Showing 39001 words to 42000 words out of 105161 words
Chapter 14 - CIRANIN AMANA BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf
dina ba,
Wlh kamar ka sani nafi fa son Aabid akan ka,
Da haka bacci ya kwashesu makale da juna,da asuba sukayi Sallah suka sake komawa
bacci,Amana ta Riga tashi taje ta hada breakfast lafiyayye sannan ta shirya Aabid itama shirin
tayi cikin wata doguwar Riga readymade black me duwatsu Golden,yanzu ta fara sabawa da
kayan hausawa har acuci tayi tare da yafa gyale golden takalmi me tsini tasa Golden da Jakarta
same color,sai kamshi take zubawa ta fito rike da hannun Aabid ka rantse danta ne,
Sun fara cin abincinsu Kenan kamshin Alim yayi musu sallama,sanye yake cikin wata T-shirt
ruwan toka,sai wando pencil ruwan kasa,pcap dinsa ma ruwan toka haka ma takalminsa me
tsadar gaske same color,
Wata siririyar sarkar azurfa ta maza ce karama makale a wuyansa, ba karamin kyau yayi
baa,tunda ya fito Amana take kallonsa, ta kasa dauke idonta,
Agogon Gucci me tsadar gaske dake hannunsa ya kalla 7am dai dai,
Amana Ce ta kalli Aabid tare da zabga masa harara,Aabid Wanda ya Riga da yasan me
Momy Amana take nufi,da Sauri ya furta Daddy ina kwana,
Fuska sake Alim ya Amsa masa,bayan sun gama komai Amana ta mika masa kanta Daddy
daura min dankwali,ba tare da ya kalleta ba yace ban iya ba ki dage ki koya da kanki,pls Daddy
ka dankwalin ta rike a hannu tare da yafa gyalenta kawai tace muje,Amana kwas kwas take
tafiya da takalminta me tsini kamar zata fadi kasancewar bata saba da shi ba,suna compound
takalminta ya gurde saura kadan ta fadi Alim ya riko hannunta da karfi ta fada kirjinsa suna
shakar kamshin juna,Aabid har ya kai jikin mota,Wai wai Allah ya taimakeni da tuni naci kasa
fadin Amana,rankwashinta yayi a kai ai u r too stubborn,kara ta saki tare da kura masa ido
kasanfa da zafi Amana ta furta,ke da kike namiji mace me kamar maza kwari ne babu,to idan ni
namiji ce kenan kai dan gay ne tunda kana eh yane dani,
Karki kara dangantani da gay uban me nakeyi dake abinda dan Dane kawai nakeyi sai kuka
da kike damun mutum dashi,dariya Amana tayi ai Kaine Allah danma mijina na ne kai nake
kyaleka amma sai ka dinga sawa ina jin wani abu da ban taba sani ba,kuma ka dawo kamar
damisa na Neman nama ni wlh tsoro kake bani,dan dai kawai Baba yace nama biyayya
ne,kasan me Baba yace?girgiza mata kai Alim yayi alamar A'a.
Dariya ta karayi hmm waifa cewa yayi kar na sake na koma gidansa idan nayi yaji,kuma ko
an sakeni na nemi wani gidan ba nasa ba,jiba dan Allah mutum da gidansu,idan Mum dinka
watarana ta koreni dole na koma can ko?
Tunda take surutunta a compound Alim yake kallon Amana sama da kasa cike da shauki,ga
wani kyau da tayi masa,a hankali ya furta ki daina tunanin zata koreki,ai ni nake aurenki,ki
tabbatar duk abinda kika gani ko kika ji kin fada min,saboda a dau mataki,hannunta ya rike
hade da murzawa muje ko, Duk abinda su Alim keyi a compound Saude na kallonsu ta bangaren yan aiki.a fili Saude ta
furta kamar a kunnen Hajiya,cikin jerin motocin Alim sun kai goma suka shiga cikin schl din,sai
kallonsu akeyi har office din pc,.
PC jiki na rawa ya gaisa dasu Alim,takadar ya mikawa pc wacce ya kori Amana, cike da
izza ya furta yimin bayani kan wannan,
Jikin PC na mazari ya kwashe yanda sukayi da Mum ya fada masa, tunda Alim yaji Mum ce
ya cika da mamaki,kawai sai ya ce Aabid yaje class sannan yaja hannun Amana suka bar schl
din,wata makarantar Alim ya saka Amana suka bata ss2 sannan suka dawo gida,
Amana zaune a Palo ta zuba tagumi sai tunani takeyi kan me tayiwa surukarta ta tsaneta
haka,Alim ne ya fito sanye da short wando da singlet ya iske Amana zaune ta zuba
tagumi,karasawa wajenta yayi tare da janye hannayenta yan mata me ya faru,jiki ba kwari
Amana tace ba komai idonta ya ciko da kwalla,habarta Alim ya tallabo gashi kamar zakiyi kuka
meke damunki? Kuka ne ya kwace mata ta fada jikin Alim tare da kankameshi tana ta
kuka,tausayinta ya kama Alim ya shiga shafa gashinta yana dan jijjiga bayanta kamar
jaririya,sai da tayi me isarta sannan ta share hawayenta ta mike zaune,hada ido suka hada da
Alim sai kuwa Amana ta kyalkyale da dariya ta kara fadawa jikinsa ta boye fuskarta a kirjinsa,
Dago fuskarta yayi tare da kura mata ido wani sabon hawaye ya gani a fuskarta ya gangaro
kadan,a hankali Alim yace fada min lfy me ya faru?
Da kyar ta iya furta shike nan na kusa zama bazawara,Mum zata sa ka sakeni ni an lalata min
rayuwa ta na zama bazarawa,Alim ne ya kalleta to mene bayan ma ko rayuwar aure bamuyi
ba,idaan ma mun rabu wani zaki aura ki manta dani,idon Amana jajir tace to ai kuma shike nan
ni bazawara ce kuma sai dai na auri Tsoho me mata,
Murmushi Alim ya saki ai wasu matan sun fi son Tsohon ma,baki Amana ta tabe cike da
shagwaba tace taoho me ciki katoto ina zansa rumbun cikinsa,gashi da matarsa yafi son uwar
gidansa,ke da kike kyakyawa cewar Alim,kyan banza har wani kyaune dani,komai kyanka maza
su ina ruwansu,ci ma mutunci zasuyi wasu har da duka,ai kuwa wlh Daddy ko indai miji ya min
ba dai dai ba na masa warning yaki jiki to inba sai na fasa masa kai da tabarya,in samu in karya
masa wuya,matarsa ta zaneki ai cewar Alim,mikewa tsaye Amana tayi kut..ai kuwa wllh da sai
na cire mata hanci,kasan karfi na kuwa?
Alim ya girgiza kai taya zan sani tunda bamu taba dambe ba,to kaja bakinka ka tsuke
mutumina dan kar na gwada a kanka,dariya Alim yayi waye mutumin naki kai mana,yawwa dan
Allah dan yimin Sandar rake kaji Daddyn Aabid,mene kuma sandar rake? Alim ya tambaya,a
kafada zaka sabani kamar ka dauki jaririya kana zagawa sai kace Sandar rake sai nace Azo a
siya,oya tashi muyi ta janyo hannun Alim sai kawai ya mike tsaye,Amana ta zata karfinta ne ya
mikar da Alim tsaye ta kalleshi tana tsalle kamar zata buga ball ka gani ba ka gani ko ai na fada
ma karfi gareni if not taya zan iya mikar dakai tsaye.
Cak Alim ya saba ta a kafada cikin sigar shagwaba tace Daddy to kace sandar rake,Alim baiyi
magana ba da kyar ya iya furta ina zan kaiki?muje bedroom dina,har kan bed dinta Alim ya jefa
ta dakin yabi da kallo ko ina tsab tsab gwanin sha'awa kwanciya yayi kusa da ita cike da shauki
ya jawota jikinshi,a tsorace ta ja baya tana ya Alim muje sweeming pool,janshi tayi har pool ta
famjama cikin ruwa,tayi tayi ya shigo amma yaki,yana bakin wajen a zaune daga shi sai short,
AsmaBaffa
[6/30, 8:55 PM] 0mmer Farouk: ✳CIRANIN AMANA✳
90-95
By
AsmaBaffa
Amana ruwan ta fara Watso masa tana tsalle da ihu cikin ruwa tare da facaka,fitowa tayi
daga ita sai yar Riga karama ta manne a jikinta dukiyar fulaninta a ganinsu a rigar saboda ba
bra jikinta,wani dan guntun wando short ne a jikinta,
Alim ya shagala da kallon ta bai San sanda ya mike tsaye ba,tana zuwa ta zagaya ta
bayansa ta tura shi cikin ruwan,itama ta fada ciki yeeeeee na masa wayo na turashi ciki,cike da
murmushi ya jawota jikinsa a cikin ruwan,
Babu wani bata lokaci a cikin ruwan ya matso ta jikinta sosai tare da hade bakinsu waje daya
ya fara tsotsa hannayensa kan kirjinta yana murzasu,Amana yanzu kam abin kara gaba yakeyi
dan yanzu Alim ya murza jikinta yafi komai dadi a wajenta,
Gani takeyi baza ta iya rayuwa ba tare da Alim ba yanzu,ji take ya zame wani bangare na
jikinta,amma idan ta tuno da kudirin Mum sai hankalinta ya tashi,idonta a lumshe tana karbar
ruwan sakon da Alim ke watsa mata,bakinta kamar zai cinyeshi, itama ta shiga taimaka masa
tana mayar masa da martani cike da kunya,abin da Amana takeji ya kai karshe, saman kirjinta
Alim yake shafawa sosai
Hannunsa ta riko da kanta tana fitar da numfashi sama sama kallonta yake da sexy eye dinsa
wanda suka koma ja,kasa tayi da kanta sannan cike da kunan rai tace stop it,ka daina taba ni.
Amana bata gama gigicewa ba sai a karo na na farko da Alim yake mata wani irin salo da
ko a film bata da labarin irinsa,kafafunta sun Gaza tsaiwa ganin haka yasa Alim daukanta cak
suka fito daga ruwan,
Tunowa da Mum yasa Amana ta kwace jikinta ta koma dakinta da gudu ko kayan bata cire ba
ta kwanta a kasa tana ta faman fushi tana kumbura,shigowa yayi ya iske tana kunci,saman bed
ya zauna
Cike da nutsuwa ya furta nasan Abinda kike ma wannan fushin,kiyi hakuri ki daina muyi
magana sai musan ya za a bullowa Alamarin,haba jaruma duk juriyarki ki fara gazawa akan
abinda bai kai ya kawo ba,cikin kuka tace to to Mum dinka sawa zatayi ka sakeni fa,dama tace
so take taga na wulakanta a gidanka,ban san me nayi mata ba ta tsaneni,
Naji to mike ki zauna muyi magana,har kan bed suka zauna tare da kwantar da kanta a
kafadarsa kamar bazai ce komai ba a hankali yace me yasa kika zama marar juriya
yanzu,kinason zama dani?kai Amana ta daga ae sabo da Aabid dina bazan iya rabuwa dashi
ba,kallonta Alim yayi sai yaji haushin kalamanta wato ma sabo da Aabid baza ta iya rayuwa ba
shi ba,a fili yace sai sabo da Aabid ko? Kai ta daga masa yes, what of me?kai ai baka sona,taya
kika San hakan?bakinta ta turo to ka taba cewa kana sona ne? Kuma ma waye zai soni a haka
ni ba wata hadaddiya ba
Murmushi Alim ya saki tare da lakace mata hanci kinfi kowa haduwa ma kuwa kawai bakya
abunda ya dace mace tayi kinga da ace kinayin abuuwan mata da sai anyi mamaki,sai kin zama
star, to dan Allah ya zanyi na koya ni kasawa nakeyi ka taimaka ka koya min, hancinta me
matukar tsini ya ja kar ki maidani dan daudu mana ina namiji me na iya, Akwai dai wata mata da take koya irin wannan zan kaiki wajenta
Sannan zan canja miki schl amma a schl zaki dinga sa uniform saboda kar Mum tayi
bincike,zaki daina driving sai dai kije a taxi,zan hana ma'aikata shigowa part dina ke zaki dinga
yin komai sabo da kar Mum ta sa mana dan leken asiri,
Idan kinji door bell kar ki bude sai kin leka idan ba ni bane ko su kamal Frnd dina karki bude
sai kinsa katon hijab kin rufe kwalliyar jikinki sabo da tsaro,ki kiyaye sosai bazan boye miki ba
kiyi taka tsan tsan da Mum,nan Alim ya kwashe tarihinsa Dana gidansu da halayen Mum,da
kudirinta kan Amana ya fada mata komai kaf, Amana kam ta sha mamaki tana ganin family su ne kadai da matsala Ashe sauran mutane ma
akwai,kowa da tasu matsalar,shauki ne ya kwashi Amana ta kwashe irin iya halin rayuwarta
kadai ta fadawa Alim sai kuma sama sama da ta fada masa abin dariyar yan gidansu,
Amma duk wani halaye na iyayensu marasa kyau Dana yan uwanta bata fadawa Alim ba iya
na mutuncin ta fada masa saboda mace me fadar laifin iyayenta Dana yan uwanta a gaban miji
to tana zubarwa da kanta mutunci tana rage darajar iyayenta da danginta a idon miji,sai kaga
mijin yana wulakanta danginta da iyayenta saboda ta gama fadawa miji halayensu na banza,da
anyi abu sai mace ta kwashe ta fadawa miji
ko a cikin yan uwanki wacce kikafi yabon halayenta wajen miji zakiga a cikin danginki yafi
mutuntata..
Monday Amana ta fara zuwa schl a taxi,sai taje schl take sa uniform a office din PC dinsu
Ngozi,Aabid yasha kuka Daddynsu ya canjawa Momynsa schl,
Tuni Amana karatu yayi nisa sosai a new schl,
Gashi weekend tana zuwa gidan wata me gyaran jiki tana koya mata kula da miji,gyaran jiki
da duk wani abu da ya danganci mata,
Rufaida kawarta har ziyartar juna sukeyi
Sosai Amana ta fara canjawa yanzu ta fara abubuwan mata masu ji da Kansu,yayin da Alim
kullum take kara shiga zuciyarsa, Aabid ma yana samun tarbiyya Da kulawa sosai wajen
Amana.
Saude tuni ta kaiwa Mum Alim gulmar cewa Alim son Amana yakeyi sosai yanzu ya canja
mata schl ma,gashi Amana tayi kiba Da kyau,sosai Saude ta fadawa Mum karya da gaskiya,
Mum kuwa takaici kishi hassada da bakin ciki ya gama kamata,jira kawai takeyi Abban Alim yayi
tafiya zuwa wata kasar sanan ta fara cin uban Amana Amana an fara zama yan mata tuni yanzu kalar tafiyarta ta fara canjawa,ga girke girke ta
kara koya gyaran jiki da kula da miji,bangaren boko ma karatu yana ta tafiya haka islamiyya ba
a barta a baya ba.
Kamar kullum ta dawo daga makaranta a compound taci karo da Saude tana waya bata San
da wa Saude ke waya ba amma Saude Na ganin Amana ta kashe wayarta tana nuku
nuku,gaba daya Saude ta gigice.
Amana bata yi wata wata ba ta rike hannun Saude gam gam ta fisge wayar, call History ta
duba ta dauki number da akayi waya yanzu tasa a wayarta sannan ta danna kira still hannun
Saude rike Dana Amana,Amana tayi mata ruko tsauri,
Danna kiran number tayi a wayar Saude taji bugu daya matar ta daga,Muryar Mum Alim taji
tace Saude ina jinki kince har yanzu wannan yar iskar yarinyar tana zuwa schl ko?Amana tana ji
ta mannawa Saude kiran a kunne tare da cewa yi magana ko Na karyaki yanzu,Saude ta San
Halin Amana ba shiri tace Uhmmm...ahmm......Haji...ya ....zan....kiraki akwai matsala,
Kashe wayar Amana tayi ma'aikata suna kallonsu Amana taja Saude part din Alim tare da
jefata wani dakin ta danna key,sandar bishiya me kauri kamar kulkin yan sanda Amana ta
samu,tana sauri kafin Alim ya dawo ya hanata jibgar Saude,Ashe dama itace munafukarsu,
Shiga dakin tayi ta kulle daga ita sai Saude Amana ta canja kaya zuwa Dan short din wando
da T-shirt tayi kyau haka ta fara jibgar Saude ka rantse aikin Dan Sanda takeyi,
Saude kuruwar kuka kawai takeyi,amma Amana ba tausayi tana jibgar Saude tana fadin
maganin irinku kenan dattijan banza munafuka,bazan taba daga miki kafa ko in saurara miki ba
kika sani kuka,kika sa Mum ta sa aka min sharri aka koreni daga schl,zaki kashe min Aure ki
rabani da Mijina kisa Na zama bazawara,dama tuntuni ina sa ido akanki duk abinda kikeyi ina
kallonki,dama bari nayi sai na kamaki,kuma wlh a dakin nan zaki ta rayuwa ba fita ba shiga,baki
San wace Amana Suleiman Harka ba,wlh har hajiyan darajar Alim takeci da Baku isa kun ko da
nuna ni da yatsa ba.
Saida Amana tayiwa Saude jina jina sannan ta kwace wayar Saude ta kulleta a dakin gashi
window akwai ragar rodi ba dama mutum ya iya fita.
Amana Na fitowa Alim Na sallama,Oyoyo Daddynmu cewar Amana kamar yau ta fara
ganinsa tahowa Alim yayi da Niyyar rungume Amana amma da sauri ta ja baya tana dariya,Aiki
nayi fa ya Alim jikina maiko da zufa,
Bashi kika ci,ae jeka ina zuwa,kitchen ta shiga ta fara girke girkenta har ta gama ta shirya a
dining,Alim yunwa tasa ya ja kujera ya fara ci ba jira,Aabid ya dawo kamashi tayi ta wankeshi
tas ta shiryashi yaci abinci ya huta sannan ya wuce Islamiyya,
Wanka tayi sosai sannan ta shirya cikin wani riga da skert Na lace dark brown da milk,tayi
kyau matuka,sai kamshi takeyi taci kwalliya lips yasha janbaki red,
Room din Alim ta shiga da sallama,dankwalinta a hannu,
Yana zaune a sofa Amana ta karasa kusa da Alim ta wani turo mazaunanta saitin fuskarsa
sannan ta zauna a cinyarsa, wai su Amana anwaye za a nunawa Alim bariki,sosai ta bawa Alim
dariya,
Ido daya ya kanne tare da dage mata gira daya yana cije lips,jikinsa ne ya fara rawa idonsa
ya koma ja harda hawaye kamar kwalla ta taru ciki,
Da sauri Amana ta daga cinyar Alim tana kallonsa lfy kake kuwa zazzabi ne ya dawo,shuru
Alim yayi tace Kuka zakayi? Wai mene ke damunka? cikin sigar rada Alim ya jawo Amana ta
kwanta a kirjinsa yana shakar kamshinta itama haka sannan ya furta kece matsalar,
Tana saman kirjinsa ta dago da