Showing 60001 words to 63000 words out of 69765 words
ba .
Saida ya tabbatar taci ta koshi tasha magani kamin ya gyara zamansa ya zuba mata ido.
Kunya taji hakan yasata dauke ido tayi gefe dasu tana turo baki da fadin miyasa kake kallona?
"Ido ya lumshe yace duk abinda Habib zaima Husnahhh ta cancanta ne,saboda kina da wani matsayi a rayuwata da bazan iya misilta girmansa ba,Ke din ta dabance kullum ina fadamiki tabbas ta dabance ke, Babu karya ko cika baki a kalamaina,Kamar yanda taurari ke haske gami da kyalli a sararin samaniya,haka fuskan ki ke haske gami da kyalli a cikin zuciyana,Ina sonki,ina sonki matata,Sanan ina kara godiya ga Allah bisa ni'imar daya mun ta mallakamin ke ,ina kuma godiya gareki da kikaiman kyautar abu mai mahaimmanci bayan zuciya ta fitar da ran samu,Tambayata gareki matata dan Allah kifadamun gaskiya, Dan Allah ɗan cireni daga kokonto.
Ya akai najiki budurwa kuma bayan Har ɓarin ciki kikayi?.
Shuru tayi hawaye na zubota sai kuma ta fara bashi labari tiryan tiryan yanda tayi zaman gidan sadam da kalubalen data tsallake.
Rungumeta yayi yana sanyamata Albarka da alkawari kala kala akan zaman su.
Sunata fira har tayi bacci shima ya dora kanshi akan gadon bacci yayi gaba dashi.
A reception din kuwa Tin bayan shigar Sheikh su Ahmed ma suka koma gefe suna fira da matayen su.
Suna Ahaka sukaji ihun Husnah ,zabura Ummy tayi zata tashi umma ta rikota tace haba mijintafa na ciki mizakiyi masu?
Cikin faɗa tace ke yaran yanzufa basu da hankali,Baya lura da halin da take ciki,nifa karya cutarmun da y'ah.
Inna tace Habib bashi da wannan Mugunta,dan Allah kutashima kutafi gida nida kawata munzauna ko Hajja.
Hajja tace sosai kuwa,Kuma gasu Aysha ma.
Tashi sukai su duka suka fito .
Ahmad ne ya biyosu ya dauki key din motar Sheikh ya mayar dasu.
Bayan sunje gida umma ta shiga kiching ta fara girki tanayi tana murmushi.
Ummy kau suna isa gida Deedee ta fito ita da Amal tace Ya mai jikin?
Ummy ta taɓe baki tace da sauki zamuce Didi .
Deedee tayi shiru saikuma tace dakin saki jikin ki Kulu,wannan ciwon ina da tabbacin harda gudummuwar ki wajen haddasata.
Cikin mamaki suke kallonta.
Murmushi tayi tace ina jin sadda Halima ke baki MAKENTOSH akan kiba sirikar taki ke kuma kikabata takai.
Wannan Turaran ki kiyayeshi Hauwa,Kubishi sannu ina sake fadamaku.
Shuru sukai sai yanzu suka gane kuskuran nasu ne.
Ummy ta kalli Dr Halima tace wallahi nima nasha wannan wahala fa nida ma nike tsohuwa.
Dariya suka bushe da ita suna taɓawa.
*Assalamu Alaikum masoyan book din matar Aure na fili dana ɓoye ina godiya da fatan Alkhairi Allah ya bar zumunci,wasu sunmin waya wasu message dan gaisheni da jiki ,to Alhamdulillahi da sauki sosai Allah yabar tare Nagode sosai ya hakuri da jina kwana biyu*
UMSAD MAKENTOSH
*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*
Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.
*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*
Matso kiji hajiyata
Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH
MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.
Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.
Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.
Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin
Sayen nagari maida kudi
UMSAD INCENSE 080 288 27241
5️⃣1️⃣&5️⃣2️⃣
""Kwana biyu Husnah tayi Asibiti aka bata sallama,A Gefe ɗaya kuma wata zazzafar soyayya Yah Sheikh ke nunamata, Gabaki ɗaya jinyarta shine yayi koda yaushe suna tare baya barin kowa ya mata wani abu .
Bayan sun kammala parking din motar su kofar gidan su Husnah.
Daddy ya kalle shi yace "Habib ka barta ta koma gida In taji sauki saita dawo.
Ido ya zaro lokaci ɗaya kuma ya kwabe fuska kamar zayyi kuka.
Abba ya kalleshi yace .
"kamata kuje gida Allah yabada lafiya, zamuyi magana dakai kawai.
Kai ya jinjina yana godiya kana ya ya kama hannuta suka tafi gidan su tana tamai shagwaba da faɗin sai ya mayar da ita gidan Ummy.
Ganin tana turjemai yasashi sungumatta baki ɗaya yayi sama da ita, Bai zameta ko inba sai kan gado,.
Ihu ta kwallah tana fadin "mizakasakemu?
"Sunna zan raya" yace kai tsaye.
Hannu ta dora aka zata fashe da kuka ya Zaro ido yana haɗe hannayensa tare da faɗin.
Wasa nike miki,Zanbaki hutu sosai,banaso kina kallona gabanki na faduwa,A hakama in jiki kusa dani kawai ya gamsar dani, Dan haka kwantar da hankalinki ni Habib nayi Alkawari Bazan sake maki abinda bakyasoba saida amincewar ki kinji? .
Ajiyar zuciya taja tana ɗagamai gira tare da faɗin Kayi Alkawari?.
Hannusa ya mikamata yace nayi.
Ruwan zafi ya haɗamata ya taimaka tayi wanka bayan ta fito yabata magani ya kwantar da ita dakyal tabari ya shafamata magin da kullum sai sunsha fama ake shafasa.
A'Hankali sassanyar shakuwa mai cike da so da kauna ke ratsa dukkansu, Husnah kau ta gane batada masoyin gaskiya daya wuce Sheikh,hakan yasa ta saki jiki tana bashi kulawa kamar yanda yake bata,Bata da haufi dashi dan tinda yayi Alƙawari bai taba gigin saɓamataba dai dai da rana daya,Wannan ma ya taka rawar ganin sosai a kara sakin jikin da tayi dashi .
Satin ta biyu ta warke sumul.
Da yamma suna zaune ta tada kai da cinyarsa wayar Sheikh ta shiga Ring
Bayan ya ɗauka da sallama Daddy yace yana son ganin sa bayan mangariba yazo da Husnah .
Amsawa yayi cikin ladabi kamin ya ajiye wayar ya lika fuskarsa ga tata yace" Oum nah Daddy na son ganin mu anjima kishirya kinji.
Cikin shagwaba tace nidai bazan iyaba sai dai in kai xaka goyani ka kaini na Shirya.
Yace "Abu mai sauki dama ina so in'jini cikin wannan jikin naki mai ni'imar da sanyi! I love you so much Husnaty.
Mee toom my Sheikh.
Fuska ya bata yace.
" Gaskiya nidai adaina cemun Sheikh, a canzamun suna.
Na mayar dakai HABIBIEEE.
Baki ya tabe yace nooo na girmi wannan yanzu yarona mai zuwa zansama HABIBIEEE,sai dai ki kirani Hubby,nacemiki,Habibty,Baby mu kuma ya koma Habibee.
Dariya sosai yabata tana shafa cikinta cikin murna tace" nima yanzu haihuwa zanyi in samu Baby,Kai har ka ganshi ma ko?.
Ido ya lumshe cikin tsananin bukata yace "Sosai kuwa,in sha Allah nayi ajiya a wannan cikin naki,in kuma har banba,zanyi koda nan da shekara goma ne in kinyarjemin ƙara kasancewa dake.
Sosai yabata tausayi hakan yasata shafa kwantacciyar sumarsa tace.
" Ina sonka Hubby, Ina kaunarka,kai din mai sanyine, samun kamarka akwai wahala a wannan duniyar, Allah yabani ikon biyayya ga Umarnin ka,Ka yafeni mijina nason ina tauyeka ga hakkin da Allah ya wajabtama amma wallahii ina jin tsoro ina tsoron irin na rannan.
Murmushi yayi ya jawota jikin shi cikin danne tashi bujatar yace "karki wani damu Baby kinji,zancigaba da hakuri har zuwa ranar da zaki amincemun in Da rabo,In kuma Babu Allah ya zaɓamun Abinda yafi Alkhairi.
Wani dum dum taji maganr tasa mikenan? Ko AURE yake shirin yi?wani kallo ta watsamai dayasa shi sakar mata murmushi. Dan kawar da zancen nasu yasashi mikewa ya gyara hannun rigarsa yace "Hau Babu muje in kaiki daki kiyi Alwallah zanje masallaci.
Da sauri ta mike ta ɗale bayan shi yacigaba da tafiya da ita cikin natsuwa har dakinta yamata sallama ya fita.
Bayan sungama sallah ta shirya ya kama hannunta suka fito suka kulle ko ina tare da tattaki har gidan Daddy,bayan sunje sungaisa Daddy ya samasu Albarka .
Husnah ta tashi dan shiga wajen Ummy.
Bayan ta wuce Daddy ya kalle shi yace "Habib kagama hutun Amarci yanzu dai, kuma ka kara girma, dan haka zan damka dukiyar mu gareka saboda kula da naka iyalin dakuma mu iyayen ka a matsayinka na Babba a gidan nan.
Wasu takaddu ya dakko ya damkamasa yace gashinan akwai campanin mu na tabarma yana nan cikin garin katsina dana robobi,Gasunan dai duk ka duba,sai kaga wane reshe ya kamata ka dauka dan kulawa dashi,mundaifi samun naƙasu gana robobin inda zaka ɗauki nan da sai nace naji daɗi,Nan dai yamai duk bayanin daya dace .
Shekh ya fahimta sosai ya kuma gane da Alkhairi kawo gyara da taimakon wayan da suka dace a Dauka masu kwazo.
Daddy yace. inaso kuma ku zabi kasa ɗaya da zakuje kuhuta kudawo kuduka saboda naji Umar na magana kar nawwie yamasa yawa,in son samune kuje saudiyya kuyi umara sai kuwuce Dubai kusamu wata ɗaya ko sati biyu.
Cikin fara'a sosai Shekh ya hau yimasa godiya da fatan tsawon rai mai Albarka.
Amsawa yayi kana ya zaro wata sarka mai shegen kyau ta gold dakekiya yace.
" gashi sai kabama Husnah daga ni Babanta Allah ya karamaku zaman lafiya,Ya kuma baku zuria dayyiba.
Rungumeshi Sheikh yayi sosai ya hau zubamai godiya har tausayi yaba Daddy.
Bayan yashiga ciki ya iskesu sunbaje sunata fira itada Inna da ummy da Amal, Dan su Dr Halima da Deedee tini sunyi gida.
Bayan ya shigo ya zauna kusa da Inna.
Fuska ta ɗauke Alamar tayi fushi, Hakan ya sashi komawa inda take ta sake juyowa.
Ƙasa ya zube yana mai tankwashe kafarsa tare da buga tagumi yace.
" Mi Habibullahi yayima Kakarsa mafi soyuwa a tare dashi?
Inna ta juyo tace.
" HABIBIEEE aini k
Munɓata gabaki daya ,,yanzu baka kulawa dani babu ruwanka dani sai inyi kwana biyu bansaka ido ba.
Kai shekh ya murza yana kallon Husnah data zubamasu ido cikin burgewa.
Kai ya jinjinamata yana lumshe ido alamar kece sanadi.
Ido ta waro tana kadamai kai da juya ido.
Ummy kau ganin yanda suketa musayar kalamai ta ido yasata fara latsa wayarta zuciyarta cike da farin ciki.
Hannu Inna ya rike yace kiyi hakuri Inna bazan sake ba kinji,yanzuma nazo namiki Albishir Daddy ya biyamuna umara nida Habibty dasu Umar da matayen su,.
Ido Ummy ta zaro tace a yaushe? aiko muma muna zuwa nan ta tashi tayi part din Daddy suka bita da Dariya.
Inna kau guɗa ta saki tana shima Daddy Albarka.
Fira suka shigayi har karfe tara zuwa lokacin Husnah tayi bacci akan kafadar Inna.
Inna tace Habib ko zaka barta takwana anan.
Raurau yayi da ido yace" bazan iya bacci ba kiyi hakuri yakarasa yanayin kasa da idon sa.
Haɓa ta rike tare da mikewa tace.
nima nayi nan saida safe.
Kai kawai ya jinjinamata yana amsawa akan laɓɓansa da Allah ya kaimu.gyarama Husnah kwanciya yayi kana ya sungumeta kamar Baby ya fara tafiya da ita ..
Dud da akwai tafiya amma bai sauketaba baikuma tadataba har suka isa gidan su ya buɗe Kofa suka shiga har katafaran gadonta ya sauke ta yana mamakin nawin bacci irin na Husnah.
Kayanta ya cire mata cikin natsuwa tare da samata sleeping dress ya gyaramata kwanciya tare da lullubeta ya mata Addu'a ya nufi dakin sa.
Kan'gado ya zauna yana dafe kanshi dan wani masifaffan ciwo mararsa kemasa shikadai yason yanda yakeji amma bayason karya alkawarin dayama Husnah,bazai kuma taba karyaba,sai dai zayyi iya kokarin sa wajen danne buƙatar sa ta yanda bazata taba ganewa ba.
Wanka yayi da kyal da ruwan ɗumi dan samun saukin sha'awar dake a zalzalar sa,Bayan ya fito ya zura jallabiya ko mai bai shafaba ya shiga kiching yayi tsaye, Babu abinda ya iya ko gas bai iya kunnawaba daya dafa ko ruwan lipton da lemon tsami ne yasha ko ya samu sukuni.
Tsayuwarsa yasha yagaji ya koma dakin shi ya ɗakko lemo biyu ya tsiyaya zuma ya matsa ciki ya dinga lasa har ya shanye.
Kwanciyar shi ya gyara tare da Addu'a ya kwanta ya fara nazari.
In dai yanason ya zauna lafiya dole ya ɗanyi Nisa da Husnah dan bazai iya jurewa ba,baitaba raba masu makwanci ba amma dole yau yafara sboda yana da tabbacin bazai iya control din kansaba tinda shi ba dutsi bane.
Yasha fama kamin Allah ya taimakesa bacci ya Ɗauke shi marar daɗi, dan'ma ya kankame pilo ya ɗan rage, yariga ya saba da kwanciya da ita tsawon sati biyu da suka kasance tare shiyasa yakejinsa wani iri kamar yayi rashin wani sashe na jikinsa yanaji dai bai cika complete ba yanda ya kamata .
Husnah kau cikin dare ta falka dan shiga Toilet, gefen dayake kwaaciya ta laluba tana fadin.
" Habiby ka kunnamin fitila zanshiga Toilet.
Wayam taji hakan yasa a zabure ta mike,da lalube ta kunna fitila taga dakin wayam baya nan.
Toilet din ta farashiga tayi fitsari ta fito cikin mamakin ganin bayanan to ina yaje?.
Tinaninta ne yabata Kila sallah yake dakin shi, hakan yasata komawa tayi kwanciyarta wani baccin yayi gaba da ita.
Asuba fari tafarajin wani sassanya kamshi da danshi ruwa, cikin low voice dinsa yake fadin "Tashi! *TAMMAL WAƘAT ILAL SALLAH HABIBTY KINJI*.
A'Hankali take buɗe ido har ta saukesu kanshi .
Cikin lallashi yace'' tashi kinji,tashi kiyi sallah sai kikoma ki kwanta.
Tashi tayi ganin haka yasa shi fita yayi masallaci.
Baishigo gidan ba sai bakwai na safe rana ta fito,yana shigowa yayi part dinsa ya sake kwanciya yana lumshe ido.
Husnah ce ta turo kofar ta shigo.
Da sauri ya ɗaga kai yana kallonta cikin mamaki dan wannan ne karon ta na biyu data tako dakin shi ,kullum shine ke zuwa nata.
"Ina kwana tace cikin sanyi tana mikamasa hannu suyi musabaha kamar yanda ya sabamata.
Hannu ya mikamata yace. kintashi lfy.
Alhamdulillahi tace tana fadin shine jiya ka tashi ka barni ko.
Murmushi yayi ya shafa gefen fuskarta batare da yace komi ba.
Katashi muje mu kwanta tace tana zubamai shanyayyun idanuwanta da suke cike da baccin data masu sabo na safe.
Cikin yalwataccen murmushin sa ya gilgilazamata kai tare da fadin "A'a kike ki kwanta abinki zan kwanta a nan kinji.
Wani iri taji har cikin ranta bataji daɗin maganar saba, hakan yasa ta mike ta fita shima ya gyata kwanciyar sa yana lumshe ido.
Husnah kau tana fadawa dakinta ta kwanta tana fashewa da kuka tare da furta minaimasa da zaimun wannan abun,duka daga auran namu har ya fara raba makwanci dani, bayan ya sabamun,har korata kake inje shikenan kayi da Yah wallahi ta karasa cikin kuka dan ya mugun ɓatamata rai rana tsaka zai mata halin maza bayan sunyini Lfy.
Yah shekh kau sosai yaji rashin daɗin tafiyar da tayi yayi tinanin zata tsaya tambayarsa miye dalilin shi na raba masu makwanci , Amma batama damuba shine kadai ke kidansa ke rawar sa.Yah Allah ya furta a fili yana rike marar sa data kartamai.
Bayyi wani baccin kirkiba ya tashi yayi wanka ya fita ko breakfast baiba,Gidan su ya shiga duk sunyi mamakin ganin sa. ummy tace "Habib lafiya, ina Husnah, kamarma bakai bacci ba ko bakajin daɗi..
Murmushi yayi yace tana lfy ummy Lfy klau mikikagani,kawai na zakune nazo zamu fita da Daddy ne yau zan fara ganin yanda suke tafiyar da kasuwancin su da mundawo komi zai dawo hannuna to da abin na kwana ya karasa yana istigfari ta karya da yayi dan kare mutuncin iyalin sa.
Murmushi Daddy yayi yace" shikenan tashi mutafi in kuma zaka sake shan wani abu gashinan.
Kai ya hilgiza yace na koshi zansha yoghurt kawai ya buda fridge ya dauki Hollandia guda daya suka fita.
Gidan Abba suka shiga suka gaisa kana suka tafi su duka harda su Sameer da saleem Autan su Husnah.
Sun daɗe suna zagayen masana'antar Daddy in da kuma aka fara nunama Sheikh abubuwa cikin lokaci ya fahimta ya gane kana suka ɗakko hanya gabaki daya hankalinsa naga Husnah.
Wasa wasa haka SHEIKH ya fara hora Husnah da tayi mugun sabo dashi da mata wasan ɓuya,zaizo ya gaisheta amma daga mangariba zuwa isha bazata sake sashi idoba in ya fita baya shigowa sai yakai 11 kuma yana cikin gidan yana part din su Sameer,kiri kiri tajefashi fira da baitaba tinanin zayyiba dan dai kawai ya kiyaye kusancinsu dan cika alkawarin ta,Koda yana saurayi baya fira amma gashi da Auran sa yana fita cikin kannan sa da sunan son sanin dubarun kasuwanci ke kawasa wurin su.
Husnah kau gabaki daya ta shiga rudani ta fita hayyacinta ta fara dogon nazarii akan mitakemai dayakemata haka,miyasa ya tsiro da abinda bashi dashi.
( *Hmmm wlh mace na canza namijj,zamuyi magana akan irin wannan matsala asabon buk dina mai zuwa*)
Saura kwana biyu tafiyar su su Aysha suka shigo gidan da yamma sai sallama suke amma shuru hakan hasa suka shigo dan ganin Lfy su dai son Sheikh baya nan.
A Palo suka isketa zaune ta buga tagumi.
Aysha tace ke ya akai agidan Sheikh kike tagumi Husnah.
Husnha ta ɗago kai suka haɗa ido wani irin kuka ya kwacemata tace shima yagaji dani ya fara wulakantani wallahii Aunty Aysha babu abinda naimasa, Ashe haka maza suke, Habib ya cuceni duk irin alƙawarin da yamun,saida ya tusamun so da shakuwa dashi kana zai gujeni,kodai Aure zayyi shiyasa yakemun haka dama rannan yakecemun zayyi Addu'a Allah ya zabamasa Alkhairi.
Jikin Aysha har ɓari yake da abinda taji cikin daka tsawa tace" ki binciki abinda kikaimasa dai kigani har rantsuwa zan iyayi akan koma mike faruwa laifin kine
Cikin kuka tace banmasa komiba wallahii, babu abinda naimasa kuma ki kirasa ki tambayesa kiji in namiki karya.
Meenah dake da sanyi tace" Husnah Ruwa baya tsami banza,kidaiyi nazari, ya tsaftar jikinki data gidan ki,ya kike kula da mijinki da kuma shimfidarsa, ina nufin in zai kasance dake kina shiryama tarbarsa koko hauka kikemai ,kuma kina masa abinda yakeso ko kin kasance mai gardama da umarnin sa?
Shuru tayi Aysha ta dakamata tsawa kamar ta mare ta tace bakyaji ne ?..
Cikin in ina tace.
Gaskiya Aunty nidai Abun ne banaso , Kuma yamun Alƙawari bazai karaba ,ni wallahi bazan yardaba yaje ya kara jimin ciwo har na kara kwanciya Asibiti.
Wani wawan mari Aysha ta kawomata taji an janye Husnah da ƙarfi...
*Jama'a ya sanyi, wallahi ina shan wahala typing yanzu hannuna sanyi suke aita hakuri dai munkusa gamawa ina muku fatan Alkhairi baki dayan ku*
UMSAD MAKENTOSH
*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*
Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.
*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*
Matso kiji hajiyata
Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH
MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.
Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.
Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya