Showing 21001 words to 24000 words out of 103127 words

Chapter 8 - DUHU Book Complete By Slimzy .txt

Slimzy   

19 Jun 2024

12471

bargo na saki mai ruwan toka tana kallon husnah tsoro ya cika husnah yadda jikinta ya kama rawa tana kallon tsohuwar tace "ke wacece?"husnah ta tambayeta cikin rawar murya"fuskarta murtuke tace "maamah ce mahaifuyar Abraham nazo ne inyi miki gargadi akansa husnah ki rabu dashi "Abraham ne ya bullo kamar an jehosa yana kallon mahaifiyarsa yana kallon husnah ya kalli husnah itama cikin mamaki take kallonsa tace "Abraham wai dagaske mamace tazo wai karabu dani?"idanuwanta suka ciko da hawaye Abraham ransa ya baci yana kallon shigar da maamah tazo dashi yacev"inhar kinaso in dawo gareku in dawo duniyarku in rinka rayuwa daku sai kun fita rayuwar mu nida husnah kubarmu muyi soyayyarmu ta yaya kukeso ku rabamu?mama kinsani bazan rabu da husnah ba yanzun nafara sonta"mamah tana kallonsa cikin bacin rai tace ",tou shikenan tinda kace haka kadaisan nasan maganinka kyaleka nayi ko?"gumi ya karyo masa kawai ta bace yabi ta da kallo husnah ta fashe da kuka yace "share hawayenki muna nan tare nidake shirya mu fita"yana share mata hawaye wasu na Kara fitowa "banaso karabu dani kaji?"tausayinta ya kamasa yayi kissing karamin bakinta yace "bazan rabu dakeba hakan yasa naso in kusanceki saidai hakan ya gagara sakamakon banason kiji zafi kinji?amma zan koya miki kema yadda zaki rinka gamsar da mijinki na fahimci baki sani ba"ya kashe mata ido cikin kosawa tace "ta yaya?"yaja hancinta....narjisu na bayan kofa ta kura musu idanuwanta jajir cike da tsananin kishi zatayi maganinsu saita lalata wanan fitar, husnah kamar ance ta kalli bayan kofa sukai ido hudu da narjisu tsoro ya cikata ta murza Ido sukai ido hudu kan narjisu ne ya tsoratata yadda gashin kanta ke tsaye kamar an dasashi yau fuskarta wani abu ke fitowa daga idanuwanta ta zabura tace "Abraham....nar....narjisu"aguje hafeez da momy suka tura kofar ganin husnah sukai tsaye tana nuna gefen kofa tana cewa Abraham'kagani narjisu ce tazo ne ta hanamu fita "cikin wata irin murya Abraham yayi magana yadda har su momy sunji yace"bamai hanami shakatawa da matata shirya mutafi "momy tacev"husnah ina zaku?"husnah ta turo baki batace komiba hafeez Yaja hannun momy suka fito yace"Bari inje akwai wani malami yanzun zanzo dashi bazan bari ya fita da itaba bamu saniba ko yaki dawowa da ita ya fice jikinsa na rawa momy ta durkushe tana kuka.....


******
muneeba ce suka fito daga toilet yaseer na dauke da ita a hannunsa ya rungumota ya gasa mata kafadarta dake tsananin ciwo cikin shagwaba tace "muje ciki karka ajiyeni a nan"ya jinjina mata kai ya kashe mata ido yacev"zaa bani ne?"ya tabo breast dinta tayi murmushi tace "sai a baka ai"ya nufi daki da ita a gefen gado ya zaunar da ita yq karasa gaban mirror ya dauko man shafawanta yace "kinsan me?"tace "ah ah"tana kallonsa da fararen idanuwanta yace "fita zamuyi yau yawo yanzun nan"murna ta kasheta ta rungumesa sosai tana kokarin tura hannunta a kirjinsa tana shafawa ya lumshe ido yanajin kiran momy yasan kiranta ne wanan dan yaji ringing din dayasa mata bayaso yaje wajen momy akan maganar da tazo dazun,shiru yayi yana tunani nipple din yaseer ta rike tana murzawa a hankali yaji wani yarrr ya kashe mata ido yace "kinsan weakpoint Dina"cikin kissa tace "ehh shiyasa nake tsananin kishi akan wata tazo ta rinkayi maka abinda nakeyi banaso ka auri husnah ko kadan"ya jinjina mata kai yace "ni naki ne ke kadai"ta shafa cikinta tunowa da hudubae ummahnta tace "akwai d'anka a nan"yar kara ya saki cikin gigicewa ya zare mata towel din yace "what?ciki fa?"ta jinjina masa kai ta rufe fuska da hannuwanta.....


******
da taimakon Abraham husnah ta shirya tsaf tayi mugun kyau shi kansa kallonta yakeyi cakk ya dauketa ya kalli kofar suka ratsa suka wuce momy bataga fitarsu ba tana kitchen suna aikin abincin rana ta fito daga kitchen taga kamaar gilmawar inuwa ta waiga bataga kowa ba da sauri ta nufi daki tana bude kofa sai kamshin turare daya daki hancinta bataga husnah ba ta wawwaiga ko ina bata ganta ba dik da tsoron da takeji bai hanata zuwa toilet ta budeba bata ganta ba kuka ta fashe dashi ta nufi parlor tana neman wayarta ta kira daddy......




hafeez tafe yake a mota cikin tashin hankali ganinsu yayi rike da hannun juna a gefen hanya suna tafiya husnah ce da wani kyakkyawan saurayi hannunta cikin nasa kuuuuu yaja mota dutse ya gani mulmulele yana tunkaro motarsa daga sama yayo kansa ya runtse idanuwansa bakinsa dauke da addua.....






*WANAN LITTAFIN NA DUHU NA KUDI NE WANDA YA KARANTA MUN BAI BIYABA YA KARANTA HAKKINA ALLAH YA ISA*


GA MAI BUKATAR BIYA ZAI IYA TURA KUDI TA WANAN ACCOUNT DIN


3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK


*SHAIDAR BIYAN KUDI TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KATIN MTN TA NUMBER




*SLIMZY*✍🏻




19


wayar momy ce ta shigo wayarsa ya duba ya maida wayar Aljihu kansa k'asa gaban innah wadda ta inda take shiga bata nan take fita ba tace "badamasi kabani mamaki yanzun dik soyayyar da kakewa husnah ta dawo gareka da lalura amma sam baka damuba?saude tazo gidan nan dazun ta fadamun daga gidanka take akan maganar yaseer da husnah to nima Ina bayanta ban yarda husnah ta auri wani daban ba tunda tun farkon da aka haifeta an daura aurenta da yaserr dan haka shi zaayi kome ta koma dakinsa"gumi ya karyowa daddy cikin kaskantar da murya yace "innah wanan yaron fa baya sonta sam muneeba yakeso yanzun yaji dadin aurenta idan akai masa haka fisabilillahi ai baa kyauta masa ba kuma Iya biyayya yanamun a matsayina na aminin mahaifinsa innah ni gaskiya sam banason hakan ita kanta hajiya rabi"innah ta mike ta gyara zama tace "yanzun na fahimci inda matsalar take au hajiya rabi ce ta d'oraka akan magana ka amince to wallahi ban yardaba"


cikin tashin hankali momy na sintiri cikin parlor take kara kiran wayar daddy innah tace "kadauka mana ana kiranka a waya ko shedaniyar ke kiranka ta kitsa maka wata maganar"ya girgiza kai a dakile yace "zainab ce"innah tace "saika dauka kaji uzurinta"ta tsaresa da ido badan yaso ba ya fito da wayar daga aljihunsa yasa a kunne momy cikin sassarfa da tashin hankali tace "daddyn yara husnah ce banganta ba na duba dakinta ko ina a cikin gidan nan bangantaba shine nace bari in kiraka inji"daddy yace "what?to ina taje ina ta tafi kuma?"innah cikin kosawa take daga hannu tana masa nuni da lafiya?ya cigaba da waya yace "gani nan zuwa gidan"ya kashe wayar ya mike yana kokarin sa takalmi innah ta rike kwankwaso da hannu daya tace "kai badamasi ina zaka?lafiya naganka cikin tashin hankali?"dakyar ya hadiyi miyau idanuwansa jajir yace "husnah ce baa ganiba wai aljani ya dauketa"...
cikin daga murya innah tace "innahlillahi wa innah ilaihi rajiun ni hajara nashiga uku yanzun biyota yayi ya dauketa kuma? badamasi abinda nake fada maka kenan"daddy na kokarin fita ta tsaidashi "ai tare zamu tafi gidan bamuga ta zama ba ina zuwa bari in kira hadiza mu dunguma mutafi can gidan ohh ni yasu "daddy gumi kawai yakeyi yana tsaye ji yakeyi kamar jiri zai daukesa idan har baaga husnah a karo na biyu ba zai sassabawa zainab dan itace tabarta ta fice innah ta fito gyalenta a hannu da yar jakarta ummah hadiza kanwar daddy dake zama a gidan da d'anta sakamakon mijinta ya rasu cikin tashin hankali take kuka "shikenan yanzun ana murna yarinyar nan ta dawo amma shine yanzun zaace an nemeta an rasa kardai aljanun nan sun sake saceta ko kuma hajiya rabi ta dauketa tunda taji zatayi zaman kishi da Yarta ba"daddy tafiya yake kawai daga cikin gida besan inda yake saka kafarsa ba hajiya innah kuwa kokarin kiran hajiya saude takeyi ta mikawa ummah hadiza waya "lalubomin number hajiya saude"ummah hadiza ta karba tana kokarin shiga mota innah ta shige daddy gaba daya ya fita hayyacinsa ya kasa ko ganin gabansa


******
blue din jeans yaseer yasa da bakar riga da hula picap yayi matukar kyau muneeba ta daga kai ta kalleshi tana sanye da riga abaya baka mai stones farare tayi rolling da d'ankwalin rigar tayi daurin acuci maza tayi kyau suna tsaye gaban madubi ya rike kwankwasonta ta kallesa ta cikin madubi sanan ta d'ago kai ta shafa sajensa tace"kayi kyau har naji kishi ya kamani kamar kada na fita dakai kai wata ta ganemin kai gashi cikin gidan nan ana neman ayimun fashinka"ya kama kumatunta tace "ausshhh da zafi"ya rungumota jikinsa yace "wanan ai kinsan bazai yuwuba matar aljan fa?wanan husnar ita kanta aljanar kanta ce jin momyna kawai nakeyi da tace wai sai an maida aurenmu gaskiya bazan aureta ba wanda ya tattagota sai ya aureta"tayi yar dariya yace "zo muje banaso muyi lattin fita yanzun haka momy kirana takeyi naki daukar wayarta idan naje zan fada mata a yanzun bazai yuwuba don akwai d'ana a cikinki"ya shafi cikinta ya ruko hannunta yayi kissing dinta wani yarrrr taji soyayyar yaseer na kara mamaye mata zuciya tasani aikin boka ne yake aiki a jikinsa sanan tana shirin gobe tayi amfani da damar zuwa asibiti wajen karayin wani aikin akansa tayi shiru yace "yadai akwai wani abu ne?"ta girgiza masa kai ya rukota sai kamshi suke zubawa yana rike da jakarta ya fito ta tsaya ya rufe sashensu a harabar motoci har zasu shiga yace "mu shiga ciki muyiwa su momy sallama"ta tura jakarta mota tana makale dashi hannunta cikin nasa kamar zata shige jikinsa tana zuba masa shagwaba suka shiga tin daga kofar shiga sashensu yake jiyo sautin kukan momy hankalinsa yad'an tashi yace "kamar momy ke kuka"cikin sauri yaja muneeba da gaba daya ranta ya baci suna shiga sukai kicibis da hajiya rabi tadau wanka ta washe baki "ah ah sai ina?"yaseer yace "ummsh kamar kukan momy meyake faruwa?"hajiya rabi ta tabe baki tace "can musu itada aljanar yarta Allah yasa ma Kar aganta wai ta fito bata ganta ba bata cikin gidan shine take rusa kuka take kiraye kirayen waya"


waya yajiyo momy cikin kuka tana fadin"hafeez dai ya fita nasan yana hanya yace akwai malamin dake bada taimako akan aljanu dik inda yake ya kusa gashi husnar bata gidan"jin muryar yaseer ta katse wayar ta fito tana shirin masa magana yace "momy kidaina kukan nan godewa Allah zakiyi baa ganta ba ni yanzun fita zamuyi da muneeba tanaso taci shawarma tasha ice cream masu ciki abinda sukeso ake musu"hajiya rabi ta kannewa muneeba ido sukai murmushi a idon momy cikin tsananin mamaki momy ke kallon yaseer ya kada kansa ya ja hannun muneeba ummah tace "Allah ya tsare kuna nan tarw harabada dik dan bakin ciki saidai ya mutu "momy hawaye shabe shabe take kallon hajiya rabi ta tafi tana wakoki da adduar kar aga husnah,


a mota yaseer yacewa muneeba"ni Allah yasa ma kar aganta shikenan an Raba gardama ance wanan munafukin ya tafi wajen nemo malami"yayi tsaki ya tada mota muneeba ta kwantar da kai jikinsa suna barin wajen motar daddy tayo kwanar Layin daga nesa daddy ya hangi motar yaseer ta fice a bayansu hajiya saude ce cikin tashin hankali driver yajawosu da kannen yaseer biyu a tare sukayi parking a kofar gidan....
*****
addua sosai hafeez keyi cikin tashin hankali idanuwansa a rufe ji yakeyi bugun zuciyarsa ya tsananta saboda tsananin furgici ji yaje tartssssssseeee akan gilashin motarsa cikin dimaucewa ya bude ido yana bude idanuwansa yaga yadda gajimare yake yawo a sararin samaniya Yana sauya kala ya kalli gilashin motarsa yanda yayi watsa watsa ko Ina har ta cikin motar gani yayi katuwar dabba mai kamada ayu tayo kansa kakarta baka Kirin ya kara runtse ido zaiyi addua ya Kasa gumi kawai yake keto masa ya tsaida motarsa a tsakiyar titi horn motoci keyi masa suna zagayewa suna wucewa bin motar da kallo akeyi yanda glass din ya tarwatse mutane suna cewa kila hatsari yayi a wani wajen,
shi kuwa hafeez duhu yake gani ya mamayesa yadda garin ke juyawa kamar zaa kifasa jiri ke daukarsa dakyar bakinsa ke furta kalmar Allah!!Allah....ya sake bude idanuwansa a karo na biyu shiru yaji sai wata k'ugiya dake kuka ya d'aga kansa yaga katon tsuntsu na yawo bakinkirin a saman motarsa tsuntsun na wurgo wani abu kamar wuta a bakinsa saidai daya doso motar sai ya tarwatse sakamakon adduar da hafeez keyi a hankali ya bude motar ya fado daga ciki ya kuma kansa a titi nan da nan jini ya balle,


mutane sukai masa caaa "dama munce mai motar nan badai lafiya ba tayaya zakazo tsakiyar hanya ka Parker mota kuma ga yadda motar daga gani hatsari yayi a wani waje"cikin mutanen dake tsaye tsaye a wajen husnah na gefe can da Abraham yace "la kamar hatsari akayi jirani a nan wajen inzo "yace ta gyada masa kai tana kallon wajen ya tsallaka titi babu mai ganinsa ya rikide ya koma sak kamannin hafeez ya shiga cikin wadanda suka taru hafeez ne ya dago a galabaice jini na zuba yayi ido hudu da Abraham da kamanninsa sak ya Nuna masa gefen hanya da yatsa hafeez ya hangi husnah tsaye tana kalle kallen motoci tacu Ado baki sake Abraham ya tsugunna a gaban hafeez yace "dik abinda yake faruwa dakai nine kasheka nasoyi saboda Naga kana nema kayimun katsalandan akan husnah dik wanda yayi yunkurin shiga tsakanina da husnah rabashi da duniyar zanyi "Abraham ya daga hannu sama ya watsa yatsunsa saiga mulmulen dutsen da yayo kansa Yana yawo a Sama batare da an rikesa ba iska mai karfi na kad'a dutse yacev"da wanan dutsen nayi niyyar fasa kwakwalwarka,saidai kaci saa d'aya da Allah a bakinka ka tsallake wanan sirad'in saura na gaba idan kaki ka juya ka koma gida ko a aikawa da iyayenka da gawarka"dutsen ya bace Abraham ya mike idanuwansa suka canja gudan idonsa ya koma baki ya tsallaka titi Yana hangensa ya nemesa ya rasa sai husnah ya gani tana murmushi ita kadai alamar Abraham ya isa gareta bakinsa na rawa jini na zuba a goshinsa yake nuna titi"jama...aaa ku...ku tai..makeni gata can husnah ce aljani zai gudu da ita"da sauri mutanen wajen suka juya inda yake nunawa tuni sunbar wajen da husnah nan jamaa suka dare wani yace"gaskiya wanan mahaukaci ne anya ba shaye shaye yayo ba sanadin soyayya?"hawaye kw zuba a idon hafeez ya kalli motarsa yadda tayi ga wayarsa na cikin mota balle ya kira momy ya fada mata halin da ake ciki yaga husnah....


wani park suka isa Abraham ya zaunar da husnah ya tsaya gabanta yace "Mai zan kawo miki?ko yar kullum?"ta gyada masa kai tana dariya cike da shaukin soyayya Abraham yayi kissing kumatun husnah ta shafa wajen shock yaser yayi shida muneeba da sukai parking a wajen yaseer ya kalli muneeba ta kallesa ta gagara magana yana nunasu suna dariya yace "wancen ba hafeez bane da husnah?inace cewa momy yayi ya tafi karbowa husnah magani ya tafi nemo malami mai rukiyya".... Abraham yace mata tana dariya"ko insake kissing dinki ne?"ta gyada masa kai yakai bakinsa bakinta yaseer ya saita wayarsa ya kashe musu hoto muneeba dadi ya kasheta tace "ya kawota ne dama dan ya rinka fita da ita yana iskanci da ita dama ba wata husnah sai karya yazo ya ajiye mana Ita gara da kayi musu hoto maganin karya hallara"yaseer cikin bacin rai da takaici yace"bazan bari ya ganni ba mu canja wuri dadina daya da nayi musu hoto Wanda shi zan nuna a gida prove in nunawa momy cewar ba husnah bace wanan karuwar hafeez ce"muneeba tace "kwarai dagaske gara da Allah yasa kai ka gansu yanzun da nice da cewa zaayi nafada ne dan kar ka maida aurenka da husnah ka tabbatar babu wasu aljanu sai karya?"yace "gani ya kori ji"ya karya motarsa ya juya ya fice Abraham yayi murmushi dik yaji abinda suka fada yana sane yati hakan ya kalli husnah a Ransa yace "ke tawa ce nikadai babu mai rabani dake,kallonsa tayi yayi shiru a wajen tace "lafiya?"yace "bari in Siyo miki" park ne dik ga Yan mata da samari nan suna zazzaune a kujeru narjisu ce ta dira a wajen tana shawagi a kan iska tana kallon husnah tayi wata dariya "hahahaha"da sauri husnah ta juya tana waige waige bataga mai dariyar ba takalli tables din dake gefe da gefenta dik yan mata da samari ne saidai tanajin wata karar iska a kunnenta narjisu tace"bazan taba barinku ku zauna lafiya ba husnah kina bil'adama ki rabani da Abraham mijina jinn da nake tsananin kauna".... Abraham na tsaye wajen masu siyayya hankalinsa ya tashi gashi a suffar mutum narjisu tazo wajen yasan abinda tazoyi babu yadda zaayi yayi yunkurin wani abu dan zasu tsorata jamaar wajen gumi kawai yaji yana karyo masa cikin tsananin damuwa waigawa yayi yaga husnah tanata runtse ido ya kalli narjisu dake tsaye ta kere kowa tsawo wata irin dariya takeyiwa Abraham husnah ta juya tana kallon mutanen gefenta tagansu da wata iriyar fuska mai ban tsoro bakinkirin da hakora a waje ta kalli na gefen damanta taga sune ta zabura ta mike tana bin wajen da kallo cike da furgici take kirab "Abraham"cikin sauri Abraham ya taho da hollandia a hannunsa da cups mutanen wajen kallonta sukeyi yadda take runtse ido tana nunasu bakinta na rawa tace "do ...dodo wayyoo Allah na nashiga uku"sai kowa ya fara kallon kowa suna kallonta cikin wata fuska take ganinsu dik kawunansu da kahonni ta zuba aguje zata fita Taku daya biyu Abraham yayi yakai gate ya cafkota dikda irin nisan dake tsakaninsu da wajen ya rungumeta tana fuzgewa tana ruko hannunsa "ni kazo mu gudu kazo mutafi gida"Abraham yana kokarin rada mata a kunne narjisu ce inaaa ta rude jamaar wajen a guje suke fita cike da tsananin tsoro ganin sunayo kansu da wanan bakar fuskar da hakora ta kara fuzgewa zata zunduma da gudu ya fuzgota....


*****
hajiya saude ce ta rafka tagumi tana kiran yaseer dakyar ya dauka tacev"dik inda kake kazo gida yanzun kataho gida halan bakasan baaga husna ba"
"momy can naga husnah da hafeez a wani"ya bata labarin wajen cikin bacin rai yake magana ya d'ora da "dama hafeez ya kawota gidan mu ne dan ya rinka fita da ita Yana rungume rungume da ita"momy ta daka nasa tsawa tace"karyane ba hafeez bane hafeez din dayavtafi tahowa da malamin da zai mata rukiyya hafeez bazaiyi haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login