Showing 48001 words to 51000 words out of 105161 words
Chapter 17 - CIRANIN AMANA BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf
daga bacci haka kawai,kunnen Amana ya
toshe da tafukan hannunsa dan kar ma ta farka,spare key Mum ta dakko ta zura rashin sa'ar
daya Alim daya manta ya zare key din ya ajiye saman wardrobe, haka Mum ta dinga gwada
spares keys har ta bude kofar su Alim,banko kofar tayi,tana zuwa ta daga tsawa Alim.....shuru
Alim yayi ya kama baccin karya,kasa hakuri Mum tayi cike da bala'i ta yaye musu blanket tab
babbar magana saura kadan blanket ya sauke kasa cikin zafin nama Alim ya rike bargon kam
tare da cukwikuyeshi a jikinsu iya cikinsu zuwa saman kirjinsu ne kawai ya bayyana,dole taga
kirjin Amana,
Da badan Alim ya rike ba da tuni ta gansu tsirara,bakin ciki ne ya kama Alim takaici ya
addabeshi,amma ko kunyarta baiji ba saboda Mum tana ta zubar da darajarta,
Lullube jikinsu yayi sosai amma Mum ko a jikinta tace ubanme kakeyi har yanzu baka je
masallaci ba,ka wani kwanta ka tashi ka shirya lokacin office ya kusa,
Shuru Alim ya mata,tace wlh zan kwada ma mari Alim,ubanme kakeyi ka like a gindin mace
zaka watsar da aikinka,ka tashi ka fito wlh ko Na sa kayi abinda baka so,
To kije zan tashi ai cewar Alim kuma kin San time din Dana ke zuwa office Mum amma
yanzufa akayi sallar asuba,ae ka fito Na gayamaka wlh aikin banza aikin wofi,ni zaku mayar yar
iska Mum ta fadi tana kumfar baki tare da ficewa,minti biyar ta kara dawowa ya Na jika shuru
ne?kazo Na baka abinci ka tafi, wanka zan shiga cewar Alim,uwarka kakeyi a kan gadon wai, Amana tana jinsu tace pls tashi kaje kar ka jawo tayi fushi dakai,Fushin iyaye bala'i ne ga
dansu,jeka kayi wankan a room dinta,banaso wani abu ya sameka sanadiyyar sabawa
iyaye,idan ya shafeka ya shafeni Na shiga masifa nima,
Baki da lafiya fa wa zai kula da ke,jeka pls zan kula da kaina ga sister tana nan fa ka San
halin Badriyya dole zata min komai kana da wakiliya jeka,duk maganar nan da Amana takeyi
idonta a rufe yake tana cijje lips,
Kiss ya Manna mata a saman lips sannan ya dan shafa boobs dinta sannan ya fito daga cikin
bargon rigar bacci da pant ya dakko a akwatin Amana ya sa mata sannan ya fita.
Yana fita ya ga Mum manne jikin kofarsu tana musu labe yaji haushi sosai ransa bace ya fito
ya wuceta ya haura sama dakinta,Dadi Mum ta kama ji tana murmushi tabi bayan Alim yauma a
gabanta Alim ya shirya ta mika masa wani sabon dinkin shadda me tsadar gaske fara kal,dinkin
fitted ne yayi kyau sosai sai shekin amarci yake, Yana so ya koma wajen Amana amma Mum abinci ta bashi yaci ta rakashi har Mota sai da
taga motocin Alim sun bar gidan sannan ta dawo ta shirya Itama ta fita unguwa ko ina zata je
oho masu aiki ta fadawa sai dare zata dawo,
Badriyya ce ta fito tasha kwalliya kayan Amana tasa doguwar Riga baka readymade, a
dining ta zauna tana kwalawa masu girkin gidan abinci,abinci taci kalar da takeso tare da
tambaya ina Mum,lbr yan aiki suka bata ta fita sai dare,
Alim ne ya shigo da sauri domin yaji Mum tace zata fita sai dare zata dawo Ashe bai tafi office
ba labewa yayi a hanya yana ganin tafiyarta ya umarci securities dinsa suka dawo gida,
Badriyya ya iske a dining ta gama cin abinci kenan da sauri taje wajensa badai a gidanka ka
kwana ba?adduoi ya fara zabgawa Badriyya da bata gane kan zancen ba,tace ya Alim kaga
kyan da ka kara kuwa,murmushi ya saki yace baza ki gane ba kanwata, ko dai kwallo cikin
raga?Badriyya ta tambaya,Alim yace ai sis penalty Na samu masu kyau,Allah sarki Amana ta
tsufa amma shine kaki kirana nayi mata wanka,
Dariya Alim yayi yaushe zan barki kiga sirrina wajen danake buga kwallo,kinsan ma Anty ba
barinki zatayi ba,ni ba Antyna bace kawata ce she is my frnds,ok muje kiyi mata wankan to,har
daki suka shiga da Alim,Amana bacci takeyi da kyar tayi sallah ta koma bacci,
Badriya tsalle tayi ta fada bed din ta matso wata babbar kalma da ta iya a turanci tace
felicitation (congratulation) Amana sannu,farkawa Amana tayi idonta ya kawo kwalla,da Sauri
Alim yaje ya rungume Abarsa yana lallashinta,kukan ta fara sosai,shewa Badriyya tayi tace
ahayye ayyiriri wannan kukan Alkhairi ne,bama son shagwaba idan zaki tashi ki tashi
malama,rada Badriyya tayiwa Amana a kunne today ma in the middle night zamu jefa
kwallonmu .
Kuka Amana tasa cike da shagwaba Murya kasa kasa tace ya Alim ka ganta ko,sis Zamu
zaneki kina takura mana fa,Amana tana jikin Alim suna kan gadon Har Badriyya,kara rada mata
Badriyya tayi zamu ganki da tirtsi bulli cikinki katoto wullu,amai shaaa,tofar da yawu,Amana
idan kin isa tashi ki Bini da gudu yanzu Na gani ko ki zaneni idan kin isa,
Kuka Amana ta kara saki Daddy kajita ko,kyaleta zanyi maganinta cewar Alim,Badriyya ce ta
kara kama kunnen Amana tana mata rada ya dagargaza wajen ko?
Rankwashi Alim ya zubawa Badriyya tashi ki tafi marar kunya,kije Huzaifa yanzu zaizo daga
kano ki koma Palo ki tarbeshi kafin nayiwa mine wanka.
Ya Alim wai Huzaifan nan kyakyawa da kukaje dashi gidanmu a kauye?yes shi Wanda kuke
ta surutu tare cousin dina me, Ok to bari naje palon.
Wanka Alim yayiwa Amana ya shiryata har kwalliya shi yayi mata, simple doguwar riga ya sa
mata,suna kamshi,abinci ya bata a baki tana ci tana goge kwalla,
Magani ya bata tasha ya ja hannunta suka dawo Palo,har Yau Huzaifa baai karaso
ba,Badriyya ta gaji ta koma dakinta ta kwanta.
Badriyya akwai barkwanci da surutu ga tsokana,Amma akwai sanin ya kamata,gata da son
yan uwanta,ga hangen nesa,itama fara ce kawai haske Amana zata fita,kuma da kyanta bata
da makusa ko kadan,
Huzaifa ne ya shigo da sallama,Amana tana kwance jikin Alim dake karanta jarida,hannu ya
mikawa Huzaifa suka gaisa,malam tun dazu muke jiranka ka shanyamu,wlh flight ne suka kara
mana time kafin mu tashi,driver Alim ne ya kaiwa Huzaifa akwatinsa dakin Alim Na da,
Amana ta gaishe da Huzaifa yana tsokanarta Amarya yane kalau kike kuwa? Lafiyanta kalau
shagwaba ce ta motsa yau cewar Alim,
Badriyya Alim ya kwalawa kira sweet sis,shuru ba amsa,Darling sis?shuru nama, Hadin
Alkhairi? Badriyya tanaji ance hadin Alkhiri tasan da ita ake,fitowa tayi a nutse,dariya Huzaifa
yayi au Ashe ma kawata ce a gidan naku,kallonsa Badriyya tayi tace dan duniya dan duniya
hayakin wiwi ko hakayin Benson ne? Ai Na daina kulaki baki da kirki ko kira babu,wai ace yarinyar nan har number ta na baki fa
amma hmmm,
Murmushi Badriyya tayi tare da cewa kai dai bari ya Huzaifa labari sai an zauna,bari tukin
tumbinka ya dauka,kice akwai labari?of course ta fada tana wal wali da ido,dariya Huzaifa yayi
yan mata bakya sanya tace ai mune on top in bamu tafiya bata ja.
AsmaBaffa
✳CIRANIN AMANA✳
115-120
By
AsmaBaffa
Gaba dayansu hira sukeyi a palon banda Amana dake lafke a jikin Alim tana ta wasa da
Dan gemunsa kadan tare da tura yatsanta Na tsakiya a bakinsa,aikin dake jikin shaddarsa a
kirjinsa ta koma yin wasa dashi,Huzaifa da Badriyya ne suka kalli juna suna kafta ido tare da
gulmar Amana, Alim yana kallonsu yace munafiki dai baiji dadin halinsa ba,dariya sukayi gaba daya,daukan
Amana yayi yace kuci kanku mu munyi room,
Room Alim ya koma suka kwanta da Amana sai take taken Neman kari yakeyi,a sanyaye
Amana tace kawai ka dakko wuka ka yankani ka huta da wannan azabar da kake shirin
karamin,kyaleta Alim yayi to Na hakura amma ki daina jagwalgwalani tun dazu kike tabe tabe a
jikina, Huzaifa wanka yayi suka yi lunch yasa Badriyya ta shirya,key din mota ya karba suka bar
gidan yawo suka tafi,
Amana da oganta suna Bed yaki bari ma ta motsa ko nan da can,Aabid ne ya dawo daga
schl yar aiki ce ta shiryashi sannan yayi knocking kofar Amana,Alim ne ya bude kofar daga shi
sai short Daddy ina Momy? Tana bacci my son jeka kaci abincinka ka huta ka wuce Islamiyya,
shagwaba Aabid ya fara shi Momy Ce zata bashi abincin da kanta,zan mareka Aabid ka iya ci
da kanka fa get lost baza ta fito ba,
Cikin fushi Aabid ya nufi dining,Alim ya rufe kofa harda sa key a kofar,Amana tana daga
kwance ta fara masifa wlh ka daina korar min da,ina jinka fa ya zaka takurawa my son,
Barko ya rufa musu tare da manneta a jikinsa zo nan kiji,Romancing dinta ya shigayi sosai
har sai da ya samu nutsuwa,
Sai yamma lis sannan su Huzaifa suka dawo,
Mum ce tare da gungun yan daba ita da Aminiyarta tana basu address gidan da zasuje suyi
mata aiki ko su Amana zata sa a kashe mata Oho,
Huzaifa ne kwance saman gado sai tunanin Badriyya Frnd dinsa yake,ya rasa inda zai sa
kansa sai gizo take masa a idonsa,ya kasa zaune ya kasa tsaye,har jira yakeyi gari ya waye ya
samu ya fadawa Badriyya abinda ke ransa,
Mum ta dawo gida cikin dare,12:30 Na dare ta fito ta fara bugun kofar su Amana,wannan
time din Huzaifa da Badriyya ne suka fito,Huzaifa ne yace Mum Ashe kece ma,tsaki ta ja tare
da gallawa Huzaifa Harara saboda dangin mijinta ne,ita kuwa Mum babu Wanda ta tsana a
duniya irin dangin Mijinta,bata kaunarsu, Alim ne ya fito sanye da jalabiya,batayi magana ba kawai ta fesawa Alim Kyakyawan mari
tace wuce ka tafi gidanka,wannan tsinaniyar yarinyar ce tasa kabar gidanka ka dawo nan ka
tare,
Alim dafe da kunci Amana ta fito a fusace ta kama lailayawa Alim kumatu tana hura masa da
bakinta,
Babyna kayi hakuri komai lokacine,rayuwace kaddararka ce kaji zo ka tafi kaji,
Kan uwarki ce kaddara,ubanki da uwarki ce kaddarar,Annamimiya karuwa tsinanniya
tambadaddiya wlh ki bani 2 days sai kinji a jikinki,zakiga yanda zan miki,an fada miki kaunarki
nakeyi to ban taba kaunarki ba aura miki Alim nayi domin naga kin wulakanta a duniya,kin koma
Bazawara kin lalace shegiya jaraba,kaya,ja'iba,kwarababbiya,makira,talakawa matsiyata da
ubanki kwarto me Neman mata da Matan aure,yayan zina,yayan mazinata shegu marasa
asali,saura kadan Ku fara ganin hukuncina.
Badriyya ce tace ko a jikinmu kanki akeji,Kai Alim koma ciki kaida Anty Amana Body no be
rock,body no be tree and Body no be firewood kuje Ku Dora daga inda kuka tsaya i will Handle
the case cewar Badriyya,
Alim kuwa juyawa yayi fuska ba rahma zai shiga dakin Amana,Mum tace idan ka taka daga
nan Allah ya isa Alim ban yafe ma ba,nono Na daka sha ban yafema ba shashasha shanyayye,
Daga Alim har Amana hawayene ya fara kwarara a idonsu,Alim har kasa yakai yana rokon
Mum,Mum tace ai tsinuwar bata fara aiki ba tukun sai kaki yin abinda na saka,yanzu Na yafema
son bazan taba tsine ma ba,amma idan kana son farin cikina to a wannan satin wlh wlh kaji Na
rantse Qurani izu sittin idan baka saki Amana ba to sai Na tsine maka kabi duniya Mum tana
kumfar baki tare da kafe ido.
Badriyya da Huzaifa sunyi suman tsaye yayinda Amana kukan da take ya tsaya cak idonta
ya bushe,tsawa Mum ta dakawa Alim ka tafi gidanka kar Na kara ganinka a gidan nan saida
takadar wannan tsinanniyar ta nuna Amana.
Ba tare da ya furta ko ehemba ya ja hannun Huzaifa zo mu tafi gidana kawai,Badriyya Alim
ya kalla yace kin San komai sis handle the case pls kiyi komai daya dace,Amana ya kalla
idonsa jajir kamar zai sa kuka ido ya kaftawa Amana never mind nothing wl.....
Mum tace nothing din kutmar ubanka Alim fice ka bani waje stupid kidahumi me kwakwalwar
kifi,akwati huzaifa ya dakko tare da mannawa Badriyya kiss a goshi princess sai gobe,shekeke
Mum ta kalli Badriyya da Huzaifa tace haka aka iya,nan akafi karfi inba kazanta ba ubanwa zai
tsotsi fatar mutum ko bakinsa shedanunun kutmar uwa kawai,tuni su Alim sunyi gaba,dariyya
Badriyya tayi sosai ta kalli Mum tace hhhhhh Ashe dama yar kauyece ko kiss bakyayi kidahuma
lallai Abba yayi kokari Ashe kawai lafkewa kikeyi a bed,rabone kawai ya rantse kika haifi
yara,shi yasa Ashe kasurgumar jahilace ke sai yau Allah ya tona ki,
Amana ce ta damko Mum yayinda Badriyya ta fada toilet ta cika baho da ruwa ta fito Mum
sai wutsil wutsil takeyi tana dura zaki iri iri na banza.
Amana ce ta daga kafafun Mum tayi tsaiwar wata kanta suka dilmiyya a ruwan yayin da
Badriyya ta hau jibgar Mum ba ji ba gani,Amana kuma tana danna kan Mum a ruwa tana
zarowa, Mum ihu da kuruwa takeyi tana Neman agaji,
Badriyya tace sai kin janye kudirin Sakin da zakisa danki yi,dan kankanin lokaci Mum ta fita
daga hayyacinta amma duk da haka cewa tayi wlh sai Dana ya sakeki saki uku ma shegiya,
Shocking stick Amana ta dakko Na Badriyya,suka kwantar da Mum suna jibgarta suna
danna mata shocking ,wuka Badriyya ta dakko tana sheki da kyalli ta dora mata a wuya,ta nuna
Mum tare da mika mata waya tace kira danki Alim wlh kice kin janye kudirinki Na saki,wlh idan
kuma kikace munyi miki Wani abu wlh Ethiopia ma sai sunji labari,Amana tace matsiyaciyar uwa
me suffar kwadin ruwa
Tsorata Mum tayi taga su Amanafa ba Imani garesu ba,ba shiri ta kira Alim,bugu daya ya
daga tace kaci sa'a Na janye kudirin saki,Badriyya ce ta kwandala mata torchlight a kanta,kara
ta saki Alim ta waya yace lafiya Mum?Mum tace no bigewa nayi kuma Na baka izini kullum kazo
kaga matarka sau daya a rana,ai Alim sujjada yayiwa Allah yana ta zubawa Mum godiya
sannan ya kashe wayarsa,
Labari ya bawa Huzaifa sukayi ta Murna,Amana ce ta cisgi gashin Mum tace ba sau daya a
rana zaizo ganina ba sai yanda ya ga dama,
Badriyyace tace haba Amana kefa muguntarki tayi yawa bakisan ayi abun hankali ba,au dan
uwarki nice marar hankalin?to da mece? Sabo da Allah ta hakura ta janye kudirinta sai kice sai
an kara ni wlh bana son haka,
Sai Na daina tayaki fadan ma,au to ni Na kawoki shashasha marar kunya marar
tarbiyya,yawwa bakuwarmu Mum tacewa Badriyya,kafa Badriyya tasa ta Make bakin Mum tare
da cewa fadan yan Uwane....ohhhh Mum ta kwalla kururuwa.
Ai wlh Na Fiki tarbiyya cewar Badriyya ta fadawa Amana,zan tattakaki ni mate dinkice?Amana
ta fada tare da fara masgar Badriyya,Badriyya da bakar zuciya tsalle tayi itama suka kaure
Suna ta Chinese tare da tattake Mum da kafafunsu garin kokawa,Amana tace dan kinga ina
kyaleki,Badriyya tana haki tace ni amfada miki kyaleki zanyi,
Mum tana ganin haka ta sulale ta tsere dakinta harda sa key tana yanzu idan rashin
Imaninsu ya juyo zuwa zasuyi su karasani,shegu sai karfin tsiya kamar samudawa.
Amana ana ta kokawa har taji ciwo a kafa jini Na fita,Badriyya kuwa lebe ya fashe sosai
harda goshinta,rashin sa'a akayi Amana ta bige saitin gabanta da jikin sink na ruwa da ake
Brush da wanke hannu,
Faduwa tayi ta kama kuka a kasa tana kuka tare da dafe wajen domin an mata famu sosai,
Badriyya Na gefe tana haki tausayin Amana ne ya lullubeta wajenta ta tsugunna tana ta
lallashinta,sannan ta cire mata doguwar rigar dake jikinta, Amana daga ita sai bra da pant,
Ruwan zafi Badriyya ta Tara cikin baho me zafi rau ta zuba gishiri,pant ta kama zata cirewa
Amana,Amana ta bige hannunta cike da shagwaba tace Allah sai na fadawa Mijina,Dariya
Badriyya tayi tace inye kaga masu miji, wlh Amana kin iya shagwaba dole Alim ya manne miki.
Allah gasaki zanyi zan rufe idona wlh trust me Badriyya ta furta tana cirewa Amana Pant tare
da rufe idonta kam tana baki da kamata Amana nice taki babu yanda zakiyi kuma nasan baza ki
iya wanka da kanki ba tunda kinyi famu,
Idon Badriyya a rufe ta cirewa Amana kaya ta tsomata a ruwan zafi tare da dannata a ciki ta
bude kafafunta,ihu Amana takeyi amma Badriyya ta kafa ta tsare tace dama nasan wlh yanda
Ya Alim ke kaunarki bazai taba yi miki gashi me kyau ba gwara da Allah ya kawoni lagos.
Amana tana ihun zafi tace zan mareki,dariya Badriyya tayi kimin shuru ko yanzu na jibgeki
kar ki jawo na kara famu,