Showing 45001 words to 48000 words out of 103127 words
ba"nan ma wani mugun haushi da tsananin kishi ya turnuke muneeba ta kasa Masa saiya dawo yasa takalminsa ya dauki makulli. motarsa a gaban tv da wayoyinsa ya rufo kofar fadawa tayi kan gado ta fashe da kuka cikin daga murya tace "nashiga uku maike shirin faruwa dani?kardai yaseer ya dawo hankalinsa nasani dik soyayyar da yakemun dama baya cikin hankalinsa aikin boka ne"take ta tuna da yadda ya kwanta da ita jiya yadda takejin bananarsa na yawo a gabanta tamkar kogi yadda take zamewa tana fitowa dako a matse take gam ta rafka tagumi cikin tsananin tashin hankali take ta mike ta zauna ta mike tsaye ta shiga kaiwa da komowa cikib dakin ta d'ora hannunta akai tana hawaye menene mafita?take ta tuno da Anty sadiya kanwar hajiya rabi zata dawo yau tasan barikinta da tuggunta tasan zata warware musu matsalar dake shirin tunkaro su,
momy na tallabe da husnah wadda ta rame sosai ta tasa tea a gabanta tana kallon gefe daya dik ta rame ta hargitse tana jin motsi ta zabura tace"momy ga Abraham nan"momy ta rukota tana kokarin mikewa cikin tsoro yaseer ya shigo ajiyar zuciya husnah tayi tana ganinsa ta mike idanuwanta ya rufe rufff ta ruga da gudu ta rungumesa tana fadi"yaya yaseeer yaya yaseer ka taimakeni Abraham dodo ne yazo jiya zai kasheni kayimun addua kaji?"tsamm yaseer ya rungumeta sosai idanuwansa ya rufe jin nonuwanta a kirjinsa yasa bugun zuciyarsa ya tsananta momy na lura da yanayin da yaseer ya shiga dikda husnah matarsa ce mikewa tayi ta bubbuga husnah ta janyota daga jikinsa tana kara shigewa jikinsa tana kuka hajiya rabi ce ta shigo sashen ta soma tafa hannu "innahlillahi wa innah ilaihi rajiun mai zan gani haka?yaseer wani irin iskanci ne zainab ke kokarin sakaka akai da zaka rungume husnah a kirjinka?ko so kakeyi aljanin ya sabauta ka bari in kira daddy na sanar masa halin da kuke ciki"yaseer zaiyi magana momy tace"dakata yaseer karkace komi ni zan bata amsa ko kin manta akwai auren yaseer akan husnah?ko kwanciya da husnah yayi bai aikata haramun ba saboda tuntuni akwai igiyar auren husnah akansa"
"tou igiyar auren aljani kuma fa?ko mutum da aljani take aure?"husnah na hawaye take kallon hajiya rabi idanuwanta sun canja kala saboda kuka tace"a rashin sani yasa nayi rayuwa da aljani wanda ya kasance abun tsoro ban saniba amma yanzun a shirye nake da in rabu dashi ta ko wani hali"yaseer ya jinjina kai hajiya rabi tace "ni zakiyiwa rashin kunya?lallai kin tsotsi nonon zainab bari mijina ya dawo mahaifinki zai zaba koni koke shashasha wacce aljani ya gama dannewa"yaseer yakai kololuwa wajen bacin rai gashi daya bude baki zaiyi magana momy ke dakatar dashi Momy tace"yaseer kama hanya katafi wajen aikinka karkayi latti kaji"husnah ta ruko hannunsa batare da tasani ba ji takeyi tana murza tafin hannuwansa yadda takeyi dana Abraham wani shauko da jin dadi takeji wanda batasan dalilinsa ba ya shagwaltu da yadda take wasa da hannuwansa kusan minti daya momy tace "wai yaseer bazaka kama hanya katafi wajen aiki ba saina bata maka rai"husnah ta kalli momy tace"tsoro nakeji banaso yaya yaseer ya tafi Abraham zaizo ya cutar dani"idanuwanta suka kawo ruwa yaseer ya ruko kafadarta ya zaunar da ita yace"bazai cutar dakeba ki kwantar da hankalinki kinji?da kinga ya kamo hanya zaizo ki karanta...."wayarsa ce tayi ringing yayi saurin dubawa momy ke kiransa ya danna dauka "hello momy?antashi lafiya?"cikin ladabi da kaskantar dakai yake wayar kamar tana ganinsa tace"yaseer kana ina?"ya kalli momy dake tsaye tana kallonsa yace"ina dakin momy zainab amma yanxyn zani wajen aiki dama inada niyyar idan nadawo zan tsaya ta wajenki"ta amsa da "toh shikenan "ya kashe wayar ya kalli agogo a gaggauce ya mike yace"momy saina dawo" ya mike ya fice momy ta matso da cup din tea data hadawa husnah tace "Karbi wanan kisha yanzun kinii?kafin yayanki ya dawo anjima kinii?"tausayin momy ya kamata tana hango tsantsar soyayyarta a kwayar idon mahaifiyarta yanzun ya taji rashinta na shekara goma sha takwas cikin ta sha tara?ta tsare momy da ido har saida tadan tsorata tace"yadai husnah?"ta girgiza kai tace"Babu komi"ta karbi tea din ta kurba wani d'aci takeji yana taso mata tsananin takaici da tashin hankalin da take ciki....
******
hafeez na kwance a daki ya tallabe kansa tun dawowarsu daren jiya yake cikin tsananin damuwa gashi daddynsa yaki saurarensa meenal ta turo kofa kanwarsa tayi shirin makaranta ta dade tsaye baisan ta shigo ba cikin sanyin jiki tace "yayahhhh"ya juyo yadan kalleta ya kauda fuskarsa dake jajir cikin dasasshiyar murya yace "yadai?"murmushi tayi tac"kaje inji su ummah"ya gyada mata kai ta cigaba da tsayuwa yace "ki wuce kibani waje nace ganinan zuwa"ta huya a burgice ta rufo masa kofar ya mike ya zauna yanajin tsananin jiri ya mike ya bude kofarsa yana takowa kansa a kasa ya karaso mahaifinsa yayi masa wani kallo ta cikin farin glass yace"kai bazakaje office yau bane?ko kanacan kana tunanin matar aljan ne?"ran hafeez ya baci zaiyi magana ummah tace"rufemun baki shashashan banza kawai ashe dik wanan abun da kakeyi da firirita iyayen yarinyar suma basuda hankali bantaba sanin Alhaji badamasi dattijon banza bane sai yanzun"hafeez yace"ummah kun kasa gano kan wanan lamarin ba laifin daddy bane wallahi yarinyar nan kunsan batada lafiya ban boye muku ba sanan wanan aljanin bazai taba bari dama wani ya aureta ta dadi ba dole sai ya bullo da surkulle da siddabaru kala kala na tabbatar idan ance muku daddy bashike magana ba karkuyi musu kila ma aljanin ne yayi shigarsa yazo wajen tunda ba yau ya saba ba"ummah tayi kasake tana sauraren hafeez ganin ta natsu yasan zata fahimcesa ya gyara zama yace"haka ranan ya dauketa yayi shigar yaseer da ita nagansu nadauka shine ashe ba yaseer bane nima yayi shigata suka dauka nine nadauketa ashe bani bane ku fahimci wanan abun babu abinda aljani bazaiyiba ganin ya cutar da kai ya cimma burinsa"shiru daddynsa yayi yana kallonsa cike da mamaki yace"idan ko haka ne munyiwa alhaji badamasi mummunar fahimta dan ni yanata kirana a daren ma banbi ta kan wayarsa ba "hafeez ya sauke ajiyar zuciya yayi murmushin jin dadin sun fahimcesa yace"daddy Dan Allah kubarni in taimaki yarinyar nan saboda itadin abun taisayi ce"daddy ya jinjina kai yace"tashi kaje kayi breakfast katafi aiki zamu tattauna da ummahnka"ya mike cikin farin ciki yayi kewarta yanaso ya Ganta yasan halin da take ciki anya ma zai iya zuwa wajen aiki batare da yaje yaga husnah ba?....
*******
zaune take a parlor tayi shiru tana kallon tv a zahirin gaskiya hankalinta na kan tv amma a bad'ini zuciyarta ta lula cikin tunani tashar arewa 24 take kallo tayi wanka tasaka wasu kayan momy tana zaune tayi nisa cikin tunani mutanen cikin tv suka fara sauya mata daga mutane zuwa wata halittar ta daban ta waro idanuwanta tana kallonsu sosai wani namiji tagani kamanninsa sak kamannin da Abraham yazo mata dashi mai ban tsoro jiya yana nufota kamar zai fito daga cikin tv ta mike ta tsaya da sauri cikin sassarfa tasa hannu ta kashe tv tana ajiyar zucuya kafin ta juya an kunna tv sautin murya takeji daga cikin tv"kashewa kikayi saboda bakiso kiyi toxali da dodo?ai tinda kika kirani da dodo husnah ni masoyinki yanzun na sauya daga halittar da nake zuwa miki yanzun kika fara ganina kuma bazan taba rabuwa dake ba"gumi ne ya karyo mata tana waige waige babu kowa a patlorn zatayi magana taji an buga kofar parlorn ta juya da sauri bataga kowa ba tasake juyowa ta kurawa tv ido tagansa cikin fuskar tv ya tsura mata ido idanuwansa na fidda hawayen jini cikin tashin hankali take rawar baki tana fadin "yanzun kukan jini kakeyi saboda ka cutar dani nagano ko kai waye?"ya kafeta da ido ya bude bakinsa ta tsandare ihu aguje momy ta shigo dakin daidai nan Anty sadiyya ta shigo da akwatinta cikin gidan tana fadin "lafiya nakejin ihu gida kamar gidan yan bori?"hajiya rabi ta fito daga dakinta cike da farin ciki ta rangada guda tace "lale marhabin da zuwan yar uwata barka da zuwa"sadiya ta tsaya tana kallon sashen momy shekeke ta sheke da dariya tace "ya nakejin ihu cikin nan kuma ko kishiyar taki ta soma hauka ne?"hajiya rabi tace "husnah ce ta dawo kedai dan gata can aljani take aure matar aljan ce a cikin gidan"Anty sadiya ta dafe kirji cikin shakiyanci tace"banga ta zama daku ba tunda kun koma rabi mutum Rabi aljan"suka sheke da dariya hajiya rabi ta ruko hannunta cikin farin ciki suka shige,
momy ta tallabo husnah tace"yadai?menene husnah?"husnah ta rufe ido tana nuna mata tv "momy gashinan cikin tv bazan iya bude idanuwa na ba"momy ta kalli tv film din gidan badamasi ake maimaitawa tace "husnah ai tv ne wanan film ake maimaitawa bude kiga"husnah ta mike idanuwanta rufe ta nufi daki aguje
******
cikin farin ciki momy ke kallon daddy kabiru yayan alhaji badamasi suna tare a babban parlorn innah yace"ki kira yaseer din yanzun yazo nan ya samemu nina maida aurensa da husnah kuma babu wanda ya isa ya canjamun hukunci daga yau ko ince daga yanzun yaseer yanada damar da zai kusanci husnah tunda matarsa ce"innnah ta jinjina kai tace"dakyau naji dadin wanan hukuncin sanan inaso kafin a gyarawa husnah dakinta kamar yadda hajiya saude tace a tattarota a maidata gidanta kawai nasan zatafi jin dadin zama tunda gasu nusrah da yusrah nan zataji dadin zama dasu"hajiya saude ta jinjina kai tana laluben wayar yaseer bakinta yaki rufuwa ummah hadiza ta rangada gud'a tace "mashaa Allah yaseer ya zama mijin mata biyu "duka suka kwashe da dariya yaseer na cikin driving yaga kiran momy ya girgiza kai ya dauki wayar yace"momy gani nan a habyar gidanki na kusa karasowa banmaje wajen aikin ba"tace"bana gida ka karyo kwana ka taho gidan innah inacan yanzun haka muna tare dasu babanka kabiru"ya jinjina kai ywce"gani nan zuwa"ya kashe wayar ya shafi sajen sa hafeez ya fad'o masa a rai yarasa meye dalilin gabarsa da hafeez sam hafeez ya tsanesa shima bai nemi jin hakan ba"ya dauko wayarsa kamar ya kirasa ya maida wayar ya ajiye ya karya kwanar gidansu innah hankalinsa na kan halittar data raba titin biyu cikin tashin hankali yake kallon wanan dabbar dake tunkaro motarsa kafin ya kauce tuni traila tayo kan motarsa wani karaaa yaji kuuuuuu.....
*WANAN LITTAFIN NA DUHU 300 KACAL ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTAMUN BAN YAFE BA*
08036953516
07042277401
*SLIMZY*✍🏻
29
kifa ciki husnah tayi ta runtse idanuwanta tana sauke numfashi data rufe ido shi take gani tadan bude idonta a hankali tana kallon cikin dakin duhu ne ya gauraye dakin ta mike ta zauna tana kalle kallo ko tafin hannunta bata gani tace "na makance"Abraham ya amsa cikin muryarsa da yake mata mai dadin sauraro yace "bazaki makance ba inhar kina ganina in kuma bakison ganina to tabbas rayuwarki zata shiga cikin duhu bakinkirin wanda ko tafin hannunki bazaki taba ganiba idan har kin zabi rayuwa dani tou babu abinda zanyi miki husnah zan cigaba da shayar dake farin ciki kamar yadda nasaba"idanuwanta suka kankace bata ganinsa sai sautin muryarsa takeji kamar daga sama ta gansa dib a gabanta cikin duhu saidai fuskarsa na haske yayi matukar kyau wani kallo tayi masa mai cike da jin haushi tace"nafiso rayuwata ta kasance cikin duhu harabada da incigaba da rayuwa da dodo mai mummunan halitta gara na kare rayuwata bana gani banaji kuma bana gani"cikin mamaki da takaici yake kallon kwayar idanuwanta da suka sauya tun jiya zuwa launin ja yace"wanda ya zugaki yake neman shiga rayuwarki yanaso ya kaiki ya baro ne dan shi rayuwarsa ta kawo karshe"gabanta ya fad'i tace"yaya yaseer din?"ya gyada mata kai yayi murmushi mai ciwo yace "husnah kenan anfada miki zan kyale wani ya shigo rayuwarki dik irin yadda muka gudanar da soyayya mai cike da kaunar juna?har yanzun ina sonki kuma bazan taba daina sonki ba nayi alkawari dik wanda yace zai shiga tsakanina dake saina halaka Shi ko waye dan haka ki saurara zaa kawo muku gawarsa tuni na hada mishi mummunan hatsarin mota wanda na tabbatar wanan kwakwalwar ta kansa mai cike da taurin kai tana nan tarwatse a titi "dafe kirji tayi wani jiri ne taji yana daukarta tanayi masa wani kallo ji tayi kirjinta na barazanar tarwatsewa wani irin rad'adi take cikin kirjinta da tukuki ya bude hannayensa "taho gareni matata nayi matukar kewarki"yw fuzgota jikinsa cikin wani irin karfi take kokarin turesa tuni suka fara kici kici itadashi saidai ko motsi ta gafarayi cikin kirjinsa yana kokarin sumbatarta ta runtse idanuwanta tana kokarin kwacewa ta bugu dab jikin bango ji kake kummm ta saki wata irin kara mai ban tsoro"aguje momy da mai aikinsu suka nufi cikin dakin cikin sassarfa,
tsugunnawa yayi a gaban husnah lokacin dasu momy suka shigo yana shafa goshinta jini ne ke zubowa daga goshin nata yana shafa kanta yana hawaye gani sukayi ruwa na d'iga a fuskar husnah cikin wani irin yanayi momy ta shiga girgiza husnah tana fad'in "husnah husnah meyasameki Tashi husnah?"ta kalli larai mai aikinta tace"larai kamar husnah ta mutu shikenan aljanin nan ya kashe husnah hafeez ne tsaye jikin kofar dakin yana jiyo sautin kukan momy daga cikin daki ya saki ledar maganin dayazo dashi daga gidan malam wanda bai tahoba saida yazo dashi ya shige ciki yana fadin"lafiya momy?"ya kalli husnah dake kwance idanuwanta a rufe hawaye na bin gefen idonta momy ta d'ora hannu akai tace"shikenan husnah ta mutu ya kasheta "hafeez yana girgiza husnah Abraham cike da kishi yake kallonsa yatsansa yasa mai tsawo ya hankade hannun hafeez ji yayi an ture hannunsa yana shafa fuskarta cike da so da kauna yasa bakinsa yana hura wajen ciwon gani sukayi jinin dake goshinta a hankali yana bacewa cikin senconds arbain suka nemi jinin suka rasa ya hura mata iska a fuska ta mike da sauri ta zauna tana fad'in "yaya yaseer momy Abraham ya kasheshi"ta fashe da kuka Abraham kuwa shigewa jikin husnah yayi ya mike yana zagaye dakin momy tace"husnah kikace Abraham ya kashe yaseer?"shiru bata amsa ba ta tallabe hannunta tana kaiwa da komowa Wani mugun kallo husnah tayi musu hafeez yace"ba ita bace momy ina zuwa bari inyi maganinsa ya fita cikin sassarfa ya karasa inda ya yarda jakar ledar dayazo da ita ya dauko ya nufi cikin dakin cike da zafin nama....
*****
mutanene cike da wajen an cika makil yaseer na kwance jini na zuba a goshinsa wani cikin mutanen wajen yace"yanzun ya zaayi da wanan bawan Allah?"gashi dai alamar yana numfashi tunda inhar ya muti bazamuga yana numfashi ba"motar yaseer tayi ratsa ratsa glass din trailer data taho tayi kan Yaseer cikin hukuncin ubangiji kamar magic sukaga tanayin baya da baya wani a wajen yace"sai kace aikin aljanu?wai kunga yadda trailer nan tayi kansa kuma tana baya kamar ana tura ta?"daddy ne cikin motarsa tare da alhaji sidi sukaga cikowar mutane yana kokarin tafiya kiran da innah tayi masa yagani yace"anya waban ba accident bane?"sukayi parking a gefen titi ya fito ya nufi cikin jamaar gabansa ne ta fadi daya hango mutum a gefen titi ya kalli montar ya kalli alhaji sidi yace"wanan motar yaseer ce"bai rufe bakiba ya hangi yaseer cikin jini wayarsa yashe a gefe ana kiransa daddy yace"innahlillahi yaseee!!!!"ya kira sunansa ya zare malum malum dinsa yayi jifa da ita a gefen titi ya sungumi yaseer alhaji sidi ya dauki malum malum din da wayar yaseer yana fadin "Alhaji badamasi menene haka kayi magana da mutane"wani mutumi yace"bawan Allah ya zaka daukesa bamusan kokai wayeba kana ikirarin kiran sunansa?"hawaye kebin idon Alhaji badamasi dakyar cikin sassarfa yace"d'ana ne"alhaji sidi yayi musu bayani ya rufa musu baya sukasa shi bayan mota daddy ya zauna gefe driver daddy yaja yace"alhaji ina zamuje?"daddy cikin kuka yace"asibiti zaku kaini "momy jin yaseer shiru ga baba kabiru na jiran isowarsa mutane sun harhadu na dangi ta sake kiran wayar yaseer Alhaji badamasi yana gani ya dauka taji yana kuka momy ta mike zumbur tace"lafiya daddyn yara meyafaru kake kuka ina Yaseer din?"daddy yace"muna hanyar asibiti da yaseer nataho zan taho kiran innah shine naga mummunan hatsari trailer tahau kan motar yaseer "wayar ce ta sumbule a kunnen hajiya saude innah tace"lafiya?meyafaru saude?"fadi takeyib"yaseer yaseer ne"daukar wayar baba kabiru yayi yana tambaya daddy ya sanar masa nan ya hau salati ya soma yiwa su innah bayani da ummah hadiza dukkansu cikin kuka suke neman mayafai da hijabai suka nufi asibitin cikin tashin hankali hajiya saude ko magana batayi haka suka d'uru a mota....
*****
muneeba na zaune gefen gadon ummahnta fuskarta ta bushe da hawaye Anty sadiya na tsakiyar parlor tana maida bayani suna jiyo sautin ihu a d'akin momy sadiya tace"nifa ihun mai aljanun nan ya fara isata gaskiya zaman gidan nan bazai yuwu ba"ummah ta tabe baki tace"ai yanzun ni dawowarki ji nayi kamar an sakani a aljannah wanan shawarar da kika bayar tayi d'ari bisa d'ari dan na tabbatar shida husnah harabada"dariya Anty sadiya tayi tace"mu kuma da tuggu?hahaha aini naga kokarinki ma muneeba"muneeba ta girgiza kai tace "babban abinda ke damuna ma ko"tayi shiru ummah tace"maike damunki fad'amun"muneeba tasa kuka ta basu labarin yadda sukayi daren jiya da yaseer bayan ya gama kwanciya da ita sam bataga alamar nishadi a tare dadhi ba"ummah ta jinjina kai tace"ki kwantar da hankalinki ai sadiya ta dawo kedai shawarar datace ayin nan ita zaayi dan haka kisa ranki a inuwa yaseer naki ne ke kadai"hajiya rabi na cikin magana kiran daddy ya shigo wayarta tace"kunga kuyi shiru kuyi shiru Alhaji ne"ttsit sukayi cikin kissa da karairaya tace "hello darling"gyaran murya yayi ya kira sunanta yadda taji muryarsa a dashe tasan babu lafiya kafin tayi magana yace"muna asibiti tare da yaseer yayi hatsari yanzun haka an shigar dashi emergency"ya datse wayar "innahlillahi wa innah ilaihi rajiun ni rabi Yaseer yayi hatsari suna asibiti"wani mikewa muneeba tayi ta dafe kirji tana fad'in shikenan "aljanin nan ne ummah wallahi shine"cikin kuka muneeba ta fito babu ko gyale sautij kukanta su momy keji larai mai aiki dataji abinda ya faru ta shiga dakin tana kallon yadda husnah ke huci tamkar zaki tace"momy yaseer ne yayi hatsari wai suna asibiti"momy ta yunkura ta