Showing 69001 words to 69765 words out of 69765 words

Chapter 24 - MATAR AURE BOOK COMPLETE PDF.txt

yasa suka fita Inna tace dan Allah abasu Nono sunsha yunwa.


Kai ya dagamata ta fita tana rufe kofa ya dawo kusa da ita ya fiddo mamanta yana masa Addu'a tare da kallonta ya kalli Baby's ɗin daya ajiye akan gado yace" Habibty yanzu shikenan bazan kara sh....




Dariya yabata da kunya hakan yasa tace" kai ko.


Murmushi kawai yayi ya ɗauki daya cikin hikima ya shayar da ita har ta koma bacci kamin dayar ma ya bata tasha ta koshi ya kwantar dasu tare da gyarama Husnah Daketa cije baki rigarta,Dan azaba zafin da tasha sadda suna zuƙa.
Sannu yace yana gyara mata kwanciyar ta take Bacci yayi gaba da ita ya zauna ya tusasu gaba yana kallo.


A haka yayi jinyar ta har ta kwana ukku aka sallamesu suka koma gida.


Ranar suna aka sha shagali na ban mamaki dan Ƙatan holl aka kama akaci aka sha,Gabaki daya members din group na Matar Aure sunje kowa da Yar jikkar sa katuwa suka cika jikka da Dajaja dan asamu na guzuri da kuma zazafe.


Haka dai Taron ya ƙayatar dan Husnah da Habib tamkar taurari ga gadon yaran su a tsakiya su Aysha da Hafsah Aminiya kwarai da meenah manyan yayye sai kai kawo suke.


Bayan wata biyar.


Yan yaran Husnah ne na hango zaune cikin kekunan su na koyan zama, yaran masha Allah masu tsananin kyau,gasu kubul kubul abinsu, Husnah kuma na kwance kan Habib ta tayar da kanta yana dan murza kanta da Shafa kitson kanta dake tsananin Burgeshi.


Habibty tashi kiji
Yace da ita yana kwaso wasu takardu ya damkamata.


Karba tayi cikin mamaki tace na miye?.


Yace wayan nan takardun da kike gani Gabaki ɗaya kaddarakine in baki mantaba kin samu kyauta a ranar walimar mu to sune Daddy ya bani shawarar kama miki shago in samiki kaya irin naku na mata wato lace Atamfa da sauransu, Allah yasama kasuwa albarka yanzu kina da shaguna ukku saboda Allah ya hadaki da yara nagari na kwarai sun tsayama abin Domin ALLAH.


Yanzu gashi Abubuwanki zasu dawo hannuki,in kina da bukatar kafa wani kasuwancin da ribar ki Bissimillah bazan tauyeki ba.




Ringumeshi tayi sosai tana bashi wani zazzafan kiss tare da fadin banson da wane baki zan godemaba mijina,da ace ana samun maza kamarka mara sa bakin ciki da hakika baza'a taba samun matsala sakin aure ba,ina ma addua da kuma fatan Alkhairi akoda yaushe Allah ya jibanci lamarinka yasanya ka gama da Duniya lfy , Allah yakaramana zaman lfy da kwanciyar hankali,ina so muje in fadawa su Ummy da umma akwai kuma buƙatar nima na taimaki mutane kamar yanda bansan da abinba aka taimakan dashi, ina sonka mijina .


Rungumeta yayi sosai yace farin cikin ki shine nawa, in ban wadata iyalina ba wake garan da zanmawa,ina zanji daɗi in na tauye hakkinki bayan na raboki da iyayenki,ina sauke bukatata akanki baki hanani, sai nikuma na zalinceki na hanaki sukuni,in naimaki haka banmiki adalciba.


Sosai ya burgeta hakan yasa ta fara murzashi tana neman susuta tinanin sa.


Dole suka kwashi yaran suka kai gidan ummy suka dawo suka faranta ran juna.


Watan su Mima shidda akayi bikin su Amal da su Sameer zokaga rawar da Husnah ta taka dan Gabaki daya kayan kiching din Amal ita tayishi su sameer kau tabasu gudummuwa mai tsoka, hakan kuma ya karamata farin jini sosai da girma a wannan family.


Wajen bikin ma komi itace kan gaba har akai aka gama suna kuma zaune lfy da Matan su Imran ɗin.








*Tammat bi hamdu lillah, anan na kawo karshen book din nan ina rokon Allah ya gafartaman kuskuran da nayi ina kaunar ku masoyana,In akwai wanda na ɓatamawa yayi hakuri kila ajizancine na ɗan adam,dan zanyi nisan zango,bansaniba zamu sake haduwa koko Anan Rabuwar tamu take Allah A'a lamu , Ngd da mutuntawa fatan Alkhairi wa kowa.




UMSAD MAKENTOSH


*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*


Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.


*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*


Matso kiji hajiyata


Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH


MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.


Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.


Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.




Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin






Sayen nagari maida kudi


UMSAD INCENSE 080 288 27241

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login