Showing 21001 words to 24000 words out of 69765 words
nabani.
Ameer kau yana shiga ya iske wani Dattijo sai bacci yake Yana sakin Minshari.
Duka ya ɗan ɗana masa yana fadin .
"Kai Ɗan Iya tashi nayimamu kamu wallahi ,Amma dole muraba komi daidai kana zaka cajesa kudi dan baison darajar su ba , Yan iska kawai yake rabarmawa, Nan yaɗan bashi labarin Sadam A takaice, Har da matan da yake kawowa office wanda shi baison ma suna kulaba.
Dariya yayi yana buɗe wata jikka ya dakko layu, da kambu ya Ɗaɗɗaura, tare da murza wani kwalli yace.
"Shigo da Tsinanne La'ananne,Da wannan kwallin zan gane ko waye shi.
Shigo da sadam Yayi kamin ya koma gefe yayi tsaye.
Ɗan iya ya zubamai ido,cikin surkullensu yagano ko waye sadam.
Dariya yayi yace Tsuntsu daga sama gasashe.
Akyamace sadam kebin dakin da kallo ,som ya kasa zama sai bude hanci yake yana watsama Ɗan Iya dake wasa da kasa harara.
'In kagama Hararata ka zauna dan Butar uwar ka.
Ɗan iya ya fada batare daya dago kanshiba.
Sosai Sadam yayi mamaki taya ya gane yana hararasa ? Bayan kanshi kasa yake .
Kai ameer fiddaman Wannan shegen, akwai bakin da zasu zo kar ya ɓatamun Lokaci ,muzaizo yanama mazurai,gabaki daya na fasa bashi maganin,Azziki kau kasa aranka kayi bankwana dashi,Ah kaji ɗan iska anason taroma katon daya dauki akwatin kudin amma kamun tsaye kamar Tsuliyar Ayu kana kallona.
Ai'jin abinda yace da sauri Sadam yayi kasa ya hada hannayensa yace.
" Allah yagafar ta Malam kayi hakuri,ɗakin ne naka nikejin yana bashi bashi.
Au bashi ko ? fita nace.
Kayi hakuri Mai gida nane Baba cewar Ameer.
Shuru yaji kamin ya juyo da jajayen idanuwanshi yace da Ameer" fita".
Fita yayi yana sakin Murmushi, Yason Sadam zai ci Ubanshi..
Yace" wanda ya daukema Dukiyar ka yayi nisa a halin yanzu,Dan'shima tsaye yake da kafarsa ba zaune ba,sai dai akwai hanya ɗaya wacce zata dawoma da dukiya fiye da tinanin mai tinani, hanyar nan kau shine,"Zaka kasance mai Yawan auran jinsin ka, ma'ana inaso kazama ɗan luwali na tsawon wata ɗaya Baka ba mace, Zan baka magani wanda duk sadda zaka sadu da wani zaka shafasa a mararka,matsawar ka kammala bukatarka wata daya na cika zan baka Wata kwarya ka killaceta na dare ɗaya,Xakaga abinda zai faru, Alfarma ta biyu da zanma itace zansa a rufe bakin mutumin nan har sai wata dayan ya cika, Kana ka tara dukiyar ka sai ka basu abinsu,Aikin ka 500k.
Naga baka dasu, amma kana dasu a banki,kaba Ameer kudina ya kawoman,In'kau kakiya aikinka ya lalace,Kana baka ba Mace ,Baka ba mace na Jaddadana,Inkayi mu'amullah da Mace aikin ka Ya lalace Kuma Asirinka Ya fara Tonuwa kenan, Kamin ka fita,cire wandonka,asama Albarka.
Sadam kau sakin baki yayi kamar takashin Sakarai yana kallon yanda Ɗan Iya ke koro bayani cikin sauri sauri baya ko Tsayawa, Hankalin shi ne ya ida tashi Lokacin dayaga Ɗan Iya ya cire wandonsa da rigarsa yayi tik.
Tare da riko jelar sa datafi ƙarfin ta doki ya doshi wajen sadam .
Ihu yasanya yana faɗin" wait.
Indai baka natsuba Na sama Albarka , To zaka fita da fushin Aljannu,wanda hakan zai iya janyoma shanyewar ɓarin jiki,ka kara talaucewa baki ɗaya,Kana Iyayen Matar ka zasu Gano waye kai Ɗan iya ya faɗa a fusace.
😳😳
UMSAD MAKENTOSH
*Makentosh*
*Makentosh*
*Makentosh*
Ina macen da ta isa takejin takai Hajiyar gayu.
*HMMM DA SAURANKI HAJIYATA INDAI BAKYA AMFANI DA MAKENTOSH*
Matso kiji hajiyata
Kamar yanda kuka sani UMSAD INCENSE ta sake zomuki da wani sabo sahihi mai suna MAKENTOSH
MAKENTOSH wani sirrine nasu na mutan Maiduguri,yana da masifar kyau yana hade mace gam koda haihuwa goma tayi,ina uwargida ina amarya ina budurwa ina zawara duka dai gudun'muwace daga mai kishinku har kullum UMSAD INCENSE.
Ina baku shawara da ku nemeta dan magance matsalolin da suke faruwa damu tsakaninmu da mazajenmu dan gyara shinfiɗarmu kai tsaye.
Ni Ummy Aysha shiyasa na kasance shalele awajen mai gidana saboda gabaki ɗaya sirrin gyaran jikina yana Tattare da gudun muwar UMSAD INCENSE shiyasa koda yaushe muke cikin walwala da farin ciki da mai gidana🥰.
Dan neman farin ciki akoda yaushe tsakanin ki da mijinki ki tuntuɓeta a wannan layin
Sayen nagari maida kudi
UMSAD INCENSE 080 288 27241
Data service available
1gb 250
2gb 500
3gb 750
4gb 1000
6gb 1500
8gb 2000
Account number 1479603206
BANK name ......
BANK account jaiz bank
Phone number 09064260199
❤️ *MATAR AURE*❤️
*NA*
*UMMY AYSHA*
1️⃣9️⃣&2️⃣0️⃣
"Dallah dakata malam, Kai aganin ka wannan banzar bak'ar Abar taka zata sani tsorota,Nifa tashin hankalina taya za'ayi ace kudin da ake bukata yau ko gobe ace sai nan da wata ɗaya zasu samu Im'possible..
Wani Fitinannan Mari Ɗan Iya yama Sadam tare da kifar dashi da karfi, Kamin Ya sanya kafa ɗaya ya take bayanshi kamin ya watsa mai wani ruwan magani sai gashi jikin shi yayi likis.
Cikin gwanin cewa da neman duniya yafara caccaka sadam.
Ihu Sadam yake iya karfinshi dan yamai kaca - kaca.
Saida Ɗan Iya ya kwashe awa ɗaya akan Sadam yamai kaca kaca kamin ya tashi yana nishi ya zira kayan shi ya koma gefe yana sauke numfashi.
A'hankali Sadam ya buɗe Jajayen idanuwanshi yace.
" Amma kai dai wallahi baka da tausai,Tinda nike so ɗaya aka taba mun wannan abun amma shine kai zaka sake fasani da karfi baka da tausayi ne?.
Ka fita ko Aikin ka ya gushe,Dan ubanka bana faɗama zansa a rufe bakinsu ba,Mahaukaci inane kai anama bayani baka ganewa Ɗan Iya yace afusace yana nunashi da yatsa.
Dakyal ya iya mikewa Yana bashi Hakuri ya fito yana layi.
Ameer dake ƙasan bishiya ya mike yana murmushi yace .
"Sannu oga! Daga yau aikinka zai faraci kamar yankan wuka yaseen.
Tsaki yayi kana ya bashi key din motar shikuma ya bude gidan Baya yashiga tare da buga goho dan baya iya zama jiyake kamar takashinsa zata zazzago.
A haka Ameer yaja motar Yana Dariya har suka shigo gidan Sadam suka fiti yabashi key tare da faɗin.
"Da safe zaizo ya karɓi kudin Baban sa.
Baice komi ba ya shiga ciki kai tsaye waka Ya daure yayi, Dan jikin shi masifaffan Ciwo yake, Duk azabar da yasha saida yayi wanka kamin ya fito yafara shafa cikin sa , Dan wata wahalallah yunwa yakeji .
Kaɗan kaɗan yake taka step dan zuwa dakin shi na sama.
Harya murza zai shiga ya tino da Husnah, Hakan Yasashi bude dakinta ya shiga.
Wani irin zabura yayi lokacin daya ganta tsaye Ta juya baya tana sanye da wasu arnan kananun kaya orange ɗin riga sai wando Black Har kasa,Ta ɗaura Black ɗin Kallabi na jallabiya ta saki dogon gashinta ta tsakiya yana lilo sai yayi kamar a Cuci.
*Husnah*
Saida ta tabbatar ta Karance littafin Zaman Tasha tass kana ta iya tashi tayi wanka tazo ta kwashi biscuits taci tabi da ruwan pampo dake Toilet ɗinta, Dan bata fatan fita su sake hada ido da Sadam dan bataso yana kaita makurar da har zata iya zaginsa Tinda yana amsa sunan mijinta.
Wanka tashiga tayi tare da zuwa ta buɗe wadrop dinta, Gabaki dayya bata da sha'awar sanya atamfa dan sun isheta, hakan yasata zaro riga da wando tinda ba sauka zataiba ta sanya abinta,ita kanta saida ta kalli kanta dan sunbi jikinta sunyi cif cif,gabaki daya shape dinta ya bayyana mussaman hips dinta masu tsananin fadi da cika.
Turare ta fesa tare da kwantawa,anan ta tino bata sanya barima ba.
Tashi tai zata ɗauka dai dai lokacin da sadam ya shigo dakin.
Wani irin miyau yake hadiya kamar maye,Tinda yake da ita baitaɓa ganinta cikin shigar kananun kayaba sai yau, Dan Husnah kullum cikin dogayen abaya take wayanda ke ɓoye surar ta.
Yawu ya hadiye tare da fadin *Nayi kuskure*.
Lafiya malam.
Tafada ba alamar Tsoro a Tattare da ita.
"Am nace kizo ki bani abinda zanci ,In nagama sai Inci uwar ubanki dan ba mantawa nayi da zagin da kikamun ba yace yanajin wata fitinanniyar sha'awa akanta na fizgar sa Dauriya kawai yake.
Cikin baƙin cikin yanda yake zagin iyayenta tace.
"Ban iya girki ba,kana abinda nikeci ya kare,ka fita ka siya kamar yanda ka saba, Sadam dan Allah ka rabu dani,inaso in'samu sukuni,wlalhi banason yawaita ganinka, zuciyana na tashi,Zuciyata na Azalzalata da in'ma Abubuwan da bazan so ace inama ba,Ko ba komi kana amsa sunan miji a gareni.
"Ke dakata ! ya dakamata tsawa .
Ke ɗin banza kedin wofi, Ni an'gayamiki inason ganin kine,sha'awarki kawai nike,Kuma kijirayi lokaci sai na juye buƙata Ta akanki,.
Tsaki tayi tare da kwanciya akan gado ta lulluɓe, Dan tason kila giya yasha shiyasa yake mata haka bai dace ta biye masa ba.
Ganin zata ɓatamai rai da sashi karya dokar Ɗan Iya in'yacigaba da ganinta a haka yasashi fita .
Kiching din yashiga ya iske shi ba komi sai taliya kwara daya da manja ko yaji babu.
Dakin shi ya Dudduba bako sisi Dumba ya kwashe.
Salati yayi tare da fita yace.
" in'banyi da gaske ba wallahi talauci zai tin karoni,Yazama wajibi inbi umarnin wannan shegen in'farama mutane cin kaca.
A.t.m ɗinshi ya zara yaba mai gadinsa akan ya ciromai kudi.
Harya karba ya fita. Ya dawo da gudu yace.
" kai bani kajema na koreka daga aiki.
Salati yayi yace.
" Yallabai nayi wani abune ?
Afusace Sadam yace.
" Fuskar munafukai gareka , Bar gidan nan kaida sauran yan iskan katti banza cen.
Nan yamasu koran karai kowane yafita a zuciye.
Ciki ya koma kana yafita dakyal ya iya zaman motar, kuɗi yaje ya ciro kana yayo take away guda daya cike da kaji yaci ya koshi yasha magani yaci gaba da bacci.
Washe gari .
Kamar yanda tasaba karfe 8 ta shirya zata fita makaranta, Tana fitowa taga Sadam kwance Palo, Harta shafasa zata wuce ya dakamata tsawa tare da fadin .
"Babu inda zaki koma ciki,naga alana acen kika fara kawayen banza shiyasa kika fara musu dani Har ina faɗa kina faɗa.
Batace komi ba ta koma ciki Dan bataso sucika musu.
Ganin tayi sama yasashi gyara kwanciyar shi Yana faɗin" Naso kimin Rashin kunya indake ki wallahi kanar jaka.
Tinani yashiga na abinda ya faru dashi,Azahirin gaskiya ya taɓa harka Homo amma bai taɓa jin Ɗadin sa ba kamar na yau,duk da ya wahala amma yanzu wani irin shaawa ke bijiromai,kana dole Ya dage sauran kudadensa ya biya samari dasu ya samu dukiyar mutane ta dawo da wadda shi kanshi zaici Ya more ya tara mata yatafa maza,Da wannan shawara bacci yayi gaba dashi.
Husnah kau tana haurawa ɗakinta ta ɗauki wayar ta tare da kiran Abbah.
Yana ɗauka suka gaisa yace" Husnah badai wata matsala ko.
Zuciyarta nata ingizata akan tafadamai Yayin da wata ke nusar da ita cewa bazai yarda ba tinda bata da hujja.
Alhamdulillah kiranka nayi mugaisa,Abba naji kamar voice ɗinka tayi low Lafiya tace hawaye na zubomata.
Ɗan Murmushi yayi yace Husnaty karki damu lafiya kinji,Kina bukatar kudi ko zaki sai wani abu? .
Aa Abba akwai sauran wayan da kabani,Sai dai Abbah akwai wata Tsohuwa..
Anan ta koramai magana su Inna da Taimakon da take so ya masu, wanda take shima yaji ya cika da tausayin su.
Yace ki karɓomun Account Number Shekh din naku sai in turomasu wani abu yakara jari.
Daɗi taji sosai kamin ta kashe wayar tayi kwance ta lumshe ido, a'hankli tace zanyi kewarki Inna da Malamina,Ina Tausayinki sosai, Allah yabani ikon faranta ranki,inajina cikin nishaɗi da walwala aduk sadda na ganku,ina bukatar sararin da zan kasance daku akoda yaushe, Inama yYah sadam baizama shamaki tsakanina daku ba da yanzu ina tare da daya daga cikin ku,Inama Yah sadam mutumin kirkine daya kasance mai tausayin ku..
*Yah Shekh*
Tin 8 Yake tsaye gaban window Yanajiran shigowar Husnah gidan nasu amma shuru, harkokin lokacin makaranta yayi batazo ba, Da saurin sa yafita yashiga Ajin nasu Nanma shuru,Zama yayi dan karsuga kamar wani abu yayi shuru,An ɗauki lokaci amma ya kasa komi , Sai Muraji'a dayasa sukaitayi dan yakasa ganewa Balle ayi batun yimusu ƙari, Wani irin kunci da zafi yakeji a zuciyar shi,miyasa taki zuwa,Allah ya sanya tana lafiya,kodai Mijinta sake dukanta yayi,To kodai yafadama Inna taje tagani ko lafiya,kai mijin baya barin ashiga gidansa,Yah Allah yafada a fili tare da rike kansa dake barazana fashewa.
Dakyal ya iya mikewa Yanajin Jiri ko sallama baimasuba ya fita .
Hafsah tace.
" YAH SHEIKH Gabaki Ɗaya ya canza,Ni matsala nike hangowa ƙarara a idonsa,ga kawata yau batazoba Allah yasa itama lafiya.
Wata farida dake kusa da ita tace .
"Nima dai narasa gane kan Yah Shekh , Kila kuma Aure yake so ko soyayya ya faɗa kin son Ustazai akwai iya afkawa baki ɗaya.
Gabki ɗaya suka sanya dariya sukai addu'a suka tashi badan lokacin tashin yayi ba sai dan Babu malami.
Dakyal ya iya shiga gidan su wani irin jiri yakeji.
Cikin Sa'a bai samu Inna wajeba da sauri ya faɗa dakinshi tare da kwanciya ya rike Kanshi ,Tare da sanya hannu hagunsa ya dafe saitin zuciyarshi dake mai wani Mugun Duka dam-dam.
"Karki gujenk,kizo gareni Husnaty, Dan Allah karkibarni My life, yafaɗa da karfi tare da sakin kuka kamar jinjiri,da kanshi yake tausayin kansa dan zuciya takaishi ta baro,Wayar shi ya jawo amma abin takaici ko number ta bashi da ita, Ina ma amfani yafada a bayyane tare da kifewa ya lumshe ido hawayen suka cigaba da kwararomai wanda sune kawai in yana fitarwa yake samun sauki nawin da zuciyar sa ke mai.
*Bayan kwana ukku*.
Sadam ne tsaye bakin wani katafaran Club bayan Sallah isha,Duk wani Tantiri in yakai shege anan yake tsayuwa maza da mata.
Ga mutane nan nata harkar gabansu maza da mata cikin shiga ta rashin mutunci,Ada yayi niyyar watsa da magana Ɗan Iya Amma tinda yaga anyi kwana biyu mai gidanshi bai nemasa ba Ya aminta,Har waya yamai ya ɗauka suka gaisa lafiya klau bai magana kudi ba,sai yaji ya sake yarda hakan yasashi yana gyagyijewa yafito dan neman Wayanda zai huta dasu.
Yam mata keta kawomai hari saidai ya lashe baki dan an riga an'mai katanga dasu.
Watace ta karshe da tazo tana ƙoƙarin goga jikinta da nashi yasanya karfi ya turata, Afusace yace mizanyi dake namiji nike nema ɗan uwa.
Ido ta gwalo tana watsamai harara tare da cewa Ashema karamin dan iskane,Bari in hadaka da Bashow ubanka ne a luwaɗi.
Anan ta shiga kwalama wani saurayi kira dagacen yataho cikin kasaita yasha wanka yagaji da haduwa yana sanye da kananun kaya sau kamshi suke.
Wucewa tayi tana taunar cingom tare da cewa Irinkune tayi gaba.
Bashow take idonshi yayi jawur sha'awa ta Motsamai, Ganin sadam kyakywa ajin farko gashi da gani ya jiku da naira,Rungume Sadam yayi daga tsaye tare da tura bakinsa cikin na Sadam.
Da sauri sadam ya kawar da kanshi yana fadin" miye haka ? Dallah muje kaji kana ɓatamun lokaci.
Jikin bashow har rawa yake suka dauki hanya,Kamar dai yanda Zuma Tamai haka shima yamai akan Hotel zasuba?
Eh yace mai kawia Yayi shuru.
Bashow bai kawoma kanshi Sadam nada mataba,Kai tsaye gidan sadam suka nufa bayan yashiga da motar ya fito yana bubbaɗawa yayo gaba yana faɗin biyoni.
Bin bayanshi Bashow yayi tare da rike hantsar wandonshi dayakejin zata fasa ta fito.
A palo suka zube Sadam ya kalleshi sosai yaga baida wata makusa.
Shikam bashow a matse yace ka kawoni kuma ka zubamin ido.
Mai yasa kukecin jinsunku wai? Nifa nafi jin dadi inyi mu'amullah da mace sama da namiji..
Dariya sosai Bashow yayi kan ya gyara zama yana dan zuge zif din wandonsa,Dan yasamu Sukuni , Kan yace .
" Wannan harkar babu abinda yakaita saurin kawo kudi,Kana manyan alhazawan nan duk kudin dakakegani suna dasu to wannan harkar suke mafiya yawan su,kai kanka zan iya rantsuwa akan cewa kudi kake nema dan haka akwai wayanda sukai booking dina maza muyi abinda zamuyi Ka sallameni in wuce.
TSaki ya danyi kamin yace banason inajin wannan zafi .
Bashow ya zro kwalba kamar ta zuma yana mai fiddo gabanshi ya shafeshi tass.
Lokaci daya sadam yaji ya burgeshi ganin irin Halittar shi, Hakan yasashi Yayi tik a palon suka para aikata masha'arsu, wanda duk Bashow ne gwani na gwanaye shine keta sarrafa Sadam ahankali yanamai abunda gobe zai kara.
Wani masifaffan daɗi sadam yasamu kanshi daji lokaci daya ya fara wani gurnani yana surutu daɗi.
Cikin baccin daya saceta bayan tagama sallah takejin waji nishi, buɗe idonta tayi tare da kallon wayarta dake gefe ta kunnata taga 9 bata yiba, tashi tayi cikin sanda ta dan fara fitoda dan taga ko lafiya.
Ɗakin Sadam da bude taga wayam ba kowa hakan yasa tafara kokarin komawa daki,Tinowa datayi da bayajin dadi kwana biyu tana shedar ko fita bayayi yasa cikin rauni irin na mace tare dajin babu dadi ko bakomi dan uwantane musulmi kila yana cikin wani hali kwara tazo tagani koda abinda zata taimaka mai .
Turuss ! taja ta tsaya lokacin da idonta ya mata tozali da abinda wanda ake ikirarin mijinta ke aikatawa,*LUWAƊI*Ta faɗa a razane cikin ihu, wanda ihun nata yasa Sadam dake kan Bashow dago jajayen idanuwanshi ya kalleta,Bai razanaba bai tsorata ba saima Bashow ne ya ɗan Furgita.
Tsawa daya dakamata akan ta kauce tabashi wuri ta dawo da ita hayyacinta.
Cikin wani irin tashin hankali tayi sama tafada kan gadonta ta fashe da kuka, Takai awa ɗaya Kwance kamin kuma kamar an zabureta ta mike ta sakko da gudu tayo ƙasa,inda ta iskeshi kwance dagashi sai hyajeran wando yana latsa waya fuskarshi fess sai murmushi yake dan chart yake sa Bashow yana faɗamai yanda ya tsorata dayaga Husnah shikuma yana fadamai yanda matsayinta yake awajen shi da irin dukan da yakemata da Tsoron shi datake sai dariya suke.
"Yah sadam Dami na rageka da kake wulakantani , Zan iya jure ganin kana mu'amullah da mata amma wallahii bazan jure ganin kana mu'amullah da jinsinka ba, LUWAƊI fa,Kason hukunci da makomar mai aikata wannan abun kuwa,mi zakaji,kana shiga cikin najasa dan'uwanka mizaka samu? Wallahi barinka zanyi bazan iya zama dakai ba,Ka kasheni da Yarinta ta,kana kawoman katti agidan aurena na sunnah,Kana faɗi masu yanda kakw man,agabana kake kwanciya dasu bakajin kunyar mahaliccinka Balleni banza,mikake so? mukake nema daga garesu,Baka tsoron Allah ya ɗauki ranka a wannan yanayin muzaka cemasa in'ya tasheka akan abinda kake aikatawa..
Tashi yayi jikinshi ya ɗanyi sanyi da kalaman ta, kamin ya isa wajenta yace .
"Husna,Asara data afkamun ita tajani aikata wannan, Nan ya shiga koramata iftilain daya faɗamai a rana ɗaya da Abinda Ɗan