Showing 54001 words to 57000 words out of 77516 words

Chapter 19 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

Ru?ayyar babu abin da ya rabasu sai shekaru da Ru?ayyar ta fi Ridallah amma babu wani banbanci tsakaninsu...



d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?

Page 5?? 4?? &5?? 5??



"Ru?ayya Sunusi ashe rai kan ga rai" Shugabar ta ambaci sunan Afrah cike da farinciki.


"Na'am Aisha Abubakar" Afrah ta ce hankalinta har lokacin a kan Ridallah.


"Ku zazzauna mana ga wuri" Shubagar ta faWa tana nuna musu kujeru.

GabaWaya suka zazzauna amma Baba Habiba har lokacin cike take da tashin hankali saboda ta san yau ba makawa asirinta zai tonu tun da har ga mahaifiyar Ridalla, kenan dama tana raye ba mutuwa ta yi ba kamar yadda ta zata a lokacin da ta tsinci Ridallah.Ta faWi hakan a cikin zuciyarta.


"Wato Hajiya tun da an gama yiwa yaron register za mu iya tafiya?" Baba Habiba ta faWa cike da rashin gaskiya ?arara a tattare da ita.


"A'a ku dakata tukuna ai sai mun haWa ala?a da yarinyar nan taki baki ga yadda suke kama da ?awata ba ai sai an ji ko suna da haWi.Shugabar ta faWa tana washe baki, gaban Baba Habiba ne ya faWi.


"Waya ta Waga ta kira sakatariyarta ta mata umarni ta kira mata wata mata Waya daga cikin masu kula da yaran, tana zuwa ta mata umarni da ta karSi yaron nan na hannun Mama Rahma wanda aka sanyawa suna Aliyu haka aka tafi dashi mai unguwa ma da ?aninsa suka musu sallama suka bar su Ridallah a nan.



"Aisha dama maganar da ta kawo mu a kan wannan yarinyar ne, Wiyata ce to tun da gashi ma Allah ya sa ke ce shugabar gidan nan komai na san zai zo da sau?i" Cewar Ru?ayya tana nuna Ridallah. Gaban Ridallah ne ya yi mugun faWuwa, Baba Habiba kuma ta sanya hannu ta dafe ?irjinta sauran mutanen wurin kuma sai suka shiga kallon-kallo.


"Ikon Allah daga zuwa ko hutawa baki yi ba ?awata, kuma ta yaya yarinyar da yau ta taSa zuwa gidan nan amma kika zo magana a kanta kuma ma ga mahaifiyarta a wurin, su ma yaro suka kawo fa"Cewar shugaba.



Kawai dai ta ga mai kama da ita ne amma tana magana ne fa a kan Amina, yarinyar da kika ce kamar daga ?asar larabawa aka kawota ko baki shaidani ba" Abba ya faWa yana kallon shugabar.


"Ikon Allah hankali shi ne gani in ji hausawa, wallahi ban kula da kai ba Abba ka san hankalina a kan ?awata ban ganka ba, kana nufin Iftihal ita ce yarinyar da take magana akai taSWi lallai dan dai tana jaririya na na ganta shi sa ban yi gaggawar shaidata ba sai yanzu na gane tsananin kamar da kuke da Amina" Cewer shugaba tana kallon Ru?ayyar, wani yawu Baba Habiba ta haWiye saboda jin wata yarinyar mai kama da matar nan.


Tsaye Ru?ayyar ta yi jin wai yarinyar nan da ta gani ba Wiyarta ba ce ita duk tunaninta ko yarinyar ce suka zo gidan marayun tun da ta ga gabaWaya dai bata fi sa'ar shekarun da aka faWa ta haihu ba sannan ita abin da ya sa ma bata kawo komai ba da aka ce ga mahaifiyarta ta Wauka uwar goyon ?artata ce wacce ta Wauketa amma idan aka ce waccan tana wani wuri to wannan kuma wacece?Ta yiwa kan ta wannan tamabayar.




"Aisha dan Allah ki taimaka ki yi komai cikin gaggawa saboda a matse nakenda son ganin ?ata wallahi ban taSa ganinta ba wannan mutumin ne ya tsinceta" Ru?ayya ta faWa tana muna Abba.



"Amma ta yaya aka yi har kika rasa Wiyarki ta cikinki tana jaririya har aka kawota gidan marayu kuma m sama da shekaru masu yawa?"



"Labari ne mai tsawo" Ta bata amsa waau hawaye na zubowa daga idanunta.


"Hajiya ki taimaka muna so mu san inda yarinyar take ne a yau ma inda hali muna son ganinta saboda ta haifeta ne a cikin yanayi na hauka" Malam Idi ya faWa.



"Subhanallahi hauka kuma?" Shugabar ta tambaya cikin tashin hankali.



"Eh mana"Abba direba ya bata amsa.



"Ikon Allah babu yadda ubangiji ba ya yi da bawansa, insha Allah yanzu zan kira muku matar a waya a sanar da ita kafin mu je ku ganta"



"Kar ki sanar da ita kawai gwara mu je kin san sun saba da yarinyar kar ta ji babu daWi gwara dai kawai ta gan
mu"Cewar Malama Zainab.


"To ba damuwa" Cewar Shugaba

"Dan Allah zo nan"Ru?ayya ta faWa tana mi?awa Ridallah hannu, shiru Ridallah Win ta yi sai kuma ta maida kallonta ga Baba Habiba, kai Baba Habiba ta gyaWa mata alamar ta je, a hankali Ridallah ta tashi ta nufi wurin Ru?ayya da ke ta kallonta gani take tamkar fuskarta ce a jikin yarinyar ba dan an faWa mata cewa ?arta na wani waje ba da babu dalilin da zai sanya ta ce ba wannan bace ?arta.Tana ?arasowa Ru?ayya ta sanya hannu ta ri?ota sai kawai ta rungumera kawai ji take sai ta rumgumi yarinyar ko ta daina jin abin da take ji, tana rungumeta ta fara zubar da wasu hawaye masu Wankaren zafi dan ji take kamar ta rungumi ?arta ta cikinta tamkar jininta ta runguma.




A Sangaren Ridallah ma ta tsinci kan ta a halin da Ru?ayyar ta tsinci kanta itama bata san dalilin da yasa ta ji wani daWi da sanyi ba wanda bata taSa jin makamancinsa ba idan ta raSi wani, lokaci guda kuma ta ji hawaye na bin kumatunra hawayen da bata san dalilinsu ba.

"Baku ganku ba kamar ?a da uwa" Shugabar ta faWa tana murmushi.




"Wallahi ni ma hakan na gani" Malama Zainab ta faWa tana kallonsu dan babu wanda ba zai ce Ridallah ba Wiyar Ru?ayya ba ce.



"Ni ma hakan na ji a cikin raina tamkar Wiyar dana haifa"Ru?ayya ta faWa tana juyo fuskar Ridallah gabanta suka fuskanci juna.



"Ni ma hakan ne ya ziyarceni wani yananyi marar misaltuwa, kamar dai muna da wani haWi" Ridallah ta faWi hakan jin ta kasa ri?e hakan a zuciyarta.Kowa kallonsu yake abin sha'awa kuma abin tausayi.Su duka hawayen suke har yanzu Ru?auua ce ta sanya hannu take sharewa Ridallah hawayen, itama Ridallah hannu t sanya tana sharewa Ru?ayyar.




"Duk ku dakata yau dai zan buWe rufaffen sirrin da na daWe ina boyewa wanda babu wanda ya sani daga ni sai Allah, yau zan warware ?ullin da babu wanda ya san da shi sai ni sai Allah, a baya ban yi niyyar tonawa ba amma yanzu an zo lokacin da ba zan iya cigaba da boyewa ba doSin idan na cigaba da hakan Allah ba zai barni ba! Tabbas yau kowa zai san wacece Ridallah!!!"Baba Habiba da ta tashi tsaye ta faWa tana share hawayen da ke ta kwaranya daga idanunta ko tsayawa basa yi, dan ba a son ranta ba za ta faWa...






MMN AFRAH=?
?>?p?=??



d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?



Page 5?? 6?? &5?? 7??



Ni ?ar asalin garin Damaturu ne da ke Jihar Barno, tashin hankalin da ya sauka a Jiharmu na boko haram fa ake sanya bomb da kuma kashe-kashen mutane shi ne ya sanya kowa ke kama gabansa yana yin hijira saboda kullum ?arewa muke, bamu da dama ko ?ancin ko da fita ne daga gida saboda yadda aka Wauki ranmu ba a bakin komai ba.?an uwana da dangina duk sun salwanta wasu bomb ya tashi da su wasu kuma an harbesu, na biyo ayarin ?an hijira mun baro mahaifarmu, munsha wahala sosai wasu wahala ta kashesu wasu sun zauna a dokar daji daga inda suka ji ba za su iya tafiya.Lokacin da muka zo Jigawa State bayan tsawon lokacin da muka Wauka muna tahowa mun sha yada zango a garuruwa da dama wasu ma ida mun yada zango a garin suke zaunawa, mu takwas muka ?araso Jigawa inda kowa ya bazu dan a garin Dutse muka fara yada zango.


Bayan na Wauki kusan wata guda a Dutse a wajen wata mai siyar da abinci dana tara ?an kuWaWe sai na baro garin ni kaWai tun da duk cikin mutanen bamu san juna ba kawai haWuwar gudun hijira ce.Na daWe a garin Gujungu a gidan wata mata da ke siyar da abinci ina mata wanke -wanke a gidanta nake zaune ta Waukeni tamkar ?arta bayan wani lokaci sai na fara sarar kayan koli da na robobi a dai abubuwan bu?ata, ina bin ?auyukan Gujungu ina siyarwa.Wata rana na je wani ?auye da yake ?auyen a ciki lungu yake dole sai na hau machine za a fito dani bakin titi na samu mota amma ranar sai duk babu ?an machinan duk sun tafi kasuwa da yake ?aramin ?auyene sosai, a ?afa na taho na kusa zuwa bakin hanya sai na samu wata mahaukaciya a halin na?uda tana ta mur?ususu cikin tausayawa na ajiye kayana dan taimaka mata na juya kudu da arewa amma babu kowa dan haka na taimaka mata cikin ikon Allah ta haifi yara biyu duk mata, yaran da cibiya Waya suka zo a haWe ha?i?a babu ko banbanci a kamanninsu, kayana na duba na samo reza na yanke cibiyar amma sai na ga tar anan bata numfashi haka Waya yarinyar m wacce ita ce ?arama haka na sha kuka ina ri?e da jaririyar nan amma har lokacin babu wani wanda ya zo wajen haka na tsaya ?arewa mahaukaciyar nan kallo har dai na lura da wani tabo a fuskarta daga gefe kamar indiya ko haka gashinta yake farin fatarta kwa kamar zabiya dk da halin haukar da take ciki amma hakan bai boyu ba duk alamu sun nuna a lokacin kamar bata daWe a halin haukar ba ga kyau kamar ita ta yi kanta.Na mata al?awari zan ri?e jaririyar amana har ?arshen numfashi na duk da bata numfashi ma'ana ta mutu kuma tana halin hauka" Ta faWa tana kuka ba ?a??autawa, sai da kukan ya lafa mata sannan ta cigaba da bada labarin.



"Haka na juya Wauke da jaririyar cikin tsoro da fargabar kada a kamani a mini mummunan zato wato a ce satar yarinyar na yi dan wata manufa da ban, na bar matar nan ita da jaririyar a wurin a yashe abin tausayi ina fatan Allah ya kawo musu wanda zai cicesu dan kar karnuka su cinye jaririyar ma, a nan na bar kayan nawa sai zani da na Wauka adaga ciki na goyi yarinyar kuma a maimakon na bi titi sai na yanki daji nake ta tafiya ina jin jaririyar tamkar ni na haifeta saboda ni nawa yaran guda biyu sun mutu a tashin bomb bare kuma mijina da a kan idanuna aka harbeshi, dan haka na sanya a raina yarinyar nan ita ce dangina dan ko hanyar Gujungu ban nufa ba saboda na san matar da nake wurinta ta san bani da ?a dole zan faWa mata gaskiya kuma dole a tuntuSi hukuma daga ?arshe dai na san dole a rabani da yarinyar hakan ya sanya na samu motar wani gari HaWejia a gani na can ne zai sanya ba za a ganoni ba bare rabani da yarinyar tun da babu wanda ya sanni bare ya san ba Wiyata bace.A tashar garin HaWejia ne na haWu da Rahma da mijinta suna jiran motar da ta kawo mu ta cika a nan ne take tambayata dalilin da ya sanya ban tafi daga tashar ba a nan na basu labarina cewa daga Barno State nake na baro gidane na sanadin boko haram, kuma ban san kowa ba hakan ya sanya suka ce na bisu garin Gumel na zauna tare da su amma na nuna bana so na Wora musu nauyi kawai dai inaso su taimaka su sama min gidan haya a nan HaWejiar na zauna ganin na fi son hakan mijinta Allah ji?an rai ya yiwa wani abokinsa waya ya zo muka tafi aka sama mini gidan haya, mun yi musayar lambar waya ni da Rahma tun daga nan muka zaSa ?awaye tama zuwa wurina nima ina zuwa wurinta, gidan da aka sama min wanda a nan ne na zauna tsawon lokaci har kawo lokacin da ?addarar barinmu HaWejia ya yi ta sanadiyyar wasu mugayen mutane da suka so lalata rayuwar Ridallah ta hanyar mata fyaWe.Muka dawo Gumel gidan Rahma da zama ta sama min aikin abinci a wata makarantar kwana wanda a makarantar Ridallah ta cigaba da karatunta da taimakon shugaban makarantar, har kawo yau da muka haWu da ku a nan da na yi tozali da mahaifiyar Ridallah wanda kallon farko na shaidata dan ba zan taSa iya mant kamaninta ba, ko Rahma bata san cewa ba ni na haifi Ridallah ba haka zalika ma?otana na HaWejia Ummar Hizbullah basu taSa sanin hakan ba duk da irin zaman amincin da muka yi da su"


Tana kaiwa nan ta yi shiru tana cigaba da goge hawayenta, gabaWaya ofishin tsit ya yi kowa hawaye yake sharewa da jin labarin nan da Baba Habiba ta bayar tabbas wannan labarin akwai darussa masu kyau kuma abin koyi a cikinsu lallai Baba Habiba ta yi namijin ?o?ari wajen ri?e Ridallah amana da gaskiya da kuma tsoron Allah,duk da ba ta da haWi da yarinyar hasalima mahaifiyar yarinyar a tunaninta ta bar duniya kuma ko da ace tana raye ma bata da hankalin da za ta san cewa an kyautatawa ?arta ko a munana mata ama haka ta ri?eta amana da inganta rayuwarta da tarbiya da kuma ilimi har saboda wani mummunan abu zai same yarinyar ta gwammace ta bar garin kwata -kwata lallai samun irin wannan matar a yanzu abu ne mai wahala kuma basu ma da yawa.Duba da yadda yanzu zumunci ya ?i daWi, ri?on amana ya yi ?aranci Wan uwanka ba zai iya ri?e maka Wa ba ko da ace kana raye bare kuma a ce ka mutu baka duniya to tabbas babu wani sauran zumunci si cuta hatta gado idan an barwa yaran zai mur?ushe babu ruwansa d ya rayuwarsu za ta kasance, duk da ba a taru an zama Waya ba amma dai kaWan ne daga ciki suke sanya tsoron Allah a lamuransu.



Ba ka jin komai sai shashshekar kukan Ridallah da Ru?ayya wanda suke rungume da juna kamar za su koma cikin juna, Rahma, Malama, Aisha, ma kukan suke, Malam da Abba direba ma sun share ?wallah,




A hankali Ridallah ta zame jikinta daga jikin Ru?ayya, tashi ta yi dan Wan gudu ta ?arasa wajen Baba Habiba tana zuwa ta rungumeta, itama Baba Habibar rungumeta ta yi, Ru?ayyar ma wurinsu ta nufa tana zuwa suka haWe su ukun suka rungume juna suna farinciki.Bayan komai ya lafa shugaba ta shirya yadda za su yi tafiya zuwa Suleja saboda a can ne za su je wurin Husainar Ridallah Win, dan duk lokacin da ake son aje ganin yaron da ke hannun wasu domin ana kai musu ziyara lokaci zuwa lokaci domin ganin halin da suke ciki amma kuma sai mari?iyar Amina Iftihal Win ta cewa shugaban masu ziyartar yaran idan har za a ziyarcesu ake sanar da ita saboda ita ba mazauniya bace hakan ya sanya kp yaushe sai an sanar da su za a je amma dai yau ta yanke hukuncin ba za ta sanar da su ba tun da sun san gidan dan haka kawai sai ta ce su Wauki hanyar Sulejan yanzu.


A motar da su Ru?ayya suka zo a ita suka shiga su duka kamar yadda suka zo, motar shugabar makarantar kuwa Mama Rahma, Baba Habiba , Ridallah, shugabar gidan marayu da direbanta wanda har shi ake zirga -zirgar zuwa wuraren marayun da ake ru?o ya san gidan da ake ri?on Aminar dan haka file Winta kawai aka Wauka, kai Wauke da register ta da kuma hotunan da aka Waukesu ita da wanda suja Wauki ri?onta sai kuma ma a cikin akwai adireshin inda suke zaune.Lokacin da motocin suka hau hanya a jere domin barin cikin garin Gumel har goma saura na safe, addu'a sauka lafiya kawai suka yi suka durfafi garin Suleja.



to dubu dai na neman cika gaskiya, wato dai da alama akwai lauje cikin naWi yarinya na rayuwa a Abuja amma ana ?arya da Suleja kenan dai komai ya kusa zuwa ?arshe asirin zai tonu wato zamu ga ?aryar haihuwa da ake yiwa Momma=??=??=??


Next page=???=???=???

MMN AFRAH>?p?=?
?=??


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login