Showing 1 words to 3000 words out of 77516 words

Chapter 1 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

??????>?? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1@0Table????????Data
????????????????????? P?* KSKS?1@???????rrOc?L?|??????????$O?*r???+?c+?c?+c??c ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List & 8F0`??EnUJf>n?|??????J?~???L?`?^?@*z*?E?_2aB???X?2??d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...



Page 1?? &2??



JIGAWA STATE HA?EJIA L.G

*UNGUWAR K/AREWA*


Sanye ya ke da kayan makarantar islamiya riga da wando ash colour sai hula dark blue, ri?e ya ke da jakar leda mai Wauke da littattafai yaro ne Wan kimanin shekara shida, tsaye ya ke a jikin bangon wani gida na ?asa sai share hawaye ya ke wani na bin wani, ganin ?an islamiyarsu sun zo za su wuce hakan yasa ya juya bayansa dan baya so su ga hawayensa su rainashi.


"Kai kun ga Hizbullah prefect" Yaro Waya ya faWa daga cikinsu.


"Lah wallahi shine dama nan wajen ne gidansu" Yarinya Waya ta ce tana washe baki.


"Aikwa ya juya bayansa kar mu masa magana dan dama shima baya yiwa mutane magana sai ya ga dama"?ayan yace suna ta bin Hizbullah da kallo dan ya basu baya kuma bai waiwayo ba dan duk maganganun da suke yana jinsu.Suna wucewa ya cigaba da hawayensa.



"Hizbullah dama baka tafi makarantar ba Ikon Allah yanzu akan na ce Ridallah bacci take shine ka ?i tafiya kake kuka?" Baba Habiba da fitowarta kenan daga gida ta ce tana ri?e haSa.


"Ai bazan tafi ba indai bata tashi na ganta ba sai dai na fasa zuwa makarantar" Yace yana share hawayensa.



"Kai jama'a na ga ikon Allah wannan wace irin sha?uwa ce tsakaninka da Ridallah, ace saboda tana bacci ba za ka tafi makaranta ba sai ta tashi, na ga Wazun nan ka tafi gida ka yi shirin islamiyar shine bacci ya Wauketa amma shine kake kuka kamar dai kwana kayi baka ganta ba"


Shiru ya yi bai ce komai ba sai sheshsheka da yake ta faman yi.



"Mu je ka ganta tana baccin sai ka tafi in yaso kafin a tasoku ta tashi daga baccin" Baba Habiba ta ce tana kama hannunsa domin su koma cikin gidan.


"Au bai tafi makarantar ba?Ai dama nasan hali shi yasa na le?o in tabbatar" Muryar Umma Sadiya ta katse musu tafiyar tasu.


"Wallahi kwa ni zatona ma ya tafi shi yasa ban biyo bayansa ba dan da na ce masa bacci take to kawai yace ya juya ya fito daga gidan"


"Hmmm ai Hizbullah da Ridallah sai Allah ki barshi ya ganta tana baccin ko ya samu ?warin gwiwar tafiya makarantar dan in ba haka ba ko an matsa masa ya tafi in yaje ma ba sakin jiki zai yi ba bare ya yi karatun kirki" Ummar Hizbullah Win tace ta juya domin komawa cikin gidan.


"Bari na yi sauri kar ya makara"Baba Habiba tace tana jansa suka yi cikin gidan, dan shi ko uffan bai ce musu ba kansa kawai ya sunkuyar yana jin duk abin da suke cewa.


Suna shiga cikin gidan ta kai shi har Waki, Ridallah yarinya ?ar kimanin shekara Waya tana baccinta hankali kwance.Baba na kai shi Wakin ta tsaya a bakin ?ofa jakar hannunsa ya ajiye ya ?arasa har kan katifar da aka kwantar da ita ya tsugunna a gabanta ya saki murmushi kallonta yake kamar yau ya fara ganinta sai kuma ya sanya hannu a aljihunsa na gaban riga ya fito da naira goma kuWin makarantarsa yace.



"Wannan kuWin shi zan siyo miki alewa da carbin malam in kawo miki in aka taso mu" Yana gama faWar haka ya tashi yana mata bye-bye ya Wauki jakarsa ya fito ko ta kan Baba bai bi ba ya fice daga gidan dan ya kusa makara kuma da Wan nisa dan dai kwalta kawai zai mi?e har makarantar ba tare da ya yi kwana ba.



"Oh wannan yaro yana ?aunar yarinyar nan ace kullum in zai je makarantar arabi ko boko sai ya shigo haka in ya taso ma, Allah raya ta, ta ga irin tarin ?yautatawar da yake mata"Cewar Baba tana girgiza kai ta juya domin ta fita domin samun yaron da za ta aika siyan klin domin yin wanke-wanke.



Yana isa makarantar ya nufi ofis Win malamai ya kirawo malamin Qur'an domin shine monita kuma duk ya haddace time table Win ajin nasu. A kujerar gaba yake su biyu da abokinsa Bilal yana shiga ya mi?awa Bilal hannu suka yi musabiha daga haka ya zauna bai kuma cewa komai ba ya fito da Qur'aninsa, tsit ?an ajin suka yi saSanin kafin zuwan Hizbullah Win da suke ta surutu dan shi da ido kawai yake kallonsu su yi tsit kamar babu kowa a ajin dan ko sunan ?an surutu baya rubutawa yana musu kwarjini sosai dan ba shiga harkar kowa yake ba sai dai ya yi abin da ya kawo shi gashi da mugun ?o?ari hakan yasa ya zama mai farin jini a wurin malamai.



Malamin ne ya shigo ajin ya maimaita musu Worin da ya musu jiya sau uku sannan ya fara karSar hadda daga kan Hizbullah domin shine a kujerar gaba kuma shine a farko.Tun da ya fara karatun kowa saurarensa yake yi ya iya ?ira'a gashi ko kakarewa ba ya yi har ya kai ?arshen ayoyin da aka Wora musu.Kabbara aka masa sannan malamin ya cigaba da karSar hardar sauran duk cikinsu babu wanda ya bada harda irin ta Hizbullah.



Ana fitowa break ya siyi alewa da carbin malam ya sanya a aljihu ko WanWanawa bai yi ba, ana tashinsu ya kamo hanya ko gidansu bai kalla ba ya shige gidansu Ridallah dan dama ma?ota ne katangarsu Waya.Da sallama ya shiga, Baba Habiba ta amsa masa Ridallah da ke tafiya tana ta dariya ganin ta ?ware a koyon tafiya, Hizbullah kawai wurinta ya nufa yana ta murmushi itama tana hangoshi ta nufoshi tana masa dariya dan ta matu?ar saninshi dan tun da ta buWi ido take ganinshi.



"Oyoyo ?anwata" Yace lokacin da ya jinginar da jakarsa jikin bango ya Wauketa sai murna take tana zillo, da yake yana da jiki dan in ka ganshi sai ka yi zaton ya yi shekaru goma ma saboda girman jikinsa.


"Ga alewarki da carbin malam"Ya bata alewar a hannunta ta ri?e tana wasanta sai ya Sare carbin malam Win ya sanya mata a baki.




"Yanzu Hizbullah ace kullum ba zaka kashe kuWin makarantarka ba in an baka sai dai ka siyo mata wani abun? Kake siyo abu marar za?i saboda kar rana ta kama ?anwartaka" Cewar Baba tana kallonsu cike da sha,awa.



"Ai ba zan iya cin abu ba ban kawo mata ba, amma zan ke siyo mata biskit dan kar rana ta kamata" Hizbullah ya ce yana zaunawa akan tabarma ya Wora Ridallah a cinyarsa yana mata wasa Baba tana tu?a tuwo.Sai da aka fara kiran sallar magriba sannan ya yi alwala ya Wauki jakarsa ya yiwa Ridallah bye-bye ya tafi gida ya ajiye jakar ya wuce masallaci.Ridallah kwa da?er Baba ta lallasheta ta yi shiru dan yana ficewa daga gidan ta fara kuka.



Da daddare bayan an yi sallar isha'i ya Wauki abincinsa ya tafi gidan Baba domin acan yake cin abincinsa tare da Ridallah, Baba ta yi ta cewa ya daina tahowa da abinci amma sai yace shi ya fi so ya kawowa Ridallah na gidansu sai shi kuma ya ci na gidan Babar.Sai wajen ?arfe takwas da rabi idan Ridallah ta yi bacci sai shima ya tafi gida ya kwanta dan ko homework aka bashi a makaranta to a gidan su Ridallah yake yin kayansa.






Washe gari da safe wajen ?arfe bakwai da rabi ya shigo gidan Baba da sallama dama saboda zuwansa Baba take cire sakata ta bar ?ofar a kare dan ta san ba zai iya tafiya makaranta ba sai ya biyo ta gidan.Sanye yake da kayan makarantar boko jakar makarantarsa goye a bayansa, hannunsa da flask Win makarantarsa mai Wauke da abincinsa sai leda a hannunsa mai Wauke da biredi da ?osai sai shayi a kofi ya kawowa Ridallah bayan ya gaishe da Baba ya yiwa Ridallah wasa ya ajiye mata abincin da ya kawo mata dan ita ma shegen wayo ne da ita dan dai siririya ce bata da jiki gashi dai akwai cin abinci dan babu abin da bata ci Baba da wuri ta koya mata cin abinci. Fita ya yi yana sauri dan ya kusa makara dan dai makarantar bayan layinsu ne.





MMN AFRAH



d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?
NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...



Page 3?? &4??




Bayan wasu shekaru

Yaro ne Wan kimanin shekaru goma sha Waya ri?e da hannun yarinya ?ar kimanin shekaru huWu, sanye suke cikin kayan makarantar boko, shi riga da wando farare sai hula yellow ta prefect ita kuma riga da wando blue sai farin hijabi.Tafe suke suna hirarsu gwanin ban sha'awa,sai flask Win abincin Ridallah ri?e a hannunsa.


"Ya Hizbu ni dai yau a ajinku zan zauna banaso ka tafi ajinku ka barni"Yarinyar ta ce tana turo baki.


"Haba Rida kinsan dai ba ajinmu Waya ba kuma in malamin mu ya ganki a ajinmu ni zai yiwa bulala, ko kinaso a dukeni?"



"A'a ni banaso"


"To in mun je ki shiga ajinku ana fitowa break zan zo wajenki sai mu je in siya miki alewa ko?"Ya tambaya yana kallonta, kai ta gyaWa masa alamar ta yarda.



"Yawwa ?ar ?anwata"Ya ce yana murmusawa, itama dariyar ta yi har ha?waranta suka bayyana.


A haka suka ?araso makarantar lokacin ana kaWa ?ararrrawa za a shiga aji dan ?arfe takwas dai-dai, prefect na ta kora yara ajijuwa, ajin su Ridallah ya shiga lokacin yara ke ta shiga ajin ganin Hizbullah kowa ya nemi wuri ya zauna ya yi Wif, ko ta kan su bai bi ba ya nufi kujerar su Ridallah yara ne guda biyu a ciki dan haka Ridallah ta ce ita tsakiya take so ta zauna haka yaran suka matsa mata ta shiga ta zauna ba dan ransu ya so ba sai da ya lallaSata sannan ta yarda ta zauna ya je ya ajiye mata abincin a inda suke ajiye kwanukan abinci sannan ya je class Win su ya ajiye scul back Winsa ya fito suka cigaba da kora yara ajijuwa da yake makarantar a haWe take primary & junior scul sai dai kowane da Sangarensu.



Ana fitowa break ya je ya kamo Ridallah ya Wakko abincinta ya zo ya zauna yana bata a baki, sai da ta ci ta ?oshi sannan ya ci sauran, sai kuma suka je ya siyo Sata abin da take so da kuWin makarantarsa da nata ya haWa ya kaso mata sai da suka zauna tana cin abubuwan da aka siyo Win sannan take Wauka tana bashi a baki dan itama bata iya cin abu ta hanashi ko lokacin da ba a sanyata a makaranta ba idan aka bata abu yana makaranta sai ta ajiye masa har sai ya dawo ta Wauka ta bashi abin da ta rage masa domin akwai sha?uwa sosai a tsakaninsu bata san kowa ba sai shi sai Baba, daga ta ga bata ganshi ba za ta tafi gidansu nemansa idan kwa Waya bashi lafiya to Wayan ma zai kamu da rashin lafiya.



Bayan an taso su suka kamo hanyar gida suna zuwa gidansu Hizbullah suka fara shiga ya cire kayansa ya Wakko abincinsa suka tafi gidan Baba itama Ridallah ta cire uniform Win ta sanya wasu kayan sannan suka zauna suka cinye abincin Hizbullah sannan Baba ta zubo musu wani suka ci tare dan haka suke yi basa yarda su ci abincin gida Waya wai su ciyayya suke yi.



MMN AFRAH


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...



Page 5?? &6??



_BIRNIN TARAYYA ABUJA G.R.A_




Wani ?aton gida mai tafkeken get na shiga, na tsaya ?arewa gidan kallo girma da yanayin tsaruwar gidan gida ne da ya amsa suna gida, kana kallon gidan ka san mamallakan gidan sun amsa sunan manyan attajirai.Gini ne sashe -sashe ga motoci nan bila adadin a wurin da aka tanada dan ajiye motoci wasu a buWe wasu kuma an rufe su.

Girma da haWuwar gidan yasa na saki baki ina bin gidan da kallo lallai wannan gidan shi ake kira da aljannar duniya! Tafiya na fara na doshi wata hanya da ta Wan mi?e wacce idan ka kai ?arshenta ne za ka ga ta rabu zuwa sashe -sashe, sai da na tsaya ina tunanin wane Sangare ya kamata na fara zuwa sai kawai na nufi wanda ke gaba na.?ofar part Win na tura sai kuwa gani na shigo wani fili mai girma da wasu shuke -shuke na fulawoyi da abubuwa masu ?awata wuri.?arasa wa na yi na buWe ?ofar da za ta sadani da babban falon.


Wani sanyi da ?amshi mai daWi ne ya fara ziyartar hancina, ?arasa shigowa na yi cikin falon tsaruwa da haWuwar falo kaWai abin kallo ne, ban gama ganin tsaruwa da haWuwar falon ba idona ya kai kan dinnig area inda wata mata ke zaune akan dinnig Win tana danna wayarta sai wani yatsine-yatsine take tana harare -harare tana yi tana kallon agogon wayar ta dan ranta sai suya yake yadda har yanzu Alhaji ba su fito ba dama duk ranar girkin Hajiya Azima Alhaji ba ya son fitowa da wuri sai ta rasa uban me suke a Wakin matar da ba haihuwa take ba menene abin Sata lokaci a kanta.


A hankali yake sakkowa daga upstairs Win sanye yake da cofee yadi mai Wan haske Winkin tazarce hannunsa ri?e da agogon sa ?irar Gucci yana ?o?arin Waurawa Hajiya Azima biye da shi ri?e da jakar office Winsa sai zance suke suna dariya abin su.?aran takalma su shi ya maido da Hajiya Hauwa daga sa?ar zucin da take.Yadda kan ta ke akan wayarta bata Wago ba dan wani tu?u?in ba?inciki ne ya turnu?e mata zuciya saboda sautin dariyarsu kaWai sai da yasa ta ji kamar zuciyarta za ta buga.Amma da yake ta iya takunta sai ta danne abin da take ji ta Wago kan ta tana kallonsu fuska sake.



"Barkan ku da fitowa"Ta ce musu lokacin da suka ?araso dinnig area Win.


"Yawwa barkan ki"Suka haWa baki wurin faWa.

Alhajin ne ya jawa Hajiya Azima kujera ta zauna lokacin da ta dawo daga tsakiyar falon da ta je ta ajiye jakar office Win Alhajin akan kujera, kallonta yake fuskarsa Wauke da murmushi har dai ta zauna kafin shi ma ya sanya hannu zai ja kujerar Hajiya Azima ta yi saurin sanya hannu ta ja masa kujerar ya zauna suna yiwa junansu murmushi tamkar dai sun manta da Hajiya Hauwa da ke zaune tana hararsu ?asa-?asa.


"Barka da safiya Alhaji" Cewar Hajiya Hauwa tana murmushin ya?e dan ji take kamar ta rufesu da mugun duka tsabar takaici.


"Kin tashi lafiya" Alhajin yace cikin sakin fuska.


"Lafiya ?alaw" Ta ce tana masa wani kallo na soyayya dan ta Satawa Hajiya Azima rai.


"Masha Allah"Yace lokacin da ya sanya fork zai fara cin abincin da Hajiya Azima ta zuba masa.


"Hajiya fatan kin tashi lafiya"Hajiya Hauwa ta faWa cikin kissa.


"Lafiya Alhamdulillahi fatan ke ma haka"

"Lafiya nake"


"Masha Allah"


"Ina Iftihal ne ko har ta tafi school" Alhajin yace lokacin da yake kurSar tea.


"Bata tashi daga bacci ba ai" Hajiya Hauwa tace tana Wan sanyaya muryarta dan kar ya yi mata faWa.


"Haba Hajiya sau nawa kike so na faWa miki ki daina yiwa yarinyar nan wasa da karatun ta, ace an sanya yarinya a school amma ba za ta je ba to me kike so ta miki a gidan idan bata yi karatu ba haka jiya ma monday fa bata je ba, hatta islamiya ma bakya so ta je, gaskiya bana so kar a ?ara barinta a gida" Alhajin yace cikin Sacin rai dan ya kasa gane Hajiya Hauwa wace irin mace ce da bata ?aunar ?arta ta je makaranta kullum ana Sacin rai akan abu Waya.



"Allah huci zuciyarka Alhaji hakan ba zai sake faruwa ba" Ta ce tana wasa da cokali a cikin plate Win dan tun da ya sako maganar karatun Iftihal sai ta ji gabaWaya abincin ya fice mata a rai dan babu abin da ta tsana irin maganar zuwan Iftihal makaranta, shi kuma ya kasa gane wa cewa bata ?aunar Iftihal ta yi wani karatu daga na bokon har na arabiya.



"Haka kike cewa kullum amma kin kasa canjawa amma inaso ki sani akan maganar makarantar Iftihal za mu saka ?afar wando Waya da ke" Ya kai ?arshen maganar yana goge bakina da tissue, ita dai Hajiya Azima bata ce komai ba dan bata son sanya baki a abin da bai shafeta ba amma itama har ga Allah bata son sangarta Iftihal da Hajiya Hauwa ke yi musamman ma a Sangaren karatu.


"Hakan ma ba za ta faru ba" Ta ce tana marairaice murya.


"Yanzu ma dan na ga lokaci ya ?ure har takwas da kwata kafin ace an mata wanka an shiryata amma da sai ta tafi yanzu ma" Yace yana mi?ewa, domin tafiya office, Hajiya Azima ma mi?ewa ta yi domin rakashi, wata uwar harara Hajiya Hauwa ta bisu da ita dan gabaWaya haushin su take ji dan tun da ake cin abincin sai wani satar kallon juna suke kamar ba tare suka kwana ba.



"Allah tsare" Hajiya Hauwa ta ce a takaice.



"Amin "Shi ma yace ba tare da ya kalli ko inda take ba.


Hajiya Azima jakar ta Wauka take masa baya, suka fita, a ?ofar fita daga part Win suka samu Sa'idu direba yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login