Showing 24001 words to 27000 words out of 103127 words

Chapter 9 - DUHU Book Complete By Slimzy .txt

Slimzy   

19 Jun 2024

12511

ba wanan sharein jinnu ne"ran yaseer ya bacu yasan momy bazata yarda ba amma zasu yarda idan ya kawo hoton husnah da hafeez,yana rike da hannun muneeba sun fito shopping ya kashe mata kudi zucuyarta fari tass tace"muje gidan kada ran momy ya baci banason bacin ranta kaga uwace bacun ranta zai shafeka"cikin kissa tayi maganar don yaji dadi murnushi yayi suka shiga mota suka nufi gida,


hafeez dakyar yana nan zaune yasamu wani ya taimakesa yayi masa kwatancen gidansu akan ya kaisa gida dakyar ya sauraresa ya daukesa a mota suka nufi gida
*****
kuka sosai momyn husnah keyi tana rungume a jikin innah wadda keta kwantar mata da hankali hajiya rabi na jifanta da harara cike da kishi momyn yaseer tacev"akwai magani a jakata dik abinda ke jikin yaseer yanashan maganin nan ya karye zanga ta iskancinsa kuma wallahi saiya auri husnah ko bayaso"hankalin hajiya rabi yayi kololuwar tashi ganin momy ta fito da wata gorar swan ta ajiye gefenta kallom gorar takeyi cike da zullumin yadda zata sauya ruwan ciki daddy ya buga tagumi sallamar Abraham data husnah sukaji murya biyu amma husnah sukaga ta shigo a hargitse zabura sukayi momyn yaseer ta rukota ta fuzge husnah ta kalli Abraham tace "kaga suna rikeni ni kace su sakeni"kallon kallo sukayi wata murya sukaji a parlor "tinda bata bukatar rayuwa daku ku kyaleta ku sakarwa matata mara tayi fitsari nine na fita da ita munje mundawo tunda baku barinmu muyi soyayya a gida"ya rike hannun husnah sukaga hannunta yadan daga alamar rike ake da hannunta dukkansu sun shiga furgici da tsananin tsoro yaseer na shigowa da muneeba ys ciro wayarsa yace "bari in nuna muku ku tabbatar can naga hafeez da husnah suna rungumar juna harda kiss"ba wanda ya kulasa ya ciro wayarsa ya lalubo hoton yana nuna musu abun mamaki husnah ce kadai a jikin hoton babu hafeez momy tayi masa wani kallo tace"toba hafeez kaganiba aljani kagani yaseer dan yanzun yayi magana dim excuse din da zaka kawo saidai ka kawo karbi wanan ka shanye"ta tsugunna ta mika masa gorar ruwa kallon gorar yakeyi yana kallonta ta daka masa tsawa tace"karbi ka shanye yanzun kafin in sassaba maka"yaseer ya karba yana budewa muneeba ta kalli ummahnta Suka hada ido ummahn muneeba gumi ne kawai yake karyo mata


husnah kuwa cikin daki Abraham ya taimaka mata ta cire rigar jikinta daga ita sai under wear skirt babu ko bra shima ya cire rigarsa ya janyota yace zokimum wasa.....


*WANAN LITTAFIN NA DUHU NA KUDI NE 300 DIK WADDA TA KARANTAMUN BATA BIYABA ALLAH YA ISA*


*GA MAI BUKATAR BIYAN KUDI GA LAMBAR ASUSUN BANKI*


3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK


SHAIDAR BIYA TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN....


UWAR GIDA KO KINSAN ANTYN AFFAN NA KAWO KAYAYYAKI A KUDI KALILAN DA RAHUSA?INA MASU BUKATAR SIYAN KAYAYYAKIN ANKO? SUNA KO HADA KAYAN AKWATI CIKIN RAHUSA?TO GA DAMA TASAMU KI TUN TUBI
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*Auntyn~Affan collection*
Dealer in all kinds of material,shadda,atampa,
Laces,and alot more.......
*07045216749*




20


A kofar gidansu hafeez meenahl ta sauka a keke napep cikin sauri tagaji jakar ma wani irin ruko tayi mata Allah Allah takeyi ta shiga cikin gida tayi magana da ummah akan yadda tabar su hafeez da yaseer dan tasan ummah ta koreta ne kartaji suna fada tana kokarin bude gate ta Shiga horn yasa ta juya da sauri mai gadi ya leko da kai motar hafeez ce tagani raga Raga ta d'ora hannu akai ta fashe da kuk"nashiga uku ya hafeez meyasamu motarka haka innahlillahi wa innahilaihi rajiun ya hafeez yayi Accident"


ummah na zaune a parlor da sister dinta sunzo da yaransu kanwar ummahn tace "kamar muryar meenahl nakeji tana rusa kuka"ummah ta zabura jikinta na rawa ko takalmi batasa ba dukkansu aguje suka fice daga parlorn suna rige rigen fita suga wanene hafeez suka gani an rukosa Wanda ya rok'a ne ya kawoshi gida ummah ta fashe da kuka "lafiya hafeez meyafaru naganka cikin wanan yanayin accident kayi?a ina kayi hatsari kaiba barin gari kayiba"


"in Banda Abinki ummahn hafeez ai ko a kofar gida kana iya hatsari tsautsayi kuma ai baa kauce masa"kuka ummah ta fashe dashi suka rurrukeshi aka shiga dashi ciki sayyeed cousin dinsa ya karbi wayoyinsa da makullin mota wajen wanda ya kawosa yayi masa godiya ya karbi number wayarsa suka shiga ciki meenal itadai kuka takeyi aka shimfide hafeez akan gado fuskarsa dik jirwayen jini na ciwon dayaji ummah ta kasa hakuri tambayarsa takeyi"hafeez meyasameka a ina wanan abun ya faru da kai"rufe idanuwansa yayi mulmulelen dutsen dayake yawo a sararin samaniya yake gani lokaci guda ya tuna da yadda abun yafaru ya bude idanuwansa ya kasa magana yana kallonsu daya bayan daya Abraham ya gani a suffarsa lokacin dayazo cikin mutane yanayi masa wani wani miyau ya hadiye daga bisani ya gyara kwanciyarsa tunanin yadda zai yiwa ummahrsa bayani yakeyi ya tabbatar idan har ya fad'a mata abinda ya samesa cikakke to yasan zata dauki hukunci akansa dakyar cikin yanayi na ciwo da jikinsa keyi kamar an d'ora masa dutse yace"ahhh washhh"


"sannu hafeez sannu kaji Ai an auna arziki tunda naga bakaji ciwoba"cewar kanwar ummahnsa ya gyada Mata kai yace "momy banji ciwo ba Accident nayi buguwa nayi da dutse ta bayan gari na bullo ta...."ya shafto musu karya ummahnsa Ajiyar zucuya tayi tacw"an auna arziki yanzun kadan kwanta ka huta kasanu bacci idan katashi kaji karfi ga sayyeed sai ya taimaka maka kayi wanka kaci abinci amma yau kam babu inda zakaje"ummah tace tana kokarin mikewa ta hararesa yasan abinda take nufi babu yadda zaayi yau din nan ummah tace bazai fita ba dan yasan tabbas runda Abraham ya fita a suffarsa da husnah yasan akwai kura idan ba zuwa yayi yai musu bayaniba,kenan ranan dayaga yaseer da husnah a shopping mall din nan Abraham ne?gumi ya karyo musu lallai husnah na cikin bala'i gashi taki yarda dacewa jinsin aljanu baa rayuwa dasu soyayyar Abraham ta rufe mata idanuwa.....
******
kafe yaseer da ido hajiya saude tayi hannunta rike da gorar maganin tacev"bazaka karba ba saina mammareka"ba musu ya karba ya juya ya kalli muneeba wadda kirjinta ke hawa da sauka gumi kawai takeyi jiri taji yana neman yarda ita shikenan idan yaseer yasha wanan zai dawo hayyacinsa?dole tasan abinda zatayi ta hanashi shan wanan maganin innah tace "kaga d'an kwal uba ance kasha abu ka tsaremu da idanuwa?kai ko bakasha wanan maganin ka dawo hayyacinka ba dole a maida aurenka da husnah kaji nafada maka"baji yasa ya soma sha ransa a bace har ya gama sanan ya cillar da gorar ajiyar zuciya hajiya saude ta sauke cikin zuciyarta addua take da neman nasara akan abubda tabashi idanuwansa jajir yake binsu da kallo ya ruko hannun muneeba yace "muje zo muje ki kwanta ki huta"zubewa tayi warwas a kasa tana hawaye cikin kissa tace "washhh wayyoo Allah ya yaseer maraya nayimun ciwo washhh"a susuce ya tsugunna a gabanta daddy ya mike yayo kanta ya tallabota yace"juna biyu gareta nasan maganar aurena yasa ta shiga wanan yanayin nibanason husnah bazam aureta ba bana sonta"ysce cikin haushi hajiya saude tace "ko xaka mutu sai ka maida aurenka da husnah kaji abinda na fada"rungumar muneeba yayi ya fice da ita yana fadan maganganu baki bude innah ke kallon yaseer ta rike haba tace "tabdijan lallai wanan tsageran yaron sai anyi dagaske"hajiya saude tace tana kallon hajiya rabi "dik makircin mutum da iskancinsa wallahi sai naga karshensa akan d'ana baa isa an juya mai tunani ba"tabe baki hajiya rabi tayi ta mike cike da fargabar abinda yaseer yasha dikda tasan abinda yaseer yasha bazaiyi tasiri ba....nan tabarsu suna tattaunawa da momy wadda gaba daya a susuce take bata cikin kwanciyar hankali...


*****
rungumota Abraham yayi ya dorata kan kirjinsa yana shafa kanta yace "nace zan koya miki yadda ake tafiyar da miji ke kullum saidai a jiyar dake dadi bakisan yadda zaki jiyar dani dadi ba?"ya kashe mata ido kunya ta kamata ya nuna Mata nipples dinsa yace yau ke nakeso kishamun wanan "ya nuna mata ba musu ta dora bakinta akan nipples dinsa tanasha ya dauko dayan hannunta da hannunsa ya dora kan nipples dinsa yace "ayimun wasa yadda nakeyi miki"cikin wani yanayi husnah ke sucking nipple din Abraham kamar dama ta iya ta kware yadda take wasa da nipple dinsa a bakinta cike da kwarewa nishi yayi "ahhhh washhh ashe kin iya?"Yana shafa kanta yana murza kunnuwanta ta makalkalesa tana shasshafa gashin kirjinsa cike da kulawa idanuwansa suka sauya kala cikin yanayi na shaawarta yake haka ya fuzgota ya rungumeta da kyau tana kallon yadda idanuwansa suka sauya tadanji tsoro yace "kinji tsoro ko?shaawarki nakeyi husnah ji nakeyi kamar in kusanceki gashi kinajin zafi"tunowa da azabar data somaji ranan daya so shigarta yasa tadan ja da baya cikin tsoro tace "Dan Allah kayi hakuri akwai zafi?"cikin shagwaba tayi maganar ta koma gefe ya mike yace "ya isa bazanyi mikibba kinji ai banaso ki rinkajin zafi kinji?"ta gyada masa kai yace "yanzun zan fita zanje indawo kinji ai ya kamata in rinka fita aikibko"shagwabe fuska tayi ya rungumota sosai yacev"bazan dade ba"kinji?"ta jinjina masa kai ya dauko rigarsa yasa yayi mika yana kallon yadda ta narkar da idanuwa tana kallonsa yace zan dawo kinji?"kwalla taji ta taru mata a idanuwa sam bataso Abraham yayi nisa da ita karar bude kofa yasa suka juyo da sauri basuga kowa ba saidai sunji takun wucewar mutum sun d'anjin tsoro musamman innah da gabanta ke faduwa husnah ce ta fito bayan ya fita idanuwanta cike da kwalla hajiya saude tabita da kallo tausayinta ya kamata ta gaishesu ta wuce su "ina zakije husnah?"cewar momy a sanyaye ta tura baki tace"ba inda zani zan fita ne nan cikin gida momy "ta wuce abinta,
******
yaseer na rungume da muneeba yana lallashinta cike da kulawa taki daina kuka hankalinsa yayi kololuwar tashi yacev"kindaisan banason kukan nan naki ko?gashi yanzun bake kadai bace kidaina kuka mai kikeso inyi miki ki fadamun"cikin kuka tace "ina matukar kishinka idan har ka dawo da husnah ka aureta mutuwa zanyi nida abinda ke cikina"ta rushe da kuka ya toshe mata baki cikin damuwa yace "me kikeso fadamun yanzun "tace 'ka saketa ka karasa sakin da kayi mata kawai idan kayi mata saki uku babu Wanda zaice saita shiga rayuwarka saika aureta Dan Allah kaji?"gumi ne ya karyo masa ji yakeyi kansa na sarawa tunda yasha abinda momy ta basa kansa keyi masa ciwo tabbas muneeba ta kawo shawara idan ya saketa ta saku iyaka momynsa tayi fushi dashi daga fushin shikenan ya rigada yayi mata saki uku babu wani abu da zaa iyayi har saitayi wani auren"yayi ajiyar zuciya yace"ki kwantar da hankakinki takarda zan rubuta a rubuce shedar na saki husnah muneeba shikenan ko?"ta mike ta zauna da sauri jikinta har rawa yakeyi tace "ka rubuta yanzun"ya jinjina Mata kai ya janyo ledar da suka dawo ya cicciro mata kayan daya siya mata yana nuna Mata tana kara shagwabewa a zuwan mai ciki.....
*****
"hafeez ka fadamun gaskiyar lamarin wanan accident din naka ban yarda ba jikina na bani wani al'amari ne tattare da kai wanda kake boyewa bakaso in sani hafeez kafadamun gaskiya"ummah ta tsaresa da ido yayi wankansa fesss yace "babukomi ummah wallahi accident ne ki kwantar da hankalinki naji sauki yanzun ma zan dan fita ne inga wanda ya taimakamun yazo yana kofar gida yanzun haka"ta jinjina kai nan ko malamin da yayi zashi wajensa ne ya kira a waya yazo hankalin ummah bai kwanta ba ta bishi da kallo tana girgiza kai sam batasan meyasa ba gabanta ke faduwa akan hafeez tamkar wani abu zai sameshi takeji,


yana bude kofar gidan yayi tozali da malam ibrahim ya fad'ad'a murmushin "ashe kazo malam barka da zuwa ai na hadu da mummunan hatsari akan hanyata ta zuwa wajenka dazun wanan aljanin ne ya bini kiris ya rage ya kasheni"


Abraham ne yazo a suffar malamin da hafeez ya kira bai saniba yacev"ai kasan su aljanu musamman bakake mugunta garesu sai an mike anyi dagaske sanan"hafeez ya jinjina kai yace "muje ko?"ya bude motar daddynsa da ita zasu fita ya shiga Abraham ya shiga ya zauna a gaba hadeez yayiwa motar key yayi horn mai gadi ya bude gate suka fice..... tafe suke hafeez cike da mamaki yakeyi yana satar kallon malam ibrahim Wanda ke zaune a gefe Abraham ya rikida ya koma yadda yake hafeez na kokarin parking a kofar gidansu husnah yana juyawa sukayi ido hudu da Abraham ya furgita sosai yana kallonsa yana murmushi yace "kadai dage saika rabani da husnah ko?ka dage saika bakunci lahira ko?"hafeez ya girgiza kai cike da tsananin tsoro"Abraham yace "banso na fito maka a ni bane yanzun amma hakan be yuwuba saboda yadda zucuyata ke azalzalata niba mugu bane amma kun dage kaida iyayenku sai kun rabani da husnah ko? niba mugu bane amma kuna kokarin koyamun mugunta sakamakon dagewa da kukayi ganin kun rabani da masoyiyata abar kaunata ko?tou zamu kulla zamu saka kafar wando daya daku dukkanku zan batar dakai zan kasheka"yace cikin kakkausar murya cike da tsananin fushi addua sosai hafeez yakeyi a bakinsa suna kallon kallo shida Abraham ganin adduae da hafeez keyi yasa ya bace daga cikin motar shiru hafeez yayi ya kifa kansa da sitiyarin motar cikin furgici tsaf aljanin nan zai rabashi da ransa amma yaci alwashin ganin husnah tasamu lafiya koda zai rasa rayuwarsa, fitowa yayi daga cikin motar ya nufi gidan ya tura kofa tozali yayi da husnah zaune tayi tagumi tana ganinsa ta mike ta tsaya ta nufoshi da sauri "yaya meyasameka?"tambayar da tayo masa yasa gabansa ya fadi Yana kallonta cike da tsananin so da kauna ta kalli goshinsa cikin rawar murya tace "kaji ciwo"ya jinjina mata kai yace "zonan zo"ya yafitota tana kokarin zuwa Abraham ya shiga jikinta kallon dayaga husnah tayi masa yasan ba ita bace wucewa tayi ta canja hanya ta nufi bayan gida da ita ya fita a jikinta ya tsaya Yana mata wani kallo tsoro da furgici ya kamata metayi masa yadda taga yana canjawa yasa ta furgita zata gudu ya fuzgota ta fada jikinsa ya matseta cikin karfi tayi yar kara yace "kin isa da aurena ki rinka magana da wani?ba nace ki daina kulasa na bakijiba ko dama ba sona kikeyi ba karya kikeyi?"kishi ya rufewa Abraham ido sam bega hawayen dake zuba a idon husnah ba tsabar azabar dataji rukon da yayi mata ya cigaba da magana yace "babu wanda zai rabeki ya zauna lafiya koda uban daya haifeki ne"ta fuzge daga rukon da yayi mata tana hawaye jikinta na rawa iska ce ke kadawa buuuuuuu a wajen tace "mahaifina fa kace Abraham mahaifina kake zagi?"a Karo na farko da husnah taji zafin Abraham tace "karka sake mummunan furuci akan mahaifina dik son da nakeyi maka zan iya hakura dakai'yana kallonta idanuwansa sukayi fari soll hawaye ya wanke mata ido yace "tou shikenan ki gwada in bakisan wayeni ba zan nuna miki cikakken ni aljani ne bazan taba Bari kiyi rayuwa da kowa ba saini nafada miki kuma zan baki mamaki zam horar dake yadda bazaki kara mun kuskuren abinda kikai ba"ya bace ta durkushe a wajen tana kiran sunansa "Abraham..... Abraham kadawo kayi hakuri nayi kuskure kasan ina sonka"kuka takeyi kamar ranta zai fita tana waige waige tana nemansa cikin kuka ta taho ko ganin gabanta batayi sukai karo da yaseer wanda shima besan da ita ba ji yayi sunyi karo ta fada jikinsa tana kuka ta rungumesa kammm "nasan bazaka nisancemiba Abraham kar kayimun haka kadawo ko nasan bazaka tafi kabarnina"yaseer ya tureta yana kallonta kamar zararriya take kallonsa idanuwanta sunyi jajir sum tattashi yana kallonta tana canja masa cikin wani irin yanayi yake kallonta lokaci Daya idanuwansa ke haska masa wata yarinya mai suffarta wadda yayi rayuwa da ita a Baya saidai besan wacece ita ba...


****
muneeba cikin zumudi take labe a cikin bedroom dinta ta kita ummahnta tana dauka tace"albishirinki ummah"cikin kosawa da son jim mai yar zatace tace "goro meyafaru muneeba"
muneenba tayi murmumushin takaici tace"yaseer ya taho cikin gida da takardar sakin husnah saki uku ya taho ya kaiwa momy takardar yanzun haka"tsalle hajiya rabi tayi cikin tsananin farin ciki tace "Alhamdulillah"suka sheke da dariya hajiya rabi tace ",ina nam inata tunanin abinda yaseer yasha zaisa ya dawo hayyacinsa idan ya dawo hayyacinsa ma a banza tunda saki uku yayiwa husnaj kinga babu aure tsakaninsa da ita harabada"muneeba farin ciki tayi tsalle tana rawa ta kashe wayar




Abraham ne ya shige jikin husnah ya sauya mata kamanni yaseeer gani yayi tana rikidewa ta koma wani gabjejen mutum mai ban tsoro lokacin da take kara nufosa aguje ya nufi cikin gida cikin kidimewa ita kuma husnah tsoro yasa ta zube a kasa tana kiran "momy momy ki gudu ga zaki nan zai kasheku ku gudu"ihunta yasa su momy da hafeez fitowa jin abinda take ambata ita a zaki take ganin yaseeer mai mummunan kama ita kuma ganin yadda take rikida yasa yaji tsoro yayi cikin gida yana sassarfa




gidan ke juya mata iska ta ko ina take kad'awa a hankali takebin ko ina da kallo yana sauyawa bakin kirin duhu ya garwaye ko ina bata ganin gabanta bata ganin bayanta ta kara tsandara ihu ta fadi ta zube.....




*WANAN LITTAFIN NA DUHU NA KUDI NE WANDA YA KARANTA BAI BIYANI BA ALLAH YA ISA!!!*


KI BIYA 300 TA WANAN ACCOUNT NUMBER DAKE KASA KI KARANTA CIKINSALAMA


3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK


SHAIDAR BIYA TA WABAN NUMBER 08036953516 KO KATIN MTN TA NUMBER


21


Hafeez zaune cikin al'ajabi yake bawa su innah labarin abinda ya faru dashi cike da damuwa hajiya saude ta wuce su suka rage ummah hadiza tace "lallai hafeez ka auna arziki Ashe da wanan mugun aljanin ya rabaka da ranka da mai zamucewa mahaifiyarka na tabbatar batasan inda kajeba"momy cike da tausayawa take kallon kulum fuskar hafeez ta jinjina kai ta sauke numfashi tace "sannu hafeez sannu kaji gashi wanan lamarin bansan ya zanyi dashiba yaseer sam bayason husnah hasalima ya mance da ita bata gabansa hajiya saude ta kasa gane hakan da badan husnah akwai auren yaseer akanta ba babu abinda zai hana ban amince maka aurenta ba dan nasan zaka sadaukar da rayuwarka da farin cikinka dan ganin tasamu lafiya dikda yaseeer ya furta kalmar saki"aguje yaseer ya shigo yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login