Showing 87001 words to 90000 words out of 169868 words

Chapter 30 - MAR'ADAM'S BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT by Aisha Bagudu .txt

06 Nov 2024

10873

sai kin qara dawowa cikinsa nonsense kawai "yana gama fadar haka ya juya fuuuuuuu naunayen ajiyaar zuciya ta sauke kuma sai lokacin hankalinta ya dawo jikinta safa da marwa ta soma kafin ahankali ta tsaya a tsakiyar dakin ta hade hannuwanta duka guri daya bata ta'ba shiga tashin hankali da nadama irin wannan ba, domin har ga allah ta gaji da zama dashi amman kuma zuciyarta na kanshi sonshi bai ragu acikin zuciyarta ba wayarta ta d'auka nan taga ashe har lokacin nana hauwa'u na kan layi ta sauke ajiyar zuciya tare da furzar da zazzafar iskan daga bakinta muryarta a sanyaye tace "sister Kiyi hakuri ashe ban kashe wayar ba kema kuma baki kashe ba "tausayinta ya kamata nana hauwa'u "har zuwa yaushe ne zaki fita daga cikin wannan matsalar."




" wannann tsana tayi yawa zuciyata karon kanta ta gaji da ganin halin da kike ciki na fahimci qiyayyar yaya mai karfi ce akanki ya kamata mami ta dauki mataki mai karfi a kansa" yanzu sister me kika ga zanyi domin kawowa kaina sauki "maryam ta tambayeta "son da kikewa yaya yayi yawa gashi kuma baya samar min da kwanyar hankali ?"bari dai yau na kira yaya da kaina nayi masa magana ya sausauta miki maryam wacce idanunta suka cika da ruwan hawaye tayi saurin cewa "a'a sister karki masa magana "dan me yasa zaki ce aa?"kinsan halinsa yanzu zai dauka kararsa na kawo tsaki taja tayi discounting din kiran da kukan nana hauwa'u ta kirasa "a zaune yake yana kallon labarai amman bai sanda ya mike tsaye ba "a'a auta lafiya kike wannan uban kukan ?"me hisham yayi miki auta?"




Cikin kuka tace "haba yaya me yasa kake wa maryam haka ?au qarata ta kawo miki ko me ?sam sam bata kawo qararka ba, nan dai tayi masa bayani yadda akayi taji "dogon tsaki yaja " ke bazaki gane wannan yarinyar muguwa bace sannan makarya ce gata da siffar munafukai gabad'aya alamunta na rashin gsky ne, nifa ban ta'ba ganin makirar yarinyar kamarta ba ga taka min dokoki da take "Allah yaya sister nada kirki kuma tana sonka "kinga auta ajiye maganar so wannan yarinya muguwa ce na fad'a miki "wallahi yaya zuciyar maryam a wanke take akanka ,haduwar aurenku daita baku kuka tsara ba allah ne dan yaya adam kayi hakuri da yadda qaddararka tazo ,sannan sister bazata taka duk wasu dokokinka ba tana da gudun zuciya gashi ita din mai biyayya ce . Kayi mata sausauci dani ina son naganta cikin farinciki kamar yadda na kasance a yanzu , bata ragewa ATA komai ba akan canjin rayuwar daya kawo a gidan aurenta a sanadiyar matakin da yayi qoqarin dauka akan hisham "




"to yaya ya kake tunani idan maryam tana da yaya ?shima zai dauki mataki kwatankwacin irin wanda ka dauka akaina amman sai ya kasance sister bata dashi bata da kowa sai allah da kai ,nayi imani yaya a yadda kake son yanuwanka ko wani kaga yayi mata haka sai inda karfinta ya qare dan allah ka sausata mata sister na sonka fiyye da soyayyar kowa da zaka bata dama zakaji dadin rayuwa daita" ata ya kalli tv yana jin haushin maganarta amman dan ya kawo karshen zance yace "naji sai anjima kafin tace wani abu ya katse wayar yana jan tsaki ko ana soyayya dole tunda nace bana yi a rabu dani mana bata ga wahala bane da qafafuwanta zata arce na huta da jaraba idan taki km zan san yadda zan batar daita a nemita a rasa haba wannan naci da maseefa ya isheni kowa maryam idan aunty sajida ta kira maganar kenan maryam duk yan'uwansa maryam dai maryam shi ko Oho babu wanda ya damu da damuwarsa ."






Bayan kwana biyu maryam ta d'an samu natsuwa sakamakon baya shiga lamarinta sabgar gabansa kawai yake sai dai ita tana iyakar qoqarin na bashi duk wata kulawa idan yana gida kullum kafin ya fita aiki zata kula dashi idan ya dawo ma haka wasu ayyukan yace bai so wasu kuma miskilanci ya hanashi magana sai dai yayita cika yana batsewa.
Yadda take kula dashi ita bata isa ya nuna mata kulawa ko tausayawa ba idan kaga annuri a fuskarsa to baki yayi amman ita ko oho kuma rashin mutuncinsa agaban kowa yake yi wannnan yanayi yana sakata cikin tsananin damuwa sai ta zauna tayita kuka saboda tausayawa rayuwarta idan babu mami a raye tayi imani ko bai rabu daita kamar yadda ya furta ba allah babu mai kwatarta a hannunsa ."






Ranar lahadi tana parlour'n kasa tana wanke bocxer dinsa da singles tana tunanin karshe ma yazo yace me yasa tayi dan bai san ta cire acikin kayan wankinsa ba mami ta shigo bakinta dauke da sallama ,maryam bata san ta shigo ba har sai data maimaita sallamar sannan tayi firgigib ta dawo haiyacinta tana cewa "waalaikumussalam ta cire hannunta daga cikin boket ta dauraye ta fito tana cewa "a'a mami sannu da zuwa "mami tayi murmushi tana cewa yauwa maryam ,maryam ta durkusa har kasa ta gaisheta ina yini mami ?lafiya maryam ya gida ta fad'a tare da zama tana qare mata kallo tsab "sannu da zuwa ta sake maimaita fad'ar haka tana murmushi mami ta kalli parlour'n komai tsaf sai kamshi ke tashi kamar yadda parlour'nta yake "ji yadda parlour'n Ke kamshi kamar yau aka kawoki "maryam tayi murmushi kawai " ina fatan dai kina lafiya komai lafiya ko ?lafiya kalau mami ta fad'a hk dan bata son ta sake yin abinda zai sake kawo masu damuwa "karki boye min komai maryam idan akwai damuwa ko wani abu dake faruwa tsakaninki da mijinki ki fad'a min domin nafi kowa kusanci dashi da sanin halinsa."




"Wallahi babu komai mami shikenan tunda kika ce haka daman daga gidan auta nake nace na biyo na duba ki nasan halin da kuke ciki tunda kince lafiya Allah yasa haka "Allah sarki mami ya kika baro sister ?duk da dai koda yaushe muna tare , idan bama waya waya to zaki samemu muna chart, bata gama rufe bakinta ba suka jiyo sautin muryar ATA a can kasan makoshi yana sallama fuskarsa a hade tmkr zaki ganin mami yasa ya dan saki fuska kad'ai "sweetheart kice a gidan ?."eh nice ta bashi amsa tana kallon fuskarsa tsam maryam ta tashi daga zaunen da take ta shiga kitchen domin samawar mami abinda zata ci ."a natse ya zauna yana cewa "sannu da zuwa sweetheart ina yini ?"lafiya ya aiki ?"alhamdulillah yay shiru yana d'an ciza lip's dinsa na kasa batare da ya sake cewa komai ba har kusan second biyar mami ta numfasa tace "wato kai yanzu idan ba nemanka nayi ba bazaka zo inda nike ba yau kusan kwanaki ashirin kenan babu labarinka kawai rayuwarka kake yi baka tunanin halin da zan shiga na rashin ganinka "




"Wallahi adamcy ka bani mamaki daka iya tsallake kasar nan baka fad'a min ba haka zalika ka dawo baka tako kazo inda nike ba duk akan na fad'a maka gsky shine ka d'auki mummunar fushi dani "babu komai rayuwa ce kuma arziki ganina a raye ne duk ya janyo haka "kiyi hakuri sweetheart kina raina wato yanayin aiki ne yayi min yawa a office sai kuma ga tafiyar gaugauwa ta sameni shine dalilin da yasa baki ganin ba amman ba fushi nake dake ba yau din nan nake son nazo na ganki wallahi kina raina duk abinda zan yi sai kin fado kuma nasan zakiyi tunanin haka amman aiki ne "."yayi agogo sarkin aiki amman tun ranar da nazo akan case dinka da mahaifiyar maryam ka dauki fushi dani ya kalleta kawai "karka wani min wannan kallon naka ,nasan halinka fa ko da qafa kayi magana wallahi zan fahimceka fushi kayi dan ban goyi bayanka ba amman kai a ganinka goyon bayanka shine alkairi?"




"at least sweetheart ya kamata kiji haushin kalaman data fad'a akanki sam sam babu respet dan haka ni har abada bazan ga girmanta ba "ai shikenan ka cigaba allah ya bada saa ni zan tafi maryam maryam!! ." na'am mami ta fito da sauri daga kitchen taga mami tsaye "mami ba dai har zaki tafi ba gashi na daura miki abinci ?tafiya zanyi maryam daman nazo naga lafiyarki ne ta mika farar ledar data zo mata dashi wanda Ke dauke da kayan snak "ga wannan kin dinga tabawa kina rage kwad'ayi sai kuma an kwana biyu na gode mami allah ya saka miki da alkhairin allah ya bar mana Ke amman dan allah mami ki tsaya kici abinci mana "abincin kuma maryam ?Aa bazan tsaya naci komai ba ni akoshe nike zuwa kawai nayi naga lafiyarki in allah ya yarda kuma sai an kwana biyu ."to shikenan mami allah ya tsare mana ke ta nufi kofar fita ATA na biye daita tare da maryam ya bude mata gidan baya ta shiga ta zauna yace "Allah ya tsare tayi masa banza Kmr bata jisa ba ya rufe murfin mota suna tsaye har sai da suka ga tashin motar mami sannan suka juyo zuwa cikin gidan ."




suna shiga parlour'n yace "ke me kika fada mata ?wa ni ?Aa ni! ina tmbyrki kina tmyta ko kinyi hauka ne ?ya fad'a ransa a matukar bace "kamar yaya kake nufi ? ni fa bance mata komai ba ko kana tunanin zan fad'a mata wani abu ne ?yayi shiru kawai ya tmbyeta ne sakamakon ganin yanayin fuskar sweetheart din ba kamar yadda ya saba gani ba "nifa babu abinda na fad'a mata bai tsaya sake jin komai ba ya haye sama ya barta tsaye tana kallon bayansa yayinda idanunta suka ciko da hawaye ta daura hannunta duka saman kanta ta fashe da kuka "na shiga uku ta furta a fili yaushe zan fita cikin wannan damuwar ?."babu rana idan ba rabuwa zakiyi dashi ba ,zuciyarta ta bata amsa da haka jiki a sanyaye taje ta cigaba da aikinta tana wanki kwakwaluwarta na tunanin mafuta akan zamanta da mijinta ta dauraye singlet ta fito zataje ta shanya ya sauko daga shi sai qaramin wondo iya cinyarsa wanda ya kama jikinsa da kallo tabi sa dashi ,kyau ne dashi har a surar jikinsa, babu lafiyayyar macen da zata gansa haka bataji shaawarta ta motsa ba,yana tafiya yana shafa qirjinsa bai kalli inda take ba ya samu waje akan kujera ya zauna nan da nan tunaninta ya canza zata so ace mijinta ya kusanceta amman taya hakan zai faru ?” ta wacce hanya zata bullo masa domin duk biyayyarta garesa bazai saurareta ba ”




“Komawa tayi d’akin bayan ta gama aiki ta cigaba da tunanin mafuta ,har dare zuciyarta bata barta ta huta ba ta kasa runtsawa washegari tun da sassafe ta kira nana hauwa’u” sister na rasa yadda zanyi ki taimakeni sister ,gabdaya kaina ya kulle na rasa me zanyi ina son yaya adam ya kasanceni amman Kinsan idan nace zan nemi yaya adam kai tsaye ubana zai ci “shikenan ki kwantar da hankalinki ga shawara ina wannan grup da nake muke ciki ciwon ya mace da matan so kiyi admn din group’s din magana zasu iya baki shawarwari “shikenan sister na gode bari nayi masu magana duk abinda ake ciki zan sanar miki .bayan sun gama waya mata son ta shig ta duba admn taga tana online dan haka sai ta bita pc tayi mata Slm .”




bayan wani lokaci ummu maryam tayi mata reply da Wslm bayn sun gaisa tace sister naga kice admn group din matan so naga group din ana gyara aure ne dan allah inada matsala da mijina dan allah ina son ki bani sharwari “oky babu damuwa ina sauraronki maryam tayi mata takataccen bayani akan rayuwar aurenta a karshe tace na kasance mai karfin sha’awa kuma mijina baya kusantata shine nake son dan allah kibani shawara akan yadda zanyi ya dinga kusantata “okay idan dan wannna ne baki da matsala dan akwai mafuta muna ta bata shawar yadda zatayi sannan tace muna siyar da maganin karfin maza idan kina so zaki iya siya akwai wanda ake bayarwa asobo’ akwai wanda ake bayar a coffe ‘ akwai wanda zaki dafa mashi kamar shayi ya sha idan yana sha ko acikin drinks sannan akwai wanda hanky ne da zarar kin samu damar kin daura masa akan gabansa zakiyi mamakin yadda zai kusanceki .”




“Amman sis ko akwai wanda zan masa amfani ya kusanceni batare dayasani ba “duk muna dashi na coffe ne ,yauwa na gode sosai ki tura min account numberki nawa ne kudin ?nan dai ta fad’a ko nawa zata bayar batare da bata lokaci ba tace ummu maryam ta tura mata account number dinta maryam ta kira nana hauwa’u bayan ta dauka ta koro mata komai amman matsalar sister bani da kudi “bangaren nana hauwa’u tace turo min account number din zan saka mata cikin kankanin lokaci nana hauwa’u ta turo mata kudi tare da turawa maryam alert domin ta turawa ummu maryam bayan kwana biyu aka kirata sakonta ya iso cike da farinciki taje ta karbo “da daddare daya dawo daga aiki yayi wanka ya dawo parlour ya zauna yana kallon news daga shi sai singlet da qaramin wondo yayinda ita kuma take kitchen ta hada masa coffe acikin qaramin jug mai rike zafi da cup kwaya daya ta daura akan tray ta fito ta ajiye masa akan table din gabansa duk da bai cin abincinta amman baya tsallake tayin coffe dinta .”




Ta juya ta haye sama ta sha wanka ta bud’e akwatin kayan lefenta ta duba kayan bacci mai shegen kyau wanda yake bayyana rabin jikin waje,ta dauka tasa nan take ta dawo rabi tsirara rabinta waje wanda duk kamun kan nmj idan ya gani sai yaji wani iri ajikinsa kayan sharara har ana hango kan nipples dinta tasa amercan pent wanda yar siriyar igiya ce a tsakiyarsa ta feshe ilahirin jikinta da turare mai shegen kamshi cike da matsanancin tsoro ta sauko ta zauna akan kujerar dake fuskantarshi tare da daga kafarta har yana hango pent dinta kallo daya yayi mata ya dauke kanshi tare da juya mata baya yana cewa “Ke ! Ki gyara zamanki tana jinsa tayi kamar bataji ba sai ma sake budesu tayi tana daddana wayarta ya juyo ahankali a tunaninsa ta gyara amman sai yaga ta baje tana kallon wayarta “




“Ke wannan irin iskanci ne nace ki gyara zamanki ? Ya fad’a yana siyaya coffe a cup tare da sake juya baya madadin ta gyara zamanta sai tayi kamar bata jisa ba bai juyo ba ya kai hannu ya dauki cup din coffe daya zuba ya sha cup biyu kenan ya sha amman tund ya sha ya rasa tunaninsa cikin kankanki lokaci ya fara jin sauyi ajikinsa ya dauki cup din daya sha coffe dashi ya duba ciki bai ga komai ba dan haka ya ajiye ya koma ya jingina bayansa yana kallonta still tana nan a yanayin da take har ma ta qara bude kafafuwanta cikin wani salo cikin kankanin lokaci ya fara rasa tunaninsa mikewa yayi amman kasa tsayuwa dan haka ta mike ta rikosa amman cikin karfin hali irin nasa ya buge mata hannu yana cewa “don’t don’t touch me aiko ta zame jikinta aranta tace jiki magayi tun baaje koina ba ka fara fita haiyacinka ya shige d’akinsa ya fad’a kan gado ya kamkame jikinsa waje daya tamkar mai jin sanyi .”




ahankali ya nemi dukkanin natsuwarsa ya rasa hankalinsa ya fara gushewa jikinsa har wani irin karkarwa yake babu abinda zai iya tunawa a halin da yake ciki ,shi kanshi bazai iya tuna waye shi ba ahankali maryam ta tura kofar dakin cikin saa ta isketa a bude daman adduarta kenan allah yasa bai kulle kofa ba ,tana shiga dakin cikin sanda ta yaye bargon daya lullluba jikinsa dashi ta shige jikinsa tana sauke numfashi .ahankali ta fara shafa week point din duk wani lafiyayyen nmj yayi qoqarin bude idanunshi amman ya kasa yadda take shafasa sai yake jin abun kamar a mafarki qoqarin bud’e idanunshi yake domin tabbatar da mafarki ne ko kuwa gaske ne ….”to maryam din mami fatan nasara 😂😂😂








Mmn sudais


💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗




*AYSHA A BAGUDO*


WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim


Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.




Page 17


ATA ya kasa bud’e idanuwansa sakamakon nauyin da suka masa, yayinda maryam ta sake manne masa kamar zata tsaga fatar jikinsa suka had’u suka manne wa juna ta shige jikinsa sosai tana shakar dad’dan kamshin turarensa mai bugar da zuciya wani irin zazzafan sonshi ke sake shigarta yana bin jinin da tsokar jikinta numfashi ta sauke da karfin gaske muryarta a raunane tamkar wacce zata yi kuka ta fara magana “yaya Adam ina tsananin qaunarka ina sonka kada ka rabu dani ,ban kasance marainiya a duniya ba amman ina jin maraici atare dani akan soyayyarka wallahi idan ka rabu dani mutuwa zanyi dan bazan juri zama acikin duniyar nan babu kai atare dani ba, ka so dan Allah soyayyarka na bani wahala .shafa shi take tana magana can kasan makoshi tana jin wani maganadisu soyayyarsa na huda zuciya dama gangar jikinta.”




yayinda shi kuwa sha’awarsa ta dinga motsawa fiyye da lokutan baya daya saba tsintar kanshi ciki birkitota yayi ta rufto saman qirjinsa sai da tace “wash

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login