Showing 90001 words to 93000 words out of 105161 words
Chapter 31 - CIRANIN AMANA BOOK COMPLETE BY Asma Baffa .pdf
yafi
karfinsa,
Amana harda zabga Kukan sweet yau,Alim kuwa kwalla ce ta shararo ta sweet sabo da
Amanarsa ba sanya itama ba a barinta a baya.
Yau sun Sha shagali a daren.
Da safe ma suka kara na Good morning,
Sun samu kwanciyar hankali waral dasu abinsu sai nishadi sukeyi,
9am Alim yayi baki wasu frnds nasa suka zo musu gaisuwa.
Fita sukayi Alim zai rakasu su ga garin lagos kasancewar a London suke rayuwa wannan ne
zuwansu Nigeria na farko kuma yau da yamma zasu koma,
Sunsha yawo sannan Alim ya kaisu Airport suka tafi, sha'awar Amana ce ta bijirowa Alim
bazai iya jira ba kawai Amanansa yake muradi,
Tun a hanya yana driving ya kira wayarta,ta kusa katsewa ta daga cike da shagwaba kamar
zatayi kuka tare da kashe murya my Man,ai Alim kusan suma yayi yaji wani yarrrrrr....gaba daya
ya rude,me martaba ta harba,murya a slow kamar wanda yasha kayan maye yace honey pls
get ready ina hanya I need u Badly bazan iya jurewa ba, Murmushi Amana tayi tace ok Allah kawo ka lafiya missed u,har ya kashe wayar ya kara
kiranta ta daga yace na manta wlh,mefa? Amana ta tambaya
To say i love u,ina sonki my wife,murmushin Jin dadi ta saki tare da furta me too ina
Sonka,bye Alim ya kashe.
Amana harga Allah yau bata mood din xxx amma kuma tunda Alim yace haka dole dan uban
Mood din yazo cewar Amana tare da shigewa toilet ta kara feso wanka,
Ta Sha kamshi tasa gown da kyar ta rufe mazaunanta tayi kyau Sosai dama gata da manyan
cinyoyi,
Alim a kofar gida ya bar motar ko gate Bai jira ya bude ba ya Parker motar kamar zai tashi
sama ya shigo gida,ma'aikata sai mamaki sukeyi ko lafiya,Daya bedroom din ya fada a gurguje
yayi wanka,tare da shafa turarukansa masu tsada da kamshi,Boxers yasa kawai ya fito yana
duba matar tasa,
Bai ganta ba bedroom dinsa ya shiga ya hango a cikin blanket kanta waje tana masa
murmushi,Alim yace lafiya?na ganki lullube a blanket,
Amana tace kaifa kace na Zama ready kuma na Zama kana tambaya ta see u ta furta tare
da cuno baki,
Dariya Alim yakeyi sosai yace kedai akwai abin dariya shine kika wani kule blanket kanki a
waje kamar wata rabbit ko bera,
Amana kuwa dama dan kawai ta sashi dariya tayi hakan,
Hannu ta miko wai ya taho,oya zo ayi sauri naji ka ko ka karo sweet,
Jawota yayi ya direta a kasa yana kallon shigarta wow kinyi kyau da tuni kin cuceni banga
shigar da kikayi ba,
Muji nan ya fara shafa dukiyar fulaninta, ai Amana sai gashi ta fara layi tare da lumshe Ido
kamar me bacci suna a tsaye,yake romancing dinta tana mayar da martani,Rada masa tayi
Baby idan kace na tsaye zakayi bazan iya jurewa ba sai dai ka daureni da igiya, ai Alim Bai San
sanda dariya ta kwace masa ba,
I love my Amana amma dole kiyi kokari kiyi domin duk style din duniya sai munyi,kullum ke
kike bada style most of the time amma yau nawa zan kawo,Amana tace Bazan iya ba amma
idan kaga na fadi ai ka fada musu,Alim yace ai to rikeki zanyi,hmm Baby kenan kai har wani
karfi ne da kai,na tabbata idan ka fara to ko ni sai na iya zaneka bare kace idan an fara zaka iya
tsayawa abinda karfi guduwa yakeyi,
Shuru Alim yayi tare da daukanta cik ya maidata bed nan suka fara baje koli,Amana yau kam
tasha wahala hanun sa domin Har kuka tayi dan ba saurarawa kamar yau ne na farkonsa,
Ya bata wahala sosai amma itama taji sweet wanda yafi na baya ma cewar Amana.
Alim sai albarka yake sa mata kamar me sannan yace Abishirinki Amana tace kudi yan Dubu
Dubu ba goro ba,murmushi Alim yayi,yace na biya mana aikin Hajji,suma su Ummanki duk na
biya musu,next yr kuma su Hamza,Badriyya da Sakeena da mijinta duk zamu tafi na biya harda
su.
Key din mota ya miko mata sabuwa dal me matukar tsada da kyau ya siyawa Amana,takaddu
ya mika mata gashi wannan gidane na sai miki a cikin kano idan munje kano ciki zamu dinga
Zama,
Amana ta rasa me zata ce ma addua ta fara rakarkatowa Alim baji ba gani kamar ta zare,
Alim yace to mene hakan kikeyi kayana nakine fa ki daina min godiya,
Amana tace kai da na iya rawa yau da har rawar Michael Jackson zanyi,
Me kake so na baka a duniya? Da murmushi Alim yace kin bani komai,kina min komai,bani
da matsala,kawai kiyi ta sona,ki zauna Dani har a bada sannan kuma ki bani dadi ya karasa
tare da kashe mata Ido daya.
An gama Dear sai abinda kake so na Amana bada kanka a sare,Alim ya karasa mata da
Naje wajen Abba nace ya fadi wlh ya furta wlh da muryar Yan daba yanda Amana takeyin
magana da kafin yanzu,
Dariya tayi tare da furta Kana yawa fa.
Soyayya su Amana suke Sha kullum cikin kwanciyar hankali,har suka tafi Saudiya,kuzo kuga
Badriyya na addua a jikin kaabah a fili takeyi uban kowa naji, Huzaifa yace to idan kinyi a
hankali ma ai Allah zaiji sweety, dukansa Badriyya tayi kadan da wasa taci gaba da
adduarta,Amana da Alim suna can gefe tayiwa kanta,tayiwa Babanta,Ummanta,uwa uba
mijinta, yan uwa,da Sauran Alumma, Saida ta gama adduoi masu muhimmanci, a karshe ta
dawo ta fara ta soyayyarta da mallake miji,tace Ya Allah mijina Alim kasa yayi ta sona,ubangiji
Allah Allah yaaa Rab Alim ni kadai nawa,Allah ka mallaka minshi,haka Amana ta dinga adduar
mallake Alim,Alim ya dinga ta sonta ita kadai,bata ma San a fili takeyi ba Alim na jinta,yana ta
Jin dadi ga dariyar Adduar Badriyya ma da take cewa ya Allah dan nan dake cikina kasa ya gaji
halin Ubansa na kwarai,Allah kayiwa dan Huzaifana Albarka yana kyautata min...Huzaifana
mijina ka tsundumashi a Aljanna.
Sakeena kuwa ba ruwanta a hankali takeyin tata.,su Umma ma suna nasu bangaren abinsu.
Saida suka koma Hotel masaukinsu Alim yake ta tsokanar Amana da cewa aure zai kara
Addua bata karbu ba,
Sun gama aikin Hajji lafiya sundawo banda Alim da Amana domin sun wuce London sati Uku
sukayi sannan suka dawo gida,Amana tsaraba ba a magana,
Sun dawo da sati daya Alim yace ta shirya zatayi waec da Neco,murna sosai Amana harda
tsalle,
Mum tana can a kasarsu ta rame tayi baki ta fige ta yage,danma Alim na kiranta kullum ya
lallasheta,kuma yana tura mata kudi su Nura kuwa kawai a sati sau daya suke kiranta ma,Abba
kuwa ko zancen Mum bayayi ba yaso yaji zancenta,
Amana tana zaune a kujera Alim ya shugo ya fada kujerar yana sauke gajiya juyawa yayi
tare da kwantawa a cinyar Amana,Ta fara wasa da botin rigar sa tana masa sannu da zuwa,
Sai shagwaba yake mata,kamar karamin yaro tana ta lallabashi,wayar Amana ce tayi
kara,dubawa tayi taga Ya Kb dauka tayi suka gaisa suna wasa da dariya sannan yace wani
tsoho tukuf yazo har gidafa yana nemanki,
Ya bamu labarin abinda ke tafe dashi kaf dangi munji komai harsu Badriyya da Sakeena
Amma yanzu ya za ayi?gwara kiji abinda yazo dashi da kanki,Amana tace bari nama transfer
kudi ka sakoshi a jirgi yazo zan sa a daukoshi daga airport,
Nan Amana take fadawa Alim yace ba matsala,haka kuwa akayi Alim ya tura kudi tsoho yazo
lagos aka daukoshi har gidan Su Amana,sai kalle kalle yakeyi,
Abinci me aiki ta kai masa yaci ya koshi yayi Sallah,Sannan Amana tare da Alim suka fito
wajen tsohon,suna ta masa kallon sani kamar sun sanshi.
Gaisawa sukayi da tsoho,Alim yace make tafe dakai? Kamar na taba ganinka,
Tsoho ya karkace yana goge hawaye tare da furta ba kama bace Dannan,yaro ba kama bace
kun sanni idan zaku iya tuna Baba tsoho dake haskaku da fitila a lungun duhu,har na maka ihun
kwarto aka biyoku,
Amana tace yes mun tuna mun ganeka amma lafiya Baba? Tsoho yace labarin me tsawo
ne,sanda muke haduwa kece baki sanni ba amma ni na sanki nasan komai na rayuwarki,kuma
nasan kuna da aure tun tuni,zuwa nayi na roki gafara Ku yafemin na yi muku babban laifi,zuciya
da shedan suka sa na kasa hakuri, Labari ya fara basu,watarana ke Amana tun kina budurwa kina kauye sannan kina fama da
kuruciya kuma bakya barin ko ta kwana.
Ni na kasance tunda nake ban taba haihuwa ba a duniya har na tsufa,ina cikin bukatar
haihuwa Allah yasa na auri wata kwatsam ta samu ciki ta haifamin Namiji,
Bani da kamar yaron nan na dauki son duniya na dora masa,ko zaginsa bana bari
ayi,watarana ya tsokaneki kika biyoshi har gida kika lakada masa duka tare da farfasa masa
jiki,readers idan baza Ku manta ba farkon novel din nan Amana yaro ya tsokaneta ta bishi har
gaban uwarsa ta hada masa jini da majina,to wannan yaron Baba tsoho ke magana shine
dansa.
Bana gida na dawo na tarar da yarona ance ke kika masa haka,raina ya baci nayi niyyar
shiga malamai domin naga bayanki sai na fasa na shiga bibiyarki har Allah yasa naji labarin kin
dawo garinku da zama ke da mijinki,
Ina sani nake muku magana har na gano gidan da kuke Zama dalilin ihun kwarto da nayi
muku,
Muka biki har gida dan naga gidanku,hakan yasa na tafi Adamawa nayo hayar yaro na
biyashi kudi yazo har gidan ya shige dakinki ya fito ya kulla miki sharri don naga na cusa miki
bakin ciki sabo da naga duk duniya kin fi son mijinki da komai,
Yaron yana Adamawa yanzu ya shiryu sanadiyar wata yarinya da yake so,
Sai laifina na biyu wata baiwar Allah tazo garin neman gidan Babanki cewar Sulemanu yayiwa
Yarta fyade ni na mata jagora ta ga gidanku,da dare ta dawo da matasa yan daba tasa sukayi
wa Sulemanu duka suka karairayashi.
Nayi hakane sabo da son dana son kai da son zuciya,yanzu kuma nayi nadama naga banyi
dai dai ba nazo Ku yafe min,domin yanzu dan nawa ya kangare yaro karami yanzu ya fada
shaye shaye dalilin son dana ke nuna masa bana masa fada sai gata danake nuna masa,
Amana ce tayi ta maza tace sanda kace anyi maka haihuwa fa?har mijina ya baka kudin
rago,tsohon yace yarinya mace aka haifar min,yanzu kuma duk wanda muka aikata muku ba a
Dade ba sun rokeni idan na ganki na fada musu zasu zo neman gafara,dan Allah yarinya ki yafe
min,Alim zuciya ta cika da takaici ji yake kamar ya masa mugun duka, Sai dai ka karbi hukunci a koti domin baka ma da hujjar yi mana haka,ka zaluncemu kasa na
zargi matata,da ace na saketa fa,kuma bayan yaron shi ya tsokaneta wannan hujja ce?kawai
bakar zuciyarka dama can mugun halinka ne,kasa mun zargi mutane da yawa wanda Ashe
basu suka aikata ba sai wanda kai bamu sanka ba,bamu damu da kai ba,mun manta dakai
Ashe kai sharri kake kulla mana to baza mu yafe ba itama baza ta yafe ba kuma sai kasha dauri
tsohon banza,bakaji dadin halinkaba cewar Alim....tsoho yaci gaba da magana.
AsmaBaffa
Godiya nake readers.
✳CIRANIN AMANA✳
190-195
Official
By
AsmaBaffa
Ku yafe min sharrin shedan ne,Amana nayi hakan ne a nufina dan na koyawa zuriarku hankali
saboda abinda kukeyi a gari baku kyale kowa ba a garin nan mutanen gari,yan uwanku ma
gudunku sukeyi domin da Sulemanu ya rasu da kyar suka zo gaisuwa saboda su Kansu baku
kyalesu ba,sai gashi hukuncin Allah ya canja muku rayuwa,
Ku yafe min gafararku nazo nema domin idan ma a kotu an yanke min hukunci kwana nawa
zan kara a duniya,
Nasan banyi dai dai ba,Alim cike da takaici yace pls ka kyalemu haka ni na zata mutumin kirki
ne kai har nayi asarar kudina aka kawoka gidana,bana kaunar ganinka,kuma dole ka karbi
hukunci dai dai da abinda ka aikata,Amana dai tana jinsu ta kasa magana sabo da mamaki
daya lullubeta,Alim sai faman masifa yake saukewa tsoho,
Amana ce tayi magana ba komai Baba kanka ka cuta ka ganni dai baka rageni da komai ba
domin mijina Bai sakeni ba Kuma Bai jira ya tsaya dogon bincike ba saboda ya yarda Dani
muka ci gaba da zaman aurenmu,
Ka bani mamaki tsoho wlh da ace dane da nake Amanar Sulemanu Harka da a nan wajen
saina bajeka,duk tsufanka saina barar da kai,a kan son yayanku Ku dinga mugun abu,wato na
wani banza naka dukiya ko,Danka kuma ko yanzu ya min rashin kunya kaji da kyau saina
ballashi ni matar Alim yar Sulaiman ba a ja Dani,murmushi Alim yayi yanda Amana take zabga
kuri,
Ita kuma wacce ta yi sanadin Babana ina jiranta ka kawota,da yaron daka tura yamin sharri
harda kwasheni da mari ina matar aure,ya gyara kumatunsa domin Idona idonsa sai mijina ya
rama min Marin daya min.
Kaikuma sanadin tsufanka kaje halinka ya isheka amma ni na yafema har Abada,
Alim da sauri yace ke mene haka wa yace ki yafe,karka damu gashi munci riba tunda kaga
na yafe kawai ka kyale maganar,ai na gaba yayi gaba na baya sai labari Allah yanason me
yafiya kyaleshi kawai,
Alim yace to shike nan Baba an yafe ma ka kiyayi gaba,ba haka akeyi ba daga anyi ma abu ka
rike mutum a zuciya har sai ka yi masa mummunan sharri.
Baba tsoho godiya ya dinga yi sannan ya danna waya tare da kiran Matar da ta ragar gaza
Sulemanu Harka,da yaron da yaje gidan su Amana,adress ya basu na gidan Alim yace Suzo
yana gidan ma.
Tashi Amana tayi tare da komawa sama cike da mamakin tsoho a fuska kamar mutumin kirki.
Washe gari da wuri sai ga matar ta shigo gidan Alim harda sanda tana dogarawa kayan
jikinta duk sun yage,
Itama an bata abinci da ruwa taci ta koshi,da karfe biyu saiga Saurayin nan da yaje gidan su
Amana,shima an masa saukar mutunci,har yau su Amana basu leko ba kuma gaba dayan bakin
nasu suna bangaren masu aikin gidan nan aka basu masauki,
Shuru suna jiran su Amana shuru suna can suna soyewa sun manta da baki,har wurin 3pm
sannan Suka fito makale da juna tare da bada Umarnin a kawo musu baki part dinsu,
Baki dai sai kalle kalle sukeyi sunga gidan da basu taba gani ba,Amana ta fara magana
sannunku da zuwa,nan baki suka gaishesu kai a kasa,
Jin muryar ta yasa Saurayin nan ya dago tare da kallon wace wannan me muryar
masoyiyarsa matar aure,
Ai kuwa karaf suka hada Ido da Amana ba wani bane face Deeni kwaro dan Adamawa wanda
ya kai Amana asibiti,to wai ma ya Akayi Amana bata ganeshi ba time din da suna Adamawa,
Deeni Kwaro cewar Amana dama kaine ya Akayi ban ganeka ba? Mamaki da zufa ta
ketowa Deeni,yana ina...Ina fara magana,lokacin kin shiga cikin tashin hankali ba tani kike ba
ta mijinki kikeyi shi yasa ba ki Kula ba har nazo na kwada miki Marin daya gigita ki na fita da
sauri,ni kaina wlh ban taba yin irin wannan aikin ba saida Baba tsoho ya rokeni sosai ina yin aiki
kala kala a biyani kudi amma ban taba yin irin wannan ba,shi yasa ni kaina a tsorace nayi aikin,
Amana tace shi yasa nake ma kallon sani a Adamawa,Alim abin ya daina bashi mamaki
magana yayi yace ni kam ina ganinsa na ganeshi,ko a ina na ganshi wlh sai na ganeshi amma
ba komai rayuwa ce,Deeni har kasa yana bada hakuri,tare da furta na Dade da tuba kuma kin
Sani a sanadiyarki na tuba wlh na daina komai sanda nake ganinki a garinmu, Lokacin ban San ke matar wani bace kuma harga Allah ban gane kece ba sai yanzu,ki yafe
min dan Allah Ku yafe min,
Amana murmushi tayi