Showing 129001 words to 132000 words out of 155384 words

Chapter 44 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt

19 Jun 2024

51281

infection yana gyara gaban mace sosai 🙈ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi 😇bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne 🔥 🔥 ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan🙈 sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari 🙍‍♀️👱‍♀️


Masu bukata ku ne wannan number
09065959708






Page naki ne
AIDA MAMAN TASNIM














Bayan su Baso sun tafi Omaira ta shigo tace Aunty kinga abinda Omar ya bani,karba nayi nace inye yarinya anyi goshi sai ki ajiye abinki,ajiye min to Tarawa zanyi na siyawa Abba waya Me tsada nace to Allah ya taimaka,dariya tayi tana furta tunda Umma kin siya mata sai na siyawa Abba nace to kin kyauta ai,nace Uwa Kuma ko rakani Kashi ai Kya siya mata na tsokani Omaira,Omaira tace Allah ya kiyaye ko ficikata ai ni da Uwa haihata haihata ba irin zagin da bata yiwa Umma ba a gabanmu a'a wlh Abba ma dai Dan Mahaifi ne muna Kuma da ilimi dai dai gwargwado if not ai da Shima baza mu kula shi ba,Abba ko sandal din Makaranta bai taba siya mu da shi ba,Nace to ba sai kuyi hakuri ba yanzu ni da aka jefar dani fa Kuma yasan an jefar dani kuyi hakuri rayuwa ce ba gashi ya wuce ba sai labari yanzu ai mu zamu nemi Lada a wajensu ko a Daina tashin zance Raina baci yake Idan na tuna,Omaira tace Chansa Aunty hakuri ai kamata yayi sunanki Hakuri,Nace ke kika sani dai jibi zamu koma gidana kuje da Hamra da me aiki kuyi gyara duk a gyare yake ayi masa na musamman,Omaira tace to zamuje sai mu tafi da wasu kayanki ko? Nace ae haka za ayi.


Mami ce ta Kira Auta da Salma part din Baffa yana zaune tace da Baffa gasu nan sun Daina zuwa school wajen kwana biyar kenan na gaji da fadan Idan basa son karatun su fada,wajen aikin ma Auta baya zuwa Office,Auta yace Kai Mami,karya nayi ai yace ni ban ce ba,Salma ce tace Malaman ne suke meeting zasu yi na sati daya shine suka bada hutu ta Kalli Auta suka hada Ido yace ae ai kuwa meeting suke shiga kullum sabo da yanda zasu inganta Makarantar,shugaban Makarantar yace cin hanci da rashawa yana gurbata masa dalibai dole ayi gyara,Baffa Yana ji yayi dariya kawai,Mami tace Auta to wannan karyar taku bata shiga ba ku canja wata,Salma tace da gaske Mami Kuma ma ba wani cikakkiyar lafiya ce Dani ba malaria har yanzu bata sake ni ba ko? ta furta ta Kalli Auta,Auta yace hakane Kam jiya ma da zazzabi ta yini,Mami ta harare su tace Kai Dalla ku rufe mana baki,Baffa ne ya dakatar da Mami yace dakata ki bisu a hankali Yara ne fa,Auta yace ei yarane mu,Baffa yace ku koma school kafin ku koma gidanku Karka bari na ganku a gida bakwa zuwa,Auta yace to zamu je ai gobe Monday Baffa kayi mata ya jiki Zazzabi tayi sosai,Baffa yace Allah ya sawwake,Salma tace Ameen harda labgabewa,Mami murmushi tayi kawai tace Allah ya shirye ku,Auta yace Ameen dai Mami ya rike Hannun Mami shi yasa nake sonki kece ta karfen,hannunta ta fisge tace dan Allah sakeni ni fitsararre,Salma dariya tayi ta juya ta fice tana fitowa tace Baffa ya gane shi dake Namiji ne,Auta ne ya fito yace My producer, dariya Salma tayi tace ta ya na zama producer? Yace Yara fa zamuyi producing to gaki da industry guda,Salma tace sarki ni me Industry ai Kaci uban Industry din duk ma'aikatan ciki ka tarwatsa su,Rada ta masa tace jiya round 2 kayi fa na sha wahala daurewa nayi saura kadan na gudu,hannu yasa ya sarkafo ta wuyanta ta baya suna tafiya a haka, Abdullah na yana ta uban kuka na rasa yanda zanyi da shi,Auta yace ga mutuniyar can ana fama suka yi dariya,Auta yace Allah sarki bari mu Kai mata dauki suka shugo,a tsaye suka sameni Ina ta aikin jijjiga shi yaki shuru,nace wannan yaro nayi zuciya na ajiye a saman bed nace sai kayi tayi tun safe kake kuka an rasa me aka maka haba,jiya duk bamuyi bacci ba Kai Kaki hutawa ka hana wani sakewa haba Abdullah don't make me loose,Sake daukan abina nayi nace taho kaji na tuna wahalata,Auta ne yace ko dai bashi da lafiya? Nace kaga magungunansa ni tunda Cele ta masa wanka na rasa Kansa wlh,Auta yace ko dai rauni ta masa ba a sani ba,bari a kaishi wajen likitan Yara,dakko shi mu tafi,Salma ta dauke shi suka tafi da Auta da Abdullah jariri yana ta tsaga kuka.


Aka kaishi wajen likitan ya duba shi sosai yace ai rauni aka masa a kirji,kashin hakarkarinsa ne ya goce,gyara aka masa ya bada magunguna yace ni zan sha ba yaron ba,kafin su zo gida yaro tuni yayi bacci suka dawo Auta yace Cele tayi aika aika ke ya za ayi ki bata shi ta wani yiwa jariri wanka me ta iya ita Idan ba masifa ba,Nace wlh na shiga wanka sai gani nayi ta masa wanka ta shirya shi ni bana bata ta masa wanka,Auta yace to kashin kirji ta goce masa,nace Kai bala'i karfi ta sa masa,Auta yace ki kula to,yayiwa Salma rada yace zan fita Madam sai dare zan dawo,Salma da rada itama tace abincin fa? Karki yi zan siyo mana kayan Dadi Wanda zamu samu Madara ingantacciya a jikinmu,Uhm tace a dawo lafiya Karka dade zan kulle maka kofa indai ka wuce 9pm,Yace an gama my Queen,My princess,my Paradise,har da wani rusunawa a gaban Salma kamar yana gaban Gwamna Allah ya tsare min ke,Allah ya ja zamaninki shugabar mata, Allah ya Kara Miki lafiya da yawan rai,macen kwarai sa maza ladabin dole Me hamshakiyar Industry a sarrafa man ja a sarrafa man gyara,ga Madara me inganci ga ...Salma ce ta ture shi tana dariya tace please jeka wai dan kar aji sirrin su, nace Kai Auta ko kunyata,ficewa yayi ko a jikinsa.


Salma na kalla nace Salma me Industry Yan iska,Salma ta fuske tace Dan Allah karki biyewa Auta kin San halinsa da wasa kinga Abdullah sai baccinsa yake ta canja zancen,Nace ke yar bariki ni Zaki wa wayo,dariya tayi tace Aunty Kenan,na jawo zumata ta tsumi na fara sha,Salma tace kaga manya dan San min, nace bazan bayarba ku nemi taku a sirri,please Aunty nace to badan halinki ba sabo da Auta na bata guda a Yar roba,ta karbe tace na gode, Mami ce ta shugo Salma da sauri ta cillata kasan gado tayi wani sakato kamar doluwa,Mami kuwa Abdullah ta dauka ta goya shi ta fice,sannan Salma ta dakko tata tayi sauri ta shanye harda girgijewa da ruwa,na kalleta Ina dariya nace irinku Salma sai kuyi kisa baza a gane ba Kun iya funafunci,tace to sai ka zauna kana talla sai kace ciwon Nononki Mami zo ki kalla kin gani kuzo ku gani,Auta ka gani,Dariya nayi nace jibi I yanzu dai ni Kam Ina gidana Antena sai baza ayi ba,Salma tace ku dai kuna son Antenar nan Abar da ba Dadi ba Kun damu mutane,Nayi dariya nace sai nan gaba Zaki bayani,Wise ce ta shugo ta ta tsinci zancen tace ba a zagin Antena a gaban mu mun San darajarta,Salma ta kama dariya,Wise ta hau iskanci kala tana karkada duwawu tace inama Star zasu zo kiji kirarin Antena,muna ta iya shege Salma tana jin mu,Auta ne daga fita har ya Kira ta daga tana wani kashe murya ana karkashe Ido kamar tana gabansa muka bita da kallo,kamar zata narke tana wani shagwaba tace Baby kaje ne? Auta wai Ina bakin gate na fita da mota har nayi missing naki,dariya ta kama Salma daga fita gate har an Kira waya,sai lokacin yaci gaba da driving yace karki kashe raka ni a haka tace to muje ka tuka mu a hankali,wai a haka ta wayar take raka shi hhhh muna dariya wannan iskanci na su Salma,Yar school din da Salma suke zuwa ta Iya yaren Igbo tsinta tsinta sabo da cudanyya da su,su Auta kuwa dukkansu suna jin yaren har su Baffa Idan suka juya sai ka rantse sune ma Igbo din,Idan zata fadi wata maganar sai ta jefo da Igbo,nace Dan Allah ba Dadi yaren nan wlh bana son ma na iya Ina jin Nawwar yana yinsa wani haushi,Su Wise suna jin yaren sabo da sun Dade a garin nice kawai ban ji bana so Kuma na iya amma sai ji nake yi.


Cele kuwa Sai dare Ahsan yace ta taso su tafi hotel,ta fara fushi zata masa gardama Umma ta kirata bedroom tace mene kike fushi? tace to Mami a gidan ma na dawo bazai kwana shi Daya ba kafin mu tare a gidanmu kina ji wai garin su Miracle zamu koma shi baya son nan,to shine me wallahi baki da hankali baki San ma auren ba ai Yanzu sai yanda aka yi dake kuma dole kibi abinda yake so duk inda yake son zama dole ki bishi nufinki shi zai Miki biyayya baki da hankali baki San maza ba musamman Larabawa taurin Kai ne da su wlh ba a canja musu ra'ayi ki godewa Allah ma da yace zai siya Miki gida a Nan Zaku na zuwa a kan lokaci,shi yasa Rabi ta fiki hankali sai abinda mijinta yake so,Idan Zaki nutsu ma ki nutsu kije ki bi Mijinki,Zata yi magana Umma tace zan tsinka Miki Mari wlh tafi ki bani waje shashasha Allah ya Miki gata kina iskanci bar gidan nan ko inci ubanki,Cele tasan Umma ma akwai fada ta juya ta fito tayi murmushi tace tashi mu tafi,Ahsan yaji Dadi hannu ta rike masa ta jawo shi tace muje Idan na gama rakaka wajen dangi Allah bazan sake zuwa gidan wasu ba muyi ta kwana tare tunda abin haka ne Kowa yace sai an bi miji,Ahsan bai San Cele zuciya tayi ba ya mata kiss a goshi tare da rungumeta a gaban su Rahma suka ce Uncle Ahsan sai gobe,Cele tace wai Uncle sai da safen ku suka tafi sai Hotel dinsu driver ya sauke su suka shiga,ya birge Cele tace a takaice dai na zama yar Hotel kowa Yana aurensa a gidan Miji ni kuwa Ina hotel duk Wanda ya zargeni yayi tunanin karuwa ce ni Allah ya Isa nasan Hausawa da sa Ido da zargin banza,mutum baida tabbas yana ganin Abu ya masa mummunan zato duk Wanda ya zargeni Allah ya Isa bazan yafe ba,sai Kallona sukeyi mutane sun zaci bakon balarabe na samu me shigo da kaya Nigeria da ace a garin su Miracle ne wa zai kalleka ma,Ahsan ya shiga wanka ya bar Cele tana ta masifa,fitowa yayi ya ja hannunta suka shige toilet din tare, towel din da ta daura tana Jira ya fito a wanka ta shiga ita shi ya janye


Cele ta matsa jikinsa da sauri tace haka kawai ka kalleni ta fisge nasa towel din suna dariya tace nayi zuciya Nima na zama Rabi sarkin zuciya tunda dai Babu me kawo min agaji sai dai ace ka tafi wajen Miji baka da uzuri sai na Antena to ai bazan mutu ba ayi ta cin uban local government zan daure har na Saba,yanzu na Daina musu kawai na hakura tunda abin hakane,Ahsan in tana surutunta wani ba fahimta yake ba sai dai ya tsinci wani dariya yake,Cele ta zaga ta bayansa kamar zata hau bishiya tace haka naga Salma tana yi ta dafa kafadun Ahsan ta dora kafa a kaurinsa ta kama zata hau kamar wani Katanga,ta sulmiye ta dawo kasa ta dire ta sake gwadawa tana Nishi Ahsan dariya kawai yake yi yana cewa ta hau wuyansa,Shi dadinsa yake ji sabo da yanda jikinsu yake haduwa skin to skin contact,jawota yayi gabansa Cele tace to Antena ba hakuri Allah ya shiryi Antena,tace ba dama kayi magana ace ka tafi wajenta ai shike nan ta turowa Ahsan kirji tace gani wallah yanzu na Daina magana a kashe ni,Ahsan yace wai bakya gajiya da magana,tace Ina zan gaji Antena ta sani gaba tunda kazo kasar nan shike nan a fargabar Antena nake ni mutum ma ba Tsoronsa nake ba sai Antena wlh bata Isa ba na daina, Ahsan Dadi harda sa mata Albarka duk ya susuce Yana bin Cele da mayun kallonsa,ta kalle shi ta Kalli Antena ta gama kumbura Cele tace uhmmm sannu Bashari gani dan Allah kar ta fashe,ya daure dai sai da suka yi wanka sosai shi ya mata wankan,Cele boobs dinta ya sha laguda a wanka,suna fitowa tace nasan bazan Saka Riga ba rabona da na Saka Riga tun kafin Ahsan Yazo gari kullum Idan muna tare riga Kuma tayi nata waje


Ai kuwa kafin ta rufe baki yana goge mata jiki ya cire towel din har nasa ya Maida toilet Yazo passionately ya fara sarrafa Cele kamar zai cinye ta haka yake tsotse mata jiki,Cele sakon yana Kai mata kafafunta kasa daukanta sukayi a hankali ta zauna a gefen bed yana binta da murza har ta kwanta a saman bed tayi shanana tace wa yaga Bashariyya,kafa ta daga ta dora a dokin wuyan Ahsan tare da jawo shi jikinta ya wani taho kamar karfinta ne yasa,tace wata harka sai Larabawa har ya dau haske,Ahsan ta nunawa Local government tace yi can haka Bashari, yau Ahsan ya sha Kira,In Banda Sunansa ba abinda Cele take Kira tace Ehooo Rabin Kauye na yarda daku,A hankali cikin nutsuwa ya shigeta Cele tana cewa shuway.. shuway Ahsan,wani dadi Dadi zafi zafi,Ahsan kalamai yake furtawa Bai San ma me yake furtawa ba sabo da sweet,harda hawayen Dadi lokacin da yake tsaka da barin Madara, Cele ta zaci hawayen da yakeyi Idan zai kawo wani salo ne shima itama sai ta fara matso Kwalla tasa hannu biyu tana ta faman murza idanuwanta,Ahsan dariya kamar zaiyi me,Cele sai da aka juye sannan ta tuna da Addua tayi kuwa a makare,Ahsan ma sai lokacin ya tuna ya zauce shi Kam.


Da asuba ma sai da Ahsan ya Kara kwasar dadinsa,washe gari ma su Nazifa an Kai musu shi,an rakashi duk inda ya dace kwanan su uku yace su Koma garin su Rabi shi yafi son can,Cele ba yanda ta iya taje ta bawa Kaka kudi sosai tace sai ta dawo yace ba damuwa Cele ayi ta biyayya Nima na samu Yar me Dan Kwari Kwari zan cika da ita,Cele taji Dadi tace to Karka damu Kaka zanzo na ganta za ayi komai wannan gidan barinsa zaka yi a sabon gida zaka angwance,Kaka yace sabo da rashinki zanyi aure,nace tare fa zamu tafi kaka,Yace a'a zan dai dinga zuwar Miki Ina hutawa ko ya kika ce,Cele tace rayuwa Babu kaka Ina zan iya wallahi tare zamu tafi ka bari ka auri takari a can gida fa zai baka a can wallahi indai baza kaje ba to sai dai na fasa binsa,Cele harda kuka ita sai dai kaka ya bita,yace Cele kowacce mace da haka ta Saba,Cele tace Banda ni wlh sai dai in mutuwa ba yanda zanyi amma mene amfanina,Kaka yace dama ban fada mata ba na barta ta samu dai dai ita na je can na auri wayayya,Cele tayi dariya tana goge hawayenta tace ko Kai fa tace sai mun dawo to suka yi Sallama.
Wannan karon a jirgi suka tafi motocinsa an tafi da su tuni suna can.


A Hotel dinsu suka sauka suna yin wanka suka ci abinci me rai da lafiya sannan Ahsan ya fara soyewarsa yana jin Dadi yanzu yanda Cele take sakar masa jiki tana faranta masa zagewa take sosai ba wasa,yau Cele sabo da yau da gobe taji dadin harkar sosai har rasa inda zata sa kanta tayi sabo da murna,tashi tayi ta shige toilet ta rufe da key ta tsaya tare da rike baki ta dafe Kai da hannaye tace Chansa Antena,ta Dade a ciki ita ba wankan tayi ba kawai mamaki take wai taji Dadi,tace kudirar Allah sai da Ahsan ya shigo ya sameta tana ta wani murna,murna yayi yaji shi wani ingarman Namiji ya sa Cele farin ciki taji Dadi.


Bayan sunyi wanka jam'i ya ja su sannan ya Saka rigar bacci shi yace bacci yake ji 2:30pm,Cele shiryawa tayi tace ita zata je gidan Rabi shi ya Kira driver Hammad ya kaita har can,Na dawo daga sashen Wise ba Wanda yasan zata zo sai ganin Cele nayi ta fito a mota driver ya juya,Salma ma dawowa tayi daga school yau Auta ya rigata dawowa a taxi ta dawo tunda bata iya motar ba tukun taga Cele tana ta rungume Cele tace oyoyo ya gida ya Mijin naki? Cele tace Lafiya naga kin wani yi kiba,tace to nifa nake da Auta me Madarar Dano,dariya Cele tayi tace to ya akaji da Antena? Salma tace sai godiya Mu kan karbeta dai dai gwargwado,Dariya na masu nace ba sabanba,Cele harda wakar yabon manzo
La'ilahaillallah muhammadun maulana ta daga yatsa sama dama da hagu tana rawa,Salma Kuma harda dukan kirjin sama sama tana mata Amshi la'ilahaillallah muhammadun Maulana suna bin wakar,nace maza wlh Mami ko Baffa su fito balagaggu ,Cele tana yi da larabci Salma na furta Maulana,sai da suka gaji Salma tace Aunty Cele na tafi ni girki zanyi Autana yana nan,Kice Yazo uwar dakinsa Cele tazo muka yi dariya tace muje Rabin kauye shegiya kugu duk ya bude sabo da Karbar Antena,dariya nayi nace ya ranki.


Omaira ce ta shigo tace Aunty wai ya fasa zuwa sai gobe nace to kin San gidana zamu tafi Yazo can tunda Nawwar yace yau dole mu tafi da dare,tace Allah ya kaimu amma Aunty Dan Allah ni dama cewa zanyi na fasa son Bason Ni Mubaraq

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login