Showing 135001 words to 138000 words out of 155384 words
Chapter 46 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt
material na daban ta sha kyau aka kawo motoci sunfi goma muka Kai Amarya gaskiya kowa sai da ya Yaba unguwar da gidan Kansa,gidane madaidaici me kyau sosai duk Wanda yaga gidan sai ya birge shi,furniture kuwa na kirki an zuba an kashe kudi a gidan sosai,dama mu dangi munje mun ga gidan tun kafin biki.
Bedroom dinta hadadde ta zauna bayan kowa yaga gida muka mata Sallama tana ta uban kuka daga ita sai kawarta guda Daya Khaleesat,itama kawar dare na karayi ta tafi aka bar Omaira tana hawaye ita kadai, har 11pm sannan taji motsin shigowar Ango ta mike lokacin ta juya baya tana duba turare a jakarta zata sake shafawa ta tsinci muryar Omar Baso irin ta daba dabarsa yace ji mana,Juyowa tayi ta da sauri,Omaira tsoro ya kamata ta fara ja da baya jikinta yana rawa tace Dan Allah ka fita Karka kashe min aure kar mijina Yazo ya ganka please wayyo Allah Dan Allah Karka kashe ni Karka cutar dani sai kuka
Baso yayi dariya a hankali yace duba wayarki,da sauri ta dauki wayarta ya kirata da wayarsa taga Mubaraq yace nine to na wayar nine mubaraq ki koma ki tambayi Abba da wa aka daura aure,ki tambayi Auta kiji da Omar Baso aka daura Kuma nine mubaraq nake chat da ke,Omaira tace karya ne tana ihun kuka,tace karya ne muryarku bata yi kama ba.
Ku dinga sharhi fa tam
AsmaBaffa
[8/30, 10:20 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2 🌼
MATAFIYA
BOOK 2
101-105
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*
PAGE NAKU NE
Abban Hanifa
Rukey Mu'az
Haddy
Yar gidan Tafida
Farida Danladi
Shalele
Shehuhassana
0706571
Mameiy Ghali
Silent Queen
Maman Muhibba
Aeeshatuu Yabagee
Aisha s maibanky
Maman Alameen90
SummynDaddy
Pharry
Shafa'atu Barde
Layuza Yusuf Adamu
Deejah ce
Baso Ido ya zaro yace karya Mijinki ne yake Miki karya? Kiyi gaggawar tuba domin kin shiga cikin fushin Allah,Omaira ta zauna a saman bed tana sheshekar kuka tana Kiran Mubaraq Dinaaaa.......Baso ma da kalar kukan yace ganiiiiiiii......harara ta watsa masa taci gaba da kukanta tana cewa ni gidanmu zan koma Kaduna
Gefenta Baso ya zauna ta zabura ta matsa can nesa da shi tana Shan kunu,Baso shi dariya ma ta bashi ya hade rai yace to ke ya akayi ne ji mana ko baki gane bane, yawa kike fa ya kike da suna ma? Omaira tace gaskiya wannan ba Mubaraq bane shi ba haka yake ba me aji ne ga iya kalamai ga iya kula da mutum kawai Kai kazo min a Dan jagaliyarka, na fada Miki fa dama ko kina so ko bakya so Inshaallah sai na aure ki ke kina tunanin kawai naci zan ta yi Ina binki lallai baki San Omar Baso ba,Omaira ce ta juyo idonta jajir ta sha kuka ta Kalli Baso da karfinta cikin zafin nama ta fado jikin Baso sosai ta janye a hankali cikin masifa tace badai akan jikina kake so na ba sex ko sex shi kake so to kayi tunda shi kake so,a hankali Baso ya kalleta da mayun idanunwansa yace tunaninki sabo da Sex zan aure ki? Yanzu akan sex wa zaiyi aure,matan banza gasu nan Baja Baja ba ko sisi ma zan samu mace,akan nama ko ice cream, yogurt ma mace zata iya baka kanta akan abinci,dari biyar ma ke makwaftanmu ma nan Yar Sayyada zata bani kanta ina Kiranta tsaf zanyi Sex,ko da ni bana Neman mata bare nayi aure sabo da sex,Idan ma na aureki sabo da sex ai Sadaki na biya ko kina so ko bakya so zan iya yi,ke in bana sonki da gaske kin Isa na bata lokacina a kanki,Idan a baya ne fa akan ki bani mace gwara ki siya min wiwi yarinya ta fi min mace,ki Kalli Salma mana kinga dai ta Kai mace ta gaske ta cancanci a so ta amma ko kallon kwaf bana mata,da Ina so da Salma zan aura tuntuni,Zaki ce wani Sex nake so nayi dake ni Kuma akan sex zan tsaya Ina wannan wahalar ance Miki Dan iska yana bata lokacinsa ai kuwa da sha'awa ta kashe shi bai samu ba, Omaira tana shesheka tace Amma dai kasan kayi wasa da hankalina ko,yace ni bakiyi wasa da nawa hankalin ba akan Dan iska ni Mubaraq kika ce bakya son Omar Baso karshe dai nine Mubaraq din,mayaudari tace yace a haka dai ake son Mubaraq Anji soyayya an zurma to Baso ne sai dai ki mutu,Omaira ta fara sabon kuka wlh bazan so ka ba sai ka dawo Mubaraq,Baso yace Ina nan a Omar Baso bazan wani dawo Mubaraq ba kuma kina min rashin kunya na lallasaki.
Mu kuwa bayan mun dawo cikin dare muna tare dukkanmu a daki Rahma da Raheemah sai Umma suna dakin Umma sunyi bacci,Wanka mukayi,Cele tace Allah sarki Ahsan ana can Antena tana ta gararanba ita kadai,Nazifa tace Cele wlh kin lalace kin zama marar kunya da ba ruwanki,Bilkisu tace ni tashi ma zanyi na bar musu dakin wallahi,Cele tayi dariya tace Miracle ce ta lalatani,Nace a gidan uwar wa ba ruwana,Nazifa tace to su Omaira ana can nifa har yanzu da Abba yace ai Baso ne Mubaraq Ina mamaki,dariya mukayi nace gaskiya Baso yayi to ko Nawwar bai San shi bane sai bayan an daura Auta yake bashi labari Auta ya sani da Abba,itama Umma din sai da aka daura Abba ya fada mata ai munji Dadi,Omaira ana can zata ga ae yane,Cele tace ubangiji yasa Baso kar ya bari Omaira ta kwana lafiya yau samu local government Yar iskar yarinya.
Cele tace wai miracle maganin nan a gida kika barshi nace wai ke baki da rayuwa sai kin tambayi Dan Iskan maganin nan ko kece kika kirkire shi ai sai haka,Cele tace Umma zamu bawa ta koma wajen Abba da kafa Daya, Nazifa tace wlh Idan kika bawa Umma sai kinci uwarki sa'arki ce Ina laifin ma Abba din ya dawo yana bibiyar Umma ko zasu shirya tunda ya shiryu,nace wlh baza a bashi ba wannan ai iskanci ne sai dai ta bawa Kakanta,Cele tace kamar da kasa wlh sai na tsuma Kaka,abinda yasa nake so ya auri Yar me Kwari kunga kaka ba irin tsohon nan bane da sauransa tunda dama maza yawanci kannensu suke aure Zaki ga Namiji ma ya bawa mace shekara goma sha to ya kika ce Maman Sabreen tayi ai,Kuma advantage kinga Saudi zamu tafi dasu ta waye ta Saba da kudi zata Kara gyara Kaka ni wlh tayi min Kuma da gaske nake,da nasan garinsu ma sai naje da kaka Neman aure sai dai Sabreen taji labari,Nace Ina da Address zan baki.
Cele kwanciya tayi tace missing din Ahsan nake yi da yanzu muna can room dinmu
Nace ke dai bari gobe ni da wuri zamu tafi ko ya kika ce? Muka tafa da Cele tace muna gama gyara gidan nan sai tafiya bari nayi sauri nayi bacci,Nazifa tace mu dai muna da Yan Iskan kanne a gidan nan,Cele tana dariya harda rufe Ido da hannu tace Ina tuna wani abin ke dai bari sai na fara zama wet,Nace kina da lafiya Yar nan ba sanyi ko kina da shi ya labe ne,Cele tace bana sake da amfani da ruwan zafi ai Ina tsuma wajen kinga shi yasa Idan dandanon Lipton ne akwai ciki wannan shegen Shan shayin na larabawa ya rage,ga dandanon maggi da curry,ga Zaki sugar gashi so milky and creamy komai a kwai,muka yi dariya nace sannu sarkin karya,Nazifa tace wlh Cele kunya kike bani ke da Rabi,Rabi zata yi magana Cele tace yi mana shuru munafuka kinfi kowa iskanci ni na taba ganin Yan iska ma irinku kunce ku bautar Antena kuke ba aure ba,wayar Cele ce tayi ring ta daga tace Allah sarki bawan Allah kin ganshi yana Kira ya kasa bacci bana kusa,ta daga tare da yin Sallama ya amsa Ina sonki ya fara furtawa Cele,Cele hannu ta mikowa Rabi tace rikeni rikeni Rabi zan fadi kauna zata kashe ni harda wani tangadi da layi kamar Yar maye tana zaune,Ahsan yace nayi missing dinki ta samu gadon bayan Rabi ta dada mata duka,na gantsare nace wannan ai iskanci,ya sake Kiranta da my love bani da kamarki a duniya,Cele tace ubanki Aunty Nazifa ta doki nazifa a kanta wai duk murnar soyayya ce.
Yana magana kasa kasa tana nuna mana wayar da yatsa tana magana kasa kasa yace ba wata sai ni da larabci yake fada,Kai ta dafa da hannu Daya tace Kai na zai tarwatse,Nazifa tace wlh sai na fadawa Umma tunda Ina yayarki kika zageni sabo da ni sakuwar ku ce Kun rainani zaku gane kurenku,Ina dariya nace Nazifa a haka gaki kamar Saliha sai iya shege fal ciki wlh Aunty Bilki sai na ganta shuru shuru kamar bata son Antenar nan,Nazifa tace inji ubanwa karya take pretending ne wai ita babba, bata tafiyar kwana sai dole Kai ku Rabu da Bilkisu inda kuka ganta muzuran banza ne wai ita babba,Cele ce ta jawo Abdullah duk cikin love na fisge Dana nace haka kawai ki balla min yaro dan wulakanci bacci fa yake,baya ta juya mana tana ta uban waya har muka yi bacci muka barta nan amma tashin mu take ku tashi kuji.
Auta kuwa Nawwar ne ya tula masa aiki ya tura masa a system yace ya cike su kafin gobe,yana zaune yana ta fama a laptop,Salma ce ta kawo abinci ta jere a gabansa,Bai ci ba tace tun dazu nake fama da Kai Kaci abinci Kaki,zan ci ne ya furta ba tare da ya kalleta,waya ya dauka ya Kira Nawwar yace duk sai an Saka sunan kayan a sama? Yace ae haka yanzu har yanzu baka yi nisa ba Idan baka cike ba kafin safiya wlh sai na dakatar da salary Dinka,Auta yayi dariya yace ai ba a karkashinka nake ba shi yasa Baffa bai kaini wajenka ba yasan mugunta zaka min,kana nufin bazan iya sawa a hanaka ba? To ka Dakatar mana Yaya ni da Nake da Baffa da Mami har yanzu ko cefane ban fara da kaina ba komai sai dai a kawo in Banda kayan Miya ni me nake siya ko nama ba siya nake ba bare kace zan sha wahala,zaka yi bayani wlh Idan baka yi aikin nan ba saura ka tsaya soyayyar banza,Auta waya ya kashe yaci gaba,Salma ta sake cewa abincin fa bana so ka zauna da yunwa,Kallonta yayi yace Yaya Nawwar jaraba gwara nayi masa sai ya hadani da Mami tace shashanci nake yi,Salma tace to Kaci abincin tukun sai Kaci gaba Kuma ina da Assignment Nima zaka koya min,Auta yace Auta Busy man ga local government na jirana Kuma a'ah,Salma tayi murmushi tace a barta ta huta yace bazan iya ba sai na shiga sakateriya Ina da special assignment a cikin Office dina,Salma dariyarta tayi tace nifa Industry ce Dani,yace ai yau mangyada zamu sarrafa ko? Salma tayi serving abinci ta zauna a gabansa ta fara bashi a baki tace ci gaba da aikinka naga ba ci zaka yi ba Idan na kyaleka,Auta dan gata ana bashi abinci a baki yana aikinsa,Salma tafiya tayi bayan ta Maida kayan kitchen wanka tayi tare da yin Shirin baccinta cikin wata Yar iskar kayan bacci Dan guntun wando da Yar riga yar mitsil tana zuwa ta wuce kitchen Auta ya bita da kallo System din ya rufe baiyi abin kirki ba yace na gaji bacci zanyi,ya tashi yayi tafiyarsa ya shiga bedroom yayi wanka tare da Shirin baccinsa,Salma ta shugo tace ya naga ka tashi yace na'am gani nan,tace wa ya Kira Kuma kake cewa Na'am haka nan? Auta yace kirana ake a local government ko ke baki ji ba? Salma tayi dariya tace me aka ce? Yace Dan Kira ake min siii siii,Ya ja Salma saman bed suka fada saman gadon suna dariya tace to kaje mu tafi tare yace dole ne, kissing suka fara da zafi zafi,Salma tace wai a Ina ka iya ne Kai?Auta yace a duniya gashi na koya Miki kema,suna sarrafa juna sun haukata kansu matuka,Salma sai kukan Dadi take sha,Auta yana Shan uban Kira,Auta ya fara aikinsa Salma cewa take Karka yi satisfying da wuri,Auta yace karki zugani ki Daina fada bana dadewa in kika ce haka kina cewa kawai aci gaba,sai da suka gamsu Auta yace wayyo Mami Autanki ya zama Dan duniya kullum Ina nan a babban Office dina,Salma tana karo karfin ac tace wlh Auta mamaki kake bani ka iya haka sosai Kai gaskiya Dan tasha ne yanda kake sukurkuta min Kai,Auta har wani fasa Kai yake yace Autan Auta,ga Autar Auta ke ai dole aga dai dai,sai da suka yi wanka sannan yace dakko min laptop naci gaba da aikina,tace kace bacci zaka yi? Ai nayi gashi nan munyi na tashi,murmushi tayi taje ta kawo masa yaci gaba da aikinsa yace a taimaka min da fruit's taje ta kawo masa.
Bazan gaisheka ba Abhulkhairi Idan zaka hakura ka hakura tun Ina Amarya kake min nacin gaisuwa ban Saba ba sai dai ka gaishe ni,kaje kaji da dalibanka da masu binka Sallah su sai su gaisheka,duk gaisuwar da dubban mutane suke maka bata isheka ba sai tawa, Murmushi Abhulkhairi yayi yace kullum sai an min gorin local government,Star tace to ba kalar wazifar da baka yi Idan kana ciki wannan ai itace babbar gaisuwarka amma Kaki ganewa sai nace Ina yini Ina kwana shine girmamawa da so,ni bazan iya ba,Yanzu fa ka gama kwasar Dadi amma Kuma Jira kake na gaisheka akan wanne dalili,ga wahalar cikinka ga sauransu gaisuwar ma bazan huta ba sai nayi ni da nake da ciki ai Kaine ya dace kaji lafiya ta,Idan gaisuwar kake so to zabi Daya ko local government gaisuwa, Abhulkhairi cike da ladabi yace na zabi local government din ga inda tauraro suke,Star tace yawwa dan girman Allah ka daina cewa bana gaisheka Idan naga dama zan gaisheka ai Babu dole gaisuwa a aure ku dama malaman nan Kun fiye gargajiya nifa ba wani girman rawaninka nake gani ba ato duk da baka yin rawanin ko kana yi ma ba zanga girmansa ba ...naji ki rabu dani haka dan Allah naji Local government ta isheni, Star tace ai Kaine,ban taba maka complain ba wlh ko da Ina da ciki watarana bana son Antenar nan a dole nake sonta sabo da jin dadinka amma Kaki fahimta sai gaisuwa,yo gaisuwar me,yace Dan Allah zance ya wuce ni kici gaba da agaza min da akwatin gidan jona Antena, kyale gaisuwar,Star tace to yafi maka,yace to kiyi murmushi mana tayi murmushi yace ko ke fa tunda na zama Mijin tace ya zanyi a gida bani da katabus a waje Kuma ina muzurai Ina zare Ido,ai haka ake son namijin kwarai cewar Star,ban mu tafa ta Mika masa hannu suka tafa kadan.
Washe gari tun safe Nawwar yake Kiran Auta wayarsa bata shiga, bai tura masa aikin ba,shi Auta ya gama aikin kaf ya manta ma bai tura ba,Nawwar gidan Yazo da Kansa ya iske su Ball ma suke yi shi da Salma yana ta cinye Salma yana zuba mata yanka ta gaji ta ruko kugunsa,Auta yaji horn yaki fita yace Wanda ya matsu ya shigo,Nawwar ne ya turo gate din ya ganshi a bude dake babu me gadi yanzu tukun,Nawwar yace Kai Auta wanne irin Dan Iskan yaro ne Kai ka Raina mutane Dalla dakko min ya ja tsaki ya juya ya fita,Salma tace sorry Yaya,Nawwar yace ke baza ki dinga masa fada ba,Salma tace Ina masa baya ji ne tana dariya,Auta ya dakko laptop din ya Mika masa yace na gama zaka gani sai ka tura na karba Idan ka gama,Nawwar ya fisge ya tafi,Auta yayi dariya yace Idan Ina maka abinda kake so aiki zaka dinga jibga min,Salma tace na manta kifi ya kare,yace Abba zai sa a kawo ai Dan gata kika Aura,Salma tace wlh bazai yuwu ba wannan ai sangarta ce muje shopping da kanmu dama ai Ina bukatar wasu abubuwan na girki na rubuta muje da yamma,yace to ba damuwa.
Da yamma gayu