Showing 117001 words to 120000 words out of 155384 words
Chapter 40 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt
yace sai na kwana a office yafi min,Mami tace to da nayi bacci na tashi Alhmdllh Babu sai kadan,yace iceko Zaki iya daurewa? Mami tace ae yace to yawwa gani nan a shirya min abinci me rai da lafiya ruwan jikina ya dawo,Mami tayi dariya tace Kai Auta ya gado wlh a abin dariya ta kashe wayarta.
Auta ko wanka baiyi ba ya zira jallabiya ya fito ya Kira Hamra a nutse tazo inda yake tsaye a compound tace Auta ya akayi ne naga baki yaki rufuwa,Auta yace kinga kece Yar uwata yanzu a gidan nan bani da kamar ki,Hamra tace ae,yace abinda zan fada Miki kawai shine kiyi aure da wuri da gaggawa,Salma ta kwashe da dariya tace to Auta kalau dai? Auta yace kawai na fada Miki ku dinga yin aure, ke in ana Sallah ba a magana shawara na baki kiyi aure kawai,tace to na gode ai zanyi inshallah,ya tafi ya Kara gaba sai wajena Ina kwance ya shigo yace me ciwon nono,nace Kai ka daina jawo min tsiya ya kusa warkewa yace mu gani? Nace baza a nuna ba,yayi dariya yace na dai gani jiya Nawwar yana ta jin haushi na nace nifa bani nace a nuna min ba,nace Kai rabu da shi azaba ta isheni, ya akayi ne Auta Ina Salman? Auta har zai ce bata da lafiya sai ya fasa yace sirrinmu ne ba ruwana tace bakina Kanin kafata,dariya nayi sabo da nasan abin dariyar auta ban kawo komai ba,Wise ce ta shugo ta kawo min abinci tace Auta kalau sai wani dariya kake Kai kadai kamar sabon kamu,Auta yace a bar zancen dai ya juya ya fice,ya tafi wajen Mami ya samu ta fito wanka yace Mami kwalliya kike ne,tace a'a wanka nake,dariya yayi yace harda baka ma Mami ai shike nan,tace wato Auta yanzu kida ka sa a gaba ku cikawa mutane gida da kida baza kuje Makaranta ba ko wlh zan fadawa Baffa ya Dan iskanci an saka ku a school baza ku Maida hankali ba,Auta yace hutu muka dauka na Honey moon,Mami yaushe zaki sallame mu mu koma gidan mu tun da an gama wancen,Mami ta kalle shi tace to ba yanzu ba,yace ai ga irinta nan ba dama muyi Abu sai a sa mana Ido mu wlh gidanmu zamu koma,Mami tace to Idan Kaine da kanka sai ka tafi,yace please Mami,tace ai bance baza ku koma ba Auta zaku koma ba sai ka tambaya ba,to yace ya juya ya tafi cike da nishadi yau sai gashi a bangaren Iyamami wai yaje gaisheta,Iyamami ta zaci kalau kalau harda murna tace ai mun shirya yanzu da Mijin nawa ko? Auta yace ae mun shirya amma ki gyara halinki Idan ba haka ba kishiyarki ta kwace ni ,Iyamami tace wane mutum da tsohuwar Zuma ake magani,Auta yace ke baza ki tareni da Surutu ba ta karfe na tana can ya fice ya barta.
Cele kuwa Ahsan sai da ya lodar musu kayan ciye ciye suka koma hotel,wanka yayi sannan tayi itama yana zaune yana latsa waya ta fito,wayar ya jefar a saman bed yazo ya rungume Cele a hankali ya janye towel din duk karfin zuciyar Cele sai da tayi Kwalla taga azaba tana tunkarota Kuma Ahsan ba hakura zaiyi ba,kokawa ta fara yi da shi Cele ta fara cewa ka sakeni zan zageka,Auren balarabe ba Dadi ba armashi,ta fisge ta ja gefe ta rabe a bango tana zaro Ido,yana ta kowa ta fece ta koma Daya barin tana cewa tsakani da Allah ai ba haka ake yi ba sai ayi Abu salamun salama,Salamun Salama Ahsan,Ahsan yace ae Salamun Salama wai zaiyi ya tafi ya damko Cele ta saki kururuwa a hotel din da ba hayaniya,Cele ita wai da karfinta zata kwaci kanta ita ga me ji da karfi Ahsan riko kadan ya mata ta kasa komai tace ashe ba Salmanu bane,dariya yayi ganin ta kasa kwacewa yace kyaleki fa nake yi ni bana kokawa da mutum,Cele tace Idan da gaske ne ka sakeni mana yanzu,yace ai banda akan wannan abin Ina sonki Ina son shi yasa ban iya hakura,Cele tace Dan Allah kayi hakuri,kafada ya makale tace kar muyi haka dakai Ahsan,yace haka nake so muyi,tace to tambadadde Kai kamar an kifa hular kwano,me zokalar Antena Dan tijara wato tijarani zaka yi to wlh baza kaga bayana ba sai dai Local government taga bayanka ,na taba ganin Antena haka a duniya ta dinga Abu sai kace farfelar jirgi, wai fankar dake wanawa a jirgi helicopter, Ahsan ba sani yayi me take nufi ba, ya dauketa taki tana wutsil wutsil tana masifa tana cewa zai kaini kan gadon jaraba na shiga uku ta dire a kasa tana tirjewa yana Janta a hankali shi dariya ma take bashi kamar yana Jan gardamammen rago haka suke da Cele shi Kuma bazai iya hakura ba ko me zata yi,Cele tace zanyi tsinuwa zan tsine maka,sakinta yayi ya dauketa kamar tsinke,tace kaka kazo ka tafi da gawar Celenka Balarabe ya kashe ni an gama,na jawa kaina.
Cele ta roke shi ya bata waya ya Mika mata kuwa tana hannunsa,tace gwara ko Rabin kauye na barwa Wasiyya,Wayar ya kwace ganin tana bata masa lokaci.
Su Dagaci suna zaune a gida suna cin masara dafaffiya Gaji tace gobe I yanzu muna gidan Rabi,Mairo ce ta shigo tsidik tayi sallama da akwatunanta biyu na kaya da yarta Madina a bayanta,Ido suka zazzaro suka mike tare da hada baki suka ambata Mairoooooo ......
AsmaBaffa🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2 🌼
MATAFIYA
BOOK 2
86-90
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*
Page naku ne
Ummu Shureim
Pretty
Nina
Oum Arifullah
Mmn Zee
Ummita
Mairo suka furta gaba dayansu,Mairo ta tsaya tana kallon su daga baya durkusawa tayi ta zube gwiwoyinta a kasa tana hawaye sosai,tace Dan Allah Abba Gwaggo ku yafe min,Dagaci yace Mairo me yasa kika tafi kika bar gida tunda kaddara ta Riga ta afka mana Kuma ba kowa ya jawo ba face mu muka jawa kanmu domin duk mai aibata Dan wani burinsa yaga masifa ta fadawa wani musulmi to Kansa yake wa karshe Kansa zata fada,duk hakki ne ya ja mana hassada tayi mana yawa burinmu kar wani yaci gaba sai mu,mun zalunci Rabi tun tana karama har ta girma ba abinda bamu yi mata ba gashi duk tsiya Yanzu a karkashinta muke, Rabi ita ce cin mu itace Shan mu komai namu Rabi ce,shi yasa aka ce Idan ka haifi da baka San wa ka haifawa ba tabbas iyayen Rabi mu suka haifawa ita,Dagaci ya bawa Mairo labarin komai tun daga barinta gida,Itama Mairo ta basu labari tun daga barinta gida zuwa zaman saudiyyarta.
Dagaci yace to mene amfanin wannan tafiyar taki to Allah ya taimakeki kinje kinyi aikin hajji kaddararki ce Allah yayi sai kinje yanzu gobe da Asuba zamu tafi wajen Rabi ta haihu,Mairo tace zanje Nima,Mikewa tayi ta rungume Gaji,Gaji tace ai kin bani haushi mene na barin gidan Wanda ya Miki cikin Yazo da Kansa ya bamu labarin komai Bai dade da zuwa ba muka ji labarin yayi aure dama zuwa yayi ya aureki Kuma aka ce kin gudu wlh baki gani ba ya dinga kuka yana bada hakuri ya tuba sosai me rufin asiri kin kudu kin wa kanki, iyayensa ma sunzo da shatara ta arziki,Mairo tace na yafe masa duniya da lahira Nima Allah ya yafe min bari na yaye Madina na Kai musu abar su,Gaji tace Idan yace zai aureki fa? Mairo tace har Abada ai bazan iya zama da shi ba Idan na tuna Raina zai ta baci,Mairo tayi murna jin Gaji zata yi aure,Dagaci ya Kalli Madina yace gata kuwa kyakyawa sai dai kaico ba Yar sunna bace Allah ya rabaki da gorin mutane, gwara a bawa ubanta can ya karata bari ta Kara wayo muje har gida a Kai musu abinda dansu ya shuka gashi ya nuna ya girbi abinsa.
Auta part dinsu ya koma abinsa cike da murna ya dauki Salma ya mata gashin da take ta fada masa,nan ma kuka ta sha shi,ya shirya abarsa cikin doguwar Riga yar kanti me siririn hannu yana gamawa ya faki idonta ya dumbulu na shanunta,Salma sai da ta zabura ta make shi suna dariya,Sannan ya wanke bedsheet din ya shanya yayi wanka abinsa tare da tsarkakewa ya fito ya tsaya a jikin mudubi yana kallon Kansa a mirror yace ya na ganni kamar mace me ciki irin wannan ja Dana Kara yau,Salma inda ya ajiyeta a bakin bed din tana nan a zaune kamar gunki bata cewa kala bata kukan Kuma,Auta ya furta yes Auta yau kayi rugurguza ba irin Yaya Nawwar ba sai da aka Nemo masa magani, sanyi ya gama da shi,amma yaron da ake rainawa ko babba bazai ja da shi ba,ya juyo ya Kalli Salma yace ko ya kika ce ya kika ji lafiyar tawa? Salma ta dauke Kai gefe can tare da hade rai,Auta kuwa kasa kasa yake magana Wanda shi yasan me yake cewa banda jin kunyar ya mace gaskiya ba raini.
Salma tayi shuru da bakinta yace yau ba magana ne? Shiryawa yayi yace na wuce sai nayi Sallar Isha zan dawo,gabanta ya dawo ya durkusa tare da dora Kansa a cinyarta,baki ce a dawo lafiya ba,ni na aikeka cewar Salma ta furta da masifa,Allah ya huci zuciyarki My love farin cikina,ya mata kiss a kumatunta ya tashi ya fita,har ya fita ya dawo yace me kike son ci? Salma tace duk dai bana son cin komai ka siyo min tsire cikin nawa ma ba wani karba zaiyi ba amma ka hado da fruits Salat,da Yar yogurt,nasan ma kadan zan ci Amma dai ka karo da Chips tunda naga ba wani Abu me nauyi bane sai kazar nan da ka siyo min rannan to shike nan ka kawo na gwada ci,Auta yayi dariya a ransa,a fili yace ai nasan baki da ci bare yanzu da kike cuta,tace uhm ka hado da Ice cream, Auta Ido ya zaro yace to an gama.
Salma tashi tayi ta gabatar da Sallar magriba ta koma ta kwanta ba bacci tayi ba.
Auta kuwa ficewa yayi suka hadu da Nawwar a hanya Nawwar ya bishi da kallo yace Surukin Baso wannan farin cikin fa? Auta yace to kafi so nayi ta bakin ciki shike nan bazan yi farin ciki ba a gidan nan sai anji ba'asi,Nawwar yace tunda zaka kashe musu yarinya ai dole kace an sa ma Ido,Auta dariya yayi yace yanzu dai daya muke dakai abinda kake yi shi nake yi,Nawwar dariya yayi yace ai tunaninka yanzu Kai Daya muke? Auta yace Inshallahu kuwa,tsaki Nawwar ya ja ya wuce abinsa,Auta mota ya shiga tare da barin gidan
Auta a titin ma yace yau tukin angwaye zanyi zaku ga gadara sai ya hau tsakiyar titi ya dinga tafiya kadan kadan me Keke ma wuce shi zaiyi,ya tare hanya shi bai tafi ba shi bai tsaya ba ana ta masa horn ko a jikinsa sai dai a kauce a wuce shi ga mutane da rashin hakuri wasu har da zagin Auta,har yaje ya gama abinda zaiyi yayi siyayya ya dawo ya kawowa Salma duk abinda tace a siyo mata,tana saman Sallaya sai da ta idar sannan ta cire Hijab din tana shagwaba tace a bani yunwa nake ji,Ya dakko plate ya zuba mata komai ya dauki tsire Salma tace da kazar zan fara,ya ballo kazar ya sa mata a baki ta yaga tace bana jin dandano sai dai na cusa ta haka,ta lumshe ido tana yatsina tace hakora na ciwo duk sun ji jiki su ma,Auta yana dariya ya dauka zai ci ta kwace tace baza ka ci min ba ai dai ka samu naka rabonka a jikina ka ko shi to ni kadai na isheka ko ban Kai ka koshi ba? Auta yace kin Isa ni na Isa nace kin Kai, sai dai ai Antena kika ciyar ke,Salma tace to baza ka ci ba ta kankane sai Abincinsa yaje ya ci ya kyalewa Salma nata taci ta rage ta Kai kitchen.
Cele tana masifa tace shike nan yanzu zanyi hatsari a Local government,anfi karfina lallashinta ya dinga yi bai mata dole ba,harda cewa ki tausaya min Babu wajen wacce zanje Idan ba ke kamar zai mata kuka,Cele tace ni baka tausaya min ba sai nice zan tausaya maka,yace ai gwara ke naki da sauki a kaina,ya dinga rokar Cele,Cele tace ya zanyi ka hana ka shiga uku a lahira, kadan zaka yi Idan ka wuce misali walla ...baki ya rufe mata da nasa yana kissing dinta wai kar ta rantse,tace ya haukace matar mahaukaci ta tabbata shike ,Ahsan yace kiyi kalaman jiya tace yo ai sai ana jin Dadi ake fada yanzu sai dai na wahala,ya damu shi ta dinga magana tace to ta fara yana kissing dinta a nutse ta furta Wicked ,ta lumshe ido lokacin da yake sarrafa boobs dinta yanda yaga dama tace Disaster, uhmm problem Ahsan yayi dariya ya fahimci tsab ba na dadi take fada ba,yaci gaba da sarrafa Cele tana cewa Trouble,yanda yake tsotse mata jiki dole sai da jikinta ya karbi sakon Ahsan,a nutse yake mata sucking Cele tace to na fara jin dadin,wai shi dole ne sai Anji dadinsa,yana nisa Cele har da kukan Dadi tace uhm uhm Cele karki kiji Dadi mana baki niyya ba, Ahsan kuwa sarrafata cikin salo da kwarewa har ya samu ya shige ta ya ci gaba da gwangwajewa, yau ma haka ya gwangwaje da Cele,kuma tayi dauriya bata yi kuka ba amma tafi jin zafin na yau ma akan na jiya sabo da bata warke ba ya sake, A ranar ta masa wayo tace Umma tace ka tafi Kaduna can zaka zaga dangi kaga kowa sai ka Kai lefe zanzo na sameka,Ahsan yace ba matsala mu tafi tare, tace ai ni jinyar Yar uwata nake Rabi ga Omaira tana nan ku tafi tare Idan ka gama komai ka dawo nan da kwana uku,Ahsan yace shi bai yarda ba indai hakane bazai je ba,Cele tace na shiga uku a can ma cewa zaiyi tare zamu kwana,Cele tace to ka bari sai zan tafi mu tafi gaba daya yace Yayi kyau,haka bayan sunyi wanka yace ta shirya su Dan fita su ga gari shiryawa tayi cikin wata fitted gown ta dora After dress marar kauri da kyar ya yarda ya hakura shi sai ta Saka nikaf, zata yi kwalliya ya hana za a kallar masa mata,powder kawai ya bari ta shafa da lipgloss,Shi kuwa jallabiya ce a jikinsa fara Kal cif cif shi,yayi kyau yana kamshi hannunta ya rike suka fito a kafa,a hanya hannunta ta zuro ta kasan hannunsa ta sarkafo damtsensa da hannunta daya suna tafiya suna hira sai da suka yi tafiya me uban nisa suka bace a hanya suka kasa komawa Hotel din,suka dinga dariya sai sunyi kamar sun gane sai su tsinci kansu a wata unguwar,Cele taxi ta tare musu ta fadi sunan hotel din sannan suka samu aka dawo da su.
Washe gari shuru ba a ga Salma ba babu alamarta,Auta ne ya shigo part din Mami tace wai Salma kuwa kalau take? Auta yace Malaria ce ta mata karfi amma na kaita asibiti taji sauki ma,Dan iskanci har kuje asibiti baza ka sanar mana ba ai ko ya jiki ayi mata yace ta fa warke anjima kadan za ku ganta,tace to ba damuwa,Cele tazo gidan Ahsan ne ya kawota da driver dinsa ya sauketa kafin Yazo daukanta,tana shigowa suka gaisa da Mami,Mami taga Cele da fruits a ledoji ta ajiyewa Mami a gabanta tace gashi inji Ahsan,Mami tace angode, Cele tana tafiya Mami tace uban waye zai sake cin abin hannunki ba ni a ciki mijina ma bazai ci ba,ta Kai fridge ta ajiye ta fice ma Daga part gaba daya,Cele ba knocking ba komai ta banko kofar ta shigo ta