Showing 90001 words to 93000 words out of 169868 words
Chapter 31 - MAR'ADAM'S BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT by Aisha Bagudu .txt
!!saboda rikon da yayi mata sannan idanuwanshi a rufe ya fara tsotsan dukiyar fulaninta domin dai a idanunshi mafarkinsa yake gani baya ganin wata maryam a matsayin maryam ,nan take so mai tattare da sha’awarta tattare da sanyi ac ga kamshin turarenta dana shi dana air freshener sukai had’e suna fixgarsa daga can karkashin lip’s dinsa ya kira sunanta “my princess! ta yadda maryam baza taji sunan da ya kira ba, romancing din juna sukai sosai kafin daga bisani ya d’auki hanyarsa duk yadda maryam Ke jin d’an zafi saboda farkon yinta ne ,haka ta daure ta bashi had’in kai domin samun cikar burinta iya budurcinta ma kawai daya zamo shine farkon mutumin daya kar’ba ya isheta qarasa rayuwarta cikin farinciki da salama bare zata so ya tausaya mata ya sota fiyye da komai dake cikin duniyar nan dan akan shi babu abinda bazatayi dan ta mallakesa gabad’aya ya zama nata na har abada ba .”
Iya juriya maryam tayi dan sosai ATA ya saki jiki baya ji baya gani yayi sha’aninsa kuma sosai take jin zafi amman ta toshe bakinta har sai bayan da ya gama sha’aninsa ya kwanta sharaf a gefenta yana fidda numfashi da ajiyar zuciya yana shafa nonu wanta ,ahankali ta zame ta sauko kasa da rarrafe ta koma d’akinta ta fad’a bathroom domin gasa jikinta ta had’a ruwan dumi ta shiga ciki har da qararta tare da runtse idanunta sai da tayiwa kanta ruwan zafi biyu sannan ta d’an ji dadin gabanta tayi wanka ta dawo d’aki ta kwanta tare da lullu’be jikinta ta kamkame jikinta waje d’aya, tayi shiru tare da tsurawa bangon d’akin ido babu abinda take gani sai hallitar jikinsa tana mata gizo , gani take kamar jijiyarsa take kallo ko kifta idanu bata yi cikin ranta tace” allah mai halitta yanzu duk girman abun nan ya iya shigewa jikina ?” gashi baya haiyacinsa bare ya tausaya min runtse idanunta tayi sai ga hawaye sharar sun biyo kuncinta .”
ta tuna a novel din da take karantawa idan namiji yayi disvirging din mace irin kulawa da soyayyar da yake nuna mata amman gashi ita ta tashi a zero babu soyayya babu kulawa hasalima da yana cikin haiyacinsa bazai ta’ba kusantarta ba “to ai Ke kika jawa kaina tunda kika kai karshen rashin kunya da bai damu dake ba me yasa me zaki damu dashi ?zuciyarta ta tambayeta girgiza kanta tayi tana sake qamqame jikinta hawaye na cigaba da gangarowa akan kuncinta da kyar ta samu bacci ya d’auketa cike da shaukin mijinta. washegari da ciwon jiki mai tsanani ta farka dan ko iya tashi batayi ba ,daga inda take kwance ta janyo wayarta ta kira layin nana hauwa’u tana d’auka tace “sister ki taimakeni kizo min da doctor bana da lafiya jikina ,ke koina ciwo yake min “bata tsaya jin abinda nana hauwa’u zata fad’a ba ta katse kiran ta sake jan bargo ta lullu’be jikinta ”
Qarfe takwas da mintuna ashirin nana hauwa’u ta shigo parlour’n gidan tare da doctor aysha saminu babu motsin kowa a parlour’n sai na na’urorin da kuma hasken qwayayen da basu kashe daren jiya ba kai tsaye saman gidan ta nufa tare da likita a bakin kofar d’akin ta tsaya tana knocking ahankali, jin shiru ta fara neman layinta “ki shigo a bud’e kofar take dan haka nana hauwa’u ta tura kofar d’akin suka shiga tana kwance akan katifa numfashi kawai take saukewa ahankali kamar wacce take da cutar asthma. da sauri ta qarasa ta hau saman gado ta yaye bargon da ta lullu’be jikinta dashi ta ta’ba jikinta wani zafi taji ya ratsa tafin hannunta “subhallah sister sannu numfashi ta sauke tace “yauwa sister ina doctors din dan hankalinta bai kai ga ganin doctor aysha dake tsaye ba “gata tare muka zo “dan allah kice doctor aysha ta dubani sister jikina kamar ba nawa ba “nana hauwa’u ta kai bakinta daidai kunne maryam tayi mata magana cikin rad’a “da alamun buqata tabiya ?bari sister naji jiki wallahi ban san zan iya dauriyar nan ba “alhamdulillah allah yasa kwallon yayana ya shige raga “to ameen amman fa ina jin tsoro “ nana hauwa’u ta d’ago ta dubi doctor aysha tana cewa “dan allah ki duba min sister tare da yi mata qarin bayani abinda ya faru dan ta samu damar yin aikinta cikin sauki sanann ta matsa ta bata waje .”
doctor ta dubata taga bataji rauni sosai ba dan haka tayi mata alurai ta rubuta magani wanda zata sha sannan nana hauwa’u ta sallameta “sister cinyoyina bazan iya d’agawa ba “sorry tunda anyi miki allura zakiji saukin ciwon ta fad’a tana kai hannunta jikinta ta soma mammatsa mata “ina yaya yake ?na dai barshi a d’akinsa bansani ba ko yana nan ko ya fita office ba “qarshen qiyayya ya qare idan ciki ya shiga shikenan maryam tayi shiru taki cewa komai dan zuwa yanzu tana jin nadamar abinda ta aikata “allah yasa ciki ya shiga sister”nana hauwa’u ta sake maimaitawa tana matsa mata kafafunta tana sakin murmushin naunayen ajiyar zuciya maryam ta sauke “allah yasa idan ya shiga yayi farinciki idan hakan ta kasance zanji dadi sosa dan wallahi sai yanzu nake jin tashin hankali.” karki wani damu kanki babu abinda zai faru sai alkhairi Ke dai Kiyi wa kanki kyakkyawan fatan yaya na matuqar son yara nayi imani kika samu ciki zai ajiye komai ya rungumeki “idan kuma yace taya hakan ta faru me zance masa ?wallahi tsoronsa nake ji bari na kira mami na fad’a mata “a’a sister kunya zanji ace amatsayina na diya mace na aikata hakan ,fyade fa nayi masa ai wannna abun kunya ne a gareni .
“Dan allah karki d’aga hankalinki mu jira lokaci amman ni nasan da gaske zai so abinda zaki haifa idan allah yasa an samu domin sosai yaya Adam yake son yara tun maryam na iya bawa nana hauwa’u amsa har tazo tayi shiru sakamakon baccin daya d’auketa ta lullu’be mata jiki ta fito domin siyo mata magungunan da doctor ta rubuta .”bangaren ATA kuwa bai farka ba sai karfe goma daidai ya tashi da matsanancin ciwon kai da ciwon jiki mai tsanani yana tangadi ya tashi ya fad’a kan kujera safo kwaya d’aya dake dakin ya rike kanshi dake sarawa yana tunanin tare da son tuna abinda ya faru dashi ,iskancin maryam na jiya ya shiga dawo masa ,yanayin shigarta da zamanta da kuma coffee din daya sha tsaki yaja ,yayita qoqarin ya tuna abinda ya faru bayan wannna amman ya qasa tuna komai saboda karfin maganin ,lumshe tsumammun idanunshi yayi kawai ya yunkura da kyar ya tashi yana had’a hanya ya daura hannunsa akan handle din kofar shiga bayi sai kuma ya dan tsaya yana ciza lip’s dinsa “amman dai kamar kayi mafarkinka daka saba jiya?” yes nayi mafarkin princess dina ya bawa zuciyarsa amsa da haka sannan ya shiga yayi wanka tsarki ya fito ya tsaya yana kallon d’akin kafin ahankali idanunshi ya sauka akan bedsheets wanda duk ya baci da spam shiru yayi yana mamakin ganin sha shin spam wanda bai saba ganin haka ba a duk sanda yayi mafarkinsa , dan qaramin tsaki yaja sannan ya janye zanin gadon ya nad’e ya ajiye a gefe ya dauki fari bedsheet ya shimfid’a ya shirya ya fita zuwa office.”
Wunin ranar a gidan nana hauwa’u ta wuni tana kula da maryam sunyi hira mai mahimanci maryam tace “sister Kiyi min alqawari babu wanda zai san da faruwar abinda ya faru a tsananina da yayanki “idan ya zama ciki fa ?maryam tayi shiru cikin tsananin tashin hankali “zan so faruwar hakan amman ina jin tsoro zan so ace yana cikin haiyacinsa komai ya faru sister wallahi tunanina me zai je yazo yayinda ciki ya shiga ?kai sister dan allah ki bar wani tunanin abinda zai faru “sai bayan la’asar sannan nana hauwa’u tayiwa maryam sallama ta koma gida “.
Tsawon kwanaki uku nana hauwa’u na zuwa gidan amman ko sau daya basu had’u da ATA ba dan tana zuwa Qarfe shabiyu ta wuce bayan laasar a haka har maryam taji sauki sosai sai dai zuciyarta da gangar jikinta amatukar tsorace suke .”
Yau sati d’aya kenan da faruwar abinda ya faru a tsakaninta da ATA tana zaune a parlour’n sanye da kayan shan iska sai dai ba irin na ranar nan bane wannan yana da d’an dama domin wonda da riga ne masu taushi green colour touch of white wonda iya cinyarta yayinda rigar ta kasance hamles hannunta rike da waya tana chart a group dinsu na matan so ya shigo ko kallon inda take zaune bai yi ba ya nufi hanyar sama yana furzar da hucin iska daga bakinsa da sauri ta d’ago daga abinda take tabi bayansa da kallo tana tuno gamuwarta dashi tana sake jin wani sonshi na shigarta amman shi ko kad’an bata hango sausauci daga garesa ba har yanzu yana Kan nashi kudirin na rashin sonta kuma ta tabbatarwa kanta da wahala ya sota din dan bata hangowa kanta dalili ko abinda zai sanya shi nemanta ba koda zasu shekara dubu a haka ne , ita yanzu kanta take tausayawa dan duk ranar daya fahimci ya kusancenta wanda itace silar faruwar haka ta kade .”
Mikewa tayi da sauri tun kafin ya kai ga hawa sama ta sha gabansa tana masa sannu da zuwa tare da qoqarin amsar jakar hannunsa ,wani kallo ya d’auketa dashi tun daga sama har qasa sannan yaja tsaki “meye haka ?ya fad’a a tsawace “sannu da zuwa nayi maka sannan ka kawo jakar na kai maka d’aki wani tsaki yaja “kina da matsala wallahi wai sau nawa zan nuna miki bana son duk wani abinda zai had’a ni dake ?sau babu adadi “ ta bashi amsa da haka tana kallon cikin idanunshi “okay tsayawa matsayinki ne bazakiyi ba kome ?Ko d’aya wannan hakin daya rataya a wuyana ne kaga dole na sauke kallonta yayi kawai sannan ya cigaba da magana “wad’an nan kayan na jikinki da wanda kika saka last week kar na qara ganin kin sashi acikin gidan idan ba haka zaki had’u da damuwa yanzu ma kije ki ciresu bana son ganinsu idan ma kina sakasu dani ne kinyi aikin banza dan wallahil azim bazaki dauki hankalina ba saboda bana ganinki a matsayin mace “ yana gama fad’ar haka yabi gefenta ya hau sama.”
ta biyasa ta shiga d’akinsa alokacin yana tsaye a bakin gado ya soma cire kayan jikinsa ta cikin madubi ya hangota tsaye still da kayan da yace ta cire tsaki yaja yayi cilli da kayan daya cire ya shige bathroom fitsari yayi ya fito ya kwanta flat akan katifa yana sauke numfashi tare da runtse idanunshi dan wani irin ciwo kanshi Ke masa wanda ya rasa dalili tun last week yake fama dashi ahankali bacci ya fara fixgarsa , cikin sand’a ta shige bayin ta had’a masa ruwan wanka ta fito domin had’a masa coffe dinsa na gado baccin minti goma yayi ya mike ya fad’a bayi yana shirin hada ruwan wanka tsayawa yayi cike da tunani bai yi mamaki ba dan yasan aikinta ne ,haka take masa a duk sanda ta samu damar shigowa d’akinsa . ya sanya hannunsa cikin ruwan babu shiri ya shiga dan ruwan yayi masa yadda yake so dan har wani qamshi yake bai bata lokaci ba ya shige bathtube ya kwanta luf aciki kamar wani qaramin yaro dumin ruwan na ratsashi ahankali gajiyar jikinsa ke warwarewa yayinda acan bedrom dinsa maryam tuni ta hau tattara kayan daya cire ta kai inda yake ajiyewa ta sake gyara masa dakin ta feshe da air freshener .”
Shiru yayi kwance acikin ruwan yana tunanin irin qoqarinta garesa duk duniya a yanzu bayan sweetheart dinsa tafi kowa sanin abinda yake so sannan tana iyakar qoqarinta akanshi sai dai bai san dalilin da har yanzu zuciyarsa ta qasa amincewa daita ba ,zuciyarsa tashiga wasi wasi anya bazai hakura da mafarkinsa ya rungume qaddararsa ba tunda ya rasa mafarkinsa ?hisham ya hakura ya rungume qaddararsa suna zaune lafiya ,daidai gwargwado yarinyar tana binsa tana masa biyayya tana jin tsoronsa wanda abinda yafi buqata kenan ga matar aurensa.”
idanunshi ya daga ya kalli saman bayin “karka kuskura ka karbi wannan yarinyar yanzu ta yaya zata nuna irin wannan matar a idon duniya matsayin matarka ?mace sam babu tsari mace kamar ba halitta mutane ba wannan yarinyar kad’an ya rage bata zamo wada ba .tunani ya dinga yi ya dauki wannan ya duba ya ajiye akanta a qarshe yace “ no way Adam you can do that sam sam bata cancata ba kwata kwata ma bawan nan tunani ya kamata ka tsayi ba kai da kake da tafiya agabanka a gobe gara ma ka tafi ko zuciyarka zata samu natsuwa dan yawon ganin ayyukan alkhairinta gareka zai iya sauko da zuciyarka kuma abinda bazaka so faruwarsa ba kenan “ wannan tunanin yasa shi mikewa daga cikin bathtube ba dan ya gama awanni daya saba yi ciki ba ya saba sabulu ya qarasa wanke jikisa ya daura towel ya fito .”
Abakin madubi ya tsaya da niyyar shafa mai yaji ta shigo ta matso kusa dashi zata kai hannunta jikinsa yayi saurin matsawa yana mata wani irin kallo yana mai jin zafi da haushin shishigi irinta bata damu da irin kallon tsanar da yake mata ba ta sake matsoshi wani mugun tsaki yaja yana sake matsawa tare da jin zafi, zuciyarsa na sake tsanarta ya qarasa gefen gadonsa wani abu ya danna a gefen gadon take duk wasu kayan shafe shafensa suka bayyana ya soma dauka daya bayan daya yana amfani dashi tayi taku uku ta tsaya abayansa har yana jin saukar hucin numfashinta ya juyo a fusace tayi saurin ja baya hanyar fita ya nuna mata da yatsan hannunsa yana cewa “wai me yasa baki da zuciya ne ?dole ne ?! nace dole?!! nace banayi banason ganinki a inda nake ki kama kanki mana ko dole sai mun hada inuwa daya dake ?nasani ba dole bane amman ni ina qoqarin sauke hakinka dake wuya ne “nace bana so ,In your life don’t you ever enter this room again idan ba haka ba duk abinda nayi miki kice kika jawowa kanki leave ya sake nuna mata hanyar fita .”
“Shikenan zan fita amman ga flaks din coffe can na kawo maka nasan zaka buqata “oh my goodness god “ya furta yana dafe goshinsa murmushi tayi sannan ta fita tana leka fuskar shi bayan ta fita yaja tsaki sannan ya cigaba da abinda yake byn ya kammala ya fitar da qananun kaya ya saka sanann ya sanya takalmi silifas wanda ya dace da kayan jikinsa a nutse yake saukowa qasa, har yanzu parlour’n shiru yake bata ma cikinsa bai damu ba sai ma dadi yaji da bai tarar daita ,tunanin abinda zai sakawa cikinsa yake dan tun safe zuwa yanzu bai ci komai ba
hankali ya samu waje ya zauan yana kiran daya daga cikin masu tsaronsa byn ya dauka yace a turo masa musa domin samo masa abinda zai ci .”cikin kankanin loaci musa yayi knocking ya bashi izinin ya shigo ya fad’a masa abinda yake so ya ciro wallet dinsa, fararen sababbin yan dubu dubu guda goma shabiyar ya mika masa ya juya ya fita da sauri shi kuma ya mike akan kujera ya kwanta ya daura hannunsa daya akan cikinsa yana shafa lafaffen cikinsa .”
Bai Jima da kwanciya ba musa ya dawo yayi knocking kofar parlour’n yana daga kwance ya bashi izinin shigowa ya shigo cikin parlour’n hannunsa da fararen ledodi cike da girmamawa ya sake gaishesa aciki ya amsa tare da mikewa zaune ya amsa ledodi ya ajiye a saman table din gabansa wallet dinsa ya sake ciro ya ciro kudi ya mika masa musa yayi Godiya ya fice daga parlour’n .”ahankali ya bude ledodin ya baje akan table din gabansa ya fara ci sai daya ci ya koshi sannna ya mike ya ya bar sauran ya haye sama alokacin an fara kiran sallar magrib bayi ya shiga yayi alwala ya fito ya fita zuwa massalacin dake manne da gidansa bai dawo gidan ba sai wajen qarfe goma yana shiga d’akinsa system dinsa ya kunna ya zauan akan kujera.”
kusan karfe daya na dare ya kai yana faman aiki akan system wanda maryam duk tana hankalce dashi dan itama sai zariya take daga d’akinta zuwa parlour’n qasa cikin wasu hadaddun kayan bacci sosai ATA ya gaji kuma alokacin babu abinda yake bukata kamar coffe dole tasa ya janyo flaks din da maryam ta ajiye masa da cup ya tsiyaya ya fara sha yana cigaba da aikinsa kafin ahankali bacci ya fara fixgarsa ya tattara komai ya ajiye ya kwanta nan da nan wani bacci mai nauyi ya daukesa .ahankali maryam ta shigo dakin , ta tsaya akansa tana qare masa kallo tsab ” “ina ma zaka iya bani dama dana bayyana maka irin yadda nake ji akanka azahiri bani da muni da kake tsanata akanshi ,duk wani abu da mece take dashi na daukar hankali ina da shi yaya Adam, abu daya ne kawai bani dashi shine tsawo kuma nima bani nayi kaina haka ba ,haka allah yake son ganina .”
Tana tsaye shiru tana kallon tana zance zuci daya daga cikin wayoyinsa ta dauki qara da sauri ta durkusa kasa ta kamkame jikinta wuri daya tana rawa jiki, ya lulobo wayar ya daga da kyar batare daya bude idanunshi ba sakamakon nauyin da sukai ”hello !!! yaji shiru dan haka ya mayar ya ajiye wayar ya koma ya kwanta da hannu hagu .”ta sauke naunayen ajiyar zuciya