Showing 93001 words to 96000 words out of 169868 words

Chapter 32 - MAR'ADAM'S BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT by Aisha Bagudu .txt

06 Nov 2024

10879

ta mike a hankali tana lika fuskarsa bacci ya koma dan hk ta soma kokarin dawo gabansa ta zuba masa idanunta tana jin kamar ta had’iyesa tsabar son da take masa shine farin
Cikinta wallahi da zaa tambayeta dashi da kanta wa tafi so tabbas shi zata za’ba akan kanta wani kiran ya sake shigowa da wani irin mugun sauri ta hantsila byn kujerar sofa tana rawar jiki “.okay zuwa gobe kenan eh kazo mu wuce ta nan “iya abinda taji ya fad’a kenan ya kashe wayoyinsa gbdy ya koma ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya wani bacci mai nauyi ya daukesa cikin sand’a ta fito daga bayan kujera ta tsya akansa kusan mintuna talatin tana kallonsa kafin ahankali ta kai hannuta fuskarsa taji gabad’aya yanayin saukar numfashinsa ya canza tayi taku biyu ta haye gadon ta kwanta abayansa rungumesa tayi tsam ajikinta tare da zagayo da hannuwanta Kan qirjinsa tana shafa Kan nipples dinsa da hannuwanta duka wani wahalallen numfashi ya sauke .”




Ahankali ta dinga murza Kan nipples dinsa masu dan girma tana goga masa nonuwanta ta d’auki sama da minti shabiyar sannan ta zare hannuwanta ajikinsa ta cire rigar baccin jikinta shima ta cire masa kayan jikinsa ya saura sirara haihuwar mami ta tsurawa gabansa ido yana da girman gaban sosai tamkar dai yanayin mazan daake rubutawa a novel ya had’u ta koina ta d’auke idanunta akan jijiyarsa ta kai ga fuskarsa , pnky lip’s dinsa ta tsaya kallo da wasataccen gashin girasa a natse ta dawo gabansa ta shige masa tare da lafewa sosai ajikinsa tamkar wata baby cikin bacci yake jin wani irin shock a ilahirin jikinsa tamkar ana jonashi da wutar lantarki yayinda sha’awarsa ta soma motsawa bai san sanda yayi mata riko mai kyau ba ,ahankali maryam tayi shiru tana jin yadda jijiyarsa ke tashi tana harbawa wanda hakan ya nuna mata alamun yana jin wani abu wasanni ya soma aika mata dashi cikin kwarewa ita kuma har lokacin tana lafe tana shafa kwantaccen gashin qirjinsa mai matukar taushi zuwa Kan nipples dinsa yau ma dai kamar wacan ranar sai da tayi nasara ya kasanceta cikin mayen bacci sakamakon maganin da tayi masa amfani dashi a coffe taji dadin wannan kasancewar sannan bata ji zafi kamar wannan lokacin ba baccinsa ya cigaba da yi hankali kwance .”




Ta janyo bargo ta rufa masa tana kallonsa tana jin wani zazzafan qaunarsa mai tattare da kishinsa nabin jinin jikinta ,bata jin akwai wata mace da zata lamucewa kasancewa da mijinta duk runtse sai dai bayan ranta amman ita dashi mutuwa ce kawai zata rabasu “to kuma ai kince kina son ya dandani zafin soyayya taya zai dandana kenan ?bayan kuma wanda yake dandana akan mafarkinsa “? zuciyarta ta bata amsa da hakan “wannan ai mafarki ne maryam a zahiri yaga samu yaga rashi “bazan iya ba bazan iya wannna kasadar ba ,bazan iya barin wata mace koda wasa ta ra’bi inda mijina yake ba sai dai bayan raina mijina nawa ne ni kad’ai zanyi komai dan ya zamo mallakina na har abada “tun da asuban farin ta lallaba ta gudu dakinta kafin ya farka yaganta yaci mata mutunci.”




Shi kuwa bai tashi ba sai karfe goma a gigice ya tashi kamr wacan ranar da ciwon kai mai tsanani da jiki ya tashi da kyar ya shiga bayi yayi wanka ya dauro alwala ya fito ya gabatar da sallah byn ya idar ya shiriya sannnan ya soma had’a kayanshi cikin sauri yana duba agogo qarfe shadaya daidai ya kunna wayoyinsa nan take kiran mutane ya soma shigowa wayarsa ya sauko parlour’n rike da qaramar jaka alokacin maryam tana kitchen taga fitowarsa yana amsa waya wanda Ke sake tabbatar mata tafiya zai yi kamar yadda tayi tunani sakamakon wayarsa ta daren jiya “ta fito da sauri tana goge hannunta ta kira sunansa”baby ! yana jinta yayi mata banza yana jan tsaki ganin haka yasa tace “yaya Adam!cak ya tsaya batare daya juyo ba “tafiya zakayi ne babu sallama ? shiru yayi bai ce komai ba “to shikenan allah ya tsare allah saukeka lafiya .”




A matukar fusace ya juyo ya kalleta kafin ahankali ya motsa labbansa “yaushe muka fara haka dake ?ya tambayeta “laifi ne dan nayiwa mijina addua ?hakina ne ka fad’a min zaka yi tafiya ko ba dan komai ba saboda halin mutuwa ,karka manta idan ka mutu a yanzu ni din nan dai nice zan maka takaba ,haka zalika idan na mutu kai din ne dai zai kaini kabari shiyasa yana da kyau ka ajiye komai ka bari muyi zaman aure kamar sauran maaurata tunda na zame maka dole kai ma ka ..” ai bata kai ga qarashe maganarta ba ji kake tasss !saukar marin ATA ya zuba mata sai da maryam taji wani jiri zai qara mata shawul ya rike hannunsa ciki zafin nama sauran kadan maryam ta fadi kasa .” wani kallo yayiwa shawul din dole tasa ya sakar masa hannu yana cewa “kayi hakuri mana duk fa abun bai kai ga haka ba …” ina ruwanka !ya fad’a yana nuna masa kofa fita sannna ya fuskanceta da kyau “sha sha banza sha shar wofi akan me zaki min addua ance miki ina bukatar adduaki ne ? adduar uwata kadai ya isheni idan na mutu kika min takaba allah ya isa ban yafe ba Ke kuma idan kin mutu sai dai Ubanki ya sakaki akabari amman ba dai ni ba banza mara zuciya kawai .”




nan da nan yanayinta ya canza ta zuba masa ido kawai tana kallon yadda yake zuba ruwan bala’i “matsawar baki daina shiga rayuwata ba kin dinga ganin bacin rai kenan fiyye da wanda nake miki shawul kam bai wuce ba kamar yadda ATA ya bukata yana ta bashi hakuri bai yi magana ba ya nufi kofar fita shawul ya cigaba da bata hakuri murmshi kawia tayi tace “haba yaya shawul babu komai fa kabishi kar ya tafi ya barka ko kuma ya dawo ya sauke fushinsa akanka abinda ya aikata ba abinda zai dameni ba kuma bazai sa na canza ba ko a wani yanayi yake zan cigaba da zama dashi karka damu wata tana zai zama labari “allah ya qara miki hakuri maryam “dan Ke din salahar mata ce gaskiya kina da kirki da hakuri nima shedane ,tausayi imani Duk kin hada matar da zaayi alfahari daita ce babu Wanda zai samu mace mai irin halinki Kuma yaki son ki zama matarsa sai wannna sarkin zuciyar tayi murmushi tare da cewa “na gode sosai da yabo tare zakuyi tafiyar ne ?eh tare zamu hollond “allah sarki to dan Allah ka kular min dashi .”karki damu in sha allahu “allah ya tsare dan Allah idan kun shiga jirgi kayi masa hoto ka turo min ta fad’a tana murmushi shawul ya juya ya bi bayan ATA yana jinjina girman hakurin maryam da girman soyayyarta garesa allah ya hada masa komai da komai na duniya amman girman da nuna isa yasa ya kasa gane salihar macen daya samu .”




Tunda ATA yayi tafiyar nan tashiga damuwa madadin tayi farinciki amman sai sabanin haka tunanin rayuwar da take a gidan data rashin isashen abinci agidan da kuma ta kewar mijinta dan yanzu manage rayuwarta kawai take hakan yasa duk tabi ta zabge ta rame abun duniya duk ya isheta gashi babu wanda zata iya tun kara da wannan batun mutun daya ce zata iya fadawa itace nana hauwa’u kuma tasan zata nemammanta mafuta amman dole mami taji idan mami taji kuma dole ATA yaji kuma tasan bazai barta haka ba sai ya gana mata izaya kala kala wata zuciyar tace ta kira mahaifinta ta fad’a masa shima dai dole zai fadawa mami dan abun kaskanci ne ace kamar gidan nan babu abubuwan more rayuwa kusan kullum abu d’aya take ci idan tayi baki duk kunyar duniya ta isheta wani lokacin nana hauwa’u take kira ta tura mata kudi saboda baki to kuma ta dinga tambayarta kenan ?”.




bayan sati biyu mami ta sake kawo mata ziyara alokacin maryam tana wanke wanke a kitchen tana kuka har da shesheka daga bayanta taji sautin muryar mami “Ke me ya sameki hk ?muryar mami yasa maryam ta juya bayanta da sauri tabbas itace tsaye nan da nan tashiga goge hawayenta “ina adamcy?ta tambayesa tana qarasowa gareta tare da kallonta “yayi tafiya zuwa hollond “ kenan bai dawo ba ?maryam ta gyda mata kai alamun eh nan da nan mami ta shiga cikin kitchen din tana bubbude cabinet babu komai na abinci sai shimkafa wacce bata wuce kwatan buhu ba “Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun “yanzu haka kike zaune kike rayuwa acikin gidan nan babu kayan abinci ?”mami ta fad’a tana maseefa “daman an fad’a min to wallahi bazan dauki zama da yunwa ba ,duk arzikin da allah yayi maka adamcy a iske gidanka haka wallahi kaji kunya .“mami babu wani problem’s fa ina cin abinci ,karya kike munafukar allah karesa zakiyi kina cin abinci kalli yadda kika dawo duk kin qare kin lalace .”




“to mami Kiyi hakuri amman shi yaya bazai san ko akwai kayan abinci ko babu ba saboda “me bazai sani ba ?ba zamansa kike yi ba .”?shiru tayi tana danne abinda Ke taso mata mami ta dubeta tana mata kallon tsab batare da tayi magana ba kafin Ahankali ta cigaba da magana “maryam kina boye min abubuwa amman kuma ina sane da komai fa hatta kudin cefane adamcy baya baki bare aje kudin kashewa “ to mami wannan ai ba komai bane idan da kwanciyar hankali duk mai sauki .“lallai maryam son adamcy ya gama rufe miki ido .maryam tayi murmushi ta riko hannunta tana cewa “dan allah mami ki kwantar da hankalinki karki masa magana kinsan halinsa yanzu zai dauki maganar da zafi daman ina jiran idan komai ya qare zan fad’a miki ki aiko min dashi ,ai bazan bar kaina da yunwa ba ta zaunar da mami akan kujera .”




cike da natsuwa mami ta cigaba da kallonta yayinda maryam ta kwantar da kanta saman cinyar mami tayi kwanciyarta lamo tare kamkame jikinta hawaye na gangaro mata “son adamcy ya zame mata masefa ita kanta tana son raba kanta dashi amman ta rasa ta ina zata fara kullum sonshi da kishinsa na makale da zuciyarta most especially data d’and’ashi taji dadinsa duk da baya cikin haiyacinsa amman wallahi ko a yanzu wani irin kewar mijinta ke damunta , kuka take sosai akan cinyar mami ina ma yadda mami ke sonta shine yake sonta haka da damuwarta bata kai haka ba a yanzu tasan damuwarta na shafar mami kuma a dalilinta mami zata iya muzgunawa yaya adam ita km abinda bazata so ba Kenan ba batasan abinda zai sake
hassalashi akanta dan bayan izayar da zai mata tana masa wani irin matsanancin so wanda batasan tun lokacin data fara masa ba."




Mami ta numfasa tare da daura hannunta a saman kanta “duk itace silar komai ,itace silar jefa rayuwar yar mutane cikin ukuba yanzu ita yaya zatayi da wannan auren ?”mayye rudeta da sha,awa cikin hada wannan auren ? take zuciyarta ta bata amsa da
rashin hakuri da maida lamarinki ga Allah ne yasa kika aikata wannan kuskure kin hada aure dan kawo kwanciyar hankali a zuriarki gashi hakan bata kasance ba sai zallar damuwa a boye mami take goge hawayen dake bin kuncinta ‚ domin tana matukar tausayawa maryam da bata hada wannan auren ba maryam da bata kamu da son danta ba Ahankali maryam ta shanye kukanta sakamakon tunowa datayi akan cinyar mami take da goge
hawayen idanunta ta mike zaune ta riko hannunta cikin nata “dan girman allah mami karki masa magana zan miki list din komai ki aiko min dashi “kina ganin rayuwarki haka shine mafuta ?to ya zanyi mami bani da zabin da wuce zamana acikin gidan nan “kina son na kashe auren nan maryam ?”




Mmn sudai


💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗




*AYSHA A BAGUDO*


WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim


Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.




Dan allah Ina son masu karatu su san wani abu ,bana son yanke wani abu daya danganci abinda yake cikin labarin nan domin duk abinda aka rubuta akanshi yana da matukar amfani ga makaramci kuma kowani bangaren yana buqatar a ta'ba shi domin idan an zo hukunci ,só ina son masu karatu su bani hadin kai domin samun damar cigaba da rubutu kamar yadda aka bani a kasin haka kuwa babu abinda zai haifar sai zuwa hutun rubutu ko kuma abun ya koma sai randa naji nishadi nayi typing kuma kad'an domin ina iyakar qoqarina na ganin na kawo maku komai daki daki kamar yadda yake aciki amman kamar ku bakwa gani ko kuma nace kamr kunfini hanzarin son ya had'u da mafarkinsa ko kuma son a gama rubuta labarin nan to wallahi na fiku son naga na kammala na huta shiyasa tun farko nace arewabooks zan kai wasu daga cikinku suka nemi alfarma na kawo what'sapp sannnan sunji kuma sun amince ko sau d'aya ne na dinga basu a wata amman adalci nawa yasa nake baku kullum dan abini a sannu dan nesa tazo kusa 😉😉."




Page 18




Kan maryam yayi wani irin mugun sarawa da karfin gaske sakamakon jin abinda ya fito daga bakin mami ,yayinda qirjinta ya dinga bugawa fiye da kaida “kina son na kashe auren nan maryam ?” kwakwaluwarta ta sake maimaita mata kalmar da take daf da tarwatsa rayuwarta ahankali ta zame ta zauna a qasa cikin tsananin tahain hankali mara misaltuwa tayi shiru tana jin yadda magnr mami ke yawo acikin kwakwaluwarta da zuciyarta, haka ne ma yasa jikinta ya kama rawa gashi mami taki d'auke kwayar idanunta akanta tana jiran taji abinda zata ce akan hukuncinta . gano yanayin cewar maryam ta shiga cikin tsananin damuwa yasa mami kiran sunanta .."
“maryam..”!


"ta d'ago kanta da kyar ta zubawa mami idanunta da suka sauya kala tsabar tashin hankalin data tsinci kanta "kinji abinda na fad'a kuwa ? maryam ta lumshe mata ido kawai dan bazata iya magana ba a halin da take ciki wanda take jin yafi duk wani tashin hankali har ma da qiyayyar yaya Adam gareta ."ki bud'e baki kiyi min magana domin kawo qarshen wannan matsalar ,nice da kaina na had'a auren nan naku ,idan kina ganin bazaki iya cigaba da zama dashi ba wallahi a bud’e take bazan cigaba da takura miki ba ko kuma na ji haushinki dan kinyi min qoqari fiyye da tunanina ,dan zama da adamcy sai mai katoton hakuri zai iya, dashi kuma daman yana cikin dalilin da yasa zuciyata ta tsallake kowa acikin yan’uwansa da yan’uwana ta za'beki amatsayin matarsa ,amman yanzu ni kaina na gaji kuma nasan kema kin gaji maryam hakuri kawai kikeyi .




Ruwan hawaye ya cika idanun maryam “me yasa mami zatayi wannan tunanin ?ita dake cikin taskon wahala ba tace ta gaji ba me yasa ita zata gaji har da yunkurin rabata da muradin zuciyarta ?ta yiwa kanta tambayar tana qoqarin danne kukanta “idan dai har kina ganin babu damuwa maryam zan rabaku kuma a yau domin bazan juri ganinki cikin wannan tashin hankali ba. kije ki auri wanda zai soki ya kula da rayuwarki shi kuma ya cigaba da zama haka tunda rayuwar daya za’ba wa kansa kenan ."zuciyarta maryam kamar zata tarwatse tsabar tashin hankalin data sake tsinci kanta ciki tayi shiru tana kallon mami tana assessing maganarta fuskarta d'auke da tarin damuwa tana lissafa idan ace wani ne ya fad'a mata haka da ita kad'ai tasan irin matakin da zata d'auka akanshi ,amman mami ce babu abinda zata iya "zazzafan numfashi kawai ta sauke tare da dukar da kanta qasa jikinta na wani irin karkarwa tana son boyewa mami damuwarta ."




mami ta kai hannu ta d’ago ha'barta tasanya kwayar idanunta cikin nata ido cikin ido suke kallon juna ruwan hawaye ne taf acikin idanunta "kinyi shiru maryam banason shirin nan naki ,banason kiji aranki kamar nice silar shiga damuwarki domin ni karon kaina ina jin haka araina cewar duk nice silar shigarki cikin wannan tashin hankalin ,kina zaman zamanki lafiya tare da masoyanki masu sonki da qaunarki na shigo miki da abinda ya zame miki damuwa ,banason ganin tashin hankali shiyasa nake neman izininki ."wannan buqata ta mami ba abu bane mai sauki ko yuwuwa agareta "idan zaki d'auki sharawata maryam ki rabu da adamcy ki huta nima zuciyata ta huta "anya zan iya kuwa mami ?na rabu dashi wanda rabuwa dashi din yana nufin har abada bayan a yanzu ne ma nake jin bazan iya daidai da kwana d'aya batare dana yi masa magana ko sanya shi acikin kwayar idanuna .




“Maryam mami tafiki gaskiya rabuwa da yaya Adam shine mafuta agareki amman kuma tashin hankali ne mai tsanani ga rayuwarki wanda baki san ranar fita acikinsa ba .ta sake d'agowa taga har lokacin ita mami take kallo tana nazarinta "ki rabu dashi maryam !mami ta sake bata umarni a karo na biyu "amman mami kina ganin rabuwar mu itace qarshen komai "?tayi maganar muryarta da jikinta na rawa
"zaman da kuke a tskaninku maryam bashi da wani amfani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login