Showing 48001 words to 51000 words out of 69765 words
yaji amma ina takasa.
Wayarta ta kallah ganin ɗaya da rabi tace .
"Yaa Shekh katashi kayi wanka,sai kayi sallah kaci abinci ko,kaga su Abbah suka dawo suka ganka a haka zasuyimin fada bayan yace na kula da kai..
Bakin shi ya motsa can kasa yace" Ina jiran Imran ko Sameer yazo ya daukeni yamun wanka,ni bazan iyaba,ke kuma na miki kato bazaki iya taimakaman ba,banaso kuma na karyaki.
Ido ta zaro tana zubamai harara tare da faɗin" Kawai sai suma wanka kamar wani matar ka,kuma ni banceba ta karasa tana murguda masa baki cike da kishi wanda sauran kaɗan tasa Sheikh ya shiɗe irin yanda ta juya ido ba karamin kyau ta masaba, ashe tana da faɗa,Ashe tana kishin sa,Wow yaji daɗin wannan jinyar gaskiya Tinda hartaji zafin kanan sa zai masa abu Gata.
"Ido ya zubamata tare da sake narkewa yace.
"Wash bayana,cikina, kafana, hannuna, kaina, idona ,Hancina,komi ciwo yakemun,wanka ne kawai zaisa na warware Oum Habib,Taimakeni maza dan Allah kirawomin ko Sister dake reception ce tazo ta taimakmin yaƙarasa cikin wata narkakiyar murya kamar zai fashe da kuka.
Iya gigicewa ta ɗimauce dajin abinda yake faɗa,Agabanta,karfa magana Aunty Aysha ta tabbata,wasu hawaye masu zafi suka zomata batason sadda ta mike ta cire katon hijjob ɗintaba tayi jifa dashi,dole ta zage ta kula da mijinta daga gani ɗan Nanaye ne.
"Masha Allah,tabarakhallah"
Tsarki ya tabbata ga Allah subhanahu wata'ala mai komi mai kowa daya keramun wannan kyakyawar Halittar badan wayona ba ko Dubarane.
Cewar Shekh cikin zuciyar shi, Tare da sake zamewa ya wani lumshe idonsa ya mayar dasu ciki sosai,yalwatacciyar girar idonsa tama idon kawanya ta yanda duk masifa Bazakace idon shi biyu ba,gabaki ɗaya kyakyawar halittarta yake kallo wacce baitaba ganiba sai acikin baccinsa, kullum tana sanye cikin Hijjob ko sadda ta fadi gidan Innah da Hijjob inta,ga wasu arnayen riga da wando da ta sanya wandon 3quarter ne sai yar karamar riga ,gabaki ɗayan su pink colour ne da ratsin Black, sunyi ma kyakyawar fatar ta kyau,Da sake haskata, sai yar karamar hula Black data sanya a kanta , Cikakken kirjinta da babu alamar ruku'u a tattare dashi yabi da kallo,wani irin yarrr yarr ya dingaji tindaga tsakiyar kansa har zuwa tafin babban ɗanyatsan sa,Ajiyar zuciya yaja da karfi lokacin dayaga ta sunkoya kanshi tana neman tausheshi dasu.
Husnah kau magana kawai takemai amma ina ya sume a ganinta hakan ya sata Daddagewa ta kwallah ihu , Wanda yasashi saurin buɗe jajayen idanuwan shi da suka tara wasu ruwa ruwa sai sheki suke wall a kanta
Da sauri tayi kanshi bata tsaya komiba ta fada kanshi ta rungume ta saki kuka sosai, Tare da fadin dan Allah ka daina sumewa,Sai inga kamar mutuwa kayi, Dan Allah karka barni ka warke bazan sakeba, nice ko nason ninama laifi Dan Allah kaji sauki mukoma gida .
Wayyo Allah, da Husnah tason Halin da Shekh ya shiga a daidai wannan lokaci da bata fara kuskuran hada jiki dashiba, Sosai ta sake tayar mai da ciwon dayaji ya lafamai.
Cikin Dauriya da neman dauki daga Allah yace.
" naji bazan sakeba Oum Habib tashi hadamun ruwan zanyi da kaina .
Da sauri ta mike tana share hawaye tayi hanyar toilet ɗin.
Da kallo yabi manyan mazaunan ta dake mai bye bye, kamin yayi kasa da kanshi yana furta Alhamdulillahi lathi bi ni'imatihi Tattimus salihat,Allah na godema daka haɗani da macen dake da duk Abubuwan da nikeso da muradin akan matata ta sunna, Alhamdulillah.
Koda ta shiga taga Toilet din fess fess kasancewar Vip site suke Shiyasa komi ƙal kamar a agidan ka.
Ruwa ta haɗamai mai ɗumi, dai-dai yanda zaiji dadi,kana ta fito tazo wajen sa tace .
"Ya Sheikh na hadama ,ta fada tana gyara hannun rigarta tare da isa inda yake zata kama shi.
Idon shi ya bude tare dayin Addu'a ya sakko.
Da sauri tayi kanshi ta kama hannusa sukayi toilet din, Anan ta fara kokarin fitowa yasanya wata ajiyar zuciya da ta sanyata saurin kallon shi.
"Yadai? tace cikin kulawa.
Ba komi yace yanayin ƙasa da kanshi.
Juyawa tayi ta fita ya raka bayanta da kallo tare da lumshe ido yafara zancen zuci.
*Daddy muddum bakwason wannn Auran ya zama sanadin kaini lahira to kuyi gaggawa bani matata,ina cike da bukatar iyalina,hakurina ya fara neman gazawa,Yau da babu SADAKIN AURE na akan Umma nah bazanji komi ba,Dan Allah ku tausayaman yafada cikin rauni kamar yana gabansu*.
Dakyal dai ya dan watsa ruwa kana ya mike jiki ba daɗi yanaji jiri.
Baiga wani abuba da zai sanya gashi bai saba mayar da kayan da ya cireba.
Ga ginin wajen kawai ya jingina yayi shuru , Dan bazaiso ya fita ahakaba ya tsorata ta.
Sama da awa daya yana ciki Husnahhh kau ta gyaramasa gadon tass ta buga tagumi sai kallon kofar take da agwagon wayar ta taga har Ukku saura.
Mikewa tayi cikin damuwa ta isa ga kofar tace "Yah Sheikh are you okay?
Can kasa taji yana faɗin" Oum Habib bana da kayan da zansanya, kuma bana iya mayar da wayan nan suna warin Asibiti.
Kai ta dafe tare fa fadin.
" bari in'kira Abba akawoma wasu.
Ta fara neman wayar Abbah kenan taji ana kwankwasa kofar.
Hijjob ɗinta ta mayar tare da mikewa ta buɗe .
Dasu Ummy ta hada ido hakan yasatayin ƙasa da nata ta zame ta gaishesu.
Da fara'a Ummy ta dan rungumeta tace .
"Sannu Yar Albarka, Tin dazu munbarki munfito Mai yayi kasa ga layi ke akwai gidan Man ,kinson wahala yake gabaki daya hankalina na nan wajen ku, nason kinsha yunwa ko , HABIBIEEE ma yatashi ko?
Kai ta ɗagamata tare da kallon kofar toilet tace
" UMMY kibashi kayan da zaisa tin dazu yana ciki baya iya sanya nashi wai warin Asibiti suke.
Gabaki ɗaya suka Tintsire da dariya hadda su Abbah dasukaji maganar ta.
Kunya ta kamata da sauri ta koma ciki tana Murmushi.
Bayan sunshigi Ummy ta zaro kayan sa masu kyau yan kananu nashan iska , Dukkan su kalar see Green ne sunyi kyau sosai sai Kamshi suke
Umma tace "Husnah kai masa bari mujira waje muna zuwa..
Batace komiba haka suka juya suka fita sunson kunya takeji.
Suna fita ta mike tana turo baki ta Murɗa Toilet din tare da tura hannuta tayi gefe da fuskarta dan karta kalle shi.
Shekh kau ganin hannuta kawia da kaya ba karamin dariya ta bashiba, wato bazata kallesaba shiyasa ta juya baya Hmm komi lokacine.
Karba yayi yace'' bazaki sanyamin ba?
Shuru tayi tana raba ido kamin tayi saurin ja mai kofar ta koma wajen kayan abinci dasu Ummy suka kawo ta haɗamai tea mai kauri kana ta zubamai dage dagen Naman zabon daketa kamshi yayi luguf kamar za'aba jinjiri.
Yah shekh sadda yagama sanya kayan nan wani bala'in kunya ya kamashi,ganin gabaki ɗaya surar sa waje Terere.
Ga Marar shi datayi tauri tacika sosai.
Kai ya dafe yana furta" Astagafurullah bazan iyaba gaskiya kayan nan basuyi ba .
Taya zai iya fita da kayan nan,da Husnah mace kawai Da da ɗan sauki,Duk da ko ita bayaso ta ganshi a daidai wannan lokacin haka,Ahakama ya aka kaya balle taganshi Kasiyatun Ariyatun,Ga su Umma ina bazai iyaba,Ko miyasa ba aba shi jallabiyaba.
Husnah ce ta sake mai magana tace "Da gaske bazaka iyaba?.
"Eh yace mata kai Tsaye.
Hakan yasata tura kofar ta shigo kai tsaye tana rintse ido.
Lalube tafarayi inda yamata tsaye ya kafeta da ido yana Murmushi.
Cafkarshi tayi kamin ta sauke ajiyar zuciya tace" bani rigar.
Wandon daya cire ya miƙamata hakan yasa ta fara neman kan riga Amma bata ganiba,da sauri ta buɗe idonta karaf ya fada cikin nashi.
Wani irin ihu tayi ta rungumeshi tana faɗin" wallahi bakai zan kallah ba .
Dariya yakemata sosai kamar bashiba , iya yarinta yana hangowa wajenta,dayake a rikice take batama gane akwai kaya jikinsa ba.
Dakyal ya tsagaita yace" nima saina rama,Nidai kika kallah ko?
Wallahi bakai zan kallah ba kan rigar nikeso na gano na samakafa..
Yace Au ni jaririne da zaki samun riga Oum Habib.
Sakin shi tayi idonta rufe kana ta turomai karamin bakin ta tace" To bakai din ɗana bane, Tinda Oum kake cemun,kuma ba baka iyawaba kace?.
Wani wawan cafka yakaima lips din nata wanda yasata bude ido fess ta saukesu akanshi, shikuma ya rufe nashi dan bazai jure ganin kwayar idonta ba, rawa sosai jikin shi ya ɗauka, Wanda yaja suran kaɗan su zube kasa tayi jarumta hadashi da bango tare da kwace bakinta tace" kafito kayi sallah lokaci na shigewa.
Yah Shekh kau dakyal ya samu sukuni kamin yayi tsarki kana yayi Alwallah ya fito yana wata tafiya dai-dai cike da isa da kasaita.
Duk yanda yaso su haɗa ido kiyawa tayi har ya zauna bakin gadon yace.
" Oum Habib zanyi sallah amma wayan nan kayan bana sonsu ,ki dubamun in akwai wasu na canza..
Tashi tayi ta hau bincika jikkar dataga ummy ta zaromasa kaya ta fiddo masa wata gold ɗin jallabiya sabuwa kall sai kamshi take ta warware, kanta a ƙasa tace karba .
Karba yayi ya sanya, ta shimfiɗamai abin sallah yayi ya gama ya jingina da bango yana azkhar.
Abinci ta kawomai ta zauna kusa dashi tace karba kaci yah shekh dan Allah, ga maganinka nan ankawo sai kasha.
Hannuna namin ciwo Yace yana yamutsa fuska.
Batakawo komiba arai tashiga bashi yana bude baki yanaci, wani masifaffan daɗi yakeji ko anan kadai yason cewa aure rahmane, gashi kamar jariri ana ciyar dashi,Da babu wannan Auran wazai bashi wannan damar..
Kaɗan yaci yasha magani kana ya karbi flat din ya sake zubawa ya nannade hannun rigarsa ya hau bata.
Cike da kunya take karba saida ya tabbatar ta koshi kana ya ajiye ya kalleta yace" kwana nawa kike in bakya Sallah.
Ido ta zaro cikin kuma rawar murya tace ni ni ai kullum ina sallah.
Murmushi yayi yace sannu waliyyiya aiko yanzu naga kinyi,Tashi ki sanya Sameer ya mayar dake gida kiyi bacci sosai ki huta,anjima sai kiyo shiri dan tare da mijinki zaki kwana ko?.
Kai ta dagamai tare da Faɗin basai na komaba zan zauna.
Ido ya juyamata tare da lumshe nashi yace A'a kije kihuta.
Mikewa tayi tamai sallama tafara tafiya,tasa hannu zata bude kofar yace bakijiba Oum Habib.
Ɗan juyowa tayi shikuma ya daddage ya sakar mata wani lafiyayyan kiss tare da dafe zuciyar shi.
Wani sassanya murmushi tamai kamin tamai bye ta fita tabarshi da kewa.
Tana fita su Ummy mah suka shigo suka ganshi jiki Alhamdulillahi,ganin yanata hamma saboda maganin dayasha sukace zasu tafi sai sunzo da daddare,gabaki dayan su Sameer ya maidasu akabar su Abbah da Imran nan.
Bayan mangariba Sukazo suka sake ganin shi har lokacin bacci yake kasancewar sunaso ya samu huta sosai.
Washe gari da safe aka sallameshi ya dawo gida ,zokaga murna ga wannn Family, inda su Ummy kuma hankali ya dawo kan hidimar biki gadan gadan.
Husnah kau yanzu tsakaninta da Habib wayace kawai dan kullum tana wani daki tanashan gyaran Hajja ciki da waje ko palo bata zuwa.
Washe gari Family Ummy sukazo da kaya niki niki inda Ummy da daddare ta zamo ta shigo gidan Abbah, Anan tabama Hajja kayan da za'ama Husnah amfani dashi kana ta fita.
Husnah dai taga anata hidima amma batason komiba, kamar yanda Habib ma yaga anayi amma bai tambayaba kasancewar ko palo baya zuwa kullum yana ɗaki ummy na gadin shi,Dan bataso yaje ga Husnah kar aiki ya lalace..
Saura kwana ukku a kaita aka kawo lefe gidan umma, zokaga kaya na alfarma, Aysha da kanta ta karbi wayar Husnah ta tsarama Yah Shekh text mai zafi na godiya da kalamai masu daɗi.
Cikin kwana ukku Husnah tayi wani kafurin kyau da cika dam dam kamar zata fasa riga ta fito kasancewar kayan MATA'n da aka dinga duramata masu kyau da nagarta.
Ta gefen gyaran fata kuwa ba a magana,dan dilka ce mai masifar kyau ta UMSAD INCENSE aka dinga mata amfani dasu,Su Aysha ma ba abar su a bayaba sun kwasa sun goga suna son faranta ran mazajen su masu halacci garesu.
Ranar Alhamis da safe Daddy ya shiga ɗakin Sheikh.
Kwance ya iskeshi yayi shuru gabaki daya duniyar batamai daɗi, yanason zama kalkashin inuwa ɗaya da matar sa gashi an hanashi ganin ta.
Daddy ya dafasa yace HABIBIEEE!
Idonshi ya zubamai kamin cikin sanyi ya gaishe shi.
Am'sawa yayi kana yace jikin ne har yanzu?
Kai ya gilgizamai Alamar A'a.
Daddy ya fiddo wasu madaidaitan kati( I V) ya bashi yace karɓa kaje tsohuwar unguwar ku ka rabama mutanen ka,muna gayyatar su wajen walima gobe Insha Allah ya tashi ya fita.
Jikin Sheikh har rawa yake ya hau dubawa.
Anan yaga katine na murnar dawowar sa da kuma ta angwancewar sa gobe juma'a.
Ido ya murza cikin zallar mamaki da farin ciki,Ai yana sake gasgatawa da wani mahaukacin gudu ya fito daga ɗakin shi yana shin karo da Ummy yawani rungumeta yana samata albarka da mata godiya.
Cikin mamaki tace HABIBIEEE miya faru da murna haka?
Katin ya nunamata idonsa na fitar da kwallan farin ciki yace.
Kinga gobe za'abani matata Ummy, dama na faɗamiki watan nan yamin tsauri, Ummy nagodema Daddy nah Allah yakaramuku tsawon kwana, wai gobene fa ko Ummy nah yafada a rikice.
Hawayen tausayin sa suka sakkomata ta dagamai kai tana shafa sajen sa.
Dariya sosai Haj halima da Wata Dattijuwa mai kama da Ummy suka saki.
Hannu yah Shekh ta kama tace Mai gidana yau muna cikin farin ciki sosai ina tayaka murna samun abincin ruhinka.
Hannu yabata yace nagode sosai Deedee nah i love you kinzo lfy.
Kanshi ta mangare tace .
" sai yau da kasamu abinda kakeso ka tino da nazo ? to banzoba.
Dariya yayi yana hadeta ita da Ummy ya rungume kamin kuma ya sakesu cikin kuzari ya haura ɗakin Inna inda ya iskesu ita da Daddy ya rungumeta sosai a kunne yake fadamata" gobene fa.
Kai ta jinjina mai tace Insha Allah HABIBIEEE nah gobe zaka girma.
Hannuwan sa ya haɗe duka yace" Daddy nagode sosai Allah yakaramaku lafiya.
Ameen ya amsa yana murmushi tare da fadamai Abbah ya bada wannaa shawara.
Kai ya jinjina yace Abba mutumin kirki.
Daddy yace sosai kuwa.
A palo kuwa Bayan Deedee tayi ɗakin ta Ummy ta kalli Haj Halima kanwarta tace" Dr leemah kinga zumudin yaran yanzi ko?
Murmushi tayi tace lokacin sune .
akwai wani MAKENTOSH da Deedee ta haɗamuna wlh bakijishiba ga naki nan a jikka ko akaiwa sirikar taki yaronki ya kwashi daɗi.
Dariya Ummy tayi tace eh wallahi abata zanma hadamata wasu bayan biki, Dan duk abinda zanyi amfani dashi naji dadi zanbama yata, dan itama kamar Maryam take a wajena,amma kije da kanki sai kibama Yayun ta sumata amfani dashi.
To tace kana ta fita takaima Hajja ta mata bayanin amfanin sa(DAN SAMUN NAKI KAI TSAYE KI TINTUƁI UMSAD INCENSE KARKI BARI YA WUCEKI HAJIYATA YANA GYARA MACE CIKI DA WAJE).
Godiya sosai Hajja ta mata kamin ta fita,bata jima da fitaba Amal ta shigo gidan kai tsaye Dakin da Husnah take ta fada suka rungume juna.
Husnah tace ina kika shiga bangankiba kwana biyu.
Dariya tayi tace ina cen ina gyaran kaina banason rana ta batamun kwalliya bikina.
Dariya sosai taba Husnahhh anan suka shiga firar yanda walima zata kasance.
Suna cikin firar aka buɗe kofar Hafsah ta shigo.
Wani irin tsalle Husnah tayi ta rungumeta yayin da hafsat din ta tureta tace" matsa babu ruwana dake tinda yanda na Ɗaukeki ba haka kika daukeniba ni bikin malamina nazo.
Hakuri Husnah ta bata tare da bata labarin yanda abin ya kasance.
Amal tace Aunty Husna zanje in dawo gayya zani ta kawayena.
Kai ta dagamata tare da fadin ayomun tsaraba abin daɗi.
Bayan ta fita
Hafsat tace Husnah kinji abinda ya faru da Tsohon mijinki sadam kuwa?
*GAMAI BUKATAR MATAR AURE YAMUN MAGANA TA WHATSAPP NUMBER NAH 07038423451*
UMSAD MAKENTOSH
*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*
Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.
*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*
Matso kiji hajiyata
Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH
MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.
Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.
Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.
Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin
Sayen nagari maida kudi
UMSAD INCENSE 080 288 27241
4️⃣3️⃣&4️⃣4️⃣
""Cikin mamaki tace.
" minene Alaƙa ta dashi Hafsah da zan bibiyi lamarinsa, bayan cutamun din da yayi,ni yanzu ina da SHEKH minene zan tino na Sadam,koda zan tino wani abu to Hakika baifi sanadinsa ne na samu farin cikin rayuwata ba,Da bai Auroni ba ya sani gidan sa, ya sani makaranta da ban haɗu da mijina ba.
Hafsah tace" Tabbas hakane Husnah,Rabuwar ku Alkhairi ce,gashi ya fara girbar abinda ya shuka, Yau kwana ukku kenan Akayima unguwar tamu dirar mikiya tsakiyar dare, kuma ba a shiga ko inaba sai Gidan sa akatafi dashi yanata ihu da Neman ɗauki Amma babu wanda yafita..
Baki ta taɓe tace Allah Sarki Allah ya kyauta .
Ameen Hafsah tace ta bude jikkarta ta fiddo wata kula daketa kamshi, da galan dinn magunguna,Maganin ta hada ga cup ta zuba rabi tasha kana taba Husnahhh sauran tace ga" emergency irin nakune na amare nima yau Amarya nike,Kinson tini naso nazo sai Kuma natsaya akawo muna su daga sakkoto dan na kawomaki,to jiyama Inna ke fadaman tarewarki taman kwatance nace to faɗuwa tayi daidai dazama..
Dariya Husnah tayi tabata hannu suka kashe tace lallai kam.
Maganin Hafsah ta bata ta shanye tana ɓata fuska,wani tsumi ta sake Tittilamata nanma saida Hafsah din tasha kana taba Husnah tasha, Naman dankwaleliyar zabuwar nan na sakkota dayasha hadi ta bude ta juyashi tace sakko muci da zafinsa na Ɗumamasa.
Sakkowa Husnah tayi sukaci sukayi dam bayan awa ɗaya suka sakecin wasu Yan shila duk Hafsah na tayata ne dan ta sake yarda da ita, takuma fahimci domin Allah takeson Alaƙar su,Dan kartasa kokonta wajen Abotar su.
Hafsah ta kalleta tace.
" Mrs yah Shekh Ashe kece sanadin sanya SHEKH dinmu Damuwa a, Ashe kece kika gigita tinanin malamin mu mai kwazo da hazaka,gaskiya munyi missing dinsa sosai wallahii, Gabaki daya yanzu makaranta babu dadi tinda baya nan .
Murmushi Husnah tayi tace" zan maido muku shi.
Hafsah tace wazai miki lalle da kitso?.
Kafada ta daga tace.
bansaniba nima.
Fita tayi taje wajen su Umma da Dama sungaisa tinda ta shigo.
Anan ta iskesu kiching sunata