Showing 123001 words to 126000 words out of 155384 words
Chapter 42 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt
nayi na manta Allah🤣🤣🤣🤣
AsmaBaffa
[8/30, 10:20 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2 🌼
MATAFIYA
BOOK 2
91-95
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
Use*08089965176*
*07084653262*
Page naku ne
Maman Afrah
Mmn Zee
Maman Queen
Nafee
Nafisat
Fiddausi A Nagwaggo
Fancy collection $ Graphi
Dan Mai goro
Oum Ibrahim
Oum Zahra
Mun gama jin dadinmu da Nawwar munyi bacci ma wai su Gaji sun zo gari,Nawwar na tasa nace Baby na jijjiga shi ya bude idonsa nace ka tashi wai su Dagaci suna tasha yace da Daren nan bari a Kira Auta,nace Auta ana takura masa da yawa gaskiya,yace to driver baya nan,ya Kira Auta a waya Kiran duniya yana kallo yaki dagawa ya sake shigewa jikin Salma,har tace ka dauka mana yace ko mutuwa akayi wlh naji da safe ba inda zanje kawai Dan kazo a karami shike nan,Nawwar yace bari na taso shi,ya fito ya nufo part din Auta dukan kofar duniya Auta yaki tashi da Kansa ya hakura ya tafi dakko su har can,suka zo har Dagaci a Daren na fito muka gaisa na kaisu masauki nasa aka basu abincin su dama nasa anyi musu da dare,nace kuci ku huta da safe sai muyi hira,Gaji tana mamaki tace oh ji gida wai Rabi kece kika yi baki kike surutu haka wai,Mairo dai bata ce kala ba sai Kallona takeyi ita Kam yanda na mata mugun kyau kamar bata sanni ba,sai daga karshe tace Rabi Idan ana Neman kudi to a Kalli jikinki,naga wata me kama dake muka dinga haduwa a Kaduna amma masifaffiya wlh sannan na ganta a Makkah,Nace Cele ce yar uwatace Yan biyu nace,Mairo tace haba Babu banbanci fa kamar tayi yawa,nace wlh dai sunanta Rufaida, Dagaci yace Masha Allah ya tafi dakinsa da Abincinsa Gwaggo ta mike ta bishi yaran Kuma dakinsu daban.
Anci sa'a Ahsan ya kyale Cele yau ta huta bacci suka yi kawai da safe da wuri ya kawo ta sabo da ta fada masa me nace Ina korafi, Cele tana zuwa ta samu su Mairo dukkanmu a Palo har Mami,ta shigo muka gaisa ta gane Mairo ta gaishe su,nace gasu nan Cele sune na gabatar dasu a wajenta su,Omaira tana zaune Mami tace Omaira kuyi girki yau masu aiki zasu je hutu kwana biyu zasu dawo,da sauri Cele tace ni zanyi,Mami tace Dan Allah ki bar Omaira tayi ita Mami tsoron cin kayan Cele take yi,Cele ta dage ita zata yi, Mami tace to karku dafa Dani nikam zanyi nawa a bangarenta
Sabo da me Mami me Dadi fa zanyi Mami tace a'a ni nake wa Baffa girki da kaina ku dai kuyi kuci naku,Cele tace to ko lemo fa zan hada me Dadi wlh na kawo muku da sauri Mami tace dazu nayi wani yana fridge Dina kar kiyi dani,Cele bata gane Mami tsoron cin kayanta take ba ita tsakani da Allah take fada mata amma tace Sam kar a sake a dafa da ita.
Iyamami ce ta shugo wai tazo daukan jariri amma ganin su Mairo nan da nan ta hade rai tana jin haushi su an dame su sai hararsu take yi,da suka gaishe ta ma da kyar ta amsa,Cele ta kalleta kawai tace lallai matar nan bata ji warning Dina ba kenan,taje tayi girkinta ita da Omaira suka gama lemo ya dau sanyi ta ta ebi cup biyu a juck ta zuba maganin a ciki ta tona,ta shirya abinci a tire ta Kai bangaren Iyamami,Iyamami gani take isarta ce ta sa aka kawo mata ta Kira Sabreen tace suzo su ci suka farwa abinci suka ci suka shanye lemo tas
Cele ta ebi wani lemon Shima ta sa maganin tare da zubawa Gwaggo da Dagaci tace yawwa gwara ke da Mijinki ku ajiye tarihi a Anambra,Tunda na sha wahala duk Wanda naga dama sai na zuba masa.
Nasu ne kawai bata sawa ba Salma tana can tayi girkinta na musamman tare da Auta suka yi abinsu.
Iyamami tayi Sallar azahar ta kwanta zata yi baccin rana tace oh yau Kuma tunanin Malam nake Allah sarki Malam ana kabari Kashi yayi fari,sai na tuna sanda Ina budurwa,Sabreen ta kwalawa Kira ta shigo tace zauna in baki labarin Aure na tun Ina budurwa,Sabreen tace ni bacci zanyi ki bari sai gobe,Iyamami tace bafa ku kadai ne Yan soyayya ba soyayyar nan ba wacce bamu yita ba,Sanda muka hadu da Malam a gona ranar ban iya kallonsa ba sai wajen Babana yaje kin san sunansa Tanko shi da ya tasa Umaimatu,Malam ya dage shi fa nan duniya ni yake so,Sabreen tace uhm sai aka bashi ke ko? a'a ai sai da ya sha fama tun karfe takwas aka Saka aurena har goma na dare ba a daura ba ana artabu,Iyamami ta daga duwawu sama ta Maida abinta,bayan an daura a Daren aka kaini dakin mijina kuka na Shashi inda kisan ana yankar naman jikina,to mazan da ba wayo Malam ba abinda ya min sai da muka kwashe shekara ko shimfida bama hadawa Ina ma yanzu ne Sabreen ai da anga soyayya,sai yau Idan na tuna asarar shekara guda Malam yayi ba tare da ya rike ko hannu na ba Ina takaicinta da zan iya dawo da shekarata yau da na dawo da ita an rama min shekarata guda da aka min asara,Sabreen tayi dariya kamar me tace Wai duk gigin tsufan ne haka ko kuwa abinda nake ji kike ji,Iyamami tace me nake ji Dan ubanki da tsufa na da komai me zan ji daga Ina baki labari karfina ai ya kare, Sabreen tace Ina da wani Bazawari Kamal matarsa daya da yaransa uku yace Idan zan aure shi zai min gidana daban Iyamami yau dai na gaji da zaman gida Namiji nake bukata yau ji nake kamar zan haukace akan Namiji inshallah yau zance ya turo iyayensa su kawo kudi duk da ba wani damuwa nayi da shi ba amma Ina so tubana ya dore gwara nayi auren Nima indai akan Antena duk ake wannan tsiyar to zan aure shi tunda yana da ita kowa Allah yayi masa tasa,Iyamami tace kiyi abinki nima da zan samu me so na auren zan Kuma,Sabreen ta Bude baki,Iyamami tace to illar babu Wanda zan samu ya Soni fata duk tayi yaushi a haka ma wai da hutu,tace Maida tsohuwa yarinya zan samu ko zan Dan murje,Sabreen tace to da matsala wlh da walakin abincin nan da mukaci tabbas badan Allah Cele ta kawo shi ba magani ta sa mana,tunda naga ta kawo mana yarinyar da bata da mutunci ai nayi mamaki,Iyamami tace karki mata sharri yarinya tayi hankali yanzu kawai abincin ne tayi shi da sinadarai masu Kara lafiya shi yasa ya tashi garkuwar jikinmu data Daina aiki yanzu duk sun gyaru sun mike,yaushe Rabon da naji irin wannan yanayin tun Ina matashiya yanzu kuwa sinadiran da suka suma a jikina sun Farka dole nayi aure a gidan nan ki tashi ki Kira min yarana.
Sabreen dariya itadai kamar me tana jin sha'awar itama a haka ta Kira Papa, yana zuwa Iyamami ta zauna tace dama Allah ne ya nufa zanyi aure,Papa ya bude baki yace wanne tsinannen tsoho ne Bazawari yake zuwa zance bamu sani ba har kuka dai daita wlh ba Dan Iskan da zai aurar mana Uwa,haba Iyamami ace aure kamarki me Zaki da shi? kaddara ta ce Allah ya kaddara cewar Iyamami,Yace to wai wanne Dan iska ne wannan? Iyamami tace talla na zaku dora a yanar gizo ko zan samu,Papa yace wlh Babu lafiya sambatun tsufa kike yi,tsufan naki ta haka ya faro Allah ya kyauta ya tashi ya fita,shi Baffa ma kin zuwa yayi Sam tasa a kirashi Papa ya fada masa yace ku Rabu da ita Idan abin yayi yawa ma kaita dawanau,Papa yace wato Kam duk duniya ba abinda ya dace da sunansa irin Dawanau,asibitin mahaukata Kai daga jin sunan tun a sunan Dawanau kasan ba hankali a cikinsa,dariya suka yi,Sabreen kuwa ita sha'awar tasa saurayinta ta Kira tace ya turo manya,ya dinga murna kamar ba gobe yace a shirye nake gobe za a kawo kudi,tace a sa bikin sati biyu nima a shirye muke,yace amma abin ya min dadi wlh dama na gama gina gidan,suna ta murna.
Iyamami tana kwance sai Kiran Malam take Malam....Malam
Cele ce ta zago tazo ta gani ta samu Iyamami tana Kiran Malam,dariya Cele harda rike ciki,tazo ta zauna tace Iyamami zazzabi kike ne? tace Kewar mijina nake yi Idan da dama Yar nan kiyi min hotuna ki sani a yanar gizo ko zan samu me so na,Cele tace to tashi ki shirya.
Iyamami ta mike harda dakko sabuwar atamfarta ta Saka ta wani kifa uban gogoro ta tsaya kyam kamar Soja ta zazzaro Ido Cele ta dinga daukanta da waya tana cewa Kaiiiiii sai kace Yar shekara 30 kin ganki kuwa,Iyamami tace bana bukatar yabonki kawai na samu dattijo me Dan Kwari ,Sabreen tana ta murna za a kawo kudinta itama.
Dagaci dai tunda suka ci suka koshi suka koma dakinsu,Gwaggo tace a gajiye muke yau wallahi tafiyar nan ba kadan ba bacci zanyi,nace to ai ya kamata ku huta,su Gaji su dake kalau hira muke kawai da su Gwaggo suna daki,Dagaci a hankali ya Saka key yana wani sanda yanda ba me ji,ya dawo saman gadon yace kina jin abinda nake ji kuwa Babar Mairo ?Gwaggo tace yanzu nake Shirin tambayarka dama, su gwaggo sun Saba fetsararsu a gida,Dagaci yace nan a gidan mutane muke kar naji kince uhum ranki zai baci,tace to dagaci suka dinga Abu daya an zaci bacci suke yi har wurin magriba Basu fito ba Babu Wanda ya Kuma neme su sai magriba ya fito cikin shirinsa na yadi me kyau zai tafi masallaci Shima ala dole ne Dan a gidan wasu yake shi yasa,Gwaggo ce ta fito itama ansha Atamfa ta zauna,Cele tana kallon su tana dariya a ranta tace wlh da ace Abba ma tare da Umma suke sai na saka musu,Ni dai ban yarda da Cele ba Sam idonta na faka na bude Jakarta na dauke maganin gaba daya na boye.
Auta ne ya Kira Cele ta fita suna compound yace Cele tamu,tace kaga ka fadi abinda yasa ka kirani Kai ya Sosa yace Salma taki yarda Dani ko first night har yanzu ta Hana,Cele ta sha mamaki tace wai da gaske take dama? Yace ae da gaske take mana cewar Auta,Cele tace Ina zuwa ta koma ta duba Jakarta ba magani tace wai Ina maganina ne? Nace wanne? Karki Raina min hankali Rabi ki bani abina babu me bude min jaka sai ke,Nace ni ban yarda dake ba Cele baki da tsoro muguwa kowa Zaki iya sa masa,Dariya tayi tace Dan Allah ki bani Auta yace wlh baiyi first night ba Salma taki yarda,Nace gaskiya tana zaluntarsa yarinyar nan a basu su sha su biyun,aka Dan zuba a cikin cock,Na dauke ragowar na boye fafur na hana Cele maganinta sai hakura tayi ta kyaleni ta kaiwa Auta,Auta yace na gode,tace Kai jeka ka jefa kwallo a raga,Auta yace daga yau sunana Maradona, nine maradona ma yau kwallo sai ta shiga raga,Auta ya tafi Yana zuwa Salma tana Shirin bacci yana shan abinsa a hankali yasan dole ne ta karba halin Salma ya sani,ai kuwa tace bani na sha Nima,ba musu yace gashi ta zauna a gefensa tana danna laptop dinsa tana Shan abinta har ta shanye,15mnt Auta ya birkice itama tana ji amma tsoro ya hanata,Auta ya daure bai kulata ba,Salma kanta ta Sosa ta dan doki kafadar Auta tare da girgizawa tace Auta babban yaro,Auta me abin mamaki,ta sake gigirza Auta tace Auta babbar harka,uhmm su Auta masu Antena Aunty zokala inyeeee,dariya ta kwacewa Auta sosai ya shiga kyakyatawa,Salma itama dariyar tayi tare da furta your are always on my mind,Auta ya shiga sarrafata sabo da tsoro har gardama tayi taki yarda,sai da taji Sako iya Sako bata San sanda ta bada Kai ba,yau ma an sha kuka ba a cewa komai amma ba irin na farko ba.
Dagaci yau ya ebi harka,Iyamami da Sabreen kuwa kwana suka yi rawar Banjo a daki ba Miji.
Kwanan su Dagaci uku suka je gidan Rabi suka gani sannan suka tafi da sha tara ta arziki.
Bayan tafiyarsu da kwana biyu Cele da Ahsan suka tafi Kaduna,ita Kuma Salma mahaukacin gidansu da ya warke Yazo tare da Baso da Yan uwansa.
Suna zuwa aka sauke su na fito gaida su ni da Nawwar sai naga Alhaji Kutama tsohon Wanda aka taba daura mana aure tun da ya tafi kasar waje bai dawo ba sai takadar saki ya Aiko min da shi,suna kama da mahaukacin da ya warke da Alama Kaninsa ne,Nawwar ya kalleni yace kin sansu ne nace ae nazo na zauna,Shima Alhaji Kutama mamaki ya kamashi yace Rabi ko ba Rabi bace? Nace ita ce mana Ina yininku muka gaisa yace me kike a nan? Nace aure na haihu ne nazo gidan iyayen mijina wanka,yace wow masha Allah,Nawwar na kalla nace shine Wanda aka taba daura mana aure baya kasar ya Aiko min da takarda,Nawwar sai kishi ya tashi ya wani canja fuska yayi kicin kicin,Alhaji Mukhtar mahaukacin da ya warke yace dama itace baiwar Allah kiyi hakuri,nace ba komai ni da mijina yanzu ai ya wuce,Salma tazo suka gaisa Alhaji Mukhtar yace ga Yar Albarka itace ance me bani abinci Salma tayi murmushi tace gaskiya naji Dadi daka warke bari na Kira mijina ta mike ta Kira Auta Yazo,suka dinga kallon Auta Dan matashi an masa aure su Kam abin ya birge su,Alhaji Mukhtar yace shike nan kunga sai ku girma tare da yaranku,irinku ne za a ga danku kamar kaninku,muka yi dariya mukullum mota ya mikawa Salma yace yata ga kyautarki,Salma ta karba jiki na rawa tace mukullin mene? Kar dai kace mota? Yace itace na siya Miki,Salma murna da godiya dai ba a magana,tace Aunty ku tayani godiya,dukkan mu muka masa godiya,Auta harda rungume Salma yana mata murna,muka fito ganin mota galleliyar gaske fara sol cikin motar komai pink kalar ta mata,zata Kai ta million uku,Salma ta dinga Murna ta mikawa Auta key din tace boye min,muka kwashe da dariya Sabun shiga motar ma baza ta iya ajiye key din ba da kanta.
Baso ne ya ja Nawwar gefe yace ya maganar tamu? Nawwar yace tana nan tasan da zuwanka Karka damu.
Bayan mun dawo Palo mun zauna dukkanmu Alhji Mukhtar yace Salma Ina matukar godiya ke da Baso Allah shine zai biya ku bani da bakin gode muku domin a zamanin Kaci nama Kuma ka bawa mahaukaci Shima yaci naman,duk abinda Kaci Mahaukaci sai yaci ba ma Almajiri ko wani ba mahaukaci fa ai sai dai Allah ya Saka muku bani da abin biyanku,yau Nima zan baku labarina kuji a takaice Wanda ko Baso ban fadawa ba,Baffa da Mami muna zaune da su, ya fara kamar haka
Mun kasance mu takwas Babar mu ta Haifa mata shida mazan biyu amma dukkan mata tun suna Yara suke mutuwa sai iya mu biyun maza Allah ya bar mata ni da Kaninsa gashi nan Alhaji Kutama,bayan Babanmu ya rasu Mama itace gatan mu muna Yara lokacin baza mu iya yiwa kanmu komai ba,gashi bata da karfi
Ganin zamu sha wahala baza mu samu ilimi ba ta fara sana'ar wanki da guga,tana yin Kuma kosai a bakin Tasha da wannan sana'ar ta dauki nauyinmu muka yi ilimin boko tun daga primary har degree ni da Dan uwana,Muna dawowa daga bautar kasa ta tattara gadonmu da muka gada ta siyar ta bawa kowa kudinsa ya fara sana'a cikin ikon Allah dukkan mu sana'ar kasuwancin ya karbe mu kudi kawai muke samu
Alhaji Mukhtar ya fashe da kuka da kyar ya saurara yaci gaba da labarin yace Mama tana kallo muna samun kudin bata taba cewa mu bata sisinmu ba Kuma bata fasa sana'arta da ta