Showing 27001 words to 30000 words out of 69765 words

Chapter 10 - MATAR AURE BOOK COMPLETE PDF.txt

Advertisement

dayason zata iya zuwa yaje amma shuru baiganta ba.




Alhamdulillah
Nagama free maiso yabiya 300 dinsa dan samun cigaba.


Hmm karkubari abaku labari.


*Shin ya kuke tinanin Abba zaiji in'yaga video nan?*


*Ya kuke ganin Hajjo zataji ace jikanta yayi wannan ɓarnar*?


*Ina labarin zuma? Mikuma take shirin aikatawa*.


*Shin Sadam zaibi husnah Jigawa koko zai iya zama gidan ko barinshi zayyi*..


*Ina labarin kudin da ɗan Iya yace yabashi ya bada koko*.


*Ina iyayen Yah Shekh*?
*Su waye su kansu su Inna*?.


*Ku biyo Yar mutan katsina ku kwashi labari akan farashi mai sauki Yanzu wasan zai fara*




UMSAD MAKENTOSH


*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*


Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.


*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*


Matso kiji hajiyata


Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH


MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.


Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.


Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.




Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin






Sayen nagari maida kudi


UMSAD INCENSE 080 288 27241


2️⃣3️⃣&2️⃣4️⃣


Domin mallaka naki kai Tsaye turo kuɗin ki ta wannan account ɗin 300 kacal.
ƊAHIRU AMINA, Zenith Acc. is 2860983400.Domin neman karin bayani Tuntuɓarni a wannan Number 07038423451


""Inna dake Shanyar kayan wankin ta taji faɗuwar Abu da rufe kyaure lokaci ɗaya, Da sauri ta ajiye tana fadin.


" Subhanallahi! Minene haka ta nufi zauran dan ganema idonta.


Turuss taja ta tsaya ganin mace kwance kamar gawa sai uban kudi da wayarta dake gefe duk sun zube .


Zabura tayi tana dora hannu aka takoma ciki da gudu tana kwalama Sheikh kira.


Dakyal ya iya mikewa ya fito yana tafiya A'hankali hannusa dafe da saitin zuciyarshi dakemai wani irin nawi da ciwo.




"Habib !HABIBIEEE!! gaw..gawa aka ajiyemuna Soro nashiga ukku na lalace cewar Inna Dakyal jikinta na rawa.


Baice komi ba sai fita da yayi yana bin bango Inna tabi bayanshi a tsorace ko kula da yanayinshi bataiba.


Tsaye yayi yana karemata kallo yanajin buguwar zuciyar shi na karuwa , Wanda ke tabbatar mai da in yana kusa da Husnahhh ne kawai yakejin haka.


"Inna Husnah ce, yace yana zamewa ya zauna dan kafarsa bazata iya ɗaukar sa ba,Baison a wane matsayi zai sameta ba,Shin matatta ko rayayya.


"Kaida bakaga fuskarta ba yaza'ayi Kagane Habib? .


Inna taimakeni ki budeta dan Allah yace cikin karaya.


Gabaki daya jikinta rawa yake ta bude Hijjob ɗin data rufe fuskar Husnahhh, sai gata kau ta bayyana.


"Husnahh Inna ta kwalamata kira tana fashewa da kuka tare da jijjigata amma shuru.


Tin sadda Hasashen Yah Shekh ya tabbata na ganin kyakyawar fuskarta ya zabura ya mike.


Gabaki daya ya jawota jikinshi Yayimata ɗaukar yan yara ,kana yasaki kuka sosai yana dora kwantaccen gemen sa akan goshin ta.


Kamin A'hankali ya fara huramata iskan bakin shi cikin hanci,amma shuru batayi ko motsi ba.


Taimake ta HABIBIEEE dan Allah Inna tace cikin tashin Hankali.


Jarumta ya aro yanajin faɗuwar gaba, A'hankali ya bude ɗan karamin bakinta kamin ya zira nashi aciki,hannushi yasa ya toshe hancinta,Cikin lallaɓawa a'hankli ya fara huramata iskan bakinshi da sauri sauri,Like 5mnt taja wata ajiyar zuciya da ƙarfi har so ukku Amma bata buɗe ido ba.


Da sauri ya zare bakin shi kana ya ɗauketa kamar babu yayi hanyar ɗakin Inna da ita,Koda ya shiga tsaye yayi yanamai karema ɗakin kallo a karo na farko da yaji takaicin rashin katifar da basu dashi.
Kasa ya ajiyeta kamin ya shiga ɗakin shi da sauri.
Gaba ki ɗaya jikkunan kayanshi ya jawo ya fito ya shiga dakin Inna,yana shiga ya hau zazzagesu ƙasa wankakki Gogagi, Cikin sauri ya fara warware su,Yana bazasu yana sanya wani kan wani cikin sauri.


Inna kau jijjiga Husnahhh kawai take da har lokacin bata bude idoba sai furgita take.


Saida ya shirya kayanshi tsaf ya bazasu yawancinsu duk fararena ya taɓa yaji taushi kamin ya matsa ya karɓeta daga hannun Inna ya kwantar da ita akai.


Rawanin sa fari tass ya ɗauka ya fita ya jikoshi da ruwa kamin ya dawo ya fara goge goshinta yana dan Yaryarfamata lemar ruwa .


Ahankali ta fara bude idonta kamin tarr ta saukesu akan fuskar shi.


Alhamdulillah yaxey yana sakar mata murmushi.


"Yah Sheikh"


Na'am Husnahhh sannu. Sheikh yace.


A'hankali tace .
" SHEIKH wayata, Dan Allah,wayata itace hujjata,ina take ?


Inna dake kuka ganin yanda Husnahhh tadawo kamar skelator tace .
"Gata nan Husnah, HABIBIEEE samo mata abinda zataci.


Da sauri ya mike ya shiga dakinshi ya hau bincike 700 kawai garai jiya yabada yan kudadensa a Fanso mai littatafai ,Dayason haka dabai bayar ba.


Fita yayi kai tsaye wajen mai shayin bakin hanya ya siyo ruwan lipton cup daya da bread yasa aka soyamai kwai Hudu,kamin ya juyo kamar ya kife ya buɗe shagonsa ya kwaso madara da yawa da milo sugar ya shigo gidan,Damun kauri yamata kamin yashiga dakin ya tallabo kanta da taimakon Inna, Tinda ya kafamata A baki ta fara Ɗaɗɗaka ko tsayawa bataiba, Sosai ta basu tausayi , Dan ko kin tabari a janye ta hada da bread din tayi,sake fita yayi da sauran canjin ya sake sawomata wani ya hadamata,anan ne ta bude idonta tana kallonshi yafara bata tare da bread din taci, shima saida ta cinyeshi kamin ya doramata da kwan taci kadan ta juya kai Alamar ta koshi.


Kamin yafita ya ɗebomata ruwa har tayi bacci.


Koda ya dawo Inna tace.
" ya ajiye ruwan yabar ta tana bukatar hutu.


Kai ya jinjina kamin yace.
" Inna kinga yanda ta dawo kuwa ko idona ne?.


Kai ta gilgiza tace" Tun ɗazu abinda ke sani kuka kenan,ɗiya kamar wacce tayi ciwon tamowa,yanzu abun da yakamata ka kira family nata suzo suganema idonsu ,baidace abarta anan ba,tana bukatar kulawa HABIBIEEE.


Kai ya jinjina kamin yace" bari infara siyo karin ruwa in doramata ta yanda in ta tashi zata iya jin kwarin jiki.


Kai kawai ta dagamai,fita yayi yana sake bincika dakin amma bashi da komi,wayar hannushi ya kallah kamin ya fita da sauri bakin hanyar yaje shagon wani mai communication ya bashi wayar akan yabashi kudin ta.


Jinjinata yayi kamin yace .
"Allah yagafarta malam miyasa zaka saida wayarka mai kyau haka, Duka yaushe ka siyeta?


Murmushi yayi yace" Babu damuwa bani karama sai kabani sauran canjin.


Karama yabashi da cikon 25k .


Fita yayi ya tsaya Mubek phamacy ya siyo Drip da allurai ya dawo gidan.


Anan ya dauramata kana sukayi jugum jugum, saima Inna tayi karfin Halin cewa "Dan Allah ka latsoman yan gidan su susan halin da yarsu take a ciki.


Wayarta ya ɗauka Dan nemowa,anan idonshi yaci karo da Abu mafi muni da baitaɓa ganinba a rayuwa,kenan duk abinda ake tinanin mijin Husnahhh nayi da gaskene.


Tsinke vidio yayi kamin yashiga content dinta yaga sunan mutum 5 ne kawai.


Abbah nah.
Yah Aysha
Yah Meenah
Umma nah
Malamina


Sune kawai .


Da sauri ya duba Recents call dinta.
Anan yaga tafi waya da Yah A'isha akan kowa.


Kira ya dan'namata kamin yaji an ɗauka ya mikama Inna.


Hello Husnah kina lafiya? Aunty Aysha tace.


Assalamu alaikum ba husnah bane cewar Inna.


Subhanallahi wacece Aysha tace a furgice.


Inna tace makwafciyar tace,ga Husnah nan bata lafiya dan Allah in kinsamu lokaci kizo kutai da ita gida.


Kuka Aysha tafara sosai tana gama Inna da Allah akan ta fadamata kanwarta kodai ta mutune?.


Rauni irin namu na mata yasa Inna fashewa da kuka .
"Yah Sheikh na ganin haka ya karbi wayar a natse yama Aysha magana tare da tabbatar mata da Husnah bata mutu ba.


Ajiyar zuciya ta sauke tace "Dan Allah ɗan uwa ka kulamun da ita gove da safe ina hanyar zuwa, yanzu muna nan Asibiti Abban mu aka kwantar dan Allah,in nataho yanzu zasu iya fuskanta wani abu amma gobe Asubar fari zamu taso.


Babu damuwa dama dan kusanine yace yana sauke wayar.


Inna tace kaga kwara haka suzo suga yanda yar uwarsu ta dawo.


Baice komiba yatashi sauran kudin hannushi yayo sayayya kayan abinci wanda zai masu kwana biyu harda kayan marmari ya siyoma Husnah,Da riguna guda biyu, kana ya zauna gefenta sallah kawai ke tadasu itama sai yayi ya dawo Inna tayi, Ranar yini sukai basuci komiba sai
tsaronta suke.


*Sadam*


A wunin ranar manyan Alhazawa yini sukai kiranshi amma bai ɗauka ba, wani masifaffan tsoro yakeji wanda tinda yagama bulayinsa baiga Husnahhh ba ya siyo abinda zauci ya rufe gidan ya shige ya kulle ko ina, Bai sakw fitowaba,ya tsinema Husnah yafi a ƙilga,in'kau yaji ring din wayarshi Yan hanjinshi kaɗawa suke gani yake kamar Abba zai kirashi yacemai Yana ƙofar gida, Duk wanda zai kirashi abokin harkarshi kin ɗauka yake haka ya yini suku suku cikin tashin hankali.




Sai yamma Husnah ta falka da sauri Sheikh ya ciremata Karin ruwan kana yace'' sannu".


Idonta dasuka lutsa ciki tsabar rama ta dago ta zubamai kamin A'hankali tace "Nagode da abinda kukaiman Inna, Allah yasaka da Alkhairi Allah yabiyaku.


Ameen tace tare da fadin" Wace irin jinya kikai da kika dawo haka.


Tace" Inna bani da abinda zanci sai ruwa,baya bani komi.


Sheikh yace" Ya isa hakanan ,zaki iya alwallah?
Dan inyace zaiji abinda akai mata kuka zaitayi bazaiso kuma haka ba.


Kai ta ɗagamai dan sosai taji kwarin jikinta saboda ruwa da alluran da tasha.


Inna ta taimakamata tayi alwallah tayi sallolinta daga zaune dan tanajin jiri jiri ..


Kayan fruit din daya siyo ya ajiyemata tashiga ci sosai kamin tasha ruwa ta jingina da bango ta lumshe ido.


"Inna ina wayata? .


Tace gasunan Husnahhh harma da kudinki.


Inna kibani dubu biyu inyi kudin mota sauran ki ajiye kinsai wani abu gida zani.


Yah Shekh yace'' kishi hakuri ki kwana nan gobe yan gidan naku zasuzo.


Shuru tayi tana maida numfashi dan ko mikewa bata iyawa balle aje zancen tafiya.
Haaka suka dinga bata kulawa motsi kadan sunce mitakeso miza'amata,Sai mangariba inna ta masu girkin taliya dagwalgwajiya sukaci su duka harda Husnah kana tayi Isha ta kwanta .


Washe gari tara su Aysha suka shigo unguwar,da taimakon shwkaru suka gane inda take.


Lokacin da suka shigo layin dakanshi ya fita dai-dai sadda motar su ta tsaya wajen get din makaranta su Husnah daya masu kwatance.


Aunty Aysha ce ta fito da aunty meenah duk kansu idonsu a kumbure,sai mazajensu da suka bude Motar suka fito suna mai mikama Sheikh hannu cikin kamala dan tindaga Sakin fuskar da ya masu suka gane shine suke waya dashi.


Sannu da hanya yamasu su Aysha suka gaidashi ya amsa yana mai nuna masu gidan.


Da saurinsu suka fada gidan da sallama.


Inna ta fito ta amsa tana masu sannu da zuwa.


Gaisheta sukai ta amsa da fara'a tana gwadamasu ɗakin da Husnah take.


Shiga sukai inda suka isketa zaune tayi tagumi tana kallon wuri ɗaya.


Suna hada ido da Aysha wani rauni ya dirar masu su duka suka fashe da kuka suna rungume Husnah.


Inna dake tsaye tana share hawaye tace" Haba dan Allah Aishatu ke da kike babba aike yakamata ace kin lallashesu, Amma sai kita kuka, dan Allah kiyi hakuri in'taga kuna kuka ai hawayenta bazai tsayaba.


Cikin fushi Aysha ta ɗago Jajayen idanuwanta tace" Inna wallahi saina kashe sadam,da hannuna zan cakamai wuka,in'yaso nima in kare rayuwta gidan yari, Inna jibi yanda ya maidaman yar'uwa, Inna jibi yanda ya maida Autar mu, Inna wai kinson wace Husnah ada,wayarta ta zaro ta shiga nunama Inna hoton Husnah tana Budurwa gatanan dakekiya,.


Aunty Meenah kam hawayentama ya kasa tsayuwa, sai shafa wuyan Husnah dake cike da ƙashi take,, kamin tace Allah ya maki sakayya Insha Allah tin Aduniya zai girbi abinda ya shuka.


Aysha ce ta tashi dai-dai lokacin dasu Sheikh suka shigo afusace take tafiya.


Mijinta dayason hali ya rungumota ya sata jikinshi yana mai shafa bayanta.


Lokaci daya ta sakar mai kuka tace "Abban Hanan zokaga yanda matsiyacin nan ya mayar mun da yar'uwa, Taja hannusa suka shiga ɗakin da Husnahhh ke zaune sai binsu take da jajayen idonta.


Gabaki daya mazajen nasu sun gilgiza,,mijin A'isha daya kasance Soja ya mike yace aiko zai fuskanci hukunci dai dai da abinda ya aikata.


Inna tace kuyi hakuri da katsalandar da zan maku.


Ni inaga kutai da Husnah gida kawai a fara kula da ita, Dan tinda yaga ta gudu kuma kunson bazai zaunaba,kwara takoma gida taji sauki ,A wannn lokacin sai adawo batunshi,kana ina da tabbacin ya dangana da an'rabu dashi zai cigaba da abinda yake,Mukuma anan zamusa ido sosai akan gidan nasa,shigarsa da fitar sa,duk da yanzu ina zargin zai iya guduwa kar akamashi amma ai nason zai dawo ko bajima ko badaɗe ko?.




Mijin Amina yace" wannan shawarar taki tayi, saidai muma gabaki daya hankalin mu ba akwance yakeba acen, Domin Abbah ne bashi da lafiya,kana bazanso ace yaga Husnah a halin da take ciki ba kwara ta ɗan murmure, Yanda yake cikin wannan situation din yaganta ahaka komi zai iya faruwa dashi, abinda bama fata,kana inaso Abbah yakama wannan tsinanna ido da ido dan haka Inna dan girman Allah muna rokon alfarma da Husna ta zauna ahannuki zuwa sati mai zuwa,Ta yanda zai sakankance Abbah bazai nemai ba,Awannan ranar sai mumai dirar mikiya muduka akamashi.


Gabaki daya suka amince da haka.


Anan mazan suka fita harda Shekh sukuma su Aysha suka tashi suka zage suna gyara gidan Inna da baida wani datti.


Girki inna tamasu shinkafa da wake suka zauna sukaci sunata lallashin Husnah, Tin batamasu magana harta dan fara suka bata abinci taci kana su Aysha suka ɗauki wayarta sukaga abinda sadam keyi Hankalin su ya tashi .


Karfe ukku aka fara shigowa da kaya niki niki gidan Inna, manyan katiffai guda biyu sai bedsheet masu kyau da taushi,harda kayan kallo madaidaita da karamin fridge.
Sai madaidaita buhun nan kayan abinci shinkafa
Flour
Shinkafar tuwo
Cartoon
Na taliya maca indomie da duk wani abinda mutum zai bukata.




Inna ce ta fito tana salati tare da sakin baki tana ganin kayan da suka cika rabin tsakar gidanta.


A tsawace tace HABIBIEEE miye haka kabarsu sukayi? Na waye,Badai suna nufin dan Husnah zata kwana biyu ba sukaman wannan sayayyar,To maza ku kwashesu kamin in ɓatamaku rai.


Cikin sanyi yace inna wallahi wallahi nahaɗasu da Allah amma sukaita rantsuwa wai sai sun siyo.


Nace subata katifa kawai wai ai ke sukaimawa.


Mijin A'isha yace" Inna ayanzu ke uwace majingina ga Husnah,ga dubban mutane amma dayake ke mai kyautatawace gareta wajenki ta doso duk da bata cikin natsuwar ta, Inna dayake domin Allah kike tare da ita jibi har yanzu idonku kunbure suke tsabar kuka,mizamuyima masoyan kanwarmu inbamu wadataku da abinda baku dashi ba, Tsabar tausayi kayansa yasama ta dan tasamu sauki kuma koda ta tashi bai daukeba har lokacin da mukazo ina da tabbacin akai ta kwana.


Su Aysha ne suka fito suka fara kwasar kayan suka jerasu dakin Inna, gudar katifa suka kai dakin Sheikh take wajen ya haska.


Inna ta hau yimasu godiya da sanya albrka harda hawayenta.


Abinci ta kawomasu dakin Shekh anan sukaci suka koshi sukai sallah la'asar kamin su fara shirin tafiya.


Mijin meenah ya kalli Sheikh yace "ƊAN BALARABE Bani Number ka ka koyamun larabci dan ni ban yarda kai ɗin bahaushe neba wallahi.


Murmushi Yayi kamin ya sanyamashi ya kira anan Sheikh ya fiddo wayar shi gaban aljihu yace gata ta shigo zanyi save da sabon Aboki .


Cikin mamaki yace "Yanzu wannan wayar kake rikewa rakani Toilet? har kana gani da ita .?


Murmushi Shekh yayi yace namafika gani.


Mikewa sukai suka fito su Aysha ma sukama inna sallama,zuwa lokacin sosai Husnah ta dayaye ta dawo natsuwarta har rakiya ta Masu tace su gaida Abba da jiki.


Bayan fitarsu suka koma daki Shekh kuma ya shigo yace Husnah sannu ba komi ko.?


Kallonshi tai sosai tana lumshe ido , Dan wani irin begenshi da wani abu mai kamar So So ta tashi da shi Akanta, Tinda take bata tabajin son abuba sosai kamar yanda taji tanason kasancewa da Sheikh.


"Yadai? Yan matan Inna kika zuban ido ko kinmantani ne ? Cewar Sheikh yana murmushi


"Kayi kyau" tace cikin kasa da murya ba tare da tason magana ta fito ba.


Kallon ta yayi Sosai tare da sakin murmushi yanajin zuciyar sa wasai yace" kinfini kyau umma nah, zanshiga makaranta in zan dawo mikike so..


"Kunmin komi ba abinda nikeso Adawo lafiya tace tana murmushi.


Allah yasa yace yafita zuciyarshi fess da fara maganata sosai.


Yana fita motar su Aysha na tsayawa kofar gidan.


Da sauri ya karasa yana fadi" Subhanallahi badai mantuwa kaiba.


Mijin meenah ne ya fito hannushi rike da bakar leda yace gashi ta hannuka kaba Inna, ya zaayi Ɗan Balarabe na ruke karamawar waya da wace zamu dunga ganin kyakyawar fuskar abokinmu ko Abu Hannan? yace da mijin Aysha.


Gira kawai ya dagamasu yana sakin murmushi..
2️⃣5️⃣&2️⃣6️⃣


Domin mallaka naki kai Tsaye turo kuɗin ki ta wannan account ɗin 300 kacal.
ƊAHIRU AMINA, Zenith Acc. is 2860983400.Domin neman karin bayani Tuntuɓarni a wannan Number 07038423451


"Gabaki ɗaya jikin Shekh sanyi yayi ya buɗe baki zai magana Abban hanan yace.
"Yah Shekh Dan Allah karka mayar da hannu kyauta baya, Yanzu fa gabaki ɗayan mu munzama Abu ɗaya, Dan Allah ka karɓa kawai,wallahi munajinka har cikin jinin jikinmu,Ai Sa'ace yin abota da balarabe kamar ka.


Shekh ya haɗa hannayensa yace" jazakumullahu hubbil jannah.


Ameen suka amsa sukaimai sallama suka wuce.


Da wayar ya wuce makaranta yana sake jaddada Buwaya ta ubangiji,ka bada ƙalilan Allah yabaka kaseeran, Husnah Alkhairi ce Arayuwarshi,kullum rokonshi Allah ya Yaye mai son dayakemata matsayinta na *Matar Aure* amma kullum daɗa jinta yake tana ratsa lungu da sako na jikin shi.


A yau cikin kuzari ya shiga makaranta inda ya koyar da Yara tinda ba ranar tahfix bane ,kana ya fito ya zauna office yana warware ledar wayar, Nan yaga sabuwar iphone mai shegen kyau ta zamani, Sosai yaji daɗi yakuma sake masu Addu'a da fatan sauka lafiya.


Charge ya sanya kamin ya ɗauki karamar wayar ya fara jujjuyawa, Duk yanda yaso ya daure akan azalzalarshi da zuciyar shi keyi kasawa yayi,haka ya lalubo Number Husnah ya Dan'namata kira.


A dai-dai lokacin da ita kanta kwance take ta lumshe ido tana Tinanin karamcin malamin nata gareta,Tanaji wani bege da shauki akansa,Tanaji inama zata iya data kirasa ta dingamasa godiya.Wayar tace ta katsemata Tinanin ta,Ganin shine Cikin mamaki da farin ciki tace *Ɗan halak*
Kaki am'bato.
Ɗauka tayi cikin natsuwa hade dayin sallama.


Am'sawa yayi Yana sauke ajiyar zuciya, kamin Yace .
"Ummah nah ya jikin naki?


Alhamdulillah Yah shekh banajin komi a yanzu.


Cikin farin ciki yace "Da gaske?


"Uhm "tabashi amsa tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login