Showing 63001 words to 66000 words out of 69765 words
sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.
Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin
Sayen nagari maida kudi
UMSAD INCENSE 080 288 27241
5️⃣3️⃣&5️⃣4️⃣
A tsorace Husnah ta ɗago kai suka hada ido da Yah shekh .
Wani irin kallo sukema junan su na tsantsar kewa da bege,ga jikin shi ya mannata yana sauke ajiyar zuciya.
Aysha kau tsaki ta tsaki tana hararasu taso ta saukema Husnah fushin ta dan ta mugun ɓatamata rai.
Kamar an tsakuri Sheikh yayi saurin janyeta daga jikinshi tare da kallon Aysha cikin sanyi yace'' Aunty mu mitayi zaki tabamun lafiyan ta?
Wani irin tausayi yaba Aysha gashi yayi rama hakan ya ƙara tunzuratabta kallesa tace .
"Yah Sheikh ka barni da wannan marar mutuncin yarinya,anya kuwa Husna kina amfani da iliminki,ya zama wajibi Abba yaji wannan iskancin da kika tsiro dashi,kirasa wazakiwa butulci sai Habib, wanda ya taimakeki Alokacin da baki da kowa baki da komi,sai yanzu shizakiwa haka,kwafa tayi tana lallatsa waya.
Kuka Husnah ta sake saki tana gamata da Allah akan karta fadawa Abbah.
Yah Sheikh ma wajen Aysha ya matsa yana hada hannayensa yace.
" Dan girman Allah,dan son da kikewa Allah da manzon sa ki sauke wayar nan.
Sauke wayar tayi tanajin kamar ta fashe da kuka ita wanima irin kunyar shi takeji.
Hannun Husnah ya kamo suka baje a kasa ya hau ba Aysha hakuri da fadin akwai yarinta a tattare da Husnah dole a dingamata uzuri, kuma shi harga Allah baya fushi da ita,kawai dai ya barta ne dan bashi da yanda zayyi.
Aysha ta gilgiza kai tace shikenan kaje kawai zamuyi magana.
To kimin Alkawari bazaki sake kuskuran kai hannu a fuskanta ba ? Cewar Sheikh..
Fuska ta tamke tace nayi.
Tashi yayi yana tafiya kadan kadan hannusa damke da cikinsa dan harya fita yaji bazai iya zama ko inaba kwara ko mutuwa zayyi ya dawo dakinsa ya mutu yafiyemasa, Bayan yashigone yaji abinda suke tattaunawa yatsaya jinsu har saida yaga zata daketa ya isa da sassarfa ya kwace abarsa.
A palo kau yana wucewa Aysha ta bishi da ido tare da fara hawaye dan akwaita da rauni, cikin mugun zafi tace Husnah wallahi kinyi asara kuma kin cuci kanki kana kin cuci mijinki ,sai kuma Allah yamai sakayya, saboda koda ya yafemiki yana kwana cikin kunci ke kuma kina cikin farin ciki dole Allah ya sakamasa akan cutarwa da kikai masa.
Kin cuci so da yarda wallahi,kin zalunci bawan Allah, Amma dayake ke Tinkiyace ko ajikin ki ,kwana da kwanaki a haukan kima gani kike halin maza zaimiki,Any way munwuce wurin kana abinda kike takama kije ki jika kisha,nikuma Billahillazi na baki nan da dawowar da zamuyi muddum baki gyara shimfidar mijinki ba wallahii azim Abba zan sanarwa ,kuma ina fadamasa nason aure zaimasa wanda ko Daddy sa bazai isa ya hanaba dan kinga ko yanzu shine waliyyinsa tinda shine yabiya sadakinsa banza sakarai, Danason abinda zangani kenan wallahi tallahi da banshigoba ta tashi ta fita tana sharce hawaye.
Husnah kau kuka take sosai da dana sanin abinda tayi.
Meenah ce da itama ranta ya ɓaci duk hakurinta amma saida tayima Husnah fada da nunamata kuskuranta dan kawai ta samu mai sonta da kaunar abinda take bukata sai taimasa butulci.
Itama mikewa tayi zata fita Husnah ta rike kafarta tace dan Allah kuyi hakuri ya zanyi yanzu .
Amina ta zauna tace "yanzu dai farko ki tashi kije kiyi wanka ki canza wayan nan kayan ki sanya turare ki zuba kayan da zasu jawo hankalinsa zuwa gareki,ki je har dakinsa ki basa hakuri kuma kiyi duk yanda zakiyi kijawosa jikinki, kana kizama jarumar mace mai sauke nawie mijinta aduk sadda ya bukaci hakan, in kinji kanki, in kuma bakijiba kin daison halin Yah A'isha babu mai sauyata kuma maganarta tamkar yankan wuka take a kunnan Abba, tana gama fadin hakan ta mike ta fita.
Husnah kau ta daɗe zaune gabaki daya jikinta rawa yake in ta tino wahalar da tasha amma ya zatai, batason kishiya dole taje ta bashi hakuri.
Wanka ta fesa da turaruka masu kyau da kamshi ta fito tayi shiga cikin riga da wando tayi parking din kanta tsakiya ta feshe ko ina da turare da kuma jona bouner ta turare ko ina na jikinta da rikitattun turatukan UMSAD INCENSE kanan ta fito tayi hanyar ɗakin shi .
Har taje bakin kofa kuma tayi tsaye tare da turo baki tana fadin "sai kace kwartuwa ni zanma kaimasa kaina ince mine to..
Juyawa tayi kawai ta koma palo ta ziro hijjob kana ta tura dakin ta shiga.
Wayam taga palon sa bayanan hakan yasata nufar bedroom dinsa anan tagancshi kwance ya lullube sai rawar sanyi yake .
Ido ta zaro tana yaye bargon nasa lokaci daya ya bude jajayen idanuwansa ya zubamata yana kakalo murmushin karfin Hali.
A rikice Husnah tace miyasameka?
Cikin son kwantar mata da hankali yace "Babu komi kawai ina jin bacci .
Hannuta takai jikinshi wani zarr zafi sosai .
a razane ta kalle shi cikon rawa baki tace" zazzabi kuma? Yaushe .
Shuru yayi yana juyamata baya dan ganinta dajin Daddaɗan kamshin turaranta hautsina tinanin sa yake.
Hijjob dinta ta cire ta wurga gefe tare da kwanciya bayan shi taja masu mayafi .
A tare suka sauke ajiye zuciya dan ba karya sunyi missing junan su.
Yah Sheikh kau ido kawai yake Rintsewa da karfi yana tasbihi da fatan samun natsuwar da zai iya control din kansa.
Husnah kau sosai hucin da yake yake saukar mata da wata fitinanniyar kasala , Hakan yasata kara mannewa bayan shi tana sanya hannuta ta sargafoshi ta dora hannuta bisa cikin sa tana yawo dashi.
Wata sassanya mika ya saki tare da sauke numfashi yana matse kafarsa .
Kara matsawa jikinshi tayi sosai tana yawo da hannuta akan fuskar shi tana shafa sajen sa, Cikin raɗa tace har yanzu fushi kake dani shiyasa ka juyamin baya? Ko jikin ne?.
Kasa magana yayi sai kawai ya gilgizamata kai Alamar A'a.
Tashi tayi zaune ta yaye mayafin ta cillah ƙasa tana hayewa kanshi ta faramai shagwaba da faɗin" yaja an kusa dukan ta.
Wani masifaffan rawa jikin shi ya ɗauka dakyal ya iya cewa "Husnah tashi ina zuwa.
Bata kawo komi a rai ba ta mike shima ya tashi da sauri ko kallonta baiba ya buɗe ɗakin da sassarfa ya fita ta kofar kiching ya shiga part din Imran ya mayar ya rufe tare da kifewa akan gado yayi luff yanajin kamar marar sa zata tsinke tsabar bukata da yakeji.
Husnah kau ba karamin konamata rai abinda yamata yayiba taya zatazo wajen shi yana wulakanta ta,wata zuciyar Tata ta bata shawarar kawai ta fita harkarsa danma yaga ta nemesane.
Shikau Yah shekh dalilinsa na barinta yason ba akan tsarinta tazoba akan turasasawar yan uwantane,Shikuma baya da ra'ayin kusantar ta muddum ba cikin jin dadinta ba, shiyasa ya tashi ya barta tun kamin ta tinzura zuciyar shi yin abinda bai shirya ba.
Gabaki ɗaya yinin ranar anan ya yishi ko sallah a ciki yake yinshi dan Imran baya zama sashensa yana wajen sameer ko gidan su ummy.
Husnh kau ɓacin rai yasa bacci kwasheta ta daɗe kamin ta tashi ta shiga tayi wanka ta fito ta zauna gaban mirro cikin lokaci kuma ta fara kuka Gabaki ɗaya yanzu zaman gidan baya mata daɗi, in'ta tino yanda ya sabamata da jikinshi da wasannin shi sai taji komi ya juyamata baya .
Shekh kau saida yaji yana neman mutuwa dakyal ya iya kiran wani
Dr na unguwar su dasuka baro ya mai kwatance yazo ya dubashi yabashi magani da Mamakin yanda yana da Aure amma yake ciwon mara .
Anan yasha jinyar sa tsawon kwana biyu ,Babu abinda yakeci daga ruwa sai lemo dako sanyi babu,Bai sake sanya Husnah ido ba itama haka har sai ranar da zasu tafi ya shigo gidan tana zaune palo kusa da ita madarace ta sanya zuma ciki sai lasa take tana sanye cikin Doguwar rigar Green da milk din Atamfa ba karamin kyau tayiba.
Sallama yayi Tare da zama cen nesa da ita yace" ina kwana Husnah.
Dam!!! gabanta ya faɗi wato koma sunan soyayya bayacemata kenan, hakan ya kara fusata ta tamike ta isa gare shi da karfi ta fada jikinshi ta hau yimasa kuka da kaimasa kananun duka..
Har cikin ranshi yakejin kukanta amma yazama dole ya nunamata shima mutum ne wanda aka halicceshi da zuciya a kirjinsa..
Shuru yayi saida yaji ta tsagaita kana ya zaunar da ita gefen sa ya dan matsa ya zubamata ido yana ganin yanda ta sake wani masifaffan kyau tayi fari sosai komi nata ya canza .
Lumshe ido yayi tare da cewa bakyajin daɗi ne ?
Kainefa .tace tana kallon shi yayi fess dashi yasha gyaran fuska sajen nan nashi yasha gyara yayi luf .
Gira ɗaya ya dagamata alamar yadai.
Cikin rauni tace.
"Minaimaka,miyasa bazakace kinmin kazaba nabaka hakuri,wallahi ina sonka ,ka sabamun da rayuwa dakai, kasa bama gangar jiki da rabar ka, amma lokaci daya zakabarni ka juyamun baya, kabar mu'amullah dani bakacin abincina baka kwana gida daya dani akan mi,Niface Husnah ka,nice oum ka amanarka Habib dan Allah kayi hakuri horon ya isa hakanan bazan jure ba,Ni macace akwao rauni a tattare dani kulawarka kawai nikeso.
Sosai yaji ta bashi tausayi hakan ya sashi gyara zama yace .
"Husnah a zahirin gaskiya nason ban kyautamiki ba amma wannan shine kawai masalaha a tsakanin mu,kana wallahi ina sonki har gobe babu abinda ya ragu daga son da nikemiki hasalima karuwa yake kuma nima nason na hora kaina da rashin ganin ki,to amma ke bakyaso na raɓu jikinki nikuma Allah Yayini da son kaɗaicewa dake ,saboda son farin ciki ki na kauracewa ganinki saboda banason na saba alƙawarin ki,ina fatan kuma muci gaba da zaman mu ahaka amma kisani gaskiya ba lallai bane ace kina ganina kullum, zan dai dinga zuwa ina dubaki har zuwa ranar da kikaga ya dace kibani dama shikenan sai muzama abu ɗaya,yanzu tashi mutafi gidan su Ummy anjima jirginmu zai tashi.
Ba karamun kashemata gwiwa kalamansa sukaiba yana nufin haka zasuyi ta zama, kawai dan ba a *Walwashewa* sai ya kauracema ta wannan wane irin tsarine?.
*NI UMMY AYSHA NACE Hmm zaki gane baki da tinani mai kan kwakwa*
Shekh kau yaga damuwa a fuskar ta ya kuma ga ta sakko yason jira take ya nemeta abinda kuma bazaitabayiba kenan dan yanaso tagane shimai cika alkawarine mai kuma daraja da kama kai akan duk abinda ya dauka ..
Hannuta ya kama suka shiga dakinta kasa komi tayi ta zauna akan gado shinema ya hadamata abin bukata suka fito ya kamata suka nufi gidan Ummy, kowa na ta farin ciki banda ita duk ta shiga damuwa Ummy kau duk bataji dadiba Saidai ta alakanta hakan da tafiyar da zasuyi.
Basujimaba suka fito sukayi gidan Abba anan ma kamar cen ne da aka matsamata da tambayar abinda ke damunta kuka tasama su dole suka kyaleta Aysha kau tsaki tayi tana fadin zaki gane kuranki .
Sai bayan la'asar gabaki ɗaya aka fito musu rakiya dan banda su ummy za'a sai su shekh sun dawo sai suma su tafi dan kar abar gidan ba kowa.
Su Sameer ne suka masu rakiya har kano inda suka tsaya har saida sukaga tashinsu kamin su wuce gidan wani Abokin Daddy suka kwana washe gari suka dakko hanya.
Su Sheikh kau sun sauka Lfy zukatansu cike da farin cikin ganinsu garin ma'aki ,gabaki dayansu masallaci suka tare sunata ibada da Addu'a,Babu wanda ya yarda ya shagalta dan sun son ba wajen wasa sukazoba in kuma hutune in sunje Dubai sun huta.
Su Husnah ma an dage tana ta addu'a Allah ya kara karkati da hankalin mijinta gareta yasa ya saki jiki da ita su dawo kamar da,har Addu'a take Allah yasa ya ƙara nemanta zata bashi mamaki( Hmm su Husnah manya).
Satin su biyu suka ɗauki hanyar Dubai,Masha Allah itace kalmar data fito daga bakin Husnah,Garin ya mata masifar kyau ya kayatar da tinaninta,ya kuma dace da masoya,gefen dasu Aysha take ta kallah Aysha na jikin Umar sai shagwaba take duk ta rikitashi tana kuma tayar mai da tsohon tsumin sa daya lafa kwana biyu,su meenah ma ta kallah yanda taketayi kamarma da gayya sai likema mazajen au suke, Shekh ta kallah dakecen gefe yana zirama wayar sa sabon sim card da ya saya yana sanye cikin wasu kananun kaya riga da wando shigar ta masifar masa kyau kamar wani saurayi dan shekara Ashirin da biyar yayi fess dashi.
Ido ya dago suka hada ido ya sakarmata Murmushi tare da mikewa ya fara takowa inda take,hannusa yasa ya kama nata kana suka tsaida texi ta saukesu wani katafaran Hotol mai suna *RAHAB HOTEL* .
Umar ne ya kama masu Ɗaki ukku ko wanne da matar sa.
Aysha ce ta matso kusa da Husnah datayi kasa dakai fuska daure ta bude jikkarta ta zaro wasu Yan abubuwa guda tara tamkar masara tare da dabino ajuwa ,Fuskarta babu walwala tace karɓi wannan maganin na kambun bakane, Saboda garin nan akwai mutane kala kala tsaf baki zai kamamu,ungo naki kisha ta mikamata guda tara da dabino tara.
Kallon su Husnah tayi tana fadin Aunty wannan kamar Hajja ta taba bani shi.
Tace yess ta baki yanzuma ita tace kowa yasha saboda kambun baka.
Husnah ta bare Dabino daya tasanya maganin tsakiya taci ahaka har ta cinye tara tana gamawa ta kora da ruwan zamzam ɗin dake jikkar ta.
Wani wawan kashe ido Aysha tayima meenah lokaci daya kuma suka saki shewa suna taɓawa.
Umar ne yazo wajen su yace in kungama gulma muje da tsiya sai kun waremu.
Aysha tace "kai Honey bafa gulma mukeba.
Yace To to naji muje my Ayshyakama kafaɗarta Har dakunan da suka kama gasunan na alfarma,wurarene masu kyau babu wani tarkace abinka ga turawa sun tsarashi irin tsarin nan mai kyau daya dace ba wani hayaniya.
Kowanne dakin shi ya shiga da matar shi ya mayar ya rufe.
Suna shiga ciki SHEKH ya ajemasu kayan su tare da matsawa kusa da ita ya dago habarta ya zubamata idon shi yana kallo cike da kewa.
Wani yarr yarr tafaraji ga tsigar jikinta sai tashi take.
Wani irin lumshe ido ido yake yana mata wani sihirtaccen kallo da baitaɓamata shiba tinda suke.
Bata an'kareba taji sautin shi kamar daga sama yana fadin i miss you Oum Habib.
Ido ta waro cikin farin ciki tace da gaske.
Kai ya jinjinamata yana faɗin yeah.
Ido ta rufe alamar taji kunya.
Fuskar ta ya shafa yace kin sake kyau sosai.
Baki ta turo tace kafini kyau shiyasama kakemun abinda kakeyi.
Murmushi kawai yayi batare daya ce komiba .
Kayan jikin shi ya dan rage kana ya dauki sabon towel din dake wajen ya shiga Toilet,wanka yayi tare da Alwallah.
Bayan ya fito yace ta shiga tayi.
Tana shiga Toilet Ta since kayanta.
Ido ta zaro ganin pant in ta yayi jagab.
Cikin mamaki da wannan sabon lamarin tayi wanka tayo alwallah tanajin yanda mararta ke kullewa.
A daddafe dai sukai sallah suna gamawa ta haye gado tare da zubama Yah Sheikh ido dake azkar.
Wani matsananciyar buƙatar jarumin mijin nata takeji tanayi,wanda tinda tayi hankali bata taɓajin buƙata kamar na wannan lokacin ba.
Yah Allah tace tana kifewa tare da haɗe kafafuwanta waje ɗaya tanajin yanda cinyoyinta ke gugar na juna tsabar ruwan jaraba dake sakkomata.
Cikin wani wahalallah Murya tace HABIBIEEE dan Allah zooooo.
*Hmmm maison wannan sirri ya tuntuɓeni kai tsaye wallahi babu karya babu algus*
07038423451
UMSAD MAKENTOSH
*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*
Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.
*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*
Matso kiji hajiyata
Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH
MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.
Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.
Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.
Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin
Sayen nagari maida kudi
UMSAD INCENSE 080 288 27241
5️⃣5️⃣&5️⃣6️⃣
"" Cikin mamaki da lura da Sauyin yanayin ta da Muryan ta Sheikh ke kallonta.
Lokaci daya kuma ya shafa Addu'a ya mike ya isa gareta yana juyo da ita cikin kula yace.
" minene Habibty, ko bakyajin daɗi ne?
Kai ta dagamai tanajin yanda jikinta ke Azalzalata da son kadaicewar su mussman datake jiyo sassanya kamshi Burmi oud dinsa daya haɗe da sassanya kamshin ɗakin sai ya taru ya sake rikita yanayin ta.
Hooo! ta cika baki da iska tana kamo kwalar jallabiyar jikin shi kamar ta fashe da kuka.
Na kwanta kusa dake? Yace cikin damuwa dan dagani bata lfy.
Cikin sauri tace "eh Please akwai sanyi.
Yace ok bari nayi mana order abinci in zuwa.
Kuka ta samai tana faɗin "wato dan bakaibane ko,bakama tausayina, bakajin abinda nikeji ko,wayyooo ta saki ihu tana fizgoshi da ƙarfi yafaɗa kanta.
Zuwa lokaci ta daina bashi mamaki sai tsoro dan ido rufe neman shi take dakai hannu inda koda wasa bata taba yarda takaiba sai gashi yau da tata ta kawota.
Ajiyar zuciya ya saki da sauke numfashi yana wani lumshe ido cikin zuciyar shi ko hamdala kawai yake da kara godema Allah daya karkato da hankalin ta akan shi amma dai ya tsaya yaga iya gudun ruwan ta .
Husnah kau tin tanabi dashi sama sama har ta zabura ta fara kaimai hari bakin rai bakin fama.
Sheikh kau yayi limis yana kwasar dadi sai kokarin control din kansa yake dan duk karya bada kanshi yafiso ta nema da kanta kamar yanda yamata Alkawari.
Husnah kau tsawon awa daya tana sarrafashi amma ko hannu bai kai kantaba hakan yasata silalewa kasa ta fashe da kuka.
Zaune ya tashi
5️⃣7️⃣&5️⃣8️⃣
""Zaune ya tashi yana dai daita natsuwar sa da zubamata jajayen idonsa daya canza launi yace" minene Husnahhh? Mikikeso,Miya faru,kidaina jawoni jikin ki man kinga bakyaso ko.
Cikin kuka sosai tace" Kai nikeso dan Allah Habib kayi hakuri komi ya wuce, wallahi bazan sakeba ina so yanzu bazan sake musama ba na yarda yanzu na mallakama kaina kayi duk abinda kake so.
"Cikin Happy yace Da gaske kina so? .
Kai ta dagamai tanajin yanda feeling dinta ke karuwa ga baki ɗaya mijinta take so .
Wani hamdala ya saki yana mikewa cikin jarumta ya jawota jikinshi,lokaci