Showing 72001 words to 75000 words out of 77516 words

Chapter 25 - ALAKAR YARINTA Book Complete by Maman Afrah.doc

uba zuciyar Umma Sadiya da ta Baban Hizbu.Umma Sadiya ce ta tashi cikin wani yanayi na bangane mai kuke nufi ba ta ce


"Mai kuke faWa ne haka? Wane Hizbu kuke nufi" Ta faWa zuciyarta na karaya dan akwai dalilin da yasa ta firgita lokaci guda.

"Hizbu kuma?Hizbu ne ake cewa a bada labarinsa" Baban Hizbu ma ya faWa cikin kalamai masu nuna tsantsar mamakin maganar.

"Ku kwantar da hankalinku dan Allah ba wani abun tashin hankali bane, dan babu wata gamsassiyar hujja" Cewar Hizbu ya faWa yana dafa kafaWar Umma Sadiya ya zaunar da ita ganin tashin hankalin da take ciki, ita kuwa dama tun da ta shigo take ta kallon Abie da kuma Hizbu ganin kamanninsu kamar a tsaga karaabin ya Waure mata kai sai dai maganganun da ake ta faWa wanda suka Waure mata kai na yadda Baba Habiba ta ri?e yarinyar da ba tata ba amana ita kanta da suke ma?ota bata san da hakan ba, da kuma yadda ashe ma Ridalla ?an biyu ce ashe yarinya ce Wiyar masu arzi?i sai kuma yadda aka yi rashin imani na lalata yara tun suna ?a?ana saboda son zuciya waWan nan labaran su suka Wauke mata hankali daga kan kamannin Abie da Hizbu haka shi ma Baban Hizbu ya ga hakan shi ma dai abubuwan ne suka Wauke masa hankalin.


"Ya za ka faWi haka bayan wannan matar irin abubuwan da ra faWa ta aikata sun nuna babu abin da va za ta iya ba" Umma Sadiya ta faWa tana share hawaye, haka dai aka bata baki a kan ta bari a saurari abin da Hajiya Hauwa za ta faWa, gaban Momma ya fi na kowa bugawa.


"Lokacin da na ji wayar da Abie ya yi shi da Auntyn Hajiya Azima a kan cewa tana na?uda da yake na sanya lambobin bibiya na wayar Abie dan haka duk wayar da zai yi sai na ji, jin Momma tana na?uda a ranar na tafi Kano saukar dare na yi dan haka na tafi gidan ?awata da ke aure a can, ina ta sauraron na ji an sanar da Abie ta haihu cikin dare amma shiru har gari ya waye ina jin duk wayar da yake wai doguwar na?uda take.Washe gari da safe sai ta haihu da sassafe yayarta ta kirashi ta sanar da shi an samu Wa namiji, na sha alwashin kashe yaron sai ?awar nan tawa ta bani shawara a kan kawai na samu mataccen Wa a asibitin na sauya da shi dan kar inje in kashe shi a yi bincike a ganoni ko kuma in je in kashe shi a ruWe in tafi bai gama mutuwa ba ?arshe dai ya rayu dan haka na Wauki shawararta.Babu abin da ke ?ara min ?warim gwiwa sai yadda idan na ji Alhajin yana ta kiran wayarsu a kai - a kai sai wani murna yake, ya turo musu uban kuWi ban da kayan d ya siya wanda suka taho da su sai rawar ?afa yake hakan na ?ana min rai.A ranar da ta haihu na je da daddare dan hatta Wakin da suke na sani ta hanyar wayar da Abie ya yi da wani abokinsa da ya ce zai je shi da matarsa ganin Baby no Wakin da Abie ya faWa musu na ri?e hakan ya sanya na kai musu ziyarar dare sai dai na samu yaron yana ta kuka bai barsu sun yi bacci ba hakan ya sanya na ha?ura.

Washe gari da dare na sake zuwa asibitin tare da ?awata muka je dama mijinta soja ne ba mazauni bane, sai kuwa na yi sa'a suna ta baccin gajiya wato suna rama wanda basu yi ba jiya, da yake Wakin WaiWai ne hakan ya sanya na shiga wani Waki inda na ga matar mai zaman jinyar ta fito ta nufi waje, ita kuma wacce ke kwance da alama ita ce da haihu sai bacci take, yaron kawai na duba sai na ga namiji ne a tunani na ma bacci yake aikuwa cikin sa'a na ga matacce ne, a hankali na Waukesa cikin sauri na fito daga Wakin na kaiwa ?awata da ke tsaye can daga bayan Wakin a wani lungu, na ce yi sauri ta cire masa kayan jikinsa haka na koma na Wakko Wan Hajiya Azima lokacin ma idanun yaron biyu yana ta tsotsar hannu, haka muka sauyawa yaran kaya muka cire na mataccen yaron muka sawa Wan kishiyata muka cire na Wan kishiyata muka sawa mataccen yaron.Har za mu mayar da su sai na lura da wani zoben azurfa mai she?i Wan siriri a hannun Wan kishiyata, a yatsansa na tsakiya, haka na cire zoben na sanyawa mataccen yaron to da yake Wan kishiyata ?ato ne yana da ?iba shi kuma Waya yaron siriri nesai zoben ya yiwa mataccen yaron nan yawa a yatsan tsakiya dan haka dole sai a babban Wan yatsa ya tsaya masa shi ma ba cif ba, hatta rigar ma dama fara ce tas over roll wacce ake cewa tafi da wando ita ma da muka sanyawa yaron ta masa burumrum har sai da muka Wan ji tsoro dankar a gane amm saboda zuciya ta ?e?ashe kawai son zuciya muke son aikatawa haka muka Wauki yaran nan muka maidasu inda muka Wakkosu ba tare da kowa ya ganmu ba.






A washe gari Abie ya dawo haka su Hajiya Azima suka biyo jirgi suka dawo Abuja amma abin da ya fi damuna bai wuce ko ni na fi Hajiya Azima kukan mutuwa ina ta mamakin rashin kukanta sai na danganta hakan da ko bata son yiwa yaron kuka ne har aka binneshi dan dama ni kukan munafurci ne dan ko tausayinta bama ji tun da ina sane cewa ba Wanta bane, kuma a can asibitin ma sai da muka ajiye wani wanda yake mana gadin matar da muka musanyawa yaron nan dan ina son in san ?ar ina ce dan bana son wani abu ya faru wanda zai sanya asirina tonuwa, mutumin da muka ajiye gadi ne ya sanar mini cewa matar ?ar asalin Jihar Jihawa ce a garin HaWejia, ta zo ta'aziyya ne ta mijin ?anwar Babarta kwanansu Waya da zuwa na?uda ta tashi mata shi ne aka kaita asibitin ta haihu hatta gidan da suka je gaisuwar ya binciko sannan ya bibiyeta ya gano har gidanta na HaWejia, a haka muka rin?a bibiyarta har dai muka tabbatar ba su gane canjen jaririn da muka musu ba, bayan nan yana zuwa a kai -a kai yana samo rahoto hatta tafiyar Hizbu karatu Chaina na san komai a kansa tabbas ba Wan Sadiya bane Wan Azima ne" Ta ?arasa labarin tana rushewa da kuka, Momma kuwa hawayenta ko tsayawa ba ya yi, kowa na wurin tausayi ya kamashi na rashin imanin da Hajiya Hauwa ta yiwa sobar zamanta, Umma Sadiya kwa sai aka ga tana jijjiga kai alamar akwai wani abu dan haka bayan hannunta ta sanya ta share hawayen idanunta ta fara magana kamar haka.


"Tabbas ba zan musa dukkan maganganunki ba saboda tabbas biri ya yi kama da mutum, a ranar da na haihu da daddare da yake bayan na haihu sai nake Wan jin jiri hakan ya sa aka ce ba za a sallamemu ba sai zuwa gobe gudun kar a sallamemu wata matsalar ta kunno kai, cikin dare ina zaune ina shayar da yaron sai Goggona da ke zaune da ni a asibitin ta tafi kirawo likita a duba yaron saboda numfashinsa da ke ja sama-sama ni kuma dama na sha magungunan bacci hakan ua sanya bacci ke Waukana, jin yaron ya saki nonon baya sha sai na dubasa na ga har ya yi bacci ganin ya samu bacci sai na kwantar da shi a ?aramin gadon asibiti na yara ina zaman jiranta sai bacci yake Waukana saboda magungunan, kawai sai na koma na kwanta, ashe da ta je likitan dakatar da ita ya yi a kan ta tsaya ya gama ganin wasu sai su taho, lokacin da suka zo kawai sai suka sameni ina bacci amma shi yaron idanunsa biyu yana tsotsar hannu, ganin ina bacci sai basu tasheni ba likitan ya duba yaron sai cewa ya yi lafiyar yaron ?alau bashi da wata matsalar numfashi haka ya tafi sai bayan na falka take faWa min yadda suka yi.


Mamaki duk muka yi ni da ita hakan ne ma ya sanya na ta Wakko yaron amma abin mamaki sai muka ga yaron ya ?ara girma fiye da yadda na ajiyeshi sannan rigar yaron ta masa kaWan saSanin lokacin da take jikinsa dai dai ta masa har ta Wan so ta masa yawa dan daidai Win b cif ta masa ba, amma yanzu hatta maSallan wasu a buWe suke saboda kaWan da rigar ta masa maSallan ke Sallewa da kan su, wani abin mamakin ma sai muka ga yaron ya ?ara haske sosai sannan hancinsa ya ?ara tsawo saSanin da bashi da wani dogon hanci sosai, wani abun Waure kai wannan yaron na yanzu ya fi waccen tsayi.Haka muka rin?a karSa -karSa ni da ita muna ta faman juya yaron muna ta lissafo canjin da ya yi daga ?arshe dai sai muka danganta hakan da jariranta saboda sun jarirai sun saba canjawa dama da kuma sauya kama.Da ma daga ni sai ita muka san kamannin yaron dan haka a nan asibitin muka bar maganar bamu sake tadata ba wani ya ji saboda bamu taSa kawo cewa za a canja yaron da wani Wan ba,Kuma ko bayan nan na duba hannun yaron sai na ga sawu kamar na zobe a yatsansa amma kawai sai na mantar dan kawai ina ganin kamar sheWan ke min wasa da hankali, ko bayan na koma HaWejia sai in ta kallon yaron ina ganin kamar dai ba wancan na farkon ba daga ?arshe dai na daina wasi-wasi na cigaba da rainon Wana dan ko mahaifinsa ban faWawa ba sai dai yana girma kamanninsa na daWa futowa kaf dangina da na mijina babu wanda yake kama da Hizbu sai muka Wauki hakan a matsayin kawai haka Allah ya yishi, sai dai a yau ina tozali da Abie ganin kamanninsu sai da zuciyata ta buga min da ?arfi wani abu ya Warsu a zuciyata da na kasa tantance menene...


NEXT PAGE=???=???

MMN AFRAH=?
?=??>?p?


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

=???ALA?AR YARINTA=???

d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?

NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...





*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maWaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALA?AR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .


Wannan littafi daga farkonsa har ?arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar ?warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar ?auna tsakaninmud'?


Page7?? 2?? &7?? 3??
=?G?
=??=??=??=??=??=??


"Tun lokacin da na farka daga bacci da ya sace ni sai na ga har ?arfe huWu ta yi ?ar uwata da muke tare tana sallar nafila abu Waya ne ya Warsu a zuciyata shin mai yasa yaron nan har yanzu bai farka ya nemi nono ba? Da sauri na tashi zaune na le?a gadonsa abin da na fara gani bargon da aka rufeshi da shi a gefe guda a ajiye na san dai ko da zai iya ture bargon bai fi a ce ya Wan janyeshi ba amma sai na ga bargon kwacakwam kamar dai wani ne ya Wauke a jiye, ban gama mamaki ba sai na ga yaron kamar wanda aka motsishi ya zama Wan ?arami amma sai na tuna ana cewa jarirai ana haifarsu da ?iba amma suna hucewa wato suna sacewa su zama ?anana.Cikin sauri na Wakko yaron amma dai sai na ga ramar tasa ta wuce a ce ya yi ?an?anta haka lokaci guda, tsaf na sauke idanuna a kan gabaWaya ilahirin jikin yaron sai na ga kwata-kwata ba Wana bane dan lokaci gida na gane hakan, hannunsa na kama na duba yatsunsa dan dama na san da yatsu shida na haifi Wana amma sai na samu shi wannan yatsu biyar ne da shi, sai kuma zoben da ke yatsan tsakiya an mayar da shi babban yatsa.Kafin in gama mamakin nan sai kawai na lura ma ashe jaririn baya numfashi, na jijjigashi amma a banza dan ya mutu.



Haka na shiga kuka amma ni kuka biyu nake kukan mutuwar yaron duk da ba nawa bane sai kuma kukan canja min Wa da aka yi, haka muka haWu da ?ar uwata muka sha kukan mu kafin a sanar da mahaifin yaron ni kaWai na san cewa ba Wana bane dan babu wanda ya kawo waji abu kuma har yau babu wanda na faWawa ko da kuwa mahaifinsa, sanin da na yi ba Wana bane ya mutu hakan ne ya sanya nake ajiye masa kaya tun na jarirai har zuwa girmansa dan na san wata rana zan ganshi ina jin haka a jikina" Momma ta faWa tana sakin kuka a hankali.



"Babu ko tantama Hizbu ba Wana bane Wanki ne"Cewar Umma Sadiya tana share nata hawayen dan sai ta ji tausayin Momma sosai saboda ta yi ha?uri da juriya ba n akaWan ba duk da cewar za ta iya tada hankalinta a asibitin har sai an nemo mata Wanta amma ta daure lallai hakan ba ?aramin ha?uri bane.


Hizbu da zuwa lokacin ya gama ji?ewa da hawaye idanunsa kafe a kan Momma yana jin yadda ?aunarta ke huda jini da jijiyarsa, ga wani tausayinta da ya mamaye masa zuciya lokaci guda lallai ba kowa bane zai iya abin da Momma ta yi.A hankali ya taso daga inda yake zaune ya nufota ya zauna a gabanta ya sanya hannu ya share mata yawayenta, itam hannunta ta sanya ta shiga share masa nasa hawayen tana hango ?aunarta tsantsa a cikin idanunsa haWe da tausayinta, wani daWi na ratsata ga ta ga Wanta jininta abin alfahrinta.



"Ki daina kuka komai da ya faru nufin Allah ne Allah ne ya tsara cewa ba a hannunki zan tashi ba dan haka ki Wauki hakan a matsayin ?addara" Hizbu ya faWa yana kallon mahaifiyarsa yana hango soyayyarsa a cikin idanunta yana iya hango farinciki a tatare da ita tabbas uwa -uwa ce" Babu komai Hizbu nah ina fatan Allah ya maka albarka, ya sakawa waWanda suka raineka suka baka tarbiya da gidan aljanna tabbas bani da bakin gode musu" Momma ta faWa tana shafa fuskarsa.Hajiya Hauwa kai kawai ta sunkuyar tana jin wani nauyi da tausayin Momma da Hizbu na shiga ha??insu da ta yi, a gefe Waya tusayin Umma Sadiya da Baba na shiga sashen zuciyarta, ga wani nauyin mai gidanta da ta hango shi ma yana share hawaye shin ita ina za ta kai wannan zunubin idan mutanen nan ba su yafe mata ba bata taSa jin ta yi nadama ba sai yau tabbas ta yi dana sani a kan abin da ta aikata, musamaman na cutar da rayuwar Iftihal da ta yi babu arabi ba boko sannan uwa uba lalata rayuwarta da ta yi na bin maza.Wannan kaWai idan ba a yafe mata ba ya isheta ta shiga wuta domin Allah ba ya gafarta laifin wani a kan wani.

Momma ce ta tashi ta kama hannun Hizbu suka nufi wurin Abie tana zuwa gabansa ta dur?usa ta ce


"Ina neman afuwarka mijina a kan rashin sanar da kai Wanka yana raye, ka sani na yi hakane dan gudun tashin tashina dan hakan zai iya haifar da abubuwa da dama, za a iya rasa yaron idan ba a samesa ba za ka yi ta rayuwa cikin damuwa sannan asibitin ma za a iya rufeshi idan aka fahimci cewa an sace Wa a cikinsa kuma ana ceto ran al'umma a asibitin ba zan so a hakan ya faru ba kuma dai duk mai ha?uri mawadaci ne gashi yau Allah ya bayyana min shi kuma wanda ya tashi a hannunsu sun fahimci gaskiya wato komai Allah ya warwarwshi cikin sau?i"


"Babu komai Hajiya Azima komai mu?addari ne na yafe miki baki min komai ba" Ya faWa yana kama hannunta alamar ta mi?e daga tsugunnen da take.Tashi ta yi ta Wora masa hannun Hizbu a kan nasa har ta juya ta ji ya ri?e nata hannun ya haWa a wuri Waya da nasa da na Hizbu murmushi suka sakarwa junansu una jin wani farinciki na ziyartar zukatansu.

"Godiya da yabo sun tabbata ga Allah da ya nuna mana wannan rana ta bayyanar abubuwa mun godewa Allah a bisa wannan abubuwa Allah ?arawa Annabi daraja" Daddy ya faWa yana kallon su Abie cikin jin daWi.


"Amin" GabaWaya falo n kowa ya Wauka.

Haka kowa ya koma mazauninsa, a inda Hizbu ya koma ya zauna a kusa da Umma Sadiya, ita kuma ta ce masa ya koma kusa da Momma ya zauna dan tana bu?atar Wuminsa dariya kawai ya yi bai ce komai ba kuma bai tashi ba.Ridallah ma na zaune kanta jingine a jikin Baba Habiba ita kuma Iftihal tana manne da Hajiya Ru?ayya."To tunda gaskiya ta yi halinta yanzu sai a mi?a masu laifi hannun hukuma su hukunta su a bisa ganganci d son zuciyar da suka yi, sannan idan an yanke hukunci Suwaida kar ki kuskura ki ?a
?ara tunkarar gidana!" Alhaji Sagiru ya faWa yana kallon Hajiya Suwaida, Hajiya Hauwa Hauwa da kuma Hajiya Wasila.

Kuka su duka suka rushe suna ta WaWWaga hannaye alamar ro?o sai magiya suke, Hajiya Suwaida ta nufi wurin Hajiya Ru?ayya ta dur?usa ta kama ?afafunta ta ce


"Dan girman Allah Ru?ayya ki yafe mini, na yarda a mini duk hukunci da ya dace da ni amma dan Allah ina son ki yafe mini ko na ji daWi a raina"


" Kin samu matsala

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login