Showing 42001 words to 45000 words out of 69765 words
komi cikin natsuwa.
Ido Shekh ya zaro kamin kuma ya langwabe kai yace.
" Hajja dan Allah ki tausayama yaron ki man ki barni da Matana, miye na wata daya ?Ina ma laifi ace Gobe,An'fiso kamar Yanda ake gaggawa kai Mamaci haka akeso ayi gaggawa haɗa ma'aurata yakarasa yana tsuke fuska da juya kai kamar bashi ba.
Baki Inna takama tace Yaushe kazama haka? daga ganin igiya ukku akanka har ido ya bude? to sannu magidanci,Wallahi sunma ɗibarma da sauki Ina ma laifin wata biyar,kaji wahala da yarinya tasha ko gama natsuwa batai ba .
Sheikh ya matsa kusa da ita cikin tsananin shakuwar dake tsakanin su ya karkace kafaɗa yana kama hannuta tare da faɗin" kullum cewa kike kinaso kiga Kwan Habib ɗinki,Da zakice wata biyar bakya fata inna ace kana saura wata hudu Kiga jinin farin cikin naki,Haba inna tah,Kinson bana wasa da abinda yake halaliyana kisa baki su mayar da tarewar matana kusa.
Kai inna ta jinjina cikin tausayin yanayin da yake ciki , Dole Habib ya bukaci mace tasani tinda iya kamwwa Allah yaba shi ikon tsare kansa.
Hajjah tace" Yanzu dai kaga dole Atadamata komaɗa, ji yanda wancen dan iskan ya mayar da ita , Nafiso tadawo Husnahhh ta,ai bakomi bane muna tare ga baki ga hanci fa ko Dr.
Ummy tace'' hakan shiyafi Rabi da shirmen sa..
Baki Sheikh ya turo tare da fadin"Tinda bakya goyan bayana zan koma inda na fito.
Ido ta zaro tare da rufemai baki gabaki daya suka sanya Dariya ganin tsoro ƙiri ƙiri a bayyane da ita.
Daddy ne yace" innya banaso ku sake kwana gidan nan ,yakamata Aba Al'majiran dake ƙofar gidan nan sadakar shi sai mutafi gida yanzu.
Abbah yace hakan yayi tare da kallon su Ahmed yace su kama matayensu su ɗauki hanya dare nayi sai sunzo biki.
Gabaki ɗaya sukace Aa sunbar su gida su kama ma Umma, su zasu koma jigawa zasu kwaso kayan su dana gidan Abbah, su haɗo komi kamin su dakko hanya,Sosai karar su tama Abbah daɗi ko anan Yason Yayi Sa'a surukai nagari,Anan suka fita dan masu rakiya.
Inna nama gidanta daya kafa tarihi bankwana tana share kwallah, suna fitowa tafara sallama da yan unguwa daga karshe ta shiga gidan Malamin makaranta nan tamai bankwana da fadamai taga ah'linta , Yanata murna sosai harya fito suka gaisa, Gidan Hafsah tashiga itama tamata bankwana sosai tayi kuka jin zata tashi dan Inna mutuniyar kirkice, Anan ta shedamata Auran Husnah da Shekh da yanda abin yazo.
Abin ya gilgiza Hafsah dole tace da Inna zatazo har gida dan magana bata tsayuwa bace.
Bayan sun'fito suka ɗauki hanya GRA,Su Ahmad kau sallama sukai dasu dan sunyi dare suka ɗauki hanya jigawa Sheikh nata jeramasu addu'a sauka lfy. .
Katafaran gidan Daddy suka sauka inda Ummy tashiga hidima dasu kamar mi ita da masu aikinta data faɗama zuwan su,Su Husnah kau dakin Maryam suka sauka suka hau fira kasancer Maryam Akwai surutu,husniah kau sai sauraransu take dan takasa sake wa.
Bayan isha sukaci abinci Abbah ya mike yace zasuje gida.
Gabaki daya suka fito dan masu rakiya ,a kafa suka shiga gidan nasu mai kama dana Daddy sak babu wani banbanci,Ga mamakin su an zuba komi ko ina fess kamar mace ta shirya kayan..
Ihu su Aysha suki na murna ganin cigaban da mahaifinsu ya samu.
A'Hankali Shekh ya mike ya isa inda Husnah take zaune akan kujera ƙanta ƙasa bata ko magana yaja hannuta,batace komiba ta mike tabi shi suka fito.
Suna fitowa ya zauna cikin wata bukka Irinta yan gayun nan ta hutawa,Yajamata kujera ta zauna kamin ya samu nasarar cafko hannuta ya rike ahankali ya dan murza tsakiyar tafin hannu tsawon lokaci, kamin yayi gyaran murya.
" Yace Oum Habib!.
Fararan idanuwanta dake cike da kunyar shi ta dago ta zubamai.
Lumshe nasa yayi tare da cije lips dinsa na kasa ya dan tsotsa kamin yace" ki daure kimin kallo ido cikin ido, inason Gane Ra'ayin ki.
Kallon shi take bata ko kyaftawa.
Tsawon lokaci suna ahaka kamin yace.
" kifadaman tsakanin ki da Allah,kinason malamin ki ko-ko kinyi biyayya da umarnin iyaye, ko ince kinyimin hakane dan farantamun ko kawai kinyi dan gaban sadam ne?.
Shuru tayi tare dayin kasa da kanta.
Cikin buguwar zuciya da Tararrabin am'sar ta yace" uhm inajinki kinbarni cikin wani yanayi.
"Kaine mutum na farko daya ceci Rayuwar Husnah daga duhu zuwa haske, kaine ka fito dani daga ƙungurmin dajin da bashi da farko balle karshe,Kai kabada ranka domin fansar nawa,Kai ka amince da aurena batare da kyamata ko karba wani uzuri da akabaka ba,Yah SHEKH taya zankasa sonka,ina sonka sosai , ina sonka mijina,Ina fatan Allah yabani ikon maka halacci kamar yanda kamun tafada wani kuka na kwacemata data kasa gane kona miye.
Wani irin mikewa yayi cike da farin ciki kan ta an'kare yayi sama da ita yafara juyi da ita, lokaci daya kuma ya tsayar da abinda yakemata kamin ya hade fuskar su waje ɗaya, kan ta an'kare ya tura halshen'sa cikin bakinta yafarabata wani Zazzar sumba mai rikita kwalwa.
Sosai abinda yakemata ya jijjiga jikinta shikam gabaki daya ya rude ya gigice, Kanshi kawai yake gilgizamata wasu kwallah masu zafi na zubomai.
Lokaci daya kuma ya fitar tare da rungumeta tsam ga faffaɗan kirjinsa.
Sosi yabata tausayi jin yanda zuciyar shi ke mugun duka kamar zata fasa rigarsa ta fito ga hawayen da yake sai sauka suke a gadan bayan ta..
UMSAD MAKENTOSH
*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*
Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.
*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*
Matso kiji hajiyata
Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH
MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.
Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.
Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.
Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin
Sayen nagari maida kudi
UMSAD INCENSE 080 288 27241
3️⃣7️⃣&3️⃣8️⃣
""Cikin rawar murya yake fadin .
"Na gode na gode Ƙurratu ainun,In sha Allah zan maye miki gurbin farin cikin da baki samu ba,Ina cikin zallar farin cikin da bantaba tinanin samu ba,ban taɓa tinanin zaki amince ki karbi tayin soyayya taba,Allah yabani damar faranta ranki "Oum Habib.
Cikin na tsuwa tace" Amin, tana dan zamewa daga jikinshi.
Sake rikota yayi sosai yace.
" Oum Habib kefa ba yarinya bace,yakamata ace Ki fahimci natsuwar da naji danajiki jikina,ki barni ahaka dan Allah" ina so".
Cikin rawar Murya da rashin sabo tace" karfa wani ya ganmu Yah Shekh dan Allah ka cikani.
Ɗagowa yayi yana zubamata ido yayin da itakuma tayi kasa da nata.
Cikin natsuwa yace.
" Oum Habib akwai haramcine daga cikin abinda na aikata?
"Kai ta gilgizamai alamar A'a.
Cikin mamaki yace "To mene abin damuwa dan wani ya gan'mu? ina cewa halaliyata na rike,shekarata nawa aduniya bantaba kama hannun wata mace da sunan sha'awa ko wani abuba ,shiyasa yau dana jini ga halaliyana nikejin bazan iya bariba,Wallahi kikace zaki hanani abinda nikeso dake zan iya daukeki mukoma cen gidan Inna dagani sai ke acen kinga babu idon kowa zaki Amince mun,Banaso wani yazama shamaki A kan kulawar da zaki bani.
"Ido ta gwalo jikinta na ɗaukar rawa.
Kan ya an'kare ta zame da gudu gudu tayi palon su ,tana shiga batabi takansu Ummy dake bankwana zasu fitoba ta shige dakin da Abbah yabata ta rufe, Tare da jingina da kyaure ta dafe kirjinta tare da furta.
" Wai dama Yah SHEKH bashi da kunya ne? Jibi duk abinda yamun amma ko ajikin sa.mikewa tayi ta isa ga mirrow inda ta tsirama pink lips dinta ido yayi wani irin light pink yarr dagani yasha tsotsa har wani masifaffan zafi yake mata..
Baki ta turo tare da fadin "zafiii".
Bubbugo kofar taji anayi ba karamin rikicewa tayiba dan gani take kamar duk wanda ya ganta zai gane miya faru da ita.
Jin anata bubbugawa yasata budewa .
Ido suka hada da Ummy ba karamin faduwa gabanta Yayi ba, A'Hankali ta sunkuyar da kanta tare da fadin "Ummy sannu ki shigo.
Murmushi Ummy tayi ta shiga bakin gadon ta zauna kamin ta nunama Husnah gefenta alamar ta zauna.
Kai ta gilgiza kamin ta karaso wajenta tazame ta zauna ƙasa bata yarda ta hau kai ba.
Bakaramin burge Ummy tayi ba dan wannan ma yaƙara tabbatar mata da Husnah Mai kunya ce .
Ummy tace "Yata kinga yanda abubuwa suka zo kwasam ko,Dan Allah Kiyi hakuri,Nason kawai bazaki iya misawaba ne kika karbi abinda Aka baki,wallahi kinyi ƙoƙari kuma ko Ahaka kinmuna Halacci,ke koni mahaifiyar ki bazan iya ba, Duba da Tinda akayi Auran ku ba farin ciki kuma ga wani An Ƙaƙaba miki,Amma kiyi Hakuri ki karɓa zakiji daɗin zama da HABIBIEEE in sha Allah, kana karki Ɗaukeni uwar miji kimin ɗaukar uwa kamar yanda zakima Umma ki, Husnah inaso ki saki jiki dani dan Allah, banajin daɗin yanda kike kunyata sosai haka kinga kinzama Yata Amal ta smau yar uwa..
Kai ta jinjina kanan tace shikenan ummy in sha Allah,Nagode Allah yasaka da Alkhairi ya ƙara girma.
Mikewa tayi tace"Ameen zan wuce gida sai da safe ko?
Mikewa Husnah tayi tamata rakiya har palo,Har ta juya zata dawo Ummy tace" Ɗiyata zokiyi bankwana da mijinki man.
Wani irin faɗuwa taji gabanta yayi wai miji ita saima abin yabata kunya.
Mayafinta ta warware kana suka fito.
A zaune ta ganshi ya tsuke fuska yana zaune dasu twins da Saleem Autan su sai surutu suke shikam bayacewa uffan hasalima sun dame shi Tinda b sututu yake so ba.
Koda suka hada ido dashi kauda kai yayi gefe alamar Yayi fushi..
Ummy tace'' Habib tashi mutafi.
Baki ya turo kana yace" Anan zan kwana .
Ido su Sameer suka zaro lokaci daya kuma suka hadabaki wajen cewa Suma ann zasu kwana.
Da kallon tara saura kwata yake kallon su kamin yace"Ku su waye? Nifa matana anan take ko ummy nah yakarasa yana juyowa suka haɗa ido da Umma, wata masifaffa kunya ta kamashi da sauri ya mike yamata sallama yafita.
Dariya suka sanya Umma tace gaskiya Ummy baki kyautamin ba kin koramin yaro.
Haɓa takama tace "ke Habib yafara samun matsala ,yaron da ko ido baka hadawa dashi,amma yau da tsiya zai nunamin cewa ya manyanta ya ajiye iyali o'ni Hauwa'u.
Dariya sosai Umma keyi yanda ta rike haba" tace'' to ai da gaskiyar sa.
Anan sukai bankwana suka tafi inda suka iske Abbah da Daddy zaune gidan su Habib akan wasu fararan kujeru da alama magana mai mahimmanci suke.
Koda yaga dawowar su Ummy sallama yama abokin nashi yashiga gidan sa.
Daddy ma mikewa yayi yana dan kamo kafaɗar Ummy afakaice ya sakar mata kiss a kunne tare da fadin" ina Cikin tsananin farin ciki .
Baki ta ɗan turo Ashagwabe tace bazakasa min'jaye ba?
Hannusa ya hade yace.
" Affuwan mar'atu saliha muna cikin farin ciki Oum Habib,Wani farin cikin ma nason sai Yau ya karasa yana kashemata ido ɗaya.
Ɗan duka ta kaimasa tana faɗin wai nikam baka girma Daddy dan Allah,bakaga yaran muba gabaki daya sun isa aure..
"Daddy yace bazan taɓa girmaba My Jiddah indai ina tare dake kullum jariri nike sabon haihuwa,Kibarni naci lokacina suma sunci nasu in yazo,Nan da wasu Yan shekaru zakiga Alkalamin ko rubutu bazai ba.
Tausayi ya bata tason Daddy baida Sauki ko kadan akwai uwar jaraba a tattare dashi, Shiyasa akaimai auran wuri,Har addu'a take Allah yasa cikin Yaranta kar wanda ya biyoshi ita kanta dauriya take,Tana kuma hadawa da magunguna da zasu karamata juriya da Hakuri a duk sadda zaizomata.
Kai tsaye palo suka shiga ganin su Habib zazzaune, su Imran sai labari suke bashi yana murmushi .
Wasu hawaye masu zafi suka zuboma ummy ,Allah mai iko,ita data fitar da ran sake ganin Babban ɗan nata gashi yau gabanta suna zaune tare da sauran Yan uwansa Alhamdulillah.
Anan suma suka zauna aka shiga tattaunawa dasu da labarin bayan rabuwa.
Daddy yace" HABIBIEEE akwai bukatar ka dan kara zurfi ga karatun ka Dan ka kaima matsaya, Duk da ni nafiso katsayaman wajen sauran kasuwancina, To amma kai nason naka ra'ayin na son kazama Babban Doctor,Ina fatan Allah ya cikama Burin ka.
Kai ya gilgiza yace "Abbah bana sha'awa yanzu kwara ka huta a yanzu,zan karbi ragamar kasuwancin naka nida Su Imran , In sha Allah zamu tsayama akan komi tamkar kaine akai,ai'dama daɗin haihuwr kenan, A lokacin da girma yazo muku sai kuhuta mukuma mudasa Allah yasama abin albarka.
Ameen sukace gabaki daya kana Ummy tace.
" Sutashi suje su kwanta.
Kolon ta Yayi da jajayen idanuwasa da har lokacin basu saɓeba yace.
" A cikin yaran? Ummy nifa na girma..
Daddy dake dariya yace.
" kwaraiko Habibina ya girma Wallahi, itama tsokanace kullum ita ke shiga ta gyarama dakin ka , Duk da bata da tabbacin dawowarka amma zata shiga ta gyara ta kunna turare ta fito, Kai Imran imasa jagora.
Anan suka mike suka shiga wani corrido anan sukaga wasu ɗakuna daya na fessin ɗaya, na hannun damar suka gwadamai har yasa kafa ya juyo yace "muga naku na waye yafi kyau.
Dariya sukayi kana sukace namu ne.
Shiga yayi yana karema katafaran dakin kallo,komi yayi kyau dai-dai dana matasa kamar su, gadon su katon gaske .
Kai ya jinjina kana yafita sukaimai saida safe .
Nashi ya tura yashiga.
Wani irin lumshe ido yayi sabida wani kamshi na mussamman daya daki hancinsa, Ɗakin yabi da kallo komi fari da blue ne yayi masa kyau sosai.
Anan yafara dudduba abubuwa inda yaga wadrop dinsa shake da kayayyaki masu fitinnan kyau da tsada.
Kofar aka ɗan buga ahankali yace "na'am" .
Sameer ne ya turo kofar yana sanye da guntayen kaya kamar zai shiga ruwa .
SHEIKH ya kalleshi yana zubamai ido tare da faɗin" badai anan zaka kwanaba?.
Murnushi yayi yace" Allah gafarta malam A'a, dama Ummy ce tace in gwadama duk abinda zaka bukata.
"Saboda makahone ni ko? Sheikh yace cikin Mamaki.
Dariya sosai Sameer yayi yace "Haba Yah Sheikh, ka kwana biyu fa bakanan, kar daga zuwanka mujona daga inda muka tsaya, ka dason da kadan ka girmemun bar ganinka da aure nima nakusayin nawa.
Duka kaɗan shekh ya masa tare da fadin" tashi kabar dakin nan zanyi waya da matata.
Kafaɗa ya ɗaga yana fadin "shikenan nima bari In"kira Baby nah .
Shekh yace'' Sameer kaji tsoron Allah, yazaka kira yar mutane cikin dare sosai haka, Yakamata ka kiyaye wayar dare saboda tana Tattare da ma'anoni da dama,sheɗan zai iya ribatarka yasakayi abinda bai dace ba.
Shekeke Sameer ke kallonsa kamin yace shikenan Akaramukallahu ngd ya mike yafita yana fadin" Kai kaji Yah Habib, kai kasha wayarka nikuma kabarni da rungumar pilo ko, Bazan iya ba.
Yana fita shekh ya mike yashiga katafaran toilet din shi,wanka yayi sosai kana ya fito ɗaure da towel Babba yana goge kanshi da karami.
Boddy lotion ya shafa kadan kana ya fesa Turare ya dakko sabuwar jallabiya ya sanya, kana ya hau gadon sa dayasha shimfiɗa ta alfarma, Addu'a bacci yayi kamin ya ɗauki wayar shi ya dakko ya fara kiran su Ahmed yaji sun sauka lafiya kamun ya zaliko Number Husnah da yayi save da Mrs Habib Ya danna mata kira.
Husnah kau dai-dai wannan lokacin tana kwance akan gadon ta ta lumshe Ido tana tinanin yanda Allah yabata abinda takeso cikin sauki, Ahankali take tsara yanda zatayi zaman Auran ta da addu'ar Allah ya fiddamata kunyar sa ta zage ta mai Biyayya yanda yake so, Sosai taji ta karbi shawarar zuciyar Tata, wayar tace ta shiga Ring.
Koda ta duba taga Sunan Sheikh ne saida gabanta ya ɗan fadi.
Ganin wayar na neman tsinkewa yasa ta ɗauka tare dayin sallama.
Ajiyar zuciya ya ɗauka Dan yayi tinanin bazata ɗauka ba.
Am'sawa yayi tare dayin shuru.
Jin yayi shuru tsawon lokaci yasa tace "Yah Shekh kana kan layi kuwa?
Uhm yace a takaice yana gyara kwanciyarsa da lumshe ido a dole fushi yake.
Cikin sanyi sosai kamar mai masa rada tace" to naji kayi shuru,bakai bacci ba? Ka isa gida lfy ya ummy nah?.
Uhm yasake bata amsa akaro na biyu.
Sosai taji ta shiga damuwa da abinda yakemata, Hakan yasa ta fara mai shashekar kuka.
Jin yanda take neman yin kuka yasa cikin sauri yace.
" Ƙurratu ainun! Kiyi shuru bazan sakeba kinji,am sorry bazanso ace daga yau daya na fara saki kukacba kinji, sorry wasa nikemiki,Fushi nayi dakika hana inji Ɗumin jikin ki, da wannan natural kamshin da kike mai samin natsuwa,Ummy ki tana lafiya baki tambayi HABIBIEEE kiba.
Numfashi ta sauke kamun ta turo baki tace" to minene naima ɗazu kake harara nah?..
Ido ya Dan zaro yace "A'a babu komi muwuce wajen ...
Dan Allah ka faɗamun Yah Shekh sabida na kiyaye agaba ta karasa cikin rauni.
Sosai tabashi tausayi,hakan yasa yace kawai gani nayi kamar yanda na Ɗaukeki ba haka kika daukeni ba,ina taso najiki jikina amma kin hanani,bayan kinson kece natsuwata oum Habib, ke shedace in'bake ba waye zan iya sakarwa fuska balle na raɓa .
Murmushi tayi kamin tace" kayi Hakuri wlh tsoro nikeji.
Cikin mamaki yace Tsoro fa! Tsorona kike Husnah?.
Sosai gabanta ya fadi dan taji kamar cikin fushi fushi yayi magana.
Husnah Ina miki magana kin kyaleni yace zuciyarshi na zafi, Husnah batason son da yakemataba shiyasa takeso ta wahalar da shi.
Cikin rawar murya tace "Am Yah Shekh, kaga nidai wlh ban iyaba ina kuma jin nawie, kana gasu Abba karsu ganmu ni bakina ma ya isheni da zafi kamin...
Kashe wayar shi kawai yayi kana ya kife akan pilo yayi shuru.
Harga Allah yanason Husnahhh amma bayajin dadi abinda take mai,kamar yarinya, kamar wacce batason komi ba,yazatace tsoronshi take, Dan yayi kama da aljannu.
Ya tabbata da zatason azabar da yakesha aduk sadda zasu hada ido,da ko palon su yace zai sadu da ita zai amince balle Only Huggins kawai ya ɗanji Natsuwa.
UMSAD MAKENTOSH
*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*
Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.
*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*
Matso kiji hajiyata
Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH
MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.
Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.
Ni Ummy Aysha