Showing 141001 words to 144000 words out of 155384 words

Chapter 48 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt

Advertisement

19 Jun 2024

51346

kuje gobe ku dawo da safe yanzu bacci zata yi,Kai Dalla gyara suka banke Baso daga jikin kofar ai gwara mu ganta da zafinta zuwa Safiya ai tayi sanyi,ko Sallama ma baza muyi ba mu da gidanmu,Baso masifa ya fara yace Kai Dalla ku ware ba inda zaku je,Kai Only yawa ce wannan kuje sai gobe ku dawo yasa hannu ya tura su waje ku ware Dan iska Only yace ba Yawa sai goben kace tayi mana girki,Baso yace Ba yawa ya tura su tare da kulle gidansa.


dakin ya shigo yana tauna chewgum yana sani yake kas kas kas da chegum din kamar mace,Omaira tayi kumi tana jinsa ya matso jikinta ta sake matsawa saura kadan ta fada ya zura hannunsa ta kasan cikinta tare da birkitota jikinsa ya tauna chegum ya masa kas kas a kunne tace ni dai na shiga uku bana so ka daina min.


Yace ya kike ae yane ga Mubaraq dinki Kuma masoyinki,bana son mutum Ina lallabashi yana botse min,wuyanta ta baya ya shiga kissing a hankali yana shafa gashinta,a hankali ya fara janye rigar baccin nata zata janye jikinta yace cikin rada tsaya kiji hannaye masu zaki masu dadi,Omaira tace bana so ni,Baso yace ki bari kiji sweet hannu,bana so ni ta furta yace to sai kinji,ya juyo da ita tana jikinsa suna facing juna bakinsa ya hade da nata yana mata wani irin kiss na daban Wanda Omaira bata San da shi ba,dukiyar fulaninta Wanda babu bra ya fara murzawa yana hura mata iska a kunne tare da Dan lasar kunnenta,tuni Omaira tayi mukus tana dai hawayenta amma ta rasa wanne take yi na farin ciki ko na bakin ciki,yana jinta tace ni zama zanyi,Baso yace yafi dadi kuwa Yar gari Zauna dabas,suka zauna daram ya juyo da ita Suna kallon juna Ido daya ya kashe mata tare da daga mata gira,kanta ta dauke gefe fuskarta ya tallafe yana ma bakinta wani irin sha,tace Kai bafa alawa bace ka dinga tunawa,Baso yace tafi alawa wannan ai, tace dama can Kai Dan duniya ne ba wani mutumin kirki bane,Baso yace dama ni haka nake cikakken kwallon shege ne,Omaira ta bude baki yace ae mana dama nace miki a kanki ki kirani da Dan iska, Ai da a baya ne wallahi da yanzu ko magana baki da bakin yi min a kuskura zan baki Nan take Zaki fadi,Omaira tana jin dadin tabata da Baso yake ta daina masifar tayi mukus,Yace jikin ya karba ne? Dan Allah ka kashe hasken nan ni kunya nake ji,Baso yace a'a idonki nake kallo fa haka aka ce miki Abu na Dadi ba a kallonki ai so nake naga kukanki na Dadi,duk muninki sai na kalla yau kin San fa kuka fa Muni yake sawa,Omaira shuru tayi ta saita Kanta,amma Baso yana sani ma yake taba kirjinta yana kallo,ya Maida abin wasa,Omaira ta fara nisa tana jin Dadinta fuskarta ta rufe da tafukan hannayenta,Baso a hankali ya zare mata rigar komai ya bayyana ya wani zauce amma yace tunda ma naga ba Kya so a barshi kawai sanda kike so ayi Miki,Omaira tace ni na hanaka ne,Baso yace a ransa Shege ni,yaci gaba da gashi yace ya kika ji Hannun Omar? Omaira taji kunya tace Salam ni ba abinda naji,Baso yace to ya kwantar da iya ya janye wandon tana ihu tace naji fa,yace ai gani zanyi sai a kure me karya, hannu yasa yaji ya a jike sharkaf,Baso yayiwa Kansa kirari yace Chau Chau Omar Jan zakara,Ko suga ya Kone ba a hada da kanwa ba,dare adon fatake bacci yana wajen kasa yau ba bacci,Kai Ina mazan suke ga wani Baso ikon Allah cansa Chau,Omaira ta fara dariya yanda Baso ya Mika hannaye sama yana uban kirari kamar yana filin daga,yace yau Ina filin daga a nan ake yaki takobina a washe yake.


Omaira tana jinsa yana murzata a hankali ta riko damtsen Baso tana murmushi sabo da yanda baso yake tsotsar nipples dinta yana murzata har wani Nishi take ta manta ma Baso ne ta fara cewa kiss me,Baso yace cansa ba yawa yana kissing dinta kamar zata cinye masa baki tana Miko masa kirjin gaba daya,hannunsa ta ja tare da dorawa a kasan mararta tana jin Dadi gaba daya ta zauce Baso yace a ransa a'a a harka iya harka,a fili yace Allah dai ya biya ta wajena yau sai ba za ai ba Allah wallahi daga nan har Assalatu khair,Omaira lips dinta take gogawa a saman na Omar tana shidewa tare da manna kirjinta a nasa tana goga masa,Baso yace yau akwai sholewa ba abinda bazan Miki ba My life ya Dora bakinsa a local government Omaira ta dinga ihu da Nishi kamar zata tashi gari,yana Kiranta da My love ta manta harda amsawa Na'am tana shafa gashin Baso,Baso yana tambaya Yaya Hannun da Dadi tace ae da Hannun da bakin du ko Ina muryarta na rawa,yace dai dai kenan,ya dade yana mata abubuwa masu wuyar furtawa sannan ya samu hanya ya shiga,Omaira tayi kuka amma ba sosai ba kadan tayi kasa kasa tana cewa ka bari da zafi wlh zafi,ai Baso baya ji baya gani,gashi tayi tsumi da yawa ai kuwa ya gurjeta son ransa kafin ya samu gamsuwa


Baso sai da ya gamsu iya gamsuwa sannan ya fara lallashinta yana cewa me kike so My vitamin a da c da e da d,tace ni ba komai tana gyara jikinta,Baso yace Allah yayi baiwa a nan wajen,ki fadi ko mene kike so a duniya,Omaira tace ni kawai ka zama Mubaraq,Baso ya wani narke yana shagwaba yace ni Mubaraq Ina sonki my Vitamin e,yana wani shagwaba yanda yake mata a chart sai taga Mubaraq ne ta biyewa Baso,yace mashasharar sonki ta kamani,Omaira ta tuntsire da dariya tace ba ka sha magani ba yanzu ka kawo,yace ayi min Overdose jini na baya dauka da wuri a hada min da Vitamin c,Omaira tace da zafi Allah,Zaki Saba ne harda sake nunawa Omaira Antena wai kalleta ta samu lafiya,Omaira ta rufe fuska,Baso yace ki Kalli abarki karki asara kallon farko na musamman ne,sai da ya gama iskancinsa sannan yayi wanka,Omaira tayi kokari da kanta tayi wanka tana fitowa Baso ya Mika mata wani magani yace ungo aji garau gobe ras Zaki tashi,Omaira tace ba ruwana baza ka koya min Shan kwaya ba yace pain relief ne ai bazan cutar dake ba kin sani,ta karba ta sha,minti 30 taji wani karfi a jikinta da lafiya sai ga Omaira harda tashi ta fara shirya mirror dinta,Baso yace kizo muyi bacci da safe sai a shirya,ta dawo ta kwanta fes da ita su Baso duk wata kan kwaya an Santa.


Rabi ni ce na Kira Umma a waya washe gari,Umma tana dagawa muka gaisa nace Umma dama akan maganar Abba ne,Umma tace karku dameni wlh ko waccenku sai kirana take yi akan ubanku sabo da na koma ya wulakantani ko,Nace Umma ba haka bane gani mukayi darajar duk wata mace gidan mijinta gaku da Yara duk gamu ace ba a tare ai ba Dadi Dan Allah Umma kiyi hakuri ku sasanta ki koma ko mu sai munfi jin
Dadi Umma tace bafa zan koma ba na fada muku,Nace haba Umma Dan darajar Allah Umma duk kunyi tsatsa fa ke da Abba ku kuwa ku bawa flower ruwa mana ta mike,Umma tace sai ku maidani ta karfi ai marasa kunya ta kashe wayarta sabo da duk Su Bilkisu sunje taki yarda,Abba zuwansa yafi biyar har Uwa sun bawa Umma hakuri ta yafe musu ta dawo amma taki yarda,har manya dattijai an tura sun shiga zancen Umma taki yarda.
Ina kashe wayar na Kira Cele nace Umma tace baza ta koma ba ki mata magana,Cele tace ni kashe min waya ma take yi su Bilkisu ma sunje har gida ta Kore su,Nace ko Dan darajar Antena ai ta koma, Cele tace uhm gane min hanya dai,wlh na gaji ki bani maganin nan na yiwa Umma soya milk na Kai mata muka sheke da dariya nace ayi mata haka kawai na yarda da batunki Cele,nace mu aiki Auta ya Kai Cele tace kinga ba zargi.
Washe gari da wuri na hada Soya milk sai kace yogurt na zuba maganin,Cele tazo da abubuwa masu kyau snacks da yawa aka hada,Auta Yazo ya karbi kaya yace karfa ku bani guba na kaiwa baiwar Allah wlh tunda na ganku a tare ba Alheri kuka kulla ba Kuma ace tun daga wata Uwa duniya zan hau jirgi na Kai Soya milk da Snacks,muka yi dariya nace Auta harka ce ta gashin Oven maza ka tafi,anyway na tafi ni cewar Auta ,ya wuce abinsa sharp sharp yaje wajen Umma,bayan sun gaisa Auta ya Kara da karya yace dama Kaduna nazo wani aiki shine Rabi tace a kawo miki kina son Soya milk,Umma tana murna tace ai jinsa nake kamar yogurt,Auta dai tsoro yasa yace zan tafi Umma sabo da flight,baza ka tsaya Kaci abinci ba? Yace ai naci dazu ya mata Sallama ya fece,Yana tafiya Umma ta durfafi Soya milk tace gashi in Banda tsiyar Rabi sai tayi min Dan kadan su Rahma fa? bazan ajiye musu ba watarana in an kawo sai su sha ta shanye abinta tas


Nice na Kira,nace Umma kinji Soya milk din kadan ko? tace Allah yayi albarka na shanye abina ma ko su Rahma ban ajiyewa ba,Rabi tace za a kawo wani ai inshallah,to Allah ya muku Albarka nace Ameen.
Cele tana gefe nace ta sha,Cele ta Kira Abba yana dagawa tace Abba ka fesa wanka yanzu yanzu ka tafi da dattijai manya da Uwa zai wahala ba a Maida aure ba ka tafi da Sadaki kayi Shirin daurin aure yanzu,Abba yace Cele wannan uwar taku zuciyar dutse gareta wallahi naje yafi sau biyar taki yarda,Uwa taje tace ta yafe mana amma baza ta koma ba,Cele tace ai Kaine Abba kunyi aika aika tun farko wa yace ku jefar damu ku wulakantata,da Iyayena da komai sai kaka ne ya rikeni sabo da ku amma dai kawai kuyi Shiri kuje Idan ta kama yau a Maida aure kawai kuje da Shiri ai na tura maka da kudi jiya ko? Abba yace ae inshallah zanyi yanda kuka ce.
Abba suna gama waya ya shirya ya fadawa Uwa itama ta shirya suka nemi liman na masallaci da abokan Abba guda uku sai wasu maza uku a dangin Umma suka tafi gidan Umma.


Umma kuwa tana girkinta bayan ta sha Soya milk ta fara jin sha'awa tun tana dauka yanayi ne watarana takan Dan ji amma yau sai ya zarce tunaninta,da kyar ta gama girkin,idonta har ruwa ruwa yake,Palo ta dawo tana zagawa sai kace takai wani asibiti tana jiran sakamako,Zama tayi ta sake mikewa ta shige bedroom ta tsiri gyara bed ta daina ta fito Palo, komawa tayi bedroom ta kwanta,Umma tace wannan wacce masifa ce kaga yaran nan suka dameni na koma gidan mijina da taurin kaina na tsiya naki yarda ashe abinda suke hango min kenan,Yara kanana sun fi iyayen su hankali da hangen nesa...Sallamar Uwa taji a gidan ta shigo,fitowa tayi tace Kece a gidan? Uwa yau taga sakin fuska abinda kullum hararace tsakaninta da Umma Idan tazo bada hakuri amma yau har da murmushi,tace zauna Ina yini? Uwa mamaki ya kamata da farin ciki da murna ta amsa tace Ina su Rahma din fa? Suna Makaranta,Uwa tace da su Liman muke tafe akan maganar nan dai da bakya so ayi Miki ita,Dan Allah kiyi hakuri Umman Bilkisu ki yafe mana wallahi munyi kuskure Kuma Allah ya ganar damu,Uwa ta mike ta Kira su Liman da su Abba suka shugo da yawansu,Umma ta Kalli Abba yasa shadda milk sabuwa tana kyalli Dinkin cif cif shi kamar wani matashi tasan aikin su Cele ne gashi jin Dadi da hutu baya buya, jikinsa ya Nuna yanzu bashi da damuwa,Itama Umma haka,Liman ya bude taro da Addua Wanda Umma ita bata ganewa sabo da Halin da take ciki,Liman ne ya ja Aya ya jawo hadisi,Umma bata hayyacinta sai dai aji tana ta faman furta Allahu Akbar irin tana jin waazin nan,liman yayi nasiha sosai sannan yace dan Allah kiyi hakuri haka ki koma dakin Mijinki,Sauran Yan uwan Umma suka ce to Dan Ubanta ma ita bata laifin ne shike nan ayi ta bin mutum sai kace me zuciyar dutse ai itama tana da manya ba da kanta take ba,sabo da haka mu mun Yanke yau zamu Maida aure,Umma ce tayi magana tace Kawu ai na hakura to mene ma rayuwar duniya,duniyar kanta nawa take Kuma dai zan koma sabo da Yaya na badan shi ba,Ko ke fa mu baza mu koma gida ba Aure zamu Maida a masallacin unguwar nan,Umma tayi musu shuru suka fita suka Tara mutane a masallaci aka Maida aure suka dawo,Su Rahma ne suka dawo suka ji ana zancen yaushe zata tare,Umma tace sai dai Yazo ya sameni a gidana ni bazan koma gidansa ba,Aka yi aka yi tace wlh baza ta koma wani gida ba tana gidanta,Uwa duk sun San taurin kan Umma,Uwa tace to ai da Kai da kaya duk mallakar wuyane ni ku barni a can ku zauna a nan,Abba yace a'a ni bazan iya barin Uwata ita kadai a gida ba waye zai kular min dake Abba Allah ya yishi da biyayyar Uwarsa sai abinda take so dalilin Hakan ya fada halaka sabo da sai abinda take so Shima shi yake so.
Umma ce tace ai nan gidan part biyu ne Uwa ta zauna a wancen bangaren mu Kuma a wannan ba shike nan ba,Abba yace Uwa Hakan yayi Miki? Idan bai Miki ba kawai mu koma gidanmu haka na dinga zuwa,Uwa tace Hakan ma yayi ba komai,sai da suka gama saita komai sannan suka bar gidan har Abba,yana fitowa ya kirani na daga ya fada min yace amma abinda Bai min ba wai sai dai mu zauna a gidanta shike nan Ina Namiji Kuma Ina zaune a gidan mace ai bazan ji Dadi ba,Nace tunda an daura Abba Karka damu ka dinga zuwa haka zuwa Dan lokaci kadan zamu maka wani Karka damu Karka fada mata kayi shuru kawai,yace Allah ya muku Albarka oh duniya Ina ganin Ishara matan da na guda Abba ya fashe da kuka,dariya nayi nace Abba ai ya wuce kaddarar mu ce ta jawo haka,Abba yace kaddara ce ta jawo Uba yaki yayansa,nace ba abinda bazai faru ba,Amma Abba yau kaje can ka kwana Karka bata space zata sake rainaka,Abba yayi dariya yace to shike nan Me local government,ance ke har local government ce dake,Abba bai San me ake cewa local government ba,Nace Abba wani birni ne a kusa damu fa nace Ina son garin shike nan akace Ina da local government,Abba yace to madalla ya kashe wayar,Cele ce ta Kira shi Abba ya fada mata yanda komai ya wakana,Cele tace ta kwana gidan Sauki Abba Karka damu za a San abinyi zanyiwa Rabi magana,yace na gode Yan Albarka.
Umma kuwa harda Yan hada magungunan na tsumi ta sha Abba kawai take Jira yau baza ta iya hanashi komai ba, amma da Babu magani da Abba yaji jiki a Hannun Umma kafin ta yarda da shi,yanzu kuwa jiransa take kawai.


Raheemah suka gyara gidan na musamman suna cewa Umma Amarya sai su Kalli Umma suce Amarya Umma,bata kulasu ba har su Nazifa suka zo gidan suna Murna sunji labari,sai wajen Magriba suka bar gidan,Bilkisu ta tattara Rahma da Raheemah tace kuzo mu tafi kuyi min Dan kwana uku suka bita aka bar Umma ita kadai,Uwa kuwa ana daura aure ta tafi gidan Yar uwarta wai zata yi sati kawai Dan ta bar Danta ya Shana.
Abba yana Sallar Isha aka siyi su nama da kayan makulashe aka tafi gidan Umma,Yana zuwa yaji ko Ina ya dau kamshi yace af af na fada yanzu zan samu nutsuwa irin wannan kamshi haka, Sallama yayi ya shiga a Palo ya sameta tana zaune tana kallo a zahiri amma a badini zallar sha'awa ce ke cinta,Abba zama yayi a gefenta yace Hajjaju makkatu, murmushi tayi tace ai sai ka bari naje tukun,Abba sai wani kallon Umma yake yace uhm halina dake yanga tun da fa na sanki duk yaranki Basu yo ki ba a yanga,Umma dariya tayi tana dauke Kai,Abba yayi murmushi yana kallonta yace bana hayyacina sai kallonki nake yi irin wannan kyau haka wa zai ce kece kika haifi su Bilkisu ai sai ace Bilkisu kanwarki ce ma,Kullum wata Yar budurwa kike dawowa,Umma ana mamular labba hadi da murmushi tace hmm uhum uhum, ga hanci Malam kamar Karas cewar Abba harda dafa kafadar Umma Yace wannan Dinkin fa wanne tela ne ya tsara min Matata cikinsa haka kinyi kyau,Umma dai ledar ta Bude tace me ka siyo ne sai kace wata budurwa,ai kinfi budurwa a wajena,kyauta aka bani budurwa me zanyi da ita yana magana yana karkada kafa daya irin yana hutawa din nan,kayan makulashen su suka ci,sannan suka wuce bedroom,Abba harda yin wanka Umma ta fito da wasu kaya a akwati tace ga kayanka Rabi ce ta kawo tun farkon zuwanta tsarabar Makkah nice na hana a baka gasu nan jallabiyoyi ne guda hudu sai turarukanka,itama siyensu tayi bata San zata ga iyayenta ba shine dai ta taho maka da su Nima ta bani kala uku dogayen riguna,Abba yace yaran nan tsakanina dasu sai Addua,Umma tayi Shirin baccinta itama ta Saka rigar bacci,Abba jallabiyar ya Saka tare da hayewa saman bed din gefen Umma,Yace gashin nan dai yana nan gashi baki wuluk dashi ya fara shafa shi daga nan suka tsunduma cikin duniyar Dadi yau an tuna baya,suka rakarkashe abinsu kamar ba gobe.


Sabreen kuwa sai da bikinta yazo gaf taji wai me yasa ma tace ya kawo kudi gashi bazawara ce ba Jira kawai Papa ya Yanke sati biyu gashi bikin ma saura sati ba dama tace ta fasa.
Bikin Gaji ma Jira suke Rabi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login