Showing 30001 words to 33000 words out of 69765 words
murmushi.
"Mizan kawo miki?
Cikin ƙasa da murya sosai tace"Ka wadatani da kulawarka ta isheni ina sake godiya,Allah ya barmu tare har Aljannah .
Murmushi mai sauti yayi kamain yace"Uhm Ummah nah kenan ,Ameen,sai anjima ki kula ya kashe wayar.
Ta dade kamin ta sauke wayar ta daurata saman kirjinta ta matse da karfi tanajinta cikin shauki da begenshi,kota ina shekh yayi,Tanason irin miji kamar shi,Da zai ce zai Aure ta da babu abinda zai hanata amincewa,Sai dai ta son A yanayin kyau da tsari na Sheikh yafi karfinta,Ita ba ajinsa bace tason haka.
A haka awanni sukaita shudewa suna zama kwanikka har yau takama Husnah kwanata biyar gidan Inna,wanda zuwa lokacin ta warke sumul sai abinda ba'arasa ba, Dan har lokacin bata dawo yanda take ba ,Agefe guda kuma wata irin sassanya shakuwa sukai ita da malamin nata wacce har tsoro take ba Inna, sai dai taja bakinta Tayi gum.
*Sadam*.
Ganin kwana ɗaya biyu har zuwa Biyar Abbah bai nemeshiba yafara tinanin kilama Husnah bataje gidan ba,ko a'hanyarta ta zuwa kilama tayi accident ta mutu, Wannan bahagon tinanin yasashi ɗaga wayar shi ya shiga kiran Abbah.
Jin yanda Abbah ke magana cikin sanyi yasa a rikice yace" Abbah mu badai baka lafiya ba?.
Abbah yyi murmushi yace" jiki Alhamdulillah sadam ya Husnaty nah take? fatan kuna lafiya?.
Fuska ya yanutsa kamin yace"Eh Abba Alhamdulillah,Tamaje ganin likita,amma zamuzo muganka cikin satin nan, ya ƙarasa cikin rawar murya.
Abbah yace'' Aa sadam kabarshi kaga yanayin jikin nata ,In naji sauki nazo,in'kuma rai yayi halinsa to kugafarceni yarana.
Wani irin rawa ya mike yana takawa kamin kuma ya daddage ya fashe da kuka a rikice yake fadin.
" Abbah mu! Abbah kaine garkuwata dan Allah Abbah karkamin haka, Abban kabar kiran mutuwa a inda babu huruminta,Insha Allah zakaga jikokin ka daga wajen mu.
Abbah yace" na daina, Ɗana , Allah yamaku albarka.
Ameen yace yana sauke wayar shi ko kashewa baiba,kamin ya buga tsalle cikin ihu yace.
" Alhamdulillah,shegiya cen matsalaki da inda kike, kamin ya gangara na tattara ya nawa ya nawa nabar gari na koma cikin Abuja wajen su Hajji cakwai.
Ya daɗe yana ihu da surutu kamin ya ɗauki waya yashiga yi da mutanan shi akan ya dawo online,Sosai sukai farin ciki inda ya tashi ya bude gidan nashi, A Ranar kau yaci kudi dan wasuma agidan nashi suka kwana.
Washegari Da misalin ƙarfe 10 na safe Husnahhh ce taci kwalliya cikin wata doguwar abaya baka ta yane gyalen nata,Sak ta fito kamar wata balarabiya,Hannuta rike da cup din kunun gyaɗar da Inna kemata kullum dan ta samu ta ciko, yayi haske sosai sai kamshi yake.
Shekh ne yayi sallama ya shigo dakin Inna .
Sanye yake da farar jallabiya tass sai rawanin sa daya ɗaura kamar yanda ya saba,Hannusa rike da karamin tiren da aka kaimai kalaci,Husnah ya kallah itama shi take kallo,lokaci daya suka sakarma junan su murmushi,Ahankali tace.
" Sabhahul khair Yah shekh.
Mayar mata yayi da Sabahun nur Oum Habib. .
Inna dake kallonsu wani irin burgeta sukai dan gabaki daya sun dace da juna.
Cikon zolayar daya koya saboda farantama ta ya dan turo pink lips dinshi yace" Oum Habib yaufa kunun nan bai isheni ba,Miyasa baki fara tabbatar da naci na koshiba kamin kici,Inna kaɗan ta sammun wai nakine ya faɗa yana Nunawa da hannushi tare da kanne idonsa daya.
Wani irin burgeta Taji yayi yanda yake abun Kamar wani Baby ,Inama tana da hurumin rungumoshi jikinta,Da dakanta zata dinga bashi yaci ya koshi,inya kirata oum Habib tanajin wani girma da tausayinshi irin wanda uwa kema Ɗanta, Tana tausayin Sheikh matuka,tanaso taji wayeshi? amma bataso tasashi fadin abinda bai shirya ba,Amma tason indai tana da wani matsayi a wajensa yau da gobe zata sani..
Hannushi ya kawo saitin fuskar ta yaɗan murzasu sukayi wani kara kass kasa.
A furgice ta kalleshi idonta har sun tara kwallah.
Inna dake kallonsu tayi shuru.
Arikice shima ya zuƙunna yace "Ya dai Oum Habib? badai maganar danai ta bata ranki ba.
Hawaye suka sakkomata A'hankali tace'' kaine mutum na farko danaji ina tausauyi daya rasa iyayensa,Inajin rauni gami da tausayinka Yah shekh,Da ina da dama da bazan barka kayi kukan maraici ba,Amma dan Allah Yah Sheikh kayi aure shine cikon farin cikinka,Zuciyar ka mai kyau ce kana mai Alkhairi,Dan Allah ka samu abokiyar zama rayuwarka Yah Shekh shine kofifin farin ciki da walwala zasu budema kota ina.
Inna tace" Husnah nima inason wannan ranar tazo inga HABIBIEEE yayi aure inga zuri'a sa,Ina rokon Allah ya auran mun dashi kamin inbar duniya Tinda kullum kwanikkana kara ja suke, Tsufa kara kusantoni yake.
Husnah Shekh ta kallah da Yayi shuru yana kalllon waje guda.
Leka fuskar shi tayi kamun tace"Malamina bazakace komi ba?
Jajayen idanuwanshi ya zubamata,kamin yace Kumin Addu'a kawai,In kuma kunga wacce ta dace dani Oum Habib ki zaɓaman, Yana faɗin haka ya fito ya fada dakinshi tare da fadawa akan katifa .
"Miyasa zatace ya nemi wata,miyasa bazatace ya jirata ta gama idda ba,ko so take dai ta koma ga tsohon mijinta,kodai maganar hausawa da sukecewa mace bata ganin kyan ko wane namiji inba nata na farko ba , Duk macen da auranta ya mutu ta sake wani gabaki ɗaya zuciyarta tafi karkata ga wanda tabari, To kodai abin hakane?wani bakin kishi da tsanar Sadam yaji ya mamaye zuciyar shi, Afusace yace mizatai dashi,mizata koma tayi dashi,Wallahi bazan bariba,,cikin fushi ya tashi ya fita daga gidan,yana fitowa kofar gida yafara ƙokarin bude shagonshi zaishiga, dai-dai lokacin da wasu Dallah Dallah motoci sukai parking akofar gidan nasu guda biyu.
Kauda kanshi Yayi yana ƙoƙarin bude shagon yashiga yaji ance" Ɗan Balarabe.
Da sauri ya juyo suka hada ido da Ahmed mijin Meenah.
Da sassarfa yayo wajenshi suka rungume juna cike da farin ciki kamar sunsa ba.
Cikin mamaki shekh yace "Ahmad baka da kirki wallahi,ko jiya muna chart dakai amma baka fadan zaku shigo ba.
Ahmed yace" kai suprise dinka nayi da na fadama da bazakai murnaba kamar haka.
"Uhm" mijin Aysha yace yana tsuke fuska da kauda kai..
Hannu Sheikh ya daga yana saramai tare da fadin "Affuwan soja mazan fama Allah ya tayama ya kuma huci zuciyar ka,Ka Sirace Abu Hanan,Fushin soja ba sauki tuba nike ..
Gabaki ɗaya suka sanya dariya Abban Hannan yace" fushi nayi Ɗan Balarabe, ace ta Ahmed kake bata niba tsabar son kai.
Aysha ce ta kwankwaso glass din.
Da sauri mijinta ya juya yabude .
Baki ta turo tace saika manta damu ka rufemu kai ka samu Aboki ko?.
"Cikin so da kaunar matar tashi yace"Sorry oum Hanan Yaja hancinta yana basu hanya.
Fitowa sukai ita da Meenah da yaransu, na Aysha biyu Hanan, da Taufiq, sai na meenah Ukku Abul khairi , Sarah musty.
Motar gaba suka isa dai-dai lokacin da Abban ya bude ya fito cikin kamala, Kamin Ummah mah ta fito sai Saleem dayake matashin saurayi shida Hajjo da ya kama Hannuta saboda yanda idonta Yayi sasur kamar Ƙulin goma ko gani batayi sosai.
Abbah da Yah Sheikh suka hada ido wani irin faduwa abba yaji gabanshi yayi ganin Sheikh.
Yayin da Sheikh kuma ya rissina da kanshi dan ko ba'afadamaiba yason Abban Husnah ne, Duba da tsananin kamar da suke.
"Sannuku da zuwa yace cikin dattako yana dan rissinawa.
Hannu Abban ya mikami yayin da yaki karɓa sai Durƙusawa da yayi yashiga gaida su Abba a mutunce da Umma,Kamin ya gaida Hajjo ta amsa mai cikin sanyi.
Sosai suka yaba da tarbiyyarshi da kuma natsuwar dasu Ahmed ke faɗa akanshi .
Su Aysha suka shiga ciki da Umma da yaransu da Hajja, Yayin da Abba yayi tsaye akan afara mai iso kan ya shiga.
Husnah na zaune tanajin zafin maganar da Sheikh yayi na ta zaɓomai taji magana yan uwanta , wani tsalle ta daka tayo waje da wani irin gudu ta rungume Aunty Aisha, yayin da Ummah tace autana baki ganni ba nida Hajja ki..
Sakin Aunty Aysha tayi ta rungume Umma da Hajja, kamar jira suke suka fara kuka su duka.
Inna ce tafito tana masu sannu da zuwa , Tare da cewa" Husnah miye haka? wai bana hanaki saurin kuka ba ?
Inna na daina tace tana share hawayenta.
Daki ta masu iso suka shiga yayin da su Taufiq sukaita rungumeta, Sheikh daya shigo ya kalli Husnah suka hada ido ya turo baki yana juya kai a dole fushi yake.
Murmushi tayi tana jan kumatun Tufiq Tace.
" Sorry my boy,in laifi nama bazan sakeba kaji,Am so sorry karkayi fushi da umma ka.
Duk abinda take yan su Umma da ido suka bita, Yayin da Inna ce kawia tason inda ta dosa saishi ogan, Wato hakuri zata bashi saita fake daba Taufiq.
Taufiq yace" Aunty nifa bakiman komi ba.
Dariya su Aysha suka sanya tana fadin "karka tona asirinta kaji .
Shekh kau kunya yaji ganin sun halbo mai ita,da sauri ya fita yace.
" Inna Abbah zai'shigo.
To tace tana sanya mayafi.
Gaishe da Inna sukai ta amsa da fara'a tare da faɗin tin yau zaku daukeman ita, Bayan munsaba da ita tafada tanayin rau-rau da ido kamar zatai kuka.
Umma tace" Babu mai rabaki da kayanki Inna har abada Insha Allah.
Tace "Danaji dadin haka ta share hawaye tana amsa sallama su Sheikh.
Da sallama Abbah ya shigo Inna ta shimfidamai Abin sallah, Dan suncika katifar, zama yayi suka gaisa kana yayi shuru.
Husnah tace "Abbah ina kwana ya jikin ka?.
Kallonta yayi na ɗan lokaci sai kuma shar saiga hawaye.
Da rarrafe ta matso wajenshi bata tsaya komiba ta ɗora kanta akan Gwiwar kafarsa ta fara kuka tana faɗin ya gafarce ta .
Tsit ɗakin yayi dan shima Abbah hawaye yake irin masu zafin nan .
Bayanta ya shafa yace" ina zuwa ya mike yafita,Ai Hajja ma tsalle ta daka ta mike tabishi, Yayin da su Umma suka zauna sukai tagumi.
Su Ahmed dake dakin Shekh jin yafito suka mike su duka suka fito suna mara mai baya.
Shekh bai fitoba Abbah ya shiga ɗakin ya kalleshi yanajin sonshi har cikin ranshi, Cikin murya bada umarni yace Muje son.
Gabaki ɗaya suka jera suka doshi gidan Sadam, Mijin Aysha kau sai gyara dakeken belt dinshi yake .
Cikin Sa'a suka iske gidan bude,babu wanda yayi sallama suka tura kai.
Laaa'haula wala kuwati illah billah aliyul azeem Hajja tace tana fashewa da kuka.
Sadam kau dake aikata ɓadala da Hajji cakwai daya shigo gari Asubar fari ya zabura jin murya Hajja.
Gabaki daya idonshi ya fiddo yana ganin zaratan maza Huɗu tsaye sai Hajja data ɗora hannu aka ta fashe da kuka.
Gabaki ɗaya ya gigice ya ɗimauce yama rasa ina wandonsa yake.
Hajji cakwai kau tinda suka haɗa ido da mijin Aysha ya kife kasa jijinshi na mugun rawa.
Hajja tace "Hmm matsiyaci kenan,Dama ance Tsintacciyar mage bata mage, Lallai na yarda da wannan magana da hausawa sukai....
UMSAD MAKENTOSH
*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*
Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.
*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*
Matso kiji hajiyata
Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH
MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.
Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.
Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.
Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin
UMSAD INCENSE 080 288 27241
Sayen nagari maida kuɗi..
2️⃣7️⃣&2️⃣8️⃣
Domin mallaka naki kai Tsaye turo kuɗin ki ta wannan account ɗin 300 kacal.
ƊAHIRU AMINA, Zenith Acc. is 2860983400.Domin neman karin bayani Tuntuɓarni a wannan Number 07038423451.
""Abbah kau jikin shi rawa ya kama .
Shekh ne ya dawo kusa dashi A'hankali yace"Abbah kana furta.
" Allahumma a jirni fi masibati wa akhlifni khairan minha.
Ahankali abbaj ya fara maimaitawa kamin yasamu sauƙin zuciyar shi.
Hajja kau Cikin fitina irin tasu ta Tsaffi ta doshi Sadam da yakejin inama kasa ta ɓare yashga ciki.
Wasu gigitattun maruka ta saukemai kamin tace.
" La'ananne sanya wandonka tin kamin in ɗakko wuka in fere Abun iskancin naka Ɗan Akuya matsiyaci mai suffar karnu ka,.
Ai kamar tinatar dashi tayi aguje ya fara neman hanyar ɗakin shi mijin Aysha ya dakamai tsawa tare da faɗin" Dan kutumar bura ubanka gasunan gaban ka.
Da sauri ya ɗauki wando ya zira da vest, Hajji cakwai kam daga zaune ya sanya yana sake tura kanshi cikin Babba rigar shi kunyar duniya ta ishe shi..
Daga tsayen da Abbah yake yace" Sadam nagode, kabani kunya,wallahi ka cuci kanka,bantaɓa Tinanin zakaman hakaba, Ɗa na ɗaukeka ba Bare ba,A tinanina ko karen gidana nabaka kai Mai iya kulawa dashine fisabilillahi,Ka Cutar dani ka cutar da kanka,Na ɗauki yata mafi soyuwa a cikin yarana na baka amma kaimata kiwon da ko dabba bana tinanin zaka mata yanda kama Husnah,Babu komi kanka kaiwa bani ba,Amma kasani wallahi billahi sai kabani Sakinta yanzu ba Anjima ba,Luwaɗi kuma kaje kaci gaba dayi zata barma sararin gidan,bazata sake takuraka ba balle yakai kana dukan min Yah,.
Kuka sadam ya sanya yana durkushewa son ya kasa kallon Abbah,Cikin rawar murya yace" Abbah dan Allah ka gafarceni, Abba kason rainan da kaman,kason tarbiyya daka bani,wannan shine karon farko Abba dana fara aikata wannan Abun,shima Abba tsautsayine dakuma son inga nabiya mutane hak.
Kyawawan maruka mijin A'isha ya saukemai tare da faɗin ka gyara kalaman bakinka,kana kason agaban wayan da kake,ba tatsuniya mukace kamunaba balle ka sharto muna karya, Bani takarda Husnah kuma ka faɗaman gidan ubanwa ka kaita.
Wallahi bazan iya sakin matata ba,Kana banson inda take ba, ina sonta zan gyara wallahi, Abban Dan Allah ka fahimceni ka fahimci ƙaddara tace tazomun Ahaka ka dubi maraicina Hajja sanya baki Dan Allah.
Zama Abban yayi akan kujera jin zaifaɗi,suma duk suka zauna suna watsamai kallon tsana.
Abba yace Miyasa kashiga wannan mummana harkar?
Cikin kuka ya bashi labarin kudin da aka sacema mai gidan shi da sharadin da Ɗan iya yabashi.
Hmm Abbah yace kamin yace "Sadam kenan,Aranar da kaje gidan mai gidan ka akan batun kudi ina ciki,saboda tinda ka fadamai an sace ya kirani Ya faɗaman abinda kayi,Haka Na ajiye komi nazo gareshi dan musamu fahimta juna, Anan yake faɗaman wasu halayyar taka wanda take naji jikina ya dauki rawa har yayi sanadin dayasa jinina mugun hawa saboda abin ya dake ni, Ya sanar dani cewa kai ɗin tantirin fasikine mazinaci,ya sanar dani cewa gidanka da office dinka babu inda baka kai mata,gabaki daya kalamsa rabamun hankali sukai , Saboda wani sashe na zuciyata na amincewa wani kuma na karyatawa ina ganin kawai dan kamasa ɓanna zai ɓataka,Kai wasu maganganunma tsarkakaken bakina bazai iya furtasu ba,Hakuri nabashi tare da mai Transfer kuɗin shi baki daya shiyasa kaji shuru baisake bi takanka ba,Sadam ikon Allah ne ya dawo dani jigawa a wannan ranar, saboda gabaki daya jinina yayi balain hawa,ina ta tinanin kar maganar shi yazama gaske,banson makomar yata ba,bayan na isa gida take zazzaɓi ya rufeni,Amma duk da haka kullum Ɗiyata ce a raina,saidai bani da hujjar da zan iya tinkarar mahaifiyarta da magana banson ya zata ɗauki abinba nabar abun a zuciyata wanda silar haka yasani kwanciya Asibiti, Ranar dasu A'isha sukazo garin nan nasamu labari daga mai gadin gidan ka sadam, wanda nasa aka samoman Number sa,Hankalina ya tashi sosai dayake sanar dani inzo in ɗauke diyata saboda baka da mutunci ga abinda kake.
Sadda su aisha sukaje Asibiti naga idonsu duk yayi kumburi nan na fara fada akan sai sun fadamun halin da diyata take ciki.
Sunso su ɓoyen ganin condition ɗin danike ciki, Amma da sukaga nayi fushi sai suka sanar dani abinda ke faruwa Harda nunaman dukan da kamata da vidio abinda kake Aikatawa wanda yasa Hankali nah tashi na fara tunanin biyo dare inzo gareka.
Dakyal suka tausheni na iya danne zuciyata na hakura har akayi wayannan kwanikkan na samu lafiya,,Na sake girmama kwarewa da tiggonka A ranar dakaman waya akan zakuzo kaida Husnah wacce bakason ma ina takeba, Duk ihun murna dakake sadam inajinka da fatan mutuwar da kakemun nida yata,bakin halinka yasa ka kasa kashe wayar kaci gaba da murna,to Alhamdulillah gani na mike da kafata,kuma itama tana hannu nagari tana cikin koshin lafiya, Yanda yunwar gidanka bata kashe taba kaga kau mutuwarta sai Allah yayi,.
Mijin Aysha yaso Yabaka wahala na hanashi saboda nason duniya zata koyama Hankali yau ko gobe,yaso in'barshi ya matsaka har sai kagano inda Y'ata take amma na hanashi saboda kwara mubarka da mai sama.
Kai Sadam Tin ranar da nazo gidan nan wlh ban sake natsuwa dakai ba,saboda irin yanda ka faɗomana daki dagani baka da gaskiya,Irin yanda kake abubuwa na marasa gaskiyane kyakeka nayi,Ni nason kukan da Husnah keyi yafi ƙarfin ace dagayin ɓari take wannan kukan.
Wani irin mugun halbawa zuciyar Shekh tayi, Yayin da yaji Husnahhh tayi ɓari,Yanzu Husna shi ta kwanta da wannan Mushrikin harta samu ciki, Yah Allah yace yana dafe saitin Zuciyar shi..
Abbah ya mike tsaye yace "Sadam bani takardar ta, Dan Allah karka tsayar damu daga wannan bakin gidan naka kabani in wuce tin muna shedar juna.
Kuka Sosai yakeyi yanajin matsanancin nadama abinda yayi,cikin rawar kurya yace" Natuba! Abba nayi kuskure, Amma wallahi kabani dama ta karshe bazan sakeba har abada Insha Allah, Dan Allah ka gafarceni Abbah kamin Uzuri.
Hajjo ta share hawaye tace "Wallahi bani bakai,macuci azzalumi, Allah ya isa tsakanin mu dakai.
Kamar Hajja Ya riƙe gam yana fadin "karkimun baki Hajja nah Dan Allah, kar ɓacin rai yasanya kimin baki kimun uzuri tamkar uwa kike a gareni karki juyaman baya akan kaddarata..
Makeshi tayi tana son kwace kafarta ya rike,Daddagewa tayi ta haɗa hannu biyu taimai wani shashashan mari kana tace" wallahi kunyar duniya dai kajita,kana nan kana shirka da zalunci Matsiyaci, Shikam da yake mai arzikine har yaje ya biya kudin daka ɓannata,Kai Dan uwar uban Inna ku ma bari in'sanar dakai wani abu, WALLAHI ³ har so ukku ko? Ni ba kakarka bace shege ne kai, kwara in dawwama ban haihuba da dai ace daga tsatsona ka ratso kafito kwara in matse mahifata har in'koma ga Allah da dai ace akwaika cikin zuri'ar ta ,Kaga wannan daka zalinta?shine ya tsuntoka akan kwana bayan ya dawo aiki kana ta kuka hannuka rike da