Showing 81001 words to 84000 words out of 155384 words
Chapter 28 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt
ya fito kenan wani me machine ya taho a dari ya takewa Auta kafa faduwa yayi ya rike kafar yana Kara da ihu,mutane suka taho Salma juyowa tayi ta Ganshi a kasa yana ihu ta Riga kowa tsallakowa tana cewa wayyo Sannu ta rike Auta tace kaga halinka ko sai fitina me ya kaika tsallakowa wlh baka jin magana yanzu gashi ka jawo an take ka,Auta yana murkususu yana rike da kafa cikin masifa yace ba ke kika jawo ba sai naci ubanki,Sorry ai ban San machine zai takaka ba ta furta, Yan school ne suka dauki Auta,Me machine yana ta bada hakuri Salma tace Kai Dalla yi mana shuru aikin banza sai ku dinga sharara uban gudu gidan wa zaka je haka ko sama zaka tashi ko matarka ce zata haihu ai sai haka ta ja tsaki ta shiga mota aka tafi da ita asibitin wani Dan ajinsu ne ya ja motar.
Mami ta Kira ta fada musu kafin kace an cika Private hospital kamar wani Dan Gold,Mami ta tambaya me ya kaishi tsallaka titi,Salma tayi Miki Miki a hankali tace rigima fa irin tasa,fitinar tsiya baya ji,kowa dake wajen sai da Salma ta bashi dariya kamar itace Yayar Auta,Auta yace wlh itace gata nan ya kwashe zance ya fadawa Mami,Mami tace Wise Kira min Baso aka Kira Baso,Salma duk ta tsure,Mami da kanta ta fita sukayi magana da Baso yace ku sa masu gadi su huta ta dinga Bude gate tana rufewa sannan ta kula da Auta har ya warke abinci da komai nasa ita zata yi sannan ku kaita gadin gate,Mami ta dinga dariyar muguntar Baso,ta mikawa Salma waya yace kina ji na? Tace ae,yace gobe zanzo Zaki ci ubanki,Salma sai kuka Baso yace zaizo, a ranar aka yiwa Auta aiki wasu kasusuwansa na kafa sun goce kafar har ta kumbura sumtum.
Washe gari da wuri sai ga Baso yayi kyan gani yanzu da gani ya samu canji,ya samu Salma tuni ta fara kuka tana bashi hakuri tace ko mene zanyi indai zaka hakura,Yace yanzu kullum da asuba gate Zaki tafi ki dinga tura kofa kina rufewa ga duk Wanda zai fita a gidan nan,Sannan abincin Auta duk kece Zaki yi,sannan ki kula da shi har ya warke,Salma tace haba Yaya Baso yace ke kinci....zanyi zanyi wlh, tsaki ya ja yace na sa a fada min Idan baki ba zan sani karki bari na bar abinda nake na dawo gidan nan sabo da ke wallahi baza kiji Dadi ba ya juya ya fice ko Sallama yayi tafiyarsa mota ya bi.
Mami taji komai tana wajen,tace to gamu duk shedun Baso ne Idan kika ki yi zamu fada masa,Baffa ma da Papa da suka ji suka dinga dariya gaskiya Baso ya iya punishment ai gwara haka ko ta yi hankali,ba Wanda ya goyawa Salma baya Kuma kowa ya fita harkarta kamar yanda Baso yace musu, ba Wanda ke kulata a gidan yanzu.
Washe gari aka sallami Auta an bashi sandunan karfen ya rike suka dawo gida gaba daya har Salma,tana fitowa Mami zata dauki jakar Auta,Baffa yace kyale Salma zata dauka,takaici ya kama Salma amma haka ta Bude mota ta dakko tana kunci,Baffa yace muje Honey Salma zata raka shi ciki ya janye Mami,Mami bata so a zakunci danta amma ta hakura suka tafi aka bar Salma da Auta,yatsa tasa ta taba shi wai muje tana turo baki,yana tafiya da sanda tana binshi a baya a hankali har bedroom dinsa rike shi tayi ya zauna a gefen bed ya kalleta yace abinci zanci na sha magani,me? ta tambaya, da fada yace abinci nace zanci na sha magani duk ba a dalilinki na shiga wannan Halin ba,ficewa tayi taje kitchen ta samu anyi girki ta zubo komai a tire ta shugo tare da ajiye masa a saman bed ta juya tayi ficewarta tana cika tana batsewa,Auta yayi murmushi kawai,yaci abincinsa ya sha magani ya kwanta,har ta zauna Wise ta shugo tace baki ji horn bane a gate kije ki budewa mutane gate,Salma ta tashi ta tafi tana hawaye ta hau tura gate tana fushi,Nawwar ne ya shigo ta rufe gate, duk babu masu gadi an basu hutu,Nawwar ya kalleta tace Ina kwana Yaya ya amsa da fara'a Shima yasan komai ya wuce ciki abinsa.
Domin Karanta cigaban wannan labari ku danna bulun dake kasa ko kuma Hoton ๐๐๐
https://aihausanovels.com.ng/hausa-novels/yar-aikin-karuwai-book-2-page-96-100-by-asma-baffa
๐๐๐๐
๐ผ'YAR AIKIN KARUWAI 2 ๐ผ
MATAFIYA
BOOK 2
58-60
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN
*MISKI 3in1 Alfirdaus*๐น Albishirinku๐ original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai ๐ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi ๐bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne ๐ฅ ๐ฅ ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan๐ sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari ๐โโ๏ธ๐ฑโโ๏ธ
Masu bukata ku ne wannan number
09065959708
Page naku ne
Jannat collection
Mhiz Auwal
Faeezah
Jalloty
Zuwairayahaya8
Ameesha couture
Wani horn aka sake yi tazo ta bude tana faman yarfe hannu zafi wai hannunta Mami da Baffa ne zasu fita ta dauke Kai gefe daya,Baffa glass ya sauke ya mata horn taki juyowa yace hey gate woman juyowa tayi ta danyi murmushin gefen baki,suna fita ta tura gate ta rufe ta koma kujerar masu gadi tare da zama.
Kitchen ta Koma tana girkin Auta tana zuwa bakin gate ko za a shigo sai faman zirga zirga take daga part din Mami zuwa Gate,tana sani ta zazzagawa Auta yaji da yawa a cikin abincin har ta gama ta hada komai a tire ta dauka ta nufi dakinsa yana kwance yana bacci tace Malam tashi ka jefa ni a masifa kazo kana wani bacci,Ido ya bude a hankali ya kalleta kawai ya ja tsaki yayi murmushi,ya kalleta again yace zan tashi zaune ya Miko mata hannu tazo ba musu ta taimaka ya tashi zaune tana fushi, yace kafar tana kaikayi a min massage kadan,kamar ta daki Auta zama tayi a gefen bed din,ya dora kafarsa a saman cinyarta,ta kalle shi da sauri ta turo baki ta kama kafar Auta me kyau ta fara masa Massage a hankali har da lumshe Idonsa, tana Dan yi yace ya Isa haka na gode,mikewa tayi yace a wanke min kaya ayi min guga sannan azo a taje min gashi,ni na Saka tara gashin wai ta juya ta koma kitchen ta ebo abincin itama ta tafi baki gate da shi tana ci a can tana turawa masu shige da fice gate,Sabreen ce tazo zata fita da motarta ta sauke glass tace me gadi a bude gate fast please sauri nake,Salma ta mike tana doka kafafu ta tura gate,Sabreen ta fice ta Maida ta rufe ta koma taci gaba da cin abincinta,tana gama ci ta koma ciki ta gyarawa Auta dakinsa ya shiga wanka lokacin,Fitowa yayi daure da towel rike da sandunansa yana dogarawa da kyar,ta wuce toilet din ta wanke Kal ta fito fuuu,ta dauki Cumb tace zauna Malam,Auta yace bai bushe ba, ya Mika mata karamin towel yace ki tsane min na gaji,tana hararsa ta karba ta dora a gashinsa tana tsane masa gashin har ta gama ranta a bace,ta dakko handrier ta fara busar masa da gashi har ya bushe ta dakko man gashinsa ta shafa masa kamar ta dake shi haka take ji, ta fara taje masa gashi yace da zafi fa irin wannan cisga haka,ya saki Kara tsayawa tayi tana kallonsa cikin kunci sannan taci gaba da tajewa a hankali ta gama tsaf ta dakko man lebensa na maza ta shafa masa tace oya yi haka ta hade lips dinta,Auta yayi yanda tace,ta gasa masa harara tace fitinanne ta doke shi kadan a gadon baya wani tasss tace ladan aikina.
Wanka tayi a gurguje ta shirya cikin Atamfa Riga da skert maroon ta koma jikin gate da botikan wanki da kayan Auta ance Kuma baza ta wanke a washing machine ba tana zaune tana cin uban wanki kayan da yawa dan ma ba dirty,Mami da Baffa ne suka dawo ta mike ta Bude musu gate ta koma taci gaba da wankinta,Mami tace Allah yayiwa Baso Albarka ya kawo mana maganinta yar banza irinsu sai da wahala suke ganewa.
Tana ta wanki ta daga
boxers din Auta tana bata rai tace bari Muji ta shinshina ta sake cewa bari Muji saitin wajen Abar inda take zama ta shinshina tace Allah ya taimakeka suna kamshi,da gani wannan tasa karama ce ko ta Baso baza ta Kai ba,yo sau nawa Ina ganin ta Baso a wando katuwa tafi karfina ma ta Baso,gashinta ta Sosa tayi dariya tace Allah ya shirya ni la'ilahaillallahu ai na Kalli ta Baso a wando na more bai sani ba.
Kafin ta gama Mami ta fito ta fito tace gobe da sassafe ake bawa flowers ruwa da garden ki tabbatar kinyi,Salma kamar zata yi kuka haka tace to.
Tana gama wanki ta shanya ta koma bedroom din Auta tace na gama maka Malam? yace yes you can go yana kunshe dariyarsa, tace yanzu da yajin nan ka cinye abincin nan? Yace ae mana au yayi yaji dama? Ido ta zaro tace tab wani takaici ya kamata shi bai ma San da yaji ba,Auta kuwa da kyar ya iya ci Kuma yana sani ya nuna mata ba yaji sabo da yasan dan ta bata masa rai tayi to ya nuna Sam baiji yajin bama. daure fuska tayi ta fice.
Tana gama aikin nata tayi Shirin bacci ta fada saman bed sai bacci a gajiye.
Umma ce taga kayan Abinci ana ta sauke mata mota guda wai inji Miracle,murna ta ishi Umma, Omaira tazo tace na Umma ne ita kadai Wanda basa son mata ai Bai kamata suci kayan mata ba ta sa aka shigewa da Umma kayan Abinci kaf dakinta,sai sutura gasu nan iri iri wai Umma ta Dinka suma su Omaira da nasu,ga kudin cefane.sai murna suke har su Bilkisu wahala ta Kare,Abba da Uwa sai zare Ido suke sun rasa inda zasu sa kansu, Washe gari Nawwar ya turo abokinsa Khaleel ya dauki Umma zuwa cikin wani katafaren gida na gaske yayi kyau matuka a unguwa me kyau Umma taga komai an zuba furniture da komai na more rayuwa tace gidan waye wannan kuma? Khaleel yace naki ne inji Nawwar ki dawo ciki ki zauna takardun gidan ya Mika mata,Umma harda kukan farin ciki da ta tuna irin wahalar data sha a rayuwa da haihuwa a gidan Abban su Omaira,Khaleel yace ai ba kuka zakiyi ba Umma sanda kuka ga dama ku tare,Umma tace wa? Dannan ai nazo kenan tace na dai yi waya yaran su kwaso kaya suzo nikam ban komawa cikin ukuba,Khaleel yayi dariya yace to Umma fito ki ga motarki, ta fito suka zaga ta baya taga mota lafiyayya ta kirki me kyau arsh,ta shafa motar tace Allah yayi masa Albarka tana goge hawayen murna tace mutumin kirki Zaki dauka driver ya dinga tuka ki,Umma zakwkura ce tace na koya dai ai Koya zanyi Dan nan da lafiyata da komai,yace me aikin gida fa? Tace sai na aurar da su Omaira kaf sai a daukar min me aiki,yace to shike nan yana gamawa ya tafi,Umma kin komawa tayi shuru Uwa suka ga bata dawo ba ga Yara su Bilkisu sun dakko kurkura suna ta kwashe kayan sawa Dana abinci sauran tarkacen kayan dakin Umma kuwa Omaira ta fito tasa kafa tayi ball da tukunyarsu ta girki ta daki wani bahon wankan su tace Dan ubanku ku lalace tace Uwa ga kwance ne Kya dinga yiwa danki girki tunda bakwa son mata mu Allah ya mana tashi,Ku tashi ku tafi gidan uban wa ai nan ne gidan ubanku dole ku zauna ita uwarku duk inda zata taje to taje cewar Abba yana bakin ciki yaji Umma ta samu gida hadadden ga Alheri daban daban,Omaira taje gaban Uwa ta buga skert dinta da hannaye biyu tace a kada Miki buje a haka Zaki kare ta juya tayi fatali da wani tire dinsu ta bar gidan,Abba yana kallo wato shi baza su iya masa rashin mutunci ba sai uwarsa, Su Rahma suka tafi su tuni sunbi motar kaya,Omaira kuwa ba rawar da bata yi ba a gaban su Abba harda galala da kafafu ta fice,sai kallon gidansu suke suna Murna,Aunty Rabi taci sunanta Miracle wallahi cewar Omaira, su Bilkisu a sabon gida suka yini suna ta kallon motar Umma.
Mairo zuwa yanzu a Hannun Mahmud ta jigata duk kuwa da abinci ta rame tayi duhu Dan man da take shafawa baya bari taje ko kofar gida ya kare tayi uwar Rama,yarinyarta kuwa tayi bulbul da ita,kullum Mairo a kuka take gashi ba dare ba rana sex yake da ita yana jin dadinsa kamar me,Mairo Addua ta koma Allah ya kubutar da ita ta huta,yau yana dawowa ko hutawa baiyi ba ya fara tube kayansa,Mairo hawaye ya zubo mata ko a jikinsa ya fara shafata Babu nutsuwa gagagaga ya shigeta,Mairo azaba tasa ta jawo kwalabarta data fasa ta boye a kasan gado tace sa masa a wuya tace sake ni Dan babarka suka fara kokawa zai kwace kwalabar Mairo ta Yanke shi da ita a Kansa,balarabe yaga jini ya saki Kara,Mairo ta fara Aljanun karya kamar gaske ta hau Aljanu ta barbaza gashinta tana ihu da hauka tana fari da Ido tana kafkafkaf kamar me fyarfyadiya tana gurnani,tsorata Mahmud yayi gashi da tsoron mutuwa Nan take ya saki Mairo duk da haka Sai da ta kafta masa yanka a hannu da kwalaba ya rike hannunsa yana Kara, ta dauki yarta ta fice da gudu Allah yasa yana sauri zaiyi sex bai ko rufe kofar ba,Mairo ta fito tana falfala gudu kamar za a kamata tana gudu tana kwarara ihu a gari ko wanne takari yaga Mairo sai ya kwashe da gudu Shima ya Kara gaba,tana gudu Cele tana siyayya taga mutane radada ga Mairo tana ihu fasa siyayyar tayi ta fito ta kwashe da gudu,Kaka Allah sarki ya dawo daga masallaci da sallayarsa yaga takari yuuuu suna uban gudu Shima yabi sahu sai ga Kaka cankal cankal da kafafu sirara, Yazo ya wuce su Cele,Cele ta tsaya cak tace Yasin bani da amfani tunda kaka ya fini gudu,Kaka kamar guguwa haka, taci gaba da gudu har cikin gida tace wlh sai mun bar garin nan wannan masifa da me tayi kama kullum mutum a gudu,Mairo kuwa sai da ta zo gaban askarawa ta zube a kasa tace da larabci Dan Allah ku kamani ku kaini Nigeria,dariya suka hau yi mata suka ce yau ba ranar kame bace ba a Basu umarni ba,tace Dan Allah ku taimaka wani ya boyeni ana baku damar kame ku fito Dani,suka ki yarda sai gidan Sadiya ta tafi tace wlh ko a kafa sai na tafi Nigeria,da kyar Sadiya ta lallaba ta tace ta bari tukun ayi aikin hajji sai ta tafi Mairo duk ta zauce, a zabure take ta cakumi Sadiya tace Allah ya Isa ke da uwarki tsinannu Kun jefa ni a masifa,kin san haka larabawan suke kika zugani nayi aure,Sadiya tace ahayye muka dai taimake ki,ke da kika gudu kika bar Iyayenki marar tarbiyya kinzo da cikin shege an taimakeki kina mana iskancin banza, Kuma larabawan an fada Miki kowa haka yake da sex da yawa ko a bakar fata ana samun irinsu Wanda basa gajiya sai kiga laifina wallahi sai na koreki Nima nan aure nayi gidan mijina ne kafin ya sakeni Ina caskar kudi zan Kara gaba,Mairo tace Allah ya hadaki da irin Mahmud suka yi kaca kaca daga baya suka shirya dai.
Gwaggo ta warke fes sai dai yanzu tana dingisawa baza ta taba komawa dai dai ba,Dagaci an murmure Rabi tana masa aike akai Akai gashi yana ta kasuwarsa yanzu Jira suke ta haihu suje kafin bikin Gaji,Gaji ta samu Miji a cikin Kano yana da mata da yaransa uku lecturer dinsu ne a da,bikinta saura wata uku kafin lokacin suna sa rai Rabi ta haihu suna ta Shiri, yaran Dagaci mazan suna ta karatunsa suma,Gwaggo kuwa an nutsu lokaci kadan sai ta sa an Kira mata Rabi a waya sunyi hira tace Idan ta haihu zasu je.
Rabi ta basu kabarin anga iyayenta ta fada musu komai tace zasu zo tare da su har gida,Dagaci sai yadawa yake a gari Rabi anga iyayenta,ance wacce Rabin? Rabi 'yata dana rike yar tsuntuwa iyayenta sun bayyana Alhmdllh zasu zo ma.
Seraline kuwa ta dauke uwarta Inna ta Maida ta gidanta bangarenta daban sabo da ita kadai ta rage mata, Inna ana can itama.
Gidan su Cele wasu dakunan da suke Empty sai gani tayi an kawo Yan daudu su wajen takwas gasu da Jallabiya ta maza, can babu zani baza a barsu a garin ba sai dai sunyi bleaching kwalliya suke irin ta mata duk gasu nan a Makkah Yan daudu shekara da shekaru sai su tafi can da sunan neman kudi suna daudu a can suna luwadi sun cika gari suna ta batawa mutane suna,wasu ma sunfi shekara ashirin a can.
Cele tace ya zama dole na bar gidan nan wallahi wannan zama a wannan gidan bala'in zunubi sai ya shafeka,wannan wacce masifa ce haka,dole a raina mu wlh dole a daina ganin Takari da mutunci,wasu ne suke bata wasu akewa takari kudin goro amma akwai na gari, Driver ne yayi Sallama da Cele ta fito ta ganshi da kantamemiyar mota