyasa bazaka koma kamar mu mutane ba kaga shikenan sai mu cigaba da zaman auren mu ko?"ta dago kai tadan janye jiki daga jikinsa ya jinjina mata kai yace "babu yadda zaayi in koma bil'adama nima da inada halin hakan husnah da nakoma kodan in cigaba da rayuwa dake cikin kwanciyar hankali"....
bankado kofar akayi "husnaj husnah fito nan kin makale a daki tare da aljanin ko?"cewar momy fuskarta a daure husnah ta kalli Abraham ta wayance tace "baya nan fa momy niba kowa a tare dani"tanayi tana kallon sashin da Abraham yake momy tace "tou wanan waige waigen na meye kikeyi ko sunzo ne?fitowa zaki parlor mu zauna kinajina ko dan malam yace a daina barinki kina zama ke kadai a daki"ta nunawa husnah kofa "wuce mutafi"husnah ta saci kallon Abraham ya jinjina mata kai alamar ta fita momy tayi gaba husnah na biye da ita Abraham ya matso ya rike hannunta a tare suka fito parlorn ta nemi karshen kujera ta zauna momy ma ta zauna daga gefe kamar ance ta waiga ta juya taga husnah na murmushi tana gintse fuska tana gabtsarewa Abraham ne ke mata cakulkuli hannunsa daya ya damki nononta yana matsawa ta saki yar kara momy ta zabura tace"ke lafiyarki kuwa meye hakan?"husnah ta daure ya zumburo baki tana gunguni tana fadin 'ni babu mai rabani da mijina"ya matse yatsanta tayi yar kara tace "ahhhnnnn kabari nidai"momy ce ta shiga waige waige tana neman turaren da malam ya bata sama ko kasa ta nemeshi ta rasa ta mike ta nufi dakinta tana dubawa tuni Abraham ya dauka ya bude hannuwansa yana nunawa husnah ta zaro ido murya kasa kasa tace "kadauka ashe"yayi murmushi ta nemi abun ta rasa momy saude ce ta shigo da yan matanta guda biyu Abraham na ganinta ransa ya baci husnah ta kallesa da ido gudun kar hajiya saude ta fahimci ba ita kadai bace yace "banason wanan matar idan naganta raina baci yakeyi ji nakeyi kamat inshaketa"nan da nan jiniyoyin kansa suka fito husnah ta bata rai momy cikin faraa tace "ah ah husnah kece zaune a nan ke kadai ya naji shiru ina momyn naki take'a dakile husnah tace "tana ciki"a fusace momy ta fito tana surutai tana fad'in "shikenan sun sace sun sace turaren shima maganin dake cikin dakin can bari in dauko kafim shima su dauke"


"ah ah zainab ya naganki a burkice haka?meyake faruwa"kuka momy ta fashewa da hajiya saude tace "wanan yarinyar ce aka kawo malami dazu"ta kwashe abinda ya faru tafadawa hajiya saude mamaki da al'ajabi ya kasheta ta nemi waje ta zauna ta cire gyale tace "tabdijan akwai babbar matsala"momy hankalinta tashe ta bude dakin husnah tana Shiga ta kalli kan gadon a burkice alamar ba ita kadai bace ta bude wardrobe saiga jarkar maganin wata ajiyar zuciya ta sauke ta dauka ta fito dashi hajiya saude tace "ni yanzun abinda ya kawoni akan matsalar yaseer ne yasameni dazun Alhamdulillah yaseer ya dawo hankalinsa tinda ya tuno da husnah"momy ta zauna ta jingina da kujera tana sauke numfashi dakyar tace "tou ai ya rubuta takardar saki saidai nida idona

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login