Showing 3001 words to 6000 words out of 69765 words

Chapter 2 - MATAR AURE BOOK COMPLETE PDF.txt

sauri da sauri.
Lumshe ido tayi saida takai wajen awa biyu Kwance kana ta mike ta shiga toilet tayi wanka ta dauro Alwallah ta fito.


Rigar ta kawai tasa ta fesa Turare ta ɗauki hijjob ta hau kan Dadduma ta fara sallah tana neman sassauci awajen Allah game da irin abinda takeji a cikin zuciyar ta.


Sai ƙarfe ukku saura na dare ta sauka daga kan Abin sallah nan,kamar an tsikareta ta tashi ta isa ga tafkeken mirron dake Ɗakin Tayi tsaye.
Rigarta ta cire ta yar tare dayin tsaye gaban mirron tana kare ma kanta kallo Tin'daga saman fuskar ta Har ƙasa, Dan tanaso tagano naƙasun dake Tattare da ita, wanda som baya burge Sadam Har yafara kula karuwai yana kawo su Gidan Ta..
Farar fuskarta mai ɗauke da Siririn hanci har baka ta zubama ido,ga bakinta ɗan karami mai shafe din kwai, lips dinta pink yarr masu haske sosai kamar ta shafamasu janbaki,girarta cikakka kamar yanda fuskarta take acike, dan ita dai ba ramamiyar bace acike take damdam masha Allah, kuma Ƙibar ta bamai yawaba dai-dai misali dai babu inda ba tsoka a jikinta.


Breas dinta dake cike dam masu gindin tasa ta zubama ido,A tsaye suke dam gasu da fadi sunyi curr a kirjinta, Farare tass dasu matsu tsananin taushi ,Tafkeken Hips dinta dake bude ta kallah tasake dubawa Dan faffaɗane so masha Allah,fatar ta kadai abar sone ga namiji mai hankali dan a murje take tass sai sheki take .


"Miye na rasa tafada tana sakin kuka tare da sanya hannu ta tattaro dogon gashinta madaidaici dayake har saman kafadarta ta tufke.
Yah Allah kafini sanin abinda ke gaba a wannan zaman AURAN namu, Allah ina rokonka ka bani mafita cikin sauki, Allah ina rokon ka kabani Dan gana daga sabon halin da Sadam ya ɓullomun, Allah ka bani ikon yima mahaifina biyayya dan zatinka Allah,Allah ka haneni saɓonka kakuma tsarkake gaɓɓai na daga saɓama,Allah ubangiji kafini sanin Yanda nike kyamatar Zina a rayuwata ,ALLAH kayi naka ikon Akaina karka bama Sadam Damar sha'awata ko watan Wata rana.


Rigarta ta mayar tana lafewa bisa gado,Ta daɗe ido biyu kana Tayi Addu'a ta kwanta, Asubar fari ta tashi tayi Sallah tayi azkhar kana ta sakko kiching dan jin yanda yunwa ke ɗibar ta dan tin jiya bataci komi ba.


Gasarar koko na kanti dake cikin wata leda ta ɗakko ta dama ɗaya kana ta zuba sugar ta haura sama har lokacin idonta bai sauka ga inda suke ba.


"Ke" Sadam ya kirata a tsawace.


Ko ba'afaɗamataba tason da ita yake.


Ubanmi kikema Ɓuruntu tinda safe mayya Abinci, tashin farko ki ɗauki abinci ki dannama cikin ki Aciciyar banza, kin'wani zo kin tadamu muna bacci ya fada a fusace.


Kasa ta zame ta zauna batare data kalleshi ba tace" ina kwana.


Ke ɗago kanki ki kalleni ko kifasa zuwa makaranta nan gobe wallahi ,uban'miye kike wani Sissina da kai kamar munafuka, ko dan kinga naci wata shine kike kishi ? Ashe ke dabbace da zakiyi kishin wanda bai damu dake ba, To miye ribar boyemiki,wakkahi kwara inji kunyar yarana na office da inji kunyarki,da in'dinga Taushe yaran mutane office dina kwara in'kawosu gidana inyi abinda nikeso, ke kinson bana tsoronki bana shakkar ki ko? infact ma banajin kunyar ki, Kedai din ce bana sha'awa zan iya holewa da kowa agabanki,kema in kina da bukata kiyi magana akawomaki wanda zai ciki banza kawai mai suffar munafukai.


Tinda ya fara magana bata dago kai ta kalleshiba sai a kalmarshi ta karshe.*kema inkina da bukatar wanda zai ciki kiyi magana asamo miki* "Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un Yah sadam ni kake fadama haka tace jikinta na rawa.


"Na fada karya nayi ,ba Baƙin ciki kikeba ina ciyar da ita daɗi amma ke banbaki Ba? To nafi karfinki, nafi karfin wannan banzan ƙugun naki.


Dariya zuma ta saki tana sake shigewa jikinshi tasa hannu ta warware ɗan towel din daya ɗaura tare da tusa hannuta cikin jikin shi .


Atare suka lumshe ido yana karkata kanshi ta hannu damar ta ya kamo Na shanunta guda ya wullah a baki yana sakin nishin daɗi.


Da sauri ta mike ta haye sama zuciyarta na kara tsanar Sadam sosai, Tsanar da bata taɓa tinanin akwai wanda takemashiba duk duniya..
Afalo kau ɗan wanka dayayi da niyyar yayi sallah saida ya lalace dan saida suka sake aikata masha'arsu kamin su zube ƙasan carpet suna sauke numfashi.


A'hankali ya juyo ya zubamata Jajayen idanuwanshi dake cike da fitina.


Gira daya ta dagamai tare da fadin" Yadai Sweet?


"Zaki iya zama dani a cikin gidan nan ? Dan bana bukatar kowa ya sake wata mu'amullah dake saini kaɗai, zan baki ko nawane ,zan miki duk abinda kike so in'kin amince,nasha mu'amullah da mata kala kala amma bantaba samun wacce nike gamsuwa da itaba sama dake...


Murmushi tayi tana kallon sajen shi dake burgeta takai hannu ta shafa wajen ta ce "Na amince indai zaka cika alkawarin da kamin na ɗauke bukatuna Banda matsala da hakan.


Kai ya jinjina yana jawota jikinshi ahaka sukai bacci ba tare da damuwar da ko sallah Asuba da basuyi ba.




Dakyal Husna tasha Kokon ta tana gamawa ta kwanta take baccin da bataiba ya ɗauketa,koda ta tashi zuciyarta duk ba dadi wanka tayi kawai ta gyara dakin da baya da datti ta zauna ta ɗauki Alkur'ani tayi karatu sosai kana ta ajiye Ta shiga Addu'a neman kariyar Allah daga irin zalincin da Sadam ke mata.


Karfe 2:30 suna kwance makale da juna wayar shi dake gefe ta shiga ring.


Cikin bacci ya jawota ya Ƙanga a kunne batare daya kula Da mai kiran ba ya ɗauka "Hellow"Yace yanayin shuru.


"Hallo Sadam, kaga shegen mai gadin nan naka da kanshi kamar Allon Ƙirya ya taremu bakin get nida uban matar ka wai bari afaramana iso kamin mushiga, Sadam nida gidan jikana ? Nice fa Hajjan ka sai kuma Dr Lukman Uban matar ka, shida gidan yarshi sai ace sai an nema mai iso,Bafa daga nan kusa mukeba fa...


Ai tinda ta faramagana ya zabura ya mike yana Ɗaɗama Zuma duka. azabure itama ta mike.


Hallow bakajina wai shege inata zuba kamar Futsarin Arne kayi shuru sai nishi kakeman kamar kwarto?.


Cikin rawar baki yace Hajjo kun shigo garin ne inzo in Ɗaukeku ya fada a rikice.


Garin ubanka ina fadama gani harabar gidan ka amma wayan'nan bakaken yan iskan daka ajiye sun hanamu shigowa musamman wannan mai gadin naka dake da karamin kai.


Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un ya ce a rikice tare da mikewa ya kashe wayar ya ɗauki kayan shi daya cire jiya ya mayar afusace yace da zuma "maza kwashe kayanki ga dakina cen dakin hau Upstair hannuki na haggu kishiga in kin shiga ki kulle kuma ki shige cikin wadrop ga Kaka ta nan.


Fuska ta yatsine zatamai magana ya dakamata tsawa tare da faɗin" kiyi abinda nace Kaka tace da mahaifin yarin yarcen ko so kike asirina ya tonu?


Batare data damu data sanya ko towel ba ta mike tana tafiya tana juyamai mazaunai tayi hanyar step din, Nan taga dakin shi ta shige abinta ta rufe tare da kwanciyarta kan makaken bed ɗinshi ta fara baccin ta cikin natsuwa.




Shikam duk jikinshi rawa yake dakyal ya bude kofar ya fita.


Anan yaga Hajjo nata nuna Baba mai gadi da hannu tana fadin saita tsinkamai mari kuma ya gama aiki A gidan jikan ta Bari dai ya fito.


Mai gadi hakuri kawai yake Bata a rikice danshi yason ba Alkhairi zata iskeba in tashiga kuma shima Sadam ɗin zai iya korar sa inya gansu kwatsam.


Murmushin yake ya kakaro yamata yana haɗe hannuwansa duka biyun yace "Affuwan Hajiyarta sannuku da zuwa ina Abban yake ?




Harara ta watsamai kana tayi tsaki tayi cikin gidan tana kiran "Asama'u,Mau, Husnene .


Shikam kai ya sosa ya isa wajen Abbah dake zaune cikin Katuwar jeeb dinshi cikin kamala fuskar nan tashi daka ganta kaga Husnah, kyakyawan Dattijon bafulatani mai cikar haiba da kwarjini gami da kamala,kana ganinshi kaga kwanciyar hankali da natsuwa a tattare dashi.


"Abbah sannu da zuwa Sadam ya fada kanshi a kasa yana budema Abbah mota.


Ahankali ya zuro ƙafarshi ya fito cikin wayewa da kuma farin ciki ya bashi Site hug irin na cikakkun yan boko nan, Tare da kama hannushi daya yace" Sadam kuna lafiya ko,Kaga mun dako muku sakko ko,kason Hajja akwai matsawa wai jiya tashiga da daddare take ceman tayi mafalki Husnah na kuka tana kiranta wai tana cikin mawuyacin hali inyi shiri muzo.


Nace mata Aa sharrin mafalkine kawai aini nason inda na bayar da yata dan haka ko bayan raina Banda matsala.


To shinefa ta matsa akan mudaizo to anan na gane kawai so take ta ganta..


Murnushin yake yayi jikin shi na rawa wanda saika kula zaka gane kana yace" Abbah tana nan lafiya ka shigo.


Atare suka shiga palon Ɗaya daga cikin security ya karɓi key Abbah ya shigo mai da motar sa har compound ɗin gidan.


Abbah ya zauna akan one sitter dake wajen yana dan kishingiɗawa tare da burin ganin yar tashi da yayi tsawon shekara daya baisata ido ba.


Hajjo kau bayan ta gama kwalamata kira taji shuru ta nufi sama.


Husnah dake kwance taji ana kiranta kuma kamar murya data sani hakan yasa ta fito da sauri.


Suna hada ido da Hajja ta daka tsalle ta rungumeta tare da fashewa da kuka da bazata iya cewa kona miye ba.


Arikice ta fara faɗin" miye,, ni dama raina yabani kina cikin matsala wallahii minene na kuka keda zakiyi murna yar nan.


Hawaye ta share tana kama hannuta suka shiga ɗakin ta dan bata fatan sakkowa palo taga Sadam.


Hannun Hajja ta murza kana ta sanya hannu ɗaya ta share hawayen ta tace "Hajja nah ina kwana, ina kukane na farin cikin ganin ki,kullum kewar ku nike ina kewar gida ina kewar Umma nah, Ina kewar Abbah nah, Ina kewar Aunty meenah da Aunty Aysha da Dan Autan mu Saleem.


Hajja ma kuka ta fashe dashi tana kama gefen mayafinta ta sharce hawaye tace" nice nan najamaki Husnah danace sai kinzo da goyo ,ki yafeni kinji gashi nagama har yanzu cikin naki kamar Bayan Randa ashafe yake ko alamar ɗagawa baiba balle musanya rai, anya lafiya kuwa? Kodai bashi da lafiya Sadam ɗin, ko kuma tsanki gareki?.


Kasa tayi da kanta tana murmushi tare da kawar da zancen tace "Ya Abbah nah yana lafiya Hajja?..


Ido ta gwalo tana kama hannuta tace "muje kasa yana cen nama manta dashi ne fa mukazo.


Ai'jin mahaifinta yazo gidan yasa aguje ta mike tama riga Hajja sauka tana sauka suka hada ido, Wani irin rauni da bege gami da kewa ta dirama ta lokaci ɗaya, hakann' yasa cikin wani Azababban gudu tayi kanshi bata tsaya komi ba ta faɗa jikinshi ta fara rera kuka sosai kamar an aikota,duk wani kunci gami da damuwar da take cikin gidan nan suka fara dawomata, kuka take sosai Abbah na shafa bayanta yana kuma jin kukan nata har cikin jikin shi.


Am sorry! am sorry Husnaty Abbah kinji,kiyi hakuri kinji daina kuka ke yanzu kin girma,daina kar saleem yasanu labari ya miki dariya kinji yar albarka, Yi shuru in'kuma so kike intafi shikenan bari in'tafi.


Nadaina Abbah ta fada tana ɗagogo fuskar ta dake cike da hawaye, karaf idonta ya sauka a cikin na Sadam daketa mazurai hankalinshi tashe, gani yake shikenan Asirin shi ya tonu,kai inama amfani duk basu tashi zuwaba sai jiya dataga abinda yake aikatawa kiri kiri, Allah kasa ta rufamai Asiri kar ta tonashi ya shiga Ukku ya lalace a wajen Abbah da wane ido zai kalleshi? .( Sadam Allah yakamata kaji tsoro ba mutum abokin halittaba Allah ya shirya).


Abbah kau ganin kallon da takema Sadam kamar na tsanane yasa yace Husnaty lafiya?..


Da sauri tayi ƙasa da kanta tana zamewa ta zauna tace" Abbah nah ina kwana.


Amsawa yayi yana tambayar ta ya gida.


Tace lafiya kalau.


Wata ajiyar zuciya Sadam ya sauke, wanda Hajja mah dake zaune saida ta kalleshi tace "kai lafiya.


Lafiya kalau yace yana zazzare ido...


Anan suka shiga gaishe gaishe da tambayar bayan saduwa.


Mikewa Husnah tayi tace. "bari akawo maku ruwa .
Hajja tace" ke Husnah babu ruwan da zaki bani maza shiga kiching kwasoman ko abinda kuka ragene in'sama bakin salatina,tsabar jaraba da kuma son ganin ki yasa bansama cikina komi ba tin safiyar yau haka muka kamo hanya daga Jigawa har KATSINA ..


Kallon sadam tayi wanda shima bakinshi rawa yake ga kuma irin kallon dayaga tana aikomai na yabasu amsa yasashi gyaran murya tare da cewa.


"Hajja bari in fita in samo miki,Dan yanzu gidan namu ba kamar da bane,Tinda Allah yasa ta samu ƙaruwar juna biyu wata biyar daya wuce ta daina cin komi sai kayan kwalama su taliya koko ko tea batasha,to kuma cikin na wata hudu Ta damo kokonta datakesha ba dare ba rana taga kyankyaso ta zame ta fadi mafari ya fita kenan saidama akamata wankin ciki ,Dan saidama na biya wata Sister makwabciyar mu da batajima da tashi ba tazo gida tana kulaman da ita, Dan batamafi sati ɗaya da komowa Normal ba, to har yanzu dai ban fara ajiye kayan ba Dan naga bata sha'awa.


Ai nace ba damuwa yanzu za'a iya kawomiki ko Husnah? yace yana kallon ta..


Tinda ya fara danno karyar shi take kallon shi cikin tsananin mamaki yanda yake fesa ma iyayenta karya a gabanta *Ciki fa*
Kai lallai duk inda take tinanin Sadam ya wuce nan.


Guɗar da Hajja ta sakine yasata dawo hayyacinta ta kalleta anan taga Tsohuwar ta dage tayi sujjada godiya ga Allah.


300 gamai buƙata yamun magana ta Whatsapp number nah 07038423451


❤️ *MATAR AURE* ❤️
*NA*
*UMMY AYSHA*
5️⃣&6️⃣


""Wasu irin siraran hawaye suka zubomata saboda yanda yakecin amanar ta abayan idon iyayenta masu sonshi tsakani da Allah,yanzu koda zata shekara cewa Sadam fasikine babu wanda zai yarda acikin su.


Kiyi hakuri Husnaty Abbah Allah zai baki wani kinji ko,Kiyi hakuri wani rabon na kusa insha Allah.


Da sauri Sadam yace.


" Yawwa Abbah dan Allah ka sake faɗamata wallahi kullum lallashin da nike mata kenan amma taki daina kuka, shiyasa ko office bana zuwa ina gida saboda banason ta shiga damuwa in bana nan.




Hajjo data ɗago kai ta washe baki tace.


" Kai Amma Wallahi duk wata yunwa da nikeji ta yaye Sadam naji daɗi dakazama ɗan halak ga mahaifin matarka,naji daɗin Yanda na sameku kuna zaman lafiya, Atoh zaman lafiya manah tinda gashi har ciki yashiga tsakani ,dan ma babu rabon asamu karuwa kusa ya ɓare,to Dadai naso tafiya dake amma tinda an'kula dake kiyi zamanki ɗakin ki inta sake warwarewa kamin asamu wani saika kawota gida taga iyayenta ko?


Da sauri ya ɗaga kai yace insha Allahu Hajja, wannan dama ajene insha Allah, fatana dai Allah ya maidomun da walwalata kamar dah, Wallahi gabaki ɗaya banajin daɗin gidan yanzu da kuma yanayinta, Husnah amanatace duk inda nike hanklina awajenta yake, shiyasa kawai na ajiye aikin sai bayan tasamu lafiya.


Abba daya kara ganin girma da mutuncin sadam a idonsa cikin kamala da bada umarni kai tsaye yace .


"Ba haka yakamata ayiba Sadam,kaga kuna hidimar asibiti anata cin kuɗi, yazama wajibi ka fita ka nemo dan duk yanda jinya tayi tsanani abar wasa da sana'a kaji ko?..


Kai ya dagamai yana fadin .


"Insha Allah Abbah, dama gani nike bata da kowa sai ni,Nine gatan ta agarin nan dole in'tsayamata akan komi, Danma in samu saukin damuwar Tata na samo mata wata makaranta dake bayan layinmu jiya jiya, nason in'tana fita tadan samu sukuni yakarasa yana mikamasu form da uniform din daya kawomata.


Sosai sukaji daɗi suka kara yabawa da halaccin Sadam din wa Husnah.


Key ɗin mota ya ɗauka yana fadin.


" Dan Allah Abbah ina zuwa mnt kaɗan.


To yace mai yana gyara zamanshi tare da zubama Husnah ido dake wasa da hannuta zuciyarta na azalzalarta data fadama mahaifinta gaskiya , Wata kuma na kwabar ta da ta sirrinta Zaman AURAN su watakil ya gyara.


"Husnah akwai damuwane? Abbah yace yana binta da kallo.


"Aa Abbah tace tana sakeyin kasa da idon ta.


Hajja ta mike dan basu wuri tace.
" Bari in watsa Ruwa Kamin la'asar tayi mudauki hanya garin akwai zafi Alhaji Lukman tinda komi lafiya lau ko?.


Yace shikenan Hajjah ki huta nima zanga wani Abokina ne yanzu zan wuce.


Tashi tayi ta hau step har ta Nufi ɗakin Husnah saikuma taji kamar motsi.
Cikin mamaki ta saurara taji of course motsi takeji Ɗakin Sadam, hakan yasa cikin fusata irin tasu ta tsahhi tace.


"Au dama bakatai samo muna komi ba makaryacin banza dakinks ka daw.....


Kasa karasawa tayi sakamakon yin karo da tayi da Zuma da tasha bacci ta koshi tayo wanka tazauna ba ko pant ta zazzaga kwalliya mai kyau da ɗaukar hankali, idon nan nata yasha lashes Karuwa sak.




Ƙullam yusibana illah ma katamalahu lana huwa maulana, fa'ala lahi falyata wakkalul mu'uminin Hajja tace jikinta na ɓari.


Arazane itama Zuma ta ɗago idonta ta saukesu alan Hajja, wani masifaffan tsoro ya diramata take suka fara zaroma junan su ido.


Hajjah kau cikin rawar dari tace" Bil'adama ko Bil'jinni?.




"Biljinni ce Zuma tace tana ɗaukar janbaki a fakaice ta laftama hakoranta suka koma kamar tayi haɓo jajur..


Hufufuuuu Hajja tace tana kokarin fita amma ta rikice saidai ta buɗe kofar toilet ta shiga.


Zuma dataga haka tabita tana yamutsa hannuta tare da buɗesu kamar zata ya kusheta tana juyamata ido tare da fadin .


"kinga dakin nan maishi yakai wata bakwai bai shigoshiba, dan haka kullum nida yan uwana almatsutsai muke shagalinmu, amma shine yau kika katsemun hanzari to zanmakantar dake inbaki rufe ganin kiba,zan kurumtar dake inbaki adana jinkiba, tashi kifita kuma ina kallon ki inkika sanarma wani Abakin ran jikokin ki .




Wani Wawan Futsari ya kufcema Hajjah da idonta ke rufe.


Da hannu ɗaya Zuma ta fincikota ganin ta rufe yasata ta rakata har kofa ta turata kana ta rufe ɗakin ta sanya key tana dafe zuciyarta dake barazana fitowa, lallai kwartanci gidan mutane bala'i ne , Bayan ma tsohuwar ta kawo shawara cewa jinnu ne da batason yazatayi ba.


Hajja kau tinda ta watsata waje jinta da ganinta suka dauke take ta sume dan ta yarda Aljana ce yar Dukus da ita kamar batta Bobo.


A palo kau Abbah ya kalleta yana mai zamewa ƙasa ya zauna akan carfet ya kama hannuwanta cikin kulawa yace


Asma'u.


Kanta ta ɗago da sauri don tason baya kiran sunan ta saida magana mai tsananin mahimmanci.


"Na'am Abbah ta fada tana kallonshi.


Husnah sai inga kamar akwai damuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login