Showing 39001 words to 42000 words out of 69765 words

Chapter 14 - MATAR AURE BOOK COMPLETE PDF.txt

Advertisement

kikace haka akwai matsala,Nafiso ki kula dani sosai fiye da sabon jariri,Habib dinki na girmama duk kan abinda yake halaliyar sa,ina fatan kin fahimceni kuma zaki ɗauki Ɗammara Ɗaukar nawina kin Amince?.




Cikin kunya ta ɗago idonka ta sauke akanshi kamin kuma A'hankali tana lumshe ido ta mikamai hannuta tace.
" Yah Shekh ina tayaka murnar bayyana Iyayen mu,Allah yasa mutuwace zata raba tsakanin mu..


Karɓa yayi yace "Ameen Nagode sosai" Ƙurratu Aynin, tashi muje kugaisa suga matar data taimaki Habib dinsu sanyin idaniyar Habib ɗinsu, Alkhairi Habib,Da Family nah baki ɗaya.


Murmushi tayi tana kawar dakai dan duk wani iri takejinta, ita data saba jin kyara, kwatsa, hantara, tsawa, amma yau sai kalamai akemata masu zafi gaskiya Sheikh na mussamman ne.


Hannuta yakama A'hankali ta mike yabata takalma tasa batare daya saketaba suka fito har ɗakin shi inda suka iskesu zaune Anyi jugum- jugum.


Da mamaki Ummy sa ke kallan sa da sauran yan uwansa ganin shi rike da mace.


Cikin rawar baki da nuna zallar farin ciki Ummy tace" HABIBIEEE wace wannn,Ko nayi surikane?.


Kai ya ɗagamata yana zaunar da Husnah kusa da ita kana ya zauna gefe Yana ɗan kallon ta cike da so mabayyani .


Cikin tsananin farin ciki Ummy ta bude fuskar Husnah tare da furta masha Allah, kana ta ɗan Rungumeta A'Hankali tana shafa gefen fuskarta tace" Masha Allah bi Ahasanil khalki .


Maryam ma ihun murna tayi tana faɗin" ta samu yar uwa ,ta rungume Husnah sosai ciki Happy, gabaki daya sun burge su Abbah kuma hakan ya nuna masu cewa zasu ruke masa yarsa da mutunci.


Cikin sanyi Husnah ta gaishesu tana mamakin yada dukkansu suka karbeta da farin ciki,Lokaci daya taji ta sake amincewa da shekh shine farin cikin rayuwarta,Cikin Murmushi itama ta ɗan rungume Maryam. .


Inna ce tace Baban Husnah yau zakason ko mu waye.


Cikin rauni ta fara magana kamar zatai kuka.
"Mu yan asalin Fulanin Maiduguri ne ,mahaifina shahararran malamine kundaison yan maiduguri akwai ilimi sosai,Ni ɗayace tal a wajen su saboda duk yan uwana sun rasu,bayan na girma suka bada aurena ga wani Amintaccen Almajirin su mai sunan Idris.


Kasancewar mu masu biyayya ga umarnin iyaye na karba nayi godiya, har lokacin da aka ɗiba ya cika akayi biki aka mikani madaidaicin gidana daya kasance na mahaifina dan Idris iyayensa basu da karfi,zakuyi mamakin iri rikon dayaman dan Rikone na kyautatawa dajin daɗi,sosai muka shaku ina da Shekara daya na haifi yata mace amma tin aciki ta rasu,bayan ita nasake wata haihuwar itama mace amma batazo da raiba,nayi kuka ko ince iyayenama sunyi kuka suna ganin kawai sune nabiyo,Bayan na haifu nasake samun wani ciki amma yazo da matsala yana kai wata tara akamun C's aka fito da Ɗa namiji, amma sanadin haka mahifata ta samu matsala dole aka fitr da ita baki ɗaya.


Danasamu labari nayi kuka na gode Allah, saboda ina ganin shima yaron mutuwa zayyi bazan sake samun ko wani cikin ba.


Miijina Yayita tausata yanajaman aya da hadith akan in'rungumi kaddara da duk tazomun, Haka na yarda da maganar sa Nayi tawakkali, Allah danashi ikon har akayi suna yarona lafiyan sa, akasamasa Sunan Bilyaminu ina cemasa Bilal,Na ringumi yarona akan so da kauna da ba kowane iyaye kema yaransuba, akwai shakuwa sosai da yarona najasa jiki bana alkunya akan duk abinda ya shafesa saboda nason shine farin cikina kuma shikadai garan bakuma wata haihuwar zan sake ba..


Ahaka rayuwa taita ja har Bilal ya kammala primary school dinshi duk akan jagorancin mahifina domin nashi mahaifin bashi dashi tsaron dalibbaine kawai aikin sa saiko in Damuna tayi Yayi noma.


Yana shiga secondary Allah yama Inno ta rasuwa ,Bata wuce kwana talatin ba mahaifinama yabita rayuwata ta dawomana sabuwa ,Munyi kuka mungode Allah daga baya muka bisu da Addu'a.


Bayan an'kammala zaman mokoki mijina yabani duk wata kaddara da malam yabashi sadda yana kwance saboda malam nada rufin Asiri manomine sosai,Ga kiwo yanayi.


Wasu Abubuwan na ɗan siyar nabashi yafara kasuwanci yana kula damu cikin ikon Allah Allah yasama Abun albarka .


Watarana da bazan mantataba shine ranar da mukai bankwana da mai gidana akan zaije tasha karbo wasu kaya, ashe sallama bankwana mukai dashi,domin kau yana fita mota tayi kanshi saidai akamun slalama aka kawoman gawarsa.


Iya rudewa munruɗe nida Bilal, Domin har Asibiti muka kwanta ,Abokansa su sukaimai komi suka kaishi makwancinsa shikenan tashi ta kare.


Rayuwa tadawomana sabuwa mai cike da kunci, gashi Bilal baisom takan kasuwanciba saboda yana matakin shekara ta 16 kacal inaga bazan iya barinsaba kar shima ya mutu ya barni.


Wata rana muna zaune munyi jugum jugum Bilal yace" Inna Dan Allah kibarni ko shagon dake kofar gidan nan ne in bude in'dinga saida abubabawa.


Ban musamaiba na amince yayin da nikuma na fara sana'ar da mahaifiyata keyi wato na haɗa kayan kamshi kunson dai maiduguri garin abun ne, Allah yasama kasuwancin mu albarka nida yarona kota ina muna ganin haske


Bayan jarabawar sa ta fito nace dashi yakamata yayi joining karatunsa sai yahaɗa karatu da kasuwanci.


Atakaice haka yahaɗa har Allah yasa ya kammala digiri dinsa a harkar kasuwanci lafiya ya fada harkar kasuwancinsa gadan-gadan.


A inda nabashi shawara yayi aure ya Nunaman kwara yayi ginin gida kamin lokacin dan bazai iya zama batare dani ba.


Gidan mahaifina da kuma makaranta Allon sa da gidan da nike ciki nabashi nace ya hada amaiyar dashi yanda yakeso.


Haka muka koma cen bayan gidan shikuma yasaki kudi dan-danan aka kammalamana katafaran gida yasai mota ya maidani ciki da kayan more rayuwa babu abinda baiman ba inatajin dadi dasamasa albarka.
Wata rana ne na aikesa Sudan dan hadomin kayan Aikina na turaruka acen ya hadu da Hauwa'u balarabiyace gaba da baya,Iyeyanta masu arzikine sosai kuma dattawan kirki.


Bayan yadawo yafadaman banyi kasa a gwiwaba nasanya ƙanan mahaifinsa nemamasa aure kuma akabashi, bayan wani lokaci akayi auran su anan suka tare gidan da nike.


Cikin ikon Allah arzikin Bilal yacigaba da bunkasa agefema nawa yakara bunƙasa inda Hauwa'u data kasance mai Biyayya kuma ma'abociya hada kaya takaramin wasu sirrikan Dan danan garuruwa da dama babu inda ba'asan muba.


Haihuwarta ta farko Allah yabata namiji mai suna Habib tanacemasa HABIBIEEE muma duk haka mukecemasa ina sonsa Sosai saboda kama yake da Baban shi amma gabaki daya haskensa na mahaifiyarsane , Duk da Baban sa ba baki bane A'a farine tass amma hasken bafulatani yasha banban dana Balarabe. .


Gabaki Ɗaya rayuwa Habib awajena take babu wata tazara tsakanin sa da Yan uwan sa ta sake haihuwar yara har biyu, Kuka tasamin akan tanaso ta tsayar da haihuwa na hanata saboda aganina yanzu yakamata mutara zuri'a sai in'tayata Raino tinda da Karfina..


Cikin ikon Allah sai dama yaran suka shekara kusan goma 12 kana ta haifi takwarata Maryam.


Alokacin kuma Habib na matakin karatunsa na farko a bangaran medicine su kuma su Yan biyu suna shekara karshe a matakin secondary.


Ranar da kaddara ta rabamu itace ranar da Habib yadawo makaranta muna zaune dakina yanashan Fura da rana ƙiri ƙiri, itakuma mamansa tana hadaman wasu turaruka yayin da Bilal ke zaune yana fiddama yara tsaraba daya mana Ta Dubai ɗin daya je.


Wata Dalleliyar sarka yabani da katon awarwaro da yan kunne da zobe .


Habib da kanshi yasaman yana man photo da wayar sa wai nayi kyau sai rahamu muke cikin farin ciki nida family nah kwatsam mukafarajin hayaniya.


Kamar wasa muka farajin halbin bindiga cikin gidan namu ,abin ya razanamu Habib kau cikin jarumta yatashi ya bude window anan yaga mutane bila adadin ko wanne fuskarshi rufe mai gadin gidan namuma sun halbe shi gashinan kwance cikin jini.


Cikin tashin hankali yake fadamana tare da cewa mutashi mubi ta kofar baya mufita.


Gabaki dayan mu muka rikice nikau kuka nasa Yayin da mahaifinshi yafara ƙoƙarin daukata ganib kafata tayi nawie.


Kamar wasa mukaji ana fadin kukamo mai gidan akashe shi kumasa yankan rago wannan Abu shine ya harzukani na mike muka diba aguje mukabi ta kofarmu tabaya mukafara gudu,faduwar danayi itace ta an'karar dasu sukayo kaina gadan gadan,Ganin haka yasa nace da Bilal yakwashe yaran su gudu, Amma yatsaya yana fadin kwara akashe shi, Afusace nace in'baitafiba Allah ya isa hakan yasa yajuya yana tafiya yana kuka.


Sadda sukayo wajena har sunbaccemasu suka kwasheni sukasanya a mota,asadda suka ajiyeni alokacin naga Habib, cikin mamaki nake fadin ya akai aka masu.


Yace bazai iya barina ba shiyasa yadawo baya suka hadamu.


Haka suka ajiyemu wannan daji suna gasamuna wahala ba dare ba rana fatansu kawai yarona yazo karba kudin fansana a kasheshi,Haka muka kwashe wata biyar curr.


Daga karshe dai Allah ya kubutar damu muka fito saidai mungaza gane inda muke.


Wani Makiyayine yayi jahadin shigo damu cikin Barno,Saidai shawara dayabamu muyi gaggawa barin garin saboda yanda yan ta'adda suka hanagari zaman Lafiya kowa yayi balaguro.


Koda muka shiga unguwarmu kasa gane gidan mu mukai duk an rushesa,Munaji muna gani muka baro garin nan da taimakon kudin dayabamu muka shiga motar Katsina saboda yankin nan ne kawai yafadoman a rai.


Sadda mukazo gari bani da komi sai wannan sarkar gamu a galabaice.


Dakyal dai muka iya shigowa cikin gari nida HABIBIEEE mukasamu wani kango muka raɓa bacci mai nawie yayi gaba damu.


Bayan muntashi ba laifi munji kwari anan nakalli sarkar wuyana nace da HABIBIEEE yakamata musiyar muci abinci musamu wajen zama.


Shuru yayi Dan dama ba mai yawan magana bane.


Munfito muna shawagi muka haɗu da wani mutum ya taimakamuna da abinci da ruwa,bayan mun natsu mukabashi labarin abinda ya faru damu.


Shiya taimakamana ya kaimu kasuwa na siyar da zabbana da Katon awarwarona da yan kunne nabar sarka saboda banson uzurin da zai tasoman ba.


Isashen kudi muka samu yamana jagora har gidan shi,yabamu masauki tare da shedamana shi malamine a makarantar nan dake nan ƙofar gida wato inda Sheikh ke koyar wa ,atakaice shine ya siyar muna da wannn gidan muka dawo muna sabuwar rayuwa mai cike da kunci da wahala ga rashin family nah.


Shine ya bukaci Habib da ya dinga koyarwa ko yasamu wani abu na amince tinda yana da iliminsa sosai.


Alhamdulillah yana koya masu sunajin dadi ana sallamasa anan ya hada yan kudade ya bude wannn shagon yana kuma siyar da littafi na addini inya fanso saiya siyar ,Daganan tabasu labarin zamansu da Husnah da wahala datasha har zuwa Auran data nema ma Habib.wannan shine labarin mu kai kuma ya kukayi .?


Kuka sosai yan palon keyi.


Daddy yace sadda kika ambaci zakimun baki anan natafi hauwa tajani tana kuka saboda abinda kika fada,bayan munyi gaba ta turo miki habib ,Anan qani mai mota ya taimakemu yayi gidanshi damu,Munyi kuka munyi kuka munkuma cigita nemanki amma shuru.


Shawara yabani akan na kwashe komi nabar garin nan saboda koma suwaye suna biye dani.


Anan ya hadani da police mota biyu da daddare mukaje gidan na kwashe komi kana muka baroshi muka dawo gidan sa.


Bayan munyi kwana biyu na sake neman alfarma in'koma kozanga in'kundawo,dakyal na iya gane gidan dan samunsa nayi an konesa kurmusu.


Aranar ma anyi dakona dakyal nasha washe gari yace inyi nisa dagari, nima na naki katsina nayo anan nasiyi gida na fara kuma neman ku amma shuru,Haka na kama kasuwancina inda na bude manyan masana'anta Allah kuma yasama abin Albarka,, shekara ɗaya kenan naje umara dan muku addu'a kamar yanda nasaba duk shekara na hudu da aminina na arziki,dayabani Labarin iyayensa basa raye sosai na matsamasa yadawo Katsina mufara kasuwanci.


Bai aminceba sai dai yasai katafaran fili akamasa irin ginina yanzu haka gidan sa na nan kusa da nawa.


Kabbara aka kama kana Hajja ta share hawaye tace lallai kunga kaddara rayuwa, muna fatan Allah yasa kunci wannan jarabawa , Allah kuma ya kara tsarewa.


Ina tsinannen Bahillatanin nan yake wallahi yau saina konaka saina kasheka koni ko kai wallahi sukaji ihun sadam Aguje.


Gabaki ɗayan su sukayo waje .


Da dai-dai yake binsun
da kallo kamin ya sauke idon shi Akan Daddy gaban shi Ya faɗi dam.


Shima Daddy kallon mamaki yake masa kamin yace" Sadam Lafiya?.


UMSAD MAKENTOSH


*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*


Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.


*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*


Matso kiji hajiyata


Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH


MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.


Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.


Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.




Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin






Sayen nagari maida kudi


UMSAD INCENSE 080 288 27241


3️⃣5️⃣&3️⃣6️⃣


A rikice yace Yallabai mai kakeyi a wannan gidan?


Da murmushi ga fuskar Daddy ya nuna family nasa yace" Yau Allah ya haɗani da family nah bayan shekara goma sha biyu da rabuwar mu,Ga Babban ɗana nan mai suna Habib, Yau aka ɗaura Auran sa ga Amaryarsa nan Husnah , Yace ga babban Aminina kuma,Ga yan uwansa twins ne sai autar su Maryam muna cemata Amal sunan mahaifiyata ne gatanan gaban ka ,ga matata itama,Wayan nan kau yaran abokina ne ya nuna Hajjah yace itakuma uwace garemu yakarasa yana sakin murmushi..


Rawa sosai jikin Sadam ya dauka lokacin daya kafe Shekh da hannushi ke cikin na Husnah da kallo,wani kallon bakin ciki da takaici yake masa,saima yanzu ya gane zallar kamar da suke


Hajjah tayi Murmushi tace .
"To ai Baban Habibu ai wannan shine tsinanna da muke baka labari ya wullaƙanta Husnah, shine ba kowa ba,kuma wurinshi aka kwaceta akabama Habibullah.


Gabaki ɗaya Annuri fuska Daddy ya ɗauke lokaci daya ya fara ma sadam masifa tare da fadin zai kira mai gidan sadam din a dakatar dashi daga aiki, zaikuma kwace duk abinda aka mallakamasa, Dan dama gabaki daya kamfanin sane suke aiki wancen shine ogan sadam,Anan Yake tambayar Abba koma shine aka taba kamawa daya sace kudin da zai kaimasa?.


Abbah ya ce shine amma wannan ba matsala bane na basu abinsu dan nima banson kasuwancin naka bane na dai son mai gidan nasa shima Abokina ne, awajen sa na sama masa aiki.


Cikin rashin jin dadi Daddy ya ɗauki wayar sa ya buɗemai Mai gidan sadam wuta tare da umarta amaidoma Abba kudin Sa kaf cikin 5mnt, Nan ya tura masu Account number, Duk yanda Abbah yayi amma Daddy kiyawa yayi Bayyi shuruba saida yaga Alert ya shigo.
.


Hannu Daddy ya mikama sadam yace "bani key din gidana dana mota na , in'yaso katafi wani wurin,nidai ka wulakantama Yah ko? kaje dan kanka duniya ce ta isheka riga da wando..




Kasa sadam ya durkushe yana kuka da Neman afuwa, Akan in aka rabashi dasu baison inda zai raɓaɓa a gafarcesa zai daina.


Afusace Ahmed yace" to ubanwama ya sanar dakai cewa muna nan? Da har ka iya biyomu ka muna fetsara?


Cikin kuka yace.
"Ranka ya daɗe wallahi bayan na falka daga sumar wucin gadin da nayi nasamu na fito palo anan naga wannn tsinaniyar zumar kwance tana bacci,nikuma ɓacin raine yasa na rufeta da duka kota ina shine ta tashi ta fito da gudu nikuma na biyota kamar wasa naga unguwar cike da mutane acikinsu ta shige nikuma wasu daga cikinsu suka kamani suna jifa da ceman kwarto, Dakyal na iya komawa Gidana na rufe najingina da kyaure , Anan naji sanarwar Ɗaurin aure nan .


Saida na tabbatar an watse kana nafito .


Sheikh ya sake matsowa hannusu still na cikin na Husnah kana yaɗan Durkusa gaban Sadam A'hankali cikin sanyinsa da rashin tsoro ido cikin ido yace .
Sadam,Kazama mai hakuri fushi baizama naka ba,kaida ba ka so Mene na kishi?, Yayin daka yar yayin da wani da saurinsa ya ɗauka,irin su Husnah masu kwalwa irin takane kawai ke wasa da rikon su,Ina ɗagama kafane saboda MATAR dana samu sanadin zamanka ne unguwar har muka hadu,Kai ka taimakeni ka kaimun ita har ajina,Yayin da zukatan mu suka Aminta da juna,Cikin sauki kuma Allah ya kwatoman ita daga hannuka saboda Alkhairi na na Tattare da ita,shiyasa ban wasa da Damana ba Nayi wuff da abina,Kaga zan nema ma alfarma saboda sadaukarwar da kamun.


" Daddy ina nema masa alfarma dan Allah kabarmasa motacin sa,ka barmasa Gidan sa,Amma aikin ka ka kwace Abinka,Ka kuma bashi sharaɗi karya sake kawo wani wanda bai dace ba ,in aka kamashi dakaina zan karɓe komi,Malam sadam fita ka kama gabanka cwwar Sheikh yana jan kumatun Husnahhh.


"UMMY tace hakane HABIBIEEE abarmasa .


Sadam kau bakin ciki ya hanashi mikewa saida Daddy yace.


" Ya tashi ya bashi wuri, kuma zai binciki lamarinsa da halayyar daya ke.


Da gudu yabar gidan yana tsinemasu Albarka gabaki ɗaya,koda yaje gidan shi babu kowa ɗaki yashige ya dinga kukan nadama da takaicin yanda duniya ta juyamai baya,Yazama dole ya siyar da gidan nan ya kwashe komi yabar unguwar,kwara yasamu ko da gidan hayane yakama,kuma Babba harka yanzu yafarayinta tinda babu ubanda zai bashi bai kuma iya komiba, Zuma kau sadam ya tsinemata yafi a kilga da Ƙudiri mai girma akanta,yaso ace An'bar Husnah da ko mi zaifari sai yasha Romonta ya more kamin ya furta ya saketa, Idon shi kau idon Ɗan Iya saiya Kashe shi.


Agidan Inna kau Daddy ya kalli Abbah yace "Aboki dayn Allah da manzon sa ka dawo katsina muhaɗa kan zuri'amu waje daya,Wallahi ni kasuwan cin nan kawai zai hanani binka cen saboda gani nikeyi kai din Dan duka abu ɗaya ne, Hajja Dan Allah ki lallaɓaman shi.


Dariya Abbah yayi yace.
" Shakurumin ka,yau na yanke wannan hukuncin, kai kason da Jigawa zani da tini mun dauki hanya amma mundawo kenan Harma nayi order kayan da za'asamun kuma ina da Tabbacin An haɗa yanzu.


Nan su Aysha ma suka fara rigima akan dole ya koma saboda su, Gabaki ɗaya suka rikice da rigima da da kagani kason ta farin ciki ne,su Shekh na faɗin ya zauna anan su Ahmed na faɗin cen zaya.


Ahmed yace "Gaskiya Abba tinda dai dama ni aiki yakaini cen zan dawo nan tinda iyayena dama na nan yafaɗa yanama Umar gwalo.


Umar ma yace nima zan dawo Breck ɗin nan da aiki sai mudawo nan da family nah.


Gabaki daya sukai farin ciki Ummy tace "Nayi farin ciki munƙara yawa,Yanzu yaushe ne zamuyi bikin tarewar Yar tawa?


Umma tace" takuce duk sadda kukeso.


Hajjah tace "abamu kamar wata daya mugama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login