Showing 33001 words to 36000 words out of 69765 words
farar takarda,Bayan ya tsaya dan yaji waye kai ganin baka iya magana sa ya ƙarɓi takarda hannuka ya warware ,Anan yaga an rubuta duk wanda ya tsinceka ya ɗauka ko yakai gidan MARAYU bata Hanyar Aure aka sameka ba, Ga sheda ta warware zane ta dakko tsohuwar takarda ta wurgamai da jemammun kayan da aka tsince shi dasu.
Bawan Allah nan yayi kuka saboda tsusayinka,haka yazo man dakai gidana dan bayasoma yaje gidan shi da kai saboda tsogwami namu na mata, Anan yacemun yanaso in sanar da iyalin shi cewa kai din jikanane kuma iyayenka sun mutu, nabi na amince haka ya ɗauki dawainiyarka ba kyama ba hantara,Bayan ya mayar dakai mutum ya dauki yarsa yabaka saboda Yason akwai aure da binciko Ɓoyeyyen sirri kuma baya fatan kason ko waye kai saboda kaunar daya kema, Amma kai ɗin dayake tsinanne ne kayimai Butulci, Allah nagodema da baka fito daga tsatsonaba da wallahi sai na haɗe zuciya na mutu saboda kunya takarasa tana kaimai naushi gabaki..
Tinda hajja ta fra sako zance gabaki daya kowa ita yake kallo banda Abbah dayayi kasa da idon shi ,harga Allah yaso sadam,yaso sadam ya zamemai magaji wanda ko bayan ranshi zayyi alfahari da hakan amma ina ɗan adam butulu.
Sadam ne ya saki wani mahaukacin kuka yana warware takaddar yaga komi kamar yanda Hajjah tace wai shi ba ɗan sunnah bane.
Nashiga ukku na lalace ji sadam, Hajja dan zatin Allah karki hukuntani da wannan kalaman naki,yau komi zakiman zan amince amma karki shegantar dani,karki faɗamun bani da asali,Ki barni da matsayina na jikanki koda zaki gujemun dan Allah amma karki shegantar dani.
Afusace tace yo dan ubanka Ɗan halak zai abinda kayine,Aikaima yakamata kayi nazari akan butulcin da kaima wayanda sukaima halacci,,yakamata kason cewa baka da zuciyar Alkhairi ga wa'yanda suka kyautatama ,matsiyaci nayi kuka akanka har makancewa naku sanyi,jibi idona Kamar lemun tsami akanka zan koma Yar chaina nida na tashi ƙasar Hausa, bamu takardar ta muwuce gabaki ɗaya gidan warin Jahannama yake wallahi
"Abbah kayi hakuri bazan iya bada waba inaso in gyara kuskurena...
"Zaman zina kakeso kuyi da ita bayan wanda kukayi sadam ? sukaji zancen Zuma kamar daga sama.
Gabaki ɗaya Attention din mutan palon ya koma akanta.
Banda Hajja da tayi ciki ciki da ido tana kallon ta kamar tanason tino wani abu.
Fuska zuma ta yamutsa tana gyara zaman glass ɗinta ta shafa cikinta tace "Sadam baban Sadam , Nan da watanni kadan ka zama uban shege kamar yanda kake shege,wato dai Tarihi zai maimaita kansa.
Hajjah ta saki salati tana matsowa kusa da ita ta shafata tace" ke ! minike gani haka,bakece ...
Nice fa Kaka,nice dai wannan Aljannar dana tsorataki ganin zaki tona asirin Uban dana.
Kaka ni ba Aljana ba ce ni Kwartuwr sadam ce jikank..
Mari Hajja ta saukemata kamin tace" kull ! kika sake Alakantashi dani,ba jikanabane,tsuntoshi akai,Biri Yayi kama da mutum Sadam,Ashe shiyasa aka hanamu shigowa saida izini,nidai nason gidan mai gaskiya basai an sanar dashi cewa ga mutane ba inyazo palo ya nemi izini,amma ba komi kaida mai duka.
Murshi zuma ta saki tace duk naji wannan, Gashi shege zai haifi ɗama shegen,Yarku kuma dama babu Auren shj a tattare da ita,bansaniba ya kusanceta ko bai kusancetaba,so inma dai hakan ya kasance zina yayo da ita kamar yanda ha saba da ita ,Dan Ya saketa tin last year sanda yayi daidai ga watan November 14 ga wata 2021.Gamu yanzu December 18 ga wata 2022 wanda Yayi daidai da cikar Auran su shekara daya da wata daya,gabaki daya zina yayi da Yarka Abbah.
Inah bazai yiyuba yah Shekh yafada afusace jikinshi na matukar rawa.
Da wani fitinanna sauri ya tashi ya fita kai tsaye hidan Inna ya faɗa,duk kunyar shi amma tsakiyar su Aysha ya kusa ya shiga ɗakin Inna.
Daganin yanda ya faɗo bako sallama ya tada jankalin Inna da Husnahhh gabaki dayan suma suka mike suna tambayar shi lafiya?.
Wasu hawaye masu zafi suka zubomai,Hannushi yakai akaro na farko ya riko na Husnah yana gilgizamata kai,bayan hannuta ya kanga a fuskarshi ya saki kuka tare da durkushewa akan gwiyagunsa.
Inna ma kukan tasa tana fadin minene ? miya faru HABIBIEEE dan Allah.
Husnah kau gabaki daya jitai kafafuwanta basu ɗaukar ta ganin malaminta zube kasa yana gunjin kuka.
A'hankali ya dago idoncshi ya kalli Husnah kana yace "Dama mijinki ya sakeki kike zaune a gidansa?,Dan Allah ki fadan gaskiya akan abinda kika sani,Da gaske babu Auran sa akanki ?
Wani iri sukaji tambayar tasa Inna zatayi magana Ahmed yashigo ranshi bace tare da cewa "Inna rufe gidan muje gidan cen Dan wancen ɗan iskan sai an'mai da gaske.
Gabaki daya suka dinguma suka fito Sheikh kau cewa Yayi bazaijeba saida Ahmed yayi da gaske ya iya mikewa Dan gabaki daya wani masifaffan zazzaɓine ya saukar mai lokaci ɗaya,
Lokacin da zasu shiga gidan ihu Husnah ta dingayi saida Abbana ya fito yakama hannuta kana suka shiga.
Tana shiga ta hada ido da Sadan dake kuka sosai ya rasa inda zaisanya kanshi sai rantsuwa yake akan bai sake taba sharrin zuma ne.
Abbah ne ya kalleshi yace" Sadam abinda wannan yarinya ta fada hakane?
Sharri tamun Abbah yace yanayin kasa da kanshi Tare dajin wani fargaba da tashin hankali ,Taya Zuma ta samu wannan ɓoyayyar shedar? Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un.
Tsawa Abbah ya dakamai yana faɗin" Wallahi in'baka fadamun gaskiyaba saina sa an canza kamannin ka,shin ka saketa kukai wannan zaman na shekaru koko Jiya ko yau ne kayi sakin faɗaman inji?
"Aa Abbah yace.
Cikin ɓacin rai irin na Sojoji Mijin Aysha ya fara laftamai belt yana ihu amma yaki amsawa, Zuma kau Murmushi tayi kamin tace ,Ya isa Yallabai, Tinda bazai fadaba ga shedana tace tana fiddo Takarda data taɓa tsinta dakinshi taba Abbah .
Ƙarɓa yayi ya duba,Tabbas rubutun Sadam ne da sanya hannushi ɓaro ɓaro, Abbah ya kalli Date din da yayi sakin yaga tin ranar da aka kawomai ita ya zabgamata saki ukku.
UMSAD MAKENTOSH
*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*
Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.
*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*
Matso kiji hajiyata
Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH
MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.
Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.
Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.
Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin
Sayen nagari maida kudi
UMSAD INCENSE 080 288 27241
2️⃣9️⃣&3️⃣0️⃣
Domin mallaka naki kai Tsaye turo kuɗin ki ta wannan account ɗin 300 kacal.
ƊAHIRU AMINA, Zenith Acc. is 2860983400.Domin neman karin bayani Tuntuɓarni a wannan Number 07038423451
'''Ranshi a matuƙar ɓace ya dakama sadam wata gigitatta tsawa tare da fadin "miye makomar wannan auran naku?shin zaman da kukai wani abu ya shiga tsakanin ka da ita kokuwa?
Sadam ganin gabaki ɗaya bashi da wata hujja da zai kare kanshi da ita kota ina an fanfoshi,daga karshema an shegantar dashi,bakar zuciyar shi ta bashi umarnin kawai Ya riƙe wuta akan zaman zina sukai da ita kodan ɓatamata suna ta yanda babu wanda zai iya auran ta,Yanda suka juyamai baya rana daya kwara yayi zamanshi a shegenshi ba makwaɓi ba maharari.
Abbah ya tashi ya watsamai mari yana ball dashi cikin fusata, Tare da fadin" mikai da Ɗiyata nace Zina ko Aure.
Rai ɓace yace.
"Kamar yanda nike mu'amullah da yara haka nikeyi da ɗiyar ka,kuma a yanzu haka akwai cikina a jikinta, kaga gani shege ga yarana biyu shaggu,kuma ban yarda a zubar...
Mijin Aysha ya rufeshi da wani fitinannan duka kamar ya samu jaki,gabaki ɗayan su ido suka zubamai, Sheikh kau tsalle kawai zuciyar shi keyi,kwara ace Husnah shi tayi aure da mutum 99 shine cikon mta 100 da Ace dai zaman zina sukai tsawon wannan lokcin.
Saida Abba yace ya dakata kana ya tsaya yana mazurai sadam kau ihu kawai yake .
Husnah da duk ta fahimci abinda suke nufi Abba ya dakamata tsawa yace .
"Ke kinson da cewa ya sakeki tin ranar farko?.
Hawayenta ta share tace.
" Abba sadam ya cuceni,ya zalinceni,yayi zaman haramun dani tsawon shekara daya,wannan wace irin zuciyane dakai sadam,ka sakeni kana ka zaunar dani gidanka tsawon wata 13 ? ,yanzu da baccin baiwar Allah nan da haka zan ƙare rayuwata a wulakance da auran ka, Duniya namun kallon zawara,minaima dana Cancanci haka? Ka ciyar dani da haram ka sanya idona ganin haram miye makomar rayuwata ta karasa tana wani gunjin kuka wanda gabaki ɗaya ya sanyaya jikin yan palon har suka fara fassara maganata da Tabbatar da akwai abinda yashiga tsakanin,su, kana tasa masu shakku da tinanin tafaru ta kare Sadam ya kadaice da ita.
Sadam kau daya fahimci duk batason inda suka nufaba yaji daɗin jin'furucinta,yana kuma da tabbacin duk zasu sake yarda.
Abbah ya share hawaye yace" shikenan kagama dani sadam ka cuceni,ka ɓata tarbiyya Ɗiyata,amma Allah shedane sunnah na haɗa kaikuma ka warware ka mayar dashi fasiƙan shi,Husnah sai dai kiyi hakuri kiji kiki ji, ki gani ki kawar da ido,suna kam ya ɓatamiki,na tabbata babu wanda zai iya auranki a wannan yanayi ya riga ya zalinceki am sorry yata yakarasa yana sakin kuka...
"Abbah zan aure ta da zuciya ɗaya,kalkashin kuma so da ƙauna bawai dan taimakoba Aa ko ɗaya har cikin Zuciyata nikejinta. Sheikh yace yanayin kasa da idon shi..
A burkice yan falon ke kalkon shi banda Inna da dama tason dawon garin,kullum tanamai masu addu'a akan Allah yaba dan nata hakuri yakuma kawar da zuciyar shi ga Son *Matar Aure*Ashe babu Auran akanta shiyasa Allah yasamasu son junan su.
Sadam kau cikin bakin ciki dajin wani masifaffan kishinta da baitaba jiba ya ɗago a fusace yace "Dama sonta kake munafuki la'ananne, gaka liman ashe MATA'n AURE kake kallo , Wallahi bazata aureka ba,kai in'dadamakuma ina da cutar Ƙanjamau in'kuma ta aure ka kasa a ranka mutuwar ka na kusa fitinanna ustaz kawai daganin ta jar fata Duk da kaima kayi kala da Ƙosai amma muhallin dana shiga yafi karfin ka shigeshi ka rike almajiran cinka ka tsaya iya Limancin ka da hayaniya da mutane daka saba karshen wata abaka Albashin 1500.
Mirmushi shekh yayi mai ciwo , Kana A'hankali ya kalli Abbana yace" Tabbas Abbah in zaka bani Husnah zan aura,saboda gabaki ɗaya abinda ya faru da ita kaddaratace,kuma akan rashi,bazan taɓa kamata da wani laifi ba, saboda nason akan rashi tayi abinda tayi, Abbana kayi kwakwaran bincike akaina inka yarda dani to kabani ita,saboda ina sonta domin Allah,kuma zanci gaba da sonta har karshen rayuwata,Inna ki tayani neman auren Oum Habib a wajen Abba dan Allah in zansamu,kullum fatanki da kwatancenki na samu tamkar Husnah,yau gashi Allah ya ƙarɓi addu'ar ki yabani ita ba mai kama da itaba, Ni nason Rabon Auranta ne ya kawomu garin nan Inna, Dan Allah da manzonsa a ku shigemun gaba abani ita Abba ko yaune a
Ɗaura auran mu saboda babu idda akanta.
Sadam yace .
"Amma kaikau akwai mahaukaci ? Mai HIV din zaka aura?Da kuma cikin nawa jikinta kakeso kuyi wani auran?
Hajjo tace'' Tsinanne kenan gabaki ɗaya maganar karya kake, komiye da Husnah yaji yagani ballema dagani sharri kake mata saboda kai ɗin nan Dagani jinin kafurai ne, Babu abinda bazaka iya ba Tsinanne ɗan wankan garwa.
Cikin sanyi Inna tamasu sallama tare da cewa.
" Baban Husnah mudai mun yarda da kaddara kowace irice,kaganni nan dagani saishi muke rayuwa,mudai ba masu karfi bane amma muna da rifin asiri bama kuma nema daga gun kowa,farin cikin HABIBIEEE nah yafiyemun komi arayuwa,inaso Allah ya hadashi da mace tagari wacce ko bayan raina zata shayar dashi farin ciki, Nidai daga gareni babu matsala,sai dai bansaniba ko kasancewar mu talakawa zai iya kawo nakasu a cikin auran nasu.
Hajja tace" kawata dan Allah kibar wannan magana, Ni na amince kuma shima Dr lukman ya amince bisa ga umarnina.
Nan gabaki daya yan d
Ɗakin suka amince sadam kau ya Gigice ya tashi yana wallahii" Babu wanda ya isa ya rabani da matata ni ban saketa ba ,Ai ance in'kayi saki ukku lokaci daya to yana nufin ɗaya ne balle ni danayishi cikin ɓacin rai.
Gabaki daya suka mike Abba yace ."Alhamdulillah tinda kason kayi ɗayan kuma har ka furta, Husnah kinason malamin ki?
A'Hankali ta ɗago kanta suka hada ido da Shekh da gaban shi ke wani irin bugawa gabaki daya gumi yake tsatsatsafomai,Jajayen idanuwanshi kuwa sai watsomata wasu zafafan sakuna suke wayanda akaro na farko ta fara karantarsu a idanuwan da namiji.
Abbah kanshi gaban shi faduwa yake yana tsoron takasa amsawa ta kunyatasu a gaban idon sadam.
Kasa tayi da kanta tana murza yatsun hannuta kamin ta bude karamin bakinta tace "Abbah ina sonsa .
Gabaki daya yan palon suka fara murna shikam Yah Sheikh hannu ya daga hankali ya rufe fuskarshi yana godiya ga Allah mai baka a lokacin da bakai tinani ba, Hakika ɗakin nan da mai tsarkine da babu abinda zai hanashi sujjada shukur dan nuna godiya ga Allah subhanahu wata'ala Akan ni'imar daya mai.
Ihu Sadam ya fasa yana fadin.
" Vaƙa isaba tsinanne dama cen sha'awar matata kake,ban samuba bazaka samuba wallahi ya kwashi kwalaben humra dake cikin show glass yayi kan Yah Sheikh da har lokacin idonshi a lumshe suke bazaka gane bude sukeba ko rufe.
Mijin A'isha kau cikin fushi ya daka tsalle ya cafki kwalar rigar sadam ta baya ya turashi ɗakin su dake ƙasa wanda yayi jinya,Yamai Ɗaurin goro yamai likis tare da curemai hakori biyu nagaba.
Cikin fushi ya fito tare da kwaso Hajji cakwai daketa kyarma ya haɗa hannayenshi biyu ya daukeshi da mari ya karamai tare da matseshi sosai yace .
"Bani takarda sakin zeenat,Nan ne Abujar,nan ne Dubai ɗin, Nan ne chaina da cairo din da kake zuwa,ashe kasurgumi matsiyaci muka ɗauka mukaba yar uwar mu,kullum tana fadamana yanda kake tafiya ka kyaleta tsawon watanni shekara bakazo gare suba ashe ƙasurgumin dan iskane kai .
Cikin tsananin azaba yafara kakarin mutuwa tare da nuna hannushi ɗaya yace na..na saketa saki daya karka kasheni Umar.
Abbah yace,
" kabar su tinda dai ka karba muje,wayan nan kayan'ma yanzu yakamata afita dasu abama mabukata,Abarshi dagashi sai filin ɗakin yacigaba da abinda yake.
Gabaki daya suka fito suka barsu rai hannun Allah ,kai tsaye gidan Inna suka koma .
Bayan sun zauna Abbah yayi tagumi tare da faɗin.
" kayi hakuri ɗana da abinda zakaji daga bakina, Hakika ganin farko danama wallahi naji na aminta dakai dakuma samun natsuwa dakai,A raina naji nayi kuskuran aurar da Husnah, A ɗazu na am'sama da zan baka ita amma yanzu kayi hakuri,in kau har kana nan akan bakanka na kanason ta yazama dole amata Aune Aune dan tabbatar da lafiyar ta.
Aa Baban Husnah sai dai In mune ke baka yarda damu ba,na faɗama munson kaddara indai har zaka bamu to munaso,babu Aune Aune da za'amata A haka muke son ta.
Shuru Abbah yayi kamin yace "To Inna ana rayuwa haka,Kar azo acuci Yaro..
Abbah wallahi ina sonta a kowane yanyi sukaji zancen Sheikh kamar daga sama.
Husnah ta kalleshi tana share hawaye tace" yah Sheikh.
"Oum Habib falyaƙul khairan Auli yasmut , Dan Allah kiyi shuru, Dan zatin Allah karki furta komi. Sheikh ya katse Husnah dakesom yin magana.
Aysha tace da ita kiyi shuru.
Abbah yace" shikenan na amince zanbaka auran ta, Amma zanje da ita gida ta samu hutu sosai nan gaba sai ayi magana.
"In'dai ka yarda damu abamu yanzu Inna tace tana mikewa ta zazzage jikkarta ta fiddo wata tsarka mai tsananin girma ta gwal sai sheki take tace .
"gashi Akirawo liman yazama waliyinsa Tinda bamu da kowa sai abiya SADAKIN Husnah da wannan sarkar.
Abbah kallon ta yake yana kalkon sarkar yayin da su umma da A'isha da Meenah da sukason takan gold kau duk sun ruɗe ganin dakekiyar sarka da aka bada amatsayin SADAKIN AURE Husnah, Anya ba akwai ayar tambaya akan su Inna ba, Anya Inna talakawane kamar yanda tace, Ina suka samu wannan sarkar ,Dama daga ganin su kai kason cewa jinin arzikine ke gudana a jikinsu Tinanin A'isha kenan.
Abbah ya mayar mata da sarkar yace "Zan kira abokina Anan garin yake, sai yazama waliyyin Husnah ni zan bada SADAKIN Shekh,Bana bukatar bincike akanku inna saboda mai gadin gidan sadam yafadaman cewa mutanan kirkine ku tin lokacin dana mai tambaya akan hannu wayan da Yaata take .
Mikewa Yayi yana fadin muna zuwa yakira mazan da suka ja shekh ɗakin shi suna lallashi.
Gabaki daya suka fita .
Abbah yace Habib kuje kaida su Umar da Ahmed ni saleem zaiman rakiya gidan Abokina,Umar ya kallah mijin Aysha yace.
" Ayi abinda ya dace Umar zuwa la'asar za'a daura auran nan,kana nima yau anan gidan nawa zan Tare nabar jigawa kenan sai mun kawo maku ziyara.
Cikin mamaki suke kallon shi dan basu son yana da gida katsina ba.
Murmushi kawai yayi yace" Sai dai munzauna yashiga mota da kanshi yaja suka tafi, suma suka shiga suka dauki hanya.
Kai tsaye wani katafaran shagon Aski suka tsaya akamasu aski su duka, kana sukaje Green hause inda kai tsaye suka shiga suka zabi daka dakan giznoni,farare kal ɗinkakku,suka hada da agogjna masu tsada da takalmi da hula.
Gabaki daya kudin Ahmed ya biyasu kana suka fito sukayi *Galadima Sport Suya* suka bada oder gasashin kajin da za'ayi reception dasu kana suka tafu .
Wani haɗaddan gidan abinci sukaje suka bada oder abincin da sukeso kana suka fito, in ka gansu dole su burgeka dan gabaki saya sun zama kamar yan gida daya , Sheikh kau farin ciki yahanashi dakatar dasu da abinda suke wai yau shine zai kasance da Husnaty shi A matsayin *MATAR AUREN SA*
Wani Hotel suka kama suka shiga suka baje komi kana sukayi order abinci sukaci , Shekh kau dakyal ya iya shan Fresh milk ɗin da aka kawomai murna ta cika cikinsa bai taɓa tinanin samun Husnahhh cikin sauki ba haka.
Ahmed yace" Kai Ɗan balarabe wannan murna sai kace yau zata tare?
Murmushi Shekh ya saki yace "Ahmed irin soyayya danayi wallahi tafi bakar wahala,irin dauriyar danayi kai bazakayita ba,Ganin farko na kamu da sonta gata kuma MATAR AURE,Rana