Showing 99001 words to 102000 words out of 103127 words
da malam husnah ta zauna gefen gado cike da tausayin muneeba take ta yaya muneeba zataji abinda yasamu mahaifiyarta da kanwarta?kwalla ta cicciko a idonta muneeba tace "yadai husnah nasan kina kuka ne saboda abinda ya sameni ko?"husnah ta jinjina kai ta kasa amsawa muneeba tayi ajiyar zuciya hade da murmushi mai ciwo sai hawaye tace "na tuna lokacin da nake fatan aljanu su cigaba da rayuwa dake,na tuna lokacin da nake miki fatan ciwo gashi ke yanzun fatan samun sauki kikeyi mun husnah rayuwa kenan idona ya rufe ban taba tunanin Allah zai juyamun da rayuwa haka ba yau ina mahaifiyata?ta tafi bansan inda take ba itadin da take bani gudun mawa wajen aikata mummunan aiki gashi yau wa gari ya waya"toshe mata baki husnah tayi ta share hawayenta"ki daina fadin wanan abun kinji jarabawa ce da kaddara kinji kidaina kuma yaya yaseer be tsanekiba"daga bakin kofa taji ance "waye yace miki ban tsaneta ba?nina fada miki haka?to na tsaneta tsana ta harabada banason ganinta a rayuwata ko kadan banida bukatar cigaba da rayuwa da ita husnah saboda haka karki yaudareta tasa ran ni zan cigaba da zama da ita a matsayin mata da miji dan haka kizo murafi zo muje banason shakuwarki da ita dan ke baiwar Allah ce bakisan komiba banaso ta koya miki munanan halayenta kazamai"cikin fushi yake maganar ganin yadda ya canja fuska ya tsorata husnah ta mike jiki babu kwari sumi sumi tabi bayansa tana waigen muneeba cike da tausayawa nan muneeba ta zauna kamar an dasata hawaye wani nabin wani.....
Akwai documents na books dina guda hudu mai bukatar duka 1k pc me
zainul abideen
izza ta
kukan zuci
ramin mugunta...
*WANAN LITTAFIN NA DUHU 300 KACAL ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTAMUN BANYAFEBA*
08036953516
07042277401
*SLIMZY*✍🏻
52
ummah hadiza ta shigo dakin dauke da plate din lafiyayyar jealouf din shinkafa sai kamshi take hannunta dauke da kunun gyada a kofi mai dan girma tayi sallama shiru muneeba bata amsa ba ta karayi kallonta tayi yadda hawaye ge gudu a fuskarta harta zauna batasan ta iso ba ta dafa kafadarta tayi saurin share hawayenta "umm ummah hadiza"tana kallonta da jajayen idonta ummah hadiza ta girgiza kai "muneeba meyasa kikeson saka kanki a damuwa ne?tunanin me kikeyi kankanuwarki dake har na iso bakisan nazo ba umm?wanan abun daya sameki rubutaccen alamari ne baki isa ki canja shiba don me zakisa damuwa"ta girgiza kai ta karbi kofin kunun gyadar kamar bazatayi magana ba bakinta nayi mata d'aci tace "ummah hadiza yaya yaseer ya tsaneni na tabbatar ganina bayason yi rabuwa dani zaiyi"ta karashe maganar da rushewa da kuka hajiya saude ta shigo tare da yusrah sunyi shirin tafiya gida tace "ah ah lafiya naganku jigum jigum zaune muneeba na kuka? kukan meye kuma kikeyi hakan?"ta girgiza kai hajiya saude ta hada rai tayi kicin kicin ta soma sababi tana fadan muneeba na cuccusa abinci tace"ni tafiya zanyi sai kuma an kwana biyu tunda zainab tace babu suna batason tara mutane gara in husnah ta haihu ayi ai ta hutar damu sai an kwana biyu zan leko ku"ummah hadiza ta mike "muje in taka muku Allah ya huta gajiya yabar zumunci"
"Ameen"ta amsa harta kai kofa ta juyo "to muneeba Allah ya kara lafiya"ta jinjina kai ta amsa mata muryarta na rawa suna fita ta kifa kai a pillow ta soma rera wani sabon kukan....
*****
yaseer na kwance yana rungume da husnah fuskarsa daidai gefen fuskarta yana shafa cikinta yace"ke yanzun fa baki sona yasa ko kishina bakiyi ko?"ta dan kallesa ta hararesa "injiwa waye yace maka bana kishinka ina sonka ina tsananin kishinka"tadan tura baki,..
"gashi kuwa kinason zama da kishiya inbake ba husnah waye keson zama da kishiya waye ke gayyato kishiya?kishiyarma irin muneeba wadda na tabbata tasamu dama akanki hawa kanki zatayi don ta fiki wayau mugun takaici kike bani bansan wace irin wawta ke damunki ba"shiru husnah tayi tana nazarin maganar yaseer tadan jiyo da kanta ta kara shigewa jikinsa yayi mata rumfa da hannuwansa gashinta ya bazu a kafadarsa tace "tsananin tausayinta nakeji yasa kaga ina rokar mata gafara wajenka amma ban kawo tunanin cewar zata iya samun dama akaina ba dikda nasan cewar mace babu abinda bazata iyaba yaya yaseer muneeba tana sonka dik abin nan da nakeyi dannewa nakeyi kawai duba da halin data tsinci kanta ciki"ya shafa gefen fuskarta yace "Tou bari kiji bazan taba zama da mazinaciyq ba akan hakan zan iya rabuwa da kowa in akace saina zauna da muneeba"tayi saurin kallonsa tana nuna kirjinta "har ni?"ya kashe mata ido "Banda ke dan nasan kina sona bazaki taba takuramun akanta ba bakyason fushina"ta shige jikinsa "waye zaiso fushin mijinsa"yayi yar dariya ya cire rigar jikinsa ya dago kanta ya nuna mata nipple dinsa ta hararesa "me kuma zanyi?da wanan kananun nipple's din"dariya yayi ya ware idanuwansa yace "au nidin to sucking zakiyimun inaso indan karawa yarona karfi ne"ya janyota yana kokatin cire mata riga cikin sigar shagwaba take tutturesa tana dariya haka yayi nasarar zare Matq rigarta yq zurawa boobs dinta ido yace "wad'anan suna kasheni suna tafiya dani suna matukar daukar mun hankali"cikin shauki ta girgizasu yayi wata yar kara ta sheke da dariya ta rukosa tace "kai ummah hadiza fa"ya kada kai "batanan tana sashensu momy wajen mai jegon Dodo"hararsa husnah tayi ya faki idonta ya cafki breast dinta ya lumasu cikin bakinsa tadan gabtsare tana shafa nasa kai tana lumshe ido dadi na ratsata wasu wasanni yaseer keyiwa husnah masu ratsa sassan jiki da dik wata jijiya dake kai sakwanni kwakwalwa da zucuya idanuwanta a rufe yake ya haye kanta cikin nishadi sun kwashi minti arbain a haka dakyar yaseer ya d'aga husnah ya rungumota jikinsa tana sauke numfashi yace "Allah yayi miki albarka hussy"yasa hannu ya janye gashinta daya rufo gefen fuskarta tayi murmushi ta motsa pink lips dinta tace "Allah ya saka maka da Alheri mijina ina tsananin kaunarka"ya lakuce mata hanci yace "muje muyi wanka"ta make kafada ya gane mai takeso ya dauketa yasata a kafadarsa suka shiga sun dauki lokaci suna wasanni sanan suka fito tare ya shirya tsaf ana kiraye kirayen sallahr magriba yasa jallabiya ya fice itama ta tada sallahr ta a gida tana fitowa nusrah na zaune a parlor tana daddana waya tace "yauwa Anty husnah zo in koya Miki wayar nam da yaya yaseer ya siyo miki"cikin mamaki husnah ta ware ido "waya kuma"
"au be fada miki bane"murmushi tayi take taji ta kara son mijinta a zucuyarta ta zauna nan nusrah ta shiga koya mata wayar iphone 13 ce sabuwa gal a kwali husnah murna kawai takeyi bakinta yaki rufuwa wajen minti talatin yaserr be shigoba ta kalli agogo tadan damu gashi gari ya soma duhu tace "nussy muje sashensu momy"nusrah kamar jira take ta mike "muje inyi wasa da shuraim da sudais din momy"
husnah ta ware ido "au har ansa musu suna ne?"nusrah ta jinjina kai ehh "daddu yace daya sunansa muhammad badamasi daya sunan daddynmu wato Ahmad shida Amininsa yasa"husnah dadi ya lullubeta suka fito a tare,
muneeba na zaune a sashenta ta mike kafafuwanta da safa a kafar tana kallom tv amma sam hankalinta baya kan tv kamar daga sama taga yaseer a gabanta ta zabura tana kallonsa bakinta ba rawa tace "ya yaya yaseer ka shigo mana"wani kallo ya jefeta dashi ya kauda kansa gefe "Allah ya tsareni in zauna kusa da mazinaciya mai shirkarka wadda ke had'a Allah da wani ke dan bakida kunya sai kice inzo in zauna inyi miki me?"ta sunkuyar da kanta gabanta ya tsananta faduwa tozali da tayi da farar takardar dake hannunsa jikinta ya soma karkarwa kamar ana watsa mata ruwan sanyi tace "ka kayi hakuri "dakatar da ita yayi ya tako cikin dakin yana taku cikin kasaita ya kara kyau sajensa sunyi bakin kirin fuskarsa sai sheki takeyi ta zuba masa Ido hade da shagala da kallonsa wani tsawa yayi mata "meye kike kallona kqmar wata mayya?karki sake kallona ke idan kika kara kallona Allah ya isa kuma saina Miki mugun duka"tayi saurin kauda kai jikinta sai rawa yakeyi yadda ya fusata ya hada rai yana karto mata rashin mutunci yace "karbi"tayi saurin kallon hannunsa ta kasa mika masa hannu yace "zaki karba ko saina mammareki?"da sauri tasa hannu ta karba kwalla ta cicciko a idonta yace "sakamakonki ne nasakeki saki uku kije ki samu kanin boka ki aura dan na tabbatar idan saki daya nayi miki to nasan kila tausayinki zai tankwara zucuyar wani cikin iyayena in maidake to babu aure a tsakanina dake dan nidin ba mazinaci bane irinki mazinaciya"muryarsa kamar zata fasa dodon kunnen muneena musamman yadda ya kaurara maganarsa ta kiranta mazzinaciya ji tayi tamkar mafarki takeyi rufe idonta tayi tana rokon Allah kada ya farkar da ita daga wanan mummunan mafarkin da takeyi ya tsirtar da miyau a tsakar dakin ya finciki kofar ya fice ya buga karar buga kofarsa yasa tayi furgigit ta kalli takardar dake hannunta cikin jikinta takejin wani zugi zafi radadi na ziyartarta hade da wani gumi da yake karyowa a dik wata kafa ta jikinta,
kicibis yaseer yayi dasu husnah suna kokarin komawa zasu fita daga gate ganin daga inda ya fito saida taji wani dasss daga sashen muneeba ya fito?kenan yaje sun shirya da matarsa dama barazana yakeyi mata kome wani kishi taji ya caki zuciyarta yace "baby....."sunan daya kirata dashi kenan a karo na farko taki waigawa ya sake kira nusrah ta tabata "yaya yaseer na magana"
"baby naji yace"ta zumburi baki nusrah kuwa wata dariyace tazo Mata ta toshe bakinta tayi hanyar waje tana fadin "kindaisan yaya bazai kirani baby ba saidai ke matarsa dan kece babynsa"tana gimtse dariya ta fuce husnah ta fusata zstabi bayan nusrah yq cafki hannunta ta kwace dariya ta bashi cikin ransa yace "a hakan ne take cewa yayi hakuri yw zauna da muneeba bayan ya lura da irin zafin kishi irin nata?"motar daddy ce ta haskosu da sauri suka saki hannun juna ganinsa husnah tayi suf suf zata wuce daddy yace "ah ah husnah ina zakije bayan gani nadawo kunyqta kikeji?"dariyw sukayi suka hada baki "sannu da zuwa daddy"daddy nata taya driver fito da kayayyaki daya siyawa momy da kekunan jarirai daga mota husnah da yaseer suka kalli juna daddy yace "ya jikin muneeba? Alhamdulillah ai momynku ta kirani bayan fitata ta sanar dani abinda ta fitar Alhamdulillah rabi kuma Allah ya tsine mata albarka ya jikin muneebw?"gaban yaseer ya fadi ya kasa amsawa husnah ta amsa masa daddy yace"kaidai yaseer kadaina zuwa aiki sai zama da mata ko?"sosa keya yaserr yayi momy ce ta taho taci ado ta taho taryar dady gyalenta sai walwali yakeyi daddy ya kalli yaseer yace "yanzun hk tafaru kanajin zama iya zama da muneeba?"damm gaban yaseer ya fadi ya kalli husnah tayi kasa da murya tace"saika fada masa daga sashenta kake kunci soyayya"taso bashi dariyw ya dake yace "daddy na saketa saki uku"da sauri daddy ya kalli yaseer husnah ma ta kallesa kafarta taji ta kama rawa garre garr tsananin yadda tayi shock......
*WANAN LITTAFIN NA DUHU 300 KACAL ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTA MUN BANYAFEBA*
07042277401
08036953516
*SLIMZY*✍🏻
53
nan da nan kwalla ta cicciko a idon husnah jikinta yayi sanyi yaserr ya kalli sashen da husnah ke tsaye yaga idanuwanta sun cicciko shima jikinsa a sanyaye ya durkusar da kai yacev"Abbah kayi hakuri na zartar da hukunci batareda na tuntubeku na sanar dakuba nayi hakan ne dan nasan tabbas zaku iya hanani aikata hakan kuma Abbah bazan iya zama da muneeba ba saboda kunnuwana sun jiyemun zina ta aikata na tabbatar da hakan yau sakamakon d'an data haifo ya kasance ba mutum ba kona cigaba da zama da ita to tabbas bazan taba daina kallonta da hakanba Amma nayafe mata abinda tayimun sakin nata shine zai hucenun rad'adin zafin da nakeji na abinda tayi Daddy"shiru daddy yayi ya kasa cewa koni dakyar yaja numfashi ya sauke jikinsa ya mutu yaseer ya kashe masa jiki da kalamansa dakyar ya nisa yace "na yarda da maganganunka yaseer ka kawo hujja mai karfi saidai ko gaba wani abu idan ya faru karka sake aikata tsattsauran hukunci batare da sanin nagaba da kai ba hakan bashida amfani"yaseer ya jinjina kai ya sanarwa da daddy yadda yaga hajiya rabi da gawar sadiya daddy ya nunfasa "nasani tun dazun sukesa hotunansu a labarai akan inda wanda yasansu saboda gawar sadiya mutane nata kirana akan anga matar dan uwana gashi gashi wadanda ma basusan na aureta ba dik na amsa nace zanyi wani abu akai to mexanyi bayan tasamu tabin hankali?sadiya dai na tura wakilai yanzun kafin na iso gida a sururta gawarta ita kuma ta zauna a asibitin mahaukata dan nan ne ya kamaceta"
momy kuwa jikinta ya gama mutuwa tausayin muneeba ya kara kamata dakyar ta iya motsa bakinta tace "tou yaseer kasaki muneeba amma kasan dai bazan barta ta tafiba tunda bansan inda zatajeba kaine dai zamu tsaya akanta hartasamu miji tayi aure kuma kana nan a matsayin yayanta komi da yaya keyiwa kanwa yadda zakayiwa nusrah da yusrah haka zakai mata dan ta zama dolenmu"yaseer ya jinjina kai yace "haka ne momy Insha Allah"
"ku tafi gida dare nayi ga sanyi na kadawa kuje ku kwanta nima muje in huta"ya kalli momy ya dage mata gira daya daddy momy ta kanne Ido ta nuna nasa husnah da yaseer dake tsaye,murnushin manya yayi yasa kai yayi gaba yaseer ya ruko hannun husnah dake tsaye kamar an dasata cike da alhinin abinda yasamu muneeba suka jera a tare suka nufi gida,
muneeba kuka takeyi tamkar ranta zai fita tana jikin ummah hadiza wadda itama hawayen takeyi tsananin tausayin muneeba musamman yadda aka nuno a labarai hajiya rabi nata surutai ana neman yan uwanta ga gawar sadiya a shimfide jini ya bushe a fuskarta mutane kewaye dasu cikin kwantar da hankali da nasiha ummah hadiza ke lallashin muneeba da kalamai masu dadi da Sanyaya zucuya tana mata addua itama tanayi ummah hadiza tasamu tayi shiru da kanta tabawa muneeba abincu taci badan yanayi mata dadiba saidan umarnin ummah hadiza bayan sun gama muneeba a raunane tace "ummah hadiza to yanzun ina zani ga mahaifiyata tasamu tabin hankali koma babu tabin hankali bazan je wajenta ba gaskiya nayi nadamar saninta dama ace ba ita ta haifeniba"rufe mata baki ummah hadiza tayi tace "kidaina fadin haka uwa uwace ko wace irice mahaifi ya wuce gaban wasa,maganan inda zaki kuwa ina zaki dama?bayan nan din gidan ubanki ne ko kin manta daddynku yayan mahaifinki ne? aiko ba yaseer kika auraba ya sakeki nan zaki taho ballantana dama a gidan kike zamanki zakiyi tare damu kinji ko?fatana dai ki zama yar kirki ki cire son yaseer daga zucuyarki saboda babu sauran zama a tsakaninku sanan kinga yar uwarki yake aure ko yaya zuciya batada kashi karkuzo kuna samun matsala"ta jinjina mata kai tace "yaseer ya fita daga rayuwata ummah hadiza tun mintuna arbain da suka wuce daya kirani da tsauraran kalamai wanda har yanzun zafinsu ke barazanar tarwatsa kirjina ummah na cireshi daga rayuwata ban tsanesa ba saidai ba sauran soyayyarsa ki duba kiga saki uku yayimun lokaci daya ummah"bakinta na rawa idonta suka kawo ruwa ummah hadiza taja numfashi ta girgiza kai tace"rabuwarku shine maslaha idan kina tare da yaseer bakida sauran farin ciki saboda idan miji ya kama matarsa da zina to batada sauran kima ko mutunci a idanuwansa bazai taba yarda da itaba dama ace labari yaji ba kunnuwansa suka jiye masa daga bakin da bazai masa karya ba kuma a gabanki dan haka kiyi hakuri koba komi yaseer yayanki ne"
"toh ummah hadiza ina alfahari daya kasance kudin iyayena ne da badan haka ba da bansan inda zan saka rayuwata ba sakamakon wanan halin dana tsinci kaina nasan idan inadaku bazan tabayin kuka ba"ta rungume ummah hadiza tana kuka ummah hadiza ta share mata hawaye tace "kidaina kuka a nan zan kwana tare da ke kinji yar Lelena"tadanji dadi atlis da mutum a kusa da ita ta ware Tasha kunun sosai sanan ta zauna tayi jigum tana tunanin rayuwa da yadda rayuwa tazo mata.....
*****
yaseer na rungume da husnah tace"shiyasa akace zargi babu kyau haramun ne gashi na zargeka da muneeba ashe ba hakan bane kayafemun"dariya yayi yana yawo da hannunsa cikin jikinta yace "aida irin kallon da kikaimun na tabbatar da cewar kinyi ne saboda kishi bayan da kince im zauna da ita yanzun daga ganina daga bangarenta hankalinki ya tashi to inda na barta din fa?"ta turo baki tace "amma tabani tausayi saidai nayi maka uzuri ina kuma fatan cewa kayafe mata ta koma kanwarka kamar yadda kace a gabansu daddy"ya jinjina kai yace "inshaaa Allah zanyi hakan kuma zamu dauketa muje asibiti in an kwana biyu a dubamin ke da lafiyar abinda ke cikinki sanan a duba cikinta asan lafiyar mahaifarta saboda idan ta sake aure ko? tunda tace likita yace akwai kari a gefen mahaifarta dikda tayi amfani da adduoi nasan sharrin tsafi ne amma dai asake dubawa "rungumesa sosai husnah tayi cike da jin dadin yadda ya nuna kulawa yadda ya sauko da wuri murmushi kawai yayi kasan zuciyarsa kuwa daya tuna da abinda muneeba tayi ransa ke baci yaji wata sabuwar tsanarta....
*****
*Agurguje*
bayan wata hudu da faruwar hakan abubuwa sun faru dayawa ciki kuwa harda yadda muneeba ta koma mutuniyar kirki ta cigaba da zamanta tare da momy rayuwa ta sauya itada husnah tamkar yan biyu kome yaseer zaiyiwa husnah sai yayiwa muneeba yake samun kwanciyar hankali cikin husnah yayi girma sosai ya shiga watan haihuwarta yan biyun momy shuraim da sudais sun fara koyon zama kamanninsu daya sak babu banbanci tsabanin kama sukeyi da yar uwarsu husnah wani irin shakuwa ce mai tsanani tsakanin Yaseer da husnah,
husnah na zaune a parlor cikinta yayi zungurere yaseer ya shigo tare da hafeez suna dariya "ah ah lafiya naganku kuna dariya injidai badani kukeba dan kunga nayi muni?"ta turo baki yaseer ya tsugunna a gabanta ya rausayar da kansa cike da tsananin kauna yace "waye ya isa yayi miki dariya sarauniyar mata mai mulki a fadar zuciyata?aiba wanda ya isa yayi miki dariya"tadan hararesa cike da soyayya tace "to dariyar ta me kukeyi?"yaserr ya kara kallon hafeez yayi dariya yana nunasa yace "ya zama