Showing 96001 words to 99000 words out of 105161 words

Chapter 33 - CIRANIN AMANA BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf

Advertisement

22 Mar 2025

13920


duk sun kare sai kace to ka manta,
Alim sai da ya gama taunewa da tsotse zakin ya dora chewgum din a harshensa tare da miko
mata harshen ungo to karbi abinki,
Miko bakin tayi kuwa kamar tsintsaye ta karbo ta kama ci ta kara hade bakinsu ta maida
masa chewgum dinsa, murmushi tayi tace yawwa yi min taunar yan gayu,Alim kuwa ya gyara ya
fara taunawa da kyar yana yanga harda yin kwai kalar na yan gayu kamar wata mace,Amana
kuwa tana dariya tace to ayi na yan kauye Alim ya koma cakal cakal yana tauna
chewgum,Amana tace na karuwai fa? Ya koma kas kas kas yana taunawa,Amana tace wink
me,ya juyo side to side din idonsa yana kashe daya tare da mintsinawa,
Yanda yake yi abin dariya Amana sai dariya takeyi.

Magrib nayi ya zura jallabiya sukayi Sallah,suna idarwa ya zare kayan ya daura towel
dinsa,Amana tace ikon Allah muje to muci abinci,nan ma ya kama shagwaba sai da bashi da
kanta,dama dazu kasa ci yayi da kansa,suna gamawa

Daukanta yayi har kan Bed ya kwanta a jikinta tare da rada mata wannan ne dalilin zama da
towel kinga ba sai na sha wahalar cire kaya ba,

Kissing dinta ya fara hannunta ta dago a hankali tare da sakaloshi ta wuyan Alim suna ta
kissing din juna,daga nan ya zare mata kaya ya fara wasa da sassan jikinta sun fita a
tunaninsu,wayar Alim ta shiga kara tsayawa yayi da niyyar jawo wayar tasa, Amana ta jawoshi
tare da makalkaleshi sannan ta furta wannan lokacinane fa,Alim kuwa yanda tayi maganar shi
ya kara rikitashi ya fasa daukan waya,suka ci gaba da farantawa juna rai,
Waya dai tana ta kara basu san ma me takeyi ba sunyi nisa,

Bikin Asiya saura 2 days lokacin Mum tazo,da wuri Alim yasa driver ya daukota,gaskiya ko
waye ya kalli Mum sai ya tausaya mata,ta kwanjale dama kuma ba wata kiba ce da ita ba,.
Ta fige sosai,Alim har kwalla ya goge da yaga Mum,Amana ma ta tausaya mata,ta tarbeta
cikin mutunci,Mum kuwa anyi laushi kamar yarta haka ta dauki Amana,

Amana tana kusa da ita Mum tana basu hakuri ita da Alim,Amana tace mune zamu baki
hakuri Mum munyi miki laifi ni da kanwata ki yafe mana,Mum tace haba a daina tuna baya ai
laifina ne ba matsala,Alim dai bai san kan zancen ba, sai abinda Mum ke so Amana take
mata,haka su Nura ma duk Kullum sai sunzo gaisheta,k ullum Mum asa albarka take da Kukan
rashin Aabid ta sularta,ana haka har aka fara bikin Asiya,
Amana anci kwalliyar dinner party,Alim ya shigo yace ba wani dinner da zakije fa,Amana ta
fara kuka taje wajen Mum dake shiri ta fada mata,Mum tace rabu dashi tare zamu tafi daga
dinner ma kije can cikin yan mata Asha biki dake idan an gama kya dawo.

Alim yana wajen dinner sai yaga Amana da Mum sunzo,da sauri yaje wajensu yace wa yace
kizo so kike Maza suyi ta kallonki jiba da Allah gyalen ma rikeshi kikayi,cike da shagwaba
Amana tace kai kuma fa ai kallon matan kakeyi kuma Mum ce tace nazo,Mum tace ke muje ki
rabu dashi,haka aka gama Dinner,Amana ta zirare tabi motar su Badriyya suka tafi cikin kawaye
can gidan Abban Alim suna ta shagali da yan mata tare da yan Uwa,

Alim ya koma gida ba Amana ba labarinta har 2 na tsakar dare,dakin Mum ya shiga,Mum
tana bacci yace Mum wai ina Honey,Mum tace tana jikin bishiya tana sakar zuma.
Babyfa nake nufi Mum tace tana bayan Uwarta,
Alim yace Mum Matata fa nake nufi kin kaita wajen dinner to tana ina,Mum tace ka kiyayeni
kai kadai ne me mata wai ka hana yarinya sakewa a cikin kawaye,tana can wajen su Asiya,a
ransa yace wai Mum ce zata nuna tafi son Amana a kaina,ikon Allah kenan,watarana me Sonka
shine makiyinka,makiyinka ya koma me Sonka.
Alim takaici ya lullubeshi da haushin Amana,fita yayi kawai yawa mota key wurin 2:30 na
dare,su Asiya Amarya suna bacci wayarta tayi kara,da kyar ta daga, fada ya fara ki turo min
Matata ina waje kice wlh ta fito mu tafi,ta wani kashe waya,

Asiya tace haba yaya da daren nan kuma Mum ce tace ta zauna sai an gama biki,what zan
Mareki wlh ki turo min ita yanzu cewar Alim kamar zai tashi sama,

Asiya tace jaraba ta mike ta Isa dakin da Amana suke kwance tare da Sakeena da Badriyya,
Duka ta bugawa Amana a baya tashi ki tafi mijinki yana kofar gida zai tashi gari akan zaki
kwana,kin San Bai yarda ba kika zo? Tsakaninmu da gidan naku ai ba nisa gaskiya ya hanani
bacci da masifa cewar Asiya Amarya.

Amana da bacci a idonta tace rabu dashi ni Bazan je ba,Sakeena tace Anty ki tashi
kawai,Badriyya ma ta mike tace kin san dai mazan nan akwai son kai kar yayi fushi ki tafi, ni da
Huzaifa ne da tuni na tafi,
To a tsohon daren nan fadin Amana ....wayar Asiyace ta kara daukan ruri Alim ne
again,Amana tace ita kam sai gobe zata koma,
Minti 5 saiga Alim ya shigo har cikin gidan Asiya ya gani ta fito zata koma dakinta yace tana
wanne room?tace tana wannan room din,ai kuwa fuu ya bubbuga kofar,Amana ta zata yan biki
ne ta bude ya figota waje da karfi,Amana ta zille tana hakki tace sai gobe fa zan dawo,kizo nan

nace miki ko,Amana tace naki din,zagayowa yayi ta jikin kujera zai kamata,ta gudu jikin dayar
kujerar,ya kara biyota,
Suka fara zagaye kujerun palon,ko wanne dake gidan nan yan biki kasa bacci sukayi suka
tashi zaune Sabo da yanda ake ta guje guje da ture ture a palon wasu ma sun zata aljanune
suka kara buya a room,

Alim ya kama Amana da kyar duk haki sukeyi,ya safa ta a kafada, kara bubbuga kofar room
din da Amana ta fito yayi, Badriyya ta leko tana dariya,yace Sis miko min hand bag dinta da
komai da tazo dasu,Ai kuwa Badrriya ta miko masa ya rike gyalen da Hand Bag suka bar gidan
yasata a mota har gidansu yana masifa.
Suna zuwa ya kaita har Bedroom sannan yace nayi niyyar kyaleki kije Amma ni zaki raina ki
tafi ba tare da Umarnina ba kan Mum tace kije,kin ma rainani ko? Shi yasa naje na dawo dake
ta karfi naga kuma ta tsiya,ya karasa yana hucin masifa.

Amana taga ransa ya baci sosai tace to kayi hakuri shike nan ta juya ta kwanta shima haka
can dai ya matsa jikinta tare da manneta tsam a jikinsa,Amana tana kwance ta kifa cikinta ta
dago gwiwar hannunta tawa Alim elbow daya,da sauri ya matsa tare da rike wajen
kirjinsa,harda Elbow ma akan kina Jin haushi na,Amana dai bata ce komai ba,taci gaba da
kwanciyar ta,bai hakura ba ya kara daura hannunsa a saman bayanta,ba bata lokaci ta jawo
hannun ta cikinta tare da ganya masa cizo,ba shiri ya dauke hannunsa,
Jira yayi aka dan dauki lokaci tunaninsa tayi bacci ya koma ya kara rugunmeta,kafarta ta
buga masa a kansa kamar me magagin bacci,
Ba shiri Alim ya koma karshen bed ya kwanta yana murmushi a ransa yace masifaffiya akan
na hanata kwana gidan biki,

Washe gari da safe Mum ta fara salati ganin Amana tana jera abinci a dining,amma bata ce
komai ba har Amana ta duka ta gaisheta, Alim ya fito sanye cikin tsadajjiyar shadda kamar a
saceshi sai kamshi yakeyi yana ta kallon Amana yanda take cika tana batsewa shi kuwa dariyar
mugunta yake mata kasa kasa, tana kallonsa ta kara cika fam.
Mum kuwa abincinta ta Eba ta koma room dinta,Alim yana ganin ba Mum yace shirya na kaiki
masifaffiya karki cinyeni akan biki,Amana cikin fushi tace bana so kuyi bukinku bazan je ba ka
daina nuna mun ba yan Uwa na bane akan naje bikin gidanku duk duniya sai ta sani ka je ka
daukoni cikin talatainin dare.
Alim yana kallonta har ta gama masifarta yace tooo Allah ya baki hakuri ni ba fada nake nema
ba,shirya mu tafi,yatsina fuska Amana tayi Alim yace kinga kyan da kike min kuwa idan kina
yatsina fuskar nan taki me kyau,
Fuska Amana ta hade tare da fashewa da kuka, wai tunda Alim yace tana kyau da yatsina
fuska,shine ta koma kuka,Alim yace kaiiiii kinga kyan da kukan nan,ai ban San haka kike kyau
da kuka ba kullum zaki dinga yi min?
Amana najin haka ta kama dariya,Alim yace kash kin cuceni mene zakiyi dariya ni nafi son

kukan kinfi kyau dan yi min,ai Amana sai ta dinga murmushi me kyau wai dan kar Alim yaji dadi
yaganta tayi kyau.

Alim baiji dadi ba ganin Amanansa na fushi dashi sai yayi dana Sanin daukota jiya,suna
gama break yace je ki shirya mu tafi Amana ta makale kafada,bata rai yayi ban son musu jeki
shirya na kaiki,
Amana da sauri taje ta shirya ta fito suka tafi,suna zuwa zata fita Alim ya riketa ki tsaya muyi
Sallama mana,shuru tayi tana kallonsa,kiss ya manna mata a goshi tare da tambaya anan zaki
kwana? Amana tace eh,kiyi hakuri kinji nazo da dare na daukeki kinji? Make kafada Amana tayi
wai ita kwana zatayi,kin San bana iya kwana ba ke,kunkuni Amana ta kama masa cike da
shagwaba,ni bana gane wannen kunkunin naki wa ya sani ko zagina kikeyi,kallonsa Amana
take baki bude cikin shagwaba tace ya zanyi na zageka,naji to dan Allah nazo na daukeki? Alim
ya fada cikin shagwaba tare da yin kalar tausayi,
Amana tace a'a ni gaskiya kwana nake so,
Alim ya kara magana nine fa Babynki ni din? Amana ta make kafada,kwafa yayi tare da cewa
to fita ki tafi sai da safe,Amana ta fice,Dear Alim ya kira ta har zata shige gidan ta juyo daga
nesa yace nine fa? Amana ta kama sheshekar kuka,ajiyar zuciya ya sauke yace to jeki jeki
daina kuka,nine?ta daga kai wai eh,yace to bazan dawo na daukeki ba sai gobe jeki...yana
kallonta ta shige gidan.

Alim kuwa driver ya tura airport ya dauko su Umman Amana da kishiyoyinta dasu Hamza
harda zaliha da Salma.

Direct gidan Abba aka wuce dasu nan su Amana suka dinga murna aka basu masauki,sunci
sun Sha sun huta sannan aka kaisu wajen Abba suka gaisa cikin girmamawa,su Nura da
sauran dangi duk sun gaisa an San juna,
Mum ma gidan ta taho suka hadu da sauran dangi ana ta shagali,sannan ta bawa dangin
mijinta hakurin abinda tayi musu wai su yafe mata,

Washe gari su Umma gidan Amana suka dunguma suka Sha kallon aljannar duniya,kwana
biyu Alim baiga Amana ba,har gidan yaje sau nawa bata nan wai sun fita shirya wajen
dinner,anjima kuma ace sun wuce gyaran jiki da lalle,

Haka aka gama biki lafiya aka kai Amarya Asiya kano a jirgi,su Umman Amana da sauran
dangi kaf Amare suka bi a jirgi suka koma kano,

Kowa ya shirya ya koma gidansa,Mum kuwa idan suka hadu da Abba ma harara yake Dalla
mata,ba fuska bare ta sa rai zai maidata dakinta,har hakuri taje ta bashi amma Abba ya kara ci
mata mutuncin da ba shiri ta hada nata ya nata tace zata tafi kasarsu,Alim yace ta zauna dasu
Nura ko a bata gidanta daban ta zauna su kai mata yar aiki da kyar Mum ta yarda,
Ai kuwa gida karami flat me kyau Alim ya bata tare da me gadi da kuma yar aiki mace,Mum
ta koma ciki suna zamansu lafiya,

Amana kuwa ranar da aka tafi kai Amarya ranar ta dawo gida da kanta,

Tunaninta Alim zaiyi fushi da ita amma sai taganshi sai murna yakeyi da dawowarta,
Rungumeshi tayi ta fara bashi hakuri me kikayi?ai ni naga dama na barki kema kin San da
ace banyi niyyar ba ko yini daya bazan bari kiyi ba,
Na kyaleki sabo da ki samu nishadi da yan uwanki da iyayenmu shi yasa,ki daina bani hakuri
ma,

Cike da murna ta fara kissing dinsa,bai direta ko ina ba sai saman Bed,
Tun daga yanda Alim ya fara murzata Amana ta raina kanta، tun daga yanda ya shigeta
Amana ta fara bada hakuri ta gane mugunta ya shirya mata ba hakura yayi ba,
Saida tayi kuka sosai,ranar kusan kwana yayi,Amana cikin kuka tace da ka min irin wannan
hukuncin ai gwara ka zaneni wlh,
Murmushi Alim yayi bana fada miki ba bana son musu,na barki kiyi kwana daya kwana nawa
kikayi? Amana tace Uku,da naje kullum ina kike zuwa ba izinina kike bin yan mata kuna
yawo,su Badriyya duk suna gida sabo da suna daraja aurensu,missed calls nawa na miki kinki
dagawa dan kar nace ki dawo,atleast kin San kullum zan barki kije amma kin tafi kinma manta
da aurenki,

Duk wannan Bai isheki ba da kukaje dinner kin zage har da rabon take away maza na
kallonki duk abinda kikayi ina zuwa na ganki na tafi,bai kamata na kyaleki haka bama kin bata
min rai da yawa,kara fisgota yayi tare da furta bari na kara goge miki rainin da kike min,Amana
kuka ta fasa sosai tana bashi hakuri, Wlh bazan kara ba na tuba,dan Allah mutuwa zanyi idan ka kara yi,
Ko tafiya da kyar zan iya,ke kika jawo ban so na miki horon nan ba Amma ba kya ji duk ranar
dana ce kaza kika min musu saina miki wanda yafi wannan,
Da sauri Amana tace Bazan ma kara ba wlh na daina,dama tsautsayine.

Daukanta yayi tare da mata wanka ya gasata sosai sannan ya shiryata ya kawo mata abinci
taci ya bata magani tasha ya kwanta tare da makalkaleta a jikinsa yana ta faman bata hakuri,

Washe gari da safe warkai Amana ta tashi ras da ita,Alim ta duba baya gidan,short note ya
bar mata kan mirror,

Sweet heart dina na tashi kina bacci ban son tashinki, naje office ina da meeting,yanzu zan
dawo,ki kular min da kanki, love u.

Murmushi ta tayi a hankali ta furta honey kenan jiya ya gama min muguntarsa amma na
tsorata ni yanzu ma lallabashi zan dinga yi tunda idan ya fara mugunta Bai San ya bari ba.

Sati Uku da biki Alim ya samowa Amana private university me tsadar gaske take karanta
microbiology,
Amana ta kara Zama classic girl tayi wata irin wayewa,murjewa hade da gogewa,

Yau watanta Uku tana zuwa schl bata da wata matsala burinta kawai ta ji ta dauke da ciki,ta
haifo Aabid dinta amma har yau shuru kakeji.

Alim yanda yake gwadawa Amana so da kauna ga tattali,baya son bacin ranta,itama
haka,Amman duk da haka idan tayi masa laifi sosai yake mata fada.
Itama Amana ba sanya idan ya mata tana hakuri sosai ta kyale watarana kuma yasha
masifarta dole ya lallasheta,
Dama zaman tare watarana hakane dole a samu sabani amma an fi so farin cikin ya ninnika
bakin cikin,sai da hakuri dole,

Mum kuwa sosai take nunawa Amana so,matar Nura ma haka,dan Auta ma tace ya nemi
wacce yake so ya aura.
Amana ce a cikin toilet ta siyo pt na gwada fitsari ko tana da ciki,

Samu tayi ta dauki murfin robar ruwa ta tsula fitsari a ciki ta bare a bin tasa sai taga ya nuna
bata da wani ciki ba komai,kuka ta fara yi tare da yin ball da murfin,ta jefa abin a dustbin,
Alim ne yaji kamar kukanta ya shiga toilet din ya hangota tana ta kaiwa iska naushi,
Dariya ya farayi yasan me takewa kukan,Alim ya daukota yi hakuri hajiyata zaki samu ne
Allah zaki roka,Amana tace ni sauri nakeyi,dariya Alim ya kara yi to muje aka kara gwadawa ko
zai shiga,

Amana tace ka dage sosai iya karfinka,saura kayi wasa,suka kule bedroom ciki suka yini
suna kashe arna,
Dama shi Alim burinsa kenan,har murna yakeyi Amana ta siyo abin auna fitsari taga ba ciki to
dole ya kwashi gara.

Amana kuwa saboda taga har yau ba cikin sai kara gyara kanta takeyi da tsumin maganin
mata masu inganci dan Alim ya dinga kasa hakura kullum ya dinga ta yi ko ayi sauri a samu
cikin nan.







AsmaBaffa
✳CIRANIN AMANA✳

200-205

Official

By
AsmaBaffa

MASU YIN DOCUMENT WANNAN PAGE NAKU NE NA GODE SOSAI.PLS A DINGA
KULA KAR A TSALLAKE KO WANNE PAGE KUMA KAR A HARGITSA PAGES,MISALI PAGE
10 A FARKO 5 A

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login