Showing 99001 words to 102000 words out of 155384 words
Chapter 34 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt
dai ce Aunty ba wlh Rabinki kawai tsura,Bilkisu tace ke Dan Allah ki matsa mana ke baki shiga ba ke baki tsaya ba,Cele ta shige Nawwar ya musu sannu da zuwa suka gaisa,yayiwa Cele barka da zuwa ya fita,Yana fita Cele tace Rabi Yaya haihuwar? Salamu Alayki yar Uwa ta mikawa Rabi hannu suka gaisa.
Salma ce ta kawo abinci ta koma ta kawo lemuka,Rabi tace wannan matar Auta ce, Cele tayi dariya tace dai dai shi kuwa wlh amma tana da kyau Masha Allah.
Salma zama tayi ta gaishe su suka amsa suna huce gajiyar Hanya
Salma dakin mijinta ta koma ya shigo tace sannu da zuwa harda rusunawa,a kasan tile ya zauna yace yau na gaji ban San me yasa ba,kallo ta kunna musu ta zauna nesa da shi itama ta jingina bayanta da jikin gadon yanda Auta yayi suna kallon Indian film suna dariya Abu kadan sai su juyo su Kalli juna,a hankali Salma ta jawo mazaunanta ta matso gaba kadan,Auta ya juyo ya kalleta shima ya jawo ya matso suka ci gaba da kallonsu,sake matsowa tayi,ya matso Shima suka hade a tsakiya ba gaf, kafadar sa ya Mika mata ta kwantar da kanta a gefe,Star tace kinga Salma ta bi Mijinta bari naje gulma knocking Daya zanyi na bude kofar,Kai ke Ina ruwanki ne cewar Seraline,Wise tace ae sai taje ki dakko mana rahoto,a hankali Star taje knocking ta tura kofar wani uban tsalle Salma tayi ta fada saman gado ta rigada ta gansu a makale da juna,cikinta ta kifa wai bacci take,Auta shi dariya ma ta bashi wannan uban tsalle haka,Star tace oh ashe kana ciki ta jawo kofa a hankali tace sorry ta rufe ta dawo tana dariya tace Yasin na gani munafukai ne ashe jonewa suke a dakin,Wise tace ke Star kullum a fada suke tace ke yarinya tayi luf a jikin Auta ta kwanta a jikinsa kina nan,Yar Zabil tace wohoho Auta ya kusa zuwa garin Dadi.
Salma ta saman gadon ta dawo da kanta saitin Auta ta dora hannayenta a gashinsa tana wasa da shi Auta ya shiga wani yanayi me dadi ya lumshe ido,a hankali yace muga wayarki,Mika masa tayi ya shiga contact dinta yayi searching my love babu a ciki,yace Ina your love din,Salma tace naci ubansa tuni na goge na canja masa Baso ko Yaya Baso ban saka ba Baso tsuransa,Auta yaji wani dadi yace kin daina sonsa ne? Salma tace ai dai nayi aure haushi ma nake ji da aure na Ina kula Baso wlh na daina kulashi,Auta ya dago da Kansa yace Bason? tace Baso wai ni bana son zancensa Dan Allah ta mike tayi fushi ni bari nayi tafiyata ta dire daga kan gadon,jawota yayi da sauri ta fado Kansa,gyara kwanciyarta tayi a jikinsa suna kallon juna,a hankali ya gangaro da fuskarsa saitin tata,hancinsu ya hade waje daya suna shakar numfashin juna Salma ta turo bakinta cike da shagwaba ta matsu yayi kiss amma ya tsaya yanga,Salma zuruf ta shigar da bakinta cikin na Auta suka fara tsotsar bakin juna cikin salo da kauna,Salma Ido ta lumshe tare da tallafar fuskar Auta tana shafawa da hannu daya,suna faman kissing juna a hankali Salma ta janye tace mene haka,Auta yace ke zan tambaya me kika yi haka,dariya suka yi a tare Salma kamar wacce tayi tsere haka kirjinta ke harbawa,Auta kuwa idanunwansa sun kankance sun koma mitsi mitsi sun canja launi sabo da jaraba,mikewa Auta yayi ya sawa kofar key ya dawo ya dauki Salma ya dorata a saman bed ya kwanta a gefenta ya zuba mata Ido yana binta da Mayen kallo,Salma har tsoro ta fara ji,yace kina jin abinda nake ji? Nasan kina ji kema ko a wani slow ya furta yana shafa lips dinta da yatsansa yana wani karkashe idanuwa,kirjinta yabi da kallo ya wani lashi lips ya kafeta da Ido,Salma ta zaro Ido kunya ta kamata tace ni dai kunya nake ji Allah wannan kallon fa ni ban taba ganin irinsa ba a duniya,Ido daya ya kashe mata, Salma ta gyara kwanciya ta bararraje akan Wise tace kwanciyar da ake a shimfida daban shine ta bararraje tare da bankaro kirji, tab Auta yace yau Zaki bayani a ransa,Wayarsa ce tayi ringing Mami ce take Kira yace Kai na shiga uku wai ni na haihu ne yanzu haka aikena za'ayi wlh barin gidan nan zanyi komai ya taso a kirani ba dama na sake,Salma tace uhm tashi kaje,duk ba ke kika jawo aka dawo damu nan ba,da baki dinga Jan fada ba ai da yanzu muna bangarenmu mun huta,Salma ta juya baya a kwanciyarta tace Kai ma ai da laifinka baka shagwaba ni,mikewa yayi yace zan shagwabaki ne ai iya shagwaba,yace to juyo mana,dunkulewa tayi tana jin kunya, daukanta yayi ya direta a kasa suka nufi bakin kofa,a jikin kofar ya makureta ya sata hannayensa ya dafe kofar ya cafki bakinta ya shiga aika mata da Sako, Salma tuni an rufe Ido,hannayensa ya dora a saman boobs dinta ta kankame idonta gam abin ba sauki zip din rigar ta ya janye,ya janye hannayen rigar kafadunta suka bayyana yabi wuyanta da kiss ko Ina har ya gangaro kirjinta,Bra dinta ya balle yace wai ku bakwa jin wahala duk Kun takure kanku,Salma ta kasa magana Kuma taki Bude idonta ko da wasa,Boobs dinta suka bayyana Auta yace abin ba kama,a'a Yar nan da wannan kike so ki bawa Baso? Idonta a rufe ta fara dire diren kafafu da kukan shagwaba ka daina zancen nan,Auta yaga abubuwa suna kadawa yace Kara yi Dan Allah, tace wai tsalle tsallen?,kirjin ta girgiza gaba daya tayi Waka Ayyara iye sangaya ta janyo rigarta ta gyara sosai tace kaje ana kiranka,yace amma kin kware a mugunta dariya tayi tace ai ka tafi da tunaninsa,rungumeta yayi sosai tace sai ka dawo yau bazan tayaka kwana ba Ina wajen su Star,dama kwanan naki ai gwara Babu a kasa kike kwanciya ki barni a wulakance,dariya tayi tace bayan suna zan dawo bed din,Mami ce ta sake kiransa ya bude kofa yace ki min girki na,tace ya zama dole ya fita,Wise ce ta tsokane shi tace to gyara bakin duk jambaki,ya hau gogewa kuwa,suka saki shewa yaro mun gano ka,Auta yayi murmushi yace zan rama ne sai na dawo hayyacina,Salma ce ta fito harda Saka hijab ta fito Sumi Sumi,Star tace ke koma ki gyara bakinki duk kamar akuya taci dusa jambaki ko Ina,Salma kunya taji ta koma daki da gudu,suka saki shewa,Salma ta gama kallon kanta bata ga jambaki ba,wanka ta shiga tayi ta canja kayan ma duka sai gata ta fito cikin gayunta,ta haura Saman da gudu,Omaira ce suka dawo daga gyaran gashi,suna shiga suka samu su Cele sun baje suna cin abinci suna hira sunyi wanka sun canja kaya,Cele kayan Rabi ta saka,Omaira tace Sannunku da zuwa ta gaishe su, Cele kamar bata Santa ba,tace Aunty Cele amma a kasko ko an jefi shedan ya rama ne irin wannan karo wulakanci haka,Cele tace karki zaton na manta fadanmu Ina sane dake tunda kika zageni bani ba ke,wannan yarinyar wai Dani zata yi kokawa tab,Omaira dariya tayi tace to kiyi hakuri ni dai kinyi auren ma baza ki hakura ba,Dan Allah dan Ahsan kiyi hakuri,Cele baki ta washe tace ashe an fada muku sunansa? Omaira tace Umma ta fada mana,tace to shike nan kinci darajar Allah da Ahsan,tsarabarku tana wajen Umma,Rahma ce tace Aunty Cele yanzu Awara ta Kare? tace ba sai ki maidani Kaskon ba Idan ubanki ke bani jari yarinya bakya girma kullum sabo da munafunci gashi nan duk gidanmu kece yar tsugul Allah ya kiyaye ba gajartar Uwa kika yo ba sai kace kamar an kife Kofi,nace Cele ya soyayyar? masifar nan zata barki ma kiyi soyayya? Cele tace yawwa Dan Allah ku taimakeni ba uwar da na iya Dan slow motion din nan ya gagareni sai na gaji,Rabi tace tab ke yar iska ki tsaya ki iya abin arziki ana harkar arziki,Bilkisu mikewa tayi tace Kai ku tashi ni fa bacci nake ji,Nazifa,Nazira,Raheemah,Rahma suka tafi masaukinsu inda aka Basu can daban,Su Star sun tafi gida sai gobe suna zasu dawo,Rabi ta fara hadawa Cele mugunta yanda zata tarairayi mijinta tana ce mata ba zafi da dadi,Omaira da Salma sun zauna kamar Hira suke suna ta nadewa a kansu,Cele tace ke Rabi wannan fitsarar kuwa zan iya gaskiya baki da kunya Rabi haka kika lalace,dariya nayi nace a watse nake dama a hakan? daga fadar gaskiya? Yo irin wannan baro zance ko a jikinki Mijinki yana kallon bariki,to ai kince balarabe kika Auta sun fimu iya soyayya fa,Cele tace naga Alama tun a kiss na Sallama Dan masifa Rabin kauye sai da ya sukurkuta ni,Rabi nayi dariya, Cele tace Allah har yanzu tunawa nake Idan na tuna sai naji yarrrrrrrr naji wani zirrrrrr....jariri ta dauka tace Kai dan ubanka sai zare Ido kake wannan yaron bashi da kunya,nace bana son wulakanci karki zagar min Dana naci wuya kafin Yazo,Salma gefen gadon ta hau ta kwanta ta Lula tunanin Auta da abinda ya faru dazu ita kadai ta fara murmushi ta jawo pillow ta rungume Kam,bargo ta sake jawowa ta lullube Rabin jikinta tana zana Abu a jikin bargon da yatsa tana shafa bargon ta sake juyawa tana sakin murmushi,bakinta ta shafa ta sake juyowa ta Kara jawo pillow ta rungume tana murna tana wani jin Dadi tana farin ciki, Cele ta tsura mata ido baki bude,Salma tayi wani wutsil wutsil din murna ta makale jikinta a pillow,Nima na juya ina kallonta da Omaira,bugarta Cele tayi tace ke mene haka? Salma tashi tayi a kunyace ta fice.
Sai dare Auta ya dawo lokacin Salma tana bayan part din Mami tana zaune a kujera tana faman tunanin Autanta,a wajen ya sameta zai wuce ya ganta,mikewa tayi tsaye tace ka dawo? yace yes Yazo da sauri ya rungumeta tsam a kirjinsa ta kwantar da kanta,sun dauki lokaci a haka kafin ya dagata daga jikinsa rankwafowa yayi ya shiga kissing dinta kamar ba gobe Cele ta na saman bene ta fito ta corridor tana waya da Ahsan ta hango Auta da Cele abinda suke ta faman yi,Ido ta zaro tace kaga Yara sun fini kokari wlh ta tsaya ta tsura musu Ido tace shegu mayu aka ce basa komai zaku ci ubanku wallahi sai na kulle ku a daki ya c
Ya karasa kugunta, kaga yarinya ah....tace kaiiii sunyi slow motion to wai shi dole ne slow din nan ne,tunda kowa yana yi haka ne dole ne wannan shika shikan kiss ne kenan,sake leka kanta tayi sosai tace Kai mayu kar ku fadi fa,takalmi ta cire ta jefo musu,suka tsorata da gudu suka janye daga jikin juna sun zaci mutum ne ya taho sai suka ga takalmi,Kai Auta ya daga ya zaci Rabi ce yace Aunty ce fa ba ruwanta taho suka sake komawa suka ci gaba da abinda suke,Daya takalmin Cele ta cire ta wullo kwas a kan Auta tace ku tafi daki Dan uwarku ko na fito yanzu,zagin kadai da yaji yasan Cele ce,Auta dariya yayi ya dauki Salma cak,a baya ya goyata Salma ta dagowa Cele hannu,Cele tace kin jawa kanki tunda kika min rashin kunya wlh sai na kulle ku a daki ya kusa kashe ki Ina nan bayan suna kadan Zaki gane kurenki sai an Miki tunda Rabi tace bakuyi komai ba wato sai iskancin banza ina Sam baza a dinga asarar kiss haka ba.
Suna barin wajen Salma tace saukeni kar wasu su ganmu,ya ajiyeta a kasa ta gudo dakin Rabi a nan ta kwana Auta bai kwana Shima a part din ba baki sunyi yawa ya tafi part din da aka basu da farko can ya kwana shi da Nawwar,da dare Nawwar ya Kira ni a waya yace wanne suna kike so? Nace ko wanne ka sa duk Wanda ya maka,Cele tace karki sake a Saka sunan Abba hali yana bin mutum wlh yaje ya gado Abba ba ruwanmu ,Nace na rasa suna da zan zaba ma ni nace sa masa sunan Auta,ya tambaya Nawaf din? Nace ae mana yace ni Kuma da ba sunan nayi masa khuduba ba,Abdullah nasa amma tunda kina so a sa,nace ai Ina son sunan Auta,yace Banda nawa wato sai na Auta,dariya nayi nace to sa Abdullah din,yace ai ko baki yarda ba babu Wani sunan Auta da zan Saka ni yaje yayi Halin Auta yace ayi masa aure,dariya nayi nace to Saka Wanda kake so,yace better, Salma da sassafe ta dora masa kayan Kari tana sane da mijinta,sai da ta gama soye soyenta Mami ta shugo tace Ina Yan aiki Basu dorawa baki komai ba? Salma tace suna Daya kitchen din nace suje ni nan shi kadai nake wa nasa,Mami tace sabo da shi kadai ne mutum kenan Allah ya kyauta tayi murmushi tana jin Dadi ana kula da danta ta tafi,Salma ta gama girkinta tsaf tayi wanka ta cakare ta Saka sabuwar shadda Fil ta lefe ta tafi wajen Wise tace yi min dauri me kallon bangon gabas,Wise tace ni ban iya irinsa ba tana kwalliya a jikin mudubi itama,tace to me kallon yamma maso kudu fa,Wise tace sabo da Auta? tace to da sabo da wa zanyi shi zanwa ya kalla yaji Dadi,yi min me sanyaya zuciyar masoyi,ayi Miki dai dauri me kyau harda wani daurin soyayya,zo ki zauna,zama tayi Wise ta tsara mata dauri tace Yaya kika gani tace yayi wlh nayi kyau,Aunty zan kuwa birge shi? Wise tace sosai ma ai yau Auta sai ya zauce shafa wannan turaren kiji ta shafa mata a jiki da wuyanta har wajen kunnuwa tace jeki kar ta huce,ta tafi da sauri ta dauki kayan abincinta ta nufi can.
Tana zuwa ba ko kwankwasawa ta tura kofar ta samu Auta da Nawwar a Palo sun sha uban wankan shadda,ta Auta fara ta Nawwar ruwan Kwai kamar Kuma milk,kamshi suke kawai,Salma bata fasa ba ta shiga ta durkusa Yaya Ina kwana ya amsa da fara'a,Auta ta kalla suka hada Ido signa ta masa da Ido ta daga masa babban Dan yatsa a boye,Shima ya kashe mata Ido daya yace ta tafi kar a kalleta,Nawwar yana Kallonsu,bedroom ta shige maimakon ta fita tace kazo in fada ma sakon Mami,Auta yace Dan dai Mami ce kawai amma da ba abinda zai tasheni ya zanyi gani nan ya mike ya bita suka banko kofa,Nawwar baki bude yace ni zasu yiwa wayo lallai yarinyar nan da bariki take a haka dukwi dukwi kamar munafuka tsaki ya ja tare da jawo abincin ya zuba ya hada tea ya fara sha abinsa.
Auta yana shiga yace kin birgeni suka rungume juna,kinyi kyau ya furta tace ai ka fini yin kyau ma,ya sunan yaron yace Abdullah,Masha Allah tace, saura namu ko ya furta yana kallonta tace hmm zan tafi kaje ka karya kar Yaya yace wani abu muke ta bude kofa ta fito da sauri tana cewa karfa ka manta Kai da Mami ba ruwana ta fice,Nawwar ya Kalli Auta Karka raina min hankali,Dariya Auta yayi yace Mami ce,dama ance yaran nan rawar kafa gare su,Auta yace Soyayya muka yi to shike nan ai da aurenmu,Ni nace kar kuyi ne cewar Nawwar.
Miracle naci wanka cikin leshi me tsadar gaske kamar Amarya haka na fito sabo da Nawwar ni da Jaririn ya kashe mana kudi wajen kaya,su Star dukkansu sun ci gayu suna dakina wasu a kasa wasu a saman bed, Bilkisu suka ce duk Yara ne a dakin sai iskanci fal ciki suka zauna a Palo da wasu manyan matan Iyamami ma sai yau ta shugo taga jariri ta Koma Palo,Sabreen ta shigo itama an sha gayu ta zauna tana wani basarwa yaron ma Dan lekawa tayi tace ubansa yayi dai kama anyi dangin Miji masu kyau,Rabi tace mu a gaya mana kyau,ke a gidan naku ma ai baki gaji dangin Papa ba can uwarki kika yo,Sabreen tace ai kin san Uwata kyakyawa ce,a hakan fuska kamar takashi ta Kone, Cele anci dauri an sha kyau cikin material me kyau na larabawa,ta Kalli Sabreen tace ke Malama Zaki tashi daga dakin nan wlh muna farin ciki baza ki jawo mana bacin rai ba kizo kina wani jefar da magana ke kyawun naki uban me ya Kara Miki ji nake tun daga Nawwar ko zance ba a Kara zuwa ba mun San komai muna da labarinsa,Star tace chass ko me Keke ba Wanda ya zo mu dai ayi mana shuru suna muke ko mu tashi tsohon tsumi yawwa,Sabreen ta ja wani tsaki duk kishin Nawwar ne ke damunta tace sai naga me fitar Dani daga gidanmu,Cele ta mike tayi Mika tace wayyo Allah ta duka tace sama da ikon Allah cak ta dauki Sabreen ta yo waje da ita ta watsota Palo,Iyamami tace me zan gani haka yarinya daga zuwanki ita da gidan ubanta ke kina da gado ne a gidan nan,Cele tace da laraabci Ilalliqa tsohuwa kar ki jawowa kanki wlh kiyi shuru kishi jikarki take an saketa Kuma sai me? gida yafi karfinta Mijin ma haka,ke Iya kike nan mene baki sa yaranki sunyi ba muna da tarihin ki kishiyarki ma bakin cikinki ne ya kasheta mun San komai,bakin cikin ki shine ya kashe Mijinki,Dan kishiyarki ma haka kika taba jefa shi a tukunyar dambu ko ba ayi haka aka yi ba,kinji kunya wallah sai mun sakata mun Wala a gidan nan Yar uwarmu sai tayi abinda take so Miji nata kina ganin dai ta haifo danta to Antena tayi aiki ai an dinga haifo Miki irinmu kenan jikanki kullum yana cikin jininmu yana antaya Antena Dan bakin ciki sai dai ya mutu,nifa na gama tsanarku ke da Sabreen kuyi hankali Dani badan Baffa ba da Nawwar ba da yau sai nayi tambarin tsinannu da Ku ba ruwana da tsufanki Kun shugo kuna ganin jariri kuna jefar mana da magana wata kutmar....muka muku,daga zuwa cin arziki Ina jinki Iyamami kika ce anzo an cika muku gida ana cinye muku abinci munyi muku kama da mayunta? Kalli