Showing 54001 words to 57000 words out of 69765 words

Chapter 19 - MATAR AURE BOOK COMPLETE PDF.txt

ya mike yana gyara zaman rigarsa ya iso wajen Aminin nasa ya karɓi speaker yayi gaisuwa taban girma ga iyayen nasa da yan uwan sa baki ɗaya.


Muryar sa ya gyara ya fara Basmala da karanto Suratul Muhammad, daga farko har karshe cikin sassanya muryarsa data sanya zukata dayawa taushi da kuma ƙarason Zama mahaddatan Alkur'ani,Saboda ganin yanda yake karatu ido lumshe kuma kowane harafi na Tajweed yana fita daidai ba mishkila,Bayan Yakai karshe al'umma suka karasa da kabbara da yawa ba aso ya tsaya ba saboda Sheikh akwai Tattausan Voice mai dadi a tattare dashi.


Gyaran murya Yayi ya ce.
" Bayan Ɗinbin gaisuwa ga Allah subhanahu wata Ala,Salati Da Aminci su tabbata ga Annabin mu muhammad( S.A.W),,Ina godiya gareku iyayena abisa wannan amsa gayyatar da kukai dan taya Ɗanku murna ,ina fatan Rabbi ya mayar daku gida lafiya,daga karshe ina mika sakon gaisuwa ga Mahaifina wato Abbah nah mahaifin Matata dayamun kyauta mai girma yabani yarsa , Ina rokon Allah daya datar dani da rikemasa amanar ta Har karshen rayuwata,ina rokon Allah yasa yayi alfahari da Auramun yarsa da yayi .


Gabaki ɗaya aka amsa da "Ameen .


Wajen sa ya koma ya zauna yana ɗan kanga kunnan sa anata yace.
" matsoraciya ko har yanzu abin ne.


Wani sihirtaccen kallo tamai" Ashagwabe tace ka daina fa bana soo.


Murmushi yasaki sosai yana kallon ta cikin burgewa, Basu son lokacin da sukaji kyass kyass anfara kashesu da photina ba , Saboda gabaki daya hankalin su naga junan su.


Hajjah da Inna ce suka taso cikin shiga ta alfarma suma lace dinsu mai kyau da tsada sukayo wajen su, Inna takama hannun Yah Sheikh Hajja ta rike na Husnah dan zuwa yin gaisuwa wa iyaye da yan uwa .


Ahaka suka dinga zagawa dasu suna Gaida yan uwan su baki daya cikin mutunci da Karramawa.


Bayan sundawo sun zauna kuma Abokan su Daddy sukazo suka fara basu gift Na alfarma.


Bayan sungama akaci aka koshi aka rufe taro da Addu'a Ganin duhun mangariba yayi, kana kowa ya hau motar shi dan komawa gida zukata cike da farin ciki wannan walima data ƙayatar. .


Husnah na shiga mota Yah Shekh yawani jawota jikinshi ji kaka" Um muah" yah kasheta da wani lafiyayyan kiss a goshi cike sa shaukin ta dake ɗibar sa.


Rungumeta yayi tsam yace yaufa ne zan fita daga layin gwauraye ko Oum Habib, yau bani kadai zan kwana ba,Nida Yar matata akan katafaran gadon da Abba ya samuna ko? .


Shuru Tamai tanajin yanda zuciyarta ke bugawa cikinta sai ruwa yake ɗura, ita gabaki dayama kuka keson kamata in ta tino yau za'akaita gidan shi..


Koda suka iso gidan su ta bude zata fita yace "Babu sallama Habibty.


Sai da safe tace tana sanya kafarta waje.


Ok bye Dear Allah yakaimu yace yana sakin murmushin da kada kai Alamar zaki gane kuran ki.


Ahmed yace soyayyar Ustazai na burgeni babu wata hayaniya, Abinda ke ranka kake fitowa kayi dai dai wlh.


SHEIKH yace Ahmad Ashe kana motar nan,miyasa kakeso kaji sirrina,banason haka tom.


Dariya sosai yayi yace kai jeka kayi sabon shiri inzo in mikaka dakinka nima na wuce inda nafi wayo ,ga Umar cen yana shakatawa ni an'barni da Dakon ku.


Murmushi Sheikh yayi yace Sakallahu khairan Allah yabar zumunci nagode da dawainiya,sai dai abinda zancema na hutar da kai,Basai ka min rakiyaba da kaina zan siyi bakin Matata.




Huta Roro wallahi Ahmad yace yana fadin shikenan ai dai ka bari na dire ka ko?


SHEKH yace dolen kama driver.


Murmushi yayi ya ajiye Sheikh kana ya wuce.






Lokacin da Husnah ta shiga Umma ce kawai hakan yasata fadawa jikinta ta fashe da kuka sosai,shuru Umma tayi tanajin karaya daga zuciyarta kamin kuma A'Hankali tafara bubbuga bayanta alamar lalla shi.


Saida taga ta samu natsuwa tace "mike faruwa? Maman Abba.


Cikon rauni tace Umma tsoro nikeji dan Allah miyi zaman mu ahaka kar akai ni.


Jikinta tajata ta hau yimata nasiha da ta kyautatama Sheikh zato, daga ganin ba Irin su sadam bane ,kana suna kusa bayansu kadan za'a ajiyeta motsi kadan sun jiyota,Magana dai mai daɗi ta dinga mata har tayi shuru.


Suna a haka su Aysha suka shigo sunata baza kamshi dan daga wajen waleema gidan Husnah suka wuce suka sake gyara komi suka baza turaruka.


Aysha ta mangarema Husnah kai tace "Yan matan Shekh kinyi goshi, gidanki babu karya yayi har yagaji da haɗuwa.


Baki ta turo ta Tashi tayi dakin su ta kwabe kayan ta da suka mata nawie.


Nan Aysha ta biyota ta hadamata ruwan wanka tashiga tayi, koda ta fito sallah kawai tayi tamata simple make up .


Ana gama sallah Isha Abba ya shigo palon cikin kamala.


Bisa jagoranci Umma yashiga dakin da su Husnah suke Aysha ta fita ya zauna yamata nasiha sosai kana ya mike ya kama hannuta suka fita tana kuka.


Kai tsaye mota ya sata kana yaja dagashi sai ita suka fita.
Tafiya kaɗan suka karaso gidan Sheikh dake cike da motocin su Sameer da abokan su suna sashen su suma Casu kawai suke tinda basuyi ba..


Kai tsaye part ɗin Sheikh ya nufa da ita har Upstair ya kaita dakinta mai masifar kyau da yasha adon da bazai lissafu ba, mai karatu kawai ka hararo irin Dukiyar da za'a lafta.
Abba yace Mamana.


Mayafinta ta janye ta kallehi.
Yace" Dan Allah Asmau kibama maraɗa kunya kinji, Dan Allah kiyi biyayya ga Habib dan Allah,shi din masoyinki ne na gaskiya ,na tabbata lokaci kankane zaki gane haka,duk abinda kikeso kimin magana zan baki karki tambayi mijinki,ina sake jaddadamaki karki tambayesa, nasha fadamiki yawan bani bani na hada ma'aurata aure indai abu mai girmane konawane kice nabaki Allah yasama Auran ku Albarka..


Kai ta jinjinamai yamata sallama zai tafi ta rike rigarshi tana kuka.


Sosai tabahi tausayi amma ya danne ya karamata nasiha kana ya fita.


Akan katafaran gadon ta kife tafara kuka sosai na tausayin kanta da kuma irin abinda zata gani duk da wani zuciyar na tabbatar mata cewa farin ciki zatai Tattare da masoyin nata na gaskiya wanda duniya ta shedasa .


Karfe tara saura taji karar bude kofa hakan yasata gyaea zamanta tanajin yanda zuciyarta ke bugawa.


Yah Shekh ne yashigo cikin wata Farar shadda fuskar nan sai Annuri take .
Manyan ledojin daya shigo dasu ya ajiye saman carfet din kamin ya hayo saman gadon bakin shi ɗauke da Addu'a.


Mayafinta ya ɗanyi sama dashi kana ya tsurama hawayen dake sakkowa bisa kuncinta ido.


"Miye haka Oum habib,mi ya faru dake? Yaufa ranar muce Ranar farin ciki ce ga kowane Ango da Amarya, Dan Allah karki ɓata farin cikina Husnah,karkisamun shakku da kokonto a zuciya.


"Yah shekh ka kaini gidan Abba ina tsoron nan dan Allah kwara muzauna a cen.


Ajiyar zuciya ya sauke kan yace" ok ok naji zan kaiki amma yanzu mukaje kinson hankalinsa zai tashi,yanzu zokici abinci duk yau bakici komi ba sai ki kwanta ki huta gobe da safe ai zamuje gaishesu ko.


Kai ta ɗagamai tare da fadin" Ni nama koshi...


Aa bazamuyi haka dakeba Oum Habib kedin Amanata ce ,dole na kula da cinki shanki inaso gobe kamin muje gida su Abbah suga na kiwataki kinzama katuwa bawai ki rame ba ko?


Ido kawai ta kyaftamai cikin Amincewa da kalaman sa.


Cikin Dubara ya ɗakko ledar daya shigo da ita kana ya shiga kiching dinta dake sama ya dakko flat ya juye gasasun kajin ya fito.


Anan ya fara yagar tsokar yana bata.


Kadan ta ɗanci ta ture tana juya fuska Alamar ta koshi..


Fuska ya tsuke tare da Faɗin" bazakije ko inaba ko in'kikace bazakici ba.


Jin furucinsa yasa ta saki jiki ta danci ba laifi kana yaci shima suka kora da Ruwan madarar daya zuba masu ya tattara komi ya kai kiching.


Bayan ya dawo yace" to kitashi kije kiyi wanka kiyi Alwallah sai kizo ki kwanta ki huta ko.


Kai ta jinjina mai kanab shima ya bude kofa ya fita fuskar shi cike da walwala.


Bayan fitar shi ta tashi tayi wanka ta yi Alwallah mai kyau tana fitowa tadan murza mai kana ta shafe jikinta da Humra dake kan mirrow mai sanyin kamshi.


Wadrop dinta ta bude dake shake da kaya na alfarma gefe wasu Jallabiya kananu ta isa na bacci ta dauki wata Yellow riga Doguwa har kasa mai karamin hannu ta sanya tare da sama kanta bakar hula,gabaki daya shigar ta sake haskata tayi wani shar da ita tayi kyau sosai,Burmi oud ta fesa sosai kana ta hau gadon ta tayi Addu'a taja bargo tare dayin shuru ta lumshe ido , Rayuwar ta ta gidan sadam na fadomata a rai.


YAH SHEKH ko koda yashiga Ɗakin shi wanka yayi lafiyayye kana ya fito ya murza mai ya shafe jikin shi da turaruka kana ya zira wasu fararan kaya kananu masu taushi sosai,akan su kuma ya aza jallabiya tare da hular taɓani kaji hadith ya fesa turarensa kana yafito ya nufi dakin Husna.


Ganin dakin da duhu yashi kunna glove din tare da mata sallama yace "Oum Habib badai bacci ba.


Arazane ta tashi tana raba ido akanshi miyakawoshi kuma dakinta bayan yamata sallama.


Ganin irin tsoron daya bayyana akanta yasa shi sakarmata Lallausan murmushi tare da daukar abin sallah dake saman bedsit dinta yace Sallah zamuyi muyi godiya ga Allah dakuma Addu'a dauwamamman zaman lfy kinji?


Kai ta ɗagamai tana haɗiye yawu kamin ta sakko da kafarta akan gadon ta mike tsaye baki ɗaya.


Da sauri ya kawar da kanshi ganin yanda rigar tabi lafiyayyan jikinta tayi luff.


Hijjob ta sanya har kasa kana yajasu sallah raka'a biyu, Bayan sun idar ya dafa kanta yayi Addu'a kamar yanda Annabi ya koyar damu dan samun zaman lafiya dakuma kawar da duk sharrin dake tattare da Auran su.
Yana gamawa yamata tambaya akan ibadar ta,Tindaga kan Tsarki wankan haila dana janaba duka dai kuma tabashi amsa Dai dai kanta akasa.


Masha Allah yace yana bata umarnin zuwa ta kwanta ta huta..


Da suari ta mike ta haye gado kaf jikinta rawa yake.


Bayan ya tashi ya linke Abin sallah ya kashe wutar dakin baki daya kana ya cire jallabiyar sa yazamana dagashi sai kananun kayan dake jikin shi .


Cikin wani faduwar gaba na rashin sabo yake matsawa kusa da gadon har ya isa ,kana ya dan zauna gefe kamar zaifaɗo,gabaki daya shaukin dayakeji samunsa yayi ya zame masa tsoro , Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un yace tare da gyara kwanciyar shi ya kwanta jikinshi har rawa yake.


Husnah kau tinda taji shi saman gafo gabaki ɗaya ta kasa natsuwa dan bata sababa batama tababa akaro na farko taji namiji kusa da ita haka akan gado, Yah Allah tace tana lumshe ido.


Yah Sheikh kau A'Hankali kamshin Shu'umar Humra ta yafara ratsa jijiya da Ɓargo na jikinsa, A'Hankali yafara tasiri a kowane lungo da sko na jikinsa,Gabaki daya jikinsa ya fara Karɓa bakuncin ta da kuma tinzura shi son zuwa ga halaliyar tasa.


Cikin wani shauki yayi Doguwar mika tare da dan sake matsawa kusa da ita kaɗan har yanajin saukar numfashin ta.


Oum HABIB yace cikin wata shakakar murya dake rawa.


Shuru tamai dan bataso ya gane kuka take.


Jin shuru yasashi sake matsawa gab da ita cikin rawar jiki yasanya hannusa ya jawota jikinshi sosai, Tare suka sauke ajiyar zuciya, Shekh kau rawa dukkan gaɓobinsa suke kamar wanda aka kunnama kiɗa haka jikinshi ya dingayi.


Husnah kau ɗuff ta ɗauke wuta numfashinta yayi sama.


Karkarwa da hannusa keyi yasashi cafkar abinda yafi so ga mace,cikin lokaci hankalin shi ya ida tashi gabaki daya ya burkice.


Watsar da bedsheet din da suke ciki yayi a gigice kana ya tashi yamata rumfa da jikinshi,Tin tana dauriya tana cijewa dason nunamai bacci take ina lokaci daya ta kasa jin bakinsa akan ....Tashin Hankali wanda ba asamasa rana tace tana kwallah ihu da tureshi tare da fadin" miye haka yah Sheikh, sai kace jariri dan girman Allah ka barni zaka Tsinkamun ...
Ka daina banaso ta karasa cikin ihun kuka tare da kwalama Abba kira


Shima hawaye s
yake zubomai jin gabaki daya wani bala'in daɗi dayakeji kamar jijiyarsa zata tsinke,Cikin rawar murya Yace inaso,My wife Dan Allah kifaranta raina da abinda nike muradi,ki sakarmun jikinki tinda a yanzu mallakina ne,Husnah zan mutu inbansamu yanda nikeso ba kiji jikina yanda yayi ya karasa yana cafkar hannuta ya ɗora akan.....


Ihu ta kwallah tare da shiɗewa.




I love You Alla my fans.


Ga mai buƙatar Matar Aure 300 ne kacal ka nemeni ta wannan layin 07038423451




UMSAD MAKENTOSH


*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*


Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.


*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*


Matso kiji hajiyata


Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH


MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.


Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.


Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.




Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin






Sayen nagari maida kudi


UMSAD INCENSE 080 288 27241


4️⃣7️⃣&4️⃣8️⃣






SHEKH kau A yunwace ya kaima bakin nata cafka yana aikamata da sakwanni masu zafi.
Zafi zafi yake bi da ita wasu hawaye masu mugun zafi nata zubomai,Yana jinsa cikin wata sabuwar duniya mai neman gigita Tinanin sa, Lokaci ɗaya ya watsar da duk abinda yayi saura a jikin nasu hakan ya sani watsawa da gudu na dawo palo ina raba ido da neman haryar da zanbi in fita amma bansamu ba Dole na baje Bisa kujera ina masu gadi..


Misalin 1 saura najiyo wani razanannan ihun Husnah daya sani Wantsulowa aguje nayi sama, A bakin kofar na tsaya na kasa kunne danji Wuka ko Bindig Sheikh ya cakamata?.
Sabon salati suka sauke gabaki ɗaya nan na dinga jiyo wani gunjin zakuna gami da ihu da Yah Sheikh keyi yana ta fur ta Subhanallahi, walhamdulillahi, Allahu Akbar kabiran, walhamdulillahi kaseeran, wa subhanallahi bukratan wa Aseelah, Alhamdulillahi Alhamdulillahi yace kamin kuma su sauke Ajiyar zuciya ɗuff na daina jinsu.


Kasa hakuri nayi ina sallame sallah Na Antaya ɗakin.


Ido na gwale ganin su Baje ƙasa bisa carfet shida jarumar tasa,Da alama dai sun sumar da juna babu mai numfashi a cikin su.


A guje nayi toilet tare da ciko hannuna da ruwa na watsama Yah Sheikh na koma bayan labule na laɓe.


Salati yayi da mika lokaci daya kuma ya zabura yayi kan Husnah dake mimmike ido a sama babu ko hawaye Alamar dai tazama butun Butumi.


Jikin shi ya jawota Sosai tare da sakin kuka,Lokaci daya kuma ya tura Halshensa cikin bakinta yana hura mata iska like yanda yamata sadda ta suma gidan Inna.
Ganin ta mimmike tare da sakar mai kuka yasa cikin rawar murya yace.
"Miye haka Husnah, Asma'u dan Allah kitashi kisanar dani cewa ba mafalki nike ba,Kitashi Oum nah, kifadamun mike faruwa damu ne,ya najiki saɓanin yanda nayi tinaninki, Husnah duk gyaran da zakiyi bazaki taba komawa budurwaba amma zan iya rantsuwa da Allah cikakkiyar mace na sameki full ,Mikenan Habibty? mi hakan ke nufi taimakeni kinsanar dani tin kamin Boma boman farin cikin zuciyata su tarwatse😆..


Shuru ta mai hawaye na zubomata kota ina,Bata taba tinanin SHEKH Mugun maƙetaci bane sai yau,Gabaki ɗaya ya ciremata mara ya kwalkwashemata Mazaunai,Ya mata daga daga, Tasan yayi sanadiyyar xaman ta gurguwa ,Kilama ta kamu da Yoyon Fitsari,Wani wahalallan kuka ya kufcemata iya karfinta take kuka tana ture shi.


Dakyal ta fara magana.
"Ka zalinceni Habib , Kamin mugunta,Ka kyeta mutuncina da karfi ,ni dama ina kokonto akan son da kakemun,minaima, Miyasa zakamun haka,wannan abun shine tukuicin Son da Kakemun,ina ka kaimun marana ,ina bayana, duka ka ciresu ashe kai dan yankan kaine nashiga ukku ta sake fashewa da wani wahalallah kuka tanajin jikinta kamar an watsamata yaji dan azaba .


Wata sahihiyar runguma yamata yana ta mammatsata yama rasa wane yanayi yake ciki,wani irin sanyi da farinciki game da yayewar wani abu da yamai Tukulkuma ga zuciya yakeji yana sauka sanyi sanyi Daga kirjinsa,Allahu Akbar, shine kalmar daya furta yana mai shafa kanta .


"Ka cikani Habib dan Allah, kabarni ta fada cikin kuka.


"Har Abada,Bazan taɓa barinki ba Husnah, Nagode da wannan kyautar da ki kaiman bazan taba mantawa da wannan Ranar mai Ɗumibin tarihi daga gareni ba,kedin cikon numfashina ce Ni banmason Abinda zan cemiki ba,amma ina fatan namutu ina mai sanya albarka daga gareki da Iyayen ki baki ɗaya,Samunki babbar Sa'ace aguna,Duk matsaka dakika shiga ta zama da mazinaci baisaki siyar da mutuncin kiba,saida kika bani kyautarsa,Ngd Ƙurratu ainun Allah ya Haskamiki gabanki da bayanki kamar yanda kika haska nawa, Allah ya yalwata farin cikin ki fiye da yanda kika yalwata nawa, sannu kinji Bazan ƙaraba Har saida Amincewar ki. yaƙarasa yana Haɗe goshinsu waje ɗaya hawaye na silalomai.


Shuru tayi dan yafara bata tausayi jin yanda jikinshi yayi masifar zafi ga rawa da yaketayi alamar sanyi yakeji.


Ki gafarceni dan Allah,karkisanya tsanata akan abinda yazomun tamkar saukar Aradu,ni kaina bazance waye niba Oum nah , Dan Allah ki gafarci mijinki ki yafemun Husnah tah bazan sake ba kinji.


Naji nayafema Yah shekh amma ka biyani Abuna daka yanke.


Ɗan murmushi yamata yana jan hancinta tare da dagamata girarsa daya ya jata jikinshi,Da kafar shi ya dan jawo bedsheet din dake saman gadon ya Lullubesu dan ko tashi bazai iyaba gabaki ɗaya bayan shi ciwo yakemai.


Shuru tayi sai ajiyar zuciya take saukewa lokaci daya kuma bacci yayi gaba da ita.


Shekh kau Ganin tayi bacci yasashi tashi yana cije lips dinsa ya ɗauki towel ya fada toilet .


Akan sit ya zauna yayi shuru.


"Wai miye hakane kodai ya haukace ne,Wai zawara ce ko budurwa, To amma ɓarin da su Abba sukace mai tayi fa,Taya wacce tayi ɓari kuma za'a sameta cikakkiya, kai ina bai yardaba akwai sarkakiya a cikin wannan lamarin Tabbas shine mutum na farko da yason ta,Kuma ya rabata da budurcin ta .


Ruwan zafi ya tarba cikin kwami,saida suka yi zafi sosai yasanya hannu shi kana ya mike yashiga yana cije lips dan sunmai zafi amma kuma yason yanda bayan shi ke neman ɓallewa dole ya bukacesu.


Tinda ya shiga ya lumshe ido yana cije lips har saida yaji sun huce kana ya fito .
Shower ya kunna ya saita ruwan ciki kana yayi wanka ya tsarkake jikin sa ya Haɗama Husnah masu zafi kana ya fito ya mayar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login