Showing 9001 words to 12000 words out of 69765 words

Chapter 4 - MATAR AURE BOOK COMPLETE PDF.txt

Advertisement

turowa .


Kai ta jinjinamata kana ta zauna tanabin madaidaicin ajin da kallo.


4:15
Mutum ukku sukazo suka kama su hudu bayan ta gaishesu tayi shuru.


Daya daga cikinsu ta Mikamata hannu tace" sannu bakuwarmu, ni sunana Hafsah kefa?


Ahankali tace Husnah sunana.


Hafsah tace "to in'babu damuwa inaso muzama kawaye ina fatan anan unguwar kike dan yawancin yan ajin duk nan muke kusa ?


Anan ta kwatantamata gidan ta,stell itama cewa tayi gidan SHIKAƊAI? nan fa Husnah ta cika da mamakin mugun sunan da akema Sadam, ashe shiyasa har mamaki abinda wayan nan kattin sukemai take , Ashe dansu wulakanta mutane ya ajiye , Kai Allah ya shiryamatashi.






Hafsah tace, karki damu zamuyi zumunci, koda bamushiga gidan juna ba, ai ga makaranta natsan matsala mijinki kinji?.


Cikin kunya ta ɗagamata kai .


Wani Malami ne ya shigo suka gaisheshi yace "H/M ɗinku na neman bakuwar da tazo yau taje ta bashi form din data cike..


A'hankali Husnah ta mike tabi bayanshi suka fita gabanta na wani dakan ukku ukku har suka isa madaidaicin office din malam man , Da Sallama, Yayin da ita kuma tayi tsaye bakin kofa tana jiran amata iso


Wani fitinan nan kamshin turarene mi tsananin daɗi da sanyama mutum natsuwa takeji yana fitowa daga ajin.


BISSIMILLAHI Malama wanda yakirata yafaɗa yana katseta daga tinanin da take.


Da sallama ta shiga tare da kallon office din,su biyune tall dayan wanda ya kirata sai wani kuma da kanshi ke duke yana rubuce rubuce.


Ahankali ta gaishesu wanda ya kiratane kawai ya amsa shikau wancen hannu ya dago kawai alamar ta bashi yacigaba da duba rubutun da yayi..


Rissinawa tayi ta bashi tana mamakin dagawa da izza irin tasa...


Kamar yason Tinaninta A'hankali yashiga ɗagowa.


Karaf idonsu ya sarke dana juna
Atare zukatansu sukayi wata irin fitinanna bugawa Dam Dam Dam!!!


Masha Allah tafaɗa azuciyar ta,ganin madarar kyau da zalla wayewa irin ta Addinin musulunci Da natsuwa a wajen Kyakyawan shehin matashin Malamin.


A'hankali ya sauke idonshi yana mai Tazbihi da istigfari asaman jajayen labban sa.


Husnah kau wani masifaffan rawa jikinta ya ɗauka, wanda bata da burin daya wuce ya sallameta ta fita daga ajin nan tadaina ganinsa ko tasamu natsuwar zuciya..


"Kije" yafada a takaice cikin sanyin muryar sa.


Da sauri ta fita daga office ɗin ta koma ajinsu tanajin yanda zuciyar ta ke bugawa akanshi,mikenan mike shirin faruwa ? Babu wanda yason wannan amsa kodai kau ita da kanta ne.


Hafsah tace ga malam nan matso mu duba Littafina kamin ki siya.


Ok tace ta matsa suka buɗe Alkur'anin shafin Suratul Taubah.


Da Sallama ya shigo ajin..


Gabaki ɗaya suka haɗa baki suka gaishe sa ya amsa yana zama akan wata kujera .


A'hankali ya kai idonshi karaf suka tsarke dana Husnah akaro na ba adadi,.


Da sauri ta kawar da kanta tanajin rashin daɗin kamata Dayayi tana mai kallon kurullah.




"Na'am"
Yace Yana mai lumshe Ido wanda hakan yabama Husnah damar karemai kallo.


Farine tass yama linkata haske Sosai,ga wani zankadeden hanci daya dace da kyakyawar fuskar shi,wani kalar lips garai pink yar masu Tsananin kyau, gasu yan madaidaita sai shining suke ,Yalwataccen sajensa dayama fuskarsa ƙawanya yafi komi tafiya da Husnah,Tabbas Sadam nada saje amma ko alama baikai na Malamin taba, danshi Malamin ta tsaf zaka Iya kiransa Balarabe, dan ko sumar kansa ka kalla kason cewa bata cikakken Bahaushe bace duk da ya sanya rawani yanai irin ɗaurin nan kamar na kallabi choge amma bayan luf luf yake abinsa.


Abinda Husna bata saniba kamar yanda take karemai kallo haka shima yake karemata kallo,Yanajin yanda zuciyar sa da ke Fitinannan bugu,aduk sadda yaganta ya kasa ɗauke idonsa daga kanta


Jin Yan ajin sunyi shurune yasashi buɗe ido shi da suka canza launi dga farare zuwa wasu kalar zaiba zaiba suna sheki da kuma ruwa ruwa tamkar na Hawaye.




Bai tsaya buda Alkur'ani ba ya fara musu ƙari cikin muryarsa mai masifar dady da sanyi.


Wanda yasanya Husnah lumshe ido tanajin wani natsuwa na musamman a
Tattare da ita har yakammala akai kai yana kallonta itama in ta Ɗago kai suka haɗa ido sai kuma suyi saurin kawar da kai Suna Istigfari.




Yana samu yakai karshe ya Mike da sauri yace" Hafsah kirawa Malam Abdallah ya muku Bulugul maram dan Allah, ina da wani uzuri yana fadin haka ya fita


Maimakon ya koma office dinsa,Kai tsaye ya fita daga get din, gidan da su Husnah suka fito ya fada ya shiga A har gitse da sallama akan labban sa.


Inna dake zaune da murhun gawayi tana talgen tuwo tace.
" kai HABIBIEEE yau lafiya ko 5 fa bata idaba har ka shigo ko kayi mantuwane?




Kallon ta yayi yama rasa mizaice A'hankali yace" Malam Abdallah zai karasa musune .
Baijira cewar taba ya shige ɗakin dake kallon nata.


Rawanin dake kanshi ya cire ya jefar tare da Hargitsa Yalwatacciyar sumar sa mai matuƙar yawa, Ɗakin ba komi kamar na Inna, sai tabarma da filo saiko tarin littafi masu yawa na addini sai abin sallah da jikkar kayansa guda biyu.


Zirga zirga ya fara yana mai mayar da hannuwansa baya.


A'hankali ya fara hararo surar ta,da kuma kyan da Allah ya mata,gami da natsuwar ta,uwa uba yanda tayi masifar kyau lokacin data furgita Da ta ganshi.


Murmushi yayi yana lumshe ido, Tare da furta Wace kuma kaddara Rayuwar ce tashigoma Habib B Adam.


Kamar kuma an tsikarai ya zabura yana faɗin" Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un *MATAR AURE* cefa.


Rawa jikin shi ya ɗauka sosai wanda ya rasa dalilin jin kunci da damuwar tinani Husnah a Mizanin *MATAR AURE*.


Hannu ya daga sama yace .
"Yah Allah masani yau da jiya, Allah ina kara kusanta kaina gareka,ka hana idona ganin abinda yafi karfinsu, Allah ka hana zuciyana abinda ya haramta gare ta, Allah ka hana idona ganin haramun, Allah ka toshe kunnena daga jin abinda bai halatta ba A gareni.


Husnah kau tinda yabar ajin ta samu sukuni, malamin ya shigo yayi musu ya fita suka dan taɓa labari da Hafsah kamin shidda tayi aka tashesu suka fito.


HAfsah tace "kije cen office din kice SHEKH Habib ya rubuta muki abinda zaki siya duk da yana saro su ya siyar.


Kai ta jinjina mata kana ta fita ta tambayi malam Abdullahi, yace ga gida nan kusa damu to kishiga anan ma yake ajiye su in akwai saiki karɓa wajen Kakar sa.


Fitowa tayi ta faɗama Hafsah yanda sukayi, tace ok akwai kudin hannuki ko sai gobe?.


Kai ta ɗagamata dan daman da zata fito ta zaro 5k cikin kudin da Babanta ya bata.


Suna fitowa hafsah ta gwadamata gidan Inna tace gashinan gidan, ni kuma kinga wannan daga na Inna mairo sai namu.


Cikin mamaki tace "ashe kema kusa muke ina nan zuwa .


Ɗan Rungumeta Hafsah tayi tace" Shikenan sai kinzo, ta shige gidanta yayin da itama ta shige gidan Innah da sallama.




Maraba lale har kindawo yar jikata , Sannu ku an'daisha karatu ko.


Ɗan murmushi tayi akan fuskarta tace eh Inna Alhamdulillah munyi,dama akace inzo nan ana siyar da littafi shine na shigo abani zan siya.


Tace tabbas hakane HABIBIEEE!!!!




Ta shiga kwala kira.


A'hankli ya fito daga dakin karaf suka sake hada ido da Husnah, da sauri ta ɗauke kanta dan yanzu ya canza daga farar jallabiya zuwa wasu kananun kaya rigar polo sheet orange, sai wandon baki kanshi babu wula sai tarin sumar kansa datayi luff luff abinshi.


Kallo daya yamata ya ɗauke kanshi yanajin buguwar zuciya ,wanda ya rasa dalilin da yasa duk sadda zasu samu kusanci yakejin haka daga yau daya da ganin ta .


Kimai bayani mana Ɗiyata wai yama sunan ki Inna tace?.




"Husnah".


Ta bata amsa.


Da sauri ya ɗago kai yace" Husnah Bakin sa Har rawa suke idonshi kuma na kaɗawa lokaci ɗaya zuwa jajaye yarr.


Cikin mamaki take kallon shi da kuma yanayinsu su duka..


A'hankali tace Lafiya Yah SHEKH?


UMSAD MAKENTOSH


*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*


Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.


*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*


Matso kiji hajiyata


Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH


MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.


Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.


Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.




Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin dan ba iyanan ta tsayaba akwai Humra kwalacca turaran wuta da sauran su






Sayen nagari maida kudi


UMSAD INCENSE 080 288 27241


❤️ *MATAR AURE* ❤️
*NA*
*UMMY AYSHA*
9️⃣&1️⃣0️⃣


""Jajayen idanuwanshi ya Ɗago ya zubamata kamin kuma cikin kuzari ya juya ya shige Ɗakin sa.


Wani wahalallan kuka ya kufcemai wanda ya dade bayyi irin saba, Yanayi yana yamutsa sumar kansa yana hargitsa ta.


Acen waje kam cikin Sanyi Inna ta Ƙaƙaro murmushi tace "Kina da sunan mahaifiyar sane, Duk duniya yana daraja mai wannan sunan, Sannan yana tunamai da abubuwa da dama daga mai sunan ,yanzu haka na tabbata kuka yake, tsaya kiga in'samu in lallashe sa tafada tana mikewa Tayi Ɗakin sa.


Jikin Husnah kam duk babu daɗi,Kasa daurewa tayi ta bita amma ta tsaya daga bakin kofa.


Da Sallama Inna ta shiga ta zauna kusa dashi tace


" Habeebullahi dan Allah, Da manzon sa ka girma hakanan ,ka dinga amfani da iliminka wajen yin tawakkali,ka kasance mai tawakkali akowane hali, Habeebullahi kabarwa Allah,kuma wallahi ni nason yarana basu mutu ba, inajin wannan ajikina, Amma mubarwa Allah komi zai wuce inda rabo.


Inna shekara 10 ba kwana goma bane,taya zan'mata da wannan bakar kaddara data afkamana ta rabamu da martabarmu, Inna inda za'a gansu wallahi da tini an'gansu,ni nason iyayena sun'mutu ,Inama zanga Gawarku ko wayanda suka binneki yakara yanasakin kuka kamar mace.


"YAH SHEKH"


Husnah Dake tsaye tana kuka ta faɗa.


Da sauri ya dago kanshi ya kalleta kamin kuma ya fara share hawayen sa da sauri,cikin wata murya mai nuni da rauni yace .


"Dan Allah kije gobe na Dubamiki littafin.


Kai ta jinjina kana ta fita zuciyarta cike da damuwa Rashin bata damar da Yayi,Ga wani tsananin tausayin su da kuma bukatar shiga cikinsu Da taji tana so, Da kuma son sanin su waye ,da kuma sanadiyyar rasa iyayen nashi da Yayi,lokaci daya taji tasake aminta da Inna, takumaji kaunar ta mai tsanani tana shiga cikin kowane lungu da sako na jikinta, Tanaji kuma zata iya faɗamata matsalar ta itama, Dan Babu wanda ya Dace ta ɗauka Amatsayin Uwa kamar Inna.


Tana shiga gida ana fara kiran mangariba.


Da sauri ta isa Palon ta ta buɗe Dan gabatar da Sallab Saidai me?.


Saddam ne kwance kasa tsirara Haihuwar uwarsa, Yayin da Zuma ke kansa sunata gurza juna suna ihu kamar karnuka.


Wata zuciya da ɓacin rai suka zo mata lokaci ɗaya Jin Ana Kiran Sallah,Mazan kwarai na tafiya masallaci Mijinta kam na zina, Hakan yasa a fusace tace Sadam!.


Azabure ya watsar da Zuma ya mike Dan Tinaninshi Hajjah ce .


Ganin Husnah ne yasashi fusata Yayo kanta Ba komi jikinsa Tsabar balai baima da natsuwa Sanya koda Wando .


Bai tsaya komi ba yasa hannu ya kwasheta da mari, Yana sake kaimata wani ta gefen damar ta.


"Yaushe mukazo nan dake,Yaushe kikaga fuskar da har mukazo lokacin da zaki faramun tsawa ?Kina mun kira kamar Ɗanki,Ni zakikatsema jin Daɗi na, ,Bance ki daina kishina ba,Karamar Yar iska kawai,haka zakiyita kallona amma wallahi baki ba wannan yafada yana kama gabanshi tare da gilgizashi kana ya saki murmushin mugunta yace,Na fadamiki da gidana bazan iya zuwa Hotel ko office ba, Anan, agabanki zanci duk wadda nike so, Dan fatana zuciyarki ta buga in rabi da Ƙaya,Ki wuce kibani waje tinkamin in halbeki,..


Wani irin rawa da bari labbanta suke cikin bacin rai tace "Akan Karuwa,akan wannan kake Dukana ina matsayin matar ka Sadam,,Akan Yar...


Iya karfinshi yasanya hannusa ɗaya yakaimata bahagon naushi gefen fuska Yana Huci.




Take ta faɗi awajen tana sakin kuka jin wani duhu Dall daya mamaye idonta...




"Banza jaka nizaki kira Sadam kai tsaye har so biyu, kina iya kiran ubanki da sunansa Lukman,ko saini da kika raina,Nidama nafi uwarki da ubanki matsayi tinda nike amsa sunan miji awajenki,ina baki ci inbaki sha,badan ina amfana dake da komi ba jaka sai dai kici kiyi kashi .




Zuma daketa kallonsu ta saki murmushi tace" Common Sweet karta ɓatamun ranka kayi Halin Alayyahu wato ka Lafkace, Kaga duk ka batama palon kamin Asarar ruwan Daɗin ka .


Wajenta yayi suka cigaba daga inda suka tsaya.
.


Husnah kau mikewa tayi bata sake kallon inda suke ba tayi Ɗakinta tanajin yanda idonta ya kunbura Sasur kamar zai Faɗo.


Gaban mirro ta tsaya taga yanda wajen yayi mugun jah Alamar kwanciyar jini, idon kuma ya kankance Sosai Yayi jawur.


Allah kamin sakayya ta faɗa cikin kuka, ta shiga tayi wanka ta gasa fuskarta ta Ɗauro alwallah ta fito ,ta samu wuri ta zauna dakyal ta iya sallah koda ta ida zazzabi duk ya sakkomata haka ta kwanta ko sallah bataiba tana rawar sanyi, Sai tsakiyar Dare ta samu A Daddafe tayi sallah isha,taso karawa da nafila amma bata iyawa anan tayi kwanciyarta tana mai Lulluɓewa da Hijjob Inta.




Karfe 11pm zuma ta kalli Sadam tace" Sweety gaskiya ni banajin daɗin sayen Abincin da kake muna,Nafiso kana yo muna cefane waccen Yarinya tana aikin dafamuna, Da Taitacin naka abanza ai kwara ace tana muna aiki ko an ƙaru da ita.


Kai ya jinjina yace Hakan ya yi, Da safe zanyi cefane.


Wani makirin murmushi ta saki kana ta Ɗakko mai Drinks ɗin power horse ta bashi yasha.


Yana gamawa bacci ya kwasheshi.


Da sauri ta mike ta Zaro wayar ta Ta hau yimai Photo bayan ta cire Gajeran wanson sa,Tana gamawa ta ɗakko farar takarda nan da Taima ɓoyo sosai kana ta suri key din motar shi ta fita daga gidan , Kai tsaye Wani club ta nufa matattalarsu ta hadu da wani Hamshakin Alhaji da kawarta tamata kamu Bayan taci ta rage,Yana ganinta ya ware mata hannu a guje tayi kanshi ta fada jikinshi nan ta fara rikitashi dakyal suka iya shiga mota yaja suka shiga cikin Harabar katsina motel din Dake cikin G.R.A.


Gidan su YAH SHEIKH kuwa dakyal Inna ta lallasheshi yayi shuru kana ya mike ya fita yayi alwallah yazo ya fita masallacin dake kusa da gidan, inda yajasu Sallah, koda yagama gefe ya koma yana azkhar, A'hankali ya fara Tinano Husnah dakuma abinda ya cemata, Da irin yanda tabar gidan cikin sanyin jiki kamar bataji daɗi ba.


Am sorry Mommah ya furta akan laɓɓansa.


Bayan sungama Isha ya fito ya shiga gidan su, anan sukaci tuwo da Inna akwano ɗaya kamar yanda suka saba, kana ta ɗan faramai fira yana ɗan kadamata kai danma shi ba mai yawan magana bane, kawai yana ƙoƙarin ɗebe mata kewa Saboda bata da kowa sai shi.


HABIBIEEE kason mene ya faru kuwa?.


A'a yace yana mayar da hankali shi a kanta .




Tace" kason Husnah Matar SHIKAƊAI ce.


Cikin rashin fahimta yace waye haka ?


Tace" kai haba ga Babban gida nan kusa damu kana gani ,inda kattin nan masu gadi suke , Ashe MATAR gidan ce, wallahi Habeebullahi kallo daya namata naji ta shiga raina, kana ina tausayinta dan daga gani tana cikin matsala,sabodafa murna Tin 2:20 ta shigo makaranta, ka kauga inda lafiya ai bazata fito haka ba..


Cikin sanyi Yace" Allah ya kyauta yakarasa yana fita ya rufe gidan, kana ya dawo Yace Inna sai da safe ko.
Tace "Au yauma bazaka bude shagon ba?..


Fuskarshi ya Yamutsa kana yace" eh sai Allah ya kaimu kana.


To tace kana ya shige ɗakin shi ya fiddo babbar wayarshi ya fata latse latsen daya kasa gane komi,Dan gabaki ɗaya photon Husnah ne ke masa gizo A Screem ɗin wayar.




Wannan Al'amari ya fara damunsa gaskiya,Yana malami masani wanda yason hukuncin
Rashin dacewar tinanin MATAR AURE dayake duk yinin ranar.


A'hankali bacci ya kwasheshi akan tabarmar sa.


Karfe Ukku ya tashi a Gigice duk ya haɗa gumi.


Tashin hankali wanda ba'asa masa rana yafada yana mikewa a zabure tare da rarumo wayarshi ya Haska gaban wandon shi.


Gabaki ɗaya idonshi ya zaro ganin wajen jigif,Gashi har lokacin yana Tsatsafo da Ruwa..


Releasing akan MATAR AURE Ya faɗa a Gigice Cike da tashin Hankali Mabayyani...


UMSAD MAKENTOSH


*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*


Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.


*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*


Matso kiji hajiyata


Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH


MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.


Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.


Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.




Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin






Sayen nagari maida kudi


UMSAD INCENSE 080 288 27241






Data service available
1gb 250
2gb 500
3gb 750
4gb 1000
6gb 1500
8gb 2000
Account number 1479603206
BANK name ......
BANK account jaiz bank
Phone number 09064260199


❤️ *MATAR AURE*❤️
*NA*
*UMMY AYSHA*
1️⃣1️⃣&1️⃣2️⃣


""Iya Tashin Hankali Habib Ya shiga a wannan daran, Baccin da ya gaza komawa kenan,wannan wane tashin hankaline da kaddara keson yimasa kutse cikin lamarin sa,Zai iya Rantsuwa da Rabon da Yayi mafalki har ya manta,Amma Rana ɗaya Yayi, Kuma Abin takaici akan MATAR AURE, wannan kalma tafi komi Ɗagamasa hankali inya tuno Igiyoyin Auran Husnah dake kanta kuma yakejinta a ranshi. .


Dakyal ya mike ya fita dan Yayi wanka , Wata irin kunya na kamashi, gani yake kamar duniya zatai Allah wadai da wannan halin daya shiga A

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login