Showing 15001 words to 18000 words out of 103127 words

Chapter 6 - DUHU Book Complete By Slimzy .txt

Slimzy   

19 Jun 2024

11803

ido kaida husnah kunje shopping kuna tafe kuna soyayya cike da nishadi"dammm gaban yaseer ya Fadi kallon hafeez yakeyi galala ganin hafeez babu wasa a idanuwansa yasa yace"ni kuma ta yaya ta ina?nidin kagani badai niba kadaiji labarin daddy yabani kudi in kaita shopping ka fito ka fadi haka ba kace ka ganmu tare ba don ni ban fita da ita ba"


"karya kakeyi yaseer niba makaho bane tare na ganku da ita kasani rungumar husnah ko fita da ita shopping bashi zaisa indaina kaunarta ba dan soyayyarta a jinin jikina take kuma kasani haramun kakeyi dan ba aure a tsakaninku"hafeez ya gifta ta gefensa ya wuce cikin gida yabar yaseer baki bude yana bin hafeez da kallo cike da takaici da bakin ciki ya nufi gida cikin sashen su yayi karo da muneeba tana haduwa dashi ta fadada murmushinta shima murmushin yayi mata suka jera tace "yanzun naganka ai a dakin momy ta window injidai ka ajiyeta inda bazata dawo mana ba ko?"dammm gabansa ya fadi shi kuma?ta cigaba da magana "kayi shiru ai naga fitarku nayi hamdala nagodewa Allah mun rabu da Allah kakai"taji yayi shiru tana kokarin bude kofa yasa kai ya shiga ya zauna jagwab a kujera tacev"yadai ya naga kayi shiru meyafaru ni baxan fadawa kowa plan dinmu ba saboda taimakon momy da daddy kayi"girgiza kai yayi yace "muneeba ni banje ko ina da husnah ba hasalima na Dade ina jiranta a waje batazo ba nagaji na buga motata natafi gidan momy"zaro ido tayi tana masa wani kallo "lallai yaseer karka maidani wata mara wayau da hankaki mana ko kuma baa hayyacina nake ba?da idona naganka da wanan kayan fa?"tana nuna yaseer wanda yayi tsuru tsuru cike da tsoro yana kallon muneeba dake kunfar baki ya kasa magana sai kawai ta fashe masa da kuka tace "shikenan sonta kakeyi kaki kafito kafadamun gashi ka fita da ita ka kasa batar da ita kamar yadda kayimun alkawari?"tagumi yayi jikinsa a mace ya kasa motsawa shashekar kukanta yasa ya zabura ya bita bedroom....


*****husnah na zaune gefen gado tana bubbude kaya momy ta shiga tana bun kayan da kallo tace"yanzun sai akai laces da atamfofi dinki ko husnah?"husnah ta jinjina mata kai momy ta girgiza kai cike da kaunar yarta ta ruko hannunta tace "muje ki gaida yayanki hafeez yaya hafeez"husna ta maimaita "hafeez "a bakinta taji sunan ya Mata dadi hafeez na zaune yana daddana waya a parlor husnah ta daga labule ta tsaya tana kallonsa a hankali tace "ina yini yaya hafeez"da sauri ya dago yana kallonta cike da shauki ya kasa boye farin cikinsa husnah ta kirasa da yaya ya mika hannu ya yafitota yace "taho nan".....ummah ce ta kira wayarsa nan da nan ya bata rai shikenan yasan nemansa takeyi be dauki wayar ba yace "ya kike!"ta jinjina kai tace "Alhamdulillah "tana zaune a d'arare momy ta wucesu ta shige dakinta ta tada sallah yacev"husnah ki saki jikinki dani kinji?ni yayanki ne ko?"ya yyada masa kai hade da ajiyar zucuya take taji ya kwanta mata a rai zata rinka magana dashi yana tambayarta tana amsawa har momy ta fito ta samesu yayi sallama da momy ya tafi,


momy na zaune tana jiran shigowar daddy har goma na dare bai shigo ba taga wucewarsa sashen hajiya rabi ta tabbatar yana can ta jinjina kai kawai can kasan zuciyarta nayi mata zafi....


*****
karfe dayan dare husnah ta juya daga gado taji tanajin fitsari da sauri ta mike dakin tana yana juya mata ta murza idanuwanta taga yadda dakin keyi tsoro ya cikata Taja da baya inuwa tagani ta gefenta ta wanan gefen alamar mutum ne a gefenta da sauri ta waiga tace "Abraham...."shiru tayi tozali tayi da mace da bakaken kaya gashi ya rufe mata ido ta sunkuyar da kai wani mugun miyau ta hadiye bakibta na rawa tace "wace....ce"dago kai tayi gashin ya baje a bayanta ta xaro mata idanuwa suka firfito waje ta bude bakinta wasu hakora ta gani masu tsayi sun canja Kala sak horo ta daga hannuwanta taga wasu kumbuna zako zako farare masu ban tsoro dakin na juya mata wata iska na kadawa,


cikin wata irin murya tace "narjisu....narjisu ce husnah nadawo gareki"husnah bakinta na rawa kamar mai jin sanyi tace "narjisu.......narj"sai kawai taga ta malkwaye ta rikida ta koma narjisun data sani haske ya bayyana cikin dakin ta harde hannuwanta a kirjinta tace "kin tabbatar da nidin narjisu ce?"jikin husnah na karkarwa ta kasa magana,


"ki rabu da mijina Abraham idan kinaso ki zauna lafiya idan kuma ba haka ba saina hanaki zaman lafiya sai rayuwarki ta zame Miki DUHU bakin kirin Wanda zaki kasa ganin haske"gumi ne yake zubowa husnah cikin tsoro take narjisu ta rikida ta koma yadda tazo mata dakin ya shiga juya mata winduna suna budewa suna rufewa nan da nan husnah ta shiga waige waige ganin komi na dakin na sauyawa ta Dafe kanta ta runtse idanuwanta ta kwalla kara




zabura momy tayi daga kwanciyar da tayi tace "husnah!!!!"ta nufi dakin husnah aguje......








*LITTAFIN DUHU NA KUDI NE KI BIYA DARI UKU300 KI KARANTA IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTAMUN ALLAH YA ISA*


GA MAI BUKATAR BIYA YA TURA 300 TA WANAN ACCOUNT DIN


3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK


SHAIDAR BIYAN KUDI TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KATIN MTN TA NUMBER






*SLIMZY*✍🏻




16
momy rike husnah tayi sosai tana kokarin tofa mata addua taji an riketa ta matukar tsorata ta dago bataga kowa ba ga duhu daya gauraye dakin hannunta tasa tana laluben wayarta takasa dauka hannunta sai rawa yakeyi harshenta yakasa motsi dik yadda taso tayi addua gani tayi dakin itama Yana juya Mata wani haske ne mai kama da kibiya ya haska dakin husnah ta bude idanuwanta shabe shabe da hawaye sukai ido hudu da narjisu cikin suffarta ta mutum husnah hawaye nabin idanuwanta ta yunkura ta mike dikda yadda tsoro da furgici ya cikata tace "kece kike furgitani?meyasa kike furgitani?"cikin daga murya husnah ke magana tana kallon narjisu wadda ke sanye da bakaken kaya gashinta baje a bayanta ta harde hannuwanta a kirjinta sakyau tace "lallai bil'adama dama kunada karfin hali dik yadda nake kallon kirjinki na bugawa saboda tsananin tsoro har kinada damar da zakiyimun burga da kurari tou bari ki gani"ta dago hannuwanta da kumbunanta masy tsayi ta waresu wuta take fitowa dashi tanayo kan husnah sai taga wutar ta mutu ta fusata ta ware idanuwanta bakake kirin tace "idan har baki rabu da Abraham mijina ba saina nakasaki zan koma rayuwata dake"hushna tace "bazan taba rabuwa da Abraham ba saboda abraham mijina ne infada miki kuma na rayu dashi na ginu da tsananin soyayyarsa koda yake aljani inasonsa ina tsananin kaunarsa bazan iya rayuwa babushi ba"narjisu tace "lallai husnah bakisan meye aljani ba ko bakisan Abraham abun tsoro bane yana zuwa miki a suffar mutum ne amma bari in nuna miki"husnah cikin tsoro take kallon yadda kwayar idon narjisu ke canjawa can ya koma jajir yana fitar da wani wuta da walkiya momy tsananin tsoro yasa ta sandare bata ganin komi face maganganun da husnah keyi sun matukar furgitata hakanvyasa ta sabdare a zaune batasan fitsari na fita daga jikinta ba yar data haifa ce take magana da aljanu take ikirarin bazatavrabu da aljaniba saboda ta ginu da soyayyarsa,
haska mata jikin bango narjisu tayi take bangon ya tsage wani kurgumin daji ta gani mai bishiyoyi Abraham tagani cikin yadda yake zuwa mata a take ta zaro ido Abraham tace bakinta na rawa can taga yayi girgiza ya rikida ya koma katon mutum mai ban tsoro ji tayi cikin dajin yana magana yana fadin "narjisu......narjisu!!!!!dik inda kike ki fito idan baki fitoba na kamaki da hannuna saina kasheki"damm gaban husnah ya rinka faduwa kanta bya juye dakin ya shiga juya mata kanta ke sarawa kamar zai rabe biyu ta yanke jiki ta fadi ji kake rammmmm ta fadi kasa momy ta zabura tayi kanta tana girgizata 'husnah husna husnah kirashi "sai numfashinta dake sauka sama sama narjisu na tsaye akanta tana ware hannuwanta tana kokarin zuba mata wani bakin abu dake fitiwa a hannunta daya zuba a jikin husnah sai taga ya tarwatse tayi kwafa aikin Abraham ne tasan shine ya zuba mata dafinsa da siddabarunsa yasa dik yadda taso watsa mata ruwan ciwo bazata iyaba ta bace jin alamun Abraham a hanyar tahowa wajen husnah.....


rungumeta sosai momy tayi tana hawaye jikin momy rawa kawai yakeyi a hankali husnah ta bude idanuwanta ana kiran sallahr asuba ta kalli momynta tace "Abraham baizo ba momy koh yaushe zaizo karya rabu dani inasonsa bazan iya rayuwa babu shi a tare daniba soyayyarsa tayu gini tayimun tsatsa a zucuyata"momy ta girgiza Kai tace "husnah Abraham ba mutum bane irinki ba mutum bane shi aljani ne kuma babu rayuwa tsakanin mutum da aljani dan haka dole zaki rabu dashi "idanuwan husnah suka kankace tana ma momy wani kallo gani tayi kawai ta fice a dakin tabar mata dakin momy ta jinjina kai tace "tabdijan ina cikin jarabawa"momy na kiran husnah ko waigenta batayiba ta yunkura ta mike ta nufi dakinta alwala ta dauri tazo ta shimfida dadduma ta tada sallahr asuba,


da duhu a harabar gidan ga tsananin sanyi na asuba da takejin haka ta tsaye a harabar gidan tana bin ko ina da kallo wasu hawaye masu zafin gaske suke zuba a idanuwanta can gefe ta zauna a kujera,


tun daga nesa Yaseer ke kallonta a tsorace ya fito da jallabiya a zahiri shi take kallo amma sam hankalinta baya jikinta zuciyarta na can wani waje ya furgita ganin ta cikin wanan yanayi tsaki yaja har ya kai gate ya dawo yace "ke mai kikeyi a nan?"ko gezau batayiba batasan yanayiba bata motsaba ya sake magana da yar tsawa yace "mai kikeyi a nan?"ganin hawaye a idanuwanta yasa jikinsa yin Sanyi wani mugun haushinsa takeji yadda yake kallonta kasam zucuyarta kamar ana hura Mata wutar son Abraham tace "babu ruwanka dani ka kara gaba kabarni a nan ina jiran masoyina sanyin idaniyata"tsaki yayi ya tura kofar gate sin ya fice,


Abraham na tsaye yana kallonta ya durkusa a gabanta wata iska taji mai dadi tana kad'ata jikinta ya sauya nan da nan taji wani sanyi ta bude idanuwanta ta gansa a gabanta ta mike ta tsaya ya rike kunnuwansa alamun ban hakuri ta girgiza kai tace "wai zan rabu dakai?"ya girgiza mata kwi yace "babu abinda zai rabani dake husnah,duk runtsi koda zan rasa Raina muna tare "ta girgiza masa kai tana kuka tace "wai dole in rabu dakai saboda mutum da aljan basa rayuwa tare momy tacemun dole in rabu dakai sanan jiya daddare naganka a cikin daji cikin wata iriyar kama"jijiyoyin kansa ne suka firfito yacev"tabbas ni kikagani a kamata ta ainihi,husnah nidin abun tsoro ne ni jinnu ne ba mutum ba zan iya rikida in zama dik abibda nakeso a lokacin dana gadama zan iya zama komi in kuma dawo yadda nake kamannin nan nawa da kika gani ba haka kamannina suke ba idan kinaso in sauya kamanni zuwa dan uwanki zan iya zama nasan zako fara jin tsorona ko?"yana fadin haka ya juya baya yana juyowa taga ya koma yaseer sak saidai muryar bata yaseer bace muryarsa ce gabanta ne ya tsananta faduwa idanuwa waje take kallonsa"ya lankwashe ya koma kujera a kusa da ita da sauri taja da baya tace "Dan Allah ka dawomin yadda kake"a sanyaye tayi maganar ya mike daga kujerar taga ya koma kamanninsa yana kallonta yace "kinfara tsorona ko?"murmushi tayi tace "yanzun naji inason zama dakai na tabbatar da ba halittarmu daya ba amma kasantuwar Allah ya halicceni da kaunarka bashi zaisa in rabu dakai ba"wani dadi ne ya lullubesa baiyi tsammanin husnah zata amince dashiba dan narjisu tayi hakan ne dan ta shiga tsakaninsa da ita,


jeroea sukayi tana harde da hannuwanta shima yana kallonta cikin shauki cikin harabar gidan,gari yayi shaaa haske ya bayyana yaseer yadda take magana tana fari da ido yasa ya saki baki yana kallonta cike da mamaki harta wuce ya nufi sashensa


"nayi kewarka sosai jiya banyi bacci ba"ya kashe mata ido suna shiga sashen momy,kallo momy tabi husnah dashi yadda take tafe bakinta na motsi Abraham ya kalli momy yace "kinga momy tayi sallah kinyi sallah kuwa?"ta girgiza masa kai ta kalli sashen da momy ke zaune idanuwanta kirrr akan husnah tana mamaki da al'ajabi husnah ta harari momy ta wuce Abraham yace "kina fushi da momy ko?"ta gyada masa kai tace "ko waye zai nemi rabani da kai zan kulla gaba dashi"suka shige daki husnah ta rufo kofar jin alamar key momy taji husnah tasa ta yunkura ta mike bataga fitowar daddy ba alamar yaje masallaci yana sashen hajiya rabi.....




tube rigarsa Abraham yayi ya zauna a gefen gado husnah cikin shauki ta jingina da jikin bango tana kallonsa wani kaunarsa takeji na ratsa sassan jikinta ya Bude mata hannuwa yace "taho nan yau tare zamuyi wanka"tayi tsalle ta taho aguje ta fada jikinsa ya rungumeta ya cijeta a kunne tayi yar kara momy ta zabura taji ta kyalkyale da dariya momy ta koma ta zauna,


tubeta yayi yace "banace inason in rinka ganinki tsirara ba inaso in rinka ganin wadanan ya shafi mazaunanta ta fada jikinsa tace "muje muyi wankan"ya tura harshensa cikin kunnenta yana karmadawa tana dariya yana murza ka nonuwanta haka suka shiga ya kalleta yace "bayin nan yayi mana kad'an"ta ware ido tace "yanzun ya zaayi?"yace "Bari kigani"yana manne da ita a kirjinsa tana kallonsa cikin shauki idanuwansa wani abu zirrr ke fitowa yana bin ko ina da kallo taga kamar almara kalar dake cikin bayin ta canja katon bahon wanka cike da ruwa cikinsa kalar bayin yayi mugun mata kyau tacev"kaiiiii"ya sa hannu a bakinta yacev "shhhhhh"ya dauketa cak bataji shigarsu ba ganinta kawai tayi kwance a kirjinsa yana shafa kanta suna cikin ruwan dumi hannunsa Daya na kasan mararta yana mata wasa wani dasi da shaawarta ce suka cikasa lokaci yayi da zai kwanta da ita yasani idan ya kwanta da ita yasan tabbas bazata taba son wani d'a namij ba bazata taba rabuwa dashiba da zarar ya kwanta da ita ciki zai bayyana yadda babu wani da namiji da zai kaunaceta hakan yasa ya rungumeta ya rufe idanuwansa Yana shafata cikin ruwan wanka tana sauke wani irin numfashi a hankali bananarsa ta mike....


******
Daddy ya fito daga sashen hajiya rabi suna tafe tare kamar daga sama yayi tozali da momy mahaifiyar Yaseer yace "ah ah hajiya saude daga ina kike haka da sanyin safiya?"da hijab jikinta da carbi tace"sammakon fita nayi dan ban yarda da lamarin yaseer ba jiya yaje gidana yana fadamun zai saki husnah to ban amince ba ban yarda ba"rasss gaban hajiya rabi yq fadi muryar hajiya saude momy taji sama sama ta fito tace "lafiya!"hajiya saude tayiwa hajiya rabi wani kallo Wanda saidav ta girgiza sanan ta wuceta tacw "muje ciki ina husnar?"momy ta nuna mata daki rufe tacw "tana ciki hajiya saude fushi takeyi ta rufe kofa ina cikin matsananciyar damuwa husnah auren aljani takeyi"
hajiya saude ta nisavtace"nasan komi daga gidan Malam nake yabzun dai ina yaseer?dik inda yake yazo yau zan dawo dashi hayyacinsa dan baya cikin hankalinsa kuma dole ya karbi auren husnah ko bayaso ballantana yanaso"gaba daya momy ta zama cobfuse bata fahimci mai hajiya saude ke nufi ba hajiya saude ta kira wayar yaseer bata shiga ba ta zauna tacw "zaizo yasameni"momy jiki ba kwari daddy kuwa tuni hajiya rabi tajashi sun koma ta fashe masa da kuka cike da kissa tace"zuba ido zakayi kana kallon tashin hankalin daya tunkaro mu wanan makircin hajiya zainab ne ita tahada saboda dama batason auren muneeba da yaseer tayi haka ne dan hajiya saude ta raba aureb ta aura mishi husnah tunda ita wanan marainiya ce"ta fashe masa da kuka wani abu yajeji cikin jikinsa ji yakeyi akan hajiya rabi babu abinda bazaiyi ba tana sharar hawaye tana satar kallonsa cikin sassarfa yace "mai kikeso ayi yanzun menene?fadamun kome kikace ayi shi zaayi....




yaseer tsugunne gaban muneeba fushi takeyi dashi yana faman lallashinta yace "nayi miki alkawari yau zan saketa zan rabu da ita idan daddy yaki ma zan daukeki mubar gidan inhar zaki daina wanan fushin dani nina wahala nagaji jiya zuwa yau kadai dik na galabaita na Shiga yanayi an hanani zumata"ya nuna da hannu tayi murmushi ta dagosa ya runtumesa sosai yayi kissing kumatunta tanajin tsananin son yaseer da kishinsa kira ne ya shigo wayarsa yana dubawa yaga momynsa da sauri yadan kauda muneeba ya dawo da ita cinyarsa ya dauka yana sassarfa yace "hello....ina kwana momy"batare da ta amsaba tace "kazo kasameni sashen hajiya zainab tun sassafe nake gidan bansamu wayarka ba"wani miyau ya hadiye yaji ta datse wayar ya kalli muneeba yace "momy tazo muje ki gaisheta tana sashen momy"saida taji wani raaas take jikinta ya kama rawa ta wuce daki tana neman hijabinta cike da tsoro take haka tabi bayansa




a hankali husnah takejin wani dadi yana ratsata dikda zafin da takeji a jikinta sakamakon yadda Abraham yake shiga jikinta cikin wani irin salo na soyayya tayi wani nishi ya rufe bakinta da bakinsa yana tsotsan harshenta ta runtse idanuwanta tana karbar sakonsa......






*WANAN LITTAFIN MAI SUNA DUHU NA KUDI NE WANDA YA KARANTA BAI BIYANIBA ALLAH YA ISA*


300 KACAL ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI KI TURA KUDI TA WANAN ACCOUNT DIN TARE DA SHAIDAR BIYA


3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK


SHAIDAR BIYA TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KATIN MTN






*SLIMZY*✍🏻


17


husnah kankame Abraham tayi tanajin wani zafi har cikin kwakwalwarta lokacin da yake kokarin kutsawa jikinta hannuwansa na rike da nipples dinta ya runtse idanuwa wani irin dadi yakeji na ratsashi yar kara tayi yayi saurin bude ido ta matse kafafuwanta ta jike da gumi yace "menene husnah in kyaleki ko kinajin zafi? husnah wanan abun da zanyi miki shi kadai ne zai zama katanga tsakaninki da dik wani bil'adama dan uwanki da zaa nemi rabani dake banaso inrabu dake koda na kasance aljani na jarabtu da tsananin kaunarki"idanuwansa a rufe yake maganar yana mulmula nipples dinta jikinta ne ya kana rawa kamar mazari yasa ya janye jikinsa yana sauke numfashi ta dago idanuwanta da sukai jajir yadda takejin azaba a kasanta a haka bai shiga ba kallonsa tayi daidai nan ya dago jajayen idanuwansa ya dora akanta a hankali ta motsa ta kara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login