Showing 24001 words to 27000 words out of 69765 words

Chapter 9 - MATAR AURE BOOK COMPLETE PDF.txt

iya yace.


Wani murmushi ta saki dayafi kuka ciwo kana tace"FAMAN YATAWAKAL ALA LAHI FAHUWA HAZBUN".


*Wanda duk yayi tawakkali da Allah, Allah zai isar masa*


Danmi bazaka fuskanci Ubangijinka ba Akan jarabta da yama,Akan mi zaka hada laifi goma da ashirin,ga shirka ga zina ga luwaɗi Hazbunallahu wani Imal wakeem, Ace mijina duka wannan manya manya zunubban yake aikatawa bazan iyaba, Dan Allah ka sake ni bazan iya zama dakai ba.


Babu saki Atsakanina dake har abada,Saboda mahaifinki bai Can-canci yamun kyauta in mayar masaba,amma ina iya Miki Alkawari akan duk ranar daya mutu yabar doran kasa to zan iya sakin ki.
Kana wannan magana tamu tazama sirri,wallahi wallahi kika fadama wani sai kingane shayi ruwane.


Cikin kuka tace .
"in'gane mana,miyayi saura dama a ragowar farin cikin da nike ciki,Tinda na aureka bana samun farin ciki dai-dai da kwayar zarrah,In kaso ai saika fadama Abbah nah abinda ka rasa shi mai iya baka ne ka sani.


Ke dakata!Tin yaushe Abban naki yazama matsiyaci Matalauci,wanda kika sani da bashine yanzuba,A ina yaga arzikin da zai iya bani wayan nan ....


Tass ta daukeshi da bahagon mari jikinta na rawa fuskarta Tayi jajur.


"Abba na ba matsiyaci bane kai ne matsiyaci,Kuma insha Allah balai da masifa yanzu kafara gani tafafa tana kokarin fita daga gidan baki ɗaya..


Hankalinshi yatashi jin Darbatun waheeda datamai,Ganin ta daki banza zata fita yasashi cikin zafin nama jawota ya yaryarfamata mari,kamin yace wallahi Saidai ki mutu,Luwadi ko yanzu na fara ya watsar da ita gefen kujera kamin yasam kofar key yace baki ba sake zuwa ko nan da bakin get.




Iya Dauriya Shekh yayi ganin kwana ukku baisata idoba yasa ranar Alhamis ya shiga dakin Inna ya sameta kwance tayi nisa a Tinaninta,.


"Habeeb shigo man. tafafa tana tashi saune.


Shiga yayi ya zauna yace.


" Inna bazaki gano makwafciyarki ba,Inaji ajikina tana cikin damuwa,Kinson halin datake ciki,Yakamata ki gaida mai gaisheki.


Inna ta sauke ajiyar zuciya kamin tace .
"wallahi HABIBIEEE tinaninta nike,Kuma ina tsoron zuwan nawa ya jawomata matsala,Gashi ni bani da Number ta balle ka kirawoman ita inji ko tana lafiya.


Cikin sauri yace.


"Yawwa akwai kawarta hafsah naman Abdallah kishiga gidanta ki samo dan Allah sai in kiramaki.


Tashi tayi tana fadin "ka kawo shawara Ɗan nan ,Mayafi tasa ta fita tashiga gidan Hafsat,wanda ya kasance katafaran gidane na alfarma dagani tana hutawa ,Yaronta daya Abdallah.


Cikin girmamawa ta tarbi Inna tare da faɗin" Inna mairo munyi fushi mun daina ganinki.


Dariya tayi tace .
"Hafsah kenan,Ina mijin nawa.


Tace yana bacci tare da kawomata ruwa da abinci tace ta koshi Allah amfana.


Tason bazataciba dan Inna akwia tsayayyar zuciya ko alama bata da kwadayin abin wani.


Zama Hafsat tayi tana turo baki tace 'Ai dama nason kyamata kike kuma wallahi na iya girki.


Dariya sukayi su duka kamin Inna tace wallahi zuwa nayi inji ko kina da number Ma'u,wata sabuwar daliba da aka kawomaku,Yarinya tashiga raina to kuma kwana biyu na bar ganinta nace bari inzo in karba.


Hafsat Ɗahiru tace wallahi Inna nima tana raina,Inata mamakin miya hanata zuwa makaranta ranar lahadi,to kuma ina tsoron mijinta karya koroni tinda ba ashiga gidan danaje na dubota.


Inna tayi jim batare da tace komi ba.


Rubuta mata tayi tace gashi nima bari in'samu almajirina ya shigo sai in'sai kati in kira.


Inna ta karɓa tayi gidiya ta tashi tafita.


Tana fitowa a kofar gida taga Yah Shekh,da Azamar sa yayo kanta har tana Mamaki.


"Inna kinsamu ?ta baki? itace ko? ya fada a jere akuma furgice haɗi da zallar farin cikin dayasa Inna sakin baki ta na kallon sa


Kai kawai ta dagamai tana mai kallon mamaki kamin ta shiga gida yabi bayanta yana mai sanya Credit ɗin 500 ɗin daya saya dan yasamu isashen lokacin jin matsalarta.




*Alhamdulillah ,Insha Allah gobe zangana free*.


Masoyana ina godiya naga sakwannin comment ɗinku,nagode sosai,Yayin yawan da bazan iya mayar waba one bye one,Ina sonku sosai Allah yabarmu tare.


Jiya comment akan yanda abubuwa suka jagulema Sadam ya sani dariya.


Karku manta ita jarabta lokaci daya take zuwa,idan kuma kayi hakuri sai kaci ribar jarabawar ka.


Kudai karku bari abaku labari,kuyi hanzari fara biyan kudaden ku ta account Number nah kamar haka.


*1479603206 Jaiz bank Amina Ɗahiru


Ko Whatsapp Number na kamar haka.07038423451


Kar wanda yamun transfer kati ta wannan layin,Ka ɗauki photo katin kawai ka turomun ngd.




UMSAD MAKENTOSH


*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*


Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.


*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*


Matso kiji hajiyata


Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH


MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.


Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.


Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.




Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin






Sayen nagari maida kudi


UMSAD INCENSE 080 288 27241


❤️ *MATAR AURE* ❤️


*NA*


❤️ *UMMY AYSHA* ❤️


2️⃣1️⃣&2️⃣2️⃣


LAST FREE PAGE🥰


GA MAI BUKATAR SAYEN BOOK ƊIN MATAR AURE 300 NE,SAI YA TUNTUƁENI TA WANNAN NUMBER 07038423451
Ko account number nah kamar Haka.👇


DAHIRU AMINA, Zenith Acc. is 2860983400.
Ko katin 300 MTN ko Glo.
Banson Transfer credit ga Number nah ,kumin magana zan baku wacce zakusa ngd.


"Cikin rawar jiki yake sanya Number muryanta kawai yakeso yaji har ya gama kamin ya danna mata kira yana mai lumshe ido.
Ido kawai Inna ta zubamai zuciyar ta na bugawa.


A dai-dai wannan lokacin da Yah Sheikh ke kiran Husnah itakam tana nan inda ya kifar da ita kwance tana kuka dan saman hannuta ta faɗa.


Jin wayar ta dake vibration yasata mikewa A'hankali ta tashi ta haura sama,tana shiga dakinta ta rufe tare da kwanciya akan gado kana ta zaro wayar dai-dai lokacin da aka sake kira tayi picking call ɗin tayi shuru.


Ba haka yasoba yaso tayi magana amma tayi shuru sai ajiyar zuciya take saukewa..


"Are you okay Husna?


Azabure ta kalli wayar Tata tana ganin bakuwar number ce,amma kamar muryar Malamin ta takeji.
"Yah Shekh tafada cikin low voice tana addu'a Allah yasa shine,Tana bukatar Addu'a shi.


"Na'am, Affuwan ban miki sallama ba.


Assalamu Alaiki Warahmatullah wa barakatuhu.


Amsa masa tayi kana ta gaisheshi tana faɗin" ina Inna?.


Wata irin kunya ta kamashi tinowa da Inna zaiba amma shi ya ɗauka , A'hankali ya juya suka hada ido da Inna datazama butun butumi jin yanda yake yin kasa da murya ba wami tazarane tsakanin suba amma bataji miyake faɗi.


Wayar ya mikamata yana matsawa jikin bango ya jingina yana jin yanda buguwar zuciyar shi keta ƙasa tana raguwa.


Bayan sun gaisa da Inna,Inna tace.


"Husnah Ashe dai baki yafemunba akan laifin da namiki,shiyasa kika ɗauke kafarki ko makaranta bakya zuwa ko. To ga gida na nan ya cika da shara da itama muke tada kai kuma bazan shareba sai kinzo tafada cikin zaulaya.


Murmushi mai haɗe da hawaye tayi kamin tace.


" Inna ina cikin matsala, Inna ki tayani Addu'a, kikuma sanya malamina ya tayani, Inna ya rufeni babu hanyar da zan fita a gidan nan, Nagaji inason komawa gaban iyayena, Inna zuciyata akoda wane lokaci zaya iya bugawa saboda yanda nike tanamin Azabar zafi,Ki yafeni ki ce da Yah Sheikh ya yafemun,Ku nemamun Gafarar Yan uwana koda bana raye.


Kuka Inna takama tana faɗin.
" miyafaru Husna, Dan Allah karki tafi ki barmu.


Wuff Shekh ya kwace wayar cikin rawar jiki kamin yatashi ya fita ya shiga dakin shi ya rufe ,Daɓas ya zauna yanajin yanda take kuka A sanyaye.


"Ina zakije,mike faruwa dake,bakince mahaifi kika daukeni ba, in'dai har dagashe kike to kifadamun damuwarki, Nikuma zan baki hanyar da zaki tsallakema matsala ki Insha Allah,uhm Inajinki Bab...
Datse halshensa yayi da karfi jin abinda zai furta.


"Yah Shekh.
Na gama Auran nan.
Bazan sake Aure ba har abada,bankaru da komiba a wajen zaman takewar AURE sai bakin ciki.


"Um um Uwata kidaina cewa haka ,Insha Allah zan baki farin ciki , Zan rayu dake akoda wane lokaci, inaji ajikina kinkusa dawowa gareni, Zan tarairayeki fiye da kwai,zan sharemiki hawayenki baki ba kuka sai in nafarin...


YAH SHEIKH ! mikake nufi ta fada tana fiddo ido cikin tsoro tare da katseshi.


Kanshi Ya dafe a Hankali kuma yace'' Astagafurullah.


Kamin yace"Ok ina nufin nida kike kira mahaifi duk zan maye miki gurbin abinda kika rasa, Insha Allah,zanyashi in nema da iya karfina dan ganin nazame miki maganin damuwarki kinji,fadamun abinda ke damunki Uwata.


A'hankali tafara bashi labarin abubuwan dake faruwa tindaga dukan da akamasa har zuwa yau marin datamasa da dukan dayamayar mata.


Gabaki daya jikinsa rawa ya ɗauka idonshi yayi jawur ranshi ya ɓaci matuka.


"Afusace cikin daka tsawa yace" Waike baki da ɗan uwan da zaki fadama,saikace daga sama kika fado,yazakiyi zaune yana dukanki macane fa ke ,zai iya dukanki a inda zaki nakasa har abada yinsa ba sonki yake ba.


"Yah Sheikh yanamun barazana da in'na fadama wani.


Fushinsa ya sassauta kana yace .


"Babu abinda zai maki wanda Allah baimiki ba,ina Yayyan ki?


Tace" suna gidajen su.


Yace'''' ok zan turo miki kati ki kira Babbar Yayaki ki fadamata abinda ke faruwa,yanda kukai sai ki fadaman ya kashe wayar yana sauke numfashi.


"Habeebullahi !.


Inna dake tsaye bakin window ta kirashi.


Fitowa yayi yana tsuke fuska.


Miyayi zafi harda rufe kofa.


Inna yarinya nan na cikin matsala ko ince haɗari, Dole ta samu jigo masu tsayamata tinda bata da kowa,zanje indawo yace'' yana fita.


Kai ta gilgiza tana fadin "HABIBIEEE bamu da kowa karkaje ka ballomun rigimar da bamu da yanda zamu fitar da kanmu.


Koda ya siyo katin ya turama Husnah Tare da Cewa tayi abinda ya dace bazai sake kira ba karya jamata matsala,Shawarwari yabata daga karshe yasa Bissalam.


Murmushi tayi tana sawa taga na 500.


Sosai tausayinsa ya kamta tason yar Ribar sace ya kwashe.


Wani kwarin gwiwa ta samu kanta a ciki, Hakan yasa takira Aunty Aysha.
Bayan sun gaisa Husnah tayi shiru.


Husnaty Abbah yadai ! Yau ko akwai magana naji kinyi shuru sai sauke numfashi kike? Ko munsamu sabon Baby ne tinda wancen ya fita?.


Aunty,gida nikeso in'dawo.Cewar Husnah.


"Gida kuma Husnah? ki dawo ko kizo ki gaishe dasu Abbah ki koma?


"Aa Aunty inason kashe Auran nan ne.


"Me! Ashe baki da hankali, Yau da ba Yah Sadam bane mijinki da sai ince Cuta miki ake, Amma ai mu munson kina hannun nagari, karki sake wannan gangancin da hauka,Karma kibari Abbah yajiki wallahi,kanki farau aure wani gari, Allah yabama wayan da ake kaisu wata kasa cen uwa Duniya su suce mi?


Kuka tasamata sosai kamar zata fasa waya.


Lokaci daya A'isha ta sauko ta cika da runin gami da tausayin yar kanwar tasu, A'hankali cikin lalashi tace .
"Husnah kiyi hakuri amma bazan baki goyan bayan ni ina gidan Aure na ba ke kuma ki dawo gida.


"Aunty taya zan zauna da mazinaci,Ɗan Homo,Mai dukana kamar jaka duk sadda yaso?.


A'isha tasaki salati kamin a fusace tace"Husnah baidace dan kingaji da zama dashiba kimasa wnanan sharrin, banso kinji ?kuma kibar haka dan Allah..


Cikin bacin rai tace.
" Shikenan amma wallahi billahi duniya zanbi,in'banzo garekiba gawa zanzo Yah aishai,inata maki magana amma kina karyatani, Sadam azzalumine ruwa biyu ne,bari inturo miki dukan dayamun ga fuska saikiga sheda ta kashe wayar tana hawan Whatsapp ta turamata photon fuskar ta, kana ta bita da Voice.


"Aunty baya bani abinci mai daɗi sai wanda zai tasomun da baseer, kamar wanda ya daukeni gidan bursuna.
Yanzu abincin ma baki ɗaya babu shi yakuma ki siyomin, Allah ya taimakeni wayan nan kayan da Abba yabani da yanzu banson ya zanyiba,ki taimakaman yar uwata ki saurari kudirina ta turamata .


Aysha nagamajim voice din tafara salati jikinta ko ina rawa yake,Tinda suka taso sunson cewa Husnah mai sauki ce cikin yaran Abba,Bata da hayaniya bakuma ta karya ko ahaɗa baki da ita ayi sai tace Allah yahana babu kyau,Shiyasa Abbah yafi sonta dama gata da Sunan mahaifiyar sa .


Bata tsaya mayar da reply ɗin voice inba ta kirawo Husnah.


Tana ɗauka tace .
"Husnah miyasa tini baki fadaba,wannan ramar da kikayi ta lafiya ne?


Uhm Aunty kenan,Ke kanki bagashiba dakyal kika yarda balle Abban, Nidai dan Allah kizo ki Ɗaukeni kawai , yanzu haka yamun targaɗe wallahii hannuna ciwo yake.


Ajiyar Zuciya Aysha ta sauke kamin cikin fada tace "kifita daga gidan mana dan ubanki a dubamaki,Baki da abokan arziki koya?.


Aunty ya rufe gida tace cikin rawar murya.


Husnah yanzu Abban mu bashi da lafiya hawan jini ya tasar masa ko aiko baya zuwa,Umma ke kula dashi,kinga baidace ace mukai maganar gida ba Yanzu sai yaji sauki,ke koda mun kaita yazama wajibi mu samu hujjar da zamu gamsar dasu,kinson matsayin sadam awajen Abbah,bazai taba yarda ba har sai in yaga abinda yake ido da ido.


Yanzu shawara da zan bako anan shine,kison yanda zakiyi, Duk sadda kika kamashi a harkar ki dauki photon sa ko kimai vidio, Hakan shine kawai gamsashiyar Hujjar mu,Nikuma na maki Alkawari dakaina zanzo in daukeki,ke mudukama zamuzo dan kowa ya ganema idonsa kinji?


Shawarwari tabata kamin suyi sallama ta kwanta tana matsa hannuta da'yayi jawur kuma yaɗan kumbura.


Tashi tayi dakyal jin yanda cikinta ke Rarakewa ta buɗe ledar ta, Sara bata barin dame ,gabaki daya ɗan abinda ya ragemata baifi biyar ba, biscuits ukku sai Bounty guda biyu.


Yazama dole
ta dawo yin azumi kota samu sauki.


Daya ta ɗauka taci tasha ruwa tayi kwanciyar ta..


Ahaka suka jera sati daya tsakanin sadam da Husnah babu wanda ya sake neman wani.
. Tin hannuta na kumbura haryazo ya warke dan kanshi sai abinda ba arasa,zuwa lokacin tafara galabaita da yunwar dake cinta saboda tana azumi ba wadataccen abun sahur balle na buɗa baki.


Wata talata ce da yamma taji karar motoci Agidan nasu wanda ya tabbatar mata da bakine sukayi.


A'hankali tafara jiyo hayaniyar su sadam hakan yasa ta lallaba ta mike dan jiri takeji sakamakon yunwar dake cinta,sakkowa take cikin natsuwa,inda ta iskesu baje palo shida wasu hamshakan mutane sani tini Sadam yazama dan hannu a harkar Homo,,har gida ake zuwa a nemesa abasa kudade,ba kowa yamai wannan hanyar arzikin ba acewarsa sai Bashow.


Yanzuma baje suke palon sunata shewa sunkai su goma ,Ga wasu manyan kuloli dake gefensu shake da abinci ciki na alfarma.


"Yah sadam ka taimakamun da abinda zanci Husnahhh tace jikinta na rawa.


Ke miye ya sakko dake ,maza koma,bake yar iska bace wuce kiba mutane wuri bakiga nayi baki ba?.


Wani Hamshakin Alhaji dake zaune kusa dashi ya dafashi tare da cewa "Maji dad'i (SUNAN DA SUKE KIRANSHI DASHI KENAN) kabarta,Samata kaza taci albarkacinka,Inacewa itace kake bani labari.?


Sadam yace" Itacefa shegiyar Alh Cakwai.


Haha! Yayi dariya tare da tashi ya zubama Husnah shinkafa da miya lafiyayya, Ya ɗauki wani flat ya zubamata peper chicken ɗin dake ta Tururi sai kamashi yake,Kana ya Tsiyaya wani lemu dake cikin wani Glass cup ya ɗora .
Da kanshi ya mike yana murmushi ya dosota,hannuta yafara ƙoƙarin kamowa da sauri ta kauce tana harara shi.


"Karba kije kici kinji Tsuntsuwar Sadam..


Banaso tace tana juyawa zata koma..


"Kaga irinta ko Hajji Cakwai, Dan Allah kazo kaci ka tsumu muyi shagali.


Dariya suka fashe da ita kamin yace "Wallahi naso taci,data kwana ihu babu mai kaimata ɗauki,Nan sukaci suka koshi sun kwashe awa daya kamin ko wannen su yazamana tsirara.
Sadam injin yafara aikata masha'a dasu,saida suka samu natsuwa kamun ko wanne ya bashi kudi sukamai sallama suka tafi.


A'hankali yan unguwa suka fara gane abinda Sadam ke aikatawa, Hakan yasa da yawansu suke Allah wadai da abinda ke faruwa,da damansu sun tsaneshi suna bukatar yabar unguwar saboda gudun Lalacewar Tarbiyyan Yaran su,Yayin da matasa kejin zasu iya cinnama gidansa wuta ya kone kowa ya huta daya jazamasu balai da masifa,wasu kuma sukance A haaɗasa da hukuma, Yayin da da dama basu goyi bayan wannan ba saboda suna ganin cewa yanda manyan motoci ke kai da komo a gidansa duk na manyan mutanene ko an'kaishi babu inda wannan zaijezai dawo..


Husnah na hango kwance bisa gado tayi wata bakar rama.


Wayar ta dake gefe ta shiga Ring Dakyal ta ɗauka.


"Husna kina lafiya? Inna tace


Um! tace cikin wani yanayi dan bata gane komi.


Husnah ! Husnah !!!.


Inna tashiga kiranta amma bata iya magana.


Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un HABIBIEEE wallahi yarinya nan bata lafiya karfa ya kasheta bakaji yanda take magana ba.


Yah Shekh da ya zuba wata uwar rama sai kasumba data cika fuskarsa yabuga tagumi yayi shuru.


HABIBIEEE gidan cen zani inma ya kasheni ba komi.


Inna da mutuncin ki baidace kishiga gidan wancen mutumin ba,banaso yamiki wulakanci tacikima addua nike Allah yafito da ita,Yana fadin
Haka ya tashi yaje yayi alwallah ya hau nafilfili yana rokon Allah yaba Husnahhh mafita .


Washe gari Husnah na kwance magashiyyan yunwa zata kasheta.


Dakyal ta iya bude ido ta tashi ta shiga toilet ko tsayuwa bata iyawa,Ruwan pampo takafa kai tasha sosai,lokaci ɗaya kuma zuciyar ta tafara tashi ta shiga kakarin amai amma bataiba.


Dakyal ta iya dawowa dakinta inda tashiga neman kudinta dan so take ta fita tasamu abinda zataci..


Gabaki ɗaya kuɗin ta dauka tare da wayarta kana ta fito A'hankali jikinta na rawa.


Nishin su sadam ta dingaji yana gurzar wani Dattijo, su duka ihu suke najin dadi,Basa ko tsoron alylah,ga kofa abude baya tsoron wani ko zai iya fadowa.


Watarta ta zaro ta fara daukarshi photo A'hankali tanayi gabanta na bugawa.


Kamin kuma ta tino magana Aunty Aysha
*ko kimasa vidio*.


Da saurinta ta fara daukarshi vidio Ƙafafuwanta na neman yar da ita saboda yunwar datacita ta cinye.


Ido ta lumshe dan bazata so ta iya kallon abinda yakeba.




"Kutumar jar bura'uba nikikema Video Husnah?.


Awani irin zabure ta buɗe idonta sukayi ido huɗu dasu duka biyun suna ƙoƙarin sanya wando.


Arikice take kallon kofa tana kuma kallon shi.


Ganin ya dumfarota gadan gadan taji wani kargi yazomata aguje tayi hanyar fita.


Cikin Sa'a get dinma a saye yake.


Budewa tayi da gudun da batason zata iyaba ta fita bata tsaya ko inaba sai zauren gidan Inna, Tana maida kofa ta rufe kamin ta faɗi tim ba numfashi..


Sadam kau a gigice ya fito yana kalle kalle ko maikama da ita baiganiba.


Jikinshi rawa ya ɗauka yana mai dora hannu aka yace shikenan tagama dani ta tonaman Asiri yanzu da wane ido zan kali mahaifinta kilama gida tayi ,tinowa da hakan yasashi zabura ya faɗa motarshi ko magana baima wannan dattijon dake kwance ko ajikinshiba ya shiga mota Yayi tasha,Iya nema ya nema,duk wata tashar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login