Showing 12001 words to 15000 words out of 69765 words

Chapter 5 - MATAR AURE BOOK COMPLETE PDF.txt

matsayinshi na shehin malami da kaf unguwar tasu ta Malali quaters ake alfahari dashi,Dattakon shi da kamun kanshi yasa aka Ɗaukeshi daga ajin yan mata aka mayar dashi na matan AURE, saboda an'son zai iya control dinsu amatsayinshi na masani sosai dakuma tsantsar kamewa da yake da ita,Ya zaki Ɓaman tarbiyya dana ginu da ita Tsawon shekaru ? Mamana,karkimin haka Dan Allah,karki shigo rayuwata dan gurɓata sauran ɗan farin cikin daya ragemun adoran ƙasa, yafada A bayyane kana yayi Addu'a ya shiga Toilet yayi wankan tsarki Ya wanke kayan shi ,ya haɗo da alwallah ya fito yana tako dai-dai, wanda zaka ɗauka duk kasaitace kesashi haka, amma naturally haka yake..


Inna kau tin sanda yake zuba ruwa ta leko ta window Cikin Tsoro, Cikin mamaki take kallon Habeeb ɗin ganin yanda ya ke zuba ruwa sosai a boket tare da jefa cup aciki dan ya taimakamai,tana tsaye har ya fito agaban idonta ya shanya kayanshi daya fito dasu.


"Danƙari"


Tafaɗa tana mai komawa ta zauna,Azahirin gaskiya HABIBIEEE na tausayamaka sosai,saboda duk mai shekaru irin naka mai jini ajika Kamar ka yana bukatar Iyali,Amma banson ta inda zan baka wannan goyan bayan ba, Baka da fari baka da baƙi sai wannan koyarwar,sai ko shagon ka wanda shine rufin asirin mu, Gabaki ɗaya dukiyar cikin sa batawuce 30k to aure kam bazai yiyu a'haka ba Sai dai mukara Hakuri muga abinda Allah zayyi..


Cikin tausayin shi ta kwanta tana fadin "Allah yabaka mafita yaro na.


YAY SHEKH kuwa yana shiga ɗakin shi ya hauyin na Filfili yana mai tsananin jin kunyar mahaliccin shi akan abinda yafara,ya kwana da tinanin MATAR AURE har ya iya mafalki mai girma da ita,mai girma man tinda har ya iya saduwa da ita acikin baccin sa Har ya gamsu.


Yana zaune har huɗu da rabi tayi kana ya fita yatai masallaci, bai shigo gidan ba saida rana ta fito.


Da sallama yashigo Inna dake gefe tana Hura garwashi ta kawar dakai kana ta am'samai.


Dam yaji gabanshi ya fadi da yaga kayan daya manta akan igiya, azabure ya kwashesu ya wullah Ɗaki dan kartagani,Baison duk motsin sa akan idonta ba.


"Inna ina kwana.


Ba tare data ɗago ba tace Alhamdulillah Habeebullahi an'tashi lfy?.


Kai ya jinjina mata kana ya shige Ɗakin shi ya kwanta , Anan ma saida ta faɗomai arai ,A tsorace ya iya baccin yana Addu'a Allah karya maimaitamai abinda yagani jiya.


Husnah Kam Gari na wayew ta tashi fess taji sauki saidai Jan da fuskar Tata yayi, Yayi kuma duhu sosai, Yayin da jini kuma ya kwanta cikin kwayar idonta,da sauri tayi wanka ta gasa jikinta kana tayi sallah, tana gamawa tayi azkar kana ta Tashi tadan tsinci abinda ta samu taci cikin kayan Abbah daya bata.


Saida taje ɗauka ta tino da wayar ta, Da sauri tayo palo ta Ɗauki jikkar dataje makaranta da ita ta fiddo tabar kuɗin ciki intaje yau tasai littafin da suke,Cikin jin daɗi tace "Dan bansaba ba shiyasa, Anan taga misscall Rututu na Numbobi mabanbanta.


Da sauri ta fara checking Account balance,anan taga tana da 2k cash.


Hamdala tayi kana ta shiga number farko tana Addu'a Allah yasa ta Abbah ce dan taji ya suka isa.


"Salamu Alaikum Husnah kece? Taji anfaɗa.


"Umma nah ta fada cikin shauki hawaye na zubomata, Umma nah dama kece?.


Cikin kamala tace "Nice Husnah lafiya tin jiya muke kiran wayarki shuru?.


Tace "Umma na manta da itane a jaka sai yau na ganta.


Anan suka shiga gaisawa cikin farin ciki tare da cewa abama Autan mu.


Umma tace" Yana masallaci anjima makiraki basu fitoba tukunna.
Daganan sukai sallama kana tabi sauran Number,ta samu Abba, ta samu Aunty Aysha.


Sunsha fira kamin sukayi sallama da niyyar da dare zata kirata.


Ɗayar Number takira amma bata samu ba.


Yan uwa masu daɗi duk sun debemata kadaici data kwana dashi.


Baccinta ta koma hankali kwance dan babu abinda zatai kuma batajin yunwa.


Sadam kau har 12 na safe bai tashiba gashi tsirara haihuwar uwar shi.


Zuma kau saida ta gama duk abinda zatai yabata makudan kudi tamai sallama ta isa gidan su na karuwai dake Sabon layi, Ɗakin magajiya ta shiga wacce kuma itace Aminiyarta uwar dikinta kuma .


Anan ta mallakamata farar takarda nan tare da turamata photon duk datama Sadam tace "Ki ajiyemunshi inaso yazamemun hujja, Saboda Tsaro Badon Tsoro ba, Dan tin yau nikeso in fara kamashi,Dan wallahi sai na mallaki Yaron nan,dan Arayuwa ina masifar Son Azzalumin mutum,Inaso inyi mu'amullah da mutum marar tausayi,Koda kau nabashi zuma daga farko daga karshe in karkace in sakarmai cizo kana in barshi, Duk zakinci da yama Yarinya nan na hardace kuma sainamai wanda ya linka wanda Yake mata,Banason a zalunci mace dauriya kawai nike in yana mata in kyale,amma zai gane kuransa,Ada naso in ceceta ta fannin samun cima mai daɗi shiyasa jiya naso yafara siyomata Abubuwa dan ta samu na sarrafawa to amma ina,tafiyar tamu bazatai tsawoba saboda Dawowar Honorable yanaso inmasa rakiyane zuwa gana,So zanbi duk hanyar da zanbi mu watse da wannan sakaran kamin kuma in waiwayoshi.


Dariya suka kwashe da ita Magajiya tace" kina kasheni da Salonki Yar ɗakina,Na raineki amma kince kau nan bani wuri wajen iya tuggu da manakisa kin kereni,Zuma! Zuma!! Ga zaki ga cizo.


Sun daɗe suna tsarawa da kullewa kana ta tashi ta fita taje ta ɗauki motarshi takoma gidan shi, wanda dakyal ta iya gano kwanar tinda zuwan dare sukai, Allah dai yataimaketa ta shiga bakinta alekum takuma dannama security kudi akan suyi shuru da bakin su Akan fitar ta suka kuma Amince.


Koda taje bayan Sadam ta kwanta suka shiga bacci sai azahar ya mike yana hamma dan baccin bai isheshiba, Tare da jawota jikinshi,ganin lokaci baisashi razanaba da tinamai ko Asuba baiba kawai yajata jikinshi ya shiga wasanni da ita .


Bayan komi ya lafa ta kama jikinshi ta rike tana wasa tare da cewa" Sweet wai bakajin komi akaina kamar yanda nikeji tin ganin farko danama?


Kallonta yayi kallon sama da kasa cikin fusata da tazame mai jiki kana yace" Kamar Ya?,inda banajin sha'awar ki na kusanceki so ba Adadi?.


Fari tayi da kananun idonta kana tace "Ina nufin bakajin kana sona kana kuma son ka mallakeni har abada ma'ana muyi *Aure*.


A fusace ya mike yana mata kallon ukku saura kwata kamin ya shiga nunata da yatsa yace.


"Kull,ko kusa karki sake kawo wannan kidahumin tinanin a karamar kwalwarki,Nayi miki Kama da mijin karuwa ne?..


Sosai ranta ya ɓaci hakan yasa itama ta mike tace'' Tabbas kama zarce kama kai din dan Akuyane fasiki,kai har zaka guju karuwa baccin ranar da karuwa taima, Tinda ina bajema Holl dina kanayin sukuwar duk da kaga dama,karuwa tama rana tinda ga matarka ta sunnah amma ka zaɓi holl din karuwa,kai bari kaji karkayi tinanin iskancin da kakema waccen yarinya ni zan iya amincewa kuma wlallahi wallahi saika aureni, ko kaga abinda baka taɓa tinani ba Jaki Ɗan Bunsuru kawai.


Haɓa ya kama cikin mamaki shi wannan karuwar zatama butulci, Duk kudin daya bata,duk killacetan da yayi ya rabata da kowa yamata Abinda takeso amma zatamai butulci ,Lallai karuwa akwai ladabin kunama ,Saida ta tabbatar ya gama cika account ɗinta da dukiya, kana zatamai Akuyanci da neman sakarmai ƙari,aiko zai gwadatama Dan yana cinta bazai iya jurar iskanci ba tinda ba kyauta yakeyiba, Hakan ya Tunzurashi Tsillai Tsillai yana reto yayi kanta ya ɗauketa da bahagon mari.


Kuttt jar bura'uba nika daka nika mara.


Wani irin ɗirkowa tayi daga kan gafon cikin shammata ta samu gabansa ta rike gam.


Gabaki ɗaya karfi da kuzarinsa suka kauce yashiga ihu yana lallashinta amma ina idanuwanta sunjuye neman hallakashi kawai take .


Cikin Tashin Hankali da kuma ganin zata tsinkemai martabatai ya Rarumota ya dan namata cizo ta cikin kanta ,azaba yasata sakinshi ta fadi gefe wanda hakan yabashi damar fara jibgarta cikin fushi .


Ihu take gabaki daya ta rikita gidan.


Husnah dake bacci taji ihu daga dakin Sadam da gudu ta fito tazo dakin anan taga abinda ke faruwa.


Saurin kawar da kanta tayi , tana mai shiga tsakiyarsu tana bashi hakuri.




Matsa daganan yar isa kamin in haɗa dake, Bance kibar shigoman ɗaki ba kai tsaye,waike ni tsaran kine, Dan ubanki na taɓa ganin tsiraicin ki da ke kika zabi ganin nawa kullum karamar yar iska,fita kamin in hallakaki ya ƙarasa a tsawace.


Zuma kau ganin Husnah tashiga gabanta tana bashi hakuri yasata kwasar jikkar ta da wayoyinta da nashi tayi waje , A palo ta sanya rigar ta kana ta Bude wayar shi tayi Sa'a babu security code,da aauri tasa number ta takira,jin tashiga ta ajiyemai kana ta fita gidan tana kuka, Tare da kudiri kala kala akan Sadam na yanda zata wulakantashi ta cimai mutunci kamar yanda yamata , Ya manta duk taimakon da Tamasa na ɗauke buƙatar shi ba dare ba Rana.


Husnah kam baccin Zuma ta fita ta juya zata fito A fusace ya fizgota yana faɗin" Yanda kika zabi kareman kallo,nima yau saina karemiki na keta mutuncinki,Nagaji da wannan salon iskancin naki,ki sani bani da burin yin wata mu'amullah dake har abada amma tinda kika zabi ganina wallahi yau saina fasaki yayi kanta Allah yabata Sa'a ta fita aguje a palo taga kayan makaranta data cire jiya ta kwasa da jikkar ta dama wayarta na hannu tabar gidan cikin tashin hankali .


Duk yanda yaso ya kamota amma ina, Dole ya koma sama yana faɗin" zaki dawo gidan.


Wanka yayi ya shirya kana ya rama sallolin da ake binshi ya tashi yayi shirin office yana sakin tsaki kwana biyu baije ba akan Zuma gashi Yau tamai Butulci.


Yana fitowa ya samu wayar shi a Palo ya ɗauka kanan ya fita yaga har an Gogemai motar da zai fita da ita,mai gadin ya kalla yace 'ina taje Yarinya nan?


Cikin rawar jiki yace" Yallabai nadaiga ta fita da sauri da kayan makaranta , Ina ga ta shige makaranta ne Allah yakarama tsawan kwana...


Kanshi ya gilgiza kana ya shige motar yayi tafiyar shi.


Husnah kau a bakin kofa tasa Hijjob ɗin islamiya Tata kana aguje ta fita mai gadin na kiranta ko juyowa bataiba, kai tsaye ta fada gidan Inna tana Haki .


Inna dake wanke yan kayanta taga shigowar Husnah a gigice ba karamin zabura tayi ba.


A tsorace tace "lafiya Ma'u kika faɗo gida haka..


Bayanta ta kallah kana tace'' Inna shi.. shine.


Shine wa? tafaɗa tana fitar da hannuta daga robar tayo waje dan ganin waya biyo ta,Har kofar gida Inna ta leka amma bataga kowa ba hakan yasata dawowa ciki.


Jin takon in'bahaka yakara har'zuƙa tsoron Husnah, Dan gabaki dayama ta manta da Inna databi Sahun wanda ya biyota, hakan yasata daka tsalle ta shige dakin Habeeb .


YAH SHEKH kau yana tsaye ta window Tinda yaji an ambaceta yatashi daga baccin dayaso sacewa yafara jiyo hayaniyar su,Duk yanda yaso kawar da zuciyar shi daga ganinta kasawa yayi shiyasa yake tsaye ta window.


Agigice yaga ta fado dakinshi hakan yasashi mantawa da komi ya isa gareta cikin Natsuwa dason kwantar mata da hankali yace" waya biyo ki..




Kamar jira take tayi bayanshi tana mai sanya hannuwanta ta rungumoshi ta dora fuskanta bisa gadan bayansa kana ta saki kukan tsoro , A'hankali tace YAH SHEIKH Dan Allah karka bari ya kamani,karka bari ya mayar dani gidansa,dan Allah kaji , Dan Allah,zai mun abinda yakematane, Zai lalata mutuncina da Ƙuruciyana , Bayan shiɗin azzalumine , Dan Allah ka taimakamin Malami Na..


Inna ta kwalamata kira tana faɗin" Ma'u nifa banga kowaba kawai tsorata kikai ina mijin naki?


Azabure ya zareta daga jikinshi yana zaunar da ita kana ya fita da sauri duk jikinshi rawa yake.


Kallo Inna tabishi dashi kamin tace "Ina zaka bayan na leka ba kowa?.


Fita zanyi yafada yanajin shi duk a Diririce.


Zonan HABIBIEEE tafada tana shiga dakinshi yabi bayanta, Cen gefe ya zauna yana kawar da kallonshi daga Husnah dake sauke Ajiyar zuciya..


Inna tace" Asma'u.


Idonta ta ɗago da sukayi jawur ga kuma dukan dake fuskanta ta kalle ta.




"Asma'u jiya kaɗai Allah ya hadamu dake,amma wallahi inajin natsuwa dake kamar yanda nikejin natsuwa da Habib,ki Ɗaukeni matsayin kaka uwa kuma kawa,ki fadaman matsalarki, Tinda kinson zan iya baki shawara tagari shiyasama nike da tabbacin koma waye ya biyoki baki nufi ko inaba sai gidana saboda Amintar da kikai bazan cuceki ba,miye matsalar ki.


A'hankali ta ɗago kanta ta sauke akan Habeeb daketa Istigfari da fararan yatsuntsa ya juya kanshi cen yana kallon waje .


A'hankali cikin rawar murya tace "Inna,nima uwa na Ɗaukeki,,kuma Kaka kamar yanda kikace, Inna mijina ne.


Saikuma tayi shuru.


Uhm inajinki,inasone kiyi maganar nan agaban malaminki Amatsayin sa na masani watakil akwai shawarar da zai iyabaki dan haka karkiji komi ki daukeshi Yayan ki kawai,waya biyoki kika shigo a har gitse?.


"Inna mijinane.


Inna tace mikikai masa?


"Saboda ya kawo karuwarsa gidana,, shine shine nima saikuma tayi shuru.


"Karuwa kuma? Habib ya furta cikin mamaki da Al'ajabi.


Eh YAH SHEIKH,kwananta biyu agidan,yau banson mene ya haɗasuba,naji ihunta,shine na shiga ɗakin,sai yace dani nazo ganin sane daganan tayi shuru..


Wannan dukan na fuskar ki waya mikishi ? Inna tafada cikin mamaki.


Bigewa nayi ta fada? .


Asma'u waya dakeke a fuska,Bigewa daban duka ma daban Habib yafada cikin ɓacin rai.


Shine jiya dana koma na iskesu tare shine nayi magana sai ya dakeni tafada tanayin kasa da kanta.




Kai amma wannan mijin naki matsiyacine inji Inna,waike miya kaiki auran sa,wannan wane irin balai ne,bayaso bakyaso aka aura maku juna amma,Yoni ko a fim nataɓa ganin wannan iskancin , Kawo karuwa gidanka ba tsoron Allah bare na matar ka Tsabar rainin hankali da wayo gami da rashin sanin mutuncin Aure.


Inna dan Allah Kibani shawara,ko in koma gidan mu, Inna zai iya kasheni wallahii,kana banaso yasamu kusanci dani ko kaɗan, Inna batani yakeba, Amma yau ɗaya da tsiya sai ya rutsa farin cikina,Yanamun barazana da zai iya ɓatar dani in natonamai Asiri ga iyayena.


A fusace Shekh yace "To wai wayasa kika Aure shi ne ,Mikikema sauri da kika faɗama jahili wanda baison hakkin Aure ba,miyasa baki jiran...


UMSAD MAKENTOSH


*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*


Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.


*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*


Matso kiji hajiyata


Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH


MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.


Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.


Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.




Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin






Sayen nagari maida kudi


UMSAD INCENSE 080 288 27241




Data service available
1gb 250
2gb 500
3gb 750
4gb 1000
6gb 1500
8gb 2000
Account number 1479603206
BANK name ......
BANK account jaiz bank
Phone number 09064260199
❤️ *MATAR AURE* ❤️
*NA*


*UMMY AYSHA*
1️⃣3️⃣&1️⃣4️⃣


"""Saurin datse halshen sa yayi jin zaibi umarnin Abinda zuciyarshi ta kitsamai, Haɗi da kama Pink lips dinshi yashiga Ciccizawa da sauri sauri alamar zuciya ta tuƙoshi.


"Inna ni ba yar nan bace a Jigawa muke,mu huɗu ne wajen iyayenmu,ina da Yayye biyu mata, Aunty Aysha, Aunty meenah, nice ta ukkun su, sai Autan mu Saleem.


Mahaifina Babban Likitane na fannin mata wato Gany Doctor,mahaifiyata kuma Nursing ce awajen aikima suka haɗu Har takaisu ga Aure.


Yah Sadam jikan Hajja ne wacce takasance makwabciyar mu,amma inba Asanar maba zaka ɗauka ita ta haifi Abban mu, Dan duk safiya saiya shiga ya gaisheta hakama dare sai ya shiga yamata bankwana kasancewarshi maraya ba uwa ba uba shiyasa ya ɗauketa uwa ganin ta daukeshi Ɗa,Muma agidanta muke yini muna kwadama mun Ɗauketa dai kaka.


Munga Sosai Abba ya tashi da tausayin Sadam ganinshi karami ba uwa ba uba, inda ya zamemai uwa uba komi shi yakemasa, mukuma muna girmamasa muna kiransa da Yaƴan mu Tinda bamu da Babban wa namiji.


Ina shekara 12 Akayi Bikin su Aunty Aysha rana daya aka kaisu Ɗakin su kasancewar dama ko Ashekaru basu da Tazara,Nikuma bayan biki aka kaini boarding school,Shima Abbana ya Tura Yah Sadam karatu cen Gana.


Haka ya kammala karatunsa ya dawo gida cikin Aminci duk bisa jagorancin Abbah nah nikuma Alokacin ina Ss2.


Bayan ya huta Abba ya sama mai aiki mai tsoka a wata ma'aikata amma ba agarinmu ba, Anan cikin Katsina Take, inda yazama manager a wani katafaran Company wanda har yanzu yake Akai,Sunbashi gida sun bashi mota .


Ganin Sadam ya girma kuma akwai bukatar yasamu cikakkiyar natsuwa dan wanzar da aikinshi yasa Abba ya yanke shawara aka ɗaura mana Aure, Ni banmason mi akeba dan ina matakin karshe na kammala Secondary school ɗina dan nashiga Ss3, Ranar Asabar aka ɗaura Auran mu ,Washe gari aka dakkoni kai tsaye daga makaranta aka kaini gida ,Wanka kawai nayi naci abinci aka mun kitso da lalle, Abba yamun nasiha da fadamun ya hadani Aure da ɗan uwana,Nasha kuka na gode Allah, inaji ina gani aka dakko hanya dani har Katsina.


Ranar farko na fara samun matsala dashi dan yan gidan mu na ajiyeni suka juya bayan sun ajiyemun ledar tarkacen magani tinda ba'asamu mun gyara ba,kuka nasha zan bisu sukace ina umarnin Abba ne tinda ba bare akaba niba Bai dace kowa ya kwana ba suka tafi.


Bayan tafiyar su Yah Sadam Afusace ya turo kofar yashigo Yana dakaman tsawa, akan in yaye lullubina ubanwa zan rufema fuska waye bakona?


Jikina na rawa na buɗe fuskana anan yatsareni da tambayar ni nasanya Mahaifina ya auran manshi? Kana yataba cemun yana sona?


Kai na gilgizamai ina fadin" nima banson miya faru ba.


Duk yanda naso fahimtar dashi kasawa yayi Saima fita da yayi A fusace yana buga kofar wanda saida ya kara tadaman hankali,ganin Yayana mai wasa da Dariya garemu yau ya juyaman baya sa'idin da nike buƙatar lalashin sa,In yajemun visiting kamar karmu rabu amma yau daya ya koma mun zaki.


Haka dai mukaita zaman ba daɗi har na cika wata ukku ,Abubuwan suka kara damewa akuma lokacin Hajja tazo ganin mu ta shedamai da kar inyi kuskuran zuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login