Showing 147001 words to 150000 words out of 155384 words
Chapter 50 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt
kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*
Page naku ne
Dukkan Makaranta wannan novel
'YAR AIKIN KARUWAI
Kaka gidansa ya shiga tare da kulle ko Ina ya Kalli sakatar yace fatan kin kullu gam? ya sake taba kofar yaji gama gam yace yawwa ya shige cikin palon,ba kowa a ciki Kaka Yace har ta shige dakin jihadi ai shike nan ya kutsa Kai cikin bedroom din tare da sheka Sallama ,Mama anci lullubi cikin lafaya amsawa tayi a hankali,Kaka ya zauna a gefenta tare da furta barka da zuwa gidan abarka Amaryata,Mama ta gyara mayafinta ta amsa da yawwa barka da shigowa,Kaka ya sake nutsuwa shi a dole me Amarya,Mama ta tashi yace kinci sunanki Zuwaira irin wannan zura kyau haka,Mama tana jinsa tayi dariya,hannunta ya riko yace haba matar Ambassador zo ki zauna, Ambassador nake har a kwanciyar aure,Mama ta zauna ya bude kayan makulalashensa suka ci,Mama tace zanyi wanka,wanne irin wanka yanzu ga babban wanka zamu yi nan da anjima ni fes kike kina wannan kamshi Dan Allah kyale wankan nan ayi ta wanka sai kace Kwadi,Mama tayi dariya tace to ai harkar tafi Dadi,Kaka yace Ina a'a sai kace wasu Yara ki dinga tunawa shekaru sun ja kina matsawa kanki da ruwa ke da Mura Kuma Kun zama kawaye,notikan namu duk sun fara birgewa injina sunyi sakwa sakwa ki dinga adana tsufanki kina kiyaye lafiyarki,Mama ta zauna tace to Kai dai kace baka so ayi kawai,yace Ina laifin wanka biyu safe da dare ai yayi amma sai kace agwagwa.
Mama tace to Kai kayi ne? Kaka yace ai da zanzo nan nayi wanka fafes ko baki ga alama ba? tace na gani, mamaki Kaka yake bata ganin yanda ya birkice sai kace yaro Mama bata San Cele ce ta bawa Kaka tsumi ba,Kaka cewa yake muyi soyayyar mu ni Ambassador ne a soyayya, Mama ta Bude baki tana kallon Kaka,tace haka kake dama? Yace na wuce haka ma,ki Daina damuna da Surutu kamar kinci aku, kunya kake bani wlh,Kaka yace ke kika San sunanta ma wai kunya mece haka? Shi yasa fa ni bana son Saliha ana wani shuru shuru da kunya na fi son Yar duniya,Mama ta zaro Ido akan maganar Kaka,Kaka kuwa aikin gabansa yake a jikin Mama,tun tana gani kamar wasa har ta biye masa, Kaka ya rungumi tanjama tanjaman boobs din Mama yace sharbila sunan wata,amma wannan bada su kika shayar da Sabreen ba? karya ne Madara kika bata ta sha ta girma wannan Abu aradu yayi girman kan Cele,Mama dariya take kamar ba gobe har suka tsunduma cikin harka Kaka yace Allah ya taimakeni na samu Location me kyau,ya dinga gwangwajewa ga karfin magani,sai da ya kure Mama ya goge mata hadda da tana rainashi,Mama ta zaci wani dan rubabben tsoho ne,Kaka a haka ma ba gajiya yayi ba,yace ke a saudiyya na koyo soyayya sabon salo,Mama tayi dariya tace gaskiya ka hadu,hakura yayi kar ta gaji,da asuba yace Ina bazan iya Sallah ba sai da ya sake sannan ya samu nutsuwa maganin ya Dan sake shi,yace Allah ya kawo Cele in mata godiya ta musamman.
Mama tace Ina Raina ka ashe ba haka bane,kaka harda kuri yace lafiya ce Dani ki kiyayeni ba a wasa damu yanzu sai muyi maganin mace,tayi dariya yace yanzu Kam kiyi wankanki da hujja Zaki iya yini ma a cikin ruwa ba asarata,Mama tace haka kace ba komai.
Washe gari da wuri kuwa Cele tazo sai kace Yar iska,knocking tayi suna ta bacci Kaka Yana ji yasan Cele ce yaci gaba da baccinsa Cele sai gajiya tayi ta koma gidan Umma,wurin 11:30am ta dawo gidan Kaka ta bubbuga aka Bude,tabi Kaka da kallo ya sha jallabiya,Kaka ya kalleta yace wai baki zo da Mijinki bane? Cele tace ka manta a can na barshi garin su Rabi fa,Kaka yace to shigo,Cele ta Kalli Kaka tana dariya Kasa kasa yace zan sa sanda na radeki, ke ko kunyata bakya ji sabo da Ina wasa dake ni bazan biki wata Saudiyya ba ku tafi da Mijinki Ina nan nayi abokiyar zama,Cele tace au baya zaka juya min Kaka sabo da ka samu mata,yace to Allah muna zuwa mu dawowa zamuyi bazan zauna a can ba indai zaman garin nan ne ni bana so sai dai da Ibada naje,Cele tace lallai kaka da nasan haka ne da bazan maka auren ba,ko da ke ko ba ke Allah yayi zan aureta baki ji kamshi ba girki ake shirya min inda kisan Dan Auta.
Cele tayi dariya tace lallai kaka wlh gashi nan kamshi har waje,ato ke ba sai ki zauna garari a hotel ba,Allah karki ji wasa bazan zauna a Saudiyya ba Kya dinga biya mana muna zuwa Ibada,Yanzu dai zan yarda mu tafi amma kafata kafar Zuwaira muna ganin komai normal zamu dawo, Cele tace shike nan ai Kaka yanzu ya batun gashin? Sai dai ki gasa Zuwaira itace ta ji jiki ba ni ba,ni dai Ina fada Miki bazan zauna a garinku ba na samu location me kyau ni Kam,Cele tayi dariya sosai tace ba komai kaka me location,kawai ki Bude min shagona In Saka yaro ciki watarana Nima na dinga Dan zama Hakan ya isheni,Cele tace za ayi Hakan,kayan masarufi zaka siyar ko? Yace ae shi nake so,Mama ce ta fito daga kitchen tace a'a Cele kece a gidan? Cele tace ae wlh Ina kwana,suka gaisa, Cele a nan ta karya taci ta koshi ta tafi.
Bayan wata daya Auta Zaune yake cikin Palo sanye cikin 3quarter da Riga armless me hula farare, Salma ce ta fito cikin Dan guntun wando da kadan ya rufe mata mazaunai da Yar ficikar riga,Knocking suka ji taje ta Dan leka ta Yar kafa ta ga Rabi da yaronta a kafada bude kofar tayi tace ke kadai ce? Nace ae Nawwar ya saukeni ya wuce,yau yini nazo muku kune last gobe kauyenmu zanje wajen Dagaci,muka shiga na hade cikin wata shadda me tsada doguwar riga ce amma Dinkin na musamman ne,Auta yace Hajiya Aunty yau kece a gidan namu? nace ae mana tunda kayi mata ka Daina zuwar mana Yar ziyarar ma ta gagara,Salma kitchen ta shiga ta kawo kayan motsa baki ta koma ta zauna a cinyar Auta,Nace ko kunya ta babu,Auta dariya yayi yace ke kunyar kike ji Aunty,Kuma ma Matata ce fa mene a ciki,Mami ce tazo gidan itama Salma ta mike ta leka tace Mami ce Allah, yau gidan namu yayi albarka ta dawo tare da haurawa sama ta dora doguwar Riga a saman kayan nata,Auta tashi yayi ya bude kofar,Mami tayi Sallama Muka amsa,tace Rabi yaushe kika zo ne? Nace Nima yanzu nazo na durkusa na gaida ta,Salma ta fito tana gyara mayafinta itama ta duka ta gaida Mami,Auta kuwa hannu ya mikawa Mami yace Salam,Hannun nasa ta bige muka yi dariya ya duka ya gaisheta ya tashi ya jawo Hannun Mami ya zaunar da ita a inda ya tashi ya zauna a kasa gabanta yace kiyi hakuri banzo ba,Mami tace kaji da shi ace mutum daga an baka gidanka shike nan sai ayi sati ba a Ganshi ba,Salma ce ta kawo kayan motsa baki ga Mami tace kiyi hakuri Mami aiki ne ya sha Kansa,Aikin karya abinda sai yaga dama yake zuwa aikin,Auta yana dariya ya Sosa Kai yace Exam zamu fara,karya kake kullum haka kake cewa Exam zaku fara Karatu kake yi,nace wlh muma baya zuwa ba shi ba Salma ana magana zai ce school,Mami tace gashi nan ai kiba yake yi kullum,da Karatun yake ai da tuni ya rame,Auta yace kawai dai ta iya girki ne matar tawa shi yasa nake kiba,Mami tace zaka gaji ne ka fito ai,Auta ya Kalli Salma suka hada Ido suka yi magana da Ido,Mami tana ganin abinda Auta yake ta mike tace dama unguwa zani na biyo ni na tafi,suka Rakata har mota ta tafi suka dawo muka ci gaba da hira,abinda nayi mamaki da rana sai naga Salma tace tana zuwa ta shige bedroom,Auta ya shiga kitchen yayi girki da komai sai da ya gama ta fito,nace Auta lafiya kuwa ita baza tayi girkin ba? Ido suka hada da Salma suka yi signa Salma tace wasu kaya na gyara watarana Kuma yana min girki, yace bana so ta dinga wahala da yawa kafin a samo me aikin shi yasa watarana nake tayata cewar Auta,nace Karku Raina min hankali wlh ciki ne da Salma gashi nan Ina ganinta na gane da haka take,Salma ta dinga dariya tace ciki Kuma Aunty har yaushe aka yi auren wata uku Ina yarinyata Auta yana yaronsa ai bai Isa haihuwa ba,Dama Wise ta fada wlh tace ciki ne dake nace karya ne ashe da gaske ne to mene abin boyewa abin murna ne fa Yanzu zamu San Antena tana aiki,Salma tace laaaaa tana dariya,Auta yace rabu da su Aunty sun fiye gulma, ciki tun yanzu ai a zubar da shi ko amarcin yaushe naci,Salma har yamma banga taci komai ba ashe bata iya cin abinci sai kayan kwadayi shi yasa tunda ta fara Auta ya kaita asibiti aka ce ciki wata biyu da satikai.
Nawwar yana daukana nace wlh matar Auta ciki ne da ita,Nawwar yayi dariya yace shegen yaro bazan yi mamaki ba zata iya samu, nace shi yake girki fa yau abincin Auta naci ban taba ganin Auta ya dafa ko indomie ba sai yau,Nawwar yace ya iya girki yana taya mami ai,nace okay wai ya tallafin gidan marayun zaka Kai? Yace ae amma sai kin dawo daga bikin Gaji sai daga musu biki kike yi bayin Allah suna jiranki,Nace ai kasan kayan dakin fa sai da na siya mata me kyau Kuma ita da Mairo na siyawa,yace to kawai gwara na baki aiki a Office Dina na huta a miki salary wlh kin durfafi kudina,Dariya nayi nace har nawa naci a kudin naka? Nawwar yayi dariya yace ai bazan yi mamaki ba Idan kince haka ai macece ke kaza ci ki goge bakinki ko Mai aka muku zaku ce ba a taba Yi muku ba,tunda muka hadu dake a bariki kike min wasa da dukiyata duk kin karya min tattalin arziki,Dariya nayi sosai nace local government ta kaika ai mu kuwa ba daga kafa kudi muka sani,Allah bazan yi aiki ba Karatu dai zanyi Kaci gaba da Tara mana kudin,Yace ya zanyi ai Nima bana so ki fita gwara kullum kina gida kici me kyau ki huta ki kular min da kanki ni kuwa Ina huce gajiyata, hannu na Mika masa muka tafa nace Local government kuwa kullum tana jiranka kayi Jigi jigi a ciki muna dariya,Muna komawa na shirya kayan tafiyata yace zan musu Allah Sanya Alkhairi bazan samu zuwa ba karki Kara kwana biyu kawai na baki,nace ai ko baka ce ba ma sabo da ni kaina bana son yin nesa da Antena uwar dadi har da juyawa na karkada kugu,Nawwar yace kinga Abdullah yana kallon ki tam,nace nifa yaro bazai takura min ba,yayi dariya yace irin rawar nan taku ce tasa kuka gigita min Auta ya rude,na sake girgizawa Ina bin kidan dake tashi a tv na Igbo,Nawwar yace har Kin tayar min da Antena,zo mu tafi wanka can zanyi aikin ya Jani,na Kwalawa Nanny Kira nace ki yiwa Abdullah wanka tace to ta dauke shi na bata kayansa muka yi ciki.
Cele kuwa bata laulayi ita tana da ciki sai dai cin tsiya Idan ta samu ciki ta dinga cin abinci kamar jaka,tare da Cele da Umma,Abba,su Bilkisu dasu muka tafi bikin Gaji,Omaira sai ranar da yamma Omar dinta ya kawota a motarsa, Dagaci ya sake gyara gidansa ko Ina yaji tiles da paint,Omaira tana shigowa nace a'a'a irin wannan kiba haka Omaira,Cele tace wai wai wannan kyau haka ashe Ina da kanwa haka? Gaji suna ta dariya,Omaira tace ya ranku naji Antena kullum ana bani Vitamins ba dole ba,Aunty Bilkisu tace wlh Umma tana bakin kofa tana jinku,nace yo ai itama Abba yana bata mene,Cele tace ke Dan ma baki je ba kinga yanda take karrama Abba,Idan ya shigo fa haka Zaki ji tana ku tashi ku koma dakin can Abbanku zai shugo,fisabilillahi Idan ya shugo me zaiyi nace Antena ce,Omaira tace ai ku dai wlh manyan banza ne na rantse ai sai ku fada min sirrin kuce Antena daga zafin ana zuwa wajen dadin sai ku barni a duhu,Nazifa tace Omaira dama kema haka kike? Omaira tace ba laifi na bane Aunty Antena ce ta jawo ba a iya shuru da baki,ni yanzu wa zai bani tafiyar kwana sai dole,Omar yanda ya iya soyayya gaskiya baku San shi ba,Baso kuke gani a Ido amma ni na Sanshi a Omar a zahiri,yanda yake ji dani kamar kwai wlh baya so yaga damuwata ko digo,yanzu shagwabar da nake ko Yar Auta baza tayi ba, Kuma biye min yake shopping duk sati biyu in fada muku,abinci ba abinda babu,ke maganin matan ma yace kar in dinga sha barkatai masu amfani na Yayan itatuwa ko mene siya min yake na hada da kaina wani,Wanda Kuma bazan iya ba Idan me kyau ne ya bani kudi na siya,kullum Idan zai fita sai ya bani kudin kashewa in ta tara abina.
Nazifa tace wai shegiya ga sababbin kayan harka ki siya wlh zai ji dadinsu,Nazira tace Allah ya shirye ku dai,Nace Ameen mufa baza mu fasa zancen Antena ba,Cele tace ke rabu dasu suma duk karya ce suna sonta sai an samu Miji aji luff,Bilkisu tace dan girman Allah ku kyale mu haka,Cele tace wlh baza mu daina ba,Omaira tace ai sai dai kuyi hakuri damu Antena gida gida ce ko Ina da ita,Gaji tace ai ba Shiri na tarko auren nan yo Ina zan iya rayuwa ba Antena,Mairo da yarta tayi girma sosai tace uhm Antena ai mu muka ga karshenta,Omaira tace na lie har ki mutu baza kiga karshenta ba,nawa kike ma me kika sani a Antenar? Cele tayi dariya ta kwanta a saman gado tace ni dai ku bani abinci naci wlh bana jure yunwa yanzu,nace kin kunsa ai tace ai ciki tuni ya Kai wata biyu haka akace a asibiti,ranar mun sha yini anyi iya shege,Omaira a ranar ta koma,da zamu tafi ta gidanta muka sake biyawa sannan ni da Cele muka tafi,ba a Dade ba Cele, Ahsan,Kaka da Mama suka tattara suka tafi saudiyya.
Tafiyar su da kwana daya bayan ta mana waya sun sauka lafiya Wise ta fada nakuda sai labari naji an kaita asibiti,kafin muje ma ta haifo danta Namiji katon gaske,Papa sai murna Iyamami tana can ta saduda itace akan gaba duk Halin banzanta ta gaji ta Daina ita da Sabreen sun nutsu,Wise ras da ita Papa sai murna yake ya samu da Namiji ya Kara samu Yaya, Sabreen anyi Kani ana ta murna.
Tunda aka sallamota kullum sai munje,Iyamami ce ke kula da Jaririn da komai na wise ita da Mami har ranar suna tazo yaro yaci Sunan Nawwar sabo da Nawwar shine duk ya wuce gaba,junior muke ce masa,Auta anyi da tsohuwar budurwa ta haihu Gift ya kawo ta gani ta fada.
Kaka kuwa bayan sunyi Umrah dukkansu Cele tace suzo su wuce Riyad yace a Dan Jira yaje wajen abokansa na garin Makkah su gaisa,Cele tace kuyi sauri Kaka Dan Allah muna jiranku a masallaci harami, Kaka da Amarya Zuwaira Mama suka fito suna tafiya cikin nutsuwa Basu san wani kazamin kame ake yi ba,har gida gida ake bin ko wanne takari a kama su,gidan da Cele ta taba zama su Meenal har gida akaje duk an kamasu an kashe musu passport baza su sake shiga kasar ba an dawo dasu Nigeria sabo da haka ko sun dawo Makkah ana Shigar da passport dinsu computer zai nuna an dakatar da su daga shiga kasar,duk Wanda suka kama da laifi a kasar haka suka masa,sabo da haka takari da yawa duk an tsince su,Suna tafiya Kaka ya hango gungun askarawa shi ya San kwanan zancen Mama ce dake bata taba takarci ba bata San komai ba,ya juya da gudu ya bar Mama sai da yayi nisa ya kwala mata Kira Zuwairaaaaaa tashi injin kafarki, bawa kafarki wuta ki taho a millionnnnnnn,Mama taga askarawa sun dumfarota gata da kiba sai gudu, tabi Kaka sukub sukub da kyar take gudu Allah yasa suka Dan buya a wani lungu sai da Askarawan suka koma sannan suka fito suka koma wajen su Cele suna basu labari,Kaka yace Zuwaira ga kiba inda kisan tana taka soson katifa sai ki rantse akan soson katifa take gudu sukuf sukuf,Cele da Ahsan suka dinga dariya,yace ai baza su kama ku ba da Kun nuna musu wannan abin,Kaka yace Kai rabu Dani haka kawai tsautsayi yasa ance masu shedar zama ma a kasar duk sun kame su,Ahsan yana ta dariya yace su tashi anzo daukansu,Driver Yazo da mota aka kaisu Airport suka wuce Riyad.
Ahsan a gidansu ya fara sauka a dankareriyar farar mota driver na jansu daga airport,gidane hadadde Yan uwansa larabawa maza da mata suna ta murna ana tarensu,wasu a ciki Basu so ya auri ba Yar kasar ba wasu Kuma ba ruwansu,Cele tana rike a hannunsa suka shiga katon Palo