Showing 57001 words to 60000 words out of 69765 words
da kayan shi yayi kanta .
A'Hankali ya zame mayafin nata .
Wayar shi ya ɗauka tare da dukawa ya haska inda take.
Ido ya waro cikin tsoro ganin irin barnar da ya mata.
Wani irin tausayin tane ya ziyarceshi da sauri ya mike ya sunkuceta yayi toile da ita.
Kadan ta bude ido kamin cikin gajiya da bacci tace mizakamun?
Habibty zan gasa jikin kine kinji sannu yace murya na rawa.
Ido ta lumshe lokaci daya kuma ta kwallah ihu jin kamar yasa ciwon ta cikin gishiri.
Affuwan Affuwan Oum habib sannu kinji yaƙarasa cikin matsanancin tausayin ta .
Siririn kuka ta samai na tausayin kanta,Da irin azabar dayake ganamata tinda ta shigo gidan sa shikuma irin nasa salon kenan .
Saida ya canzamata ruwa so ukku kana yace ta tsarkake jikinta .
To kafita tace tana bankamai harara.
A sanyaye ya mike ya fita yana jingina da kofar har sadda ya tabbatar ta ida kamin yazo ya ɗakkota .
Kaya ya samata yana kallon inda ta zauna har ya ɓaci da jini.
Hankalin sa ya masifar tashi, Agogon wayar sa ya kallah yaga ukku na dare.
Yau ne ya samu kanshi da mugun jin takaici rashin ida zamansa cikakken likita da duk wani abun da zai bukata na emergency kamar haka dole ya tanade shi,Da babu wanda zaiji ko yagani game da sirrin su.
Husnah kau luu tayi ta kwanta dan bacci ke idon ta, wanda shikuma Shekh zabura ya sakeyi dajin tsoro gani yake jininta zai ƙare, aguje yafita daga dakin yayi palon kasa .
Wayar sa ya zaro cikin ɓarin jiki ya dannama Ummy kira.
Saida ya mata misscall goma kamin ta dauka cikin tashin Hankali tace HABIBIEEE Lafiya cikin wannan tsohon daren?.
Kuka ya kwacemai yace" Ummy dan Allah, Ba dagangan ba UMMY,kizo ki kaita Asibiti batajin dad'i Wallahi banson miyasa haka ba Tana bleeding.
Kamarya? ummy tace a rikice,itadai tason Husnah ba budurwa bace to mizaisa ace aje Asibiti a daran farko.
Daddy ne ya kalleta yace lafiya.
Wayar ta mikamai tana tashi tashiga toilet.
Habib kau kuka yakara saki yace'' Ummy harfa jini ke zubowa inta zauna dan Allah karta mutu banson makomar rayuwataba.
Kai Habib mikake faɗa, kana cikin hayyacinka kuwa ? Daddy yace jikin shi na rawa.
Eh Daddy ina cikin hayyacina Matata Daddy.
Ga Halima nan tafe yace yace yana tsinke waya.
Ummy na fitowa yace wai mikenan Hauwa, ba budurwa bace kadai ke tsintar kanta cikin wannan yanayin ba, miyakai na kuma jini ana zaune kalau? Kodai baison Hanyar ba?.
Hararashi tayi tace" in dai zayyi irin halittarka Daddy ai ko Baban jinima an'gani, gashinan rashin natsuwa yasa yayima yar mutane illah takarasa tana fita.
Dakin su Inna tayi ta taso Haj Halima da Inna, Anan take fadamasu matar Habib bata Lfy.
Gabaki ɗaya mamaki ya bayyana ga fuskar su.
Daddy ne yafito cikin shigar jallabiya ya masu jagora suka fito.
Ta cikin lambun gidan suka shiga har part din Yah Sheikh, Anan suka kwankwasa ya bude yama manta da shigar jikinsa Saboda rikicewa.
Kansu suka kawar sai Daddy ne ya rufe shi da masifa.
Ƙasa yayi da kanshi yayin da Inna tace Dan Allah kabi shi a sannu haba dami zaiji.
DR Halima ce tayi sama har ɗakin da take
Har zata shiga kuma ta tsaya ta kwalama Sheikh kira ,da sauri ya mike yabi bayanta.
Bayan yaje ta harare shi tace miyasa zakai sanadin raunata ta,Duk Abinda Hakuri baiba rashin sa bazai sa aci amfanin komi ba , yanzu wa gari ya waya ?ka tona Asirin kanka da kanka,itafa mace kamar lemo take,Bazakace duka zaka tura baki ba,Dole kabi sala sala in'dai sl kake kaci cikin Aminci,Zamanin da sai Namiji ya kwashe sati biyu yana nemama kansa hanya,Amma ku yanzu iyayen karfi sai kuce Rana daya zaku fasa ku wuce miye haka?Anan dai ta mai nasiha dabyanda zai rike matar shi,tace dashi kaga ni surukatane baidace na gantaba,Amma ina so kaje ka duba in'kaga kaza da kaza kazo ka fadamun kaji.
Kai ya jinjina ya shiga ɗakin.
Juyo da ita yayi ya haskata ..
Ido kawai ya lumshe dan yana da Tabbacin ta samu kari kaɗan.
Fita yayi kanshi akasa.
Akwai rauni ko Dr Halima tace tana watsamai harara.
Kai kawai ya ɗagamata.
Kasa ta sakko ta fadama su Daddy akwai bukatar suje Asibiti.
Fita yayi ya ɗakko mota .
Sheikh kuma ya ɗakkota zai fito Inna Tace in ya sata mota ya koma ya canza kaya.
Sai A lokacin ya lura da shigarsa wani bala'in kunya yaji ganin har lokacin surar sa tubarkallah kamar ba cikin halin tashin hankali yake ba.
Jallabiyar sa ya dakko ya fito suka shiga mota, daga Daddy sai shi sai Dr Halima.
Asibiti dake bayan layin su suka nufa .
Da gaggawa aka karbe su kasancewarta ta kudi .
Sai Asuba suka fito daga emergency aka tura Husnah ɗakin hutu tare da neman mijinta .
Shekh ne yabi Bayan likitan rai ɓace tafaramai masifa da nunamai illar abinda yamata Husnah.
Hannusa ya haɗe cikin sanyi yace Dan Allah kiyi hakuri wane hali matata take ciki .
Tausayi yabata sosai daganin shi kaga salihi kuma damuwa da nadama ta bayyana ga fuskar shi, hakan ya sata sassautawa ta hau fadamai yanda ake tafiyar da mace a shimfida , ƙasa kawai yayi da kanshi danshi baiga dacewar Abindama take fadamai ba, duk da ma'aikaciyar jinyace amma wannan ba hurumin ta bane a addinance(INA RUWAN USTAZ MIJIN AYSHA) .
Ganin taki shuru yasa a fusace yace "Dan Allah ya isa haba,Kifadamin wane hali take ciki kinsani gaba kinamun fada Ɗanki ne ni,ko dan na kawo matana kinga sirrinta shine zaki sani gaba kinamun magana banza banbaki hakuri ba, miye haka wai dan Allah.
Sosai yabata tsoro hakan yasata jan baki ta tsuke tare dacewa" Zata dan kwana biyu saboda dinkin da mukaimata ,Kana ka barta ta huta tsawon wata daya kamin a karakaimata ziyara,kuma Adingabi san..
Mtsss yaja dogon tsaki tare da tashi ya fita .
Hararashi tayi tace mai siffar doki kawai fitinanne.
Bayan ya dawo wajen su Daddy yace zata kwana biyu kamin A sallame ta. yaƙarasa yana cije lips tare da haɗe jikin shi waje daya.
Dr Halima ce ta Taɓa wuyan sa taji jikin zafi sosai , Nan ta samu wani Dr yamai Allura tare da bashi maganita yasha suka fito kana tace Daddy Ya kira gidan su Husnah ya fadamasu .
Yace Aa bari yanzu Asuba ake kira yanzu zantafi ai munhadu Masallaci da Babanta na fadamai.
To tace tare da faɗin yaje da Shekh gida ya dan huta shima bayajin dadi ita zata tsaya.
Dakyal suka samu ya bishi dan da yace bazaijeba.
Koda ya shiga gida sallah kawai Yayi akan abin sallah bacci yayi gaba dashi saboda Allura da akai mai ta bacci ce.
Karfe Bakwai Su Abbah suka shigo Asibiti gabaki dayan su harda su Aysha dasu Ummy da Daddy yakawo , Amal na rike da basket sai hawaye take na tasayin Husnah Daga Aure sai jinya.
Sadda suka shiga ɗakin sun tausayamata sosai dan dare ɗaya amma ta tsule ta fita hayyacinta dagani taji jiki idonta yayi kumburi sosai.
Abbah kau ido kawai ya lumshe Tare da fadin Alhamdulillah yah Allah,naji dadi nagodema Yah rabbi daka fitarma zukata da dama kokonta zaman Husnah zawara wacce tai zaman fasikanci akan rashin sani na tsawon shekara daya da watan ni.
Nagode Allah a yau duk wani shakku da zargi yafita daga zuciyata, Habib Allah yama albarka ya baku zuria dayyiba ya fada afili fuskar shi cike da annuri marar misultuwa.
4️⃣9️⃣&5️⃣0️⃣
Daddy mah cikin farin ciki ya amsa kana ya kama hannu Abbah suka fita dan komawa gida sukabar su Ummy.
Umma ma kamar ta zuba ruwa kasa tasha su Aysha kam dama sun sani amma yanzu sun sake tabbatarwa, Duk wanda kagani zuciyar shi fess kamar ba jinya suke ba.
Karfe goma Sheikh ya fara bude idon sa cikin natsuwa bakin sa Dauke da Addu'a.
*Alhamdulillahi lathi Ah'yana baa'da ma Amatana wa ilaihi nushur*.
A ɗan kiɗime ya mike tsaye idon sa akan agogo ganin 10 ta wuce.innalillahi yace daya tino Husnah daya bari Asibiti gashi kwance,.
Da karfin shi da yakejin ya dawo jikin shi ya mike ya haura sama cikin sassarfa,wanka yayi yana fitowa yayi tsaye gaban mirrow yana goge jikinshi.
Ido ya ɗan lumshe A'Hankali abubuwan da suka shiɗe suka fara dawomai kamar a mafalki, Yalwataccen murmushi yaja kamin ya dan ja gemunsa kadan Yace" Ta daban,Komi naki daban,Ga kyau ga daɗi Alhamdulillahi.
Shape shape ya shirya cikin wata farar shadda kal ya sanya komi farare ya feshe jikinsa da turare.
Fitowa yayi yana wani taku dai-dai cike da izza da Allah yasa yazama halittarsa kai kace Jinin sarauta ke Yawo A jijiyoyin jikin sa,kai tsaye gidan su ya shiga ta lambun gidan sa,bai samu kowaba sai su Sameer sunata buga game .
Tsaki yayi ya kashe tv taryr da fadin bakuda aikin yine ko?.
Gabaki daya suka kalleshi suna gimtse dariyar su dan sunson miya faru,Gashi yafito sai wani Bubbuɗawa yake bayan shima an kaishi ƙass dan sunji maganganun su Inna.
Sameer ne ya ɗaga hannu yace" Allah ya gafarta malam ayi hakuri ya jikin naka dana iyali, Allah yabada lafiya,Muma Allah yakaimu lokacin da zamukai kasss ba akai muba.
Wani kallo Shekh ya watsamai yana bankamai harara data sasu kwashewa da dariya.
Hannu ya mikama Sameer yace bani kuɗi da key din mota,nagama zama ana tukani kamar wata mace.
Cikin mamaki yace shekara nawa da daina hawan motar taka bana tinanin ka iya yanzu, Kudi kuma akwai A mota.
Murmushi kawai Sheikh yayi ya dauki key din motar ya juya ya fito.
Wata farar Mercedes ya hau yana gyara zaman rigarsa bakinsa dauke da addu'a.
Slowly yake tafiya,har yazo bakin get din kuma ya taka burki ganin motar Su Ahmed.
Glass ɗin ya sauke suka hada ido da Ahmed.
Wani kayataccen murmushi ya sakar mai tare da dagamai gira daya Alamar ya dai?.
Da sauri suka buɗe mota suka fito Ahmed yace" gaskiya Sheikh kota ina kayi,wallahi bantaɓa ganin wanda yakaikaba kai ba ayisaba Arayuwa,duk abinda kayi kyau kake haskawa kake,ga haske amarci.
Murmushi yayi ya bude motar ya fito nan suka gaisa kana yayi kasa dakai.
Umar yace wai waye ba lfy ne na kira Aysha tace suna Asibiti?.
Fuska ya ɗan kwabe yace" my Husnaty,Kurratu Ainin ɗita,zan wuce yanzu ya fada yana komawa mota.
Da sauri Ahmed yace kai dakata wait karka barmu da nazari Umar shiga mota muje.
Baya Umar ya buɗe yashiga Ahmed ya buɗe gefen Shekh ya shiga.
Tadawa yayi suka ɗauki hanya Ahmad ya juyo ya fuskancesa yace "wai mikake nufi,daran farko ka kar diyar mutane to wannan ina ga ace budurwace ai da kasheta zakai kai Habib,Kaga illa tazuranci ko da Daɗewa ba ayi Aure ba ko.
Sheikh ya kallai yace Ahmed abinda duk zukatan mu ke has ashe game da Oum Habib ba gaskiya bane,Saboda ni nason sirrin Abata,Allah ya tsaremun mutuncinta ya bama budurcin matata kariya,Matata budurwace rass a ledarta na ɓareta,Ahmad banson wane irin farin ciki nike cikiba,Harga Allah ina son Husnah so mai zafi kuwa,amma in na tina irin zaman da tayi da wani zuciya na batamun dadi matsayina na ɗan Adam mai cikar rauni,kai namiji ne kason *KISHIN NAMIJI*( MAI ZUWA IN SHA ALLAH) Amma a yau,wallahi gabaki daya nawi ya sauka akaina inajin inama ina da halin mayar da ita ciki na killace abata,ina son Husnah ina kaunarta, itadin ta dabance a cikin mata,ita din Tsarinace,Banson da menene zan sakamataba Ahmed kyautar budurci fa ga wacce kake tinanin zawara hmmm sherr saiga hawaye sunzubo mai Na farin ciki,Daran jiya yana daya daga dararan da har abada bazan mantaba yace yana ɗauke kwallah da Tissue.
Umar daya cika da tausayin sa yace al'amarin Allah kenan Sheikh,ai indai baka lalata yar kowaba to hakika babu wanda zai lalata naka ya zauna lafiya,shiyasa duk duniya babu abinda yafi rike kai da kamewa daga aikata zinace zinace da bata yaran mutane Alkhairi,Allah na godema da muka samu mata masu tarbiyya ƴaƴan girma ,samun kamar wannan family abune mai wahala,Yazama dole mu shirya tafiya Honeymoon muduka baki daya dan samun fahimtar juna da kuma kara shakuwa In sha Allah.
Ahmed ya saki ihu yace ina sonka nawa,Sai kayi general in sha Allah, dama wallahi ina so na fanshe kwanikkan da Meenah tamun wayo, kuma acen ne kawai zan samu natsuwa.
Umar yace In sha Allah, kamin takardar dana tura ta fito ta fara aiki nan zamuje muyi hutu mudawo.
Ahmed ya kalli Shekh yace wai ina zamu sai tafiya muke kallar mufa cikin gari.
Shekh yace "zanje na mata sayayya ne na abinda zataci.
Ahmad zai magana yaga sunyi parking *SAJUMA*
Nan Sheikh ya fita ya fara ɓarin kudi duk abinda yagani mai kyau da zayyi dadi ɗauka yake, Bayan ya gama ya siyomata ice cream ya fito suka dan sai samosa da meet pie da zasuci kana suka shiga suka ɗauki hanya sai fira suke cike da Aminci da juna , Shekh kau farin ciki da zumudi kamar ya halbasu sama dan suyi sauri yakeji,Burinshi kawai yagan shi kusa da ita.
Cikin lokaci suka isa Asibiti yayi parking suka fito.
Duk wani wanda ke wajen kallan zaratan sirikkan na Abba yake wayanda ke dauke da shiga ta kamala da Mutuntaka .
Bayan sunje bakin kofar Sheikh yayi tsaye yana dan sunkuyar dakai tare da kallon Ahmad ta kasan ido wanda shima baki ya saki yana kallon shi.
Umar ne ya saki dariya sosai tare da fadin" Ahmad bashshi ya fara zuwa ya dawo kila kuma kunya yakeji.
Shekh yace dama mizakuyi wajen matana inba ganin kwaf ba .
Na tabbata su Umma na nan nikuma inajin kunya wallahi ban kyautama yarsu ba Yace cikin damuwa.
Umar yace ba damuwa haba babu komi ,Wallahi umma bazata taba cewa komi ba saboda mutuniyar kirkice , Na tabbata ko afuska bazakaga komi ba ,muje kaga.
Gabaki Ɗaya suka tura kofar reception din suka shiga, aiko nan suka haɗu dasu zuga guda akan Cilver chair din nan zazzaune .
Wani iri Sheikh yaji kamar ya koma.
Kasa ya zame ya hau gaida su Umma ido rufe cike da kunya.
Amsamasa tayi cikin fara'a da mai sannu da zuwa.
Ummy ya kalla ta watsamai harara da sauri yayi kasa da kanshi.
Umma tace ka shiga tana ciki.
Ya jikin MY son Dr Halima tace.
Cikin kunya sosai yace "Alhamdulillah Ba ciwo".
Mikewa yayi hannu shi rike da ledojin ya tura dakin ya shiga.
Kwance ya sameta har lokacin bacci take fuskar ta ta sirace saidai wani uban fari da tayi laɓɓanta sunyi pink yarr.
Ledojin ya adana inda aka tanada dan ajiyesu,matsawa yayi gabanta yana gyara zaman Babba rigar sa kamin ya sumbaci goshinta yace" Allah ya miki albarka ya baki farin ciki fiye da yanda kikaba Habib Dinki.
Ɗan motsi tayi tana yamutsa fuska da dan hade kafafuwanta tana sakin karamin ihu "washh ƙafana ,bayana Yah Sheikh ka daina banaso Dan Allah kadaina ,akwai zafi zaka kasheni fa nama mutu shikenan ka huta dama ba sona kake ba nima na daina sonka Babuni babu kai Ahhhh ta saki ihun daya sanya SHEKH yayi wuff ya rungumeta jikin sa yana tofamata Addu'a dan samun natsuwa..
Jijjigasa take tana fadin.
" ka barni.
shikuma kunnanta ya rike yana Addu'a saida yaji tayi likis kana ya sauke ajiyar zuciya cike da tausayinta yace sannu Habibty,Kibude idonki dan Allah ,ki bude idonki ko zuciya da gangar jiki sun samu sukuni,Kibude idonki tinkamun zuciyar Habib ta gaza hakuri ta buga.oyajh buɗe buɗe matata kiganni tsaye gabank babu abinda zan miki kinji,Am sorry bazan karaba,zankuma karbi duk hukuncin da zakimun nason ban kyauta ba.
Idonta ta bude gabaki daya ta zubamai,lokaci ɗaya kuma ta fara hawaye tana juya kai tinowa da abinda ya mata.
Aa karkimun haka dan Allah Habibty ki saurareni kimin uzuri nima banson miyasa na kasa control din kaina ba akan ki.
Naji ka fita daga dakin nan tinda dama bukatar maje hajji sallah kuma burinka ya cika sai kabarni.
Duk yanda Sheikh yayi da ita akan ta saurari uzurin sa kiyawa tayi sai korar sa take.
sosai ya shiga damuwa Hakan ya sashi cewa Shikenan kamar yanda kikace nayi nisa dake zanyi, watakil hakan shine cikon farin cikin ki kuma nidama mai son abinda kikesone,amma dan alkah akfrma daya shine ki taimaka kici wani abu dan Allah,natafi Asma'u ALLAH yabaki lfy ya fada yana tafiya A'Hankali hannusa goye a bayan sa har ya kama kofa Husnah ta kirasa a hautsine .
Juyowa yayi ita kuma ta juya kai.
Dawowa wajenta yayi yace kina son wani abune.
Kuka ta fashe mai dashi tana jawoshi jikinya ta fara mai ƙaramin duka da fadin" Dan nace katafi shine kuma zaka tafi, wato kasamu abinda kakeso har kabar lallashina ko, to wallahi babu inda zaka saina warke kuma saina rama takarasa tana barkewa da kuka.
Dariya sosai yakeyi dan ba karamin dariya tabashiba.
Gabaki daya ta saki halittu tana kallon sa dan wannna ne karo na biyu dataga yana dariya,ashe haka dariya kemai masifar kyau,taji dadi da bai kasance mai yawan dariya ba da tason duk matan duniya sai sunce suna sonsa,tino hakan yasata turomai baki.
Kallon ta yayi yace bakyason rabuwa dani kenan,jiya kadai har kinfara kishin abinki.
Sorry bazan sakeba kinji,Ai nima nasha wahala bake kadaiba,bakiga yanda na dawoba,bakyacewa na rame?
Babu abinda kayi ,kuma ni fitsari nikeji.
Cikin zolaya yace to dami zakiyi fitsarin bayan kince na cire wajen?
Kai ta juya tana harara bango tare da cewa wallahi zanyisa anan.
Ido ya zaro tare da cewa Aa baro in rage kayana sai muje toilet ko? In sake gasaki.
Aa dan Allah banaso tace cikin damuwa.
Murmushi kawai yayi ya cire babba rigar sa ya shiga toilet , Nan yaga katuwar roba da Hajja tazo da ita gefe kuma flaks ne dake shake da ruwan bagaruwa da magarya .
Tittilasu yayi ciki ya sake haɗamata da wasu na zafi sukayi yawa kana ya fita.
Bayan ya dakkota nan ma sunsha daga dan duk abinda zai mata sai tace ya rufe ido karya kalleta.
Ahaka ya gasata ya mata wanka lafiyayye da Alwallah kana ya goge mata jiki ya samata hijjob suka fito.
Akan gadon ya zauner da ita ya samu mai ya shafamata tare da ziramata wata doguwar riga ta atamfa ya gyara zaman kallabin ya dauramata shi dass ga goshinta.
Gefe ya matsa tare da kallonta yace kinyi kyau sosai Yar gurguwar Amarya ta..
"Kaiko? tace tana jifansa da filo ya cabe yana dawowa kusa da ita ya hadamata tea mai kauri sosai tasha kana ya fara budemata ledar dayazo da ita nan ta zabi abinda takeso ya hau bata cike da lallashi.
Sosai taji daɗin irin abinda yakemata kuma ta kara tabbatar da cewa bayan iyayenta duniya bata da wani masoyi bayan SHEKH, yanamata so na Allah bana sha'awa