Showing 51001 words to 54000 words out of 155384 words
Chapter 18 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt
Mana Sannu da zuwa Muka shiga,Nazifa tace Auta kaga da Yar nan tawa ta girma baka ita zanyi ka aureta kalleta kyakyawa da ita,Auta ya ganta tana Wasa Fara kwal da ita taci ado gashinta yasha style na kitso,Auta yace ai yanzu Kam sai dai ki min Addua Allah ya sa na haifi kamarta da tayi tsada sai Wanda ya Isa shi zai auri 'yata yasa hannu ya dauketa Yana cewa wlh Kamar na gudu da ita,Mijin Nazifa ana yabon yarsa har wani dadi yake ji, Bayan mun gaisa Mijinta ya fita Nazifa tace miracle ko ai nan gaba har gidan Dagaci zamuyi gayya har Umma muje amma sai mun lallaba Abba idan ya yarda sai mu sa lokaci mu je Dagaci yasan kema kina da gata kowa a cire Masa shakku cewar ke ba Yar shege ba ce,Ina dan mijin naki kyakyawa me kama da Auta,Nace Yana can tun jiya ma bamuyi waya ba Naga kiransa da safe lokacin Ina bacci,Kuma Baki kirashi back ba? Nace ae ai zai sake Kira ne, Nazifa tace baki da hankali dalla kirashi ai Wanda ya damu da Kai to ka damu da shi,dariya ta bamu Kamar itace ta hada mu harda masifa,Kiran Nawwar nayi ya daga yace an samu Yan Uwa an Mata da miji nace ni na Isa,zamu hadu ne ai taraki nake yi, ya furta,Nazifa tace bani shi mu gaisa ta kwace Wayar tare da furta Hello Kanina Auntynka ce Nazifa Nawwar yayi dariya yace ahhh Allah ya tsare Mana Aunty Ina kwana,ta amsa Suka gaisa tace a dinga hakuri da kanwar nan tamu bata ji,Nawwar yace Inshaallah Aunty ai bata ji tace zamu saitata ne Naga Kamar taci Kai, Nawwar dariya shi dai yake yi yace na gode Aunty Allah ya Kara girma,ta Mika min wayar Muka danyi hira ya kashe .
Domin Karanta cigaban wannan labari ku danna bulun dake kasa ko kuma Hoton 👇👇👇
https://aihausanovels.com.ng/hausa-novels/yar-aikin-karuwai-book-2-page-61-65by-asma-baffa
👆👆👆👆👆
🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2🌼
MATAFIYA
BOOK2
38-40
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
ZAINAB USMAN
MASU AUDIO WANNAN BOOK NA SIYAR DA SHI, BAN YARDA A JUYA MIN NOVEL AUDIO BA
*ðŸ‘GARKUWAR MATAðŸ‘*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👠ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA ðŸ‘👠fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👠Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*
Page naku ne fans yan
MISSDMK'S NOVELS AND MORE
Sai yamma Muka wuce gidan Nazira, Muna zuwa harda rungumeni itama gidanta yaji gyara Dan karami me kyau,Mijinta yafi na kowa surutu da shi Muka Sha hira sai dare Muka fito tace gobe sai Dangin Umma da Abba haka zamuje a nuna ki nace Allah ya kaimu.
Washe gari Kuwa sune Suka rakani Dangin Abba Dake garin muka gaisa duk da su basu damu ba basa son Mata amma dai munje sun ganni,a kwana na Uku kuma Muka je wajen abokan arziki na Umma duk Yan uwanta suna Taraba state su sai nan gaba zamu sa lokaci muje dukkanmu da gidan Dagaci sai Kuma Dangin Abba dake Nasawara duk zamuje da su Nawwar sabo da danginsa shima suga asalina na huta da Jin kunya,Yau Auta cewa yayi Rahma,Raheema,Omaira su shirya zai Kai su yawon shakatawa,Afif da Yamma yazo da mota Suka cakare Suka tafi,ai Kuwa ba su ba mu na gida ma mun samu tsarabar kayan dadi.
Nawwar ma Yana komawa ya sanarwa da Baffa,Mami da Papa sai Iyamami tana ji tace karya ne Kawai dan ace Ina da iyaye ne ba shegiya bace, yaushe za a jefar da yaro tun Yana jariri kuma ace an ga iyayensa ai karyane.
Umma dai ana ta tayata murna ranar da nayi kwana na hudu sai ga Santana,Star, Wise,Seraline,Mandula,Yar Zabil ma da mijinta Suka Zo min a ranar suka samu su Bilkisu duk sun zo Muna hira sai gasu.
Star ce ta shigo ta Sha shadda nace Yan banzan sun dira,Wise ta shigo itama taci wani material me tsada,Sera ansha leshi,Mandula Kuwa Arabian gown ta Sha,Yar Zabil ta Sha material,Suna shugowa Nazira me kaunar su Star tace Ina tauraruwa take,Na nuna mata Star ta ruko hannunta ke shu'uma ta wajena shugo,dariya ta Kama mu,Umma tace ita Nazira ai bata San tayi abu kadan ta hakura ba,Star ta kalleni tana dariya tace Aunty ce wannan? Nace ae ta tsaya a gaban Nazira ta Mata yanda sojoji keyi tace I salute you ta Sara mata harda kamewa a gabanta,Wise tace Ina Auta na? nace yanzu ya fita ta kirashi a waya tace Auta na zo fa,yace to zanzo ai na ganki Ina kofar gida kuka wuce.
Santana da mijin Yar Zabil suka ce da Auta tsohuwar budurwar ce ne? Yace itace ta nace min, ni Allah da yayoni bana son harka da matar aure ba kyau,shi a dole saurayi..
Bilkisu tace wace Seraline ta Amana? Sera tace yes ma gani harda daga hanu,gida duk ya rude taron Mata,Umma suka tsuguna Suka gaisar tana ta musu godiya Jin Muna ta hira tace bari taje ta yo barka makwafta ta dawo ta fice ta bamu waje,Uwa Kawai shewa take ji,Nazira ce ta fito da maganin Mata Wai ashe tana siyarwa, tace Mata masu aji ga kayan aiki fa harka sai da gyara,a gyara ko Ina a kwalkwale a kwatalle hanyar Oga,Madula tace ban mu kashe ta wajena za aje dake irinku nake nema, Yar zabil tace ni har na hango ma Kalar nawa,Wise tace to mu masu juna biyu sai mun haihu ai ko? Nazira tace ae gaskiya kina haihuwa kiyi magana yarinya na hadaki sai ya manta Hanya kofar gida,Aunty Bilki tace Allah ya shirye ku girma ya Fadi ke Kam kullum bakya girma,Duk suna da aure harkar nan duk mun santa kema fa kina sadadowa a baki kyauta jarin Nawa duk ba ke kike karya min jari ba ke da Nazifa,to tona Mana asiri ki huta,su Omaira suna tsakar gida su yara ne muka kore su, Star tace dan Allah ku bani Wanda Malam zaita kiri'a iri iri,muka yi dariya, Nazira ta zaci mu irinsu ne masu kunya sai taji ta tono abinda yafi karfinta Iskanci Kawai su Wise suke tsulawa,Bilkisu tace karfa Umma ta dawo bamu sani ba,Seraline tace Kakar su Miracle tana jinku,Ba itace ta jefar da Miracle ba? Star ta tambaya,akace itace tace to ku rabu da ita tayi ta ji irin Iyamami ce,Wise tace wlh basa saduda sai sunji wuya.
Uwa tana jinsu ta leko tace Wanda ya zageni Allah ya Isa,Nazifa tace ta ciki kema, shegu Yan Iska watsatu cewar Uwa,Star da shigigi harda yiwa Uwa kukan Saniya mooo mooow Wai itace Saniya,Bilkisu ta bude baki Yara da shishigi sai kace gidansu,Uwa tace kinwa uwarki itace Saniya,Bilkisu tace ku kyaleta yanzu sai ta hadamu da Abba yazo ya kore mu,Muka rabu da ita tana ta masifa Muna surutunmu Muna labarin duniya kowa yaki saurarta tace kun share uwarku shegu haihuwar tsiya,ba Wanda ya kulata har ta gama ta koma daki ta fashe da kuka Jin muryar Abba ya shigo,ya karasa ciki Yana tambayarta lafiya? Su Bilkisu ne Suka zazzagi iyayena Suka ce min jaka,Abba ya fito a fusace yace duk ku fito ku bar min gida,Nace a bangaren Umma muke ai mu ba a naka ba,Uwarku ce ta gina min gidan shima ya dinga sababi ba inda Muka je sai kyale mu yayi har Umma ta dawo,Da kanmu mukayi girki,Auta Yana tare da Mijin Yar Zabil da Santana sai Yamma likis su Star suka ce zasu tafi dukkansu kowacce dubu ashirin ta bawa Umma kyauta Suka tafi.
Washe gari Nawwar,Baffa,Mami,Papa,Iyamami sabo da shishigi tace sai tazo taga karya,aka zo da ita Kuwa tana cin magani tana gadara tana cika tana batsewa,Mami Suka shugo aka gaisa,Mami tace ba shakka tabbas Rabiah jininku ce ba tantama ga Kama nan,ana ta hira ta barke Iyamami Harare Harare Kawai takeyi ta ta tashi ta fito sai ga Uwa ma ta fito daga dakinta, Suka hadu Dattijan banza,Iyamami tace an likawa jikana gayyar tsiya karuwa ga talauci,Ashe Iyayen nata ma matsiyata ne tazo gida ta kankane shegen gidan nasu Kamar na tsohon tuzuru Wanda ya Dade ba mata,Sai Uwa taji haushi kuma shi yasa akace duk tsiya naka naka ne,tace mene da zuriar tamu bamu fiku asali ba ma,sabo da Kuna da kudi karki manta akwai me kudi akwai me arziki fa,Yara ma kyawawa Kamar yayan larabawa ke in Banda kaddara ma waye zaice wannan Auta da Nawwar jikokinki ne kalleki fa baki Kamar zunubi,Iyamami tace ke Iya gyara zancenki ruwan zafin wankan jego ne ya dishe Mana hasken ki taka a Sannu Zan sa a batar min da ke talakawan banza matsiyata.
Uwa takaicin haihuwar Mata ya sake kamata a ranta tace kalli ta haifi maza duk gasu nan sun Zama attajirai mu Kuwa shegiya Uwar Yaya Mata ta cika Mana gida da Mata gasu nan ba me tashin wani,a fili uwa tace Banga laifinki ba Dan kin Mana gori mu matar da Dana ya aura itace ta haifo Mana Yara duk Mata shi yasa Babu me tashin wani dukkansu talakawa suke aure da ta haifo mana maza ai da ba haka ba,Iyamami tace ji Jahila dan Allah ji Hahila to Yaya matan mene da su,Kece babbar Jahila da zaman aure kin Hana yaranki da jikokinki kin takura sai wacce kike so za a aura ai munji labarin komai ke sai dai ayi auren zumunci da ba a auratayya a bare da duniya za a samu dangi daban daban ne sai kace Zamanin Annabi Adamu kice ke dole sai a danginki za ayi aure dole,uwar banza me hada yaranta fada da Raba Kan Yaya,Iyamami a ranta tace wato Rabi zuwa tayi tayi gulmata wallahi sai taci ubanta zata dawo ne,a fili Kuma tace ai gwara ni ba jayayya nake da halittar Allah ba ke dai kice Allah ya baku na gari ke ba macen bace ke yanzu in kina da hankali ma kyace Kar a haifi mace kina macen tsohuwar alagwan gwan,Uwa tafi Iyamami bala'i Wai zasuyi kokawa suna tsofaffi Nawwar ne ya leko yaga zasuyi kokawa yace a ransa ya furta yawwa ku kashe kanku a huta yayi mukus a kusa da kujerar bakin kofa yake Yana ta kallon su Uwa suna kokawa sai dariya yake a ransa, Iyamami tace Kika yakusheni ina Yar Madara kin dauka jikina irin naki ne duk koko,kin tabo bala'i kin taba uwar Masu kudi kin shiga uku sai kinyi gidan yari,Abba ne ya shigo ya iske suna kokawa Uwa ta makure Iyamami a bango yazo ya rabasu da kyar yace sai kace Yara ko Yara ai baza suyi haka ba Mene ne haka sabo da Allah Kuna iyayenmu,Abba anga masu kudi maza shine yazo da wuri harda shugowa a gaisa da shi suna Masa murna yaki amsawa,Mami tace Ashe Kuma Rabia ta bayyana yace uhum uhum yayi duf,tace to Allah ya tsare gaba ai mungodewa Allah,Abba yace yo Kuma dai ya tashi ya fice.
Nawwar yana murna zamu tafi Baffa yace a barta ta Kara ko sati ne taga yan uwa sosai su Saba da juna ai an dade ba a hadu ba,,nan take Nawwar ya bata rai zaiyi magana Mami ta Harare shi yayi Shuru Auta Yana ta Masa dariya idan Suka hada Ido sai ya yiwa Nawwar gwalo a boye,bakin ciki ya ishi Nawwar, Ina kallonsa ya harareni Wai sai dai nace mu tafi lallai,Ni Kuwa Ina Jin Dadi na Saba da Yan Uwa yanzu ba kamar farko ba,aka rufe taro da addua suka tashi zasu tafi Nawwar ya ki tashi,Auta yace ka taso Mana mu tafi,na fito na rakasu sai haushina yake ji ni dai bance komai ba haka Suka tafi ko sallama bai min ba.
Kwana wajen biyar na shiga bai kirani ba idan ma na kirashi a dakile yake dagawa sai da yaji ana gobe Zan dawo sannan ya kirani,na daga Muka gaisa yace karfe Nawa Zaki taho nace da Yamma dai yace wacce irin Yamma Kuma to wallahi ni da safe nace ki taho 11am ta Miki a gida na fada miki ya kashe wayar,Murmushi Umma tayi tana ji tace nasan takurawa yaron nan akayi ya sake barinki sai ki shirya tun dare gobe ki tafi da wuri Allah yasa ma a jirgi Zaki koma.
Da safe da wuri sai ga Auta yazo garin Kamar Wanda ya kwana a nan bayan da shi aka tafi gida Wai Yaya Nawwar ne yace yazo ya taho Dani sai kace wata yarinya,nace a rasa me zuwa daukana sai Auta,Su Aunty duk sun min Alkhairi Suka rakani har Motar Afif ya kaimu Airport Muka tafi.
Muna Sauka Nawwar Yana jiranmu,sai zumudi da rawar kafa yake Kamar sabon ango,Auta Yana kallo ya bawa Auta key yace tuka motar bazan iya driving ba,Auta ya karbi key ya tuka
,Nawwar baya ya dawo gefena muka bar Auta ya koma driver,Ina cewa Auta Yana kallo fa ka bari muje gida,Ashe Auta yaji yace a'a ni ba ruwana ba ku nake kallo ba,da kyar dai ya iya control Muka shiga gida muka wuce ciki ko Auta bamu kula ba,Auta ya rike baki yace ni naga bunsuru da idona a cikin mutane, yaja mota yayi gaba sai gida,Ni Kuwa nace ka Bari nayi wanka yace a'a ni fes kike minti Nawa kuka zo nan ni ban yarda ba,har tsoro Nawwar ya Fara bani.
Mairo yarta Madina ta kwantar a dan gadonta na Yara tana baccinta sannan tayi Shirin bacci,Ango ya shigo babu ko madara bare nama babu Sallar Nafeela ko wanka bai sake Yi ba tunda yayi gab da magriba Yana kamshinsa dake larabawa akwai tsafta da sa turare,Mairo aka washewa ango baki ita ga Yar soyayya shima bakin ya washe yana Mata larabci su Mairo ba laifi suna Jin larabci sabo da harka da takari da Kuma larabawa,yace barka da zuwa Amaryata ya fara shinshina Mairo yana gurnani,Mairo tace sai kace bijimin Sa irin wannan gurnani haka da Hausa ta fada ba komai yake ji ba tsintar hausar yake, yace me Kika ce? tace cewa nayi Kai me kyau ne ka hadu,ya saki Murmushi ya damko Mairo da karfi Kamar zai jijjige mata kafadu,tace wash Allon kafadata zaka balla ni,baya ji ma shi,ya birkito mairo Yana zare kayan jikinsa jikinsa Yana uban rawa Kar Kar hankalinsa ya gushe,ya zaro Antena ya mikawa Mairo ta kalle shi yaja tsuka ya rike kanta tare da dannata a jikin Antena yace ta rike tayi yanda taga dama,Mairo ta hada gumi tana gurgurar Antena,sai ihu yake da Nishi ya Kama gashinta da karfi Kamar zai tsige shi,Mairo tace kayi a hankali da larabci,shima yace kudi na biya ga sadaki harda sarkar gold,Mairo tayi mukus Yana sarrafata itama haka take masa,ya rabata da kayan jikinta kaf ya jawota ya Kama na shanunta ya durfafesu Kamar tsohon maye gashi komai ba a hankali ba,Mairo ta fashe da kuka sosai tace da zafi ya daina,sai masifa ya sa yatsa ma a bakinta ya danne mata harshe,ta Fara dalalar da yawu kamar kaza tana gargarar mutuwa, Mairo zaginsa ta koma yi tana fisge fisge amma ko gezau sai ma Hannu da yasa ya rike wuyan Mairo Kamar me Shirin kisan kai,tashi yayi ya juya Mairo ya dinga Marin mazaune Kuma shi bazai Yi kadan ba da karfi inda sai wajen ya dade,Yar Mairo Madina tana ta uban kuka ta tashi a bacci amma ba ruwansa, sai da Mairo taji ciwo kafin ya kawo,Allah sarki uwa Yana gamawa ta tafi wajen yarta sai ya bata rai wai sai dai ta bar yarta tazo su kwanta,Mairo sai da ta lallaba yarta tayi bacci sannan tace wanka zata yi,yace sai da safe,tace ba kyau kwana da Najasa ya fisgota ta dawo bed din ya kwakwume Mairo ya sake cire Mata rigar baccin data maida suna facing juna ya sake maida bakinsa Kan Boobs dinta Wai a haka zaiyi bacci,Mairo ta fashe da kuka,ko a jikinsa Kamar wani dabba,Mairo tana shesheka tace Nigeria Zan gudu wallahi ko a kafa sai na gudu,Mairo tsakaninta da Allah take tace ko ba jirgi a kafa zata dawo gida,bata sake saduda ba sai cikin dare da ya sake tashi ya sake tishi Mairo ba kukan da bata yi ba,washe gari Bayan