Showing 63001 words to 66000 words out of 155384 words

Chapter 22 - YAR AIKIN KARUWAI 2 cmplt By Asma Baffa -www.sufinovels.com-.txt

19 Jun 2024

51313

bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai 🙈ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi 😇bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne 🔥 🔥 ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan🙈 sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari 🙍‍♀️👱‍♀️


Masu bukata ku ne wannan number
09065959708














Meenal jin zagin kadai da Cele ta duro sai data tsorata,Cele mikewa tayi zaune tace ohoooo wato shi yasa naga kuna lashe lashen harshe kamar micizai yanzu na gane,ke Meenal kike ko wa Cele tana magana ta sake kunna light me hasken tace Meenal me kike tabawa? Meenal tace kawai dai kin birgeni ne mene a ciki sai kace na kashe Dan mutum ni har kin tsorata ni ma akan wannan mene a ciki,ki tsaya ki fahimta Dadi Zaki je abu a saukake ba sai kinbi maza ba,Cele tace yau naga mummunar ballagar tsohuwar balagaggiya ke a kusa da dakin Allah a nan abinda wasun ku ke yi kenan,zama ta gyara tace yau Zaki ci ubanki wallahi tunda kika taba min kirjina da abinda ke jikin kirjin Zaki gane kurenki wallahi yau sai kin tsotse ruwan nononki tas,Meenal ta zaci ma kawai zance ne sai da taji uban Mari a kumatunta Cele ta tuge mata dankwali ta jefar ta jawo gashinsa sosai ta sake kifa mata Mari tace wannan dukan na taba na bangaren Daya saura Daya,Meenal zafi ya hadata tace ai kin mareni dazu biyu kenan,Wancen ya zube dan banbanki fasika ta samu ta hambare Meenal,zuciyar Meenal ta hangulo tace Nima fa Ina da karfin Dan uwarki ta cakumi Cele,wohoho yau ashe za ayita Cele tayi wata dariyar takaici,tace bari in nuna Miki Dan uwarki cak ta dauki Meenal ta damfarata da kasa ta sa kafa ta take wuyanta tace ke din banza Namiji ma rago irin Ahsan Saluhu ubansa zanci bare ke,ta hau jibgar Meenal da kafa da hannu kamar Allah ya aikota,Meenal tana ihun Neman agaji,Sameera tace Subhannallahi kinga abinda na fada Miki ko kika jin magana wallahi Cele bata gajiya Sameera ta taho zata kwaci Meenal Cele ta jawo Sameera ta fara jibgarta dim dim tace Yan iska lalatattu dama abinda kuke kenan wallahi kinji kunya,Meenal tana hawayen Wahala Cele tace sai kin biyani nono na da kika shafa Ina bacci,Meenal ta fara rokonta tana magiya wallahi bazan sake ba,Cele tace Idan kina bani hakuri wani takaici kike Kara min kin san ni ba a bani hakuri wani Kara harzuka nake.


Kaya ta hau cirewa Meenal sai da ta mata sintir ta koma ta Watso Samira waje ta sawa kofar key sabo da matan gida sun fara fitowa zasu shugo ceto,Wayar wuta ta jawo ta fara laftar Meenal tana ihu,tace kinga abu gwanin sha'awa ko? Ke ko tausayina baki yi kina ganina na kukkumbura amma kizo nema na shegiya dangin shedan shegen Kai kamar na Dujal nono kamar gugan danko Dan ubanki sai kin fara Shan naki ta zabga mata bulala Meenal tana ihun Neman agaji,Yan gidan sai bugun kofa suke akan Cele ta Bude amma taki,dattijuwar da ta bawa Cele daki tace Zaki ci ubanki wallahi kisan Kai zakiyi zan sallameki daga gidan nan kaga yar iskar yarinya a haka kamar ta kirki,Cele tace kece yar Iska Kuma wallahi Idan na fito duk sai naci me muku wanka kuna Yara yau sai ta biyani nono na,matar tana daga waje tace akan nonon banza nonon wofi ko na saniya ya fishi daraja kamar wani Gold aka taba ubansa nonon ni kizo ga nawa kiyi ta tabawa,Cele tace naki ai ba fresh bane tuni ya gama mutuwa ni kuwa nawa sabo ne gal ta sake fisgo Meenal ta lankwaso kanta sosai tace sai kin shanye naki shegiya kalleki gaba daya suffar kabewa ce dake, wato Ina bacci kin lallabo har da tabawa yau sai kin kwana ba bacci daga gani sai ke,Cele tana jibgar Meenal tace me kama da cuta ai ke cuta ce shegiya me kama da kyasbi,makero,karzuwa kekam ai sai dai shekararren gyambo,Meenal tace ni dai kiyi hakuri bazan sake ba shike nan,bakin Cele ta bige da karfi na fada Miki ba a bani hakuri ni ta kama wuyan Meenal tare da Shaketa sosai tana kakari ga duka da kafa kamar zata kashe Meenal sai da taga tana numfashi da kyar sannan ta kyale ta tace wallahi duk ranar da kika sake taba min ko yatsa ko ma da wasa ne sai na kusa kasheki,kofa ta Bude ta tsaya a bakin kofa tana kutuntuma musu ashar tace Idan akwai me shigar mata tazo komai tsufan mace wallahi sai na kirbata a turmi,shi yasa kuke ta lashe lashen baki to Ina gidan nan zaku ga tsiya jin dadinku ya Kare,har da ku dattijan banza ku koma gida kuyi aure ku zauna cikin sutura Kun zabi zama a nan ana wulakantaku mutanen banza wallahi ku kiyayi Allah kuna mutuwa sai yankin Annabi Lut can za a kaiku banzaye Wanda akuya ma ta fiku hankali,Kun taba ganin Dabba ma ta nemi yar uwarta mace sai ku mutane komai kina da shi abu iri daya me mace zata baki tana da shi kina da shi ai kije Hajiya a baki babban itace,duk Kun samu harshenku ku Saka masa karfen banza ku ga Yan iska ana ganinku anga fasikai.


Wata Hajiya ce tace ke Dalla ki barmu muyi bacci ke Zaki mana wa'azi,Cele tace yau ba bacci a gidan nan duk Wanda ya Hana uwarsa bacci to Shima bazai runtsa ba,dakunansu suka koma suka rufe Samira ta koma daki ta kwanta tayi mukus,Meenal tana kwance a kasa taci duka jikinta yayi rudu rudu duk sahun bulalar Cele.
A haka Cele ta tsaya a tsakar gida da dare haka Daya bayan daya take bi tana bugar kofar mutane ba Wanda ya Isa yayi bacci a gidan a cewarta an hanata bacci to kuwa Babu me yi,sai bacci ya fara daukansu sai tabi kofa kofa tana bugu Kuma bana wasa ba kamar zata balla kofar haka take yi ranar haka suka kwana a gidan Babu Wanda yayi bacci.


Washe gari Ahsan bayan sun dauki wanka suka fita Neman Cele ba inda basu duba ba suna nema wajen takari to ba a Santa ba tunda bata Dade da zuwa Makkah ba,Ahsan wata ya samu bahaushiya yana jikin motarsu me tsada Husam yana cikin mota,Ahsan hannunsa rike da tab din Iphone yana dubawa ya Dan Kira matar,karasowa tayi yar hausar da ya iya wajen Cele yayi mata ya nuna mata pics din Cele sanda tana gidansa gata nan zaune a kasa lokacin tana da ciki ta Bude cikinta tana tabawa,yace wannan ka sani nashi? Matar tace a'a larabci ta masa tace ko a hanya bata taba ganin me kama da ita ba,godiya ya mata can sai ga Samira zata wuce sai kallon Ahsan take yi tana cewa ina ma wannan hadadden zai Soni ga kudi ai da na huta,tafiya ta canja ko zata birge shi,Ahsan bai San tana yi ba ma,ya kirata da larabci ya nunawa Samira hoton Cele ya tambaya ko kin Santa? ta gane tsab Cele ce amma bakin ciki kar ko son Cele yake yar uwarta bahaushiya sai tace bata Santa ba tayi tafiyarta
Yini su Ahsan suka yi suna bin layin da suka san Hausawa na zama driver yana Kai su ko Ina amma ba a dace ba,karshe ma a kofar gidan su Cele suka tsaya suna tambaya Babu wacce ta fito daga gidan sai Meenal to tana jin haushin dukan da Cele ta mata sai tace ai na Santa amma jiya jiya nan ta koma Madina,Nan take Ahsan ya juya da mota suka wuce Airport sai Madina a jirgi.

Meenal gida ta koma ta samu Cele tana guga tace yanzu wani balaraben Yazo nemanki wai daga Riyad suke wani kyakyawan gaske matashi wai sunansa Ahsan,Cele ta dago da sauri tace yana Ina? dariya Meenal tayi tace ai nace kin koma Madina jiya,wani bakin ciki ya kama Cele ta kama Meenal ta sake nada mata duka tace bari na karasa Miki dukan jiya Dan ubanki,Meenal tana ihu tace ai indai Ina raye baza kici gababa wlh Zaki gani,sai dai naga Alheri Dan ubanki Abbana ma ya ja Dani ya hakura Cele dashen Allah ce yar iska me Neman mata tun Ina karama ba a so na rayu ba Kuma gashi har na zama budurwa ma Kalli kirji a cike yafi karfinki wannan daga mijina sai Yayana,kwartuwa yanzu sabo da bakin hali Ahsan guda Yazo kika ce bana nan Allah ya tsine Miki inshallah sai an kamaki kin koma Nigeria,takaici ya sa Cele ta dinga fatan tsiya a gidan nan,wannan gidan da muke ciki Allah ka kawo gomnati tayi katafila da shi,Allah yasa unguwar nan gaba daya gomnati ta kwace ta rushe ko Ina ta bajeta Yan iska Yan hassada.
Hajiyan gidan ce ta fito itace me karbar kudin haya tace ke Cele bafa tsoronki muke ba tunda kika zo gidan nan kin Hana kowa zaman lafiya kullum bala'inki ake ji kashe yar mutane zakiyi ko kece kika haifeta? Cele tace bani na haifeta ba amma jiya ta sha nono na Ina bacci ai na shayar da ita Kuma ina mata baki sai ya bita,Meenal baza ki albarka na na daga Miki nono Allah wadaranki kije ga duniya nan ta isheki,na Miki baki ke Kam ke da Albarka shike nan a haka Zaki dai daice ki watse karshe ki mutu kici ubanki,Meenal tace ai ba uwata bace ke ai kin jawa kanki na shayar dake,wallahi Allah ban sha nononki ba ina tabawa ma kika Farka ki tambayi Samira,Cele tace ba ruwansa kin sha yawwa na shayar dake kawai.
Yan gidan suna jin bala'in Cele suma basu yi shuru ba itama bata kyalewa.


Cikin mutanen mu malamai ma Yan tsubbu suna tafiya saudiya takarci suna baje kolinsu na tsafe tsafe da kulunboto,suna samun mahaukatan kudi har larabawa matan aure ake kawo musu suna musu aiki suna biyansu kudi masu yawan gaske suje suna bata musu mutane takari suna koya musu yanda mace zata mallake mijinta ko tayiwa wani ko wata asiri,akwai malamai Yan tsubbu Wanda da dama an kamasu suna can suna prison wasu Kuma an kashe musu passport ba dama su koma kasarsu ko da wasa akwai Wanda Kuma ba a San da su ba suna nan sun cika gari suna tsafe tsafe a can,ko Meenal tana yiwa Larabawa mata hanyar malamai yan tsubbu ana bata kasonta tafi samun kudi ta nan ita,yau ma da wuri taje ta dauki wata balarabiya wai suna yawan fada da mijinta shine aka hadata da Meenal zata mata hanyar malamai,ai kuwa Meenal ta kaita har gaban wani marar tsoron Allah ya Dade a saudiyya yana bata musu Yan gari,suma cikinsu marasa tsoron Allah ke yarda,balarabiyar tayi godiya tace waccen aikin yayi sabo da yana bata kudi yanda ya kamata sai dai Kuma suna yawan fada haka yanzu,Malamin yace an gama yace za ayi yanka,za aje ayi wani aiki a ka'abah ya kissafa makudan kudade balarabiya ta biya harda Kari,bayan ta tafi Meenal ma Malamin ya bata kasonta sannan tace Malam Nima Ina da bukata akwai wata da na gani Ina sonta Ina so na biya butata amma Malam taurin kanta yayi ga karfi wlh ta min shegen duka naji jiki,ni kawai ta yarda Dani duk bukatata kawai ta yarda Dani,Malamin yayi dariya yace bani sunanta ita din banza,Meenal tace sunanta na gaskiya Rufaida,yace na karyar fa? Tace Cele yace tafi abinki zuwa kwana uku kawai ki fara tabata Zaki ga baza tace komai ba zata biye Miki kawai,Meenal taji Dadi ta tafi abinta.


Ahsan tunda yaje Madina a nan Kuma yana da abokai sune suka wuce masa gaba dake Madina ma ba a zama musu a state sai yan Makaranta ko wani aiki da shedu ba irin Makkah bace bakaken Basu da yawa Kuma yawancin na kirki ne ko Ina da suka je Babu ita,Abokin Ahsan ya koma Riyad shi sabo da aikinsa, shi kuwa Ahsan yafi yarda tana Makkah sai ya dawo Makkah ya kama hotel yayi zamansa kullum zai fito a mota da driver ya zaga duk inda bakake ke zama amma baiga Cele ba,hankalinsa a tashe yake kullum,yau kwana uku da dawowarsa Makkah da zama ya fito a mota shi da driver yana bayan mota ya harde yanda ya Saba zama Ya sa anyi parking a hanyar Harami yana can yana danna waya Cele ta wuce ta jikin motarsa ta dawo tare da Kaka ya Rakata ta sauke Umrah sabo da aikin hajji ya kusa,yinin ma Ahsan haka ya koma masauki ba tare da ya ga Cele ba.


Zuwa dare Kuma Meenal tasan kwana uku ta cika wacce malam yace ta taba Cele zata yarda da ita, Cele ta gaji da wuri ta kwanta cikin kayan baccinta blue masu kyau,Samira tana danna waya,Meenal ta tashi ta koma kusa da Cele ta haye saman gadon Cele ta kwanta a gefenta kamar wata mijinta,Samira wani kishin Meenal ya kamata bata so ta kula wata sai ita, sai kace Namiji zai mata kishiya kishin na hauka,tace kin san Allah Babu me cetonki yau tam shike nan gani mene amfanina sai kije inda ba a sonki Dan Allah Baby ki Daina min haka,I love you kin sani wannan cin fuska ne a gabana Zaki kula wata bayan kece kika sabar min,kika min kalamanki na yarda dake ashe abinda kike fada min karya ce,Meenal tace ina baki hakuri wannan dandane kawai zanyi zan dawo gareki ai magani sai da tsohuwar Zuma,Samira kamar zata yi kuka sabo da kishi,Meenal ta fara shafa Cele ta dage rigarta ta fito da Boobs dinta nufinta Cele tana farkawa kawai taci Karo da shi su fara lalata,Cele da wuri ta Farka ta bude idonta,tsoro ma dukiyar fulanin Meenal ya bata ta saki ihu tare da furta mene haka Turus a gabana tayi tsalle ta dire kasa ta kunna light me hasken ta ga Meenal ce tace wallahi yau sai na sumar dake sai kin bar gidan nan,ta cakumi Meenal ta kama Na shanunta ta jawo kamar ta dame danko zata harba, Meenal sai da ta sume Nan take sabo da wannan wajen ba a sa masa karfi Cele ta haye kanta ta dinga jibgarta tana sume, da kyar matan gidan suka hadu aka banbare Cele daga kan Meenal,ruwa aka dinga shafawa Meenal har ta samu ta farfado Cele tana ganin ta mike ta sake zubura aka riketa tace wallahi sai ta bar gidan nan ko na halakata ta fisge ta kwaso kayan Meenal ta dinga Watson su waje,Meenal taga masifa matar da tazo ta same su a gida itace wai take korarta kamar gidanta,da kyar aka samu daki a boye aka canjawa Meenal daki aka kawo Raliya dakin su Cele,Itama Raliya sai Cele take birgeta,Samira ma tashi tayi ta koma dakin da Meenal take aka canjo da Ameera yanzu Ameera,Raliya sai Cele su ma Yan masifa ne na gaske sannan Kuma sunfi Meenal ma maita Idan suka kwallafa rai suna son mace,matar me canja dakin tana sani ta kawowa Cele su Raliya haka suke wannan muguntar Idan kinki biye musu sai suyi ta canjo maki mata daban daban ko za a samu wata tayi nasara,Idan kinki Kuma ko ba Dan Allah ba sai su hade Kai sun jefa ka ciki ta karfi.


Bayan sati daya Cele dai bata ga su Raliya sun nemeta ba sai dai suyi ta lashe lashen harshe suna kallonta,Cele ta fara soya Awara tana kaiwa gidajen bakaken fata a bakin wani gida suke zama,tana uban ciniki Kuma har layi ake mata tun tanayi kadan har ta koma yi da yawa dake ana Kai waken suya suna samu a can,matasa har Wanda Suke haifaffun can bakake suna siya,Katsam Ahsan ya biyo ta wajen da mota yana baya ya kame,yaga an yanyame wata maza da mata tana ta zuba musu abu a Leda tana karbar kudi,hannunta yake iya gani sai yaga kamar Hannun Cele dinsa a wajen yasa aka yi parking,mutane suna yin sauki ya iya ganin Cele ce,shi kadai ya saki wata dariyar da bai shirya ba,farin ciki ya kama shi matuka wani nishadi ya kama shi,Driver yace kamar itace wannan Sir ya furta da larabci,Ahsan idonsa yana kan Cele ko kyaftawa baya yi ya bashi da amsa da ae itace Alhmdllh,yace to kaje wajenta,yace a'a ba yanzu ba so nake sai nayi winning zuciyarta kawai mu Jira ta tashi mu bita naga gidansu,yace to ba damuwa,Ahsan yana ta kallon Cele tana ta ciniki sai masifa take duk Wanda Yazo da rainin hankali sai taci ubansa tana ta musu ba'a yanda ta Saba,wani ne Yazo ta zuba masa ya karba sai ya bata kudin ba dai dai ba ta hau bala'i Kai nifa ba Hajiya Salamatu bace yawwa ba Sallamammiya bace ni ko na maka kama da Sa'ida sanyi kalau ko Saratu ce ni sarkin asara?,ka dawo hankalinka ni ba Sailuba bace wallahi ubanka zanci Karka ga wai ko an haifeka a nan kace zaka rainani naci uwarka da Mai da yaji wallahi kwadon uwarka zanyi na kwadata da Mai da yaji ko nayi kwadon daddawa da ita na ci Dalla matsa Kai gaba daya Kai aka kalla a ka samu sunan Takari Kai Dalla ware,Yaron ya tafi yana dariya irin zagin Cele shi bai taba jin zagi haka bama,Ahsan yana mota wacce ta sha tint fara Kal ya kwanta a kujera ya zubawa Cele Ido yana kallonta cike da
Shauki har saura kadan ta siyar sai ga Meenal tazo ta Miko kudi tace ni Kam na gama siyar da abincina gida zan tafi a bani Awara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login