Showing 66001 words to 69000 words out of 155384 words

Chapter 23 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt

Advertisement

19 Jun 2024

51351

my love,I love you wallahi Ina sha'awarki, Cele kudin ta fasa karba ta mike taci kwalar Meenal ta wani mugun mata duka a baki Nan take bakinta ya fashe ta hankada ta fadi a gefen kwalta,botikin awarar ta dauka ta bugawa Meenal a kanta sai da ta farfasa daya botikin a kan Meenal,tace wallahi duk ranar da kika sake cewa kina so na sai naci ubanki shegiya mayya marar zuciya,ta dauki Daya botikinta karamin ta rike da kudinta ta zuba a lalitarta,Yan sanda ne suka taho yau ba ranar kame bace amma ganin su Cele suna musu fada a titi suka taho kama su ai Meenal ta Riga Cele ma takewa da uban gudu ita da take yashe a kasa,Ahsan yana mota yana murmushi duk da bai San me ya hada su ba yasan Cele ce da gaskiya bata fada haka kawai,ya furta itace me gaskiya da larabci,ji Ahsan da son Kai.


Driver yacewa ya kunna mota su bita a hankali ya San gudu zatayi sabo da masu kame sun zo,kafin ya rufe baki Cele ta rike bokitinta ta take a million suma Yan sanda suka bita tana gudu tana waigen baya tana Zagin Yan sandan, Ahsan suna binta a mota a hankali yana ta dariya har driver tana gudu amma masifa take tana cewa dama ai garinku bakwa son mutane ku da kuka Kori Annabi daga garinku sai hijira yayi ya koma Madina sabo da rashin ta Ido Annabi guda ma Kun Kore shi Ina ga mu,Tana hada larabcinta tana fada musu sun Kori Annabi ma da sahabbansa sai hijira sukayi zuwa Madina su waye da Yan Makkah zasu kyale su,da Hausa Kuma tace ai Kun shiga uku da gori kune kuke da abin kunya a duniya Dan uwanku Annabi guda Mafi daraja kuka kora,tana gudu tana waigen su suna binta kuwa wai ta musu sharri sun Kori Annabi ma,Ahsan yau yana mota dariya kamar me sai lungu lungu suke bin Cele tana gudu ko gajiya bata yi,tana zuwa saitin gidan Kaka ta hango kaka Abayarta ta rike da hannu mayafinta ya zame tana cewa Kaka shiga gida shegun Suna baya ku shige gida,Kafin su karaso duk wani baki dake wajen sun bace ba'a ganin kowa a waje,Kaka ya leko da Kansa yana cewa Shugo nan jikata Ina Cele ta wuce ma ko jinsa bata yi ba,Kaka ya leko da Kansa wani askari ya Mika hannu zai damko Kaka ai tuni kaka ya Kai Hawa na daya da gudu, yana cewa Kai tunda nazo garin nan nake motsa kuruciyata,kuruciyata sai dawowa take, Ahsan a mota suke ta bin Cele da askarawa Ahsan yana ta dariya domin botikin ma ta jefar da shi ta gyara mayafinta tana gudu har tazo kofar gidansu a nan taja birki tana uban haki ta shige daga Dan zauren ta leko da kanta ta zazzagi askarawan da larabci ta shige ciki abinta,suka ce ai sun gane gidan Jira suke gomnati ta basu damar kame gida gida,Ahsan kuwa ji yayi kamar kar ta tafi bai gaji da kallonta ba,a fili Kuma yace yanzu zai fara bibiyarta driver ya shirya.
Layin kasuwar takari yasa aka kaishi a mota yasa Driver ya fita ya siyowa Cele kalar botikin awarar ta gudu biyun da babba da karami,kawai ya samu wata takari ya bata Yan kudi yace ta shiga gidan tace a nuna mata Cele sai ta bata botikan,ta karba kuwa Ahsan shi yana mota hankali kwance ya ga Cele to,takari bakar fatar kawai ta gani suna bata sun ja mota suka bar wajen, ita Kuma takarin ta shiga gidan Neman wace Cele bata San ma balaraben ne yasa a kaiwa Cele ba sabo da yana bayan mota ga Motar da tint,driver ne ya ba.


Auta karatunsa ya kankama sosai ga bikin su Sultana yana gabatowa,Mami da Baffa suka kira shi ya zauna Baffa yace Autana naga Alama baza ka iya zabo matar nan ba mun Yanke hukuncin aura maka Omaira kanwar Rabia,Auta yace gaskiya Baffa a'a nasan Dan kyau tana da kyau ai ba kyau ne so ba,so ba a kyau yake ba kawai ni nasan ta cancanci a sota amma ta min karama,Mami Ido ta zaro tace Auta Omaira 19yrs ce tayi maka karama? Auta yace ae ni babba nake so a samo min kamar Wise matar Papa ko kamar Auntyn Nawwar matar Yaya yawwa irinsu nake so,why? Baffa ya tambaya,yace gaskiya Karka ku sa nayi rashin kunya amma kamar Omaira me zata bani, Baffa yace zaman kudu ya lalata min Yara da a Arewa ne yaushe Auta zai iya fadan haka Okay fine mu dai Omaira ce zabin mu,Auta ya mike yayi tafiyarsa, Mami tace Kar a takurawa Autana Honey a kyaleshi tukun ya samo,wannan yaron za a bari ai kuwa za a ga ba daidai ba tunda Allah ya hore ayi masa shine dai dai,Mami tashi tayi tace bari naje na lallashi Autana,ke kike shagwaba yaron nan wlh,Mami dai ta wuce bedroom din Auta.




Domin Karanta cigaban wannan labari ku danna bulun dake kasa ko kuma Hoton ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡






https://aihausanovels.com.ng/hausa-novels/yar-aikin-karuwai-book-2-page-81-85


๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†๐Ÿ‘†


๐ŸŒผ'YAR AIKIN KARUWAI 2๐ŸŒผ
MATAFIYA




Book2




48-50




Official


By
AsmaBaffa




SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN






Page naki ne
MAMA GEE


godiya ta mussamman
BINTA UMAR ABBALE


Gingina ga me karanta Audio na books dina
HAUWA S ZARIA








*MISKI 3in1 Alfirdaus*๐ŸŒน Albishirinku๐Ÿ’ƒ original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai ๐Ÿ™ˆko yaushe gurin yakasance cikin kamshi ๐Ÿ˜‡bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne ๐Ÿ”ฅ ๐Ÿ”ฅ ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan๐Ÿ™ˆ sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari ๐Ÿ™โ€โ™€๏ธ๐Ÿ‘ฑโ€โ™€๏ธ


Masu bukata ku ne wannan number
09065959708


Samun Auta tayi ya zauna yana kunci,tace Babyna,baki ya turo gaba tace ni na Daina kulaku tunda da abinda zaku Saka min kenan,Mami tace Auta abinda zan iya cewa mun baka sati daya ka kawo mace kana gani biki saura sati biyu kacal me kake Jira,Why are you so stubborn? Sai kace dole nace na fasa auren,wallahi baka Isa ba Auta aure zamu yi maka,Auta ya bude baki,wayarsa ce ta dauki Kara ya duba yaga Baso yace Mami zanyi waya,amma kafin nan ni a wanne gidan zan zauna? Mami tace gidan da ka zaba a Gina maka shi ake maka amma tunda dama yaro ne Kai ga part guda nan za a baku a gidan nan ku zauna da Amaryarka kafin muga kamun ludayin naka muga ya zaka rike yar mutane Idan munga normal sai a karasa gidan ku koma gashi yanzu Alhmdllh ranar da ba lecture kana zuwa Office har weekend Masha Allah saura matar muga yanda Auta zai riketa, dariya yayi ya furta 9 months dai dai ta haihu Mami Idan Ina sonta Idan kuwa bana sonta shekara Tara maybe Kya samu jikan Auta ya furta yana dariya,Mami dariya tayi tace Oh Auta ko kunya ai shike nan zamu gani ta mike ta fita,Baso ya Kira back yana dagawa ya jishi a cake ga Salma nan tana ta ihu a gefensa,yace kazo ka siyeta ko na aikata lahira ta isheni bana sonta tam,Auta yace Kai wanne hauka ne wannan muna da danganta ne da zaka dame ni ya ja tsaki ya kashe wayarsa.


Washe gari kuwa Salma ce ta durkusa a gaban Baso jiki na rawa yana zaune yana fushi ya harde hannaye a kirji,a Hankali tace kayi hakuri indai akan nace ka biya Sadakina ne kake wannan fishin kayi hakuri ga abincin Dan Allah Kaci,kayi hakuri na Daina cewa ka aureni Dan Allah Kaci abincin kaji,ya kalleta ransa a bace yace karki sake cewa kina so na Idan ba haka ba bazan sake cin abinci ki ba ko mutuwa zakiyi banza kidahuma ana soyayya dole ne? nace bana sonki ko dole ne mayya, Karar tsaiwar mota suka ji a kofar gidansu, Auta ne Yazo motar ma ta Abokin Nawwar ne ya karbo bayan ya sauka a jirgi,uban Swagga cikin kana nan kaya wando duk a farfashe pencil me shegen kyau da tsada arsh,sai Riga fara me dogon hannu ya dora top a Samanta marar hannu maroon and arsh,takalminsa Snickers me kyau arsh wandon nan harda sarka a gefe Daya gashi ya zazzago shi boxers dinsa a waje suma taci kudi sai sheki take an mata wani shegen gyara,yana kamshi ya fito da wayarsa a hannu ya mugun haduwa.


Tafiyar gayu yake yana taku dai dai ana wani bubbudawa irin na Samari masu tashe, sallama yayi ya shiga gidan Kai tsaye,Baso yana ganin Nawaf ya mike yace bros yana ihun murna yace Oga chansa chansa Chau Chau sa'ade ya wani yin ta Yan daba,Auta dariya yayi ya mikawa Baso hannu suka gaisa sannan Baso ya jawo masa benchi ya zauna ya masa tayin abincin yace ya koshi,Auta yace na shugo ne ya deal dinmu? Baso ya sheke da dariyar murna yace yana nan Idan ka shirya,ya kwalawa Salma Kira yace baki ga abokina ba ne? Salma tazo tana murguda baki ita Baso take so ala dole ta durkusa tace ina kwana? Auta ya kalleta a banzance yace I'm good ya shareta,Baso sabo da kar a ji sirrinsu ya ja Nawaf kofar gida yace nawa zaka siyeta? yace Million daya a Hakan ma kafin na roki Baffa ya bani sai na sha wahala kasan ni dan Makaranta ne sai yanda aka yi Dani,Baso yace Allah mutumina to ka gane Kace Baffa ya baka dubu dari uku,Yayanka dari uku Mama ma dari biyu a haka Zaka hada kudin a saukake,Nawaf yace kamar ka sani haka nayi a Hakan ma da kyar kowa cikinsu ya bani,yanzu ya za ayi nan da sati fa za a daura aure ka samu manya ka sanar musu,amma kana ganin zata yarda Salman? Baso yace ita din banza na karyata kuwa,ai ka kwantar da hankalinka yanda nace haka zata bi kawai ayi komai na biki sai ka bani kudina ranar Kuma a Kai maka amaryarka,Auta yace Iyayena ne fa zasu zo bincike karka yi shaye Shaye please kar a samu matsala Dan ni taimakonta zanyi kaima na taimaka maka kawai ba wai sonta nake ba, Auta har ga Allah taimakon Salma zaiyi ba wai ko yana jinta a ransa bane kawai dukan da ake mata gata marainiya gashi Baso baya kaunarta abin ya mata yawa shine dalilinsa na aurenta amma shi Kam ba abinda zaiyi da ita ya fiso ya samu su Mami su kyaleshi tunda Idan yayi auren hankalinsu zai kwanta shi Kuma a hankali sai ya samu zabinsa katuwa nunanniya ya auro abarsa ya sha soyayya,haka suka gama tsare tsarensu da Baso da zai tafi har dubu ashirin ya bawa Baso,yana komawa gida yace wa Mami ya samu mata,tace har kayi wata budurwar? Karya yayi yace ai sun Dade tare kawai yaga karama ce 19yrs tazararsu ba yawa amma ya duba yaga tana da hankali,ya Basu Address,Baso tsabar bukatar kudin da yake baiyi Shaye Shaye ba,ya samu Salma yace Salma aure fa zan Miki,da mamaki Salma ta kalle shi,ya bata rai yace kinga karki zubar min da damata kudi zan samu sai na samu babbar sana'a na Gina mana gida daga baya yace zai sakeki sai ki dawo muyi aurenmu Muji Dadi,Shima yaron iyayensa ne suka takura masa sai yayi aure shi Kuma baya so a masa auren dole sai nan gaba zai sakeki ya auri zabinsa kinga Nima sai na aureki lokacin nayi kudi abinmu ya kika ce?


Salma mamaki ya kamata da tsoro tace Idan kana so na Baso ta ya zaka bawa wani ni ya aura? Baso a ransa yace Dan baki sani bane siyar dake nayi,Gaskiya baka so na nidai bana son wannan yaron Kai nake so wallahi ta fashe da kuka,Baso ya hade rai yace wallahi zan karyaki ni na baki Umarni amma kice baza ki ba,nifa Zaki taimaka ashe karya kike bakya so na,Idan kina so na ai Zaki so farin cikina,kiyi acting kamar film karki sake ko ya aureki kice Zaki masa fitsara a hankali zai sakeki kawai ki bada hadin Kai kamar dama kina sonsa,Salma tana goge hawaye tana shesheka tace to zanyi sabo da Kai amma ka tabbatar zaka aureni nan gaba? Baso yace ya zama dole kawai kiyi abinda duk na tsara Miki,tana shesheka tace Allah bana son tafiya na barka,bana so nayi nesa da kai har kudu fa haba,Baso lallabata ya shiga yi abinda bai taba to ba yace kiyi hakuri zan dinga zuwa Ina ganinki kema Zaki dinga zuwa karki ji komai,haka ya dinga lallaba Salma da karya da gaskiya har dai ya samu ta amince zata Auri Auta amma Sabo da Baso Kuma da sharadin ana sakinta zata dawo ya aureta ba abinda Kuma Kuma zai shiga tsakaninta da Auta.


Mami,Baffa, Papa da Nawwar suka zo gidan su Baso sunga gidan sunga Salma Kuma sun basu tausayi matuka,Salma ce ta sauke su da girkinta da ruwa da lemo da Baso ya siyo,Baso harda basu kabarin tarihinsu amma sai yace muna zaman mu da Kanwata Ina ji da ita Ina matukar kaunarta Ina fata dama Allah ya bata Miji na gari Kuma Alhmdllh ta samu yaro yana sonta tana sonsa,Salma dai daki ta koma tana rusa uban kuka ganin da gaske fa auren zata yi,Baso da shi aka tafi cikin dangi can jigawa,bayan sun gama komai Baffa sai da ya sake bincike ya samu suna da asali me kyau Papa ne ya koma ya Kai kudin aure aka Yanke biki saura sati daya za a hada Dana su Sultana, abinka da talaka Wanda komai yi masa za ayi to fa sai yanda akayi da shi, lefe sai da aka kawo akwati goma cif kaya na kece raini komai me daraja aka yiwa Salma sabo da dama su Mami sun shirya dole da Auta za ayi auren shi yasa komai da shirinsa akayi,Auta sai gayya yake ba ruwansa da wani ba soyayya bai so a gane murna yake nunawa a fili yace ranar ma sai yayi rawa duk da Baffa ya Hana party yace suyi bikin da kidan a gida baya son taron nan.
Duk wani Shirin biki anyi shi Salma dangin uwa suna ta gyarata sosai ta Kara haske da kyau sai kamshi take,ana gobe biki aka mata lalle me kyau da gyaran gashi ita ba kawar data gayyata sai Hajara kawai,Hajara suna tare Amarya ta zuba tagumi Hajara tace wai mene ne haka ne ni wlh Banga abin so a wajen Baso ba da kika nace sai shi,mutumin da sai Shaye Shaye ya iya kullum ya Miki dukan tsiya ya zage ki tas zakunci iri iri mene abin so a Baso gashi kin samu yaro matashi kyakyawan gaske gasu masu kudi Kuma da Alama yana da hankali me kike nema.


Salma ta goge hawayenta tace aure kamar wasan Yara Hajara sabo da masu kudin su zasu yi mana komai ki duba yanda sati daya kacal aka sa bikina Kuma ni yanzu garin ya min nisa ya zanyi da Baso kullum Idan ban Ganshi ba bana jin Dadi,Hajara tace naga Alama baki San ciwon kanki ba Salma Allah ya Miki canji kina hauka,ni to yaro ne fa nawa yake,Hajara tace ke kika sani aure dai ba fashi gobe I yanzu kina gidan Mijinki,Salma tana ta kuka ita sai Baso Kuma baza ta cire shi a ranta ba,Ango kuwa ko a jikinsa mantawa ma yake da ita Idan ya aureta sai Idan yaga wata dai dai da shi irin kalar da yake so sai ya aura abinsa ya huta da su Mami,amma Idan suka bashi Omaira ta karfi zasu sa ya fara sonta ma yace baza a mallakeni ba ga yayarta nan ta mallake Nawwar daga taimako bada ni ba Autan Mami,yace su Aunty Rabi gadon soyayya suka yi sun iya love tunda ji yanda mamansu da Abbansu suka hadu sai soyayya, da sun aureka ka gama yawo soyayyar tsiya ce da su.


Bangaren gidan Baffa Yan uwa da abokan arziki sun zo,Aunty Rukayya da yaranta haka Binta ma da yaranta duk Yayan Iyamami ne basa zuwa sai da dalili sabo da Halin uwarsu Iyamami,Wise kuwa uwar Ango da ita Nawaf yake shawarar bikin,Umman Rabi,NazifaNazira sai Bilkisu sunzo bikin Hadi da ganin gidan auren yar uwar su daga baya Kuma su Omaira zasu zo hutu suma,Wise ma wasu sunzo bikin Auta a danginta,gida ya cika an gama Shiri Auta uban abokai kamar me ko Ina sune a gidan ana ta Dj Su Sultana Amare suma komai tsaf an shirya sun sha gyara,tun ana gobe suka Fara Dj a gidan.
Auta ne ya shugo Ina kallonsa a Palon Mami nayi dariya nace Angon gobe,Kallona yayi yace fadi ki Kara,su Bilkisu ma suna tsokanarsa,Duk inda Auta ya juya tsokanarsa akeyi,Nawwar ne ya shugo Shima Ido muka hada ya kashe min Ido daya Nima na kashe masa nawa,Auta yana kallo yace Allah ya kyauta,Autan Mami Ango Dan banza wallahi sai munga rukonka ya za a Kare cewar Star da shigowarta kenan,kowa yace Auta kaza kaza ana ta dariya,Kasa kasa yace da Wise Mama karama an goge min kayan angwancin nawa? Wise itama kasa kasa tace tun yaushe yace karku min dariya wlh kwaila ce matar itama,nayi gudun gara na afka zago,muka dinga dariya muka ce ai kowa zai gani da idonsa,Seraline ta furta ka shiga uku duk karyar Ina ta Kare gaskiya Auta ka fado,yace ya na iya da kaddara danya ce to ta dai fara alamun bura zata Dan fara nuna kadan,Auta yana ta bamu dariya har shewa muke,Wise tace na siya maka man

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login