Showing 42001 words to 45000 words out of 103127 words
yaga suna zubowa a idonta take tausayinta ya lullubesa ga d'ansa dake kwance cikinta yana kokarin rungumeta cike da tsiwa ta dakatar dashi bata fasa zubar hawaye ba,
husnah juyi takeyi ta kasa bacci maganganun yaseer ke yawo a kwanyar kanta ga kewar Abraham dake damunta ta mike ta zauna tarasa meyasa har yanzun bedawo ba gashi sun saba kwana tare ta kwantar da kai a pillow ta lumshe ido tana tsumayensa tana bukatarsa a tare da ita akwai tambayoyin da zatayi masa....
*WANAN LITTAFIN NA DUHU NA KUDI NE 300 ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTAMUN ALLAH YA ISA!!!!*
08036953516
07042277401
*SLIMZY*✍🏻
27
Janyo muneeba yayi da karfin gaske jikinsa aikuwa kamar ya zugata ta fashe masa da kuka a hankali yake sauke numfashi yana shafa kanta gabaki daya ya rasa meye ya sauya tunaninsa da zarar yayi tozali da husnah to bashi da saurin sukuni cikin kuka tace"ka fadamun inda kaje ko zucuyata zata samu sassauci daga rad'adin da nakeji ina katafi?katafi wajen husnah ko?"ya jinnina mata kai yace "ehh wajen husnah naje"gabanta ya fadi tadan janye jikinta yaba rike da kwankwasonta Yana shafa mazaunanta ji tayi kamar ya watsa mata garwashin wuta a zuciya da badan rukon da yayi mataba babu abinda zai hanata yanke jiki ta fadi kenan kwaryar data fasa tasamu matsala wajen fasata?koko abinda boka yace ta fada akan husnah ne bata fada daidai ba?,yadda yaji jikinta ya saki ya kara rungumeta yanayi mata rad'a a kunne"kinyi bacci ne?"ta girgiza kai "tayaya zanyi bacci bayan ka fadamun abinda zai hanani bacci?"yaseer ya girgiza kai yace "mata kenan yanzun don naje wajen husnah shine zai hanaki bacci bayan kinsan ba lafiya gareta ba?kinsan dalilin tafiyar tawa to?inace kinsan dai husnah matatacw?damm gabanta ya fadi jiri taji na daukarta kalaman yaseer da maganganunsa suna nema su tarwartsa mata zucuya tace"ya isheni yaseer ya isa haka nadade da sanin dama ba sona kakeyiba ka aureni ne a rashinta yanzun ta dawo zaka soma wulakantani dikda kasan abebadan data dawo dasu amma kake shige mata salon ka dubosu ka kawomin"wani kallo yayi mata data natsu ta dawo hankalinta tsoro ya cikata bata taba ganin yaseer yayi mata wanan kallon ba yace"ko ciwo mai karya garkuwar jiki ta dawo dashi bazan gujetaba balle aljanu sudin banza?,sanan banaso insakeji kince ni bana sonki ina sonki mana ko kin manta matsayinku daya da husnah a wajen?dukkanku matana ne kuma kannena"ya rungumeta yana shafata gaba daya muneeba ta fita hayyacinta kalamansa tamkar ya sara mata adda akanta takeji tanajin yadda yake mata tafiyar tsutsutsa a jiki dik yadda take mararin yaseer ya taba jikinta yau sam batajin komi saboda tsananin kishi ya lakubo bakibta ya zura harshensa cikin bakinta yana tsotsan yana matse kwankwasonta suna tafiya a haka ya karasa da ita gado suka fada ya zare rigar jikinta yana shinshinarta wani irin hamami yakeji a tarw da ita to muneeba batayi wanka bane?tambayar kansa yayi dikda bai tsananta ba ya share ya fara wasa da nipples dinta hawaye ke zuba a idonta takasa bashi hadin kai ji takeyi kamar ta fita ta sokawa husnah wuka a kahon zucuya ji takeyi kamar ta dauketa ta maidata duniyar aljanun ya dago idanuwansa da sukai jajir cike da shaawa yace"yadai yau naga baki tabuka komi ko baki bukata ne?"ta cije baki murya kasa kasa tace"ina bukata "ta tallabo kansa da yake tsotsan nononta yana wasa da dayan tana shafawa,tayi dan nishi tana kokarin janyosa tana bukatarsa itama haka yaseer ya Haye kanta kamar mayunwacin zaki dik abinda yakeyi bayajin komi ji yayi tamkar ya zura abar cikin rijiya minti goma suna haka ya zare jikinsa ta d'ago kai tace"yadai?banji alamar ka kawo ba"ya girgiza kai kawai yace"no shikenan badamuwa"yadda yayi ta matukar razana ta zauna akan gado ya wuceta ya shige toilet wata irin shaawa yakeji tana taso masa babban abinda ya daure masa kai yadda ya shiga muneeba ya jita tamkar ba ita ba ya dafe kansa daga bisani ya mike ya sakarwa kansa shower,
Abraham ne ya shigo cikin dakin jin alamun taku muneeba taji ta zabura ta wawwaiga bataga kowa ba tana cigaba da jin sautin taku tsoro ya cikata tayi saurin saka hannu a jikin side lamp ta kunna kafin ta dauke hannunta taji an kashe ta furgita a razane tace "yaseer?"ta kira sunansa daga cikin toilet yakeji kamar tana kiransa tsaki yayi yace"mai kuma zanyi mata? Babu abinda zanyi miki kuma tunda najiku haka"yayi tsaki wani bacin rai yaji ya dira cikin zuciyarsa yana wanka yaga an kashe wuta DUHU ya bayyana cikin toilet din ya murza idanuwansa ya daga kai yaga jikin water heater na toilet da wuta yar danja ya gani yad'an daga murya yace"ke muneeba meye haka?meyasa kika kashemun wut"ta jiyo sautin muryarsa bakibta na rawa tana kallon inuwar mutum akanta ta toshe bakinta yadda take cikin tsoro ya daka mata tsawa daga cikin toilet yace"wai bakyaji ne bazaki kunna mun wuta ba sai ranki ya baci?"fashewa da kuka tayi tace"Bani bace nima cikin DUHU nake dana kunna wuta sai a kashe"ya saurara dakyau jikinsa ya mutu ya cije lebe tana kallo taga inuwar ta bace daga gefenta ta sauko daga gadon da kafafuwanta tana laluben rigarta tana kallo inuwar a jikin kofar toilet taga ta shige tsaye yaseer yake yaga hasken shigowar inuwar mutum yadanji tsoro yana waige waige cikin toilet din wata iriyar murya ce ta karade kunnuwansa "kaci nasarar rabani kwana da matata yaseer amma kaima bazan barku ku kwanta lafiya ba,nashigo na ganka da tsarki babu abinda zan iyayi yasa na makale saida naganku cikin najasa kai kayimun adalci kenan ka hanani rabar jikin matata?kai kazo kana kwanciya da taka matar?"daga cikin daki muneeba ke jiyo sautin wanan muryar ta razana ta matsa jikin gado tana lalube cikin saa tajiyo rigar baccinta da hijab dinta ta zura a furgice take,
muryar yaseer taji babu alamar tsoro ko furgici yace"indai inada rai yanzun na soma hanaka rabar jikin husnah kaji infada maka saboda jikinta ba naka bane jikina ne kuma kanaji kana gani zan rabi jikinta mugu azzalumi shedani"Abraham ya fusata ya zaro idanuwansa haske ya haske idon yaseer dake tsaye jikinsa ba kaya yaseer yasa hannu ya kare fuskarsa saboda hasken dake barazanar makantar dashi ya runtse idanuwansa "babu Wanda ya isa ya rabani da husnah koya rabeta idan kaki zan daukeka zan batar dakai sanan zan koma halittarka tsaf inyi rayuwa da masoyiyata"yaseer hankalinsa ya Tashi jin furucin da Abraham yayi cikin furgici yake da tsananin tsoro yasan tabbas tunda ya fada zai aikata yace"banajin tsoron ka daukeni idan ka cika ka daukeni ka zauna da ita ka cutar da ita ka rabata da yan uwanta yanzun kazo ka shiga jikin mahaifinta kasa ya zubar da mutuncinsa da kimarsa a idon duniya Bismillah inaga idan kai baka kasheniba ni zanyi ajalinka"yana rufe baki cikin karfin hali da kwari gwiwa da Daga murya ya soma karanto Ayatul kursiyyu Abraham yayi juyi yakai hannunsa zai cafki yaseer ya kasa ya koma da baya yadda ayar ke shiga jikinsa ya kwalla kara ya fice ya bace bat yana fita haske ya gauraye toilet din yaseer yayi gumi matuka ya razana da kalaman Abraham dole zaiyi wani abu akan hakan a gaggauce ya watsa ruwa ya fito yana kallon kan gadon yaga wayam babu muneeba ya wawwaiga "muneeba muneeba!!!"ya kwala kira shiru ya fito da sauri jikinsa sai rawa yakeyi yana fatan itama ba dauketa yayi ba,
muneeba zubewa tayi a parlorn daddy yana tsaye da farar rigar jallabiya ta bacci ya harde hannuwansa yana kallon kasa muneeba cikin kuka tace"daddy indai yaseer bazaa rabashi da husnah ba to tabbas aljanunnta zasu dawo wajenmu yanzun gashi aljanin yazo yana furgitamu"cikin kuka take magana da tsoro sai gumi takeyi hajiya rabi kuka ta fashe dashi tace"kaga abinda nake fada maka ko? kaima ka kasa bacci sakamakon yadda ya shafi jikinka ka tozarta manyan mutane abun ya dameka sanan gashi yanzun yaje Yana razana muneeba gata da yaron ciki wayasani ko yajene ya rabata da cikin dake jikinta"muneeba cikin kuka tace"kuma daddy yaseer yana tare da husnah sai karfe sha biyun dare sanan ya sameni a sashena bansan meyakeyi ba har yana ikirarin Bazan shiga tsakaninsa da itaba nidai daddy a raba mana auren nan bazan iya rayuwa da mutum da aljani ba"ran daddy yayi mugun baci bugun kofar yaseer sumaji a gaggauce suka waiga duka cikin tsoro suke,.... momy dake kwance kan dadduma inda bacci ya dauketa ta zabura ta mike tana waige waige ta murtsuke idanuwanta to waye cikin daren nan?take tambayar kanta cikin sauri ta mike ta leka dakin husnah ta bude kofa a hankali tasa hannu ta kunna wutar dakin tana kunnawa husnah ta mike ta zauna dama ba bacci takeyi ba momy tace"ke kuma fa?meya hanaki bacci?"muryar yaseer sukaji sama sama Yana magana "a bude nine "momy ta juya da sauri husnah ta zuro kafa tana waige waige bata gansa ba babushi a kusa da ita ta taka a hankali ta fita tabi bayan momy tanayi tana waigen ko zata gansa a parlorn daddy taga daddy tsaye muneeba durkushe tana kuka wani kallo hajiya rabi tayi wa husnah tace "meya fito dake?ko kin taho da aljanin ne nan?"muneeba na jin haka ta mike cikin tsoro da kissa ta makalkale yaseer daya shigo tana kuka daddy ya dakawa husnah tsawa"ke kuma mai kikazoyi nan?kinzo ne da aljanin dodo?"husnah ta kalli momy take idanuwanta suka cicciko da hawaye ta kalli momy suka hada ido da yaseer yace"Daddy babu laifinta a ciki shine yake bibiyarta yake kaunarta amma ba laifinta hasalima husnah batasan menene aljani ba menene mutum ba"daddy ya dakatar da yaseer"ka dakatamun dik abinda kukeyi kaida zainab da husnah naji na kuma sani yanzun wanan yarinyar daka yasar da Ita sai tsakiyar dare ka koma fa?"yana kokarin ture muneeba yayi mata wani kallo daddy yace"tou bari kaji akan wanan lamarin kaga dai husnah yata ce ko to bazan bari ka wulakanta muneeba akanta ba nafada maka kuma dik kunbiya kunbiyar da kukeyi akan maida auren saina gadama tunda nine uban husnah "yaseer ransa ya baci husnah hawaye ke zubo mata kenan Abraham abin kyama ne abun gudu ne? kenan dodannin dik datake gani sune shine Abraham yake komawa mutun?ta fashe da kuka ra ruga da gudu ta wuce yaseer zaibi bayanta daddy ya dakatar dashi"kadawo nan kafin in sassaba maka shashasha dau matarka kutafi"yaseer huci kawai yakeyi muneeba ta shagwabe fuska"tsoro nakeji akwai aljani a cikin dakin daddy ni bazan iya komawa ba"daddy ya dafe kai kawai yasa kai ya barsu a wajen hajiya rabi ta rufa masa baya suka nufi daki yaseer yayi mata wani kallo dayasa ta natsu yana nunata da yatsa yace"ke idan kikace abinda zakiyi kenan bazaki tabajin dadin zama dani ba anfada miki ina sonki kamar yadda nakeson husnah ne?a rashin husnah nasameki har kikaga na saki jiki dake banmasan yadda akayi nafara sonki ba wallahi"yayi kwafa ya fice ya nufi sashin momy g dare shasshekar kukanta yajeji ji yayi kamar ana watsa masa wuta a jikinsa tsayawa yayi jikin madubi Abraham na gefensa Yana kallon madubin ya furgita fuskar Abraham ya gani cikin mummunan kama idanuwansa kyar akansa jajir fuskarsa baka kirin ga wasu kunnuwa Masu ban tsoro kayan saki ne jikinsa ya zabura yayi baya yace "A'uzubillahi"momy tace "lafiya?"ya girgiza kai ya gyara tsayuwa gefe yana waige waige bai gansa ba daya kalli madubi sai yaga wanan mummunar kamar husnah na kuka ta taso ta tsaya gefensa kamar ance ta waiga sukai ido hudu da Abraham ta kwalla kara zata zube yaseer ya rungomta jikinsa tsamm ya riketa ta runtse idanuwanta jikinta sai rawa yakeyi yace "husnah kinga abinda nagani"bakinta na karkarwa tace"nagani dama wanan dodon kagani"yaseer yayi murmushi yayi hamdala yace"tou shine kike ikirarin shine mijinki"Da sauri ta bude idonta ya jinjina mata kai yace "aljani baya rikida a jikin madubi shiyasa kikaga kamanninsa haka yana zuwa miki kyakkyawa kamar balarabe ko?tou babu mummunar halitta kamar aljani kinga yanzun sanadinsa gashinan ana kyamarki mahaifinki ya shafa sanadin haka yasa mutuncin daddy ya zube dikda dai ni ya taimaka hk kikeso kiyi rayuwa dashi ana kyamarki dagake saishi dik rungumekin dayakeyi bakisan dodo ke rungumeki ba?"zabura tayi ta zauna tace"dama dodo ne ke rungumenu?"tashin hankali yaseer ya hango karara a idon husnah ya kalli momy tayi murmushi alamu sunyi nasara akan husnah girgiza kai ta shigayi "shikenan ya cutar dani amma ya cuceni asheshi dodo ne mai mugun kama yake canjawa yana zuwa mun ya yaseer yanzun ya zanyi?"ajiyar zuciya yaseer ya sauke yace"karki sake barinsa ya rabi jikinki kinji?"ta jinjina masa kai ta turo baki tace"momy kawai ya sakeni kinga yanzun daddy ma guduna yakeyi"tausayinta ya kamasu momy ta share hawayenta tace"da izinin Allah "ta rungume husnah itama ra rungumeta yaseer ya mike tsaye yace"momy kiyi mata addua bari inje ta kwanta zuwa safiya zan fita zani gidan innah akan maganar momyna datace dole saita koma gidanta"murnushi momy tayi ta jinjina masa kai yasa kai ya fice parlor ya tarar da husnah inda ya barota ta rafka tagumi cikin damuwa da tashin hankali take tana ganinsa ta mike zatayi magana ya rigata"ni zan tafi ki zauna a nan tunda tsoron kikeji"yasa kai zai fita da sauri tabi bayansa tana waige waige ta ruko hannunsa ya kwace hannunsa yayi gaba tana biye dashi,
husnah kwanciya tayi tai lamo idanuwanta basu daina fidda hawayeba kamannin Abraham data gani ya girgizata kodai bashi bane?kai shine tasani yaya yaseer bazai mata karya ba to idan ma bashi bane meyasa ake gudunta sabodashi?ta tabbatar yau Abraham abun tsoro ne tunda mahaifinta ke korarta saboda aljanu momy tace "yadai husnah"cikin tausayawa husnah tayi maganar ta girgiza kai tace "kidaina kuka kinji?"momy ta mike ta fice batare da tayiwa husnah addua ba tana fita Abraham ya fito ta jikin bango ya harde hannuwansa a kirjinsa ta juya baya tana kallon gefe daya tana juyowa suka hada Ido ta zabura ta koma ta zauna tana waige waige cikin tsoro da furgici tace"mai kazoyi?bayan kai dodo ne bansaniba sai yau kake rayuwa dani?ashe ku aljanu abun tsoro ne?dik na dauka kemanninka haka suke tabbas na gasgata hakan tunda narjisu na zuwa mun cikin kamanninku"cikin tsiwa takeyi masa magana ta Kura masa ido cikin ido tana kallonsa"meyasa ka saceni ka kaini cikin danginku dodanni?"furucin husnah ya bugi zucuyarsa yana mata wani kallo itama shi takeyi dikda zuciyarta cike da tsoro take tana kallonsa,"ni ba dodo bace bana komawa dodo bana canja kamanni in koma wani abu daban amma kai kanayi dik mai yasa?"ya tsayar mata yace"dakata husnah butulci zakiyimun?"idanuwanta suna fidda hawaye tace"ba butulci zanyi maka ba nasan gaskiyar lamari yau dikda baa gama fayyacemum komi ba gashi nasan komi ashe dik tsoratanin da akeyi a danginku ina gidanka lokacin ashe aljanu ne mutanenku?baka taba fadamun ba?kadaukeni kaje kana rayuwa dani?bayan nida kai ba halittarmu daya ba?ka cuceni tunda kasa nakamu da sonka alhalin kai ba mutum bane kamata ba halittarmu daya ba"ta fashe da kuka zucuyarta nayi mata kuna Abraham matsowa yakeyi fuskarsa na canjawa tana rikida tana komawa abun tsoro fuskarsa ta koma kamar bayan kada jajir wasu kulali abubuwa ke fitowa daga fuskarsa ya daga hannuwansa take ya soma rikida jijiyoyi na bullowa da wasu kumbuna yana takowa "baki isa kiyimun butulci ba karya kikeyi kina nufin zaki rabu dani ne bayan nima ina sonki?"tsorata tayi ta manna jikinta da jikin bango jikinta sai rawa yakeyi kamar mazari ta shiga girgiza kai tana runtse ido yazo zai kawo mata cafka ta diro daga gado zata fice ta ganshi a gabanta "nima zaka kasheni ne?toka kasheni ka huta ka kasheni"take cewa cikin daga murya momy ta jiyota ta zaburo ta bude kofar tayi tozali da husnah kamar mahaukaciya "momy gashi nan yazo gashinan yazo na tabbatar da shi dodo ne gashinan yana canja kamanni"ya bude bakinsa hakoransa kamar na damusa tagani ta kwalla kara momy ta furgita ainun ta rungume husnah ta rufe kofa husnah na bude ido ta ganshi ya fito ta jikin kofa ta zabura ta dauki abu zata bugawa Abraham taga ya kalli abun ya dawo mata momy ta dojw cikin tashin hankali momy ke addua a bakinta tana tofawa husnah a jikinta ta rufe ido sai gunji takeyi tana gurnani bata iya magana can taga husnah ta lumshe ido bacci ya dauketa yana tsaye jikin bango yana hawaye husnah tasan wayeshi yau sai ya kashe yaseer sai ya illata masa rayuwa tunda ya shiga gonarsa yana tsananin son husnah kuka yakeyi cikin wani irin yanayi ya bace.......
*Y'AN BATI INA SANE DAKU INADA LABARINKU DIK WANDA YA KARANTAMUN LITTAFI ALLAH YA ISA BAN YAFE MAI BA*
*LITTAFIN DUHU 300 KACAL KI BIYA KI KARANTA CIKIN SALAMA GA MAI BUKATAR SIYA KO BIYA YA TUNTUBI WANAN NUMBER*
08036953516
07042277401
*SLIMZY*
28
Da safe yaseer ya shirya tsaf cikin kayan aiki sun matukar karbar jikinsa yana gaban madubi yana gyara necktie dinsa muneeba ta shigo ta jingina da jikin bango ta cikin madubi ya kalleta suka hada ido ya basar yace"yadai naganki haka ko bakida lafiya ne?"tambayar da yayi mata kenan yana kokarin juyowa ta girgiza kai idanuwanta sukai jajir tace"sam nakasa Gane maka a y'an kwanakin nan dik ka sauyamun ka tsaneni yanzun wani ji kakeyi da husnah sam baka damu dani da abinda ke cikin cikina ba"tayi kwalkwal da ido ya kalleta ta rike kwankwasonsa ta kauda kai yace"Mai kikeso inyi miki ne muneeba?goyaki kikeso inyi kinaso ki rinka comparing kanki da husnah ko?kinsam cewar keda husnah ba daya kuke a zuciyata ba kowa da matsayinsa da naki matsayin itama da nata banason haka sanan inaso in gargadeki akan abinda kikaimun akan daddy kinji nafada miki idan ba hakaba zan dauki mummunan mataki akanki banason munafurci da rashin mutunci"hawaye ya wanke idon muneeba har zai wuce ta gefenta Ransa be masa dadin ganinta tana kuka ba ko babu komi akwai dansa a cikinta ya tsaya ta gefenta ya juyota kadan ya share mata hawaye yace"kukan na menene banason kukan kidaina kinji ko?"cikin sigar lallashi yayi mata maganar ta gyada masa kai yace "saina dawo zan fita aiki yanzun zan shiga sashen su momy inga yadda suka kwana saboda hankalina bai kwanta