Showing 36001 words to 39000 words out of 105161 words

Chapter 13 - CIRANIN AMANA BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf

22 Mar 2025

13641

da Mum ke
nemanki,kiyi sauri ki je wlh kafin ki shiga Matsala,cike da shagwabar da bata San ta iya ba tace
to Daddy nifa kana gani ko schl banje ba yau saboda Mum tana nemana,kuma nace kamin
daurin Na je kaki,kuma ma Allah ni bazan iya Driving ba yau muje ka saukeni a gidan,

Lallai yarinya baki San nufin Mum akanki ba,to ko driving karkiyi ta ganki a motata kinji Na
fada miki,muje Jan hannunta yayi har dakinta,tsofaffin kayanta ya duba ya dakko wata doguwar
rigar atamfa wacce take karama kuma ta kode ta jeme,yace sa wannan maza,ba musu ta yi
hanyar toilet da sauri Alim ya jawota baya yace kut amma kinma raina ni dalla malama sa
kayanki anan me zan gani,

Kunya sosai taji haka ta daura zani cikin dabara ta canja kayan,sannan ya dauko wani dark
powder sosai ya shafa mata saiga Amana ta dawo baka baka tayi kalar wahala,kowa ya ganta
zai rantse a cikin talauci take, oya yi kalar tausayi Na gani Alim ya furta,ai kuwa Amana ta wani
langabe kamar Almajira, good ki yi acting ina zaluntarki,ina baki wahala a gaban Mum,karki bari
Abba ya ganki a hakan,kuma zamu tafi amma zan saukeki ki hau taxi ta kaiki,duk abinda Mum
zatace ki nuna wahala kike sha a hannuna,

Amana to kawai tace tana tausayin kanta haka ta sa hijab har kasa sabo da yan aiki kar su

ganta haka,cikin jerin motocin Alim suka fita sun kusa da gidan su Alim aka tsaya,Amana ta cire
hijab dinta tare da yafa wani yankwanannen gyale Tsoho kalar talauci,ta fito tare da shiga taxi ta
bashi Address din da Alim ya bata,me taxi ya kaita har gidan,

Sunkuyar da kai tayi har sashen Mum,tana shiga palon tayi ido hudu da Mum Alim ana mata
tausa,kamar gaske Mum ta mike tsaye tare da rafka salati Yata kece kuwa, haka kika dawo?me
ya faru,Alim ne ko?Amana kuwa kawai sai ta fara Kuka wiwi kamar gaske
Tace Mum baya sona,bakiga azabar da yake gana min ba,har marina yakeyi,kuma ko dakina
bai taba shiga ba,yanzu kusan aikin gidan kaf ni nakeyinsa,

Ya tsaneni baya kaunata,bauta kawai nakeyi,kayan sawata gaba daya ya kwace har Na
lefe,ni dai kice ya sawwake min wlh na gaji,wani dadi da sanyi ne ya lullube Mum Alim,a fili tace
ki bari yata zanyi masa magana,wannan ai shirmene,ya zai watsa min kasa a ido,ina zuwa,da
sauri Amana ta riko kafafun Mum tana kuka dan Allah Mum karki fada masa, ki rufa min
asiri,idan kika fada masa na shiga Uku na lalace,

Mum a ranta tace baki shiga uku ba sai nan gaba,a fili kuwa kan Amana ta shafa tace ina
zuwa wani daki ta shiga,Amana ta bita a hankali ta labe a jikin kofar,Mum taji ta fara waya da
kawarta tana ta shewa da murna tare da bayyana irin makircin da ta hadawa Amana,da Wanda
zata hada mata nan gaba,
Amana ce ta fashe da kukan gaske tana tunanin bala'in daya tunkarota da halin da zata shiga
nan gaba,Mum ce taji motsi taji ajikinta Amana ce,da sauri ta katse wayar ta kira Alim tare da
sawa a handsfree ta matso jikin kofa wai sabo da Amana taji bakin ciki a ranta tace Son
wannan yarinyar me kayi mata haka,gaskiya kaci Amana baka kyauta ba, Alim kuwa yasan makircin uwarsa kuma ya tabbata wannan nasihar ba tsakani da Allah tayita
ba,sabo da haka Alim yace Mum na tsani yarinyar nan,bana kaunarta,bantaba tsanar wani dan
Adam a duniyaba kamarta ,kema Mum kin San bazan taba son wannan ballagazar yarinyar
ba,kawai biyayya nayi miki,
Amana taji komai da Alim ya fada dama kuma tasan Alim ba sonta yake ba,sai dai batayi
tunanin zai ki ta haka ba,duk ta shiga rudu,komawa tayi Palo zuciyarta cike da kunci,Saboda
Munafunci Mum driver tasa ya kai Amana gida har tana cewa dama saboda na ga halin da kike
ciki yasa na kiraki, godiya tayiwa Mum kawai ta shiga mota,Suna barin gidan ta maida katon
hijab dinta.

Fiya fiya fiya Amana ta fada dakinta tare da bugo kofar garam,1pm tayi sallah tare da addua
kan Mum da Alim,ta fada kitchen tare da shirya girke girke na alfarma,

Shiryawa tayi a dining,sai ga Aabid ya dawo daga schl yana ta faman kiran Momy am
back,wanka tayi masa ta shiryashi cikin kayan islamiyya,sannan ta bashi abinci tare da cewa
maza ka huta ka tafi islamiyya,

Wanka ta shiga ta fito tayi shafe shafenta sannan ta bude akwatin lefenta ta zabo wani short
wando pink da kadan ya rufe duwawu ya haura cinya,da wata T-shirt karama yellow,ta shirya ta
baza gashinta yana sheki da kamshi,ta shafa powder da jambaki pink, tabi jikinta da turare
masu matukar kamshi,
Alim kuwa ya Gaza tabuka komai tunani yakeyi me Mum zatayiwa Amana, gida ya dawo
direct toilet ya fada ya fara wanka, Amana kuwa tana gama kwalliyarta Palon Alim tazo kunci
yayi mata yawa,ji take kamar ta kama da wuta kawai sai Amana ta daddage iya karfinta ta
kwalla da karfin gaske tace
kinyi........da....yar....Halak.....ni......Amana.....Sulemanu.......Harka.......sai........Alim ne ya fito
daure da towel jikinsa duk kumfa saboda magana cikin kara da yaji Wanda baya gane me
akace,

Ido hudu Alim yayi da Amana wacce ta dau wankan sugar ta takarkare ta bude dan mitsitsin
bakinta tana ganin Alim ta karasa maganarta a hankali da Ni....Amana...
Sulemanu...Harka....Allah sai nayi mata biyayya....ina son....Surukata,kunji karyar Amana da
wata mummunar kalma zata fada ganin Alim ta canja salo. Tsaki Alim yaja ya koma ciki tare da rufo kofarsa,

Tana zaune ya fito yana kamshi cikin 3qtr da singlet fara,dining ya nufa da Sauri ta mike taje
wajen, cike da shagwaba tace to basai ka tsaya nazo na zuba ma ba,Sabon iskancin da kikazo
dashi kenan yau,Alim ya furta
Shuru Amana tayi Ta zuba masa abincin,sannan ta mike da niyar barin wajen,muryarsa me
sanyi taji me Mum tace miki dazu zo ki fadamin,wata harara Amana ta watsa masa sannan ta
karaso tana turo dan bakinta,ni kike harara? Wani wal ta karayi da idonta sannan tace ba dole
na harareka ba kafi kowa sani and u are asking me,what do u want me to tell u to, Ok marar kunya zageni yanzu fa ni mijinki ne Dole ki min biyayya,au to wacce rashin biyayya
nake maka,duk biyayyar da nakeyi baka gani? A hakan kike wata biyayya,yes mana Kai ka
sanni ka tuno lokacin da mukahadu a wajen yan fashi da suka taremu,a lokacin zan iya cin
kwalarka na balla ma kafa, Kuma da ace bana ma biyayya da abinda naji Mum dinka ta fada da kuma yanda kace mata
a waya to da muna haduwa sai na ragargaza ma hakarkari,
Amma kawai sabo da yanzu ka zama mijina shi yasa kuma da darajar Aabid kar na illata
Daddynsa amma ai da tun ranar danazo gidan nan zan kaddamar maka,

Murmushi Alim yayi tare da cewa ke ganinki zaki iya ballani to ko dan yatsa na baki isa kin
lankwasa ba,baki San karfin maza ba naga Alama amma zan nuna miki,
Amana juyi tayi Hmm kai mufa mun San what man can do woman can do better,Allah ko?to
mu gwada mu gani cewar Alim.da ya daina cin abinci ya mike tsaye tare da tube singlet dinsa
yace in kin isa tube haka mu gani a gabana,miki miki Amana tayi,yace sannan idan har da
gaskene what man can do woman can do muje toilet kiyi min fitsari a cikin kwalaba ba tare da
wani ya zubo kasa ba,

Nan ma shuru Amana tayi,hannunta ya kamo karo na farko kenan,wani shock mar mar
sukaji a jininsu tare da zirrr a kwakwalkwarsu, idan kin isa kwace mugani,Amana ta fara kici kici
amma ta kasa, wuyanta ya damka ya shaketa kadan,yace taimaki kanki ki kwace na
gani,Amana ido ya firfito tana ta kakarin amai saida ya gaji sannan ya saketa,sai murza
wuyanta takeyi tana karari da tari,da kyar tace ai zan iya kwacewar kawai dan kaci abinci ne ni
kuma banci komai ba,

Murmushi Alim ya saki Wanda yasa dimple dinsa dinsa lotsawa gaba daya,Amana tana tsaye
ta faki idon Alim saida ta bari ya sakankance ta zagaya ta bayansa tare da shako wuyansa ta
matse Kansa a kirjinsa wai so takeyi ta masa mugunta,shi kuwa Alim ji yayi ta tallafo
kansa,laushin na shanunta da yaji a kansa da wuyansa shi yasa ya wani lumshe sexy eye
dinsa,tare da tsotsar pink lips dinsa,Amana tunaninta zafi yaji sai kara kankame Wuyan Alim da
kansa a kirjinta takeyi, ta kai 20mins a haka sannan ta dago kansa sai taga Alim ma bacci ya
fara yi abinsa,zamewa tayi Wanda yayi sanadin budewar idon Alim yayi ja da gani baccine cike
a idonsa.

9pm Aabid yayi baccinsa Amana tayi wanka cikin kayan baccinta na lefe sai da ts zabo wata
a can kasan akwati wata yar riga fara kar iyakarta cinya me laushi,hannunta karami
dashi,turaren jikin da kawarta Rufaida ta bata shi ta shafa sama sama ta sa rigarta,ta kara fesa
wani turaren sannan ta kwanta, Tayi adduar baccinta ta fara bacci amma abin mamaki tunda tasa rigar takeji wani azababben
kaikayi na fitar hankali,har yan kuraje kana na suka fito mata,tun tana Susa har ta fara kuka
sosai.

Cikin dare Alim yaji kuka da ihun Amana,ta hanashi bacci, fitowa yayi da Sauri ya nufi
dakinta,a kasan tiles ya hangota tana ta shure shure da tirje tirje hade da soshe shoshen
jikinta,ga kuka kuma tare da ihu.
Hannunta ya kama ke lfy wai burinki kullum ki takurawa mutane,Idan kika dameni part din yan
aiki zaki koma.

Ba tare da ta bude ido ba ta fara Susa jikinta tana borin jini borin jini nakeyi, mikewa zaune tayi
tare da makale Alim ka Sosa min dan Allah, Alim dubawa bed yayi ya hango Aabid yana ta
bacci,daukan Amana yayi cak har bedroom dinsa ya kwantar da ita a bed dinsa, sannan ya fara
cirewa Amana kayan jikinta,sai ci gaba takeyi da soshe soshenta ba kakkautawa,ga kuka hade
da zullo duk ita kadai take ta faman yi.







AsmaBaffa

Godiya dubu gereku masoyana,ina ganin sakonni ta ko ina .
[6/30, 8:55 PM] 0mmer Farouk: ✳CIRANIN AMANA✳



85-90






By
AsmaBaffa





Tunda Amana ta shige blanket dinsa duk ya rude,ya Shiga wani hali,ya rasa dalilin da yasa
yake jin haka a tare da ita Wanda bai taba jin makamancinsa a wajen duk matan da Mum ta
aura masa ba,jinta yake a jininsa har bargonsa ganinta yake ita ta daban ce, a hankali Amana
ta yi magana Daddynmu pls ka fahimceni wlh kazafi sukayi min ban aikata hakan ba,kasan
halina kasan me zan iya aikatawa,muje schl din gobe ka tambaya kaji me ke tafiya,

Tunda Amana ta fara magana kamar tana masa rada a kunne gaba daya hankalinsa ya fara
susucewa,hankalinsa ya tashi,gashi sai kara matsowa jikinsa takeyi,
Hannunsa ta rike kaji Daddyn Aabid,wani xirrrrrrr Alim yaji nan take bari jikinsa ya fara sosai,
Amana ta zata ko zazzabi ne ya kama Alim,da sauri ta sakeshi Yaya Alim zazzabi ya
kamaka,Amana ita bata San kan komai ba ta dami Alim sai yasha maganin zazzabi,da kyar yaja
numfashinsa yace ba...zazzzab..bi..nakeyi ba, gashi jikinka yana rawa,kirjinsa ta taba ta ji temp
dinsa,ai da sauri Alim yace wayyo Allah shiiiiiiiii.....tsorata Amana tayi tace jikin ne sannu kaji ko
kashinka na kirjj ya goce ne?bari na hada ma tea fuskarta dauke da damuwa,
Yunkurawa tayi da niyyar tashi taji ya riketa gam tare da fadin ina zakije muyi baccinmu
kinji,Daddy to bari na kawo ma tea,no ki barshi kawai mu kwanta,to my Boy kar ya farka yaga
bana nan zaiyi kuka fadin Amana,ba abinda zai sameshi,kuma Aabid ai baya farkawa ko ya
farka bashi da tsoro kawai ki kwanta a nan yau, Amana ba haka ta so ba amma bata son jayayya dashi kawai sai ta kwanta

Kamar jira yakeyi jikinsa na rawa ya matso jikinta,Amana ta tsorata zuciyarta kawai bugawa
takeyi jikinta sai Mazarin tsoro yake,A hankali ya manneta a jikinsa ajiyar zuciya ya saki,tudun

mazaunanta na kan sandar girmansa kasancewar ta baya ya rungumota
Rigarta ya kama ya rada mata a kunne in cire miki wannan? Kai ta girgiza masa a'a bana
so,shuru yayi tare da fara shafa kafafunta zuwa cinyarta da tasa cinyar,wuyanta ya taba dai dai
kashinta tare da lasar kasan kunnenta,cikin sanyin murya yace wannan kashin wuyan naki
saura kadan ya cike ranar dana fara ganinki yafi haka,
Ita dai Amana duk a takure take,cike da tsoro tace ae yanzu ai kaga ina gidanka ina cin mai
kyau,inci kaji da yohourt,murmushinsa me tsada ya saki,yatsanta na tsakiya na hannun dama
ya sa abakinsa yana ta tsotsa Amana a zuciyarta tace kodai maye ne wannan?shi kuwa lasarta
ya fara tare da shafa wuyanta a hankali yace ina sarkarki ta rannan wata siririya tana miki
kyau,Amana tace ai bana kwana da sarka ko dankunne,gashinta yaci gaba da shafawa yana
kullum gashinki kamshi dame kike wankewa,Amana ta fara gajiya da wannan tambaya ta
Alim,A gajiye tace shampoo na,

Damammen cikinta ya shafa a kunne ya rada mata cikinki me kyau ko kina gym? Amana ta
gaji da tambaya cike da shagwabar da bata San ta iya ba ta furta wai kai Daddyn nan komai sai
ka tambaya dan Allah?

Hannunsa na a kan wajen wuyanta yana shafawa yayi kasa wajen kirjinta yana hadowa
yana shafo dukiyar fulaninta da suke a ciki,Amana wannan lokacin feeling wani abu ta fara
kamar dadi dadi,har wani lumshe ido takeyi idan ya shafo gefen na shanunta sai taji dama ya
shafosu duka, Ta rasa gane mene wannan ke damunta,shi kuwa malamin nata a yanzu wa wuce gefen na
shanunta amma baya kaiwa ciki,Amana a fili ta furta a'a ni wai lafiyata kuwa,Alim yayi nisa
tsabar santi sai yaji kamar Amana tace ni ayi lafiya,

Tnx dear yaci gaba
Sai wani mika takeyi tana kara mannuwa da jikin Alim,har nishi nishi takeyi kadan,Alim ne ya
juyota suna facing din juna tare da tambayar ko na cire miki rigar ga hadarine ma a garin kyafi
jin dadin bacci,Amana tana tsoro amma taji tana so ya Murzata ta Riga ta fara nisa itama,
Cike da kunya ta daga mishi kai kawai alamar ae,tana sunne kai tare da rufe idonta kam,
A hankali kamar me tafiyar tsutsa ya cire mata yar fingilar rigar baccinta,ba vest ba bra a
jikinta pant ne kawai,

Alim nan ya fara murtsika dukiyar fulaninta masu matukar kyau da laushi hadi da
sulbi,magana yaci gaba da yi suna da kyau abubuwan naki ga taushi ko na dan sha miki?da
kyar Amana ta iya furta a'a ni dai ban iya haka ba.

Haka ranar ma Alim ya murji Amana yanda yakeso da salon sa lips dinta kuwa kamar zai
cire mata su sosai sukayi jajir dasu,Hakan ma bai gaji ba dan Amana taga ya haukace mata ne
ta tsorata shi yasa ta fashe masa da kuka,har yanzu Amana ta hanasu bacci kuka takeyi kamar
yayi mata wani abu, Tun yana lallashi ya gaji yace ke ki rufemin baki kamar na yankaki in kika dameni zan yi

babban ma yanzu,sai kace kema bakya jin dadin kinfini jin dadin ma,dan mitsitsin bakin ta turo
cike da shagwaba Allah ni bana wani jin dadi,haka kikace ko? Ae din abinda dole kake takura
min cewar Amana,murmushi Alim ya saki zakiyi bayani zan kamaki,

Uhm naji idan ka kamani kar ka barni da rai ma Amana ta fadi tana fari da ido,dariya Alim yayi
sosai yace ok akwai ranar bayani,
Gashinsa ta fara cukwikuya masa tana yamutsashi Daddyn Aabid wai balarabe ne kai?
Shuru yayi mata,to wai kai ko dan India ne kuka dawo kasar nan?nan ma shuru yayi,tace
watakil ma bature ne kai,Aabid dina yafi kama da Bature,
Cikin Muryar bacci a hankali Alim yace ki daina fada min Daddy yarona dani zakina cemin
Daddy da girmanki yaushe na isa na haifi kamarki,
To dama ai dan Aabid ya koya sosai nake fada ma Daddy,amma haka kawai yaushe zan mai
da miji uba,
Daddy dafa da nazo gidan nan baka magana sanda muke haduwa a gari kuwa kafi kurma
kurmanta ya ,pls kiyi bacci Amana kin dameni,dama kina da surutu haka?
A'a banidashi dan kawai kayi hakuri akan an koreni daga schl ka nemo min wata naci gaba da
karatuna shi yasa fa nake ta ma surkulen surutuna,
Dariya Alim ya shigayi tare da fadin kin tonawa kanki asiri ai kuma,naji to kwanta kiyi bacci
gobe zamuje schl din ni dama nasan haka banza baza ki bar Aabid ki shigo blanket

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login